Showing 57001 words to 60000 words out of 219361 words

Chapter 20 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46984

yana tunanin ko wani abin ogan nasa yake shiyyasa. Suna a haka RK ya fito fuskarsa cike da walwala kamar ba shine ya gama fushin kishin Yazeed ba. Motarsa ya shiga abinsa yabar harabar companyn, securitys Win gate suka Wage masa karfe da aka gitta a ?ofar bayan gate ya fice. Wani siririn tsaki AA Darma ya saki a can ?asan ma?oshinsa. Sai kuma ya Salle murfin motar aWan fusace ya fito batare daya Wauki komai nasa dake a motar ba. Sanye yake cikin ash color Win suit masu haske da sukai masa shegen ?yau. Daga ciki black rigace mai wuyanta har saman wuya. Yanda yake taku cike da bada faWi da cika waje ma kawai abin kallo ne. Securitys sai gaidashi suke amma hannu kawai yake iya Waga musu batare da ko kallonsu ba. Koda yazo ga ?ofar shiga da sauri aka buWe masa ya shige drivern sa biye da shi da tarkacensa. Tsitt kake ji ma'aikatan dake wajen sakamakon shigowar tasa.?Sai kuma kowa ya shiga faWin,  Good morning Sir! . Hannu kawai ya Waga musu sau Waya yay wucewarsa batare da ko kallon kowa ba anan ma. Hakan ya sakasu fahimtar yau fa gizagon boss Win yafi na kullum, sai kowa ya ?ara kama kansa.
? ?? Elevator ya shiga tare da danna floor Win ?arshe 6th da office Winsa yake, shima drivern nasa ya shiga. ?ofar zata fara rufewa Maanal da AS da yay mata rakkiya office tai singing da ake bu?atar tayi suka iso wajen. Shigowa sukai da sauri batare da hankalin AS Win yakai ga wanda ke cikin elevator Win ba kasancewar ya Wan juyama ?ofar baya yana danna waya. Balle kuma Maanal da itama gaba Waya nata hankalin ke akan wayarta. Sai da suka gama shigowar AS ya sha?i ?amshin turaren boss. Sai kuma sukai ido huWu da driver. Ya juya da sauri nan ma sukai ido huWu da AA Darma.
? ? ? ? Cikin Wan rawar baki ya ce,  So...sorry sir good morning. ALLAH bamma lura kaine a ciki ba. Zan kai new staff Winmu office Winta ne bisa umarnin Director Mustapha .
? ? ? Kai kawai AA Win ya jinjina masa, yayinda Maanal da zuciyarta ke wani irin bugawa da sauri-sauri ta sake dakewa abinta dan tunda AS ya fara magana ta Wan Wago ta gefen ido ta saci kallon wanda yakema wannan rawar bakin sai ta Wauke kanta. ?an du?owa yayi kaWan ?asa-?asa ya furta,  Boss ne kiyi gaisuwa .
? ? ? Shiru tai kamar bazata kulashi ba sai kuma a hankali a can ?asan ma?oshi batare data kalla kowa ba ta furta,  Morning . Daga haka taja bakinta tai shiru. Ita tai abin amma AS ta bari da ruWani, sai wani irin haWiyar yawu yake yana kallon AA Win ta gefen ido ko zaice wani abu akan gaisuwar rainin wayon sabuwar ma'aikaciyar tasu....

__________&

? ? ? ? Fuska cike da murmushi Hajiya Basariyya ke kallon kayan da ?ar Tata Huznah ta baje a gabanta. Ba kayan ci bane ba kuma na sakawa ba kayan da malam ne na Zaria ya haWoma Huznah Win bayan ta Wauki tsawon kwanaki tana acan ana tsumata da wasu aikin. Ba kuma akan kowa akai hakan ba sai sabon saurayinta data samo a birnin tarayya Abuja lokacin bikin ?ar ?awar Hajiya Basariyya Win. Sam kayan babu wani ?yan gani ko birgewa a kallonsu. dan kuwa tarin guraye ne da ruwayen magani da layu sai garin magungunan da turarruka na shafawa harda su hoda da kwalli na idonka idona. Sai da ta gama mata bayanin komai dalla-dalla kafin ta ta fuska Wauke da murmushi ta ce,  Kin daiga komai Ummi, bayan kuma wanda yay mun a jikina dan na aikata iya aikatuwa. Yanzu dai babu zama dole na shirya na wuce Abuja. Dan ya tabbatar min da in dai nayi komai yanda ya dace babu fashi auren mu zai kasance tare da na Yazeed ne a gidan nan .
? ? ??  Kai Alhamdullah Masha ALLAH. ALLAH dai ya sakama malam da alkairi wlhy. Shiyyasa bana ba?in cikin biyansa duk abinda ya bu?ata dan shima ana samun biyan bu?atar daga nasa aikin. Tafiya Abuja kam dole ne. Sai dai Daddynku nake tsoro dan yana gari. Dama da yaya ya bari kika tafi Zaria Win nan. Yanzu ko akace Abuja nasan da rigima .
? ?? Cikin matu?ar damuwa Huznah ta ce,  To Ummi yanzu yaya zamuyi kenan, dan ni dai ko ana ha maza ha mata sai naje Abujar nan wlhy?? ......
'?
? ? ?
? ??? _Tofa, maji ma gani wai an bizne tsohuwa da ranta jama'a =??



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........Maimakon Hajiya Basariyya taji haushin furucin ?ar tata sai ta tuntsure da dariya tana faWin,  Ja'ira wato ke ?ar daWi soyayya ko? Kwantar ma da hankalinki komai zaizo da sau?i bani lokaci dai nayi tunani.
? ??  To Ummi nidai dan ALLAH kar tunanin naki ya wuce yau da gobe dai. Dan a matse nake gashi nayi kewarsa ina son ganinsa.
? ?? Anan Win ma dariya Hajiya Basariyya ta sanya abinta.

__________&

? ? ? A can Sangaren Aunty Sabuwa ma shiri takema ?arta na mugayen mallaka, dan hatta da Hajiya Yaya aba'a ?yaleba tuni sunanta na wajen boka. Kai shi kansa Daddyn ba tsira yay ba da sauran ?annen Yazeed mata. Dan tace tako ina sai ta bama ?arta garkuwa. Tako bayar Win gwagwargwadon abinda take ganin ya wadaceta. Ga maganin mata ana Wirkama Nazeefa kamar babu gobe, gefe kuma fetsararrun ?awayen uwarta su Hajiya Malika na koya mata kissa da kisisina harda salon kwanciya da miji.
? ?? A tacan Sangaren Mahaifinta kuwa yana nasa shirin ne akan Daddy. Dan a wannan karon yaci alwashin samawa kansa nasara akan Daddyn. Sai kuma shirin biki na ?ar gata da sukeyi da ga shi har Aunty Sabuwa Win.

? ?? Ata nan Sangaren Hajiya Yaya shirin suma suke na garari, dan a satin nan zata wuce Dubai ita da Baraka da Asalamiyya su haWo lefe da nasu kayan cin bikin. Da farko Daddy ya hana tafiyar, saboda ya fahimci ana komai ne dan ?untatama Ammie. Amma sai Ammien ta dinga masa roko da magiya dan tasan hanawar wata sabuwar rigima ce, kuma dai laifin a kanta da baya so zai ?are. Dan tuni Hajiya Basariyya tayi uwa tayi maWaukiya a bikin shiyyasa ita ake kiranta ?ar ba?in ciki. Haka dai dole Daddy ya bari dan yana matu?ar jin kunyar Ammie ta ro?esa abu ya kasa mata saboda dattakonta itama, sai dai da sharaWin karsu wuce sati Waya, idan kuma hakan ta faru zasu sha mamakinsa. To a hakan ma dai Ammie bata tsira ba dan sai da tasha zagi da habaice-habaice. Ita dai bata kulasu ba kamar yanda ta saba. Sai ma ta maida hankali akan shirin Daddy da shima yake yi dan wannan shine karo na biyu da zai aurar. Na farko ya aurar da su Shahidah da Asalamiyya a rana Waya, duk da dai an kwashi matu?ar rikici a wannan aure dan Hajiya Yaya cewa tai baza'a haWa mata auren ?a da agololi ba. Shiko yace tayi kaWan tayi tsororo ma.? Bayan dai an sha fama dole ta ha?ura akayi yanda ya tsara Win. Sai dai ita Asalamiyya ma nata auren bamai jimawa bane. Dan a gida ma ta haifi ?arta. To yanzu ko Yazeed kaWai za'a aurar. Babban Wansa kuma namiji, sannan Wa mafi soyuwa a garesa da Hajiya Yaya. Damma ALLAH ya ragewa aya za?inta auren ba wanda yake so bane ba. Saboda har yanzu sam Daddy baya son wannan haWin kawai dai babu yanda zai yi ne ya ha?ura. Amma yaci alwashin sai ya bama kowa mamaki a auren Maanal da Yazeed in sha ALLAHU.

? ? To daga can gidan Alhaji Mamman ma dai shirin suke. Dan jikokin duka biyu nasu ne, dan haka dole suma su taka tasu rawar da aljihunsu da kuma matsayinsu. Dan haka suka kasance cikin irin nasu shirin su da sauran ?a?ansu da dangi. Dan ko tafiya Dubai ta zama kamar za'ayi ta a tare ne bisa Sangarori biyu. Ba Hajiya Yaya da Asalamiyya da Baraka bane kawai a tafiyar harda mahaifiyar su Hajiya Yaya Win da kuma wasu ?annensu Hajiya Yayan su biyu, da harda Aunty Sabuwa amma ta zamewa tafiyar dan akwai binne-binnen da suke son zuwa suyi a inda za'a saka amarya duk da ma Daddy ya Sata musu tafiyar da buri wai anan gidan su Yazeed Win zasu fara zama a tare da su. A yanzu hakama ana kan gyara sashen samarin gidan da dama shine dai zaune a ciki kasancewarsa namiji tilo a baya sai yanzu da Ammie ta haifi Waleed da Hameed. Suma acan Win suke amma yanzu Daddy yasa ana musu nasu ginin ata can bayan na Yazeed Win kasancewar akwai fili sosai. Sai suka dawo sashen Ammie yanzu tunda ita kaWaice. A wannan gini ma dai sai da akai Wan rikici, Wan daga Hajiya Yaya har Hajiya Basariyya nunawa sukai basu yarda ba. Sai da Daddyn yay musu kaca-kaca yace idan akwai wadda ta haifesa a cikinsu kota saya masa gidan ko suka haWa kuWi suka saya to tazo ta hanashi yima yaransa wajen zama sannan suka kama kansu. Amma hakan bai hanasu komawa gefe suna zagin Ammie ba da aibantata.

___________&

? ? ?? Shine ya fara fita a elevator Win, hakan yasa AS da driver rufa masa baya cikin hanzari. Cikin takaici da ?unar zuciya Maanal ta raka bayansu da harara kafin itama ta fito tana jan tsaki. Maimakon tabi bayansu sai kawai ta samu waje ta zauna anan wajen elevator Win. Tsahon mintuna goma sai ga AS ya dawo wajen. Da mamaki yake faWin,  Ina can inata tunanin inda kika ma?ale ashe kina nan.
? ? ?an Wagowa tai kawai ta kallesa batare da tace dashi komai ba. Shima sai ya kama kansa dan ya fahimci Maanal irin mutanen nan ne masu masifar miskilanci da kame kai. Har office Win Directors Mustapha ya kaita, sai dai sun samu baya ciki da alama ya Wan fita. Wajen zama ya nuna mata yana faWin,  Ki jirasa anan duk inda yake nasan baiyi nisa ba .
Kanta kawai ta iya jinjina masa. Shima sai ya juya ya fita abinsa. Bayan futarsa ajiyar zuciya ta Wan sauke da numfashi mai ?arfi. Dai-dai lokacin idanunta suka sauka akan hotuna huWu da aka saka daga can saman saitin inda kujerar mai office Win take. Hoton farko shugaban ?asa ne a jiki, sai Ministan Abuja. Hoto na biyu AA Darma ne da yay wani kalar masifar ?yau, sanye yake cikin wasu shegun suit ba?a?e da adon gold a jikinsu mai matu?ar ?yalli, yaWan zauna a saman kujera mai tsaho Win nan, sai ya kasance kamar ya zauna a karkace ?afarsa Waya ya sakko ?asa sosai Wayar na daga jikin ?arfen da akaima kujerar kwalliya. Takalminsa ba?i da kwalliyar gold shima. Bai saka rigar suit Win ba, yana ri?e da ita ne kawai da hannunsa na dama dake sanye da agogo kalar gold a saman kafaWarsa, sai farar long sleeve shirt Win data sauna Waran a jikinsa ta fiddo da girman jikin dake a buWe. Ya saki wani mayataccen murmushi daya sakata ?urama cikakkiyar fuskarsa mai kwarjini da adon gashi ido. Idanunsa sanye da farin gilashi da tun ?uruciya tasan yana sakawa. Sun wani haska oily idanun nasa da suke farare tas kamar an watsa mu???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?su madara tsabar yanda suke ?yalli da Waukar idanu....
KaWan Director Mustapha ya Wan bubbuga desk Win, dan sai sallama yake amma babu alamar tasan da shigowarsa. Numfashi ta Wan ja ta fesar cike da kame kanta da vasarwa ta dawo hayyacinta. Murmushi ya Wan yi a ?asan ransa yace (Boss Sarkin sa'a. Akoda yaushe cikin kama zuciyar ?ammata yake).
? ? Ita kam kicin-kicin ta sake yi da fuska sannan ta shiga gaishe da Director Win. Ya amsa mata da kulawa tare da mata barka da zuwa. Kanta kawai ta jinjina masa shi kuma yakai zaune yana Waukar file Winta ya shiga dubawa. Sai lokacin ta sake bin office Win da kallo daki-daki, idonta ta ?arasa saukewa akan hoton AA Win, sai kuma ya janye ta maida kan Wayan hoton dake kusa da nasa da bata kalla ba. Mace ce sanye cikin ba?in hijjab da ni?ab, hatta idanun nata ana iya ganinsu ne kawai ta cikin sirrin farin gilashin data sanya. Hakan yasa baka isa tantance wacece a hoton ba duk iya kallon ?urullarka da bin ?wa?wa?wafi, dan hoton yasha editing ta yanda aka Sadda kamanin komai.
? ? ? A hankali ta taSe baki da sake kauda kanta zuciyarta na ayyana ma maybe matarsa ce. TunkuWe tunanin tayi gefe ta maida hankalinta ga Director Mustapha dake mata magana. Umarnin biyosa ya bata, babu musu ta mi?e tare da Waukar hand bag Winta tabi bayansa. Wani office dake kusa da nashi suka shiga. Nan ma sun sami mai office Win daya kasance ba bahaushe ba. Bayan sun gaisa ya amshi file Win hannun Director Mustapha ya saka hannu. Daga haka suka fito. A ?ofa suka haWu da wani matashin saurayi, cike da girmamawa ya shiga gaida Director. Shima ya amsa masa da kulawa yana nuna masa Maanal.
 Itama Watch Designer ce, kaje da ita department naku, sit Win da aka shirya jiya nata ne .
Fuskar saurayin da murmushi yana kallon Maanal ya amsa ma Director da girmamawa. Ita ko sai wani basarwa take. Bai damu ba ya fara gaidata, sai ta amsa kamar wadda taji kunya. Shi dai director kallonsu kawai yake yana sake jinjina miskilancin yarinyar.
Saurayin daya kira sunansa da Yaqub tun'a cikin Elevator Win ya gabatar mata da kansa matsayin Watch Designer shima. ?an murmushi kawai Maanal ta masa. Dan ta fahimci yana da nutsuwa. Koda suka fito anata kallonsu, bata damu ba dan ita babu wanda take kallo har suka iso rukunin su daya kasance matsayin office. Su takwas ne, kuma duk artists ne suma Win, sai dai abin damuwar ita kaWai ce mace a cikinsu. Amma sai ta dake, dan tasan zata iya zama da kowa. Ta gaishesu tana sake Waure fuska ganin yanda suke kallonta. Yayinda Yaqub ya gabatar da ita a wajensu shi dai. Suma ya shiga gabatar da su da sunayensu Waya bayan Waya. Kafin ya nuna mata wajen zamanta dake a farko. Sun mata maraba da zuwa cikin farin ciki, itama sai ta Wan musu murmushi kaWan. Daga haka takai zaune tana dudduba komai nata dake a wajen. Batare data damu dasu ba kuma wayarta ta Wauka ta shiga Waukar komai na iya wajenta hoto, Ammie ta turamawa, alamar wayar a hannun Ammie take mintuna biyu ba'a ?ullaba sai ga video call Win Ammien ya shigo. Murmushi mai sanyi Maanal ta saki tana mai gaggawar amsa kiran sai ga Ammie tar-tar ta fito. Cikin murmushin farin ciki Maanal tace,  Uhm kaga amaryar Daddy .
? ?? Da?uwa Ammie tai mata itama tana murmushin ta ce,  Ungo naki nan ja'ira yau kuma nice bar tsokanrki .
? ? ?? Karo na farko Maanal ta sanya dariya, abinda kakan daWe a yanzu baka gani ba a tare da ita. Duk ko sai samarin suka shagala suna kallonta duk da su basa ganin Ammie sabo a desk ta Waura wayar. Ita ko cikin rashin damuwa da wanzuwar su a wajen tace da Ammie,  Tom yi ha?uri Hajiya Ammie na. Ina fatan kin tashi cikin aminci da ?oshin lafiya tare da farin ciki a wannan rana ta laraba ranar samu inji Nene .
? ? ?? Sosai murmushin Ammie ya sake ?awatuwa. Da kulawa ta ce,  Alhamdullah Auta. Ya ?arfin jikinki? Ya kuma sabon office? .
? ??  Alhamdullahi Ammie na warke abuna. Sabon office kuma gashi ki sanya masa albarka daga bakinki mai tsarki . Tai maganar tana mi?ewa da wayar a hannu ta maida back camara tana haska mata ko'ina na office Win, sai dai koda wasa bata yarda ta hasko samarin nan ba. Sosai Ammie ta shiga yabawa da sanya albarka. Ta kumayi addu'oi sosai ga autar tata. Sannan suka Wan yi hira sukai sallama tace ta fara aikinta. Fuskarta da murmushi ta ajiye wayar, ita kaWai tasan irin tari-tarin ?aunar da takema wannan baiwar ALLAH. Mahaifiyarsu dabance a cikin daban Win da bazai ?ididdigu a zukatansu ba. Fatansu dai ALLAH ya ?ara mata lafiya da nisan kwana masu albarka. (Tare da iyayenmu baki Waya. Ka gafartama wanda muka rasa ka yafe musu KURAKURANSU=?-?=?O? damu da muke raye baki Waya).
? ?? Jan kujerar tata tai har zuwa gaban kantar da aka ajiye musu a office Win dan kusan da ita ma aka zagaye wajen. Komai na kayan zane-zanen da zasu iya bu?ata akwai a wajen. A haka ta zazzaSo duk abinda take bu?ata a lokacin ta sake burko tayoyin kujerar ta dawo da ita mazauninta. Sosai ta ringa ?o?arin ture komai a ranta ta maida hankalinta ga fara abinda ya kawota duk da tana ji a jikinta sauran abokan aikinta hankalinsu na a kanta ta wani sharesu tamkar ita Waya ce a wajen.
Wani zanen Designs na agoguna data ?ir?ira yanzun nan a kanta ta fara cike da ?warewa. Cikin ?an?anin lokaci ya haWa su tsaf su biyu kamar ka saka hannu ka Wauka daga takardan. Bayan ta gama zana su a dun?ule sai kuma ta koma zana Sangare-Sangare Win jikinsu kowanne tana saka masa suna da amfanin da zai yi a cikin agogon. Hakanne ya ja mata lokaci sosai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login