Showing 78001 words to 81000 words out of 219361 words

Chapter 27 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46976

mutum Waya ke kiranta da shi a duniyar nan, sake maida wayar tayi kunnenta ta ce,  Maanal! .
? ? ? ?  Ni Win ce dai har yanzu Shahidah. Oum Winku ce, yau gani ga Wiyata a kusa dani Rafeeq ya kawo min ita har gida .
? Ba ?aramin motsawa zuciyar Shahidah tayi ba. Ai babu shiri ta furta,  Oum kenan kece auntyn Rafeeq da Maanal suka zo gaidawa? .
? ? ? ??  Tabbas nice Shahidah, kinga wata hikimar UBANGIJI kuma ko. Dan haka ina ro?on a bar min Wiyata da jikokina su kwana anan, gobe in sha ALLAHU da kaina zan maidosu gida tunda weekend ne .
? ?? Koda wasa Shahidah bazata taSa iya musu da Oum ba, dan haka babu jayayya ta sallama. Sai dai tana yanke wayar ta maida akalar kiran nata ga Amaal.

? ? ?&&

 Ni wlhy gaba Waya kin hatgitsani Didi wai dan ALLAH da gaske kike yi? .
? ??  Humm Amaal wlhy nima a hargitsen nake. Kema kin san bazanyi miki wasa da wannan zancen ba .
??  Tofa wannan fa shi ake kira da rikita-rikita. Kenan fa idan lissafin yayi dai-dai Rafeeq Uncle Win Ajwaad ne? Amma ya akai bamu san Rafeeq ba duk yanda yake da kusanci da Oum haka? .
? ?  Nima wannan tunanin nakeyi, sai dai kuma wani abu yazo raina. Kin san iyayen Oum na ainahi a lokacin basa Nigeria kamar. Idan baki manta ba muntaSa jin tana sanar ma Ammie ri?onta akai a gidan Alhaji Abdulkarim Sardauna. Kingako kenan Rafeeq a lokacin baya Nigeria.
? ? ? ??  Tab Win, UBANGIJI mai hikima. Didi ni wlhy ma sai yanzu nima wani abu ke dawo min a rai. Kin manta randa muka fara gabin Hajiya Majdiya nake cemuku kamar tana min kamanni da wani amma na manta mai fuskar. Ke da Ammie kukace na cika ?wa?wale-?wakwalen cewa mutane na kamanni da wasu. To ALLAH kamanin Oum na gani a tare da ita .
? ??  Ya ALLAH, tabbas anyi haka kuwa Amaal. Kigafa wani al'amari mai ban mamaki, an rabu amma ashe ana tare da juna ta inda sam ba'a sani ba. Ni yanzu ma yaya zamu tunkari Ammie da zancen nan Amaal? .
? ??  Abinda nake hasasowa a zuciyata kenan, Ammie zatai matu?ar farin ciki. Sai dai kuma Auta Didi, ita nake tausayi da tunani a wannan gaSar, dan dole ne Wayan biyu, rabuwa da Rafeeq duk da dama bawani ta amshesa bane, sai kuma auren Yazeed .
? ? ?  Humm Amaal kenan, na fahimci kumafa har yanzu kun kasa fahimtar? Ajwaad na'a zuciyar Auta daram, shiyyasa ta kasa amsar kowane namiji a rayuwarta. Abinda ya faru ne kawai ke danne soyayyar da tsiya-tsiya.
? ??  Na sani Didi, sai dai kema kin san kafiyar Maanal. Kin san idan har tace tabar abu tofa ta barsa Win kenan, kuma shi kansa Rafeeq ala?arsa da Ajwaad sai shi zaisa ta rabu da shi rabuwa ta gaske a yanzu. Kinga kuwa babu wata mafitar data rage mata kuma sai na auren Yazeed, dan dama shigowar Rafeeq Win rayuwarta ne kaWai hope Win mu. Babu shi kuwa da kunya a tunkari Daddy da batun ?in auren Wansa ko? .
? ? ??  Wato Amaal wannan batun na bu?atar zama gaskiya. In sha ALLAHU next week zan shigo kd. Badan ma Oum Win tace gobe zata shigo nan ba da goben zanzo.
? ??  Hakan ma yayi ALLAH ya kaimu, dan nima ban jima da zuwa Abujan bane, yanzu ko nace zanzo sai Abban Munaya yata mita.
? ? ? ?  Ai yama yi ?o?ari, tsakanin nan kunsha zarya sosai. Ki bari zan shigo Win kawai. Bara naje kin san ?ar iskar yarinyar nan na nan gashi babu su Maanal sai Linda kawai, da safe mayi waya .
? ? ? ?  Okay ba damuwa ALLAH ya tashemu lafiya ....

________________

? ? ? ?  Ranka ya daWe nazo ne domin sanar maka sakamakon binciken ne daman .
? ??  Rabilu da wuri haka har komai ya kammala? .
??  Ai naga kamar kana bu?atarsa ne da wuri ranka ya daWe shiyyasa nima nai himma .
? ? ? Dariya irin ta manya Sen.. Bukar Kaugama yayi, cike da jin dadi ya ce,  Lallai Rabilu kana son cin mota ashe kuwa .
?? Wani kalar daWi ne ya mamaye fuskar Rabilu. Bakinsa a washe matu?a ya ce,  To ALLAH ya cidani ranka ya daWe. Yarinyar dai sunanta *_Maanal Habeeb Giro_*. A gidan Alhaji Sadeeq Busam take zaune, dan matarsa yayarta ce uwa Waya uba Waya. Sai dai bawani ta daWe a gidan bane bama, duk da dama tana yawan zuwa tai hutu a wasu lokutan. Tana aiki a companyn Mawaad ne......
? ??  Oh! Kace shegen takema aiki shiyyasa ashe? .
? Senator ya faWa cikin katsesa.
 Eh tabbas a kamfaninsa take aiki, amma bata wuce ma 3 weeks da farawa ba. Kuma an tabbatar min yaron wajen Doctor KK ne ya samar mata aiki kuma koda yaushe suna tare da shi ma, yanzu haka zancen da nake maka ya Wauke ta zuwa can gidan Ambassador Aliyu Darma .
? ? ?  ?an gidan Doctor Kasheem Kura?! .
? ?  Eh kwarai ranka ya daWe .........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG *ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* =?%?=؃?=؃? Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya=??=؃? Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....=?%?P+P+=?Q? Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram=?
?=?
? P+=?Q? Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau P+=?Q? Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta P+=?Q?royal jelly na fidda shape din mace...=؃?=؃?P+=?Q? Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh P+=?Q? Yanasa mace yayi looking under age dinta=؃?=؃?=؃?kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa=?%?=?%? P+=?Q? Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido =?%?P+=?Q? Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly =?%?=?%?P+=?Q?=؃?
_____________

.......... Alhaji Aliyu Darma ba shike auren babbar Wiyar Dr Kasheem Kura ba kuwa? .
? ?  Eh shine, kamar ma itace ta haifi shi yaron nan AA Darma Win ai .
? ? ?  Okay! Ok! Ok na gane. Yanzu ita yarinyar minene aikinta a kamfanin? .
? ??  Eh wannan ne dai nake kan bincike ranka ya daWe. Amma in sha ALLAHU a cikin satin nan zan kammala shima. Na fara kawo maka wannan Win ne dai .
? ??  Ba damuwa Rabilu, hakan ma kayi ?o?ari. Amma ina son ka binciko min ainahin mahaifin yarinyar shima .
? ??  To ranka ya daWe in sha ALLAHU an gama. Wannan itace lambar wayarta .
? ? ? ?  Ok ka samu Oler a waje zai baka kuWin zuba mai
??  Nagode sosai ALLAH ya ?ara girma da Waukaka Ranka ya daWe . Rabilu ya cigaba da jera godiya kamar ba gobe...

? ?? Yana ficewa Sen.. Bukar yay wani murmushin ?asaita, tare da shafo sajensa da furfura ta gama yima ?awanya. Tabbas love at first sight ne ya shigesa na yarinyar nan. Dolene ta shigo a cikamakin matansa uku matsayin ta huWu, koba komai ya samu ta sakawa a gaban mota dan amaryarsa ya fahimci itama yara sun fara tsofar da ita. Dan ta bari ?iba ta fara zama mata, shiko sam baya ?aunar mace tayi ?iba, hakanne ma ya sakashi ?ara aure na biyu saboda uwargidansa itama haka ta zama rabkekiya, yayi yayi suje a rage mata ?iba ta?i, sai kawai yayi ta biyu. Itama Win dai kwana biyu ta ?ibe masa. Haushi ya sashi auro ta uku, amma abin mamaki itama yaga yanzu ta Wakko hanyar yin ?ibar, to gara tun kafin ma suje ga hakan yayma tufkar hanci. Dan Maanal zatai dai-dai da ra'ayinsa, gata ?aramar yarinya. Murmushi ya sake saki, yana jin kamar ya tashi ya fara taka rawa. Dan babu abinda yake sai siffanta surar Maanal a zuciyarsa......

? ?? Tofa, Maanalu sarkin farin jini, ga shuger daddy mun samu
___________&

? ? ? ? Tsaye yake kawai ya zubama harabar gidan ido hannayensa duka a cikin aljihun ba?in wandonsa. A kallo Waya zaka fahimci yayi matu?ar yin nisa a duniyar tunani. Dan har Fawzan daya shigo sashen nasa ya iso inda yake babu alamar yasan da shi. Sai da ya kai hannu saman kafaWarsa ya Wan bubbuga sannan ya juyo...
? ? ? ? Murmushi Fawzan yay masa tare da masa alamar minene? da idanu. Sake tsuke fuska AA yay tare da kauda kansa ya ce,  Nothing .
? ?? ?aramar dariya kawai Fawzan yayi yana mai girgiza kansa. Sai kuma ya matsa jikin ?arfen balcony Win ya jingina tare da harWe hannayensa a ?irji shima ya zubama AA Win idanunsa.  Auta kenan, kai kasan ko zaka Soyema kowa kanka banda ni nan. Dan na sanka fiye da yanda nasan yunwar cikina ai ko? . Ya ?are maganar da wani Wan Wage gira sama.
? ?? Idanu AA ya lumshe tare da buWewa duk a lokaci guda. Kamar zai yi magana sai kuma ya maida bakinsa ya tsuke. Murmushi Fawzan ya saki sai kuma ya juya ya kalla inda idanun AA Win suke kallo, flat Win Oum ne dan haka ya sake maido kallonsa ga AA Win.
? ? ??  Ajwaad nasan har yanzu kana sonta, ba kuma zaka taSa daina sonta ba. Wannan dama ce ta biyu ALLAH ya sake baka, duk da nasan damar tazo da ?alubale masu yawan gaske. Ka manta da abinda ya faru a baya domin ?addararku ce kai da ita, babu wanda ya isa hana faruwarta. Tun kafin Uncle Rafeeq yay wuff da ita kasan mai yiwuwa, dan yanzu 2025 muke ba shekarun baya da suka shuWe ba, wannan Maanal Win ba wadda ka sani bace a baya, dan tabbas Uncle Rafeeq shima yana sonta sosai.....
? ? Da ?arfi AA ya rumtse idanunsa da suka sake kaWawa, tare taune lip Winsa. Kalmar _Sonta..._ Win nan na sukarsa.
? ?? Fawzan ya cigaba da faWin,  Sai dai hakan ba yana nufin kai bazaka nuna taka bajintar ba, sai dai ka sani wannan shiru-shirun naka fa da miskilanci dole ka ajiyesa gefe ka koma mata Bestien ta nada da kukai wasan ?uruciya tare, mai tare mata faWa, mai damuwa da damuwarta sama da kowa. Dan bana raba Wayan biyu har yanzu kana nan daram a zuciyarta itama. Nasan Oum zata baka goyon baya Wari bisa Wari. Sai kuma ?alubale na biyu batun Nuratu, kasan dai su Abbah sun fara magana, akoda yaushe kuma zasu iya kai kuWi idan har baka kawo zaSinka ba kamar yanda sukace. Dan haka sai kaje kayi tunani kafin lokaci ya ?ure maka. Ina maka fatan nasara . Ya ?are maganar da Wan bubbuga kafaWar AA Win batare da ya jira cewarsa ba yabar balcony Win.
? ? ? Kasa ko motsi AA yay har Fawzan ya fita a sashen gaba Waya, daga ta harabar gidan ya kallosa yana nuna masa kansa sai kuma ya Waga hannunsa yay masa nuni da agogo alamar lokaci daga haka yay wucewarsa. Da kallo ya cigaba da binsa har ya shige sashensa. Dai-dai nan kira ya shigo wayarsa. Iska ya Wan furzar mai ?arfi daga bakinsa kafin ya zarota daga aljihu yana kallon mai kiran. Oum ce da kanta, dan haka ya Waga a kasalance ya kai wayar kunnensa yana mai zubama flat Winta idanu kamar zai iya hangota daga nan.
? ? ? ? ?  Auta na kana ina ne wai? .
? ?? Idanunsa ya lumshe sai kuma ya saki Wan murmushin gefen baki daya kasance Wabi'arsa. Muryarsa can ?asa ya bata amsa.  Ina sashena Oum .
? ??  To maza zo ina nemanka .
Daga haka ta yanke kiran. Wayar ya sauke daga kunnesa yana furzar da iska, sai kuma ya maidata a aljihun batare da yace komai ba yabar balcony Win.....

____________

? ?? Gaba Wayansu suna a kan d/table kamar yanda Oum ta sakasu yi. RK da Oum ne kawai ke hira, sai dai kuma idanunsa nakan Maanal dake ta faman juya spoon a abincin da RK Win ya zuba mata da kansa. Tunda ya zuba matan bata kai ko lauma Waya bakinta ba, da farko ma hankalinta na'a kan Novel ne. Sai da Oum tai mata magana sannan ta rufe book Win ta Wauki spoon Win. Shine kuma taketa faman juya abincin, ta kuma zuba masa idanu kamar mai irgashi ko tantance abinda aka dafashi da shi. Ita Oum ta fahimci abinda ya saka Maanal Win komawa hakan game da abincin, shiko RK sai ya Wauka ko bata sonshi ne ko kuma dai hankalinta na gida... KaWan yay gyaran murya tare da kiran sunanta. A hankali ta Wago manyan idanunta da kalarsu ta sauya kaWan, a mamakinsa sai ta sakar masa murmushinta mai sanyi dake narkar da shi. Hakan kuma yayi dai-dai da isowar AA dining area Win, kuma a kanta idanunsa suka fara sauka dan haka yaga murmushin data sakar ma RK Win. Cak ya tsaya kamar wanda akama tsawa. Shiko RK sam baima gansa ba, dan haka ya maidama Maanal Win murmushinta cikin Wan ran?wafowa gareta ta yanda ita kaWai zata ji abinda zai faWa ya furta,  Gimbiya irin wannan murmushi haka ai sai kisa na Sace Sat. Dan ALLAH kici abinci nan fa gidanku ne. Kin san kowa na cikinsa kafin ki sanni ma. Idan kuma ba?ya sonshi a canja miki da wani? .
? ? ??  Oum gani! .
?? AA ya faWa cikin kaushin muryar data fargar da kowa kasancewarsa a wajen. Sai kuma yanda yay maganar da zafi-zafi ya bama RK mamaki dan abune da bai saba gani ba. AA bashi da yawan hayaniya, amma kuma baida faWa. Barshi dai da fushi da ba?ar maganar tsiya kamar jikan banbaWawa. Oum ko data fahimci inda fushin ya dosa sai tayi murmushi kawai da faWin,  Yauwa Autana maza zo ga abinci kada yay sanyi, dan favorite Winka akayi . Tai maganar tana kamo hannunsa ta zaunar da shi a kujera. Maanal kam ko Wagowa batai ba balle ma ta kalla inda AA Win yake, kai bama ta nuna tasan da zuwansa wajen ba sam. Hakan kuma sai ya ?ara ba?anta masa rai, koda Oum ta zuba masa abincin ma ya Wau kusan mintuna biyu kafin ya fara ci, sai da ma ta sake masa magana da taSashi.
? ?? Maanal ma dai ta fara tsakurar abincin. Duk da kuma yanda ta share kamar bata san da zuwan AA Win ba tana satar kallonsa ne ta gefen ido. Yayinda RK ke mata magana lokaci-lokaci, sai dai maimakon amsa Wan murmushi kawai take masa da jinjina kanta ko girgizawa. Sai yanzu ne maganar Barrah ta sakata Wagowa, sai idanunta caraf cikin na AA. Wani shegen kallo ya zuba mata data fassara dana tsananin tsana da ?yama. Babu wani yanayi data nuna ko a fuska ta janye nata idanun zuwa kan Barrah Win. Daga haka bata sake yarda ta kalla inda yake ba ma har suka kammala. Itace ta fara barin dining area Win, hakan yasa RK tashi ya bita shima.
? ? ?? Da wani kalar yanayi AA ya lumshe oily ayes Winsa, batare da ya lura ba ya hankaWe glass cup Win ruwan da aka ajiye masa. Tarwatsewar kofin da ruwan cikin saman ?ya?y?yawan farin tils Win ya saka hankalin kowa dawowa wajen. Oum ta mi?e tana mai kamo hannun nasa da sauri ta ce,  Subahanallahi Auta bakaji ciwoba dai ko? .
? ?? Idanunsa dake lumshe har yanzu ya buWe, sai kuma ya girgiza mata kansa batare da yayi magana ba. RK da tuni ya ?araso wajen shima ne yay kiran masu aiki ta landline, kafin ya juyo ga AA Win yana masa sannu. Ko kallonsa AA Win bai yi ba, shima kuma sai bai damu ba. Dan halinsa babu wanda bai sani ba a gidan dama dangi baki Waya. Maanal dai na zaune daga inda take tana kallonsu kawai, amma bata da niyyar tasowa ma. Haka masu aiki suka gyara wajen kamar komai bai faru ba, shima sai ya mi?e.
? ? ? ? Oum ce dake binsa da kallo ta ce,  Abincin fa? .
? ? ?  Oum na ?oshi, zanje na kwanta sai da safe .
? ??  Kwanciya da wuri-wuri haka? Gobe fa babu office .
?? RK ne yay maganar yana binsa da kallo. Kansa ya jinjina masa kawai, sai da yaje ?ofa batare da ya juyo ba ya furta,  Anan zaka kwana ne? .
? ? ? ? Kallon agogo RK yay,  No zan wuce dan inada aiki a asibiti ma zuwa nine. Dan har ma sun fara kirana. Zanyi sallama da Maanal kawai .
? ?? A ta?aice ya ce,  Okay yay ficewarsa. Shima RK wajen Maanal ya koma, yayinda Oum tai shiru kawai zuciyarta na mata kaikawo a ?irji. Batare data sani ba ta zubama RK da Maanal idanu. Abubuwa ne da yawa ke cuWa kansu a zuciyarta fiye da yanda take nazarinsu tun Wazun. Sai dai bata da wani abincewa a wanan gaSar gaba Waya....

? ?? & & &

Wanka yake son shiga yayi, sai dai haka kawai ya samu kansa da tsayawa jikin window Win falonsa ya zubama harabar gidan ido ko nace flat Win

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login