Showing 201001 words to 204000 words out of 219361 words

Chapter 68 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46975

fa a gidan nan .
? ? ? Kai RK ya shafa yana murmushi, sai kuma ya kalla Abbu.  Abbu ai kai baka gaji da kawowa naci ba ko? .
? ? ? ??  Nima kamar na kusa fara ?orafi irin Mah-mahn ku .?
? ? Dariya suka sanya gaba Waya. Alhaji ?arami ya ce,  Abbu kaima bazaka bashi kariyaba yau? .
? ??  A'a ina zan bari aima Autana tawaye Alhaji ?arami. Kawai dai nima ina son yayi auren ne na gaji da ganinsa haka nan.
? ? ? ? ?  Ai ni nama daina cewa komai Doctor. Amma gab nake da dubawa cikin ?a?an dangi na aurama Rafeeq da Ajwaad da Najeeb. Su ukun nan tuzurancin su ya ishi kowa a family Win nan. Garama su yanzu suna a ?asar tasu, shiko Najeeb yaje ya tare a ?asar turawa da anyi magana yace bussines .
? ? ? Fuska da murmushi Abbu ya ce,  Insha ALLAH zasuyi kwanan nan. Dan autanki dai gobe zamu tattauna akan nashi batun. To Inaga Ajwaad Win da Najeeb Win ma duk za'ayita ta ?are, dan ta bakin Kamila sai an biyo musu ta bayan gida.
? ? ? ?  To ALLAH ya tabbatar da alkairi .
?? A tare duk suka amsa da Amin, kafin kowa ya fara ?o?arin zuba abinda yake bu?ata a plate Win da ya Wauka. Dining Win RK ya Wan kalla sai kuma ya duba Rufaidah.
? ? ??  ?anwa! Wai ina spider man ne? .
? ? Baki ta Wan taSe da faWin,  Yana Waki Yaya Rafeeq, fushi yake har yanzun. Daga ni har Mah-mah ya daina kulamu a gidan yau. Tunda kuka fita ma bana tunanin mun gansa, shi a dole sai yabi Mamy Abuja bayan kuma ga makaranta ba hutu akayi ba .
? ? ? Dariya Abbu yayi, cike da manyantaka ya ce,  Ai laifinku ne. Daga ke har Maman taki kun cika faWa ne. Shi kuma ku lura yaro ne da bai son yawan hayaniya, komansa irin na iyayensa ne Ajwaad da Fadeel, shiyyasa ma yake ?ulafucinsu, dama kun barshi yabi Kamila Win sai a maidoshi ranar lahadi .
 Tab Abbu murWa-murWa kenan. Garama Fadeel Win da Wan sau?i. Amma wannan Autan na Aunty Babba sai ita wlhy. Ai sai mu tattara idan yayi aure mu maida masa can su ?arata. Dama ai duk duniya ba wanda Abdull ke ?auna sama da Ajwaad .
? ? ?  To ai hali yazo Waya ne .
? Cewar Alhaji ?arami. Dariya duk sukayi, sai kuma RK ya mi?e yana faWin,  Ina zuwa bari na fito da shi. abincin su sudai suka cigaba da ci. Kusan mintuna biyar kuwa sai gashi ya fito goye da matashin yaron a bayansa. Sosai yake kamanni da Alhaji ?arami. Kai da ka gani kasan shi ya haifi abinsa. A kujerar kusa da shi ya saukesa, shiko yaron sai wani ciccin magani yake. Yaki ?allon kowa. Dariya sosai Abbu yake gumtsewa, dan ganin Mah-mah da Rufaidah da yaran ke kira Ummy na hararrar yaron. Shi kuma sai wani ?ara tsare gida yake yi.
? ??  Ni mutum ma idan ya sake shiga sabgata a gidan nan ba sai nayi kuli-kulin rakiya da shi ba . Cewar Mah-mah. Aiko Abdull sai ya sake tura baki gaba ya?i kallonta. Kasa ha?uri Abbu da RK da Baba ?arami sukai suka sanya dariya... Haka sukaci abincin nasu cike da raha. Dan akwai sha?uwa mai ?arfi a tsakanin wannan zuri'a. Musamman daya kasance mahaifinsu mutum ne mai sau?i da sanyin hali. Dan kaf halayen Rafeeq irin nashi ne. Mah-mah ce ma mai Wan zafin yanayi............
'?


? ? ??





09032345899



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Shigowar su Maanal cikin hall Win ya matu?ar Waukar hankali. Dan a dai-dai lokacin da ake addu'a ne. Wajen ya kasance tsit. Suko yanda aka zubo musu idanun bai damesu ba. Sai ma wajen zama da suka samu aka ?arasa addu'ar da su. Kafin a fara abinda ya shafi mutane. Duk motsin Maanal a idon Yazeed ne, ita ko ta?i yarda ma ta kalla inda suke shi da amaryar tasa da tasha ?yau. Itama amaryar hankalinta duk yana akan Maanal Win, sosai take jin tsanarta, amma tsoron nunawa take a gaban Yazeed. Dan ranar data nuna Win ya tabbatar mata zai iya fasa aurenta akan Maanal. Dan haka ta kiyaye idan tana son kasancewa da shi. Dole ta kama kan nata take kuma yin taka tsantsan. Amma a ranta wata irin wutar ?iyayyar Maanal ce mai ci da zafi da ?arfi ke sukarta. Hakama mahaifiyarta Aunty Sabuwa. Dan ko yanzu taso yin abinda zai wula?anta su Ammie a wajen mai bima Hajiya Yaya ita kuma Sabuwar yayarta ce ta ?waSeta. Dan ita tana da hankali da sanin yakamata matu?a..

? ?? Taro ya tashi lafiya. Ammie ce kawai taje taima amarya da ango li?i. Amma su Amal duk ?i sukayi, balle Manaal da dama ko motsawa batai ba. Hasalima charting suke ita da RK hankali kwance. Ana tashi sune ?an gaba-gaba a masu wucewa gida. Yanayin gajiyar tafiya da rashin samun isashen hutu suna shigowa gidan kowa makwanci ya nema. Washe gari safiyar asabar aka tashi da shirin Waurin aure. Sai yinin biki da Hajiya Yaya zatayi. Zuwa dare ayi dinner sannan a kawo amarya. Sai washe gari walima da buWan kai baki ya tashi. Duk da nan gidan anguna ne bana su amarya ba cike yake...

? ?? Sosai abin duniya ya dami Yazeed. So yake yaga Maanal amma hakan ta gagara. Dan jiya daga wajen mothers event Win nan dole hotel Win da abokansa suka sauka yaje ya kwana. Ya kira wayarta kuma a kashe. Yanda ya kwana da ita a rai ya sashi zuwa gidan yau da wuri. Dama anan sashen Ammie aka haWama abokansa breakfast, sai ya samu damar fakewa da hakan kuwa. Bayan ya gaishe da dangin Daddy dake nan sai ya zauna suka cigaba da hira. Dan yaga kowa tsakanin Shahidah da Amaal dake shirya abincin abokan nasa da Aunty Sakina amma babu Maanal. Cikin raWa-raWa yake tambayar Munaya da tazo gaisheshi.
? ? ?  Uncle sun fita ita da Aunty Amrah.
?? Sai da ya kalla agogon hannunsa da mamaki ya furta,  Fita kuma da safen nan? Ina suka je to? .
? ? ?  Nima ban sani ba .
?? Shiru kawai yayi ransa na ?ara jagulewa da tunani. Sai kuma ya mi?e ya fita. Can waje ya koma ya tsaya a ?ofar gida. Duk ma inda suke ai dole in sun dawo tann???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an zasu shiga gidan. Yana a wajen kusan minti talatin yana dakon jiransu sai ko ga napep ta tsaya a ?ofar gate Win. Amrah ta fara fitowa tana dariya, sai Maanal fuskarta da murmushi, da alama dai wata maganar suke data basu dariyan. Su duka hannayensu da kaya. Amrah ce ta fara lura da yayan nasu, ganin yanda ya tsume fuska ya sata haWiye dariyarta. Ita dama Maanal tuni ta daina murmushin duk da bata gansa ba, sai da ta juyo zasu nufi hanyar shiga idonta ya sauka a kansa. ?an turus tayi tana kallonsa, sai kuma tai ?o?arin janye dubanta a kansa a ta?aice ya ce,  Good morning  ta raSa zata wuce.
? ? ??  Zonan .
?? Ya kirata a dake.
Cak ta tsaya, jitake kamar tace bazata zo ba. Amma dai ta dake ta dawo da baya, yayinda Amrah ta amshi kayan hannun nata. Dan daga gidan Amaal suke, Winkunan su ne da tela bai samu gamawa ba sai jiya, shi kuma mijinta ya amso jiya da dare shine yau Maanal Win suka je Wakkowa a gidan...
? ? ? ??  Fushi ake dani ko? .
? ? ? Ya faWa cikin kwantar da murya, kamar ba shike tsume fuska ba. Batare data kallesa ba ta ce,  Mi kamun da zanyi fushi da kai Yaya. Kawai dai yanayi ne .
? ?? Murmushi ya saki mai armashi. Sai kuma ya sake matsowa kusa da ita sosai. Cike da lallashi ya ce,  To nidai ina ro?on afuwa dan ALLAH. Har yanzu kuma baki maida wayarki ba ne? .
? ? Kallon wayar tata dake hannunta tayi, batare data kallesa ba.  Kwana biyu da suka gabata na maida.
? ? ? ?  Shine kuma koma a taSani. Naso sauka Abujan sai aka samu matsala. Dan bammayi zaton ganinki a kd Win ba .
? ? Yanzu kam murmushi ta saki, murmushin daba cika gani yay a fuskarta ba. Sai dai batace komai ba. Kafin shima yace wani abu wasu ?an uwan Hajiya Yaya suka iso. Wani shegen kallon banza suke zuba mata, dan labarinta duk ya gama karaWen danginsu daga jiya. Yayinda shi kuma Yazeed hankalinsa ke a kansu yana musu sannu da zuwa. Da wannan damar Maanal ta zame jikinta ta gudu. Sai waigawa yay yaga wayam bata a wajen. Yaso bin bayanta, sai ba?in suka sake janye hankalinsa dole ya ha?ura......

_________&

? ? ?? Da mamaki Oum ke kallon AA dake sha?ar barci a gadonta. Da alama ma ya manta da yau zasuyi tafiya. Tunda suka kammala breakfast yau a Sangarenta su duka gidan aka cigaba da hira shi kuma ya tashi ya shige bedroom Winta basu sake jin Wuriyarsa ba. Umarnin zuwa kowa ya shirya da Abah ya basu ya saka kowa tashi ya nufi shiryawa. Ita dama cikin shirinta take dan haka ta shigo domin ganin mi AA Win keyi a Waki, kawai saita ci karo dashi a bargo ma ga ac ya ?ure.
? ? ? Ac'n ta kashe, kafin ta ?arasa gaban gadon tana kiran sunansa, dan tasan bashi da nauyin barci. Idanu kuwa ya buWe a hankali ya sauke a kanta.
? ?  Kowa nacan ya shirya kai kana nan kana barci Auta? .
? ? ? ??  Oum ALLAH ni barci nake ji, weekend Win nan nefa mutum ke Wan samu ya huta. Wai inama za'aje ne? .
? ??  Koma inane idan munje zaku gani. Kuma ka tashi kafin Abah ya shigo ya samu baka shirya ba .
? ? Fuska sosai ya Sata. Sai kuma ya yaye duvet Win ya tashi tare da sakkowa. Oum dai na tsaye tana kallonsa. Gadon ya fara ?o?arin gyarawa. Oum Win ta dakatar da shi.
? ??  Kaga barshi jeka shirya zan gyara .
? ? KafaWa ya ma?e mata ya cigaba da gyarawa, sai da ya gama tsaf sannan. Wannan ba komai bane a garesu su duka. Dan Oum ta riga ta horesu da aiki har girki babu wanda bazai iya yi ba su duka ukun. Yana fita tayi murmushi, dan tasan a cike yake fam.? Itama Wan shishshirya abinda take bu?ata ta shiga yi...

? ?? Kusan sha Waya duk sun fito cikin shiri, AA ne ?arshen fitowa cikin ?ananun kaya. Aiko Abah ya korashi canjawa. Oum ya kalla a shagwaSe, ta masa alamar ba ruwanta. Sai ya tura baki ya koma. Aiko Fawzan ya shiga dariya da tsokanarsa. Babban yaya yayi murmushi su Nibras na taya shi dan sun san su dai babu damar yi a zahiri. Abah ma murmushin yayi, yayinda Mamy tai kamar bata san anyi ba. Bai wani jima ba sai gashi ya fito cikin wani arnen yadi omo blue daya ji ajiyayyen Winki. Ya kawo hula ya murza. Kusan su duka sai da suka ambaci masha ALLAH a zukatansu. Dan manyan kaya nama AA masifar ?yau shi kuma baya son sakawa. Nibras kam ji take kamar ta haWiyesa ta huta. Fawzan da bakinsa baya iya shiru ya shiga yimasa hoto da faWin,  Kai wankan nan gaskiya bai kamata ya tafi a banza ba tuzurun gidan mu. Dolene na poster ka a media ko zamu samu wata tace tana so mu haWa mata da cin hanci.
? ? ?? Dariya su Abah suka sanya. Oum ta ce,  Yarona yafi ?arfin sai an haWashi da cin hanci sannan ya auru. Fawzan ka kiyaye mu .
??  Oum kada fa ku cika baki, yanzu yayin yara ake masu jini a jika shi kuma ya zama tuzuru .
? ? ? ?? AA dai bai kulashi ba. Sai ma kama hannun Anum yay suka shige mota. Aiko zaram Nibras ma taje jikin motar ta tsaya. Babu wanda ya damu da hakan, sai ma Abah da Oum da Mamy suka shiga tasu motar tare, Babban yaya ma ya shiga Saheeba ta shiga kusa da shi. Sai Naufal ya shiga baya. Can kuma AA a mazaunin driver Fawzan ya shiga kusa da shi Nibras da Anum suka shiga baya. Fawzan yasan AA ba ?aunar tu?i yake ba a rayuwarsa, dan haka ya kallesa da faWin,  Zaka iya kaimu har Kaduna babu wata damuwa .
? ? ? Kallonsa shima AA Win yay da faWin,  Wai dama Kaduna zamuje? To yin me? .
? ? ?  Nima ban sani ba, amma biki Abah yace ai kamar .
? ?  Yanzu saboda zuwa biki aka hanani barci na. Kuma dan ALLAH ba sai a tafi a train ba .
? ? ? ? ?  To ya muka iya, kasan Abah da Oum akan son dangi. Ni kaina yau inada wani Waurin aure a cikin Abujan nan, yanzu dai bani driving Win kawai .
? ? ?  No barshi muje, idan na gaji sai ka amsa . Cewar AA yana yin horn. Shi ya fara fita, Babban Yaya biye da shi sai drivern Abah a ?arshe. Haka suka Wauki hanya a jere gwanin sha'awa. Babu damar yin gudu dan in ana tafiya tare da Abah dama babu zancen gudu yaci ?aniyar mutum. Sai dai abinka da lafiyayyun motoci cikin amincin UBANGIJI sha biyu da kusan arba'in a Kaduna tayi musu. Babban Yaya da Abah suka koma motar AA. Nibras suka haWe da Saheeba data amshi tu?in Babban yaya, oum da Mamy suna tare da driver. Su gidan Ammie aka nufa da su. Su kuma su Abah suka wuce masallaci domin yin sallar juma'a da Waurin aure.
? ? Invitation card Win Abah ta mi?ama AA. Bayan ya gama dubawa ya juyo yana kallon Abah Win, dan suna baya shi da Babban Yaya.  Abah kasan nifa ba wani sanin Kaduna Win nan nayi ba.
? ? ? ??  Eh mu samu mai napep ai zai kaimu in sha ALLAH .
?? Haka kuwa akayi, dan da mai napep duka samu ya jagorancesu har zuwa masallacin da aka rubuta a jikin katin. Sun kuwa samesa cike da jama'a, da alama akwai wasu Waurin auren bayan wanda suka zo.....

____&

? ? ? ? Su Oum ma sun isa gidan Alhaji Usman Chalawa. Tun fa a kallon anguwar jikin Mamy ya fara Wan sanyaya, dan tayi zaton har yanzu su Ammie a irin waccan rayuwar ta baya suke. Ko dataga gaban ?aton gate Win da sukai parking sai tai Wif. Godiya driver yay ma mai napep Win daya jagorancesu suma, Oum ta masa alheri sannan suka samu waje sukai parking a nan gefen gidan. Akwai ?an biki dake ta shigi da fita dan haka suma suka shige. Tabass gida ne babba kuma sashe-sashe. Duk da nasu yafi ?awa da girma sun san anan Win ma babu raini gidan masu akwai ne. Basu san inda zasu nufa ba dan haka Oum tai ?o?arin kiran layin Shahidah. Bugu biyu kuwa ta Waga, cikin girmamawa tai sallama da fara gaishe da Oum Win. Murmushi Oum tai tana amsa mata, kafin ta Wora da faWin,  Gamu a harabar gidan ku bamu san ina kuke ba .
? ? ? Cikin mamaki da kuma rashin fahimta Shahidah ta ce,  Oum gidan mu? Wai nan Abuja? .
? ? ?  A'a Kaduna, inda ake biki .
? Ai ji Shahidah tai tana neman rikicewa. Hakama Amal ta saki soson shafa hodan hannunta tana kallon Shahidah. Suna a Wakin Maanal ne suna shiryawa dama. Dan sai yanzu suka samu dama saboda aiki. Cikin sauri Shahidah ta yanke kiran, ta ja mayafi Amal biye da ita suka fito. Su Ammie na falo da su Hajiya Majdiya da suka kwana anan suma. Tambayarsu Ammie take lafiya? Ina zasu haka?. Batare da sun tsaya ba sukace suna zuwa.
? ?? Cike da farin ciki Oum ta kama Amaal da Shahidah ta rungume a jikinta. Musamman ma Amaal da sai yau ne ita suka gaWu. Itama dai Mamy murmushin ya?e ta shiga yi, yayinda Saheeba keta wani faman taSe baki. Nibras dai ?ar kallo ce, dan ita dama nata ba?in halin akan AA ne kawai. Sashen Ammie su Amaal suka musu jagora, inda shigowar tasu tayi dai-dai da mi?ewar Ammie da Hajiya Majdiya dan zataje Wakin Ammien tai salla. Cak Ammie ta tsaya kamar wadda ta suma. Itako Hajiya Majdiya ta shiga ?ar dariya tana kallon yanda Oum da Ammie Win suka tsaya suna kallon juna kamar kaji. Kai daka kalla Ammie kasan a ruWe take, dan jin take kamar irin mafarkin data saba yi ne akan Oum Win. ?an jujjuyawa tayi ta kalla kowa a falon, ?arshe ta sauke idonta akan Amaal da Shahidah da duk suka koma yanayin tsoro. Dan su fargabarsu basu san yanda su Oum suke a zuciyar Ammien tasu ba a yanzu. Saboda tunda aka rabu bata sake yin maganar waninsu ba..........
'?
? ? ?





09032345899




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Sai kuma a mamakinsu sukaga a hankali Oum ta nufi Ammie. Ai tuni itama Ammie ta zaburo kansu suka rungume juna. Hakan ba komai bane, dan duk wanda yasan tarayyar Ammie da Oum yasan ala?ace mai ?arfin gaske irin ta yaya da ?anwa ciki Waya. Ciki Wayan ma irin wadda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login