Showing 117001 words to 120000 words out of 219361 words

Chapter 40 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47005

ba balle wani dake Wakin akan maganganun. Hasalima bata nuna tasan anayi ba, tunda tabar jikin Oum tai hanyar ?ofa abinta. Kai kawai ta jinjinama RK da sakar masa Wan murmushin daya sake tokare ma?oshin AA tai ficewarta. Itama Shahidah sai kawai ta bita tana wani jin sake tsanar wannan family.
? ? ? ? Biyosu RK yay da sauri, hakama Oum. Dakatar da RK Oum tayi, kafin ta ?arasa inda Shahidah ke ?o?arin buWe motarta ta ri?o hannunta. Da sauri Shahidah ta juyo, sai kuma ganin Oum ya sakata sakin murmushi.  Lah Oum ko munyi mantuwa ne? .
? ? ? Fuskar Oum cike da damuwa ta ce,  Ba mantuwa kukai ba Shahidah, ha?uri zan baku. Dan ALLAH kada abinda yarinyar can Nuratu tayi ya dameku. Nasan koda wani abu taji ba wanda kuke tunani bane ba. Dan dukkan abinda ya faru sirrine da iya mu da ku muka sanshi. Ni......
? ? ? Da sauri Shahidah ta shiga girgiza mata kai,  No Oum dan ALLAH kar kice komai. Mu tsakaninmu dake sai addu'a da fatan alkairi. Kamar yanda tun farko muke miki kallon uwa yayar Ammie haka har gobe wannan matsayin naki bai goge ba a zukatanmu. Bamu taSa ri?eki a ranmu ba. Kosu wlhy albarkacinki dana Abah da Mamy suke ci har muke jin komai ya wuce kamar bai faru ba. Abinda ya faru ?addararmu ce mu duka da ku, babu kuma wanda ya isa ya iya canjata ba gashi komai ya wuce kamar ma bai faru ba
? ? ??  Na sani Shahidah, amma idan na tuna nakan ji na tsani dukkan kaina wlhy. Kuma ina sha ALLAHU addu'ar da nake tsahon shekaru bazata taSa tafiya a banza ba. Da izinin UBANGIJI sai Ajwaad ya gyara Sarnar da yay da kansa. Gaskiya kuma saita bayyana. Abinda duk ke a Soye zai fito fili . Kuka ya sar?e Oum...
? ? Rungumota Shahidah tayi, yayinda Maanal tai saurin shigewa mota hawaye na gudu akan fuskarta. Jikinta sai rawa yake yi. La'ilaha'illa antas-subahanaka inni kuntu minazzalumin ta dinga ambata. Tsohon lokaci har bata san mi Shahidah da Oum suka cigaba da tattaunawa ba Shahidah ta shigo mota. Komai basu cema juna ba sai murmushin da Maanal ta Wan sakar ma Oum dake mata magana ta Waga mata hannu....
? ? Komai dake faruwa a idanun RK ne dake tsaye daga can nesa da su. Shifa gaba Waya an ?arasa kulle masa kai. Yau ya fahimci lallai akwai wani babban al'amari daya shiga tsakanin wannan zumuncin. Sai dai miyyasa kowa ke son Soyewa ne? Anya bai kamata ya sani ba? To idan ya sani amfanin mi sanin zai masa. Kawai yana son Maanal hakan ya wadatar da shi. Idan lokacin ya san komai a tarayyarta da Darma Family yayi yasan zata sanar masa duk da ?an uwansa ne jininsa na kusa kuwa. Koda Oum ta iso inda yake bai tambayeta komai ba. Sai ma murmushi da yay mata yana mai nuna mata hanya alamar suje. Zuba masa idanu Oum tayi sosai, sai kuma a hankali ta furta,  Rafeeq! Da gaske kana son Maanal? .
? ? ? Idanunsa sosai ya waro a kanta, sai kuma ya narke fuska cike da nuna damuwa ya ce,  Haba Aunty, wane irin tambaya ce wannan mai tarwatsa zuciya. Kema shaida ce ban taSa kawo wata yarinya gareku da sunan soyayya ba. Miyyasa kuke ganin komai na kamar ba serious ba? .
? ? ?  Sam ba haka bane ba Rafeeq. Nasan kai mutum mai son wasa ne. Amma ban taSa kallon al'amuranka a matakin rashin serious ba. Itama tambayar na maka itane kawai.
? ? ? ? ? ?? Kansa ya Wan jinjina da faWin,  In sha ALLAHU Aunty zan tabbatar muku da babu wasa akan batuna da Maanal. Dan yanzu haka ma ta bani damar zuwa Kaduna na gana da Daddynta a next week .
? ? Cak Ammie ta tsaya gabanta na faWuwa. Dan lips Winta har Wan rawa yaso farawa amma tai ?o?arin dai-daita kanta da ?yar. Sai kuma ta sakar masa murmushi kawai da faWin,  Masha ALLAH, idan mukaje gida zamuyi magana ....

? ? ?? Koda suka dawo Wakin sun sami babban yaya nata zuba faWa ma Nuratu. Ta inda yake shiga tata nan yake fita ba. Sai shigowar Oum datai masa magana ya tsagaita. Amma duk da haka a fusace yace su wuce su koma gida ba'a bu?atar sake ganinsu a asibitin ma. Haka Saheeba da Nibras da ita Nuratun suka fita ransu a Sace suma. Sai dai babu damar magana dan tabbas babban yaya da AA basu san wargi ba. Koshi Fawzan dake da yawan barkwanci bawai ya saki kansa bane raini ya shiga tsakaninsa da Matarsa ma balle ita Nuratun. Hatta da ita Saheeba dake matsayin matar babban yayansu da suke matu?ar girmamawa babu raini a tsakaninsu dan matsayin ?anwa take a wajensa.. Anan suka bar yaran, dan tuni Anum ma?al?ale take da jikin Fawzan dama tun fara faWan Daddynta. Shi ko Naufal har yanzu yana barci ne.......

____________&

? ? ? Koda suka iso gida daga Shahidah har Maanal basu sake tada maganar nan ba. Shahidah tayi hakan ne kawai dan gudun tadama Maanal hankali, sai da ta shiga Wakinta tai kiran Amaal suka tattauna. Sun jima akan wayar suna magana har Maanal ta shigo sannan Shahidah ta yanke kiran dan bata son tasan da Amaal Win take waya. Itama Maanal bata damu da sanin dawa Shahidahn ke wayar ba. Sai ma zama da tai a bakin gadon nata.
? ? ??  Har kinyi wankan? .
?? Kai Maanal ta jinjina mata cike da ?arfin hali. Sai kuma tai Wan murmushin san kore damuwar nan ta ?arfin tsiya sannan ta furta,  Naga mutiniyarki na haWa kaya fa ko Kaduna zataje ne itama? .
? ? ? ? Da mamaki Shahidah ta ce,  Wai Huznah? .
? ? Kai Maanal ta jinjina mata. Ita kuma tace,  Humm to ita dai ta sani, ai garama ta koma Win dan nikam wannan gantalin nata na tayar min da hankali musamman a kwanakin nan data san Yazeed baya Abujan. Narasa mi yarinyar nan take yi a garin nan? .
? ? ? ?? Murmushi kawai Maanal tayi amma ta?i gayama Shahidah gaskiyar abinda ta sani akan Huznah Win. Badan bata son ta sani ba sai dan bata son sako al'amarin mutumin (AA>?#?) da Huznahr ke bibiya sam a al'amuranta. Sai ma kawai ta basar da zancen ta hanyar faWin,  Didi nima ina son zuwa Kaduna a weekend Win nan .
? ? ? ?  Amma Auta kinfa san satin ne bikin Yazeed .
? ??  To minene a ciki Didi. Dan ana bikin yaya Yazeed kuma sai na?i zuwa Kaduna?.
? ??  Ba?ya gudun abinda zai iya zuwa ya dawo .
? ??  In sha ALLAHU babu komai Didi. Kawai ina kewar Ammie ne sosai wlhy. Sannan ina son Rafeeq yaje su gana da Daddy dan na bashi damar hakan .
? ?? Da sauri Shahidah ta dubeta. Harshenta har harWewa yake wajen furta,  Maanal akan mi kike son Rafeeq ya gana da Daddy? .
?? ?an jimm Maanal Win tayi tana kokawar saita kanta da danne duk wani yin?urin raunin da zuciyata ke son bayyanawa akan fuskarta, sai kuma ta saki murmushin karfin hali. Kanta tsaye ta ce,  Na bashi damar neman aurena .
? ? ?  What!! Neman aurenki fa kika ce Manaal? Rafeeq Win? Shifa Win Waya daga cikin zuri'ar su Ajwaad ne?? .
? ??  Tabbas hakane Didi. Shiyyasa ma na bashi wannan damar. Sannan kin manta ne, ala?ar dake tsakanin Oum da Rafeeq tafi ?arfi fiye da wadda ke tsakani da su. Dan haka na yarda na amince zan auri Rafeeq in sha ALLAHU . Daga haka ta mi?e ta fice daga Wakin ko waiwayen Shahidah data saki baki da hanci da ido tana kallonta batai ba.........
'?


_>?q?>?q?Nifa a wata gaSar rasa abincewa nake =??._






('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........Wani irin kalar zubewa Shahidah tayi a saman gadonta kamar wadda aka kwashema dukkan ?arfi da zuciya a lokaci Waya. Kalaman Maanal na mata wani irin kai-kawo dai-dai da bugawar zuciyarta. Sai kuma kamar wadda aka zabura ta lalubo wayarta. Kira ta sake dannama Amaal. Aiko bugu Waya ta Waga dan dama tun Wazun nemanta take itama amma ta gagara samunta....
? ??  What! Rafeeq fa? Maanal kuwa nada hankali? Kota manta ala?ar dake tsakanin Rafeeq da Ajwaad ne? .
? ??  Nima na faWa mata hakan wlhy Amaal. Amma ta nuna min ai al?ar dake tsakanin Oum da Rafeeq tafi ?arfi akan wadda ke tsakani????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
n Rafeeq da su Ajwaad. Ni wlhy nama rasa wane tunani zanyi. Dan tabbas akwai ?ura babba. Anzo gaSar fa da dole Ammie tasan halin da ake ciki kin san dai Auta da taurin kai da kafiyar tsiya .
? ? ? ??  Amma kin san zamusha faWa akan Soye matan da mukai. Sannan na faWa miki jiya naje gidan na samu Daddy na shirin zuwa Kebbi domin ganawa da waWan can mutanen na Giro. Na tabbatar kuma yau Win nan sun tafi ma shiyyasa nake ta nemanki tun safe. Yanzu haka can gidan zanje dan Hameed ya kirani ya sanar min Ammie na ciwon kai yau gaba Waya a kwance ta yini kuma yaga Daddy ya fita daga wajenta da safe kamar a fusace. Kinga ko ya tabbata akan zuwa Giro Win ne maybe ta nuna bata so ko .
? ? ??  Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Amaal komai zai iya faruwa kam. Wannan wace irin gaSa ce mai rikitarwa da tada hankali. Aiko muma bamuga ta zama ba dole na Wauka hutu Kona kwana huWu ne muzo Kadunan gobe idan ALLAH ya kaimu. Daga nan kawai har biki .
? ??  To gaskiya hakan ne ya kamata kawai ku taho. Bara naje naga halin da Ammien ke ciki .
? ? Jiki a sanyaye Shahidah ta amsa ta da to kawai suka yanke kiran.

? ?? Bata le?a Maanal ba sai bayan sallar magriba, ta sameta tana karatun Alkur'ani. Zama tai dan haka Maanal tana kaiwa inda ya kamata ta tsaya ta dakata. Duban Shahidah tayi da da faWin,  Didi kina son wani abu ne? .
? ? ? ?  A'a Auta, ina Huznah take? .
? ? Sai da Maanal ta Wan taSe baki sannan tace,  Naga Yaseerah ta kiranta yanzun nan ta saka hijjab Wina ta fita a rikice. Ban san mita gaya mata ba amma da alama Yaseerahn na wajen gidan nan ma dan naji tana cemata gata nan zuwa ba sai ta shigo ba .
? ? ? Kai kawai Shahidahn ta girgiza da faWin,  To ALLAH ya ?yauta. Dama zance miki ne inaga gobe in sha ALLAHU zamu wuce kadunan gaba Waya .
? ? ? ?  Didi aikinki fa? Wani abu ya faru ne? .
? ??  Babu damuwa zanma Abban Barrah magana ya nema min hutu na kwana huWu tunda oga na abokinsa ne. Kinga idan biki ya tashi sai mu taho gaba Waya kawai .
? ? ?? Magana Maanal taso yi, sai kuma ta ce,  Okay ALLAH ya kaimu to ......

_____________&
? ??
? ? ?? A Sangaren AA kam shima bayan wucewar su Maanal ya matsa aka sallamesa. RK yaso ?in yin hakan amma ina. Ganin yana neman birkice musu Oum tace yasa a sallame san kawai. Sun iso gida Mamy da Abah na shirin zuwa asibitin dubashi. Dan shi Abah yau yaje gidan gwamnati tunda safe sakamakon kiran daya samu daga mataimakin shugaban ?asa. Ita kuma Mamy ta fita dan ko kai AA Win asibiti bata san anyi ba sai da ta dawo ko sashenta bata shiga ba taci karo da Abah ya fito zaije asibitin. Shine yace ta juya suje dan yasan halinta zata iya ?in zuwa saboda kawaici. Bata ce masa komai ba suka nufi motarta data ajiye yanzu, dai-dai nan kuma sai ga ?an asibitin ma. Sai kawai suka runguWa zuwa sashen Oum dan AA yace shi can zaije baya son sashensa. Can Win kuwa aka nufa da shi har Wakin Oum. Anan suka zagaye sa cike da kulawa da tsantsar soyayyar da kowa ke masa a gidan....

? ? ? ? &&&

?? Abdul-hakeem mijin Yaseerah yazo gidan kawoma Mamy sa?o data manto a wajen mamansa shi kuma yaje gidan ta bashi ya biyo Mamyn dashi ya samu batun ciwon AA Win bai sauka ba da har yau ya kaisa ga zuwa asibiti. Shine ya kira matarsa Yaseerah yace tazo itama ta duba shi sai su koma gidan tare. Ita kuma ta kira Huznah ta kuma biya ta Wakkota a gidan Shahidah kamar yanda mijin nata ya bata umarni. Koda suka shigo kai tsaye sashen Oum suka nufa dan har lokacin itama Mamy na acan dama duka ?an gidan har su Saheeba da Nibras da Nuratu. Mai aikin Oum Mamy ta saka shigowa da su Abdul Win har falon sama na Oum.
? ? ?? Duk suna a falo, idan ka cire AA dake can bedroom Win Oum da yay barci. Sai Babban Yaya da bai dawo gidan ba tun baro asibiti da yay Wazun. Nibras da Nuratu na'a falon ?asa suna girki. Nuratu ce ta fara cewa zata girka ma AA abinci kamar yanda uwarsu da suka kira suna gaya mata abinda ya faru a asibiti ta basu shawarar yi. Sai ita kuma Nibras ta ce itama zatayi dan wani irin tsanar Nuratu take ji tuni batun yanzu ba. Abinda ma ke Wan sassauta mata ?inta ganin yanda shi AA Win baya wani shiga sabgarta. Itama dai taci kuka bayan dawowar tasu daga koro sun da akayi daga asibiti. A hakan ma ba wani tarihin Maanal ta sani cikakke ba game da ala?arta da AA, amma ta Wauki aniyar bugar cikin? Fawzan ta sani yau dan tasan irin matakin da zata Wauka akan Maanal Win da dukan ahalinta ma. Dan itafa a yanda take jin AA a ranta ALLAH ko mahaifansa da su Fawzan zata iya kawarwa ta mallakesa ita kaWai.
? ? ? Su Huznah sun hawo Nibras da Nuratu dake a kitchen basu sani ba. Sai da har su Abdull sun gama gaishe da Abah da Mamy da Oum Abah na tsokanar Abdull sannan suke haurowa da kayan abincin da suka shirya harda mai aikin Oum. Sannu Oum da Mamy ke musu, duk suka amsa tare da tambayar Mamy ina za'a kai masa abincin. D/table Mamy tace su ajiye. Dan haka duk suka ajiye a can Win. Juyowar nan da Nuratu zatai tana magana da Abdull sai idanunta ?uru-?uru a cikin na Huznah da tun shigowar Nuratu falon mamaki da ruWani suka baibayeta. Cikin kuwa Wan waro ido na nuna mamaki Nuratu ta ce,  Kai wai wa nake gani kamar Huznah? .?
? ?? Murmushin ?arfin hali Huznah Win tayi, sai kuma ta sinne kai ?asa wai ita kunyar surukai na wajen ta ce,  Nice Nurry .
? ?? Idanu Yaseerah da Abdul-hakeem suka haWa. Yayinda Mamy ta saki wani murmushin jin daWin ganin Nuratu da Huznah ma kenan sun san juna. Dan haka sai kawai ta mi?e tana faWin,  Kunga muje can kafin Maman Wan nan tace zamu hana mata shi barci .
? ? ? Dariya Oum tayi dan sanin da ita Mamy take.  Oh abun ma harda ?ar sharri. To shike nan kuje Win dai dan kuwa ban san a tada shin .
? ? Mamy ma dariyar ta sake yi.  Ai nasan gaskiya na faWa .
? ? ? Shima Abah dariya yaketa musu. Haka Mamy ta fice tare da su Huznah. Nuratu ma tai wuff ta bi bayansu. Suna gama fitowa daga apartment Win Oum Win caraf Nuratu ta ri?o hannun Huznah dake kusan ?arshe. Cak Huznah ta tsaya, sai kuma ta juyo tana kallon Nuratu. Murmushi ta sakar mata da faWin,  Oh oh friend ashe kece? ALLAH duk kin saka mamaki yama rufe ni da ganinki gidan nan kodai gidanku ne? .
? ? ? ? Nuratu da zuciyarta keta watsal-watsal a ?irji ta ce,  Eh gidanmu ne. Amma ba inda aka haifan ba. Gidan da zanyi aure kenan, kuma wanda zan aura Win ma kuka zo dubawa. A ina kika san Abdul-hakeem? .
? ?? Tsabar yanda zuciyar Huznah tai wata girgiza har taurari ta dinga gani na mata yawo a cikin ido. Cikin rawar baki ta ce,  Waye zaki aura Win? .
? ?? Cike da gadara da alfahari Nuratu ta bata amsa da,  Ajwaad Aliyu Abubakar Darma, wato AA Darma .
? ? ? ? Ai zabura gefe Huznah tayi tana mai fisge hannunta daga cikin na Nuratu, sai ko gata jikin bango kamar mage ta gamu da kare a kwanar da babu hanyar Sillewa. Yanda tai Win ya saka Nuratu kafeta da ido itama zuciyarta na wantsalawa a karo na biyu. Sai kuma ta matsa gaban Huznah tana faWin,  K jira-jira wai badai dama Yaya AA kike bibiya ba?. Babbar bala'i wai dama shine kika bamu labari? . Bata jira amsar Huznah ba tai saurin fara danna wayarta ta latso hoton AA dake cikin wani lallausan farin yadi da yay masa shegen ?yau ta nuna mata.  Shine wannan? .
? ? ?? Jinjina mata kai Huznah tayi a mutu?ar harmutse.
? ?  Kambu are you mad? Wai dama mijin aurena kike bibiya. Ehhhh ahhh lallai kin taro match yarinyar nan. Yau naga ba?ar shegiya ubanwa ya aiko ki? . Tai maganar da nufar Huznah gadan-gadan tana neman kai mata hannu ta sha?ota. Hannun nata Huznahr ta ri?e caraf, a dai-dai nan Fawzan ya iso wajen.
? ? ?  Kai kai kai lafiya?!!

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login