Showing 144001 words to 147000 words out of 219361 words

Chapter 49 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46966

?an uwanta ba, tana baya a tsakkiyar Aba da Ajwaad suka wuce tanata Wagama ?awayen faWanta hannu dan tace sun shirya ta yafe musu=??..

? ?? __________&

? ? ? ? Bayan wucewar su Maanal sabuwar tujara Gwaggo ta kafa a gidan, dan sai da taima Ammie zagin ?are dangi na fitar hankali. Daga ?arshe tace an sake matso da bikin Baabu nan da kwana huWu juma'a kenan. Duk da abin na dukan Ammie haka ta dinga dannewa. Sai ta shiga Waki tai kuka. Dan ma yaranta na tausarta da lallashi dan Baabu kam ma dai takan yini bata sakashi a ido ba. Ba'a nan yake kwana ba. Tunda sukazo Giro bai kwana tare da ita ba. Ita da yaranta suke kwana, sai dai ya Wan shigo musu a tsaitsaye saboda tsoron Gwaggo ma baya jimawa yake ficewa. Sai dai in suna bu?atar abu tai kiransa a waya. Idan kuma ya sayo sai dai a shigo da shi a Soye kosu Shahidah suje su amso su Soyo a hijjab. Maanal ce kawai ba'a ?ar haka da ita. Dan itafa bata tsoron Gwaggo. Idan tai mata tsawa ta murguWa baki da ?ugu tai gaba abinta, haka Gwaggo zataita rantsuwar sai ta dake ta, sai ta sumar da ita. Duk kuma yanda zatai lambon kamata bata yarda, dan tsaf take cajama Gwaggo kai. Duk da taji haushin tafiya da akai da ita taji daWi ta wani fannin, dan ta hutama da fitsararta...

? ? ? Yau Win ma dai kuka sosai Ammie taci kafin ta dake zuciyarta, dan Babu tun daga rakkiyar su Aba har yau bai dawo gidan ba. Da alama ma Sokoto Win zai kwana....

_________&

? ? ?? Alhamdullah su Aba sun iso Kano lafiya. Duk da a lokacin anata shirin shiga sallar isha'i ne. Dan basu baro Sokoto ba sai da akai magrib. ALLAH ne ya taimake su suka samu jirgi mai zuwa Kano a daidai lokacin. Tuni Maanal tayi barci a jirgi, dole Ajwaad ya goyota suka fito tana a bayansa, sai Aba ri?e da ledar tsarabarsu dan ma sun?i Wakko kayan da yawa. Dan dama jirgi suka bi da zasu je. A sokoton ne abokinsa kuma Wan uwansa ?anin Oum amma cousin da suka fara sauka a gidansa ya bada mota driver ya kaisu Giro dan shi anan Sokoto yake zaune da iyalinsa. Aiki ne ya cillarosa nan kuma.
? ?? Alhamdullah nan ma sun samu babban yaya (Fadeel) da drivern dake kaisu school na jiransu a airport Win.? Yana hangosu yay saurin nufosu, shima baida yawan fara'a, dan halinsu kusan Waya da Ajwaad. A fuska ma sunfi kamanni, duk da dai su duka ukun suna tsananin kamanni da Abba da Oum, kasancewar su Win iyayen nasu aurene na zuminci, zumuncin ma na kusa kusa sosai, shiyyasa suke kamanni Waya, dan duk family Winsu haka suke da wannan kamannin. Su har alfahari suke indai Wa na tsatsonsu ne koda an auro uwarsa bare baya Wakko kamanninta sai nasu saboda ?arfin jininsu. Koda Babban yaya ya gaishe da Aba ya maida hankalinsa akan Ajwaad da son taimaka masa ya amshi Maanal Win dake bayansa kansa ya girgiza alamar ya barta.
? ? Hakan ya saka Babban yaya da Aban yin murmushi kawai. A haka suka Winguma zuwa ga mota. Driver ya gaida Abba cike da girmamawa sannan suka shiga, Abba da Ajwaad da Maanal dake barci a kusan jikinsu su biyun na baya. Shi kuma babban Yaya ya shiga gaba kusa da driver. Cikin ?an?anin lokaci suka iso gida, inda suka samu tarba daga Oum da Mamy da Fawzan. Sai dai Oum tayi mamakin ganin harda Maanal, dan batai tunanin zasu bari a taho da itan ba kamar yanda Ajwaad ke faWin da ita zai dawo gida. Mamy dai bata tanka ba, dama kuma babu wanda yay tunanin tankawar tata dan dama haka take ita shiru-shiru. Ba komai ne zakaji bakinta a gidan ba. Garama idan suna hira da Oum ko Aba zaka jita cike da nishaWi kamar ba ita ba. Amma akan yaran babu ruwanta da sabgarsu. Sosai take nuna kawaici da kara bama zaka taSa tunanin tana da wata ala?a da su ba...
? ? ?? ?akin Oum Ajwaad ya kai Maanal, Oum ta taimaka masa ya kwantar da ita bisa gado. Kwanciya ta gyara mata da rufa mata duvet dan Wakin akwai ac. Batare daya zauna ba ya ce,  Oum naje wanka, jikina duk babu daWi .
? ? Murmushi Oum ta masa, dan kowa yasan Ajwaad da tsaftar tsiya dama a gidan. Idan yana wani ?al?alin saika rantse ba yaro bane ?arami Wan shekara sha... Komai nashi zaka samesa kwaf-kwaf da kulawa kamar wani babban saurayi maji ?arfi. Idan Ajwaad yay ado dole ka tsaya kallonsa. Sam bai damu da manyan kaya irin namu na malam bahaushe ba. Dan duk juma'a ma sai ankai ruwa rana da shi yake yarda ya saka. Garama idan Maanal ta saka masa rigima ta Wakko da kanta tace ya saka sai ya saka. Dan duk da baya so Aba bai taSa tsamesa a Winkin manyan kaya ba. Yanda akema su Fawzan da Babban yaya haka shima ake masa su, shiyyasa ya tarasu tab wadrobe yana ado dasu.
? ? ?? Yana shiga Wakin nasu Fawzan Sarkin tsokala ya fara tsokanarsa da dariya.  Ah-ah kaga baban soyayya, kaga Auta na Auta, Besty kuma na Besty. Wai yanzu nan dan ALLAH ko kunya baka ji ba Auta kaje gidan surukai ka Wakko Lilly? Oh kai wannan wane kalar abin kunya ne haka? .
? ?? Harara ya ballama Fawzan Win yana wucewarsa bayi batare da ya tanka masa ba. Aiko Fawzan ya shiga kwasar dariya har sai da Babban yaya ya shigo ya tsagaita. Koda ya maimaita na Babban yaya dalilin dariyar daya tambaya murmushi kawai yayi shima, dan shi kansa soyayyar autan nasu da Bestynsa na ?ayatar da shi, da. Haka yana musu fata da addu'ar Worewa a haka har girma su kuma kasance ma'aurata kamar yanda kowa ke tofa albarkacin bakinsa akan dangantakar tasu.........
'?


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........Duk suna a d/table suna dinner Maanal ta fito tana faman murzar ido alamar yanzu ta tashi. Fawzan ne ya fara ganinta. Dan haka cike da sha?iyanci ya furta,  Oyoyo Bestyn Auta, bada kanki a sare kije gida kice ya faWi. Kaga surukar Oum da Abah .
? ?? Daina susan idon Maanal tayi ta tsaya tana kallon sa da farko kamar mai mamakin ganin kanta a nan Win. Yayinda suma duk suka zubo mata ido suna kallonta musamman Ajwaad. Oum kuwa da Abah murmushi suke yi, hakama babban yaya. Mamy kuwa kamar bata a wajen abincinta kawai take famar ci. Hannu Oum Win ta mi?o mata alamar tazo gareta. Da gudu kuwa ta iso ta shige jikin Oum Win, sai kuma ta saki kukan shagwaSa.
? ? ? ? Shi ko Fawzan ya wani tuntsure da dariya yana faWin,  Oh oh yau naga ikon rabbu surukar Oum shagwaSaSSiya kenan, an dawo zakuma a Waura daga inda aka tsaya ko .
? ? ? Rankwashi Oum ta kai masa sakamakon Wagowar da Maanal tayi cike da taSara da tsiwa ta ce,  Oum kinga Yaya F ko, kice ya daina ni Babynki ce ya bar cewa suruka bana son sunan . Yanda tayi Win sai da ya bama kowa dariya. Dan shi kansa Bestien nata wani guntun murmushi ya saki kawai ya cigaba da kallonta. Ita ko ta cika tayi fam dan duk zatonta ma surukar wani mugun sunane da ake gudu. Gwalo Fawzan ya mata da faWin,  An?i a daina Win, da wani bakinta kamar na tsuntsu .
? ? ? Kuka sosai ta buWe baki zata sanya, Abah ya saka hannu ya Wauketa cak yana hararar Fawzan.  Kinga ?yalesa kinji babyn Oum Winta. Kin san dama shi bashi da aiki sai neman faWa da mutane in dai Fawzan ne. Shiyyasa ma bazanje da shi saudia ba sai ke da bestyn ki kawai .
? ? Cike da farin ciki Maanal taima Fawzan gwalo da harara. Sai kuma ta hau murna za'aje dasu saudia ita da Bestyn ta. Da wannan lallashin Abah ya kashe rigimar, ya saka mata spoon a abincinsa sukaci tare...

? ?? Bayan sun kammala cin abincin ta gama tsiyaya musu surutunta Oum tajata zuwa Wakinta tai mata wanka. Kaya gareta fal a gidan, anan Wakin Oum da Wakin su AA a cikin kayansa. Tana cikin shiryata Ajwaad Win ya shigo hannunsa ri?e da kayan tsifa. Tana ko kallon hannunsa ta Sata rai dan bata ?aunar kitso sam. Fuska a marairaice kamar zatai kuka ta ce,  Besty kaina na ciwo .
? ? ?? Harararta ya Wan yi yana kaiwa zaune a bakin gadon Oum da faWin,  Idan an gama zaki sha magani . Sosai ta tura baki gaba, sai kuma ta kalla Oum dake gumtse dariya.  Oum dan ALLAH kaina bada zafi ba? TaSa kiji ma . Dariya sosai Oum ta fashe da shi tana taSa kan,  Gaskiya Babyn Oum babu wani zafi, kanki yayi datti ki daure a tsefe kinji, jibi ?asa a cikinsa tule. Ko baki son kuje Saudian da Abah yace? . Jiki a sanyaye ta ce,  Ina so Oum .
? ??  Yauwa ton daure kinji ?ar albarka. Ai Auta bazai miki da zafi ba kin sani ko? Gama chocolates bari na baki kije anayi kina ci baza kiji ma anayi ba har a gama .
? ?? Da wannan lallashin ta yarda badan taso ba. Haka suka fito hannunta Wauke da Wan bowl da Oum ta haWa mata kayan kwaWayi, Wayan kuma Ajwaad ya ri?e mata. Tsakar gida suka fito tacan baya inda garden Win gidan yake, wajen akwai ni'ima sosai dan an gyara shi yanda ya kamata. Ga kujeru an shirya domin hutawa harda na yara, sai lilo da dai kayan wasan yara. Koda suka zauna sai da ya Sare mata chocolate Win ya bata wayarsa sannan ya fara mata tsifar. A hakan ma yana farawa ta Sata fuska zatai masa kuka. Sai da shima ya Sata fuskar da faWin,  Oh nacema Abah Win? mu wuce mu barki? .
? ?? Da sauri ta girgiza masa kai.
Ya ce,  To oya malama nutsu .
Baki ta tura gaba da faWin,  Niba sunana malama ba .
? ? Murmushi yay a karo na farko, tare da jan hancinta ya ce,  To Bestyn bestyn ta ko? .
? ? ? Cike da jin daWi ta ce,  Yes .
? ?aramar dariya yayi, sai kuma ya buWe baki alamar ta bashi chocolate Win. Cirowa kuwa tai ta saka masa a bakinsa, ganin ya Wan Sata mata yatsun yasa shi kama hannun nata ya lashe wadda ta ma?ale. Murmushi tai da faWin,  KwaWayi .
? ? ?  Ai ke kika koya min .
Ya bata amsa yana murmushin shima.?Sannan ya fara mata tsifan. Tana kallon cartoon Win daya sanya mata tana masa surutu da juyowa ta bashi chocolate Win da sauran kayan ciye-ciyen. Shi ko yana biye mata. Dama in kaga Ajwaad na zuba surutu da murmushi to lallai Maanal na a wajen kuwa tabbas. Baya wasa da al'amarinta ko kaWan. Idan ka gansu dole su birgeka kamar ba yara ba. Haka dai aka gama tsifan, wajen taja kuma aka hau faWa, sai da ya ri?eta da ?yau sannan ya iya taje mata, ita ko tana kuka da faWin babu ruwanta da shi kada ya sake kulata. Dariya ya dinga yi shi dai bai kulata ba sai da ya gama ya Waure mata da ribbon duk da yayi datti. Dan cikinsa uban ?asa ne na faWan data dinga kwasa a Giro, a hakan ma wai kusan kitso na fin biyar ne akan nata a zuwansu. Koda suka dawo cikin gidan fushi ta dinga masa, sai ta koma kula Fawzan shiko Ajwaad Win ya sharesu. Hakan da yake yi idan tana tare da wani a cikinsu yake sa suke faWin suma yana kishi da su akanta..

_____________&

? ? ? ?? Washe gari suna gama breakfast Ajwaad ya tasa Maanal gaba zuwa wajen kitso. Ita ko tana faman kuka da faWin bafa zataje ba. Sai da ?yar Oum ta lallaSata ta yarda bayan ta mata al?awura. Koda suka fito tsakar gida inda Wan kekensa yake sai da ya hau itama ta hau daga gabansa tanata cika baki da iska. Shi dai bai kulata ba yaja keken suka fito. Ai tun daga gida har zuwa shagon Aunty Saloon duk inda suka gitta sai an musu magana. Dan Maanal fa cele ce a anguwar tasu saboda tsabar fitinarta da neman faWa. Yara Wai-Wai ne batai rigimar da taja Ajwaad ya jibgesu ba.
? ? ? ? ? ? Da farin ciki Aunty Saloon ta tarbesu tanama Maanal oyoyo da dawowa. Itako ta Sata fuska taje jikin Ajwaad ta ma?ure idanunta cike da ?walla. Dariya Auntyn ta fara yi da faWin,  Maanal ke baki girma da ?in kitso? Haba ?ar gatan Ajwaad Bestyn ta. Shi gashi yana son yaga ana gyara masa ke da kitso ke kuma ba?ya so .
? ?? Baki Maanal ta sake turawa gaba da kallon Ajwaad, shima kallon nata yake yi. Sai ta sake Sata fuska zatai kuka. A hankali ya kai dur?ushe gabanta ya dai-dai tsahonsu hannayensa duka akan kafaWarta cike da lallashi ya ce,  Ba kin min al?awari bazakiyi kuka ba? Ko kina son yaran anguwar nan su ganki su samu abin raina ki da tsokana .
? ? Kanta ta girgiza masa hawayen dake cike a idonta na gangarowa. Hannu yasa ya share mata,  To kada na ?ara ganin hawayen nan. Inba hakaba kuma na fasa shiga secondary Win tare dake .
? ? ? Da sauri ta haWiye kukan, cikin rawar murya ta ce,  To bana bari ba .
? ?  Yauwa my sweet Besty. FaWa min mi kike so naje na saya miki? Ko awaran can? . Ya nuna mata waje can tsallaken titi da mai awara ke ta soyawa. Kanta ta jinjiina masa. Shima sai ya mi?e tare da kama hannunta ya kaita saman kujerar wanke kan ya zaunar, fita yayi tana kallonsa daga nan. Bai wani jima ba ya dawo da awaran a leda. Lokacin har Auntyn Saloon tayi shirinta na fara wankema Maanal Win kai. Dan duk ta fito da kayan shampoo Winta da suka zo dasu a cikin ?ar bag. Haka komai na Maanal a tattale yake ga Ajwaad. Sam bai yarda a mata amfani da kayan wankin kan wajen saloon Win ba, duk abinda yasan ana bu?ata idan sukaje shopping da Abah ke kaisu duk ?arshen wata zai Wakkosa. Dan shi dama ko a wajen shopping Win zakaga duk abubuwan da yake Wakkowa na Maanal ne. ?alilan zaka samu nashi. Kujera ya jawo gabanta sosai ya zauna, dan yasan bazata yarda ba sai anyi darun. Bai bata awaran ba ya ajiye gefe yacema auntyn Saloon ta fara. Kuka Maanal ta fara ?o?arin farawa ya girgiza mata kansa, sai tai shiru. Haka dai aka wanke kan yana ri?e da hannunta da lallashi kamar wata ?ar mitsilar yariya can ba ?ar shekara kusan takwas ba. Koda aka gama shi da kansa ya goge mata kan da towel Win da sukazo da shi ya Waure mata shi, sannan ya dinga bata awaran a baki ana busar da kan. Da aka zo kitso kam daru aka sha na ha?i?a, dan dole sai da ya ri?eta, amma a hakan yasha cizo a hannu da bibbigewa. Kitson ma ba wani mai yawa ba dan shikku ne. Sosai ya mata ?yau aka saka mata bet. Maanal akwai gashi Masha ALLAH, dan sun biyo Ammie ne cikar gashi da tsaho kamar ba nasu ba.
? ? ? ?? Sai faman sauke ajiyar zuciya take idanu sun yi jazur saboda kuka ta kama hannunsa tana dubawa, dan duk sayin ?ananun ha?waranta. Sake fashewa tai da kuka tana shafa cizon da kallonsa, shima idon nasa duk ya kaWa saboda kukan nata. A hankali ya ce,  Minene kuma? Ba'an gama ba? .
? ? ? Hannunta na bin wajen cizon ta ce,  Da zafi ko? Muje na amshi magani wajen Oum na baka .
? ?? Murmushi yay mata da girgiza kansa, sai kuma ya shafa kitson nata da yay ?yau sosai ya ce,  Babu zafi fa. Jiba yanda kanki yay ?yau. Ya kamata ki daina kukan kitso Besty kin girma.
? ? ? ??  To ai Oum ta ce idan na girma zan daina  .
? ?  Wane girma kuma ya rage Besty. Secondary fa zamu shiga ai kin girma ko. Ba kiga ni idan kika rakani wajen aski bana kuka ba .
? ? ? ?? A sanyaye ta ce,  Zan bari. Besty muje gida zanyi barci .
?? Kansa ya jinjina mata tare da mi?ewa. Cikin girmamawa ya kalla Auntyn Saloon dake kallonsu cike da sha'awa da mamakin irin wannan al'amari tamkar ba yara ?anana ba. Godiya ya mata ya Wauka bag Win sannan ya du?a Maanal dake faman lumshe ido ta hau bayansa. Kekensa ya kalla sai kuma ya kalla Auntyn Saloon Win.  Aunty zanje na kaita sai na dawo na Wauka .
? ? ??  To babu damuwa Ajwaad sai ka dawo. Ka gaishe da Hajiya. Maanal daru sai kuma next .
?? Maanal dai bata kulata ba, sai ma sake lafewa da tai a bayansa dan barci take ji sosai. Tana fita wanda ke a cikin shagon suka fara gulma. Aunty Saloon dai dariya take yi da sake basu labarin wannan sha?uwa ta Maanal da Ajwaad dake birge kowa a layin tamkar ba yara ba...

? ?? Kafin su iso gida har tayi barcin. Oum da Mamy na falo suka shigo. Muskar Oum da murmushi ta mi?e tana

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login