Showing 195001 words to 198000 words out of 219361 words

Chapter 66 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47008

Tsaki kawai yay ya dinga wuce videos Win dan shi a nasa tsarin baya bu?atar duk waWan nan bidi'oin. Amma yasan bai isa cewa baza ai ba Mammah ta hargitsa masa hazo. Yau Win ma itace ta kafa masa dogon gargaWi akan ya dawo Kaduna domin halartar events Win da za'ayi. Duk da dama dai yayi niyyar hakan shima bisa umarnin Daddy. Yaso fara tsayawa Abuja wajen Maanal amma sai aka samu akasi, dole ya ha?ura ya wuce akan zuwa gobe zai koma Abujan, dan baya tunanin Maanal zata zo wajen bikin nan. Shima a karan kansa baya son ma tazo Win...
? ? ? Ammie da Nene da surukan Nene da Sakina sunje wajen kamun, duk da da dai Ammie batayi niyyar zuwan ba Hajiya Majdiya tace suje. Dan zuwa yanzu kam sun ?ulle da Ammie sosai bisa umarnin Oum da tuni ta zayyanema ?anwar tata komai dake tsakaninsu da su Maanal. Su Ammie sun sha habaici, dan har Hajiya Yaya ma taje wajen kamun. Amma kamar yanda Ammien ta saba sai ta nuna bama tasan suna yi ba. Su Hajiya Basariyya dai anata safa da marwa su amarori. Ta shige taro tayi damal-damal dan ta san sirrin komai da takun komai, gefe kuma ta gogama Ammie kashin kaji da bata haushi. Sai dai kuma hakan bai samu ba, dan ta firgita da ganin su Ammie a taron kamun batare da tayi tunanin zatazo Win ba. Duk sai jikinta yay sanyi.
? ?? Itako Ammie bama ta nuna ta san da zamanta a wajen ba. Sai da tsabar munafuncin Hajiya Basariyyan ya sata zuwa ta wani ran?wafo tanama Ammie magana a cikin kunne. Ba wata magana bace mai ma'ana, amma mutane sai su Wauka wani sirrin ne akeyi irin na iyayen biki. Nan ko tambayarta tai kawai wai mi za'a kawo ma ba?inta. Murmushi Ammie tayi tana sake jinjina makirci irin na Hajiya Basariyya, itama sai kawai ta amsa mata da komai ma a basu zasu ci. Daga haka ta maida hankalinta ga wata ?ar uwar Daddy da yaranta da suka ?araso wajen, dan suna Wasawa sosai da Ammien....

? ?? ______&

? ? ? A media su Manaal sukai kallon kamun, sai kuma ga Amal ta kira Shahidah. Nan suka Sige da zancen suna dariya. Dan sun fahimci duk anayi ne wai a basu haushi. Ita Maanal ma tunda suka fara wannan zancen sai kawai tai shiru ta maida hankalinta ga saita wayarta. Dan tunda ta dawo ta cireta a kwali ta sanyata a caji. Ganin ta cika ta ciro ta dan ta saka sim card Winta, Wayan kuma ta ajiye akan gobe in sha ALLAHU zata sayo wata wayar dan ri?e waya biyu ya kamata kenan. Shiyyasa bata taSa damuwa da wannan iPhones Win banzar ba ita kam. Bayan sun gama wayar ma tashi tai ta nufi Waki domin kwanciya....

_____________&

? ? ? ??Kamar yanda RK ya faWa a safiyar yau yay shirin zuwa Kano, dan haka misalin goma na safe daga asibiti daya le?a Mawaad Company ya wuce. Maanal na tsaka da aiki Yaqub na mata bayani aka sanar da ita tana da visitor a waje. Ta Wan yi mamaki, amma sai zuciyarta ta hasaso mata RK ne. Dan shi kaWai ne ke zuwa companyn wajenta. Amma to miya hanashi shigowa har office Win nasu?. Rashin mai bata amsa ya sata mi?ewa tana cema Yaqub tana zuwa. Kai kawai ya jinjina mata, dan haka kawai yaji kishi a ransa da koma waye wannan visitor Win. Canjawar yanayin nasa ya saka su Zaharadeen.. kwashewa da dariya. Bai kulasu ba, dan ya fahimci sa'idonsu ya fi na mata....
? ??
? ? ?? RK dake tsaye jikin motarsa ya zubama Maanal dake nufosa idanu. Sosai tai masa ?yau cikin atamfar jikinta data kasance skert da riga. Daka ganta kaga cikakkiyar bahaushiya ?ar asali. Zazza?ar muryarta data rangaWa sallama ta ratsa kunnuwansa. Amsa mata yay fuskarsa da murmushi, sai kuma cike da tsokana ya furta  Anya bazan saceki ba daga nan a biyomu da kayanmu kawai .
? ? ? Batare da niyya ba ta saki guntun murmushi, tare da Wan jan gyalenta ta rufe fuskarta. Sai hakan ya sashi sakin dariya cike da shau?i. A haka ta gaishe shi, tare da Worawa da faWin,  Amma miyya hanaka shiga ciki? .
? ? ? ? ??  Boss Winki mana, yace in dai da soyayya nazo na dinga tsayawa a waje nayi, in ba hakaba kuma zai hukunta mu ni da ke ..?
? ? ? Sosai mamaki ya kashe Manaal a tsaye, a ranta tana sake jinjina halayyar Ajwaad. Yanzu ashe sai da ya iya yima RK maganar nan? ALLAH ta Wauka wasa yake yi iya kanta gargaWin nasa kawai zai tsaya. A fili kam sai cewa tai,  Yanzu kai kuma kaji maganarsa ka daina shiga kenan? .
? ?  Kai haba shi Win mi, kawai dai dan ina a hanya ne shiyyasa. Jirgina nanda minti arba'in zai ne .
? ? ??  Kanon dai? .
??  Eh mana, ai da zafi-zafi ake dukan ?arfe my queen. So nake next week in sha ALLAHU a gama komai na mallaki ?ar baiwar nan kafin na zube ?asa .
? ? ? ? ?  Humm daWin baki .
? ??  Oh haka kike tunani kenan? Ai tsakani na da ke har abada babu daWin baki. Duk abinda kika ji baki ya furta shine har a ?ar?ashin zuciyata .
? ?  To ALLAH ya tabbatar da hakan .
?  In sha ALLAHU ya tabbatar. Na ganki a online jiya da dare, ya dawo miki da wayar ne? .
??  Oh kaga ma na manta shaf, ya dawo da ita, gashi na manta da taka a gida .
? ? ? ? ?? Murmushi yay mai sanyi da faWin,  No taki ce, ki cigaba da amfani da ita kawai. Dan ma nasan bazaki yarda muje a sai wata ba shiyyasa nayi shiru .
? ? ?  Amma Yaya Rafeeq.....
?  Shiiii!!! Don't say anything madam. Yimin addu'a kawai na wuce kar naje airport a makare .
? ? ?? Murmushi ta masa, tare da jera masa addu'ar daya bu?ata. Cikin nuna jin daWi yake amsa mata da amin. Kafin suyi sallama ya shiga mota. Tana daga tsaye a wajen har sai da ya fice yana Waga mata hannu sannan ta juya ta koma ciki fuskarta cike da murmushi. Koba komai zuciyarta na girmama RK, yana da wani kaso mai girma kuma a wajenta, dan yana sakata a farin ciki da sau?in kan nan nasa. Jinin Ou??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????m ai ba abin da zata taSa wula?antawa bane a rayuwarta har abada....

? ? ? Cikin wani irin takaici da raWaWin zuciya AA dake kallonsu ta jikin gilashin office Winsa ya kai hannu ya shafa ?asumbarsa. Babu abinda ya tsaya masa a ?ahon zuciya ya ?i ya wuce sai sassanyan murmushin da yaga sunama juna da wanda ta shige tana yi. Wato ya fahimci Rafeeq bazai gane karatun kurma ba, sai ya fito masa a ainhinsa sunyi uwar watsi tukunna.
? ? ?? Ji yay gaba Waya ma aikin ya fita masa a rai. Sai kawai ya fito a office Win. Ko kallon AS baiyi ba ya wuce. Gaba Waya yabar companyn, sai ma ya nufi villa dan dama yana da meeting da ministar yau.....
Yanda basu haWi ba yau kwata-kwata baya bu?atar su haWun, dan yana son ya bata lokaci shima ya nema mafita....

?? A Sangaren Maanal ma dai tayi mamakin yau bai tsakura mata ba. To sam bama su haWu ba har lokacin tashi, sai tayi tunanin ko dai baizo office ba yau, kokuma yaji gargaWin data masa. Koda yake tasan mutumin nan tasan halinsa. GargaWinta bazai sa ya fasa abinda yay niyya ba, akwai dai abinda yake shiryawa. Hakan na nufin dole ta saka ido, dan tayi alwashi a ranta saifa ta tabbatarmasa a yanzu WUTSIYAR RA?UMI TAYI NESA DA ?ASA. Rafeeq da kowa yake ganin bazata iya aura ba shine zaSinta....

? ? ? _?*?. Dangin AA ku kama Nuratu da Huznahn ku yafi muku>?q?
____________&

? ? ?  Yanzu ke wane mataki kika shirya Wauka ne Kamila? .
?? Numfashi Mamy ta sauke mai nauyi, sai kima ta dubi Maman Saheeba datai maganar.  Inaga zanje Kano a weekend Win nan .
? ? ? ?  Kano kuma? Yin me? Wajen wa kuma? .
? ? Sai da Mamy taja fasali, ta sake furzar da numfashin takaici sannan ta ce,  Abbu .
? ? ?  Mahaifin Fateema fa kenan? .
 Yes shi, harma da Baban Yola da Baba Sardauna. Ita kanta Gwaggo Khadi Win da Mah-mah Win duk zanyi magana da su .
? ?? Sosai yanzu kan Maman Saheeba ke murmushi. Ta ce,  Wato dai tarihi ne zai maimaita kansa? .
? ? ? ??  Wannan itace kawai mafita ai. Idan ba haka ba narasa ta inda zan Sulloma al'amarin. Ke dai kawai mu fara shiri ma Nuratu. Amma fa kamar yanda na sanar miki ina son a haWa masa da yarinyar nan da su Abdull suka kawo, dan so nake na birkita Fateema matu?a fiye da akan su Fawzan .
? ? ?? Gimtse fuska Maman Saheeba tayi. Mamy ta kamo hannunta cike da lallashi.  Dan ALLAH ki fahimceni ?anwata, badan na tozarta Nuratu bane ko ?untata mata. Dan babu wata Wiya da za'a auro da zata kasance a sama da su jinina. Shiyyasa ko'a yanzu a komai kin san kema Saheeba tafi Nibras a gareni. Dan yanzu haka ma al'amarin Nibras Win ya fara kaini wuya wlhy. So nake shima Fawzan ya ?ara aure. Ya duba tsakanin Barirah da Mabrooka ya zaSi Waya. Shekara kusan shida babu wani bayani, sai rikici ya haWosu ta dinga zuba masa gori kamar ance mata shine baya haihuwar. Shekaran jiya kamar Ajwaad zai daketa, kin sanshi akan ?an uwanshi ba ragi babu ragowa. ?ar tsirkun gidan tamu dai da Abahn su suka kwakkwaSe shi da ?yar. To gara yay auren mu tantance ina matsalar take.
? ? ??  Tab Win amma Aunty kin fa san halin Hajiya Rahane, zata iya komai akan wannan taSararriyar ?ar tata mace tilo guda Waya .
? ??  Nima kuma zan iya komai akan nawa Wan Gambo. Fawzan nada ha?uri a cikin ?an uwansa. Sannan matsalar rashin haihuwar nan tashi na damuna wlhy .
? ??  Dole akwai damuwa kam, ALLAH ma yasa ba munafukar gidan naku ce tai masa wani abun ba kamar ita dan kada ya haihu, kai ni hatta rashin auren Ajwaad ina ji a raina a kwai lauje cikin naWi. Dan komai matar nan zata aikata tunda ba ?aunar yaran take ba, kawai munafunci ne su kuma sun kasa ganewa sam. Tunda ba gashi ta dake dawo da mayyar yarinyar nan rayuwarsa ba .........
'?


_Nifa bara na faWa gaskiya, bana son babar Saheeba Win nan wlhy. Idan nazo wajenta kamar na jawota na fallasa mata maruka haka nake jin raina>?z?9&?=?D?=?2?

? ? ??

? ? ?






09032345899



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........ Humm taya zasu gane tunda ba haka nan ta barsu ba. Kedai kawai a rufe rufau. Shiyyasa yanzu a shirye nake kan batun dawowarsu wajena. Auren Ajwaad Win kawai nake jira na fara ?addamar da komai na shiri na.
? ? ?  Ina bayanki wlhy ALLAH kuma ya taya miki. Sai kuma ya ran nan su Naufal uwar tace min kwana biyun nan hankalin yaran ya fara karkata a kanta.
? ? ? ? ??  Hummm nima na fahimci hakan. Kin santa kamar mayya take, amma zan sake sabon shiri akan su suma. Yanzu dai ki shirya muje Kano Win tare Please .
? ?  A'a Yaya Kamila kada muyi haka dake. Ai idan suka gammu tare zasu iya zargin wani abun. Kidai je ko ke da Yaya Raliya mana .
? ??  Kema kin kawo shawara. Bari zan yi magana da Yaya Raliya Win..

_________&

? ? ?? Da mamaki Maanal dake sauka a taxi take kallon Abideen dake tsaye a ?ofar gate Winsu. Yana ganinta shima ya tashi tsaye sosai daga jinginar da yay da mashin Winsa roba-roba. Da girmamawar data bata mamaki ya ce,  Barka da dawowa sister Maanal .
? ? ?? ?an zuba masa idanu tayi, sai kuma cikin kasa daurewa ta ce,  Abideen lafiya kuwa? Mi kazo yi gidan mu? .
? ? Murmushi yayi tare da shafa kansa.  Magana nazo muyi dan ALLAH ki daure ko mintina biyar ki bani .
? ? ? ? ? Shiru kamar bazata ce masa komai ba, sai kuma ta jinjina kanta.  Okay shigo ciki . Ta faWa tana shigewa....

? ? A cikin rumfar bunun da akai adon gidan da ita har uku suka zauna. Ya sake gaishe da Maanal da girmamawar da take sake Waure kanta.
? ? ??  Humm Abideen ni wlhy sake Waure min kai kake. Wai wannan sissinkuy da kan na miye haka? .
? ?  Girmanki ne Sister Maanal. Nazo nan ne domin neman afuwarki dan ALLAH. Sannan na ro?e?i ki bama boss ha?uri kota hanyar Dr RK ne na koma kan aiki na, na san na aikata kuskure. Kuma wlhy sharrin shaiWan ne dana zuciya. Amma in sha ALLAHU bazan sake ba. Dama ban taSa aikatawa ba sai yanzu, kuma Alhamdullahi bamma kai ga ?arasa badu abinda suke bu?atar ba sai wasu kaso a ciki .
? ? ? ?  Su wanene? Mi kuma suka bu?ata ka basu kai kuwa. Ni sai sake rikitani ma kake, miye ala?ata kuma da boss da zan saka shi ko ro?onsa ya maida ka wajen aiki...
? ??  Humm Sis... Maanal kenan. Bara dai na buWe miki zancen. Kusan sati biyu kenan idan baki manta ba ranar wata laraba mun fito daga company ni da ke da Yaqub bayan an tashi, sai ke kika shiga taxi keda Yaqub ni kuma nace zan ?arasa wajen Wan uwana a ?afa dake aiki a companyn AREWABOOKS .
? ?? Kai Maanal ta jinjina masa alamar eh anyi haka.
? ?  Yauwa to bayan wucewarku wani dattijon Alhaji mai suna senator Bukar ya tareni da bu?atar son yin magana da ni. Da farko ban damu ba, saboda mutane da yawa irinsa sun sha biyo ma'aikatanmu mata domin suna son su ko sanin inda suke. Ya bu?aci na shiga motarsa, shine yake tambayata miye sunanki? Babu wani damuwa na sanar masa. Ya tambayen aikinki a Mawaad nan ma na faWa masa har kaWan daga halayyar ki dana sani. Shine yamun godiya tare da Waukar ma?udan kuWi ya bani, ya kuma ce na bashi number ta dan zan masa wani aiki a kanki. Kin san zuciya bata da kashi, ganin kuWin daya bani daga tambaya kawai na bashi amsa da batafi ?wara huWu ba sai ban masa masu ba na bashi. To tun daga ranar fa duk wani motsinki a Company sai na tura masa. Ina miki video batare da kin sani ba da Soyayyar camara ina tura masa kullum. Wlhy ban san taya boss ya gane ba shine jiya yake tuhuma ta akai. Kuma jiya kamar yanda kuka bani shawara na gaya masa gaskiyar komai dana aikata amma duk da haka yace naje gida sai ya nemeni. Wlhy hankalina a tashe yake sis... Manaal. Ina cikin damuwa matu?a, da aikin nan nake taimakon mahaifana, dan shekarar babana uku kenan yana fama da jiyya, nine babba a gidanmu nine koman su. Na samu aikin nan ne a dalilin Dr Rafeeq, lokacin da aka kwantar da babana a asibitinsa saboda zaman shiru sai naita zane-zane shine ya gani yace zai sama min aiki kodan na kula da iyayena dan a lokacin hatta kuWin asibitin mun kasa biya duka. Ban san ala?arki dasu boss ba, amma nasan kina da kusanci da Dr Rafeeq sosai, dan ALLAH ki jagoranceni wajensa kozai taimakeni ya bama Boss ha?uri tunda Wan uwansa ne jininsa, kuma yana jin maganarsa......
? ? ? Wani irin kallon takaici Maanal ke masa, wato wannan dattijon da yake magana shine yaje Giro wajen mutanen can neman aurenta, ashe akanta ne ma AA yayma Abideen haka. Ranta a Sace ta mi?e tana faWin,  Ai Inaga zuwa gareni bashi da wani amfani Abideen. Tunda ai kaima kana da ala?a da Rafeeq Win, kamar yanda ya samar maka aiki nima aikin kawai ya sama min, kaga ala?ar tamu duk iri Waya ce .
? ? Cikin sauri yasha gabanta. Kamar zai du?a ya ce,  Dan girman ALLAH ki gafarceni, sannan ki yafe min kuskurena. Wlhy ba rasa aikin bane kawai damuwata, cutar dake da na dingayi ta hanyar miki video ina tura masa batare da kin sani ba. Ban fahimci hakan zai iya zama illa ba sai da boss ya fargar dani. Tabbas yanda rayuwa ta lalace senator zai iya amfani da waWan nan videos Win wajen Sata miki suna ta hanyar maidasu a mummunar siga, alhalin kuma ke baki ma san an yi ba.
? ?? Wani irin mugun bugawa ?irjin Maanal yayi, dan ita kanta hankalinta bai kai can ba sam. Ai bama tasan ta shiga ambaton  Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un . Shi ko Abideen na faman jera mata kalaman ban ha?uri kamar zai yi kuka. Tsallake shi tai ta wuce ciki, ta barsa yana faman ro?o da magiya....

Koda ta shiga bata iya ta kula su Barrah ba dake mata oyoyo, sama-sama ta tattaSasu ta wuce ciki. Tana shiga Waki ta sakama ?ofa key, sai hawaye shaaa. Haka kawai zuciyarta ke bata kamar abinda AA Win ya hango zai faru zai iya faruwa koma yana gab da faruwar. Tunda ita bama tasan wanene Senator Bukar Win nan ba ai. Ya ALLAH, tabbas ya kamata ta bincika, kuma a wajen AA Win kawai zata samu dukkan information Win da take bu?ata.? Wayarta ta ciro a bag, sai da ta fara

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login