Showing 147001 words to 150000 words out of 219361 words

Chapter 50 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46967

faWin,  Ai na sani dama da barci zaku dawo gidan nan. An sha darun ma yau kenan? .
? ? ? Fuskar Ajwaad da murmushi shima ya ce,  Tab Oum miza'a fasa. Duk na sha cizo .
? ? Dariya Oum Win tayi da faWin,  In ba Bestien taka ba wazai cijeka a zauna lafiya Auta. Maza jeka ka kwantar da ita to .
? ?? ?akin Oum ya kaita ya kwantar, sai da ya rage acn Wakin ya cire mata Wab hijjabinta sannan ya fito. Oum na tambayarsa ina kuma zaije yace zai Wakko kekensa ne. Daga haka ya fice. Mamy dai bata saka musu baki ba. Yana kuma fita suka Wora da hirarsu da suke yi ita da Mamyn hankali kwance cike da farin ciki kuma kamar ba kishiyoyi ba. A haka Ajwaad ya sake dawowa ya samesu. ?akinsu ya wuce yana tambayar ina su Fawzan. Oum tace sunje aikan datai musu ne. Daga nan zasu duba malaminsu na islamiyya suji yaushe zasu koma. Dan tun wancan satin ya kamata su koma matar ya sayyadin ta haihu, haihuwar kuma tazo da matsala shine ya ?ara hutun, sai dai bai sanar da ranar komawar ba taka maimai. Ciki ya shige suma su Oum Win suka mi?e dan lokacin salla yayi.........
'?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

.......Abah bai samu zama da su Oum ba sai daren yau akan batun daya faru a Giro. Komai bai Soye musu ba daya faru A to Z har hukuncin daya yanke akan Fadeel da Fawzan. Sosai tausayin Ammie ya sake baibaye Oum. Dan tamkar ?anwa uwa Waya take jin Ammie a ranta ba ma?wafciya kawai ba. ?ari bisa Wari kuma ta bada goyon baya ga hukuncin mijin nasu. Ta kuma yabama dattakonsa. Itama dai Mamy ta jimanta al'amarin ?warai da gaske. Akan batun yara kuwa ta nuna kawaici kamar yanda ta saba. Daga ?arshe ma mi?ewa tai tana faWin,  Wannan maganarku ce Oum, mu ?an ALLAH ya sanya alkairi ne . Daga haka ta fice tabar falon.
? ? ?? Da kallo duk suka bita. Kowanne na sake jin ?aunarta a cikin ransa daga Oum Win har Abah. Mamy abar alfahari ce a garesu, dan suna matu?ar alfaharin shigo da ita cikinsu. Tana da wasu irin nagartattun halaye masu matu?ar ?ayatarwa a zahiri. Oum da Abah sun cigaba da tattaunawa, kafin suma su mi?e bayan sun gama yanke yanda zasu fahimtar da yaran nasu batare da sunga an ?as?antar da su Shahidah a idanunsu ba.

?
? ? ? A Sagaren Mamy kuwa koda ta shiga Wakinta kasa tsaye da zaune tayi. Ta jima a haka kafin ta Wauka waya tayi kira. Ba'a wani jimaba kuwa aka Waga. Sallama tayi tana kaiwa zaune. Sai kuma ta Wora da gaisuwa.
? ? ??  Yaya mutanen nan ban san mi suke so dani ba. Shike nan ni bani da wani ?arfin iko akan ?a?ana ma. Daga mijin har matar kamar tare suka auro ni? Nifa na fara kaiwa gaSar da zan nuna ma matar nan ina bu?atar ?a?ana nima. Sai dai ya sakan ko itama tayi zuciya ta haifi nata....... kuka ya sar?eta.
? ?? Numfashi aka sauke mai nauyi daga can, kafin cikin isa a furta,  Kamila! Dama wannan shine abinda aka dinga guje miki tun farko. Amma kika kasa fahimta soyayyar mutumin nan ta rufe miki idanu. Daga baya aka sake nusar dake illar sakar mata yaran nan tun suna zanin goyo nan ma kika kasa fahimta ke wai neman soyayyar miji. Ai gashi nan, ?a?an da mijin duk suna a hannunta ke baki amfanu da komai ba sai ba?in ciki da damuwa. Kin san wacece Hajiya Fateema kuwa akan mijin nan nata? Dukkan fa bincike sai da nayi a kansu. Akwai matsananciyar soyayya da sha?uwa a tsakaninsu tun ta ?uruciya. Tun fa tana ?ar shekara goma sha a duniya aka aura masa ita. Shi ya raineta, gida Waya suka tashi, shi ya koya mata komai taya dama kike tunanin zaki shiga wannan gidan ki samu farin ciki? Haihuwa da kike ganin bazatayi ba? Humm irin su Alhaji Aliyu Darma da kike gani ba wannan bane a gabansu....
? ? ? ?  Yaya ni dai naji. Koma minene dai ya riga ya faru ai. Kawai yanzu ina bu?atar dawo da yarana hannuna kota ?arfin tsiya. Musamman Ajwaad. Wlhy yaron nan yi yake tamkar ma bai san muna da ala?a ba. Har tayata kishi yake fa. Dan ALLAH ki taimkeni .
? ? ??  Hummm ai wannan yaron ta?adari ne daga gani. Kuma ba kowa ya busar masa da zuciya ba sai ita. Ga shegiyar yarinyar nan da suke ?alatar juna ?ar ma?waftanku, kai na tsani yarinyar nan da uwarta wlhy saboda aminiyar Fateema ce .
? ? ?  Wlhy Yaya na fiki tsanar Asiya. Dan haka koma mi za'ayi sai dai ayin wannan haWin auren bazai yiyu ba. Sai kace ma ita na haifamin ?a?an kenan .
? ? ?  A da'alama kam ita Win kika haifamawa. Ba kuma makircin kowa bane sai na Hajiya Fateeman. Kinga idan yaran sun auri ?a?an Asiyar ai itace zata cigaba da juyasu ko. Ke wannan fa ?ulline babba wlhy. Amma karki damu zamuyi maganinsu. Kizo ki sameni gobe .
? ? ?  Aunty sai dai weekend. Dan yanzu ina cemasa zan fita zai iya zargin wani abu kin dai sanshi da kaifin tunani. Amma weekend zan tambayesa zuwa kitso sai na zo .
? ? ? ?  To hakan ma yayi ALLAH ya kaimu. Kidai kwantar da hankalinki .
? ?  Humm Yaya kenan, amma in sha ALLAHU zan yi ?o?ari sai anjima ....

___________&

? ? ?? SU WAYE SU OUM?.

?? Abah da Oum jini Waya ne. Makusanta sosai dan kuwa da mahaifiyarta da mahaifinsa uwa Waya uba Waya suke. Kunga kenan su cousins ne. Asalinsu ?an jihar Adamawa ne, a wata ruga da ake kira RIGAR DARMA. Baffa Ishaq Darma da Gwaggo Halima sune tushen zuri'ar. ALLAH yayma Baffah Ishaq Darma arzi?in kiwo da noma matu?a gaya. Dan yana da shanaye, tumaki, awaki, ra?uma, harma da dokuna da shi kansa bai san adadinsu ba. Sannan yana noma da ake kira noma ba wasan yara ba tun duniya na kwance. Yaransu huWu. Mata biyu maza biyu. Abubakar shine babba, suna kiransa da suna Sardauna. Sai Umar, sai Maryam, sai auta Khadijah. Baffah Ishaq baiyi karatun boko ba daga shi har matarsa. Amma hakan bai saka ya tauye yaransa ba daga yi. Su duka sunyi karatun boko mai zurfi har matan. Kafin Sardauna ya fara aure bayan kammala degree Winsa na farko. Ya auri ?ar aminin Baffa Ishaq da yakema kallon tamkar Wan uwa. Ansha shagali matu?a irin na nunama tsara a wancan lokacin, amarya da ango suka tare acan cikin garin Adamawa. Bayan auren Sardauna da kus????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
an shekara huWu sannan Umar shima yayi tare da Maryam a rana Waya. Shima Umar ya auro ne daga Wiyar dangi anan cikin Rigar Darma, ita kuma Maryam aka aura mata wani Wan Alhaji da suke huWWa da baffah tsahon shekaru. Yana zuwa ya sayi dabbobi masu yawan gaske a duk ?arshen shekara, a hankali zuminci ya ?ulle tsakaninsa da Baffan har suna kallon kansu tamkar ?an uwa (mutanen da kenan masu girmama alkairi). Shi wannan Alhaji dai yana zuwa daga jihar Kano ne, asalinsa kuma Wan garin Kura ne. ?ansa Waya tal a duniya mai suna Kasheem. Yana karatu a turai. Yazo wani hutu gida Nigeria ya biyo babansa nan Adamawa shine ya ga Maryam itama a lokacin tazo hutun makaranta daga Yola. Aifa yace yaga mata, Baffa kuma yace ya bashi halak malak. Ansha biki nan ma na nunama tsara, Umar ya tare da matarsa anan Rigar Darma, ita kuma Maryam aka wuto da ita Kano. UBANGIJI mai hikima shakara Waya tak ALLAH ya sauki matar Umar lafiya, har kuma lokacin yayan su Sardauna ALLAH bai bashi haihuwa ba shi. Dan matarsa ko Satan wata ma bata taSa yi ba. Kaf family sunyi murna, sun kumayi farin ciki, an sha shagalin suna shanaye sun sha wu?a da ?ananun dabbobi yaro yaci suna Aliyu (Abah kenan=??=?M?).
? ? ? ? UBANGIJI mai rahama matar Abubakar bata yaye Aliyu ba sai ga wani cikin. Dole aka cire Aliyu daga nn, sai kawai matar Sardauna ta amshesa ta yaye. Daga wannan yaye ne kuma bai sake dawowa wajen iyayensa ba su Baba Sardauna suka cigaba da ri?o tunda su har lokacin ALLAH bai kawo iyaka ba. Matar Umar ta sake haihuwar namiji yaci sunan Hamza, shima bata yaye ba ta kuma samun wani cikin. A ta?aice dai sai da ta jera yara huWu duk maza sannan itama Maryam ALLAH ya kawo ciki. A kusan tare kuma suka sake haihuwa da matar Umar da tai mace a wannan karon. Itama dai Maryam Wiya mace ta haifa da taci suna Fateema (Oum kenan=??=?M?).
? ? ? ? Itama Maryam matar Babban Yaya wato Sardauna suka kawoma yayen Fateema. Bakuma su sake waigawa ba dan a lokacin ne ma suka bar ?asar. Hakan da sukai na nufin suma sun barma Sardauna Fateema har abadan. Wannan abu ya saka Sardauna da matarsa kukan farin ciki da sake jin ?auna da soyayyar ?an uwansu. Basu haihu ba amma gashi suma sun mallaki ?a?a. Bayan nan itama Auta Khadijah tayi aure anan cikin garin Adamawa. Itama kuma babu jimawa ta fara haihuwar. Itama kuma Wanta na fari haka ta mallakama Sardauna shi kamar yanda sauran ?an uwanta biyu sukayi. Sai kuma cikin hukuncin ALLAH fin shekara goma sha sai ga matar Sardauna da ciki. Zamu iya cewa wannan zuri'a basu taSa tsintar kansu a irin farin cikin da suka samu kansu ba na wannan tsakanin. Dan tuni Maryam ta baro ?asar waje tazo gida Nigeria. A lokacin yaranta biyu da Kasheem Kura bayan Fateema da sukai ?yauta. Majdiya, Sulaiman. Itama Khadijah nada biyu bayan Sa'eed da sukai ?auta ma Sardauna. Sai matar Umar nada biyar bayan Aliyu da sukaima Sardauna ?yauta suma. Ansha matu?ar shagali da bidiri na wannan ciki har ALLAH ya kaishi haihuwa aka haifo ?an biyu duk maza. Kwantata muku irin shagalin da akai ai bashi misaltawa. Musamman Aliyu da Fateema da Sa'eed da akai ?anne.
? ? ?? Zuwa yanzu Aliyu ya fara zama saurayi, dan yana da shekara kusan goma sha bakwai a duniya. Yayinda Fateema keda goma sha Waya cif. Akwai wata irin sha?uwa da ?aunar juna a tsakanin Fateema da Aliyu mai ban mamaki. Sun tashi tamkar wasu tagwaye duk da Aliyu ya bata shekaru sosai. Soyayyar ce mai ?arfi irin wadda zaman rubutata ma jan lokaci ne. Gashi suna matsanancin kamanni dan ita Fateema ta Webo dangin mahaifiyarta ne gaba Waya. Sauran yaran Maryam kuwa sun biyo mahaifinsu Kasheem Kura sosai. Hakama yaran Umar ?annen Aliyu kaf Winsu sun Webo gida ne, babu wanda ya biyo mahaifiyarsu, suma yaran Khadijah duk suna kamanni da danginta. Sai su ?an biyu. Wannan yasa suke jin alfahari akan su jininsu nada ?arfin da suke Webo kamannin gida ne. Yanda su iyaye ke kamanni da juna haka suma ?a?an duk suka Webo. Hatta da yaran Maryam dake kamanni da mahaifinsu sun Webo wasu abubuwan nasu, ita dama Fateema gaba Wayanta sune.
? ? ?? Soyayya da sha?uwar Aliyu da Fateema yasa Baffah Ishaq bama ?a?ansa shawarar haWe yaran aure saboda gudun shaiWan a tsakaninsu, dan sha?uwar tayi yawa matu?a komai zai iya faruwa. Babu kuwa wanda yayi musu akayi hakan. Fateema nada shekara goma sha biyu da wasu watanni, Aliyu nada goma sha tara da wasu watanni aka Waura musu aure. Akai kuma shagalin biki irin na gata sai dai sun tare anan gidan Baba Sardauna Win dan yace yaransa bazasuyi nesa da shi ba. Balle kuma gasu yara ?anana basu kai ?warin da za'a barsu su kaWai ba tukkuna. Soyayya ta ?ara ?arfi a tsakanin Fateema da Aliyu, yayinda a gefe suke ta karatunsu ga kuma kulawar iyaye. Aurensu nada shekara uku ALLAH yayma gwaggo Halima rasuwa. Kaf wannan zuri'a ta Darma sunji wannan mutuwa matu?a, sunyi kuka har sun rasa hawaye musamman ma Baffa Ishaq Darma daya rasa mata ?ar uwa uwar ?a?ansa. Bayan rasuwar tata kuma shima duk sai lafiya tai masa ?aranci. Shekara biyu tsakaninsu shima yace ga garinku nan. Matu?ar ruWani wannan family sun sake shiga, har takai Baba Sardauna da Baba Umar sun kasa jin daWin zaman garin Adamawa sukayo hijira zuwa Kano. A lokacin shekarun auren su Aliyu biyar cif a duniya. Fateema nada sha shida, Aliyu nada ashirin da uku. Ya kammala karatunsa na jami'a, ita kuma zata shiga ss a sakandire.
? ? ? ? Shekarar da Fateema ta kammala sakandare a shekarar ALLAH ya bata ciki. Murna da farin ciki ba'a magana. Dan wannan zuri'a na matu?ar son haihuwa. Sosai cikin ke bata wahala, kullum tana nane da Ummanta. (Matar Sardauna) Dan soyayya take musu ta ha?i?a da sam bama su san ainahin ba itace mahaifiyarsu ba sai lokacin da akai musu aure. Hakan kuma bai sa sun canja daga soyayya da ?aunar da suke mata ba. Itama kuma haihuwar da tai baisa ta sassauta soyayyar da take musu ba a matsayin ?a?a har gobe. Haka dai akai wannan rainon ciki Fateema kullum na sashen iyayensu. Har abun na damun Aliyu dan idan yana son ya kasance da ita sai yayi mata wayo da ?yar tazo nasu sashen da aka ware musu a gidan. A haka ALLAH ya kai wannan ciki lokacin haihuwa. Sai dai yazo da doguwar na?uda. Tun ana hasashen haihuwa a kusa har al'amarin ya fara bama kowa tsoro aka yanke shawarar yimata theater. A wancan lokacin matu?ar tsoron theater akeyi dan kodai a rasa Wa ko a rasa uwa. Dole da wahala cikin biyun nan Waya bai kasance ba sai idan duk suna da tsohon kwanan ne uwar da Wan. Aliyu kuka ya sanya akan bai amince ba, sai da likita yayta lallashinsa da su Baba Sardauna sannan da ?yar ya amince aka shiga theater da Fateema.......
'?

?? _(Ina fatan dai kuna gane kan labarin=??. Fateema itace OUM a yanzu, Aliyu ne ABAH a yanzu=??=?M?)._



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

.........Alhamdullah bayan dogon zaman jira da fargaba da kasancewa a tashin hankali an samu nasarar ciro yara ?an biyu a jikin Fateema duk maza. Sai dai Waya bashi da rai, rabin jikinsa ma har ya Wan fara ruSewa. Wannan yanayi ya saka farin ciki da alhini a wannan zuri'a duk a lokaci guda. Sai babbar damuwarsu sanin halin da Fateema ke a ciki kuma. Dan Doctors Win dai since su basu lokaci. Haka suka sake koma a yanayin damuwa da taraddadi musamman ga Aliyu har zuwa washe garin safiyar ranar. Dan wajen ?arshe sha biyu aka samu nasarar farfaWowar Fateema. Dama wannan shine tsaikon da likitocin suka samu na zahiri. Zuwa yanzu kam kowa ya warware, farin cikin kowa ya fito a bayyane, anatama juna barga da addu'a ga jaririn da ya rage, wanda ma bai zo da ran ba ana masa addu'a.....

? ? ?? Watan Fateema Waya cif a asibiti aka sallesu, jikinta da sau?i sosai, sai dai yanayin cs na wancan lokacin ba dai-dai yake dana yanzu na zamani ba. Sai ya kasance wasu tsarabe-tsarabe kan biyo baya da har mutum kan iya Waukar dogon lokaci yana mafa da jiyya sama-sama har komai ya zama normal. Zuwa lokacin tuni an raWa sunan jariri da aka barsa da sunansa wato Hussain. Dan Hassan Winne baizo da rai ba kasancewar shi aka fara cirowa. RaWin suna kawai akai, sai bayan sallama aka shirya taron suna. Ansha shagalin kam mai birgewa da nunama tsara, sai dai maijego na dauriyane kawai dan sam bata jinta cikin isashiyar lafiya har lokacin. Sai dai bata son Wagama mijinta da ?an uwanta da iyayenta hankali, shiyyasa ta cigaba da daurewa har taro ya tashi lafiya ta cigaba da wankan jegon da Umma ke mata da kanta. Wato matar baba Sardauna. Sun gama wankan jego lafiya, dan kusan ma arba'in biyu sukayi, ta Wan zaga dangi harda Saudiya ita da Aliyu sukayo sati uku sannan suka dawo. Abin ?addara satinsu biyu da dawowa Hussain ya fara wata mura mai ban tausayi, murar fa ko numfashinsa da ?yar yake fisga. Hankali tashe suka wuce asibiti da yaron, sai dai UBANGIJI shi mai hikima ne, a daren shima yabi Wan uwansa. Kuka rurus Aliyu ya dinga yi, amma a mamakin kowa Fateema ko Wigon hawaye, sai ma ta koma itace ke lallashin mijin nata kuma Wan uwanta. Bayan rasuwar Hussain da kusan wata biyar sai ga Fateema ta fara laulayin sabon ciki. Murna a wajen Aliyu ba'a magana ko kwatantawa. Hakama sauran ahalinsu kowa na fatan alkairi da addu'ar ALLAH ya inganta. Sosai wannan ciki yazo ma Fateema da tsanani fiye dana ?an biyu, dan bata sati guda a gida sai a asibiti, ?arshe dai suka ri?eta a asibitin domin samun bedrest. Dan haka kawai saita dinga bleeding, doctors sunyi iya ?o?arin ganin sun shawo kan matsalar amma al'amarin ya gagara, har takai mahaifin ta dake matsayin babban likita a saudia wato Kasheem Kura ya nufo Nigeria da kansa. Shine ya tsaya akan matsalar, inda ya fahimci ?ar tasa tana fuskantar babbar ?addarane

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login