Showing 1 words to 3000 words out of 202381 words

Chapter 1 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3218

??ࡱ?>?? *?????????????? ?
?
? ?
?
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?(0Table???????? Data
???????????????????? P?V?"KSKS?1?(?`???????rr????Wk???
????????????$W? *r?????????3?k3?k?3k???k ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ?`R7Tq u?:??????A?I.]?????`?l?(Z?8*?^???\??|?)?,?4x*_Typing=???_*





*_ _{Gara rana dake}_




*_Bilyn Abdull ce>??


*_Da sunan ALLAH mai ramahama mai jin?ai_*


*_Ya rabbi ina ro?onka da sunayenka ?yawawa masu tsarki, ka bani ikon rubuta abinda zai amfaneni ni da al'umma. Ka tsareni rubuta abinda zai cutar dani da al'ummar MANZON ALLAH (S.A.W). Yanda muka fara lafiya ALLAH yasa mu kammala cikin farin ciki da kwanciyar hankali=?O?
*_Ya rabbi ka gafartama mahaifina, ka ?arama iyayena biyu mata da suka rage lafiya mai amfani.=?-?=?O?

_Littafin *BA?AR INUWA* ?ir?irarran labarine da baida ala?a da kowa da komai. An yisane domin faWakarwa, nishaWi, ilimantarwa, harma da ban haushi ta wani sashe. Dan haka a wannan gaSar ina son jan hankalin mai karatu, yayma kansa adalci yayma marubuci adalci._

*_A duk lokacin da mai rubutu ya kafa al?alaminsa akan takarda ba yana nufin dole zai rubuta irin RAYUWARSA bane, ko irin RAYUWARKU. Malami yakan faWakar ya tsoratar akan abinda ya dace. Haka shima marubuci yakanyi rubutu domin faWakarwa ko nishaWantarwa akan abinda rubutunsa yazo dashi. Idan yasa ?ya?y?yawa, ba dole sai yanada irin wannan ?yawun bane, domin kuwa kowa yasan a duniya akwai ?yawawa. Idan yasa mai ?arancin ?yau (domin UBANGIJI bai halicci mummuna ba, kowa da irin ?yawun da yay masa na halitta), ba dole sai yana a cikin wannan jinsin bane, sai dan rubutunsa a haka yazo. Idan yasa mai arzi?i, badan dole sai shima yanada arzi?in ba. idan yasa mai mulki, ba dole sai ya kasance jinin mulki ba. Idan yasa talaka, ba dole sai ya kasance talaka ba. Abinda kawai nasani al?alamin marubuci zai iya taSa kowa. Mai kuWi, talaka, mai mulki, Wan ?auye, Wan birni, musaki, mai ilimi, jahili, ?ya?y?yawa, mai ?arancin ?yawu. Mai ?yawun hali, mugu dama kowa da kowa. Duk kuma abinda ya taSo idan zaka nutsu wajen zagaye cikin duniya koda ace da tunani ne sai ka samu mai kamanceceniya da LABARIN. Shiyyasa kuskure ne mai KARATU ya tsuke tunaninsa akan dole sai abinda ya sani MARUBUCI zai wallafa ko ya faWa. Idan akasin hakan yazo kuma shi a gurinsa marubuci baiyi dai-dai ba. Karka manta ALLAH ya haliccemune yaruka daban-daban, jinsi daban-daban, yanki daban-daban, launi daban-daban, addinai daban-daban, yaruka daban-daban. Bai zama lallai sai abinda kai ka sani ko kake gani zai rubuta ba. MARUBUTA da yawa sun sha rubuta LABARANSU ko RAYUWARSU a littatafai daban-daban batare da kunsan nasu bane ba. Saboda basu fito sun sanarma duniya nasun bane ba. Dan haka ina ro?onku idan LITTAFI yazo muku, ku karanta kawai badan lallai sai yazama RAYUWAR wanda ya rubuta Win tazam dai-dai da abinda ke ciki ba. Kawai kadai duba darasin dake ciki ka amfana, akasinsa watsar, yi farin ciki da farin cikin da yazo dashi, dan wani abun akan rubutashine kawai domin ?awata labari ko nishaWantar da mai karatu wajen cire masa wata keSantacciyar damuwarsa. Ina fatan za'a fahimceni_*

_Banyi wancan dogon bayanin bane dan na canja kowa, nayi ne kawai dan ya zama dai-dai da fahimtar ka a ?wa?walwarka da tuntar da kai wanene MARUBUCI a ta?aice. Domin kuwa KOWA masoyin Bilyn Abdull ne, amma bai zama kallai ita ta zama abin SON kowa ba._:&?

*_Alhamdulillahi ZAFAFA BIYAR sun sake dawowa gareku da sabbin salo daban-daban. Muna fata ALLAH ya baibayemu da alkairinsa mu da ku dake tare da mu. Sannan muna ro?on wanda ma basu tare damu, kodan sauke ha??i kuzo dan ALLAH ku saya da kuWinku badan zamu iya furta kalma mara daWi gareku ba. Dan kuwa koda wasa bama fatan jifan wani Wan uwanmu musulmi da kalmar (ALLAH ya isa akan littafi). Masu saya ku fitar, dan girman ALLAH kuji tsoron ALLAH. Badan mu ba, badan mun isa ba. Kuyi ha?uri ku daina aikata mana hakan, domin UBANGIJI ya hana zalunci a tsakaninmu._*:&?=?O?

_Masoya kumuje zuwa, domin kuwa yanzu za'a far share filin wasan, dan wannan karon tafiyar ZAFAFA ta dabance=? ??& @&??& @&??& @&??& @&??& @&?_.


_____________________


*_Episode 1_*


.............Tafe yake tamkar iska zata kwasheshi ya faWi dan sauri. Yayinda yake ?ananun surutai kai kace sabon kamune a hauka. Ya sake cin tuntuSe a karo na biyu, sai dai cikin sa'a ya dafe bangon gwaguyayyen gidansa saSanin Wazun da sai da ya kai ?asa. Dogon tsaki yaja zuciyarsa na sake hasala da kumbura har cikin ma?ogwaro. Cikin son huce haushinsa da takaici yasa ?afa ya daki murfin gidan na sa da duk ya cinye da tsatsa tsabar daWewar da yay, dan tunda aka gina gidan banajin an taSa sauya ?yauran saboda koWewa da ciccinyewar da yay na tsatsa tamkar tsohon drom Win ?arfe.
? ? ? ? Ball ya fara da butar da ke a farkon shigowa, inda alamu suka nuna toilet Winsu ne a wajen. Ta tafi ta daki ?arshen bango, murfin yay gefe itama tai gefe.
Baba Nafi da ke alwalar magrib ta Wago kai cike da nutsuwa da sanyinta ta dubesa. Sai kuma ta maida kanta ?asa saboda uwar hararar daya zuba mata kai kace idanun nasa zasu zubo ?asa ne.
? ? ??  Kowanne shege da ke gidan nan ya fito!! . Ya faWa a kausashe yana dukan langa-langan da aka zagaye saitin inda yake tsaye matsayin kitchen Win girkinsu.
? ? ? ? ? Cikin takaici da haushi aka bankaWe labulen Wakin tsakkiya,  Kai ko malam ka dinga sassauta ma zuciyarka mana dan ALLAH!, da wannan farar magriban da kowa ke ?o?arin kai abincin buWa baki bakinsa maimakon a ganka bayan liman kana shirin gaida UBANGIJI sai ka lalace da neman masifa da tijarar hana iyalanka su susha ruwa cikin salama kamar yanda ka hana kanka? .
? ? ? ?? Fici-fici yay da ido yana duban ta cikin Sacin rai. Ya tattaro duka takaicinsa da damuwa zuwa cikin baki. Nunata yay da Wan yatsa yana karkaWa hannu cikin gargaWi.  Larai ina rabaki da tararmun numfashi idan ina magana amma ba?ya kiyayata. Na rantse miki da ALLAH idan ban sauke dukanin abinda na kwaso bisa kanki ba kice ba sunana DAUDA jikam mai Wan-wake ba.
? ?? Baki ta taSe da sakin labulen, sai dai bakinta bai mutuba. Da ga cikin Wakin take faWin,  Can kaji da fitinarka ba'a kaina ba. Baka sauke ha??in bani abinda zanci a cikin wata mai falala ba bazaka sauken gangar Wan bazakuWa ba. Kai da ka kwaso abarka can ta ?are maka ba Larai ba.
? ? ? ?? Duk da ya jiyota sai bai tanka ba, ya cigaba da ?wala shelar kiran kowa yazo gabansa. Shiru babu wanda yay tari tamkar kowa ya mutu a gidan. Wani ?ududun takaicin ba?in ciki daya taso masa daga tsakkiyar zuciya ya jawo da ?yar zuwa ma?oshi ya fesar ta baki.
? ? ? ?  Eh lallai ta tabbata an gama maidani Wan iskan ?asan gada, yo banda ana Waukata girman fadar karuwai harni dake amsa sunan maigida a gidan nan zanzo ina magana ku barni ina SaSatu ga ?walon shege haihuwar tasha ko?..
? ? ? ?  Kayi ha?uri malam mudai salla muke wlhy, suma kuma nasan.....
? ? ? Wuff Larai tayo waje tana gyara zaninta dake neman Sallewa saboda tsabar sauri, cikin harzi?owa ta tare numfashin baba Nafi mai maganar cikin sanyi da rashin son hayaniyarta  To annamimatu kinsan me? To muma sallar muke sai a maida sherin da ake son ?ulla mana cikin ciki ko? .
? ? ? ?  ALLAH sarki Larai nima ai abinda zance masa kenan bawai wani abu daban ba . Baba Nafi ta sake faWa a sanyaye.
? ? Baki larai ta taSe da juya ?eya ta tura kallabinta disko gaban goshi, daddagaggiyar ?eyarta ta bayyana. Murmushi kawai Baba Nafi tai da girgiza kanta ta Wauke idonta gareta.
? ? ? Duk abinda suke yana tsaye sai faman kumbura yake da harar Wakin ?arshe da ke jerin nasu baba Nafin. Sai dai baice uffan ba. Kusan mintuna biyar aka Waga labulen Wakin aka fito. Mace ce ?ya?y?yawa da bazata gaza shekaru talatin da biyar ba zuwa da bakwai. Daka ganta kaga ?ar duniya bugun farko. She?e?e ta dubesa shi da matan nasa ta watsar tana taunar chewing gum tamkar ba azumi aka kai ba yanzun nan.
? ? ? ? ?  Wai Lafiya kaketa faman shela da farar magriba ko ruwa bamu kai bakinmu ba? Haba yadai kamata asan da da yanzu akwai banbanci, dan da kana juyamune muna ha?uri da tujaranka saboda kanada uwar kuWinka a ?ugu, amma yanzu baka barinmu da cikinmu da hidimar ?a?anmu ka kuma haWa mana da tijara da gadara *BA?AR INUWA...... *
? ? ??  Asabe! yanzu nan nine ba?ar inuwar? .
? ? ??  Na tsakkiyar jeji ma kuwa, har gwara *RANA DA KAI .*
? ? ?? Wata shegen dariya Larai ta bushe da shi, ta callara guWa tana duban Asabe.  Kina birgeni amarya, idan mu latsamu a tauna baida wahala ke ai kin wuce kanwar lasa .
? ? ?? Baki Asabe ta taSe ta Wauke kanta gefe. Wani irin ?ududun ba?in ciki ya sake kume Malam Dauda. Ya nisa tamkar bajimin sa dake a ganiyar tozon girma yana ballama Asabe ?arfen ?afarsa harara. Shikam ai auren bariki bai masa rana ba. Fuska ya sake tsukewa yana kai hannu ya kaWo mutsiyar tu?in tuwonsu dake rataye jikin kwanon kitchen Win.
? ? ?  Matsalar mutum ce wannan kuma. Ina son naji wane shege ne tambaWaWWe yaje wajen Jabiru mai shago ya amso lemon kwalba da cin-cin Win da matarsa keyi yace injini? .
? ? ? Kallon-kallo Nafi da Larai suka shigayi, sai dai komai babu wadda tace tunda sunsan shima yasan wadda zata iya wannan aika-aikar ai. Kuma shine ya bata wannan dama Win tun tana amarya, gashi yanzu tsahon shekaru goma sha bakwai har ?an matanta na yawo galla-galla a gidan harsu huWu komai ya gagara canjawa......
? ? ??  Wai ba magana nake ba ne? Ko sai na maida ?asan gidan nan zuwa sama ne!!? .
? ?? Malam Dauda ya faWa a matu?ar tsawace tsabar hasalar da zuciyarsa ke sake masa na ba?in cikin bashin da aka cimasa bayan baida ko sisi dana sharesan da akai yana magana. Nanma babu wadda ta tanka sai ?arar taunar chewing gum Win Asabe kawai dake tashi Was-Was...

Matashiyar budurwa da zata iya kaiwa shekaru goma sha shida zuwa sha bakwai a duniya ta fito da ga Wakin da Asabe ta fito Wazun. Sanye take da dogon jijjab har ?asa alamar salla tayi. Tana tsananin kamanni da Asabe tamkar tayi kaki ta ajiye. Cikin ladabi da nutsuwa takai du?e tana faWin  Abbanmu barka da dawowa? Ansha ruwa lafiya? .
? ? ? ?  A gidan ubanwa nasha ruwan? ke kuma zaki sake Satan rai! .
? ? ? ?asa tai da kanta ?walla na ciko mata ido, dan tanada zuciya matu?a, sai dai tana da ?o?arin dannewa musamman akan mahaifanta guda biyu da halinsu baida maraba da girman haihuwar ?asan gada.
? ? ?  Kayi ha?uri Abbanmu, dama zance maka nice na amso lemon a wajen jabiru .
? ? ?  Buhun bu*a'uban nan kayyasa (=?(?=?F? @&?=?J?=??). E lallai na zama Wan iska haihuwar ?asan gada kuwa da gaske. To ubanwaye ya aike ki!!? .
? ? ? ? Yanda yay maganar a tsawace ya sata runtse idanunta da ?arfi tana haWe kukan dake neman taso mata.  Kayi ha?uri Abbanmu, babu wanda ya aike ni. Babu abinda zamuyi buWa baki ne da shi shiyyasa na amso mana, nace masa kaine ka aikoni dan inba hakaba bazai bani ba .
? ? ? ? Sake ma?urewa yay jikin bango tamkar tsohon ?adangaren da ciwon sanyi ya buge yake sha?o ?amshin mutuwa.
 Ni DAUDA naga haihuwar jaraba jinin ladin ?asan gada. Niko wai yaushe lalacewata takai har hakane a gidan nan ne wai? K dan uban uwarki har ni zaki la?awa sheri ina fama da ?ishirwar azumi na? To wlhy ki rubuta ki ajiye sai kinyi nadamar hakan daga ke har uwar taki, dan nasan itace ta aike kin ta no?e......
? ? ??  Kai Dauda sauraramin. To kodai dama dani Win kake bada itan ba da ka haifa? To wlhy ahir Winka wahainiyarka ta kiyayi ramata, inba hakaba kaima kasan na fika tsiya da tujara. Ka buga ?afa kamar na karen mafarauta ka barmu cikin yunwa ga ruwa za'a sha saboda kafi kowa iya babbaku da tujara dan kawai an anso abin nera dubu guda injika shine zakazo tsakar gida gaban magauta da ?an bani na iya kana zazzage min. To wlhy ina dai-dai da kai .
? ? ?  Tsssss!!!!
Kakeji wani irin gigitaccen mari mai ?ara da alamar zaiyi Wan karen zafi ya sauka bisa kumatun budurwar nan dake tsugunne ranta a matu?ar jagule, ta amshi laifin ne dama dan gudun karsu raba halin da suka saba a gaban kishiyoyin mahaifiyar tasu. Amma sai gashi dabarar tata batai ba.
Ta dafe kuncin jikinta na rawa.  Wannan marin na hanani zaman buWa baki wajen Jabirunne da kikayi ke kuma. Saura na ?aryar da kikaimun itama. Ke kuma Asabe yanzu banda lokacin mai lokacinki, amma ina nan tafe kanki.. ya ?are maganar yana nuna Asaben.
? ? ? Caraf Asabe tasha gabansa tana mazurai.  Wlhy ka sake taSamin yarinya sai na rama mata. Kai barfa ganin uwa ban son ta, son kayana nake ras, idan kuma kaji ?arya sake taSata dai-dai nake da kai, danni a yanzu nake da naka lokacin. Banda kai dai kana cikin mazan da sai an tsoma kansu a wuta an Wauraye musu zunibi ka fita baka ko bamu geron kunu ba dan mun samawa kammu mafita kazo har kana tara jijiyar wuya. To bara kaji ni ba matanka bane daka maida sakarkaru, idan kaji ?arya kuma sake gwada bugunta ka gani, kaima kasan wacece Asabe autar hajiyar birni shalelen bahago dan mai.......
? ?? Sai kuma ta?i ?arasawa ta balla masa harara, ganin ya juya fuuuu zai sake ficewa. Taja tsaki da faWin,  Da ka tsaya mana kaji ko zaka iya latsawa ka kwana lafiya Wan gidan abun kwari mai yawo da tsinuwar uwa bisa kai .
? ? ? ? Wani irin kuka budurwar nan da har yau ke du?e ta fashe da shi. Cikin masifa Asabe ta juyo kanta takai mata shiru dan tasan minene dalilin kuka.  Dan ubanki tashi anan kona huce kaf haushinsa a kanki mara mutunci. Ko dan dai nice jinin asara sai na zauna yana cin zarafina gaban kishiyoyi na masa shiru saboda ga jikar ta-salla wadda ta haWiyi ?ur'ani dan ha?uri. K nifa bar ganina haka zan iya kakkaSar daku nai gaba dama tausayinku ne yasa nake zaune a wannan gidan da tsiya taima katutu abincima sai anyi kwarakarsa a ma?wafta dan lalacewa ............
'?
? ? ??


*Tofa jama'a bana ina mukazo haka? Ina al?alamin namu ya kwasomu ya kawo=?9?=?9??.*

_A cikakken Littafin BA?AR INUWA kawai zamu samu wannan amsoshin. Naira Wari uku me kacal, tare da duk zafafa biyar naira dubu Waya ne kacal. Karku bari ayi babu ku. Dan bakuga komai ba. Yanzu aka fara sharar filin wasan. Cakwakiyar sai wasan ya kankama=? ?. Dan duk wanda akayi babu shi ALLAH yayi missing>?z?._


Taku
_Bilyn Abdull ce>??


___________________________

*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261


*_TEAM ZAFAFABIYAR_*


________________________


*_BA?AR INUWA..._*

https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form din kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.

*_Typing=???_*





*_ _{Gara rana dake}_




*_Bilyn Abdull ce>??

_ Kamar yanda na faWa tun farko labarin, Littafin BA?AR INUWA ?ir?iraren labari ne, dan haka duk wani sunan gari da zai iya zuwa cikin labarin shima ?ir?irarsa akayi, komai ma da zai iya shigowa cikin labarin ?ir?irarsa akayi. Baida ala?a da wata ?asa ko wasu mutane. Koda kuwa kaji abinda ya shafeka ko yay kamanceceniya da kai to ka Wauka kamarce kawai yayi bawai yana da ala?a da kai bane ba. Dan Bilyn Abdull bata sanki/ka ba balle ta dasa alkalaminta akan ka. Rubutu ne kawai nayi dan nishaWi, faWakarwa, ilimantarwa, harma wani abun zai iya zuwa muku da ban haushi saboda wannan karon ma a haka al?alamin nata yazo.=??=?O?
________________
*_Episode 2_*


*_?ASAR NAYA_*


.........*_(DALLO STATE): HUTAWA L.G.A._* Da gudu budurwar ta mi?e ta shige Waki tana cigaba da kuka, ganin a yanda ta shigo ta wuce tana kuka, ?ammata biyu da za'a iya kira tagwaye kuma yayunta suka kwashe da dariya suna faman taSe baki

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login