Showing 207001 words to 210000 words out of 219361 words

Chapter 70 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47018

dake a kusa da su baya jin mi suke faWa. Dai-dai nan Huznah ta shigo hannunta Wauke da babban basket an shiryo abinci, sai yara biyu biye da ita da kayan ruwa da lemuka. Gaba Waya hankalinta akan AA da kansa ke ?asa har yanzu yana latse-latsen waya. Babu ko kunyar mahaifinta dake a falon kanta tsaye gaban AA Win ta nufa ta dire basket Win, murya can ?asa cike da iyayi ta ce,  Barka da zuwa gidanmu Sweetheart .
? ?? ?an jimm AA yay zuciyarsa na kai da kawon wai da shi ake ko wa? Ga shi kamar yasan muryar. Sake yin magana da tayi ya sashi Wagowa a karo na farko, manyan idanunsa da suka Wan kaWe ba kamar sanda ya shigo gidan ba da suke fari tas ya zuba mata. Harga ALLAH yayi mamakin ganinta anan Win, amma sai ya dake ya wani kalar janye idanunsa ya maida akan wayarsa. Duk da zuciyar tata ta raunana da salon nasa haka ta dake tare da basarwa ta juyo tana kallon sauran mutanen falon. Karon farko gabanta ya faWi sakamakon saukar idonta akan Abah, ya ALLAH, wlhy batasan harda mahaifinsa ba, ai da ta kama kanta. Ita tsabar ganinsa ya firgitata duk zatonta abokansa ne ma. Zaram ta mi?e daga gaban AA Win ta nufi inda Abah yake. Sai da ta watsama Maanal dake mata kallon mamaki harara sannan ta dur?usa cike da girmamawa tana gaishe da Abah. Amsa mata yay cike da kulawa dan kamannin Daddy a bayyane suke gareta. Ya tambayeta sunanta ta gaya masa tana faman sinne kai wai ita taji kunya. Kafin ta juya tana gaishe da su Babban Yaya. Ta gane Fawzan dan haka bayan gaisuwar ta tambayesa ina Oum da Mamy.
? ? ? ?? Fawzan da al'amarin yarinyar ya Waurema kai ya bata amsa cikin dauriya.  Su Oum na tare da Ammie . Zaram kuwa ta mi?e da faWin,  Lah ai ban sani ba . Kafin wani ya samu damar magana har ta fice. Tsabar mamaki daya lulluSe Daddy ya saka shi suman zaune ya kasa magana. Sai kuma Huznah Win na fita Hajiya Basariyya da Maman Yaseerah suka shigo da sallama. Shi Abah ba wani sanin Maman Yaseerah yayi ba, duk da kuwa ?anwarsa na matsayin kishiyarta. Koda suka gaishesu ya amsa ne da tunanin duka matan Daddy ne, dan kamanin Huznah yafi fitowa a fuskar Hajiya Basariyya. Fuskar Maman Yaseerah da murmushi ta ce,  To wai ni ina surukin namu anan? .
? ? ? Karan farko Daddy daya kasa daurewa ya ce,  Suruki kuma? .
? ??  Eh mana Alhaji. Ai ba?in Huznah ne, nazatama har sun sanar maka, shine muke maka batunsa kwanaki, har mukace ka shirya za'a kawo kuWi kace a jinkirta a gama na Yazeed ko. Kamar AA naji tana ambatonsa da shi ita Huznahr .
? ? ? Wani irin Wagowa AA yayi ya kalla Hajiya Basariyya mai maganar, yayinda Abah da su Babban Yaya duk suke kallonsa su kuma. Shi ko Daddy Hajiya Basariyya ya zubama idanun kawai. Sai falon yay shiru akama rasa mai iya yin magana. Wani irin takaici ne ya gama turni?e AA, jiyay bazai iya daurewa ba, dan haka ya buWe baki a fusace zai yi magana, amma sai Babban Yaya dake kusa da shi ya kama hannunsa ya ri?e. Dole yay shiru, tare da haWiye maganar. Tsaf Daddy ya lura da abinda ke faruwa. Dan haka a dake ya cema su Hajiya Basariyya,  Okay naji, kuje zasuci abinci tukunna .
? ? ?? Baki Hajiya Basariyya ta sake buWewa zatai magana Daddy ya harareta, dole ta haWiye. Suna fitowa Maman Yaseerah ta ce,  Kada ki wani damu shirin nan namu fa ya hau, kin san Malam akwai iya tsara abu .
? ? ?  Anya kuwa Aminiya, kina ganin yanda yaron ke kallon mutane babu Wigon sassauci, wlhy sai yanzu na fahimci abinda Huznah ke sanar min a kansa. Lallai da ganinsa zai yi ba?in taurin kai.
? ? ? ??  Karki wani damu da taurin kansa, zamu bi dashi ne tsaf ya mata biyayya kamar babu gobe. Yanzu dai kawai muyi ya?in shigarta gidan. Ammafa ni ina mamakin munene ala?arsu da Asiya ne haka wai? .
? ??  Nima wlhy ina son sanin wannan dangantar, amma ki bari, akwai ta hanyar da zan bincika .

? ? &A Sangaren Huznah ma tana can sashen Ammie, hatta Mamy tayi mamakin ganinta, amma sai ta basar. Cike da ladabin daya bama Ammie da su Amaal mamaki take gaishesu, sai wani sissinkuy da kai take. Ita Oum ma bata wani maida hankali a kanta ba, hirarsu suke da Maanal dake jikinta kwance. Dan itama tun shigar su Hajiya Basariyya falon Daddy ta baro can.
? ?? Saheeba dai da Nibras harara suketa antayama Huznah a kaikaice, dama kuma basu tanka ba koda tai gaisuwa. Bayan ficewarta cike da takaici Huznah tai tsaki da faWin,  Ya akai tasan nan? Ko biyomu tayi ne? Nifa ban san ballagazanci wlhy. Yo ko mata sun ?are mi Yaya Ajwaad zai yi da ita, balle ma yanada matarsa a hannu. Ai wlhy inaga sai Nuratu ta sake mata wani sabon zanen a fuska zata kiyayi mata saurayi .
? ?? Da mamaki Oum ta ce,  Ban gane ba, ke ina kika san wannan Win Saheeba? .?
? ? ? ? Batare da Saheeba ta kula kallon gargaWin da Mamy ke mata ba ta ce,  Oum itace fa wadda sukai faWa akan Yaya Ajwaad da Nuratu a Abuja .
? ??  Ikon ALLAH, ai ni ban ganeta ba sam wlhy. To ya akai tasan nan Win? .
?? Amaal da Shaheeda da Ammie mamaki ya gama kashesu, Maanal kam yi tai kamar bata ji mi suke tattaunawa ba. Sai ma karanta sa?on da ya shigo mata a waya take wanda AA ne kuma ya turoshi akan tazo, amma ta masa reply da a (an?i Win). Amaal ce ta bama Oum amsa da,  Oum ai anan gidan take, Wiyar matar tsakkiyar gidan nan ce .
? ? ? ??  Oh shiyyasa na ganta a gidan Shahidah kenan. To ALLAH ya rufa mana asiri  .
?? Da Amin kowa ya amsa aka saki zancen. Bayan sun kammala cin abinci ne Ammie da Oum da Hajiya Majdiya da Mamy sai Amaal, Shahidah da Maanal suka nufi sashen Daddy da yay kiran Ammie a waya. Sun samu suma sun kammala cin abinci, dan haka akai zaman gaisawa cike da mutunta juna. Abah nata tsokanar su Amaal. Dan yanda sukai jiki suka zama manyan mata ya bashi mamaki. Hakama yaransu da su Waleed duk suna zagaye da shi yanata sanya musu albarka da musu wasan jika da kaka. Sai da ya gama tsokanarsu yaran suka fito suka bar su Ammie can. Da wannan damar Abah yay amfani wajen bama Ammie ha?uri da neman gafararta akan abinda ya faru a baya. Ya Wora da faWin,..........
'?



09032345899


*_ALLAH ka gafartama iyayenm
u =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........ Nasan zakuyita mamaki ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????akan rashin bin bayanku da bamuyi ba a wancan lokacin, a randa kuka wuce a ranar Fateema jikinta ya rikice matu?a, dan yanke jiki tai ta faWi, dole muka wuce da ita asibiti, amma sai suka turomu Abuja dan al'amarin nata banbane, paralysis?na neman kamata. Tashin hankali yasa bamu tsaya Abujan ba kawai muka fara shirin fita da ita waje da tunanin bazamu daWe ba zamu dawo sannan gwaggo ta huce, ashe wasa farin girki, dan shima Ajwaad sai ciwo mai ban tashin hankali ya samesa, ga depression. A haka suna cikin jiyyar su duka biyun Fateema ta matsa ni da Fadeel muka taho Nigeria domin ku, kai tsaye kuma Giro muka nufa, amma sai muka samu cewar wai ai suma sun wayi gari kun gudu, kuma an sanar dasu a majiya mai ?arfi kuna dangin mamanki ba kuma a ?asar suke ba. Bamu da wani dalilin ?in yarda da su, dan haka muka juya muka koma. Amma Fateema naji tace ?aryane, baki da wani dangi a ?etaran Nigeria, ta sake tada hankalinta har takai jikinta dana Ajwaad yayi rikicewa mai ban tsoro, dan Ajwaad akwai daren da ma har mun gama yarda ya rasu, sai kuma ya farfaWo gabannin asuba. Sai da akaita tausarta tare da mata al?awarin a hankali zanta bincikenku sannan,? muka maida hankali akan Ajwaad kuma. A lokacin ne kuma aka bani ambassador, shiyyasa bamu dawo Nigeria ba, amma inata ?o?arina batare data sani ba akan neman ku. Sai dai kuma ALLAH bai ?addara ba sai a dalilin samuwar aikin Maanal a kamfanin Ajwaad ta dalilin Rafeeq. Dan ALLAH mu yafi juna Asiya, mu Wauka dukkan abinda ya faru ?addararmu ce babu mai canjata. Mu dawo da zumincinmu tamkar a baya can.
? ? ?? Hawayen dake gudu a fuskarta Ammie ta share. Ta ce,  Babu komai Yaya komai ya wuce. Ni dama ban taSa ?ullatarku ba wlhy. Sannan ban san ma Maanal a ina take aiki ba dan basu sanar min ba. Da tun kafin kuzo nan ma nice zanzo gareku, ban dan Rafeeq nada ala?a da ku ba shi da Maman Najma. ALLAH ne kuma bai ?addara haWuwar tamu ba shiyyasa, tunda gamu tare da Majdiya fin shekara huWu .
? ? ?  Ikon ALLAH ai yafi gaban wasa. Wannan wata hikima ce ga UBANGIJI mai Soye al'amura ta yanda yaso, a kuma inda yaso. Shi kuma yasan dalilin yin hakan garemu ..
Haka ne. Kowa ya faWa cikin jinjina kai....

_________&

? ? ?? Da yamma sosai su Abah sukai shirin wucewa, sai dai fa Oum tace suje ita sai gobe in sha ALLAHU. Jin haka AA yace shima ya fasa, ?afar babarsa ?afarsa. Wani irin takaici ne ya turni?e zuciyar Mamy, dan haka kawai take ji a ranta wani abun Oum ke son ?ullawa. Sai kawai catai ai itama kuwa tana nan Win. Sam babu wanda ya kawo komai a ransa a tsakanin Oum da Ammie, sai AA ne yay wani iri. Daga baya kuma yace to kawai shi bari ya bisu. Yana ganin hararar da Mamy ke masa amma ya basar. Nibras kam wani sanyi taji a ranta, dan har hankalinta ya tashi da zaman AA a tsakiyar kuraye biyu da take kallo. Wato Maanal da Huzna=??, yayinda Huznah da keta dama-dama da AA Win taji kamar tayi kuka. Haka dai babu yanda ta iya suka wuce. Dama Maanal ko'a kwalar rigarta, sai ma hirarsu suke da Fawzan....

? ? ? ? Da daddare akai gagarumar dinner Win datai tsawa da amsa kuwa a garin na Kaduna kamar yanda su Hajiya Sabuwa sukai fata. Yau ma su Ammie sunje, kuma harda Maanal. Inda rigima taso tashi a hall Win, saboda matsawar Hajiya Majdiya Maanal da su Shahidah sukaje yima amarya da ango li?i. Aiko Yaya Yazeed ba kunya Maanal na li?a musu kuWi yana li?a mata, sai kawai abokansa ?an neman magana suka taso suka rufe Maanal da li?i aka daina li?ama amarya. Nanfa masifa ta tashi, Aunty Sabuwa da Hajiya Yaya suka mi?e zuwa wajen. Wani kalar fisga da Hajiya Yaya taima Maanal kaWan ya rage tai muguwar faWuwa ALLAH ya ta?aita Yaya Yazeed ya tareta. Wayyo ina wuta su saka Maanal, nan fa ?annen Yazeed sukai ma Maanal zobe wai zasu daketa, sai da Oum ta shigo tsakkiyarsu cikin Sacin rai ta janye Maanal Win dan daga ita har Mamy sun halarci dinner Win suma. Gaba Waya suka bar hall Win banda Mamy data ma?ale, dan dama damar hakan take bu?ata na keSewa da Hajiya Basariyya....
? ? ?? Abu kamar wasa tun a daren ?awayen amarya da ?annen Yazeed suka dinga posting hotunan Maanal a media suna faWin maganar banza a kanta. Cikin ?an?anin lokaci kuwa abu yayta yawo. Kafin wayewar gari al'amari ya zama babba, dan tunda ahalin su Hajiya Yaya suka dawo daga wajen dinner sabon rikici ya dake Salle. Ga amarya an kawo amma bata batunta ake ba. Wannan tashin hankali ya saka Maanal ta tashi da matsanancin ciwon kai da zazzaSi. Dole da safe Nene tai shirin wucewa da ita gidanta. Saboda wannan rikici ya zama wani babban al'amari daya bama kowa mamaki, wato zancen fyaWe da akaima Maanal sai gashi a bakunan mutane harma da Media dangin Hajiya Yaya na gorantama Ammie da Maanal. Matu?ar tashin hankali Ammie da su Amaal da su Oum sun shiga, dan sun rasa daga ina wannan magana ta fita. Sirrine da babu wanda ya sanshi a gidan daga Daddy sai Yazeed. Ai sai fa jikin Maanal yay bala'in birkicewa, abinda ake gudun dai ya nema kaiwa ga faruwa, sai da akai gaggawar kiran likitanta abokin Yaya Yazeed dake anan cikin Kaduna..
? ?? Wannan fitina ba'a samu kwantawarta ba sai da Baban su Hajiya Yaya yazo gidan da kansa. Shine fa yay musu kaca-kaca yace kuma biki ya tashi kowa ya shirya ya koma inda ya fito tunda amarya ta shiga Wakinta. Sauran shagali kuma ya soke su, wanda kuma yake ganin bai isa ba zai yi ga fili ga mai doki. Hakan ya ?ara ba?anta ran Hajiya Yaya da Aunty Sabuwa, sai dai babu yanda kuma suka iya..

? ? Wannan masifa ta bama Oum mamaki, kishi kamar bala'i, ai sai taji ta sake ?aunar Mamy a ranta. Ta kuma sake jin girmanta da kimarta, dan su dai irin wannan masifa basu taSa shigar koda kwatankwacinta ba. (Nace Humm Oum ai gara irin su Hajiya Yaya da taki kishiyar=?-?). Zuwa yamma Alhamdullah aka samu jikin Maanal ya dai-daita musamman ta bangaren zuciyarta, ganin kuma Oum da Ammie ga Nene ga ?an uwanta duk a tare da ita kowa na lallashinta ta sake ?arfafa kanta. Daddy ma da Baba da kansu suka dinga lallashinta da bata ha?uri. Sai ma taji duk kunya ta kamata. To wai miye ma na damuwar, ai abinda kowa ke faWan gaskiya ne, ai an mata fyaWen. Tunda dai abune da bazai gogu a rayuwarta ba mizai sa ta dinga shiga damuwa dan an maimaita faWar an mata da baki. Wanda ma ya aikata Win alfahari fa yake da hakan. Sai kawai taji wata irin tsanar AA ta sake tasirantuwa a zuciyata. Aiko bayan sallar isha'i ta zauna ta rubuta text massage ta turama RK akan in dai masu zuwa nema masa aurenta suka wuce gobe zata bama wani dama. Dan a yanzu auren kawai take iya kallar ma kanta a matsayin mafita..
? ? ?? Aiko hankalin RK ya tashi da ganin wannan sa?o nata, dan shi bai san mike faruwa ba duk yau bai duba ko ina na media ba sunje wani ?auye da Abbu ya sai gona zai fara noma ne. can suka yini shi da Alhaji ?arami da Abbu Win. ?o?arin kiran Maanal Win yayi amma sam ta?i Waga masa, dole yay kiran Hajiya Majdiya tunda ta sanar masa tana kd Win gidansu Maanal biki. A bakinta yaji komai dake faruwa, ya kuma shiga media ya ga sauran. Hankali tashe a daren ya samu Abbu da zancen zuwansu nema masa aure Kaduna a gobe maimakon next week Friday da sukace. Babu yanda Abbu bai so ya fahimtar da shi dai ya bari Friday Win ba amma ya birkice, har abin ma ya bashi mamaki shi da Mah-mah. Dole suka amsa masa da cewar za'aje goben in sha ALLAHU.
? ? ? A daren Abbu yay kiran Baba Sardauna suka tattauna sosai. Baba Sardauna mutum ne mai fahimta dan haka ya amince suje goben kamar yanda yarinyar ta bada dama kawai....

____________&

? ? WASHE GARI ganin jikin Maanal da sau?i Mamy da Oum sukai shirin komawa Abuja da safe. Hakama su Hajiya Majdiya. Dama gidan ya koma tsit duk an watse, sai amarya da ango dake can sashensu suna yin ba?i. Koda yake ango fa yana a sashen Ammie ya tare da shi ake jiyya. Sai Ammie ta korashi yake tafiya wajen amarya akan dole. Bayan wucewar su Oum Ammie tace suma su Shahidah su fara shiri su wuce. Dan ta fahimci cigaba da zaman Maanal a gidan zai haddasa wani sabon rikici ne. Tunda Yazeed ya?i tsaida zuciyarsa waje Waya. To gara su wuce Win Maanal Win ta ?arasa jiyyar a can. Haka dole badan sun so ba suka hau shirya kayansu akan zasu wuce da sassafe gobe tunda sun sami jirgi. Amaal kuwa a daren Ammien tace a ranar zata wuce gidanta....

? ? ? Bayan sallar azhar babu zato ba?in Kano suka iso garin Kaduna. Sai dai shi Daddy yasan da zuwan nasu dan tunda safe RK yay kiranshi ya haWashi da Abbu sukai magana. Sai Daddy yaji ya gagara yima Abbun musu, ya basu damar zuwan. Dama yasa a shirya abinci a sashen Ammie, duk da batasan na miye ba bata tambaya ba suka shiga kitchen ita da su Amaal. Manaal kuwa na Waki kwance dan jikinta babu ?arfi, dan ma tana ?o?arin danne komai ne ta ?arfin tsiya.
? ? ? ? ? Tun kafin ba?in su iso su Amaal sunje sun shirya abinci kamar yanda Daddy ya bada umarni. Hakan yasa suka kara tunanin ba?in ta Sangaren kasuwanci ne, dan in dai bakine da babu ala?a haka Daddyn ke musu. Ashe a gidan Ammie ce ma kawai tasan da zuwan ba?in dan itace tai girki, sauran ko basu san da zuwan wasu ba?i ba musamman ma sashen Hajiya Yaya. Garama ita uwar ?an tsirkun gidan Hajiya Basariyya taga alamomi. Amma itama ganin Daddyn nata dama-dama saita zata ba?insa ne can na kasuwa maybe sukazo masa ALLAH ya sanya alkairi...
? ?? Tarba ta mutunci da mutunta juna aka samu a tsakanin Daddy da su Baba Sardauna. Da su Yaya Nuhu (Wato ?a?an Nene uku Da daddyn ya bu?aci suzo. Dan ita Nene tun a Wazun da hantsi Daddyn yaje yay mata bayanin komai har gida. Ta kuma bada goyon baya Wari bisa Wari tare da tausar zuciyar Daddy akan ya bari Rafeeq ya auri Maanal dan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login