Showing 159001 words to 162000 words out of 219361 words

Chapter 54 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46982

ba, kuma batace komai ba, duk da taga da wani wutar bala'i da rashin mutunci yazo garin. Dan babu kunya ya rufeta da zagi harda mari wai ta taho bada izninsa ba, ta raina masa mahaifiya miye-miye. Ko ci kanka batace da shi ba, hakan sai ya dake hasalashi ya fara nemo hanyar da zai musguna mata ta mangantu ya juye mata abinda ke a ransa. ?aki uku ne kacal a gidan, nata, nashi, sai na yara. Haka ya murje ido yace ta koma na yaran ita amarya ta zauna a nata. Ammie ta ce wannan ne kuma bai isa ba. Dan ita ba wula?antacciya bace, ba gori ba gidan nan mallakinta ne idan ya manta tunda da kuWinta aka sayeshi. To dama fa ta samu, haka Baabu ya dinga zuba tijara har sai da Abah yazo ya fiddashi a gidan aka samu masalaha. Daga ?arshe dai dole amarya ta zauna a Wakin shi.
? ?? Tun wannan dawowa komai ya canja, canji mai ban mamaki daga ma'auratan dama gidan kansa. Musamman daga Baabu. Hatta ?a?ansa yanzu ja baya suke da shi, dan abu kaWan zakayi ya hauka da zagi. Ranar ma ?ar lelen tashi Maanal har duka taci, aiko ta haWa inata-inata ta koma gidan Abah. Tafi sati bata shigowa gidan nasu kafin ta saki jiki kuma ta manta bisa tirsasawar Ajwaad ta koma shigowa. Ga amarya dai babu wata matsala. Ta kwantar da kanta yana fahimtar komai daki-daki kamar babu komai. Sai dare ta ishesu da ihu ita da miji. Wannan abu shine mafi girma tadama Ammie hankali, dole ta maida kwanan su Shahidah gidansu su Oum gaba Waya. Dama yanzu batun miji Ammie bata da shi a gidan, Baabu yana tare da amaryarsa tunda suka dawo. Sai da suka cika wata Waya cif sai gashi da takarda wai ya saki Ammie saki Waya.
? ? ?? Murmushi kawai Ammie tayi da faWin,  ALLAH yasa haka shi yafi alkairi, amma kuma babu inda zanje. Zan zauna na cigaba da rainon ?a?ana har lokacin aurensu sai dai kai ka bar min gidan tunda dama nawa ne .
? ?? Wannan furuci nata shine ya kawo tashin hankali, tashin hankalin da dole sai da Abah da Oum suka shiga yanzu ma. Da ?yar dai aka sasanta bayan Abah ya nusar dashi illar abinda yake shirin aikatawa. Shine fa ya maida Ammie. Haka aka cigaba da ha?uri Ammie bata da miji, bata taSa tada kai ta kallesa ba har tsawon shekara biyu. (Kenan dai tun da amarya ta tare=?-?) Ko'a fuska Ammie bata nuna masa damuwarta, karatunta kawai take na Islamiyya da take zuwa da kula da tarbiyyar yaranta da sana'arta. Dan takai yanzu ma itace ke ciyar da kanta. Zuwa yanzu su Maanal fa an shiga secondary, Dan suna aji biyu ma duk da da ?yar suka amsheta saboda sunce tayi ?arama da yawa, yayinda Shahidah ke shirin kammalawa ita da Fawzan, babban yaya kuwa ya wuce ?asar Saudiya karatu.
? ? ? ? ? Amarya bata shiga sabgar Ammie, itama bata shiga tata, dan a zahiri bata da matsala da ita sai da Babu, sai dai tushen matsalar daga gare ta ne tazama macijin sari ka no?e ne kawai. Har lokacin kuma dai babu ciki, sai da ta shiga shekara ta uku sai ga ciki, nan fa su Babu aka shiga murna da addu'ar haihuwar Wa namiji. Ita dai Ammie ko tari bata musu ba, duk taSarar iskancin da amarya keyi bata nuna tasan suna numfashi a gidan ba ma. Sai da ciki ya shiga wata biyar sannan ya Wauketa suka wuce Giro, dawowar da basu sake yi ba sai da ta haihu akasha shagalin suna a Giro dan buri ya cika an haifi Namiji. Ashe duk wannan abun da ake Baabu na cikin Kano, tunda ya kai amarya gida Gwaggo ta sharWanta masa hanashi komawa wajen Ammie wai har sai in matarsa ta haihu. Ammie bata taSa sanin haka ba sai bayan dawowarsu da jinjiri da Gwaggo, wai itama ta dawo nan Kano da zama, ashe aure dai ya ?are tsakaninta da Baba Haruna duk kuma akan Ammie ne, dan bayan tahowar su Ammie a wancan karon ansha fitina Baba Haruna ya saki Gwaggo shine fa ta Wau alwashin yanda ya saketa itama sai an saki Ammie, idan kuwa ma ba'a saketan ba sai ta WanWana fiye da abinda itama ta WanWana. Wannan duk shine tushen matsalar da suke ciki a yanzu shiyyasa Amarya data san komai ta k?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
oma gefe ta nutsu tana shan kallo dan tace faWan na manya ne ba nata bane.
? ? ? Dawowar Gwaggo Kano ba ?aramin tashin hankali su Ammie suka shiga ba ita da yaranta. Musamman Maanal mai bakin tsiwa datai matu?ar tsanar Gwaggo, kuma a zahiri take nunawa bata Soyewa. Yayinda Gwaggo itama ta tsani Maanal fiye da su Shahidah, ta kuma tsani Ajwaad, dan shima a dalilin ?in Maanal da su Ammie daya ga Gwaggo nayi ?uru-?uru ya sashi tsanar matar, dan sam Ajwaad baya son mugu da mugunta. Rayuwa tayi tsanani wa Ammie, uwar miji, da miji da kishiya sun saka rayuwarta gaba data ?a?anta. Shekaru kusan huWu bata kwanciya da miji, baya shiga Wakinta. Yanzu kuma haihuwar namiji tasa kullum cikin aibanta mata yara suke da shegantasu, dan akwai randa Baabu da bakinsa yace yana tantanamar ma su Shahidah ?a?ansa ne. Wannan abu ya girgiza Ammie, ya sakata kuka mai tsanani da sake jin sabuwar kewar iyayenta data rasa. Amma ya zatai, haka ta ha?ura ta share hawayenta ta barma ALLAH komai. A wajen Oum da Abah kawai take samun sau?i da soyayya da ?auna ita da yaranta.
? ? ? ?? Kammala secondary Win Shahidah yasa Abah tada zancen aurenta da Fadeel. Dan yace za'a fara nasu, ita kuma Amaal sai Fwazan ya kammala. A Wan tsukun Fadeel yazo gida hutu, dama can shi da Shahidah tuni sun ?ulle, dan haka aka saka ranar aurensu ya koma saudia. Bayan komawar tasa Shima Fwazan ya shiga lallaSa Oum akan kawai a haWe nasa dana Amaal lokaci Waya dana Babban Yaya, sai su tafi jami'ar tare. Dan shi rashin ?yawun result daya samu yasa dole ya ?ara shekara Waya a ?asa sai da ya canja ssce Winsa duka.? Duk da a lokacin ita Amaal na ss2 sai yace kawai tayi exam Win itama su wuce tare. Oum ta tunkari Abah da zancen, yay shiru yana nazari, sai zuwa can yace ta bashi lokaci zai yi magana da Baabu, kuma zai kira Baba Haruna a waya....

? ____________&

? ? ? ?? Kamar yanda suka saba tashi sallar asubahi kullum yauma hakanne. Saida Fwazan ya fara yo alwala sannan babban yaya ya shiga. Ajwaad shine ?arshe, sai wani ciccin magani yake. Ya girma sosai a tsaye, dan a yanzu shi da mutuniyar tasa suna js3 ne. Suna shirin tafiya ss. Shekarun girma sun gama bayyana mai, dan har wani Wan tsigin gemu ya ajiye (kamar jelar tsatso inji Ibro.=?? ALLAH ya gafarta masa da iyayenmu baki Waya =?O?).
? ?? Yanda yake tafiya kamar mara laka a jiki ya saka Fawzan sarkin tsokana faWin,  Wai na Lilly kodai barcin nan bai isheka bane ba? . Harrarsa kawai ya Wanyi ya wuce abinsa, dama Fawzan tsokana, Ajwaad miskilanci. Haka suke kullum, sai ya ?uresa ne yake tanka masa. Juyawa Fawzan yay ga babban yaya dake canja kayansa zuwa jallabiya, shi kam tako ina ya zama cikakken saurayi, ga cikar kamala da nutsuwa ta sake baibayesa,? duk da shima Fawzan Win tsokanar ce kawai, amma a nutsensa yake. Har sun kammala shiryawa yau ma Ajwaad na cikin bayi, babban yaya ya dubi fawzan da faWin,  Wai mike damun auta ne yanzu?. Da babu wanda ya kaishi himma shirin fita sallar asuba, amma tunda nazo garin nan naga sai mun fita yake fitowa .
? ? ? Murmushi Fawzan yayi da Wan sosa kai, sai kuma ya Wage kafaWa da faWin,  Maybe yana wani uzirin ne .
? ?  Kamar ya? .
? Shiru Fawzan yayi saboda fitowar Ajwaad daga bayin a tunaninsa sun fita Win. Turus ya tsaya yana kallonsu, suma duk sai suka zuba masa ido........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........Wani irin gumtse baki Fawzan yay yana danne dariyarsa da tsiya-tsiya. Idanunsa ?yam akan sumar kan Ajwaad da yake gogewa da towel, a jikinsa kuma rigar wanka. Aiko Ajwaad yay wani irin masifar yin kicin-kicin da fuska tamakar zai sakar musu kuka. Yayinda Babban Yaya daya gama masa kallon tsaf shima ya Wauke idanunsa yana murmushi. Hanyar fita ya nufa abinsa yana faWin,  Ka same mu a falo idan ka shirya, dan kullum Abah yana maganar rashin fitowar ka tare damu, yana ganin kamar ma baka samun sallar . Daga haka ya fice bai jira amsar sa ba. Shima sai Fawzan yabi bayansa, sai da yaje ?ofa zai fita sannan ya Wan juyo ya sake kallon Ajwaad Win da har yanzu ya kasa motsawa daga inda yake.  Ka lallaSa ni na faWama Oum a haWa auren ka da namu ka huta da wannan wankan asubar wlhy, dan Lilly dai ta isa aure shekara goma sha biyar ai ba laifi .
? ? ? Wata muguwar harara Ajwaad ya wurga masa, dan haka suke kamar abokai, to dama tsiran nasu ba wani yawane da shi ba. Ficewa Fawzan yay da sauri yana sake gumtse dariya. Koda ya fito inda babban yaya ke jiransu sai ya haWiye dariyan. Kallonsa babban yaya ya Wanyi sai kuma ya kauda kai. Cikin Wan jin nauyin abinda zai faWa ya ce,  Tun yaushe Ajwaad ya fara wannan wankan asubar? .
? ? ? ? ? ?? Batare da Fawzan ya kallesa ba shima Win ya ce,  Ai tun bayan wucewarka saudia babu jimawa. Kaga kuwa fin shekara biyu kenan .
? ? Karan farko babban yaya ya dubi Fawzan Win,  Amma su Oum sun sani? .
? ? ? ?  Haba babban yaya yaza'ai su sani. Nima da muke Waki Waya baifi shekara Waya dana fahimta yana yi ba. Kuma ban taSa nuna masa nasan yanayi ba. Sai dai cikin hikima na sake nusar da shi sake nesanta ala?arsa da Lilly duk da zuwa yanzu duk abinda ya haramta garesu basa yinsa. Kamar taSa jikin juna, shigowa Wakin mu sai da dalili, yimata tsifar kai da wanke mata underwear, zama kusa da juna gab, itama kuma Oum tana matu?ar saka musu ido akan hakan. Duk da Alhamdullah suma tuni duk wannan abubuwan sun daina shi gaskiya .
? ? ??  Alhamdullahi naji daWin hakan, amma duk da haka soyayyar dake tsakaninsu mai ?arfi ce, barinsu a haka tunda har alamu sun nuna shi mai yawan bu?ata ne yana da ?yau su Oum su musu aure kawai, hakan shine babbar masalaha. Duk da nasan yanayin da yake ciki normal ne ga duk namiji irinsa dake a irin gaSar waWan nan shekarun na farkon balaga. Amma da alama shi yana cikin jinsin da al'amarinsu keda girma, dan ni da kai duk bamu tsinta kammu a irin wannan yanayin mai tsanani haka ba gaskiya .
? ? ?  Tabbas hakane babban yaya. Kuma kayi tunani mai ?yau. Sai ka samu lokaci kafin ka koma kuyi maganar da Oum .
? ? ?  In sha ALLAHU  .
Ya faWa yana mi?ewa saboda fitowar Ajwaad. Babu wanda ya yarda ya kalla a cikinsu saima faman sake haWe fuska yake yi. A tare suka fita gwanin sha'awa, hakan yasa Mamy da tun fara maganar tasu take tsaye tana jinsu ta sauke wani irin nannauyan numfashi. Dama ta fito ne daga sashen Abah zata koma nata Wakin. Shi kuma ya fita ta ?ofar baya zasu haWu da yaran su wuce massallaci...

? ?? A haka ranar Ajwaad ya yini yana faman fushi da kowa. Sai da Maanal ta shigo bayan azhar ta samesa a falo kwance. Sunje anguwa ne ita da Ammie tun safe, sai yanzu ne suke dawowa. Ko gida batabi Ammie sun shiga ba ta bama Amaal kayan da suka sayo a kasuwa na haWin turare da Ammie keyi da kayan gyaran jiki ta shigo gidan su Ajwaad Win. Dan tasan zai shiga gidan nemanta. Itama kuma missing Winsa take ji sosai duk yau baya ganshi ba kasancewar fitar sassafe sukayi.
? ? ? Itama dai tayi girma Masha ALLAH. Dan ma?erin bufurci ya fara bayyana kansa gareta ?irji masha ALLAH. Tayi tsaho ?yawunta ya sake fitowa. Sai dai tana nan kamar a hure babu wani ?iba. Sai da ta zauna a kujerar kusa da shi tana faWin,  Wash ALLAH na ni Manalu . Sai kuma ta Wan dubesa ganin baiko motsa ba har lokacin idanunsa a lumshe. ?aramar harara ta masa, sannan ta Wauke goran ruwan daya aje kusa da shi yasha kusan rabi ta buWe ta shanye sauran tana sauke numfashi da ajiyar zuciya. Sauran Wan ruwan daya ma?ale a goran ta zazzaga masa saman ?ya?y?yawar miskilar fuskarsa. Dole idanunsa suka fara motsawa kafin ya buWesu a hankali a kanta. Sai ta sake zuba masa ?ar harara, a shagwaSe ta ce,  Besty ni kake wani shahararrenwa? . Ta ?are maganar da tura baki. Sake lumshe idanun yay tare da Wan matsesu waje guda, sai kuma ya buWe. Shima hararrar tata ya Wanyi, kafin can ?asa-?asa ya furta,  An shareki Win. Ni da kika tashi fitarki kin sanar dani zaki fita? .
? ? ?? Sai da ta sake tura bakin sannan ta ce,  To ba Ammie bace tace sai na rakata kasuwa. Kuma ko lafiya ma banda shi cikina namin ciwo ga zazzaSi ina ji amma tace langyare nake son yi mata dan tace na rakata. Shine kawai na bita gashi nan kaina ciwo yake min kuma ina jin ciwon cikin har yanzu .
? ? ? ?? Yanzu kam yin?urawa yay ya tashi zaune da ?yau. Cikin bata dukkan hankalinsa da damuwa a fuskarsa ya kai yatsansa Waya saman goshinta. Zafi kuwa rauu dan idanunta ma har sun sirka. Mi?ewa yay kamar da Wan faWa-faWa yana faWin,  Shine kuma kika zo nan kika zauna baki nema wajen kwanciya da magani ba? .
? ? ? ? Komai batace ba sai Sata fuska data sake yi. Rankwashi yay kamar zai kai mata a saman kai sai tai sauri ta kauce tana matse ido. Bai rankwashe tan ba sai harara daya zuba mata ya wuce ?aton fright Winsu dake a dining. Sai gashi ya dawo da first ald box Win su da goran ruwa marasa sanyi. Zama yay a inda ya tashi sannan ya buWe box Win yana duba magungunan ciki. Maganin zazzaSi ya ciro ya bata, harta kai zata zuba a baki ya dakatar da ita da faWin,  Kinci abinci? .
? ?? Kanta ta Wan girgiza masa. A shagwaSe tace,  Shayi kawai nasha, sai wani Wan a wara a kasuwa kuma nayi aman shi .
? ? ?  Kina wasa da kanki ko? .
Ya faWa a hasale. Ita dai batace komai ba. Cikin Wan haushi-haushi yace,  Kisha maganin na samo miki tea kisha sannan kici abinci dan cikinki yanzu ya gama cinkushewa .
? ?? Maganin ta zuba ya bata ruwa ta sha, kafin ya mi?e zuwa kitchen Winsu. Tea ya haWa ya fito batare da yayma Mamy dake a kitchen Win tana girki ita da masu aiki magana ba. Itama ko kallonsa bata yi ba. Oum bata nan ita da Babban yaya sukaje gidan Babba Sardauna shine ya tu?ata. Fawzan kuwa yana Waki yana barci abinsa. Lokacin daya dawo ya sami Maanal ta kifa kanta a hannun kujera tai shiru, ta cusa hannunta ta ri?e cikinta. Cikin sauri ya ?araso yana kiran sunanta. Cikin dauriya ta Wago idanunta har sun kaWa, sai ta sakar masa murmushi dan bata son tayar masa da hankali.
? ? ?  Cikin ne? .
? Da sauri ta girgiza masa kai tana amsar shayin da faWin,  A'a barci ne kawai ke Wibata .
? ? Badan ya yarda ba ya barta, sai dai ya zuba mata ido tana shan shayin. Ai kamar jira tana gama shan shayin ta mi?a masa cup Win cikin yay mata wani irin ?ullewa. Ba shiri ta dafe shi da duka hannayenta tana fasa ?ara. Wani irin zabura AA yay a rikice yay kanta, sai dai ya kasa sauke hannunsa a jikinta sai faman jera mata tambaya yake jikinsa na rawa. Dai-dai nan kamar an jeho Oum da Babban Yaya sai gasu sun shigo, itama Mamy da mai aiki da ?arar Maanal Win ta isa kunnesu suka fito daga kitchen Win.? Duk kan Maanal Win sukayi, dan harta faWo ?asa tana haure-haure. Kafin ma kace mi ta sassan?ame musu alamar suma.
? ? Hankalinsu ne yay masifar tashi musamman Ajwaad da Oum. Sai Babban yaya ne yay ?arfin halin faWin,  A kaita mota suje asibiti .
? ? Da sauri Oum ta ce,  Kira Doctor dai Fadeel . Baiyi musu ba yay kiran Family doctor Winsu. Yayinda tace ma Ajwaad daya rikice shi kuma ya Waukar mata Maanal zuwa Waki. A saman gadon Oum aka shimfiWar da ita sannan Mamy ta shafa mata ruwa. Wani irin wahallen numfashi ta kawo, sai kuma ta fashe da kuka tana matse cikinta da dam?e hannun Oum. Isowar Doctor ta sakasu fitowa aka bar Oum da Ajwaad da ya?i fitowa. Bayan doctor ya dubata ya tabbatarma Oum zata fara first period nata ne fa. Allura yay mata har biyu, cikin ?an?anin lokaci sai barci. Daga ita har Ajwaad ajiyar zuciya suka shiga saukewa a jajjere. Kafin Oum taima doctor daya sake musu bayanin komai godiya. Sai da ya fita ta samu damar kiran wayar Ammie ta sanar mata. Addu'a kawai Ammien tayi ta cigaba da aikinta tana sauraren masifar da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login