Showing 129001 words to 132000 words out of 219361 words

Chapter 44 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46991

 Kai bakinka bashi da linzami ko? .
Cewar Fadeel Win.
??  To ayi ha?uri babban yaya na daina .
? ? ?? Shiru motar tayi babu wanda ya sake magana har suka iso gida....

? ?? Fuuuu ta fice batare data kalla kowa a cikinsu ba ta shige gidansu. Shima motar ya buWe batare da ya jira an shiga cikin gida ba kamar yanda aka saba ya shige da ?afa. Oum na zaune a falo ya shigo.  Oum good afternoon  . ya faWa a ta?aice yana shigewa Wakinsu, dan su duka su a Waki Waya suke amma kowa da gadonsa. Da kallo Oum ta bisa, sai kuma ta girgiza kai kawai dan tasan Wayan biyu ne fushin Auta. Kodai wani ya taSa Maanal, ko shi da ita sun samu saSani. Shigowar su Yaya Fadeel ya katse tunaninta. Su duka ita suka nufa, cike da shawagwaSa suka zauna a gefe da gefenta kowanne yasa kansa a kafaWarta duk da sun fara zama samari, koma muce sun zama. Dan Fadeel yana shekarar ?arshe ne a secondary, Fawzan na aji biyar. Fuskarta Wauke da murmushi ta shafa kawunansu dake cike da suma.  Da alama yau sojin gidan nan sunyi laushi, dan fuskar baban Commondo ya nuna.
? ? ? Dariya Fawzan yay da faWin,  Oum wancan Commondo Win naki ba gajiyace ta maisheshi haka ba. SaSani ya samu da rabinsa, bakiga sun barmu da dakon kayansu ba . Ya ?are maganar yana nuna school bags Winsu da lunch box Waya da suke zuba abinci.
? ? ? ? Cikin ?ar dariya Oum ta ce,  Ai zancen gizo baya wuce ?o?i. Tana ina ita to? .
? ?? Yanzu kam Fadeel ne yay Wan murmushi da bata amsa da,  Itama tayi gida. Wannan yaron naki da alama zaiyi kishin tsiya Oum. Shike nan shi babu wanda ya isa ya raSu Maanal koda da wasa ne. Ki lura da ko mu dan baida yanda zaiyi ne kawai. ALLAH ki ringa masa addu'a ALLAH ya sassauta masa .
? ? ? ? ?? Sosai Oum ta saki murmushi mai ?ayatarwa. Kafin ta mi?e tana faWin,  Kuna sakama autana ido a gidan nan. Tunda baya so a raSar masa half Winsa a bar masa kayarsa mana .
? ?? Mi?ewa sukai suna dariya suma. Kowa ya nufi Wakinsa domin yin shirin islamiyya kuma....

? ? ? &&

? ?? A Sangaren Maanal itama dai haka ta shiga gida a kumbure. Su Shahidah dake dawowa tun ?arfe biyu daga tasu makarantar suna tsakar gida suna wankin uniform. Da kallo suka bita dan ita ko kulasu batai ba. Koda ta shiga ciki ma bata nema inda Ammie take ba duk da tana jin motsinta a kitchen. ?akin Ammien ta shige dan ita nan ne wajen zamanta. ?akinsu kullum cikin faWa take da su Shahidah da neman fitina da su, su sakata abu ta?iyi, su daketa Ajwaad ya rufesu da azabar masifa kamar Shahidah bata girmesa ba. Ganin haka yasa Ammie maidota Wakinta ita sai aka zauna lafiya. Duk da a hakan ma idan neman maganar ta ya tashi takan shiga Wakin nasu tayi Sarnarta son ranta ta fito. Suyi magana tace ita sharri sukai mata mi zatai a Wakin nasu da babu komai sai tarkace.
? ? ?? Gado ta faWa ta sanya kuka, tafi mintuna goma har sai da Ammie tazo tana mata magana. Da farko ?in tashi tayi ma sai da ta daka mata tsawa sannan ta tashi a firguce dan tana tsoron tsawa matu?a. Cikin haushi Ammie ta ce,  Wane kalar shashanci ne kuma wannan zakizo kinama mutane kuka daga dawowa. ALLAH Manaal ki maida hankalinki a gidan nan. Ke kullum girma kike amma kina sake maida kanki wawuya. Baki da lafiya ne? .
? ?? Kanta ta girgiza alamar a'a. Sai kuma ta sake matso hawayen da suka taru mata a manyan idanunta da kai kasan idan ALLAH ya kai ta zama budurwa ba ?aramar ?ya?y?yawar yarinya za'ai ba. Dan ko yanzu mutane da yawa kance za'aga ?ammata a wajen nan. Maanal irin yaran nan ne masu shiga rai lokaci guda. Balle gata da baki da rawar kai kuma. Uwa uba tsiwar tsiya...
? ?? Tsaki Ammie taja da sake faWin,  To uwar miye kika shigo kinama mutane kuka? .
? ? ? Fuska ta sake ?waSewa da faWin,  Ba Besty bane ba. Kawai dan Ya Abdull abokin Babban yaya ya bani chocolate na bashi ya?i ya sha, shine kuma yake fushi da ni bayan ban masa laifin komai ba .
? ?? Kasama magana Ammie tayi, ta zuba mata idanu kawai cikin wani yanayi. Bazata gaji da faWa ba al'amarin yaran na bata tsoro, tun basu tafasa ba suna neman hanyar ?onewa. Gefe ta ture tunanin batare da ta sake cewa komai akan batun ba ta juya zata fita.  Ki tashi kiyi wanka kizo ga abinci dan lokacin islamiyya ya kusa .
? ? ? ?? Jitai kamar tace bazata je islamiyya Win ba. Amma tasan faWar hakan na nufin Ammie yin tamaula da rayuwarta. Dan mace ce mai zafi sosai da sam bata Waukar wargi.......
'?


_To miya canja Ammie yanzu>???_

? ? ??








('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Tamkar haWin baki ta Sangarorin biyu su duka sun tasa abinci gaba sun kasa ci. Yanda Ajwaad ke can a gaban Oum yana faman juya Wan abincin daya zuba a plate anan ma haka ne ga Maanal. Oum dai ta Wan lallashi Ajwaad, harta amshi spoon Win ta shiga bashi da kanta. Sai dai laumarsa batafi huWu ba yace mata ya ?oshi a shagwaSe. LallaSashinsa ta shiga yi amma yace shi fa ya ?oshi kamar ma zaiyi amai yake ji. Babu yanda ta iya dole ta barsa ya mi?e yana goge baki bayan ya saSi bag Win islamiyyarsa. Dan su duka ukun sanye suke cikin uniform. Da kallo yayun nasa suka bisa da Mamy da itama take a falon, sai dai sam hankalinta bama a kansu yake ba. Sai dai babu wanda yayi magana har ya shiga store dake jikin kitchen ya fito, da alama akwai abinda ya Wakko. Oum kawai ya kalla cikin sanyinsa ya furta,  Oum kimin addu'a sai na dawo .
? ? ? Fuskarta da murmushi ta ce,  ALLAH ya tsare Autana. ALLAH ya bada ilimi mai albarka. ALLAH ya daidaita tsakani kai da Besty .
? ? ?? Idanunsa masu haske ya Wan waro waje, sai kuma ya juya da sauri zai fice abinsa. Ai ko Fawzan ya kwashe da dariya. Yayinda Fadeel yay murmushi shi da Oum, Mamy dai kamar ma bata san sunayi ba. Harya saka ?afarsa Waya waje Oum ta kira sunansa. Juyowa yay batare daya amsa ba.
? ? ?  Mamy fa? .
? Oum ta faWa babu wasa a fuskarta. Juyawa yay shima ya kalla Mamyn, sai kuma cikin sanyinsa da magana ?asa-?asa ya furta,  Mamy sai na dawo .
? ? ?? Karan farko ta Wan juyo ta kallesu su duka, sai kuma ta Wauke kai a ta?aice ta ce,  ALLAH ya bada sa'a . Daga haka ta maida hankalinta a kallonta. Murmushi Oum tayi, zuciyarta na sake cika da so da ?aunar kishiyar tata da takema kallon ?ar uwa. Yayinda Ajwaad ya fice abinsa yana amsawa...
? ? Da ?afa ya fito dan makarantar tasu babu nisa. Hakan yay dai-dai da fitowar su Shahidah Maanal biye da su. Bai tanka musu ba suma basu tanka masa ba. Sai da suka Wan gota shi sannan ya lura da Maanal dake binsu a baya kamar bata so. Kallon juna sukayi kusan na sakan goma. Sai kuma kowanne ya Wauke idonsa. Shi ya fara yin gaba like baima ganta ba. Itama sai tai nata gefen, sai dai duk da hakan a jere suke tafiya cikin tazara a tsakkiyarsu ta yanda ba lallai ka yarda tafiyar tasu Waya bace.
? ? ?? A aji ma koda suka zauna babu wanda ya kula wani. Sai da kusan minti uku sannan ya ciro kwalin drink da babban biscuit ya ajiye gabanta bayan ya buWe kowanne. Batare da yayi magana ba ya Wauka Al-qur'ani ya hau bitar karatu. Itama sharesa tayi ta?i Wauka taci. Sai ma ta Wakko littafin koyon larabci mai Wauke da hotuna na zane-zane ta hau zana color. Cikin haushi ya ?wace littafin ya sake tura mata biscuit Win da lemo.
? ? ??  Bana ci .
? ? Ta faWa a kumbure tana kalmashe ?an hannayenta a ?irji ta da juyar da kanta gefe. Cikin haushin shima ya ce,  K kin iyama mutane laifi ki fisu zuciya. ALLAH idan baki Wauka kin ci ba sai na bar ajin n????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? an.
? ? Tasan zai yi abinda yafi hakan. Dan haka bayan ta gama harare-harare ta Wauka ta fara ci. Ajiyar zuciya ya saki a hankali yana sake maida hankalinsa ga Alkur'anin. Yanda taci da yawa ya sake tabbatar masa bata ci abinci ba. Yasan wannan halinta ne. In har tana fushi komi za'a bata in dai ba shine ya bataba bazata ci ba. Sauran wanda ta rage Win ta mi?a masa, babu musu ya amsa shima ya fara ci, wani Wan guntu daya gutsira ya rage a hannunsa ta kamo hannun nasa ta saka a baki. Sai ya dungure mata kai. Dariya ta ?yalkyale da shi. Hakan shima ya saka shi sakin dariyar. Kamar basu ba kuma sai suka warware. Bayan ya gama sukai bitar Alkur'anin tare kafin malami ya shigo musu.....

? ? Koda aka tashi suka fito a jere Shahidah da Amaal kallonsu kawai suka tsaya yi, hakama Fawzan daya fito kallonsu yake yana dariyar sha?iyanci. Maanal ce kawai ta tura baki gaba, shiko gogan bai kulashi ba yay gaba ri?e da bags Winsu. Koda suka iso gida su duka gidan su AA Win suka shiga. Tun a ?ofar falo Maanal ke ?wala kiran Oum. Sai dai Oum na Waki bata amsa ba. Haka ta shigo ta nufi hanyar Wakinta. Sai dai kafin ta shige sukaci karo da Mamy dake fitowa daga kitchen. Dakatawa Maanal Win tayi, tare da faWin,  Mamy ina yini .
? ?? Amsa mata Mamyn tayi da kulawa, tare da tambayarta makaranta. Maanal ta ce,  Alhamdullah tana wucewa Wakin Oum. Shima Ajwaad dake biye da Maanal ya gaishe da Mamyn, batare data kallesa ba ta amsa kawai tana wucewa abinta. ?an Binta yay da kallo, ganin kamar zata juyo sai ya Wauke kai ya shige Wakin Oum abinsa.
? ? ? Oum na sallar magriba Maanal baje a gadonta. Ya ajiye bags Win nasu yana kallon Maanal Win.  Malama sallan fa? .
? ?? Ya faWa yana hararanta. Baki ta tura gaba da faWin,  Zan huta ne na gaji. An jima ba sai nayi ba .
? ? Harara ya sake zuba mata, batare da yayi magana ba ya wuce toilet Win Oum, alwala ya Wauro ya fito, gadon ya nufa, inda Maanal ta sake bajewa tana lumshe ido alamar barci ma take son yi. Duka hannayensa biyu yasa ya jawo ?afafunta ?iyyyy har ?arshen gadon, ita kuma ta buga ihu tana kai masa duka da faWin,  Ni ka barni ba nace zanyi ba anjima .
? ? Ko kulata baiyi ba ya direta a tsaye, cike da tsiwa ta dubesa zatai magana ya ce,  ALLAH kika sake magana sai na Sata miki rai. Wuce alwala konaje na haWaki da Babban Yaya ko Ammie .
? ?? A duniya Maanal na tsoron Babban Yaya da Ammie, dan sune ke cimata ?aniya a zauna kafiya. Cikin jin haushi ta cire Wan hijjab Winta ta jefa a gadon Oum sannan ta wuce bayi fuuu. Shima ficewarsa yay batare daya sake kulata ba. Koda tayo alwalar kusa da Oum tazo tayi sallar itama...

? ?? Koda aka idar da sallar shi da Fawzan suka dawo, direct Wakin Oum suka shigo, sun samu Maanal a saman jikinta kwance tana mata surutu. Fawzan ya gaida Oum, shima Ajwaad haka. Amsawa tai fuskarta da murmushi tana kallon Ajwaad, sai kuma ta kalla Fawzan suka saki murmushi. Ajwaad Win na kallonsu, amma bai tanka ba ya zauna kusa da Oum Win shima yana Wakko bag Win Maanal na islamiyya. Sai da ya gama fiddo books Win duka sannan ya kalla Maanal dake ta surutu wa Oum.
? ? ??  Parrot tashi kiyi aikin islamiyya idan anyi isha'i mayi na boko .
? ?? Cikin Sata fuska alamar fushi take da shi har yanzu,  Tace ni kayi min barci naje ji .
? ? ??  Ko mutuwa ko? .
?? Ya faWa cike da gatse. Tashi Maanal tai zaune idanunta cike da ?walla tana kallonsa. Sai kuma ta kalla Oum da faWin,  Oum kin gansa ko, so yake ma na mutu ya huta ban girma naga ya zama kamar Daddy da Baabu ba .
? ? ? ? Da ?yar Oum ta danne dariyarta,  A'a in sha ALLAHU Auta bazaki mutu ba sai kinga girman Auta ya zama kamar Daddy da Baabu. Yo ina dalili Auta gaskiya ka bari. ?uruciya tare tsufa tare in sha ALLAHU .
? ? ? Dariya Fawzan ya sanya da faWin,  Wato Oum soyayyar nan fa na tafiya da ni.....
? ? ? ? Harararsa Ajwaad yayi, sai kuma ya rufe books Win zai tashi Oum tai saurin kama hannunsa ta maida shi ta zaunar tana gumtse dariya. Sai kuma taima Maanal nuni data matsa suyi karatun. ?arfin dariya Fawzan ya ?ara tare da mi?ewa ya fice yana faWin,  In dai nine ma nayi nan. Bara dai naje mu daidaita da Amaal nima kozan samu Besty na .
? ? Filo Oum ta Wauka ta jefa masa. Ai ko ya ?arasa fita a guje. Shi dai Ajwaad bai kulashi ba. Sai aikin da suka fara shi da Maanal na islamiyya. Basu tashi ba kuma sai da aka kira magrib. Ana idarwa ya dawo suka ?arasa suka fara na boko kuma anan falo. Dan Oum sam bata barinsu su biyu a Waki, shiyyasa ma aka saka camara a Wakinsu duk da ba'a taSa kama ko Wayansu da wani halin rashin tarbiyya ba gaskiya....
? ? ? Da ?yar Maanal ta bari suka kammala homework Win nan. Abinci ma tace ta ?oshi sai da Oum ta lallaSata ta bata tea. Ai ko tana gamawa ta Singire a jikinta ta hau barci. Sai da barcin yay nisa Ajwaad yazo ya Wauketa ya kai Wakin Oum ya kwantar, dan yasan ta gaji Win kam, kuma yanda tayi barcin nan duk bala'in dama za'ayi ayi bazata yarda tayi wanka ba.
? ? ?? Dama haka take, kusan rayuwarta raba dai-dai ce a tsakanin nan gidan su Ajwaad da can gidansu. Dan ko kayanta a rarrabe suke saboda ko'ina a gidajen biyu tana zama. Wani lokacin sai tai sati bata le?a gidansu ba sai kewarta ta ishi Baabu ne ya aiko a kirata sannan. Idan kuma ?an arzi?in na kanta kullum sai taje ta gaida Ammie da Baabu Win. Idan kuma aljanun nata suka koma can gidansu kullum zata zo ta gaida Oum ne......
? ? ?
_________&

? ? ? A kwana a tashi asarar mai rai. Yau ga su Maanal da yin graduation na gama primary. Zokaga rawar kai wajan mutuniyar. Balle da taji Oum ta shirya musu party ita da Bestyn nata. Duk da dai shi ya nuna baya so, amma Oum tace babu fashi sai tayi tunda Maanal naso. Babu yanda ya iya dole shima ya sakko aka hau shirye-shirye. Ammie kanta ba son fatin take ba, dan tasan hanyar kashe kuWi kawai Oum ta ?ir?iro ma kanta. Dan koda ta sanarma Babu ma kai tsaye yace shifa gaskiya bai da kuWi. Cikin sanyin murya ta ce,  Aunty ce fa dama ta shirya musu bawai kuWi zaka bayar ba. Naga ya kamata ka sani ne shiyyasa .
? ? ?  Oh to ALLAH ya taimaka. Dan nima ina da nawa uzirin ne ma shiyyasa. Tunda hutun nan mai tsayine ina son muje gida gaskiya. Gwaggo nata magana akan hakan .
? ? Wani irin faWuwa gaban Ammie yayi, a take zufa ta shiga tsatstsafoma goshinta. Ganin ya juyo yana kallonta saboda jin tayi shiru tai saurin gyara yanayinta tayi Wan murmushin ya?e.  Kai amma nasan yaran nan zasuyi murna sosai. Musamman ma Maanal da tunda aka baro garin ba'a koma da ita ba shekara kusan shida.......
? ? ?  Oh ke baki murna kenan? .
??  A'a haba yazance bana murna ni da garinmu. Baka fahimceni bane ba dai .
?? Komai bai sake cewa ba sai shigewa toilet ma da yayi dan dama shirin wanka yake yi. Jagwab Ammie takai zaune zuciyarta na wani irin farfashewa a ?irjinta. Gaba Waya jikinta rawa yake. Tabbas ta cancanci tai kewar tushenta, sai dai rasa wani giSi da babban ?alubalen data baro yasa mata jin tsoro da rashin son zuwa garin. Sai dai tasan ko giyar wake tasha bata isa bijirewa umarnin mijin nata ba kuma Wan uwanta. Jin motsin zai fito yasa ta mi?e da sauri ta fita a Wakin, tana mai ?o?arin danne komai..........
'?






('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........Babu bai sake bi takan bikin su Maanal ba, yama maida hankali a shirya musu tafiya gida. Yayinda Ammie taketa ?arfin halin yin nata shirye-shiryen itama

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login