Showing 213001 words to 216000 words out of 219361 words

Chapter 72 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46969

ce ta hana Ajwaad aure, ka duba kaga jiyyar da yayi, yasha wahala matu?a, amma ace yanzu haka na faruwa? Wlhy nayi zaton duk randa Ajwaad ya haWu da Maanal sai yasa an Waura musu aure a washe gari koda tsiya-tsiya .
? ? ? ?  Kowama irin wannan hasashen yake yi Babban Yaya. Amma kaga yanda abubuwa ke tafiya.
? ??  Yanzu yana ina? .
??  Ai sashensa ya nufa .
 Inaga muje mu sameshi .
? ? ? ? ?
? ? ? Ajiyar zuciya mai ?arfi Abah dake bayansu batare da sun sani ba ya sauke. Yayinda zuciyarsa ke faman kai-kawo. Tabbas shima a yau irin tunaninsu yake yi, dan al'amarin Ajwaad Win ya fara bashi tsoro, yaro kamar mai aljanu. Yayi zaton a wannan zaman da sukayi yanzu zai amsa abinda suke bu?ata ne koda jin abinda ke shirin faruwa. Shin mike faruwa ne? Mike damun yaronsa?. Da wannan tunanin ya juya ya koma sashen Oum.
? ? ? ? ? A hankali Saheeba ta fito daga maSoyarta itama. Ta ri?e ?ugunta da duka hannayenta biyu tana hararar sashen Oum, sai kuma kamar wadda aka tsikara zaram ta zabura hanyar sashen AA. Dan ya kamata tasan mi su baban Yaya zasu tattauna da shi anan Win ma....

?? ______&

? ? ?? A bazata sallamar su Babban Yaya ta shiga kunnen AA dake bedroom Winsa. Sai da ya Wan rumtse idanu kafin ya mi?e cike da ?arfin hali daga kwancen da yake a cikin sofa dake a bedroom Win. Tissue Win daya zubar a saman lallausan carpet Win gaban kujerar fari tas yasa hannu ya tattare. Toilet ya nufa da su ya zuba a dusbin Win can, dan baya bu?atar kowa ya gani daga abinda ke jikinsu. Bayan ya wanke hannunsa da fuskarsa ya fito daga bayin, ruwa ya Wauka yasha sannan ya daidaita yanayinsa ya fita. A bakin ?ofa suke tsaye har yanzu, sai kawai ya basu hanya suka shiga. Saman sofa Win ya koma ya zauna, su kuma suka zauna a bakin gadonsa duk idanunsu a kansa.
? ?? Fuska ya Wan yamutsa, tare da shagwaSe ta cike da son danne komai ya ce,  Wai lafiya kuke kallona? .
? ? ?? Babu wasa sam a fuskar Fawzan ya ce,  Ajwaad mike damunka ne? .
? ??  Kamar ya? Yaya Fawzan .
? Harararsa Fawzan Win yayi, kafin Babban Yaya ya amshe da faWin,  Ajwaad ka tsaya da pretending Win nan naka haka nan. Munzo nan ne domin tambayarka. Kuma gaskiya muke bu?atar ji. Shin akwai wani ne dake maka barazana akan lamarinka da Maanal shiyyasa ka kasa amsar aurenta duk da soyayyar da kake mata .
? ? ?? Wani irin girgiza zuciyar AA tayi, amma da yake namijin duniya ne sai ya danne. Idanunsa a cikin na Babban Yaya ya ce,  Barazana kuma Babban yaya? Ni kuma wani zaima barazana kamar ?aramin yaro. Kawai dai ku kun kasa fahimtata ne tun farko. Yarinyar nan ina mata kallo ne tamkar Waya daga cikinmu. Ina mata soyayya ne irin ta ?ar uwa ?anwa ciki Waya, shin miyasa ku kuke fassara hakan da wani abu daban.....
? ??  ?arya kake Ajwaad, wlhy son Maanal kake soyayya irin ta aure, soyayya irin wadda baka taSa yima wata ba a duniyar nan idan aka cire iyayenmu. Soyayya kake mata irin wadda zaka iya rasa rayuwarka ma idan babu ita a ciki. Kalleka Ajwaad, kalla yanda ka zabge a kwanakin nan.? Sannan a kwankin baya na bayyanar Maanal sosai hankalinka ya kwanta, farin cikinka ya dawo. Idan kuma ba haka bane ka rantse baka sonta, mu kuma mun maka al?awarin barin ka, ko kuma ka fidda matar aure mana!! .
? ? ? ? ? Cikin matu?ar pretending AA ya mi?e yanama Fawzan da yay maganar fusataccen kallo.  An?i a rantse Win, shin Yaya Fawzan kai ubana ne da dole saika titsiyeni na amshi abinda kake so, kai kaje ka aurenta mana ko an hanaka ne. Nifa bana son takura!! .
? ? A fusace shima Fawzan Win ya mi?e, yaje gaban AA ya tsaya yana kallonsa cikin ido. A matu?ar kausashe ya ce,  Hummm Ajwaad kenan, ka godema ALLAH zuciyata a matsayin ?anwa kuma masoyayyar ?anina take kallon Maanal, amma wlhy da sai na baka mamaki a wannan gaSar, da sai naje na auri yarinyar nan naga yanda zakai. Kuma ko a yanzu, da ace wani abu bai taSa shiga tsakanin kai da ita ba na ?addara wlhy da sai na aureta Win, sakarai kawai mai mugun hali .
? ?? Ya hankaWesa ya wuce fuuu. Wani irin masifar rawa jikin AA yake yi, gaba Waya fuskarsa ta gama birkicewa. Cikin Sacin rai ya kalla Babban Yaya da kamar al'ajabi ya sashi suma shi kam. Fawzan mutum ne mai matu?ar ha?uri, nuna fushinsa akan Ajwaad yau Win nan ya girgiza babban Yaya. Sannan abubuwan Ajwaad Win sun sake birkita masa tunani. Kamar AA Win zaiyi magana sai kuma ya fasa. Fuuu ya zagaye Babban yaya ya wuce bathroom Winsa. Yanda ya wani bugo ?ofar da masifar ?arfi ya dawo da babban Yaya hayyacinsa. Ya jima yana kallon ?ofar bayin kafin ya fita jiki a sanyaye, dan shifa zuwa yanzu ya fara wani kuma tunani daban....

? ? ? AA kam yana bugo ?ofar a jikinta ya manne, ya wani kalar runtse idanunsa da suka gama juyewa. A saman lips ya furta,  Kayi ha?uri Yaya Fawzan kayi ha?uri kaji . Zuuu wani damshi ya gangaro daga hancinsa, yasan minene, dan haka bai damu da buWe ido ya kalla ba, haka abin ya cigaba da zirara masa akan gashin gemunsa har zuwa ?irjinsa sai da yaji jiri na neman kada shi a wajen kafin yaja ?afa da ?yar zuwa ?ar?ashin shower ya sakar ma kansa ruwa. Ya jima a haka kafin ya fito da ?yar, a haka jikinsa na zubar ruwa da sumar kansa ya faWa saman gado yaja bargo ya ?udundune. Dan wani irin sanyi yake ji da zazzaSi da ciwon kai.

? ? ? &Tuni Saheeba ta kaima Mamy rahotan abinda ke faruwa tsakanin Fawzan da AA. Dan haka hankalinta ya Wan so tashi, Fawzan nada ha?uri sosai a cikin yaran, amma idan yay fushi koya ?wafama abu sai fa yasan asalinsa da tushensa. Bata bu?atar kowa ya fahimci wacece ita a tsakanin shi da Fadeel a yanzu sai anyi auren Ajwaad, dan agaSar take son fara shirinta na dawowarsu hannunta. Dan haka ta mi?e, bedroom ta nufa ta Wauka waya tai kiran layin AA, sai da tana gab da tsinkewa ya Waga, duk da yanda taji muryarsa ya motsa zuciyarta amma sai ta dake. Maganganu masu zafin gaske da dogon gargaWi taja masa akan ?an uwan nasa guda biyu, batare da jiran cewarsa ba ta yanke wayar.
? ?? A karo na farko al'amarin Mamy ya saka AA sakin murmushi mai ciwo. Kowa da tashi jarabawar a rayuwa, su kuma mahaifiyarsu ce tasu jarabawar. ALLAH ya basu ikon cinyewa. Musamman ma shi da ya daWe da sanin wacece ita a duniyarsu. Bawan ALLAH haka yasha fama cikin zazzaSi har dare, koda Oum ta kira shi a waya sai yace mata barci yake. Data bukaci yazo yaci abinci yace a kawo masa kawai sashensa zai Wan yi wani aiki ne. Bata kawo komai a ranta ba duk da itama dai halin da take ciki na tunani da neman mafita akan al'amarinsa da Maanal yasa bata so yazo ya ganta a yanda take. Gefe g???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a gargaWin Abah na tada mata hankali. Amma babu yanda zatayi...

*_JUMA'A_*

? ? ? ?? Ranar juma'a jirgin ?arfe goma suka bi zuwa Kano. Kowa ka gani a cikinsu sam babu walwala a tare da shi. Sai ma AA Win ne ke Wan nuna dakiya. Sai dai a kallo guda zaka fahimci yanda yay wata irin zabgewa ta rama a tsaye. Sai manyan idanunsa da suka sake fitowa fatarsa ta sake haske ga gashin fuskarsa ya fara taruwa fiye da yanda yake barinsa dan ya?i yay gyaran fuska. Shi kaWai yasan irin dogon gargaWin da yasha akan Mamy a safiyar yau da daren jiya. Shi yanzu al'amarin mahaifiyar tasu yama daina bashi mamaki ko tsoro. Abinda kawai bata sani ba ko bata cigaba da takurashi da gargaWin ba a shirye yake ya mata biyayya koda kuwa hakan ne zai zama ?arshen rayuwarsa. Dan shi ya sani a wannan gaSar babu kuma abinda ya rage masa a wannan rayuwar sai jiran mutuwar.
? ?? A gefe kuma Oum sai dama-dama take da shi. Tun daga jiya zuwa yau sai faman lallashinsa da lallaSashi take akan batunsa da Maanal ya sanar mata ko akwai wani abu da basu san da shi ba ne. Baya son tada mata da hankali, dan haka murmushi kawai yake mata yace ta kwantar da hankalinta ALLAH na tare da kowa. Duk da bata fahimci abinda yake nufi ba ita dai lallaSashi take yi akan in sunzo koda an tambayesa ya faWi yana da wadda yake so. Dan ita bata Wauki wani batun kai kuWin Rafeeq gidan su Maanal Win da muhimmancin da zai hana komai ba. Kawai gargaWin Abah ne ma ya hanata kiran Rafeeq Win ta masa tas, dan yaja mata dogon gargaWi akan hakan. Shi kuma Rafeeq Win kamar yasan abinda ta shirya masa ya?i komawa Abujan. Ko waya ya?i kiranta ma.
? ? ? Mahmud da Hassan ne sukaje Waukarsu a airport. Koda suka iso gidan Baba Sardauna sun samesa cike da dukkan ahalinsu. Dan kamar ma su kaWaine basu kai ga isowar ba sai Gwaggo Khadi data taho daga Yola. Dan sai da sukai kamar awa Waya ma sannan itama ta iso da tata tawagar. Itama dai bayan Mahmud data mallakama Baba Sardauna a wancan lokacin tana da yara biyar a yanzu. Uku maza, biyu mata. Mazan biyu sunyi aure. Hamza da LamiWo. Sai Nuwaira da Raihana. Sune ?ammata da take damuwa da rashin yin aurensu. Sai autanta Abdullahi, shi kam da sauransa. Koda yake koshi Win yanzu akama auren zama zai yi da matar sumul.
? ? ? Tuni an kacame da hirar zuminci a ?aton falon gidan Baba Sardauna da dama an tanadesa domin irin wannan haWuwar. ?a?a da iyaye anata zabga hira cike da farin ciki. Akwai irin AA marasa yawan magana a cikinsu, amma idan akai irin wannan haWuwar kakanji bakin kowa ya buWe. Hatta shi AA Win yakan Wan saki jiki kaWan. Sai dai yau tunda aka gama gaisawa yama zame jikinsa yabar falon. Sai da Oum ta farga baya nan ta fara jajensa. Sai Modibbo ke sanar mata ai yana waje yana waya, jin haka yasa ta cigaba da hirarta, duk da rabin hankalinta na kansa, wani kuma tsagi nakan rashin ganin Rafeeq. Wasa-wasa AA bai dawo falon ba sai da za'a fara meeting. A lokacin ne kuma Rafeeq shima ya iso tare da Abbu, dama shima bai kai ga isowaba. Alhaji ?arami da Mah-mah ne kawai sai Rufaidah. Bayan addu'a ga wanda suka rasa da kuma su da suke raye aka fara abinda ya tara kowa. Nasiha ce mai ratsa jiki Baba Sardauna ya fara sannan ya tafi kai tsaye kan abinda yasa su tara wanan taro na gaggawa. Ba komai bane face auren da suke son ?ullawa. Maganar Rafeeq itace farko, Baba yay bayanin sun riga sun kai kuWi kuma an amsa nan da sati uku biki, dan haka zasu haWe da sauran suma ayi a huta kawai. Amma an bama AA da Najeeb da su Nuwaira dama idan suna da wanda suke so su faWa. Da Najeeb aka fara kasancewar uba a wajen su AA Win. Kansa a ?asa yace shi baida wacce yake so, amma su ?ara bashi lokaci zai kawo. Baba Sardauna yace Sam bashi yiwuwa, babu wata dama da zasu ?ara basu, ya zaSa a cikin ?a?an dangi gasu nan. Rasa abin cewa Najeeb da ransa ya gama Saci yayi, sai kawai yace shike nan ya basu dama kowacce suka zaSa masa. Albarka aka shiga saka masa. Kafin aka koma kan AA. Sarai yana kallon irin kallon da Oum ke masa, hakama Mamy, hakama Yaya Fawzan da Babban Yaya. Abah ne kawai baya hangowa da ?yau. Amma duk sai ya ture komai cike da dakiya yace shima ya basu dama duk wadda sukaga ta dace su bashi. Da ?arfi Oum ta runtse idannunta, yayinda Fawzan kema AA wani irin kallon takaici da jin haushi. Mamy kuwa murmushi ta saki tare da sauke ajiyar zuciya a cikinta. Dan tasan dai zaSinta data ba su Baba Sardauna zasu bashi. An koma kan su Nuwaira sukace suma sun bada zaSi.
? ?? Sai dai me, bayan an sakama AA albarka shima buWar bakin Baba Sardauna sai cewa yay,  To Alhamdullahi, munyi farin ciki da wannan biyya taku. Dan haka bama sai anje da nisa ba. Mun yanke shawarar haWa auren ku ku huWun lokaci guda, zakuma muyi amfani da ranar Rafeeq da aka tsaida dan ayi a wuce wajen. Tunda ku dukanku ba muhallin zama kuka rasa ba. Babu kuma wanda bai da abinyin da idan yau akace za'ayi nasan zaku shiga ku fito. Balle ma bama bu?atar komai daga kowanneku, ku shirya tarbar matayenku kawai. Magana ta ?arshe akwai zaman da mukai shekaru uku da suka wuce a wannan falon game da Ajwaad na auren yarinya da aka bashi wadda ta fito daga ke Sangarenki Kamila . Da sauri Mamy ta kalla baba Sardauna ranta fal farin ciki amma tana Soyewa. Cigaba yay da faWin,  To ban manta ba, dan haka zamu tuntuSi iyayen nata in sha ALLAHU. Sai yarinya daga Kaduna da ?anin mahaifinyarta da kansa ya kirani itama yazo da batunta akan tarayyar su da Ajwaad Win dai suka kuma bamu damar zuwa tsaida magana itama in har ya shirya zamuje ayi magana tunda shi da alama da mata biyu zai fara, ya nuna mana duk ya fimu gwarzantaka har mu dake iyayen naku . Yanda yay maganar da ?ar raha ya saka wasu yin dariya. Yayinda mamaki ya gama lulluSe wasu, Ajwaad ne wai da auren mata biyu lokaci Waya, duk wannan jin kan nashi tab Win. Oum kam suman zaune tayi, burinta su haWa ido da AA amma ya?i yarda. Haka Abah da su Babban Yaya ma. Ran Mamy kam fes. Haka dai akai addu'a taro ya tashi.........
'?


_Humm wlhy kuna bani dariya da yanda kuka matsu da al'amarin Mamy dama sauran mutanen da mukema kallon ?alubale a wannan labarin. Shin wai mun taSa ganin rayuwar da babu ?alubale a cikinta ne?. Ni da ku mu koma cikin rayuwarmu mu kalla mana, itafa rayuwa gaba Wayanta ma jarabawace, mukance ai rayuwa rayuwace, rayuwar novel kuma rayuwar novel ce kana karantawa ne dan nishaWi da farin ciki. Eh hakane kam banyi musu ba, amma mu sani mutane da yawa na Waukar darasi da fahimtar tasu rayuwar a dai wannan rayuwar novels Win da mukema kallon nishaWi da labarin hikayoyi kawai. Da ace labarin akan soyayyar su AA da Maanal ce kawai, ?alubalen rabuwar ma bazai shigo ba, Sai kawai suyi rayuwar ?urciyarsu suyi aure shike nan miya rage. To koma ita kanta soyayyar ai duk daWinta ?alubalen cikinta yafi yawa koda a zahirin ne. To amma ni akwai sa?on da nake son isarwa a labarin gaba Wayansa. Idan kukai ha?uri za'akai fiye ma da inda kuke tunani. Ka aikata alkairi ma yaka ?are balle akasinsa a wannan rayuwar. Dole ne mu yarda akwai farin ciki, akwai kuka a rayuwa. Duk yanda muke tunanin mu masu gaggawane duk gaggawarmu muna tafiya ne bisa zartarwar hukuncin UBANGIJI. Dan haka dan ALLAH ku barni na isar da sakon da nake son isarwa dan masu bu?atar hakan su amfana. Ni da nake wahalar rubutun da hana kaina barci da wasu muhimman abubuwan rayuwa nafi ku ?agauta naga nakai gacci, dan ban?i na runtse ido naga na kammala ba. Fatan alkairi a gareku baki Waya=?O?_

_Maanal kuma sai Uncle RK ko Abuja babu kowa ehe>?*?

09032345899

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________



.........Zaman wannan meeting na Kano ya matu?ar saka Mamy a farin ciki. Yayinda Oum da Babban Yaya ke cikin damuwa da zaman neman mafita. Abah da Yaya Fawzan kuwa sun mugun ?ullatar AA. Shiko tunda suka dawo Abuja yay bala'in maida kansa busy. Sam baya zaman gida, yakan fita da safe sosai, sai ya kai goma kuma bai koma gidan ba. Sam ya?i bada wani space da Oum zatai zaman yin magana da shi balle su Babban Yaya. A kamfani ma ya toshe duk wata hanya da zata haWa shi da Maanal. Itama kuma a nata Sangaren haka ne. Duk hanyar da zata haWata da AA ta toshe ta. A wannan halin aka shiga shirin bikin ?addamar da agogonsu. Taro na farko kuma kenan da kamfani zai yi Maanal na nan. Ita da RK normal ne, dan tuni shima ya dawo Abujan, amma ya Wauke ?afarsa da zuwa gidan su AA gaba Waya. Hasali ma tunda ya dawo babu wanda zaice ya ganshi a cikinsu. Ga Abah ya kafama Oum takunkumi akan cewa RK Win komai. Dan shi yana bayansa Wari bisa Wari.
? ? ?? A haka aka shiga satin bikin kamfani, wanda ke nuni da daura sati biyu kacal gagarumin bikin auren da familyn Darma ke shirin yi na ?a?a biyar cif. Ana cikin wannan shirye-shirye Ammie tazo Abuja tare da Daddy. Zai Wan yi wani aiki na kwana biyu anan tace zata biyoshi dan ta Wan huta da hayaniyar gidan su, daga nan su Wanyi shawara da Shahidah. Sai dare Shahidah da Manaal suka je gaishesu dan da rana suna wajen aiki. Sai kawai Maanal ta ma?ale anan zata kwana wajen Ammie. Dan haka su Shahidah suka wuce suka barta. Washe gari Daddy ya cema Ammie ta shirya ya kaita ta gaida Oum gaskiya. Dan bai kamata ta shigo Abuja ta fita bataje

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login