Showing 72001 words to 75000 words out of 202381 words

Chapter 25 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3220

kansa. Sai dai ?arya ba halinsa bace, dan haka harshemsa ya suSuce wajen faWin,  Tana Wakinta .
? ? ?? Kamar Anne zatace wani abu sai kuma ta share, sai kawai tace,  Daure ka haWani da ita naji yaya take? .
? ?? Baida wani zaSin daya wuce bin umarninta. Dan haka ya amsa mata da cewar,  To Anne zan kira .
? ? ? Komai bata sake cewa ba ta katse kiran. Mi?ewa yay cike da nutsuwarsa, ya Wauka t-shirt mara nauyi ba?a ya sanya, tare da ba?in 3quarter na wando. Ya shigo gidane da wuri saboda burin yin barci, dan ko sallar magrib da isha'i ma a massalacin gidan yayi su. Slippers masu taushi ba?a?e ya saka a ?afarsa ya nufi ?ofa, sai kuma ya tsaya cak ri?e da handle Win ?ofar, dan haka kawai ya samu kansa da bu?atar sanya turaren da bai sakama jikin nasa ba, sai dai duk da haka yana ?amshin sabulan wankansa, suma kayan suna nasu ?amshin na kaya da yakan ajiye a Wadrobe, tun yana ?araminsa Anne ke masa haka, koda ya girma abin ya zame masa jiki koda yaushe zaka samu turaren kaya a Wadrobe Winsa.
? ?? Komawa yay da baya-baya yana Sata fuska tamkar wanda akaima dole, ya sako turare kala biyu masu sanyin ?amshi sannan ya fice. Duk wanda ya kallesa ya kalli yanayinsa dolene ya dangantashi da mutum mai girman kai, dan ko a tafiya abinda ke gabansa kawai yake kallo, sannan ba kowa bane yake ganin ya isa ya saka a sabgar rayuwarsa koda ta magana ce. Ko abokai sai ya gadama yake kula wasu. Ba kuma wai dan baya magana bane ko dariya, dan ko kusa baya kama da miskili. Mutum ne shi mai surutu a inda yaso ga kuma wanda yaso..........
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta link Win dake sama farkon page, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? *_Episode 28_*

*_BA?AR INUWA=?I?
https://arewabooks.com/chapter?id=62aafdab52e2996a61a92f3d


...........Tun bayan idan da sallar isha'i take ?ara jin zuciyarta a matu?ar ?untace, kewa da kaWaici na damunta. Tana so koda a waya ne taji muryar mahaifiyarta da ?an uwanta. Kuka taci sosai kafin ta mi?e ta shiga bayi, daga ?udirin wanke fuska sai ta zarce yin wanka. Sosai ko taji daWin wankan, dan sai faman sauke ajiyar zuciya take. Fitowarta kenan Waure da guntun towel, sai Wan ?arami tana goge fuskarta zuwa kunne da ?eya inda hular wankan bata rufe mata gashi ba harya ji?e. MurWa handle Win ?ofar yayi dai-dai da Wora hannunta saman hular wankan data rufe gashinta da shi gudun ji?ewa ta zare, da sauri ta waigo dan tasan babu wanda ke shigo mata, ko mama tambaya tun ranar bata sake shigowaba, gyaran ma ita tace ta bari zata keyi da kanta. Akan gashinta daya tarwatse bisa dokin wuyanta zuwa baya saboda waigowar da tai a fisge ya fara sauke idanunsa.
? ?? ?irjin Raudha ya buga da ?arfi tamkar yanda nasa ma ya harba. Sai dai ya dake kasancewar gwani akan jin kai. Gaba Waya jikin Raudha tsuma yake dan bata taSa tsammanin cin karo da shi ba, tama rasa wace tambaya zataima kanta.  Miya kawosa nan? Mi yake so? Mi zaiyi? Mi akayi?..... haka suka dinga turereniyar fitowa daga ?wa?walwarta zuwa zuciya. A gefe kuma waige-waigen abinda zata iya rufe jikinta takeyi cikin tsananin kunya da tashin hankalin ganinta a haka tamkar tsirara. Sai dai a zahiri bazaka fahimci hakan ba sai Sata fuska ma da tai.
? ? ? Shugaban ?asa Ramadhan yaso ya juya ya koma, sai dai zuciyarsa ta?i aminta da hakan saboda sanin fitinar Anne daba ?arewa take ba. Idan har bai cika umarninta na haWata da ita ba to lallai kam ya takaloma kansa wani sabon abune kuma.
? ? ?? Idanunsa ya Wauke tare da cigaba da takowa cikin Wakin a ransa yana juya yanda ta wani haWe fuska, har a zuciya ?amshin da Wakin keyi da sabulun da tai wanka ya masa daWi. Dan shi mutum ne mai girmama kamshi. Kan sofar dake a Wakin guda Waya tal ya kai zaune, sai sake tamke fuska yake shima kamar wanda aka aiko Pa ya mutu. Ya fara sarrafa wayar da ke hanunsa alamar neman Anne.
? ?? Da wannan damar Raudha tai azamar nufar hijjabin sallarta ta Wauka ta saka tana ?un?uni. Ta sauke ajiyar zuciya duk da bawai taji nutsuwar bane dari bisa Wari ta harari inda yake. Tabbas bata son shi, amma tana tsananin ganin girmansa da kwarjini a idanunta. Yana matu?ar cika mata ido irin wanda wani Wa namiji bai taSa mata ba a rayuwa. Taga girma da kimar sayyadi Abubakar a baya. Amma akan shugaban ?asa Ramadhan sai takejin hakan na musamman ne. Cikin ture tunaninta da ?ara aro nutsuwa kan harshenta tace,  Ina yini .
? ? ? Maimakon ya amsa mata duk da yajita sai ya mi?o mata wayar hannunsa. Baiyi magana ba, amma tasan hakan na nufin ta karSa. Jitai jikinta ya sake komawa sanyi ?alau tunda batai tsammani ko hasashen wanene ba. A hankali ta ?arasa takowa gabansa, cikin risinawa ta amshi wayar har yatsun hanunsu na gogar juna.
? ? ?? Cikin rashin sanin wanene takai wayar kunnenta. A nutse kuma tai sallama da muryarta mai sau?in ?arfi. Daga can Anne ta amsa mata da kulawa dan haka kai tsaye Raudha ta ganeta. A karon farko murmushi ya suSuce a fuskar Raudha har tana nuna Wokantuwa.
? ? ?  Anne barka da dare .
Amsar da Annen ta bata da ga can ya sata sake faWaWa murmushinta tana Wan girgiza kai da faWin,  A'a Anne ba haka bane. Kawai dai....
? ? Sai kuma tai shiru bata ?arasa ba. Murmushi ta kuma saki mai sauti daya sa har shugaban ?asa Ramadhan Wan dubanta daga zaman ?asaitar da yay bayansa jingine da kujerar, yanda take magana a sake da kakar tasa ya sashi Wan taSe baki.. wanda bai saniba zai Wauka barci yake saboda idonsa a lumshe suke, sai dai ras yake kallo dasu dan ya kaisu ?asane kawai kamar ya lumshe Win.
? ?? ?wayoyin idanun nasa ya janye a kanta, sai kuma ya Wan yamutsa fuska saboda abinda zuciyarsa ta raya masa. Da ga haka bai sake yarda ya kalleta ba hartai sallama da Annen ta mi?i masa wayar tana faWin,  Nagode .
? ? ? ? Bai tanka ba, bai kuma nuna alamar zai amsaba balle mi?ewa. Ganin bai motsaba kuma idonsa a rufe sai tai mamaki da tunanin ko barcine ya Waukesa? Rashin amsa yasata mi?ewa da wayar ta ajiye a table Win gaban sofa Win. Wadrobe ta nufa, ta buWe box Win da aka zuba mata kayan ?an kunenta masu muhimmanci ta Wakko agogonsa da taketa faman ajiya tun a waccan ranar a Taura.
? ?? Inda yake ta sake dawowa ta zauna Wofane a stool Win gefen kujerar, kafinma tayi magana sai taga ya mi?e, Wan du?owar da yay domin Waukar wayarsa a saman table Win ya sasu samun kusanci sosai. Babu shiri ta Wauke numfashinta tsam tamkar zata shiWe saboda kusancin nasu ya bama kamshin turarensa da fitar numfashinsa damar bugar juna da nata numfashin.
? ? ?? Komai baice akan agogon ba, bai kuma amsa ba ya Wauka wayarsa zai juya.
? ? ??  Ga agogonka .
Ta faWa da ?yar batare da tunanin zai jita bama, dan haushi shariyar tasa ta bata. Dakatawar da yay daga yun?urin? fitar ya bata damar cigaba da faWin,  Ranar da mukaje jefa ?uri'a Taura ka mantashi a falo, sai Anne tace na dauka maka, kuma yazam ba tare muka taho ba dan haka na cigaba da ajiyesa a wajena .
? ? ? Karan farko yayima agogon kallon tsaf da ita kanta mai maganar, tana da yanayin sanyi a fuska, amma sam babu tsoro ko shakka a muryarta, kai tsaye take magana. Agogone mai tsadar gaske, sannan mai matu?ar muhimmanci a garesa. Dan Amnah ce ta bashi as gift Win anniversary Winsu na cika shekara Waya da aure. A bazata taji ya Waura yatsun hanunsa kan nata ya Wauka agogon yana faWin,  Thanks .
? ? ? ?? Da kallo ta bisa harya fice yaja mata ?ofar, taWan sauke numfashi da mi?ewa zuciyarta na ayyana mata abubuwa masu yawa. Ta kula mutumin nan wutar kara ne sai da izo, komai da ?arfin hali take yinsa kawai.

? ? ? &
? Koda ya isa Waki wayar ya tilla saman lafiyayyen gadonsa, ya Wago agogon yan Wan murza fuskarsa tamkar mai son ganin lokaci, sai kuma ya Wan saki guntun murmushi mai ciwo da Waci. A saman laSSansa ya furta  ALLAH ya gafarta muku . Daga haka ya tura agogon cikin aljihunsa tamkar ba kwanciya zaiyi ba. A kuma wani gefe yarinyar dake matsayin matar tasa a yanzu ce ke masa kaikawo a rai.

? ? ?
_________________________________

? ? ?? Tun daga wannan ranar Raudha bata sake saka shugaban ?asa Ramadhan a idonta ba sai dai a television ko ?aton hotonsa dake a gidan tako ina. Ba?i kam har yanzu tana yinsu jefi-jefi yayinda damuwarta da kaWaici na nan a ranta daram. A ido ta ?ara ?yau ga mai kallo, fatarta ta sake gogewa a cikin ac da rashin fita rana. Ga lafiyayyen abinci duk da baya mata wani WanWano. Bata aikin komai da ga ci sai kwanciya.
? ? ? A yanzu fatan gani ko Aunty Hannah ne take, danta ro?a alfarmar a kawo mata koda Yasmin da su Noor ne su dinga Webe mata kewa. Sai dai tsit kakeji babu alamar wani nata zai tuna da sun kawota nan. Hakama da ga Sangaren Shugaban ?asa babu wanda ya sake le?osu har yanzun. Gashi suna a cikin sati na biyu da kawota gidan. Takanji motsin shigowarsa wani lokacin, kai harma fitarsa da safe. Sai dai bata taSa gigin koda le?awa ba balle s??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????u haWu. Shi da ya ajiyeta ya nuna ya manta balle ita.
? ?? Dan yau ma tanajin fitarsa yana waya kamar cikin faWa-faWa, dan muryar nan tasa mai faWi da amo na fitane a kausashe har tana iya jinsa da ga Wakinta. Ajiyar zuciya ta sauke da Waukar Al-qur'anin ta ta hau karatu. Dama a yanzu bata da abokin hira ko Webe kewa sai shi. Yanda take yawan karantashi yasa har tayi sauka ta ?ara Wakkowa daga farko, dan Raudha ta sauke alkur'ani mai girma. Tana akan yin haddane ma da wasu littafan. Babban burinta a yanzu cigaba da karatun ta harma dana boko.

____________________________

? ? ? ? A kallo Waya zaka fahimci tsannin Sacin ransa da ma duk wanda ke a cikin Wakin taron. Su biyar ne kacal, kuma dukansu manya-manyan jam'iyyarne dake da ?arfin faWa aji. Wanda suna Waya daga cikin waWanda suka taka rawar gani akan ganin Ramadhan ya zama shugaban ?asa. Da farko bashi yay niyar zuwa meeting Win ba wakili ya naWa, sai dai shawarar Bappi ta sashi janye wakilin ya halarci meeting Win da kansa.
? ? ? ? ? Chairman party da yafi kowa shiga Sacin rai ya sake duban Shugaban ?asa Ramadhan B. Hameed Taura. Cikin son tausasa harshensa da haWiye fushinsa yace,
? ? ?  Amma ina ganin ranka ya daWe kamar ya dace a dinga bin dokokin jam'iyya da tsare-tsaren dake shimfiWe a cikinta tun usil. Dan duk shugaban daya hau mulki a ?ar?ashinta sai ya bisu .
? ? ? ? ? Shugaban ?asa Ramadhan da babu abinda zuciyarsa keyi sai tafasa ya haWiye wani ?ududun abu mai Waci daya tokare numfashinsa, kamar bazaiyi magana ba sai kuma yay wani munafikin murmushin takaici.
 ?warai da gaske dokar Jam'iyya nada muhimmancin daya dace kowa yay biyayya a kanta, kuma shaidane kuma inayi, amma abinda nake nuna muku anan ya dace muyi biyayya ga jam'iyya ne bisa ga abinda ke huruminta. Bance karku kawo zaSinku a cikin jerin sunayen cabinet ba, sai dai ina tabbatar muku bazai yuwu nayi 70-30 da jam'iyya ba. Dan ina bu?atar waWanda zasu tallafamin na sauke nauyin al'umma dake a kaina. Taya kuke tunanin zan aminta da waWanda zasu juyani bani zan juyasu ba....
? ? ? ?  Ranka ya daWe saboda a haka tsarin yazo .
? ? ?  Ni kuma gashi bazanbi tsarin ba .
Shugaban ?asa Ramadhan ya faWa a matu?ar hasale yana watsama Mr MM daya jima da lura baya ?aunarsa wani mugun kallo da manyan idanunsa da babu abinda kake hange a cikinsu yanzu sai tsagwaron fushi da hasala.
? ? ?? ?asa Mr MM yay da kansa zuciyarsa na suya da sake jin tsanar Shugaban ?asa Ramadhan. Mafi yawancinsu suna takaicin Wan yaro da shi sa'an ?a?ansu yana jayayya ga duk abinda suka kawo. Wanda a baya duk shugabannin da jam'iyyar ta kawo bisa kujera babu wanda ya taSa ?etarewa.
? ? ?? Alhaji Balarabe kwano ya Wan risinar da kai yana fuskantar shugaban ?asa Ramadhan, cike da ladabin munafunci yace,?  Ranka ya daWe ALLAH ya huci zuciyarka. Inaga ya kamata duk mu kwantar da hankulanmu a sasanta. Yau kusan sati guda kenan ana maimita zance Waya. Tun anayi a takarda har takai yau an zauna meeting face to face, amma babu wata masalaha .
? ? ? Nan ma shiru Ramadhan yayi tamkar bazai amsaba. A ransa yana jin wani irin tsanar mulkin da takicin kansa na amsa batare da binciken sanin yanda abubuwan suke ba. Ashe mafi yawan lokuta ana zagin shugabanin ?asa ne kawai batare da hakkinsu ba. Dan tun a washe garin daya fara zuwa office ya fahimci ba shugaban ?asa ke mulki ba, wanda ke zagaye dashi keyi. A mafi yawan lokuta baida maraba da hoto a katako kawai. Sai dai rashin sani yasa kowa ya yayo zaginsa sai ya sauke akan shugaban ?asa saboda shi kaWai akema kallon mai hakkin sauke hakkin al'umma alhalin ba haka bane sam.
? ? ?? Yaja numfashi da ?yar yana gyara zamansa.  Zan iya yarda da 50-50 akan Cabinet amma bisa sharaWi guda .
? ? ? Da sauri duk suka maida hankalinsu gareshi cikin takaici. Dan 50-50 Win badan ta musu bane. Amma wasu har fuskarsu ta washe da murmushi tunda koba komai za'a rage.
? ? ?? Ya sake jan numfashi dayin rubutu kaWan a takardar gabansa ya tura tsakkiyar table Win yana bin fuskokinsu da kallo a ransa dariyar mugunta yake musu.  Zan yarda bisa sharaWin nine zan zabi speaker na majalissa. Idan kun amince kuyi singing, nima zanyi .
? ? ??  What!! .
Suka faWa kusan su dukansu suna waro idanu dayin zallo.
? ? Cikin Wage kafaWa na I don't care ya mi?e abinsa, guard nasa yayi saurin ja masa kujera baya.
? ? ?  Duk shawarar da kuka yanke ina saurarenku .
? ? Ya faWa yana nufar ?ofar da zata sadashi da office Winsa kai tsaye batare da yabi hanyar fita Wakin meeting Win ba ta waje..
? ? ? Kallon-kallo kawai aka komayi kowa ya kasa magana, dan kuwa shugaban ?asa Ramadhan ya dakesu ne a kan jijiyar wuya dake kawo numfashin kila wa kala.

? ? ? ? Shigarsa office Win baifi da minti biyu ba kiran Gimbiya Su'adah ya shigo masa. dole ya danne Waci da fushin dake a zuciyarsa har ma?oshi ya karSa mata da girmamawa. Har yanzu haushinsa takeji, dan haka cikin kaushin murya ta sanar masa su Lubnah zasu zo musu hutu. Ba zuwansun bane ya bashi mamaki koya damesa. Jin har su biyar zasu zo da sunan hutu, bayan a cikinsu akwai wanda ke aiki da karatu.
? ? ? ?  Okay Maa, amma kuma su su Lubnah aikinsu fa? Sannan Basma duka yaushe ta fara zuwa school da zata fara sakaci da shi? .
? ? ? A zafafe gimbiya Su'adah tace,  To sai akace maka bazasu iya zuwa daga nan ba ne? Zanje ganin likita na ne london, idan kuma baka bu?atar suzo Win sai su wuce Bina .
? ??  Am sorry Maa ba haka nake nufi ba. Insha ALLAH nima zan shigo gidan cikin weekend Win nan .
? ? Bata amsashi ba, sai ma yanke kiran da tayi. Ya rumtse idanu da ?arfi, tare da tura lip Winsa na ?asa cikin baki ya hau tauna da Wan ?arfi. WaWan nan takaicin ya hanashi yin komai yau a office, duk da dai dama aikin bawani mai tsauri bane duk tsare-tsarensane akan ayyukan da yaga ya dace ya fara

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login