Showing 150001 words to 153000 words out of 219361 words

Chapter 51 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46985

mai girma. Ya shiga tashin hankali amma haka ya daure ya jure ya fito fili yama uban ri?onta da uwar ri?on ta da mijinta bayani akan dole ne fa a raba Fateema da wannan ciki, dan sam mahaifarta bazata iya ri?eshi ba. Hasalima sai an rabata da mahaifar kanta sakamakon ciwo mai haWari data kamu dashi, in ba hakaba kuma ciwon zai fara girma wataran a wayi gari ya harbi dukkan illahirin jikinta. Amma idan sunyi ?o?arin cirewa yanzu in sha ALLAHU an rabu kenan.
? ? ? Wannan al'amari ya matu?ar Wagama kowa hankali, musamman ma Aliyu. Amma lafiyar matarsa tafi masa duniya da abinda ke cikinta. Dan haka babu wani ja'inja ya amsama Abbu cewar kawai a cire Win. Haka kuwa akayi, aka cirema Fateema cikin da dama bai wani zauna da ?yau ba, aka kuma cire mata mahaifa. Wannan shine ya kawo mata sanadin yin doguwar jinya ta kusan watanni takwas, kafin ALLAH ya bata lafiya komai ya daidaita tamkar ma ba'a taSa yi ba. Har kuma lokacin bata taSa sanin an cire mata mahaifa ba. Bayan samun lafiyarta abu na farko shine nema mata gurbin shiga jami'a da Baba Sardauna yayi ana BUK. Dan danan kuwa ta fara karatunta. Dan Fateema yarinya ce mai haza?a matu?a da son karatu.
? ? ?? A randa ta fara shiga makarantar Waukar darasi a ranar suka fara haWuwa da matashiyar budurwa da bazata wuce sa'arta ba, in ma ta girmeta baifi da shekaru uku zuwa huWu ba. Kamila Shu'aibu ?ya?y?yawar yarinya, ba?ace amma ba?inta mai ?yau ne. Tana da matu?ar sanyin hali da rashin son yawan magana. Wajen zama ya fara haWa su da Fateema a ranar farko, Fateeman ce kuma ta samu Kalima. Bayan ta mata sallama fuskarta da murmushi tai nuni da kusa da ita tana faWin,  Sis... Kozan iya zama? .
? ?? Murmushi mai sanyi Kamila tai mata itama, tare da nuna mata wajen ta ce,  Bismillah mana ki zauna .
?? Murmushi Fateeman ta sake mata sannan takai zaune da faWin,  Thanks you . Daga haka babu wanda ya sake shiga sabgar Wan uwansa suka maida hankalinsu ga malamin. Tun daga wannan ranar sai ya zam duk wanda ya riga wani zuwa a cikinsu sai ya tanadarma Wan uwansa waje a kusa da shi. Tun abin na musu kamar wasa har sha?uwa ta fara tasiri a tsakaninsu. Sai dai babu wanda yasan komai daga rayuwar Wan uwansa, karatun kawai suke yi har tsawon watanni. A hutun farko da suka farayi har aka dawo akaci kusan sati biyu babu Kamila, hankalin Fateema ya fara tashi ta fara bincike a wajen ?an ajinsu, sai dai kowa kance shi bai san inda Kamila take ba ba tare ake ganinsu ba. Kamar wasa Kamila ta shafe watanni har biyu bata dawo school ba. Har Aliyu ya fahimci matsalar Fateema ya tambaye ta. Bata Soye masa komai ba ta sanar masa, shiko dama yasan labarin Kamila a wajenta tun farko. Haka domin farin cikinta yazo har makarantar ya tayata bincike har ALLAH yasa suka samu wanda yasan gidan su Kamila Win. Shine yay musu rakkiya.
? ? ? ? Sosai Kamila ta shiga matu?ar mamaki tare da jin ?aunar Fateema a ranta. Suka rungume juna suna kuka. Aliyu ne ya shiga basu baki, inda sai a lokacin Kamila ta ganshi. Mutuwar tsaye tayi dan lallai bawan ALLAHn ya haWu, ya kuma daki zuciyarta da nashi tsarin, amma sai ta danne. Da farko tayi zaton yayan Fateema ne kawai saboda tsananin kamanni da sukayi, dan haka ta gaisheshi da girmamawa da kiransa da sunan Yaya. Shima ya amsa mata kadaran kadahan dan babu wata mace dake birge Aliyu sai Fateemansa. Hatta sauran yara matan family Winsu sam baya sakar musu fuska. Anan soro aka masa shimfiWa, su kuma suka shiga daga ciki.
? ? ? Su Kamila talakawane sosai, sannan tana rayuwane a hannun kakarta Iyale. Ashe ciwone ya kwantar da Iyalen ita kuma Kamilar ke jiyyarta shiyyasa bata koma makaranta ba. Ta wani gefen kuma babu kuWin da zataje tai bu?atun makarantar ma. Dan mahaifinsu kaWai Iyale ta haifa, su uku kuma suka haifa duk mata. Mahaifiyarsu ta rabu da babansu tuni saboda tsananin rayuwar talauci da suke a ciki. Yayi yun?urin ?wacesu a hannunta amma sai ALLAH ya bata nasarar guduwa da yayarta da ?anwarta. Ita kuma a lokacin tana hannun Iyale dan tun yaye dama take anan. To a yanzu hakan dai ance Maman nasu na Saudia tana tukari, suma ?an uwanta biyu na'a tare da ita. Babansu na son karatu shiyyasa ya tsaya mata cewar zatayi, dan baya son nan gaba ?an uwanta dake a wajen mahaifiyarta su fita cigaban rayuwa. To da ?yar da ya ALLAHU aka haWa kuWin makarantar ta fara saboda takardunta sunyi ?yau, sai kuma gashi tunkan aje ko'ina karatun na neman fara tangal-tangal, dama Sakandire Win ma dayaya aka gama, mahaifiyarta ce ke turo kuWi. ?an tsakanin nan kuma ta Wauke musu wuta saboda ro?on da Iyale ke mata akan ta dawo garesu kodan ?a?an dake tsakani.
? ? ? Zuwan Fateema da Aliyu gidan shine ya zamewa Kamila rahama da tarin alkairi, dan kaWan daga tarihinta da Fateema taji ya Waga mata hankali, suna dawowa gida ta sanarma Aliyu komai tare da ro?onsa ya taimakawa Kamila ta koma makaranta. Baiyi musu ba kuwa ya taimaka da iya nasa ?arfi Baba Sardauna ya ?arasa sauran shi kuma. Hakan ya zama sanadin komawar Kamila makaranta, aka kai Iyale asibiti, aka kuma bama mahaifinta jari ya fara sana'a tare da tsaya masa ya ?ara aure. Wannan hidima mai ban mamaki daga ahalin Fateema shine ya sake dun?ule Fateema da Kamila waje Waya, wadda zuwa yanzu ta fahimci Aliyu mijin Fateema ne Kuma yan uwane na jini. Tayi kuka sosai dan harga ALLAH Aliyu ya shiga ranta sosai, amma ta dannema zuciyarta tare da ?o?arin ciresa a ranta duk da tasan abu ne mai matu?ar wahala.
? ?? Haka wannan abota ta cigaba da tafiya, sha?uwa da zumunta mai ?arfi na ?ara tasiri a tsakanin Kamila da Fateema. Har takai Kamila kanzo gidan Sardauna tai kwanaki a wajen Fateema. Babu wanda ya taSa ?yamatarta ko ?yararta balle kallon banza. ?yautata mata suke da iya iyawarsu har ma da iyayenta. Suna da shekara biyu sun shiga farkon ta uku a jami'a hankalin Fateema ya fara tashi da ganin bata sake samun ciki ba. Ta fara takurama Aliyu suje asibiti amma sai yay biris da ita. Ta cigaba da masa naci daga ?arshe yace babu inda zaije. Haihuwa ta ALLAH ce kuma lokaci ce. Idan sukai hakuri lokaci yayi zai basu. Shi ba haihuwar yake so ba ita yake so. Sam kalamansa basu gamsar da ita ba, dan haka ta samu Kamila da ?orafin. Amma itama Kamilar kasancewar bata san komai ba sai ta lallasheta da bata shawarar ta bisa a hankali ta kuma cigaba da yin addu'a. Hakan kuwa akayi, Fateema ta sake yin ha?uri, sai dai kuma ta kasa daurewa dan sosai take son haihuwa. Musamman daya kasance ta WanWana haihuwar da daWin Wa a hannu taji. A wata ranar juma'a ta zagaye taje asibiti batare da sanin Aliyu ba. Acan ne fa ta jiyo abinda ya sakata yanke jiki ta faWi dan tashin hankali, dan sai nemo ahalinta akai suka sameta a nan.
? ? ? ?? Hankalin Aliyu da Baba Sardauna da Umma ya tashi jin abinda Fateema tazo ta binciko, dan haka suka rufeta da faWa musamman ma Aliyu, yayinda ita kuma take kuka mai ban tashin hankali da tsuma zuciya. Dole suka koma lallashinta kuma. Kwananta biyar a asibitin aka sallameta, ta koma gida da sabuwar jiyyar zuciya. Sai dai mijinta da iyayenta na tsaye a kanta da lallashi daban baki da nasiha. Dan har malami sukutum Aliyu ya Wakko mata yay mata doguwar nasihar yarda da ?addara ga bawa. Alhamdullah hakan yayi tasiri zamuce, dan ta rage damuwa sosai. Gefe kuma ga Kamila itama tana sake tausar zuciyarta. Yin haka babu jimawa mutanen Saudia sukazo hutu gida, a lokacin kuma aiki ya maida Dr Kasheem Kura Paris dan haka sukazo hutu gida daga nan kuma can zasu wuce. A wannan Wan zama ne Maryam (Mahaifiyar Fateema kenan ta asali) ta nutsu wajen yima ?arta Fateema nasiha da nusar da ita karta sake saboda ?addaratta ta tauye Wan uwanta kuma mijinta daga samun ?a?a daga wata matar, ta barshi ya ?ara aure duk wadda ta zo ta haifa kamar nasu ne su duka. Tun wannan nasiha na tada hankalin Fateema saboda dunbin soyayyar da takema mijinta harta fara tasiri saboda tausayi da ?aunar da take masa ta ha?i?a ce. Bayan tasha fama da ya?i da kanta da tsananta addu'a bayan wucewar iyayenta da ?annenta biyu ta tunkari Aliyu da batun ?ara aure. Wayyo ai ranar Fateema taga ainahin abinda ake kira tujara. Dan rufe ido Aliyu yay ?amata tas, ya kuma tabbatar mata idan ta sake tunkararsa da wani batun ?ara aure sai ya Sata mata rai fiye da haka. Shi yace mata yanada sha'awar zama da mace fiye da Waya ne. Koya sanar mata rashin haihuwarta matsala ce ga rayuwarsa. Ita yake so ai, zai kuma cigaba da rayuwa da ita a haka har ?arshen rayuwa........
'?

? ? ? _>?r?Tofa rikitata_


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........Bayan yin hakan kamar Fateema ta ha?ura tabar Aliyu, zuwa wani lokaci kuma saita dawo da zancen. A wannan gaSar ma sunyi rikici sosai da har ya kaisa ga kai ?ararta ga Baba Sardauna da Ummu. Dole sukai zama dasu domin sasanta rikicin. Sai dai a wannan sasanci ma bawai Fateema tabar wannan rikici bane, dan ko'a gaban su Baba Sardauna tace tana akan bakanta. Shima yace yana akan bakansa. Fateema ta cigaba da naci da takurama Aliyu akan batun aure da ya?in son fahimtar da su Baba Sardauna dalilinta. Tun kowa bai fahimceta ba har aka fara goya mata baya. Musamman da taga su Baba Sardauna kamar basa so sai ta shirya tai tafiyarta gidan Kakanninta wato Alhaji Lawan mahaifin Kasheem Kura. Sai da ta bari hankalin Aliyu yay masifar tashi sannan ta bayyana kanta bisa tasota gaba da Baba Lawan Win yay suka zo gidan Baba Sardauna. A wannan zamane suka tattauna sosai Baba Lawan ya nuna musu Fateema ta fisu gaskiya, ya kuma kawo hujjoji da dole suka amsa kodan kasancewarsa Uba ga harsu su Baba Sardauna Win.
? ? ?? Duk da haka har a lokacin shifa Aliyu bai gamsu ba. Amma baice komai ba. Sanin halinsa yasa anan Fateema tace ayita ta ?are dan karma yace ya fasa. Ya zaSa a ?a?an dangi duk wadda tai masa in ma a gefe ne ma duk taji ta gani. Ai ko a fusace Aliyu ya balbaleta da cewar shi bai son kowa. Ita da tace taji ta gani sai ta kawo matar tunda ita zai aurowa dan ita ta damu. Dariya kawai su Baba Sardauna sukayi, dan sun tabbatar fa Aliyu bai ?aunar batun ?ara auren nan sam. Aiko Fateema bata gusa ba tace to ga ?awarta aminiyarta Kamila, tasan halinta tasan tushenta ta kuma yarda da tarbiyyarta. Wani mugun kallo Aliyu ya watsa mata kuwa. Itama ta murguWa masa baki ta Wauke kanta dan zuciyata ta gama rufewa ita dai kawai Aliyu yay aure su samu yara ace nasu ne.
? ? ?? Anan ma Aliyu yaso tirjewa. Amma sai su Baba Sardauna sukaita lallashinsa da ?arfafashi. Badan yaso ba ya amsa kawai. Ammafa suna komawa sashensu ya balbale Fateema da faWa itako ta masa banza. Ita dai tunda burinta ya cika yaje yayta yi. Anyi haka da sati Waya Fateema ta shirya taje har gida ta tunkari Kamila da zancen. RuWewa Kamilar tayi.
? ??  Haba Fateema wace irin maganace wannan. Shin kina zargin ina son MIJINKI ne komi?.....
? ?? Hannu Fateema tai saurin Waga mata.  Kinga Kamila kada ki sauya min magana. Ni ban taSa zarginki da koda kwatankwacin hakan ba. Hakama mijina nasan wanene shi, dalilin ?ara auren ne kawai ya taso masa. Kamila da'aje a auro wadda ban san halinta ba tazo ta rabani da shi ba gwara wadda na sani nasan halinta tasan nawa ba. Ina sonshi Kamila so mai tsanani, bazan so wadda zata zo ta cutar damu ba, domin maganar aure fa ake ba hutu ko zaman wucin gadi ba. A gaba Waya na hanga na hango kece kawai halayenki sukai min dai-dai da rayuwar mijina. Na kuma tabbatar miki zai soki kamar yanda yake sona in sha ALLAHU in har kin cigaba da zama akan ?yawawan halayenki. Ba tallarki nai masa ba, haka kema ba tallarsa nake miki ba. Cancantar kasancewar mu a inuwa guda mu uku kawai na hango. Ki taimaken Kamila kada kice a'a, dan cewar a'a Winki na nufin wata da ban sani ba zata shigo min gida. Bai zama lallai ta kasance mai ?yawun zuciya irinki ba. Maybe ta rabani da shi, maybe ta maidani gefe maimakon farina ya koma ganin ba?ina da kasawata. Amma ke fa. A tsahon shekaru uku da muke tare ina jinki tamkar jinina, tamkar wata twin sister Wina da muka tashi tare muka girma tare. Dan ALLAH ki tausaya min, ki auresa kizo ki haifa mana yara mu haWu mu rungumesu tare. Mu rainesu tare, mu basu tarbiyya tare, su tashi a tskaninmu tare. Ba'a auro wadda kota haifi ?a?an zasufi ?arfina ba, su ringa min kallon matar uba ba uwa ba. Please na ro?eki . Kuka ya sar?e Fateema. Itama Kamila kukan takeyi, sun jima a haka kafin Fateema ta mi?e ta tafi, tare da bata damar yanke hukunci....

? ?? To bayan dai kai ruwa rana da faWi tashi, da kace nace da ?yar dai Kamila ta amince bisa tsayawar ?an uwanta biyu da suka dawo Nigeria a lokacin tare da mahaifiyarsu. Sosai farin ciki Fateema ta nuna da amincewar Kamila, taje har gida tai godiya. Anan ne suka fara sanin juna da sauran ?an uwan Kamila da kuma mahaifiyarta da a yanzu itama take ?akin neman komawarta ga mahaifin su Kamila Win.
? ? ? ? ? An fara shigi da fici akan auren Aliyu da Kamila, sai dai shi ango ya tare gabas ya tare yamma akan shi babu ruwansa. Da ?yar ma ya amince yaje yaga Kamila a gidansu sau biyu. Dai-dai da lefe da sadaki duk Fateema ta biya. Dan kaf Family Win Baffa Ishaq Darma nada kuWaWensu a asusun bankuna tun daga manya har yara. Kamar yanda Fateema ta bu?ata babu wanda ya saka mata hannu a hidimar wannan aure itace tai komai da kuWaWen asusun bankinta. Sai abincin taron biki ne da abubuwan da suka biyo baya Baba Sardauna ya sauke mata akan dole ba dan taso ba. Haka dai aka Waura Auren Aliyu da Kamila. A kuma lokacin ne Baba Sardauna ya bama Aliyu gidan zama, dan yace yakamata shima ya koma nashi da iyalinsa yabar gidan gandu. Hakan baima Aliyu ba, amma baya iya musu dole ya amsa. A sabon gida aka kai amarya Kamila, ita kuma Fateema tace sai bayan kamar wata guda zata tare. Da kanta taima ango rakkiya gidan amarya. Sai kuma bayan ta koma gida taci kuka harta godema ALLAH. Daga baya kuma ta maida komai ga ALLAH taita sallolinta harta samu natsuwa zuciyata tai fayau kamar ba ita ba. Sai ma walwalarta ta ninku a safiyar ranar. Har Aliyu da yazo gidan ya nuna jin haishin yanda ya ganta cikin farin cikinta. Wai ai bata kishinsa ta masa auren dole. Bayan dariya kawai bata kulashi ba ita dai. Tunda dai taci nasara sai fatan kuma ALLAH ya azurtasu da abinda ake nema...
? ? ? To da farko dai zaman Aliyu da Kamila babu wani armashi. Dan bai taSa kulata a shimfiWa ba. Baya sakar mata fuska. Baya zama suyi hira. Takurar Fateema ma ke sakashi zaman gidan amaryar da cin abincinta dan yasan idan yaje can wajenta ba bashi zatai ba. Gashi ta saka masa takunkumin bayan sati Waya ta ?ara masa sati uku wata guda zai yi a wajen amarya. Su Umma kuma sun goya mata baya. Hakan kuwa dole ya cika wata gudan nan a wajen Kamila sannan Fateema ta tare a gidan, har lokacin kuma bai taSa kusantar Kamila ba. Itako Kamila hankalinta a tashe yake, dan bata tabbatar tana son Aliyu so mai tsananin gaske ba sai a yanzu da suka zama ma'aurata. Yanda yake mata, ko duk motsinsa Fateema dai yasa ta fara jin kishin Fateema mai tsananin gaske a zuciyarta. A ganinta ba'ai mata adalci ba. Idan ance Fateema tasa aka aurota to ai dama bawa baya wuce ?addarasa. Tun ran gini tun dan zane. Koda sawar Fateema koda rashin sawa dama ALLAH ya ?addara sai Aliyu ya ta zama mijinta. Wannan zafin kishi daya fara taso mata yasa ta tunkari mahaifiyarta da ?an uwanta da batun, maimakon su tausheta su lallasheta su kuma sai suka fara Worata a hanya mara Sillewa. Aiko ta mitsithtsike ido ta nunama Aliyu bafa zata yarda ba. Dan yanzu matsayinta Waya da Fateemar da yake damun mutane da batunta. Tofa wannan abu ya tayar ma Aliyu da hankali, yo tunkan aje ko'ina kenan ma. Tab Win jan inji mata, ai dole yayma tuf?ar hanci. Nan fa ya zauna ya warware Kamila tsaf da rashin mutunci, yo har a gayama bafillace zuciya da ba?ar magana. Uwar watsi sukai yace taje gida za taga aike. Hankalinta ya tashi sai kuma duk ta gigice. Ita ina taga ?afar tafiya gida tabar wannan daular da kowa ke mata barka da arzi?in shigowa. Sannan ma auren sati uku kawai ai wannan abun kunya ne da ko'a mafarki bata fatansa. Dole fa ta zubar da makaman

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login