Showing 183001 words to 186000 words out of 219361 words

Chapter 62 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46994

In dai Maanal ce zan barta, bari na har abada na cigaba da mata addu'ar samun wanda ya fini .
? ? ? ??  Wannan kuma ya rage naka. Ni dai na gama magana. Kuma ka samesu da maganar Huznah da Nuratu da kanka a cikin satin nan.
? ? Kansa kawai ya iya jinjina mata. Daga haka ta tashi zata kabbara sallarta. Shima sai ya mi?e dan ?o?arin tada salla ake a masallaci......

__________&
? ?
? ? ? ?  Auta wai ina kika samo mana wannan azababbiyar mota haka ne? Ya subahannallah motar nan ta haWu ni da Honey sai santi mukeyi fa a waje. Maigadi yace kece kika zo da ita .
? ? ?? Baki Maanal dake kokarin kaiwa zaune a kujerar dining Win ta Wan taSe, batare data kalla Didin tata ba ta ce,  Daga office ne fa.....
? ??  Aka baki? .
? Shahidah ta faWa cikin katseta. Karan farko Maanal tayi murmushi tare da buWe kular gabanta.  Kai Didi wazai bani mota kuma. Aikin nawa nai musu. Kawai fa Ajwaad ne baida lafiya yasa na kaishi gida, shine yace nazo da ita zai aiko a Wauka. Kuma gashi har yanzu shiru .
? ? ?? Idanu sosai Shahidah ta zuba mata kamar mai tuhumarta da su, hakan yasa Maanal faWin,  Kai Didi wai wannan kallon fa? .
? ?  A ai dole na kalleki Auta, Ajwaad fa. Yaushe har kuka fara shiri haka da shi....?
? ??  Nifa babu wani shiri. Kawai yau kaina ya isheni ne naje kitso, shi kuma ya ganni a wajen zan hau taxi yace sai na shiga ya saukeni a gida. Kawai muna hanya sai cikinsa ya kama ciwo shine ya ro?eni na tu?a na ?arasa da shi gidan......
? ? ? Ita kanta data gama shirya ?aryar sai taji ta kasa kallon Didin tata. Shahidah da mamakin yau Maanal da kanta ta kai kanta wai kitso ya cikama zuciya sai ta ma kasa magana. Dai-dai nan Uncle Sadeeq ya iso dining Win shima. Kujera yaja kusa da matarsa ya zauna. Maanal ta gaisheshi. Ya amsa mata da kulawa yana Worawa da faWin,  Auta wai ?yautar mota kika ciwo mana ne yau haka a gidan? Irin wannan zazzafar mota haka. Har yanzu fa a kaf Nigeria mutanen dake da motar nan basu da yawa. A Abujan nan ma tafi yawa. Sai Lagos suma. A Abuja kuma AA Darma na cikin wanda suka mallaketa a farko-farko
? ? ??  Ai ta AA Win ce .
Cewar Shahidah tana ?o?arin zuba masa abinci.
? ?  Yauwa koda naji, kai lallai wannan ogan naku kam na ji dake. Anya Yaya Yazeed da Doctor basu samu sabon rival ba? .
? ? ? ? ?  Kai Yaya  .
? ? Maanal ta faWa kamar zatai kuka. Dariya yayi shima yana Waga hannayensa alamar surrender. Sai kuma yay zipping bakinsa.  Okay nayi shiru.
? ? ?  To kace ba haka kake nufi ba? .
??  Nace ba haka nake nufi ba Auta  .
Dariya Shahidah ta sanya musu da faWin,  Kai kudai shiriritarku bata ?arewa, kaita biye mata ga abincinka ma zai huce .
? ? ??  To Honey idan ban biye mata ba wa zan biye mawa. ?urama da ?a?anta take wasa a dawa ai. Yanzu dai serious AA na ji dake Auta. Zan so gaskiya gobe na ganki a motar nan .
? ??  Assalamu alaikum .
Sallamar mai gadi ta hana Maanal amsama Uncle Sadeeq zancensa. Shine ya amsa tare da bashi iznin shigowa. Sai da ya gaishesu sannan ya mi?ama Maanal ledar hannunsa.  Auntyn yara gashi wani ya kawo a baki. Wai daga office Winku .
? ?? Amsa Manaal tayi, koda ta buWe sai taga handbag Winta ce a ciki, mi?ewa tai tana ajiye bag Win da faWin,  Yauwa bara na baka key Winsu ka bashi ya Wauki motar nan .
? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????  Ai ya tafi, yana bani ya juya abinsa  .
?? Da mamaki Maanal data dakata ta juya tana kallonsa. Sai kuma ta ce,  Ya tafi fa? Ita kuma motar wazai Wauka? .
? ? ?  Ai a cikin mota yazo shima fa .
?? Rasama abin cewa Maanal tayi, sai kawai ta koma ta zauna. Maigadi ya musu sallama ya fita. Abincinsu suka cigaba da ci, sai dai kowa da abinda yake tattaunawa da zuciyarsa musamman Maanal da Shahidah.....

__________&

? ? ? ??  Anya Autana yau wani bai biya maka kujerar Makka a hanyar dawowa office ba? .
? ? Cikin Wan waro manyan oily ayes Winsa ya Wago yana kallon Oum. Sai kuma ya saka yankakken Apple Win daya Wauka a bowl Win gabanta a bakinsa.  Oum ke dai kawai kin fara tsufa ne idanunki basa ganina tar, dole Abah ya zo ya fiddo kuWin miki wankin ido ko ya ?aro amarya mai jini a jika .
? ? ? ? Dariya tayi da Waukar fillo ta Wan dakesa a kafaWa,  ALLAH ka maida ni kakarka Auta, kai ba'a ce za'a maka wankin ido ba sai ni. To ina nan har jikokinka sai na gani da waWan nan idanun. Amarya kuma ?aryarta sai dai na aljanna .
? ?? Yanzun kam dariya ya Wanyi har jerarrun fararen ha?waransa na bayyana sosai. Ya kwanto kansa saman kaWar Oum Win yana ?ara saka hannu a bowl Win ya Wauka strowbarry Waya.  Tab yagwgwal kenan, Oum zuwa sannan ai inaga sai an haWaki a tsumma kenan. Inama laifin ?a?an dai, ko idan su Naufal sunyi, kai sai dai ma Anum itace mace .
? ? ? Kunnesa Oum taja tana dariya, shima dariyar yake sai kuma ya dafe hannunta yana ?ar ?ara.  Wayyo first love zaki ciren kunne. Abah kazo dan ALLAH matarka zata cire kunnen jin .
? ? Dariya sosai Oum keyi, ta kuma ?i sakin masa kunne. A haka RK da babban yaya suka shigo suka samesu. Babban yaya ya zauna kusa da ita shima yana kai hannu cikin bowl Win ya Wauka yanka Waya na kankana da faWin,  Oum dan ALLAH cire kunnen duka .
? ? ?? Sakin ma AA kunne Oum tayi da faWin,  Oh zuga zugi to an?i Win .
? ? Dariya Babban Yaya da RK sukayi, RK ya ce,  Kaima fa ka sani kunya zaka sha in dai wannan yaron ne da babarsa. Dama shiru ka musu idan ta cire kunnen sai musha dariyar da ?yau .
? ? ? ?  Kuma fa haka ne Uncle R, nima da shishshigin tsiya.
? ?? Murmushi AA yay mai faWi da yima babban yayan gwalo. Aiko ya jawo fillo shima ya kai masa duka. Tarewa Oum tai kafin ya sauka akan AA Win.  Wayyo babban yaya so kake yay ciwon jiki. Ga wahalar aiki da ya shawo dama .
? ? ? ?? Baki buWe Babban Yaya ya ce,  Yo Oum shi ba namiji bane? .
? ? ?  Ingarma ma kuwa in dai Autana ne, dan gidan nan yafi kowa ?arfi .
? ?  Ato faWa musu shi da ruSaSSen kawun nasa Oum . AA ya faWa yana musu gwalo. Filo biyu yanzu kam RK ya ta kwakuso yayo kanshi. Da sauri AA ya wani wantsala bayan kujerar cike da action mai birgewa. RK ya bisa yana faWin,  Yau sai ka gayan waye ruSaSSen...
? ? Dariya sosai Babban Yaya da Oum ke musu. Dan sai faman zagaye falon suke kamar wasu yara. Kai kamar ba AA ba sarkin miskilanci da kamewa, kamar bashine Mamy ta gama yima tujara ba. Bawan ALLAH ya shanye ya danne dan kar Oum ta fahimci komai. Farin ciki sosai su Oum keji a ransu, dan sun jima basu ga irin wannan yanayin a tattare da Ajwaad ba. Yau kuma sai basu san musabbabin farin cikin nashi ba. Shigowar Abah ta raba wannan faWa, dan kuwa tara-tara sukai shi da RK Abah ya kama masa shi, aiko RK ya bubbuga masa filon.
? ? ? ? Sai da Oum tazo ta ?wace tana faWin,  Eh lallai yau naga taron dangi, kun tarar min kan yaro .
? ? ? Tafawa Abah da RK sukayi, ita kuma ta janye hannun AA dake faman tura baki gaba.  Kaga ?yalesu zasu gani a kwanon abincinsu yanzun nan .
? ? ? Da sauri Abah ya ce,  A haba ya zaki mana haka.
? ? ? Gwalo AA yayma Abah da RK, RK ya ta hararesa yana ?ara kawo masa filo Oum tai saurin tarewa. Yayinda Babban Yaya ke kwasar dariya abunsa da faWin,  Kaga Abah kai da Uncle R kun jama kanku, yau babu ku babu cin girkin Oum a gidan nan .
? ? ? ? ?  Aa baza'ai haka ba, sai mu bata ga?uri ai Fadeel. Kai har ma Wan gwal Win nata ko Brother? . Abah ya faWa yana kallon RK. Shigowar Fawzan ya hana RK bana Abah amsa, duk sai sukai shiru suna kallon Fawzan Win da sam babu walwala a tare da shi. Hasali ma bai kula kowa ba ya wuce gaban Oum ya zauna a ?asan carpet ya Wora kansa akan ?afarta. Dan gefe da gefenta AA ne da babban Yaya. A rikice Oum ta shafa kan Fawzan Win. Ta ce,  My baby miya faru? Baka da lafiya ne? ..........
'?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________



.......Hannunsa ya Waura akan nata dake shafa kansa, muryarsa cike da rauni ya ce,  Oum Nibras ce, wai ni takema gorin haihuwa yau, ni Win nan ni, ni dake da ?a?a har biyu a gidan nan, ga Naufal ga Anum . Sai hawaye suka fara gangaro masa. Shi dama haka yake yana da rauni sosai. Babban Yaya da AA sun fisa ?arfin zuciya. RK ne ya kai du?e gabansa, sai kuma a hankali ya jawosa jikinsa ya rungumesa. Haka shima AA a hankali ya zamo daga kujerar ya zauna a kusa da su yakai hannunsa saman bayan Fawzan Win. Tuni idanunsa sun juye, fara'ar fuskarsa ta Sace Sat. Haka shima Babban Yaya sakkowa yay ?asan ya zauna, su ukun duk sai suka sakashi a tsakkiya. Oum da tuni hawaye sun cika mata ido har sun fara sauka ta janye dubanta daga kallonsu ta maida kan Abah dake tsaye kawai shiru yana kallonsu shima. Tabbas babbar damuwarta a duniya yanzu shine ganin zuri'ar Fawzan data Ajwaad. Rashin samuwar ?a?a daga Fawzan har yanzu na tayar mata da hankali, tana cikin damuwa. Dan haka take tsaye kansa da addu'a sosai da sadaka. Haka shima AA akan aure......
? ? ? Wani kalar mi?ewa da AA yayi a fusace ya sakasu zabura su duka. Tamkar wani sojan da allurar Waukar fansar ya?i ta tsikara ya nufi ?ofa, dama ransa fal yake da damuwar Mamy, yanata dannewa ne kawai dan kar Oum ta gane. Ai babu shiri Abah yay saurin shan gabansa.  Ajwaad! Ina zakaje? .
? ? ? ?? Idanunsa ya rumtse da ?arfi ma?oshinsa na wani irin masifar kai-kawo a wuyansa da sauri-sauri. Sai kuma ya buWesu akan Abah, cikin zafin rai ya ce,  Ita wacece da zata dinga wula?antashi? Kodan taga tayi na farko ba'a Wauka mataki ba shine ta sake maimaitawa yau, idan haihuwar iyawace miyyasa tata uwar ta haifeta ita kaWai! Sai na koya mata hankali yau a gidan nan .
? ? Murmushi sosai Abah yayi, sai kuma a hankali ya ri?o hannun AA Win daya sake yun?urawa zai wuce. Maidosa yay jikinsa ya rungumesa kawai, tare da Wora hannunsa a saman bayansa ya shiga shafawa. Sai kuma ya ri?o hannun Oum dake tsaye a gefensu tana hawaye, jikinsa ya matsota sosai itama ya rungumeta ta gefe. Dai-dai nan Mamy ta shigo falon da sallama, bayanta Nibras ce ke kuka sosai kamar wadda akace uwarta ta mutu.
Zabura AA yayi daga jikin Abah, sai da ?yar ya sake dannesa. Cikin wani irin raWaWin da yake jin zuciyarsa ya ce,  Abah ka barni, ka barni na koyama wannan wawuyar iya magana wa miji tunda inda ta fito ba'a koyar da ita ba......
? ? ?  Ya isa! Ya isa! Haba Autan Oum Winsa. Please cool down kaji my sweetheart.
? ? Abah ya faWa cike da lallashi yana cigaba da shafa bayan AA da matsesa a jikinsa da har rawa yake saboda masifa. Shifa dama idan yay fushi sai addu'a. Sosai Nibras taji hankalinta ya sake tashi, kukanta ya ?ara ?arfi, AA Winta yana fishi da ita, ina bazata iya ba, da tasan abinda zai je ya dawo kenan da bata faWama Fawzan Win abinda ta faWa ba. Dan ita fushin AA yafi Waga mata hankali akan na Fawzan Win. A hankali ta fito daga bayan Mamy da itama take kallon AA Win zuciyarta na sake girmama al'amarin sa. Ga wani ?ududun ganin duk yaran anan tare da Oum. Wannan zaman hirar daren da suke zuwa wajenta yana ?ona mata rai, ita wani lokacin ma daga gaisuwar safe ba sake ganinsu take ba sai wata safiyar, amma ita Oum in har suka dawo aiki wani lokacin ma sai sun fara zuwa sashenta kafin su wuce wajen matansu. Da sunyi isha'i kuma nan suke sake tahowa wani lokacin ma anan ake haWuwa dinnar dole. Eh dole mana, dan ita dai ba'a san ranta bane ba, a hakama dan matansu nata ne duk yanda Oum Win taso jan ra'ayin Saheeban da Nibras basa sakin jiki da ita. Garama Nibras saboda AA yafi zama sashen Oum Win tana nacin zuwa ta zauna...
? ?? Dur?usawar Nibras gaban AA da Abah yaja suka zauna ya maido Mamy a hanyyacinta. Babu wanda bai zubama Nibras ido ba na mamaki, itako shaiWanci na soyayyar da takema AA ya rufe idonta bama ta fahimci shirmen da take shirin sake tafkawa ba. Muryarta na rawar kuka ta ce,  Yaya AA dan ALLAH kayi ha?uri kada kayi fushi da ni. Wlhy sharrin shaiWan ne ya sani faWa masa hakan kuma nayi nadama.....
? ? ??  Baki da hankali ma, nima zaki bama ha?uri ba wanda kikama laifinba ashe!! . AA ya faWa a matu?ar hargitse yana yun?urowa kamar zai falle fuskarta da mari. Da sauri Oum ta ri?o hannunsa cikin nata. Sai kuma ta kalla Nibras data rumtse ido a tunaninta marinta AA zaiyi. Cikin taushin murya da yakana ta kirayi sunanta.
? ? ?  Nibras! .
?? Idanunta ta buWe a hankali, sai kuma ta kalla Oum Win. Hannu takai ta share hawayen dake cigaba da gangaro mata sannan ta ce,  Na'am .
? ?  Zonan .
Babu musu ta matsa jikin Oum dan mafita take nema kawai da AA zai huce. Fushin nasa sukar rihinta yake yi.  Nibras gaskiya Auta ya gaya miki bashi kikama laifi ba Wan uwansa kikamawa. Dan haka Fawzan zaki bama ha?uri. Sannan ina jan hankalinki da tausasa harshenki ga miji a yayin magana koda cikin fushi ne, ita kuma haihuwar nan mu yarda ALLAH shike badata, komai kuma nada lokacinsa. Kefa shaida ce kunje kunga likitoci ba sau Waya ba ba sau biyu ba amma ana tabbatar da ku dukanku lafiya lau kuke, lokacine kawai baiyi ba. Nibras Baba shekara goma sha huWu Umma bata gaSa ko Satan wata a gidansa ba, amma ko mu dake a gabansu bamu taSa jin eheem ga kowanne su akan hakan ba. Har ALLAH ya iyakance yau gasu twins a raye harda nasu yaran. Kuma lokaci ne ALLAH zai kawo kinji. Muna muku addu'a a dukkan motsinmu kinji ko .
? ? ? Da sauri Nibras ta Waga kanta tana satar kallon AA dake a gefen Oum Win.? Kafin ta matsa kusa da Fawzan da RK da Babban yaya suka saka tsakkiya. Hannayenta duk biyu ta haWe waje guda muryarta na rawa ta ce,  Dan ALLAH kayi ha?uri Jaan, sharrin shaiWan ne dana zuciya. Amma in sha ALLAHU bazan sake ba na tuba.
? ? ? ? ALLAH sarki Fawzan sarkin ha?uri, sai ya sakar mata murmushi, muryarsa a sanyaye ya ce,  ALLAH ya yafe mana baki Waya ya wuce.....
? ? Bai ?arasa ba AA ya mi?e fuuu ya fice a falon. Da kallo duk suka bi shi, musamman Nibras dake jin zuciyarta na kumfa a cikin ?irjinta. Ji take kamar ta bishi da gudu ta rungumesa. RK ne ya katse yanayin da faWin,  Aunty dafa autanki ne babban Yaya a gidan nan da kowa yaga takansa. Dan discipline Master za'ayi na gaske .
? ?? Dariya Abah da Fawzan da Oum suka sanya, Babban Yaya yayi murmushi. Mamy kam wani shegen kallo ta watsama RK a kaikaice. Yayinda Nibras kanta ke a ?asa kwai. Cikin nutsuwa da dattko Abah ya shiga musu nasiha Oum na taya shi, yayinda Mamy ta mi?e batare data tofa komai ba tunda ta shigo. Kallonta Oum tai fuska cike da murmushi.  Madam ya baki mana addu'a ba zaki tafi .
? ? Murmushi Mamyn ta saki kaWan,  Oh baku gode bama dana taro muku ?ar taku dake shirin fita a gidan. ALLAH ya kiyaye gaba ni nayi nan mu kwana lafiya .
? ? ? Murmushi Abah da Oum suke yi, wata ?aunarta na sake ratsasu. Hakama RK da su Fawzan, duk murmushin suke yi. Nan dai suka ?ara musu nasiha har RK da Babban Yaya musamman Nibras. Ta nuna nadamarta sosai, duk da ita hankalinta sam ba'a kansu yake ba yana ga AA daya fita a fusace. Ta san yau ko barci da wahala ta iya yi mai daWi, sam bata son ganinsa a damuwa, balle kuma ace itace ta Sata masa ran ai al'amarin yayi girma da yawa gaskiya......

? ?? Humm wannan Nibras ALLAH ya taroki dai to

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login