Showing 177001 words to 180000 words out of 219361 words

Chapter 60 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47006

itama ?awarta ta kwashi ledojin data zubar Win tabi bayanta da sassarfa dan gara dai ayi komai akan idonta........
'?



? ? _=??Tofa AA Darma kana cikin alheri yau da alama gaskiya >?q?=??








('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.......Shigowar Nurry dai-dai AA na jama Maanal kujerar zama ita kuma fuskarta rufe da veil Winta tana share hawaye. Yayinda matan dake a wajen sun zo ai musu gyara suka musu caaa da idanu. Ma'aikatan kuwa har rige-rigen tambayarsa suke yi abinda za'ayi mata. Fuskarsa babu Wigon fara'a, bai kuma kalla kowa ba tunda ya shigo ya buWe baki da ?yar ya ce,  A duba mata kan idan yayi datti a wanke, sai ai kitso .
? ?? Da sauri Maanal ta janye veil Win daga fuskarta tana sake Sarke masa da kukan da kowa kema kallon na shagwaSa da taSara.  Ni wlhy bana son kitso, kuma kaina babu wani datti da yayi, koba ranar na wanke ba .
? ? ?? Maganar take da iya gaskiyarta tana kuka tana kallonsa. Dan haka ya wani kalar Wage mata gira da wara mata shanyayyun idanunsa irin na ki kiyaye ni. ?asa-?asa yanda ita kaWai zataji kuma ya furta,  ALLAH idan baki daina min wannan rigimar ba tsaf zan ri?eki na matseki a wanke kan a kumayi kitson ?an ?anana ko zamu kwana anan. Dube ki abin kunya kina kukan kitso kamar ba ?ammata ba .
? ?? Ai kamar ya tunzurata sai ta sake Sarke masa da kukan da yafi na farko. Hakan ya saka wasu dariya, wasu ko na mamaki da tunanin ?aramar ?anwarsa ce dai halan. Yo irin wannan taSara haka. Ya shigo yana faman shan ?amshi da WaWWaure fuska, amma kalla yanda yake wani kashe murya ?asa-?asa da ko jin abinda yake faWa ma babu mai yi. Wanda kuwa suka sanshi mamaki suke yi, AA Darma dai shugaban matasa mai Mawaad Company ne haka available. Tab Win, ita kuma wacece wannan? Su dai a sannin da sukai masa baida wata ?anwa mace da suke jini Waya wato iyaye Waya ai, hasali ma shine Auta a gidansu kamar yanda duni???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ya ta sani. Oho basu dai da mai amsa musu duk wannan.
? ? ? ?? Cike da kwarkwasa wadda zataima Maanal gyaran ta ce,  Ranka ya daWe za'a Wan wanke yayi datti . Mugun harara Maanal ta zuba mata, zatai magana yaja kujerar da aka kawo masa shima ya zauna kusa da ita sosai. Kasa cewa komai tayi sai kallonsa take tana hawayenta. Shima dai kallon nata yake cikin ido sosai yana danne dariya da ?yar. Kafin ya janye a kasalance yana wani Wan gyaran murya kamar wanda ke neman rasa kansa. Handku Winsa ya ciro fari tas yana tashin ?amshi ya mi?a mata, cike da kwantar da murya kamar ba shine ke mazurai ba ya ce,  Yi ha?uri to daina kukan, badai nine ba zan rama miki da kaina. Ai ina nan bazan bari su miki da zafi ba, idan ma kina so zan goya ki a bayana mu tafi gida a ?afa har gida .
? ? ? ?  Ni bana so duka, kaina ciwo yake min . Ta faWa idonta dake cika da hawaye a cikin nasa. Dole sai shine ya sake janye nasa yanzu ma. Dan data san tasirin da yanayin nata yake masa a cikin jiki data tausaya masa. Cikin Wan ?ara samun kansa da sha?ewar murya ya saka mata handky Win cikin hannunta yana faWin,  Ciwon kai ba, zan saya miki magani. FaWa min mi kike son kici naje na sayo miki yanzu .
? ? ?? KafaWa ta ma?e alamar bata son komai. Amma sai ya shiga lallashinta kamar ba AA Darma ba. Gaba Waya sun manta kansu a yanzu da matsayinsu komai ya rikiWe musu zuwa baya, bayan data shuWe musu da Wunbin tarihin tunawa suyi kuka da dariya idan ya kama duk a lokaci Waya. ?o?arin mi?ewa yay siyo mata cake da tace tana so. Caraf cikin ma'aitan wata tace,  Sir basai kaje da kanka ba bara a amso mata nan kusa da mu . Tsabar neman Wuwawun zama ko kuWin bata amsa ba balle jiran amsarsa tai ?o?arin ficewa. Amma sai Maanal da takaici ya cika ta dakatar da ita da faWin,  Ni naka nake so .
? ? ? Dariya taso bashi amma ya danne da ?yar baiyi ba. Batare da yace komai ba ya mi?e ya fita. Ita kuma ta harari ma'aikaciyar. A yayin fitar tasa ne ya Wan kusa buge Nurry da tun Wazun tai sumar tsaye saboda mamakisa daya gama cika mata zuciya da ruhi ganin yanda yake abu kamar bashi ba. Kai itafa sai taga ma kamar a mafarki take. Kai in ko mafarki ne wannan mafarki ya mata muni da yawa, ALLAH dai ya farkar da ita ta daina gannin wannan tashin hankali. Gulmar AA Win da wasu mata keyi a kusa da inda take tsaye dan har ya fice shi batare daya ma lura da ita ba ya sata fahimtar fa ba mafarkin bane gaske ne. Sai taji zuciyarta na neman tarwatsewa. Karan farko ta motsa jikinta kamar mara laka ta fice itama tabi bayansa. Tasan halinsa sarai baya Waukar raini ko rawar kai, dan haka ta tsaya har ya fito daga cikin bakery Win hannunsa Wauke da ledoji guda biyu. Yanzun ma sam hankalinsa bai kai gare ta ba, dan haka cikin kwantar da murya ta ce,  Assalamu alaikum Yaya AA .
? ? ? Cak ya tsaya daga tafiyar da yake yi, sai kuma kamar mai ciwon wuya gently ya dubeta, irin duban nan na sau Waya ya Wauke kansa yana shanye dukkan sassaucin fuskarsa. Da sauri ta matso inda yake sosai. Muryarta har rawa take wajen gaisheshi. Sau Waya ya amsa mata, har yayi kamar zai wuce sai kuma a da?ile yaWan sake dubanta.  Mikike yi anan? .
? ? ? ? ? ? Wani irin sanyi taji a ranta da ?ar kulawar tasa. Saita samu kanta da sake kwantar da murya cike da yanga ta ce,  Munzo sayen snacks ne a bakery Win nan .
? ? ?  Okay .
Ya faWa yana wucewarsa. Binsa tai da kallo kamar mayya, hawaye na ciko mata idanu. ?awarta da itama jikin nata ke a sanyaye ta ?araso gareta. Batace mata komai ba ta share hawayenta sai kuma ta mi?a mata hannu ta amshi bag Winta. Wayarta ta ciro ta shiga laluben number yayarta. Bugu Waya kuwa Saheeba ta Wauka. Sai kawai ta sakar mata kuka. A ruWe Saheeba ta shiga jera mata tambayoyi. Da ?yar cikin garshe?ar kuka Nuratu ta sanar mata komai. Sai dai maimakon taji Saheeba ta amsa mata sai taji muryar Mamy, ashe lokacin suna tare ne Saheeban na'a sashenta.
? ?? Cikin Sacin rai Mamy ta ce,  Ki bisa?wajen Saloon Win ki Wauka min hotonsa shi da yarinyar .
? ? ? ?  Amma Mamy zai gane nice na Wauka na tura muku, kuma ALLAH sai ya hukuntani .
? ? ?  Okay kinfi tsoronsa kenan akan umarni na ko Nuratu? .
? ?  Ba haka bane Mamy. Dan ALLAH kiyi ha?uri .
? ? ?wafa Mamyn tayi, tare da yanke kiran kawai. Hakan yasa Nurry sauke ajiyar zuciya. Ko giya tasha ai bazatayi gangancin aikata abinda Mamyn tace tayi ba. Yaya AA fa, tab Win wlhy danda?ar Wan akuya zai mata har gaban uwarta ba damuwarsa bace. Dama dai ace bai ganta bane da zata iya ta Wauka Win. Amma ya ganta ta gansa har sunyi magana ai ko zata cika duniya da rantsuwa yasan itace ta aikata. Haka ta samu kanta da zama a cikin mota ita da ?awar tata suna dakon jiran fitowarsu.....

____________&

? ? ? ? ?  Daddy wannan shine bayanin dana samu a kansa. Sunansa Bukar Bala ?atagarawa. Senator ne kuma.
? ?? Murmushi mai faWi Daddy yayi tare da gyara zaman wayar tasa yana kallon Yazeed dake masa bayanin dan video call suke yi. Kafin ya iya cewa komai Yazeed ya ce,  Daddy wai miya haWaka da shi ne kake masa irin wannan binciken? .
? ?? Kai tsaye Daddy ya ce,  Maanal yake so .
? ? ? ? Cikin matu?ar mamaki da razani Yazeed ya ce,  Maanal kuma Daddy .
? ?  ?warai da gaske, dan har yaje ya samu iyayenta acan Giro sun gama magana......
? ? Tsaf Daddy ya zayyane masa komai. A take yanayin Yazeed Win ta canja, idanunsa suka kaWa jazur. Cikin tsananin damuwa ya ce,  Daddy wannan nake gudu dama tun farko. Yanzu shike nan na rasata? Wannan fasi?in mutumin zasu bata saboda zalunci? .
? ? ? ? ?  Baka rasata ba Yazeed, sam baka rasata ba. In har ina raye in sha ALLAHU bazaka rasa Maanal ba. Ka kwantar da hankalinka kai dai kabar komai a hannuna. Yanzu yaushe zaka dawo? Kwana biyar fa ya rage Waurin auren nan amma babu ango babu alamarsa .
? ? ?? Sai da Yazeed ya haWiye yawu mai Waci sannan a sanyaye ya ce,  Daddy zan taho zuwa alhamis insha ALLAHU. Kayan dana maka bayani nake son naga saukarsu akan idona. Kuma sunce sai Wednesday zasu iso. Shiyyasa na bari alhamis sai na dawo .
? ? ?  Bazai yiwu ba Yazeed. Ka taho Wednesday Win kawai. Kada mutanen nan suga rashin damuwarka akan ?arsu tayi yawa. Ita Win ?ar uwarka ce kada ka wula?antata kodan Baba da Inna dan ALLAH. Ka kwantar da hankalinka ka ?yautata mata sai ALLAH ya mallaka maka abinda kake so cikin sau?i. Maganar Alhaji Bukar kuwa kada ma ta dameka, dan bazatai wani tasiri ba da izinin UBANGIJI.
? ? ? ?  In sha ALLAH zanyi duk yanda kace Daddy. Bara naje akwai meeting da zamu shiga dama .
? ?  Okay babu damuwa sai na jika, ALLAH yay maka albarka. Ya azurtaka da zuri'a masu albarka da zasu maka biyayya kamar yanda kake mana .
? ??  Amin Daddy na gode .
?? Kai kawai Daddy ya jinjina tare da yanke wayar. Sai kuma ya maida dubansa ga Ammie da tun fara wayar tasa ta shigo, har zata juya ta koma ya hanata ta hanyar dakatar da ita da hannu. Dole ta dawo ta zauna. Akan kunnenta sukai duk zantukansu, sai taji zuciyarta ta raunana da tausayin Yazeed Win. Yaron kirki mai natsuwa da sanin mutuncin iyayensa.. har ga ALLAH tana son Maanal ta auresa, sai dai tana tsoratar mata wahala da ?iyayyar uwar miji dan itama ta WanWana a baya tasan ciwon da hakan ke da shi......

____________&

? ? ?? Kafin a kammala kitson nan babu kalar fitinar da Maanal batai ma AA ba. Damma manya akayi mata shikku.?Sosai kitson yay mata ?yau, amma sai faman haWe fuska take yi. Shi dai wanda take yi domin shi Win bai kulata ba. Sai hotuna da yay mata a kaikaice batare data fahimta ba. Fuuu ta fice a wajen, wanda sukai mata kitson na mata bye ko kulasu batai ba. Suma dai sunayi ne don neman fada kawai, dan zukatansu sun gama yarda ?anwarsa ce ita. Dole ta bari ya ?araso ya buWe motar dan key Win na hannunsa, sai dai yanda taga kamar yana tafiya slowly ga hannunsa saman cikinsa ya sata zuba masa ido dan tun Wazun dama ta lura kamar yana shiga wani Wan yayi na kai ciwo amma jarumar fuskarsa na dannewa. Fuskarsa ama a yanzun a Wan yamutse take alamar dai something is happing.
? ? ?  Baka da lafiya ne? .
?? Kallonta yay da idanunsa da suka canja launi, sai kuma ya janye kamar baya so ya ce,  Mi kika gani? .
? ? ?? Kallon nasa ta cigaba da yi batare da tace komai ba. Shima sai ya basar kawai ya buWe motar ya shiga. Kafin ta zagayo ta shiga dole ya kife kansa a steering saboda yanda cikinsa ya sake murWa masa. Dama tun jiya haka yake sama-sama. Dauriya kawai yay ya fito aiki dan baya son Wagama Oum hankali. Wannan yanayin nasa kuma a garesa normal yanayi ne daya daWe ciki tsahon shekaru. Dan ma ?addarar rayuwa ya Wan lafar da al'amarin nasa a baya kaWan.
? ? ??  Ajwaad .
? Maanal ta kira sunansa. Sai da ya Wan cije baki sannan ya Wago ya zuba mata firgitattun idanunsa da suka saka zuciyarta harbawa. Babu shiri ta janye nata da sauri. Lumshe idanun yay cikin ?arfin hali ya motsa lips Winsa kaWan.
? ? ?  Bazaki daina kirana da Ajwaad Win nan ba ko? .
? ?? Batare data kallesa ba ta Wan tura baki da faWin,  To ba sunanka bane? .
? ? ? ??  Sunana ne, amma ke ba?ya cikin masu faWarsa. Idan kuma kika ?ara i will teach you a lesson .
? ? Baki ta taSe kawai. Shima sai bai sake cewa komai ba ya sake maida idanunsa ya rufe. Kusan mintuna biyu batare daya buWe ba ya ce,  Har yanzu kina driving? .
? ? ? ? Kamar zata gaya masa ba?ar magana sai kuma ta danne a ta?aice ta ce,  Uhmm .
?? Numfashi ya Wan sauke kaWan, sai kuma ya buWe murfin ya fita a motar. Ta side Win da take ya zagaya, ita dai tsoro ne keson shigarta da tunanin mike damunsa ne. BuWe inda taken da yay ya sata juyowa tana kallonsa.
? ? ? ? ?  Fito ki koma can .
? ??  Amma ni fa gaskiya.....
?  Please Besty bana son surutu cikina ke ciwo .
? ?? HaWiye sauran maganar tai kawai, ta zuro ?afafunta ta sakko. ?an matsawa yay ya bata hanya. Sanda ta shigo shi har ya zauna ya rufe ma, bayansa ya kwantar a jikin kujerar idanunsa a lumshe. Sai da ta rufe sannan ta Wan zuba masa idanu, sai kuma a hankali ta ce,  Na kaika wajen Rafeeq ne? .
? ? Fuskarsa ce ta Wan sake tsukewa, sai kuma ya buWe idanun slowly a kanta.........
'?









('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



_____________

.........Zuba mata su yay kamar a fusace, dan haka ta janye nata.
? ??  Nace miki ina bu?atar ganinsa ne? . Ya faWa cikin nuna jin haushi.
? ? Baki ta taSe batare data tanka masa ba, sai da ta tada motar tai reverse sannan ta fita a wajen. Idanunsa a kanta yana kallon yanda take tu?in. Shine ya koya mata mota kusan gab da ?addara zata rabasu. Dan in bai manta ba bayan sun kammala jsce Winsu ne ta damesa tana son iya mota. Da farko Oum ta?i tace sai ta kammala secondary. Amma tai ta damunta dole tace ya koya matan. Da yake tasa kanta a lokacin cikin abinda baifi sati ba ta iya. Wani lokaci idan an aikesa ya fita da mota suka tafi tare takan matsa masa sai ya bata, idan ya?i ta tasashi gaba da rigima dole yake batan duk da yana jin tsoro dan tayi ?arama sosai.... Ganin tana shirin Waukar hanyar asibiti ya dakatar da ita.  Malama nace bazanje asibiti fa. Normal ne idan naje gida nasha lemon tsami zai daina .
? ?? Gefen titi ta Wan gangara, cike da damuwa a fuskarta ta ce,  Kana wasa da lafiyarka ko, lemon tsami magani ne, kuma ni ban taSa gani ko jin dan mutum na ciwon ciki ya sha wani lemon tsami ba .
? ? ?? Murmushi ya Wanyi da lumshe idanunsa ya sake buWesu a kanta.  Kece dai baki sani ba saboda yarinta .
? ??  Niba yarinya bace ba wlhy .
?? Ta faWa tana murguWa baki.
 Oh really? .
 Kaima ka sani ai .
 Yanzu dai na sani Win kam, tunda ni dai yarinya na sanki a gabana. Amma tunda ke da kanki kin yarda kin girma zanfi kowa farin cikin hakan kodan halin da nake ciki . Ya faWa cike da sha?iyanci. Harararsa tai da sake tada motar ta ce,  Kai dai ka sani.
? ? ? Murmushi yayi mai faWi ya maida idanunsa ya lumshe da harWe hannayensa duka a ?irji. (Humm In ba Maanal Win ba wake ganin yawan murmushin AA haka arhar banza).
? ? ?  Saka belt Win ki, ki kaini gida kafin tunani na ya canja na nema hanyar tabbatar da girman naki a titin mutane to Madam Maanal Giro .
? ? ? ? Sam ba fahimtar inda zancen nasa ya nufa tai ba. Amma taji a ranta akwai sha?iyanci a ciki. Bata kulashi ba ta sanya belt Win ta sake tada motar. Hanyar anguwarsu ta Wauka, dan gara ta masa yanda yake so su rabu lafiya kawai.....

? ?? Ganin hanyar da Maanal ta Wauka ya saka Nurry dake binsu a baya tun daga shagon Saloon saurin dannama Mamy kira. Bugu biyu ta Waga, ko sallama batai ba ta ce,  Yauwa Mamy ga su nan sun nufo nan gidan, kuma itace ma ke tu?asu, amma kamar baida lafiya ma .
? ? ? ? Kai ta jinjina tana sauraren abinda Mamyn ke faWa daga can, kafin ta yanke kiran sannan taja motar zuwa hanyar nasu gidan. ?awarta ta ce,  Amma Nurry ba?ya tsoron ya gane kece kika faWa ma mamansa .
? ??  Bazai gane

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login