Showing 108001 words to 111000 words out of 219361 words

Chapter 37 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46972

ya daidaitasu a cikin natan. Kallon cikin tsakkiyar idanu sukema juna. A hankali a hankali na Maanal suka fara ?yalli alamar taruwar hawaye. Wani Wan iskan murmushin gefen baki ya saki yana sassauta girman idanunsa dake cikin nata. Tamkar wanda akama dole ya motsa lips da Muryar nan nasa can ?asa-?asa kamar abin dole ya furta,  Because you need me .
? ? ??  Never! Har abada kai baka cikin abinda rayuwata take bu?ata Ajwaad .
? ? ?? Wani Wan killer Smile ya saki yana mai janye idanunsa gefe, fin sakan biyar sannan ya sake juyo da idanun nasa a kanta.  Really! You don't need me in your life? .
? ??  Kana tantamar hakan ne? .
? Ta faWa a zafafe.
 Sosai ma kuwa? Inda har ba?ya bu?atata in you life kuma da baki cigaba da ajiye wannan ba . Ya ?are maganar yana buWe tafin hannunsa wani sliver agogo ya bayyana. Kallon agogon take zuciyarta na bugawa da ?arfi a cikin ?irjinta, agogonta ne fa, agogon da ta saka a randa zasuje Zaria ita da Ammie da Yaya Yazeed da Amrah. Tabbas tasan ta ciresa a hannunta, daga haka bata sake tuna ina yake ba. Kai hankalinta ma sam bai kai garesa ba sakamakon haWuwa da RK da tai acan ya harmutso ta.....
? ? ?  Hyy .
?? Ya katse mata tunani cike da son tunzurata. Harararsa kuwa tayi ta Wauke kanta gefe batare da ta ce komai ba. Murmushin sake samun nasara ya saki kaWan yana wani ?an?ance idanunsa a kanta.
? ? ? ? ?  Wannan pretending Win naki ya isa haka. K Bestyn AA ce har yanzu, ko ki yarda ko karki yarda idanunki na nuna hakan ga kowa......
? ?? Wani irin wurgar da littafin hannunta tayi, a bazata kawai ta ganta a gabansa ta dirgo daga gadon. Wani irin lumshe idanu yay ya sake buWewa sakamakon shigar ?amshinta mai daWi cikin hancinsa. So yana matu?ar son traditional perfumes, zai iya cewa ma itace ta koya masa amfani da su ita da Oum..........
'?






('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Akan ?yawawan ?afafunta da ?umbunan ke a gyare fes-fes suna ?yalli ya saukesu. Kafin ya tafi da kallonsa har saman ba?in wandon data saka irin mai manne jikin nan, yana gab da gwiwarta rigar asibitin ta bayyana, itace har zuwa sama fara da Wigo-Wigon jaa, tsabar neman magana da salon iskanci ya wani sauke a saman ?irjinta ya kafe wajen da ido tare da Wan datse lips Winsa. Da sauri ta koma saman gadon taja bargo ta lulluSe jikinta gaba Waya tana furta,  ALLAH ya isa wlhy da mun kallon da musulunci ya haramta .
? ? ? Murmushi yay mai fidda Wan sauti sai dai sam ha?waransa basu bayyana ba. Sai kuma ya taSe bakinsa cikin halin ko in kula ya furta,  Daga baya kenan. Idan kin manta bari na tuna miki na san komai A to Z tun kan ki zama abin kallo. Ko kin manta wannan hannun ya miki wanka, ya wanke miki pupu, ya share miki majina, ya wanke miki pants, ya wanke miki blood na period. Ya.....
? ??  That's enough malam. Kuma ka bar Wakin nan tun kafin na maka ihu wlhy.
? ? ? Murmushi ya sake yi yana taSe baki da wani Wan Wage gira. Babu alamar zai ma motsa balle yayi abinda tace Win. Saima cikin tsareta da idanunsa da suka kaWe ga jijiyoyin kansa duk sun sake fitowa. Muryarsa can ?asa ya ce,  Ke baki gajiya da faWa? Why are you being stubborn ne? .
? ? ? Harara ta balla masa da faWin,  Anyi faWan da taurin kan, in baka son a maka ka fita rayuwata mana .
Sai da ya Wan lumshe idanu ya buWe akanta. Yanda yake mata wani shegen kallo tamkar idanunsa zasu narke a kanta ya saka tsigar jikinta tashi, kauda kanta tayi gefe da sauri, shi kuma ya Wan ciza lips Winsa yana wani jan numfashi a hankali.
 Nima ki fita tawa rayuwan mana. Kinbi duk kin hanani sukuni, kin hanani aure, kin sa duk nabi na tsani yaran mutane babu hujja .
Ai bama tasan sanda ta wara manyan idanunta a kansa ba tana harararsa, rasa abin cewa yasata faWin,  ALLAH zai saka min sharrin nan da ka min . Sai kuma ta sake sakkowa a gadon tare da fisgan hijjab Win sallarta ta saka. ?ofa ta nufa fuuu dan gara dai ta bar masa Wakin kawai sai yaci kansa yasha ba?in ruwa. Sai dai me ?ofar gam alamar saida ya rufe sannan. Ranta ne ya sake Saci, har takai hannu zata bubbuga sai kuma ta fasa saboda tunawa a asibiti suke kada ta shiga hakkin sauran majiyata. Dawowa tai inda yake cikin da tsantsar masifa da tsiwa ta balbalesa da masifa.
? ? ?? Yanzu kam gaba Waya dauriyarsa ?wacewa tai, dole ya kai hannu saman kansa dake wani irin sara masa da masifar ?arfi ya dafe, dama tuni dauriya kawai yake yi, shi kaWai yasan azabar da kan nan ke masa, dan shi dama a ciwonsa ciwon kai yafi yawa. Sam masifa ta rufema Maanal ido, sai cigaba da zazzaga masa take,  Please Besty my head ki daina min ihu .
? ? ?  An?i a daina, tunda baka so ka fita mana, waya kawo ka nan Win? .
? ? ?  Ya ALLAH ya faWa da wata sassanyar murya yana kai Wayan hannun ma ya tallafe kan gaba Waya. Dan da gaske ji yake kamar kwalwar ciki zata zazzago.
? ? ? A karo na farko gaban Maanal ya faWi, dan yanda ya kira sunan ALLAH Win da tallafe kan sai kuma hankalinta ya tashi. A hankali ta fara haWiye masifar tata tana kallonsa. Yayinda shi kuma ke cigaba da jujuya kansa a cikin hannayensa yana cigaba da kiran sunan ALLAH, sai kuma ya koma faWin,  Please Besty my head, kaina Besty zai fashe ki ri?e min, dan ALLAH ki ri?e min .
? ? ? ? ? Ai tsabar yanda jikin Maanal ke rawa batama san takai hannunta saman nashi ba, ta ture ta maye gurbinsa da nata tare da du?awa a gabansa tana le?en fuskarsa da faWin,  Na shiga uku mike damunka? Miya samu kan naka? Ka tashi muje wajen likita na ro?eka . Sai hawaye sharrr.
? ? ?? Bai iya ya motsa ba, sai hannunta dake a saman kan nasa da sanyinsa ke wani ratsashi ya sake dannewa da nasa da ?yau. Yayinda ita kuma zafin kan da yanda jijiyoyin ke harbawa ke ratsata. Matu?ar firgici ta shiga, dan tun tana hawaye har kukan nata ya fara fidda sauti. Da ?yar ya Waga idanunsa da suka gama kaWewa ya kalleta, cikin motsa lips Win da ?yar tare da Wan jujjuya kai ya ce,  Stop crying, bafa da yawa bane .
? ? ? ? ? ? Kukan ta sake fashewa da shi da faWin,  Hakanne bada yawa ba, kaga yanda idonka yay ja kanka yayi zafi? Nidai ka bari naje na kira maka Rafeeq... tai maganar tana ?o?arin mi?ewa da son cire hannunta dake a saman goshinsa. Da sauri ya ri?o Wayan hannun nata yana jujjuya kai, sai kuma miya tuna ya saki hannun yana faWin,  Am sorry . Itama kamar wadda ya fargar sai tai saurin janye Wayan dake a saman kansan, ta Wan ja jikinta baya. Murmushi ya Wan yi, sai kuma ya mi?e still dai hannunsa dafe da kan nasa ya Wan raSa ta gefenta ya zauna a gadon jiyyarta yana faWin,  Help me naWan kwanta anan ko zai sauka .
? ? ? ? Batace komai ba ta matsa masa, kwanciyar yay rigingine ya lumshe idanunsa hannunsa dafe da kan nasa. Tun tana kallonsa daga tsayen harta kai zaune a kujerar daya tashi dan itama sai taji kawai tana wani irin jin jiri, yayinda baya data shuWe ke son maimaita mata kanta a zuciyarta. Haka suke ita da shi, da wahala Waya ya kwanta ciwo Wayan bai kwanta ba shima. In ko ba haka ba dukkan hidimar mai ciwo Wayan ne zai yi. Zata iya cewa fara kaiwar AA Win lokacin balaga ne yasa Oum ta fara saka idanu akan al'amuransu, harma takan kasance tare da su batare data barsu keSewa su biyu kawai ba. Sai dai duk da haka ?addara bata barsu ba. (?addarah!) Zuciyarta ta maimaita kalmar da amsa kuwwa. Rimtse idanunta tayi da masifar ?arfi sai kuma Zuciyarta ta fara zafi, (Eh tabbas batace ?addara kawai ba, harda ganganci da son zuciya daga AA Win, eh son zuciya, koma tace zalunci......) Hawaye suka shiga solalo mata masu shegen zafi. Zaram ta mi?e daga gaban nashi ta nufi window jikinta na rawa. Yanda ta tura kujerar da ?arfi harta faWi ya sanya AA buWe idanunsa da ?yar. Kallo ya bita da shi, sai kuma yay saurin rumtsewa jin abinda take faWa cikin kuka mai tsanani daga inda take....
? ? ? ?  Dan ALLAH ka tafi, ka tafi nesa dani bana son ganinka. Ka barni naci gaba da rayuwata cikin salama. Namaka alkawarin zan bar aiki a companyn ka. Bana son tuna komai, bana so, ka daina kusantoni, ka barni,?dan ALLAH ka barni na ro?e ka Ajwaad....
? ? ??  Besty! ya faWa a can ?asan ma?oshi daga bayanta batare data san sanda ya baro gadon yazo wajen ba. Kuka ta sake fashewa da shi tare da dur?ushewa a wajen,  Ka daina kirana da wannan sunan, ka tafi kawai, ka tafi Ajwaad....
? ? ??  Zan tafi, amma ki saurareni kona minti biyar ne .
? ?  Bazan iya ba, baka da sauran space na lokacina, sam baka da shi. sai kuma ta juyo tana daga dur?ushen ta haWe hannayenta waje guda alamar ro?o=?O?.  Na ro?eka ka barni Ajwaad. Ka yi nesa dani, bana bu?atar jin komai daga gareka, bazan iya baka komai ?an?antar lokacina ba a yanzu .
? ? ? ? Da ?yar ya iya haWiye abinda ya ri?e masa ma?oshi, ya lumshe idanunsa da sukai mugun kaWewa mai ban tsoro daban tashin hankali ya sake buWewa a kanta. Cikin wani irin murya mai matu?ar laushi da sanyi ya ce,  Kin fi son mu cigaba da kasancewa a wannan matsayar kenan? Mu cigaba da Satama waWanda ke bibiyar rayuwarmu lokacinsu. Yes muna Sata musu lokaci ne kema kin sani, dan in har bani ne MIJINKI ba, wani bai isa ya zama ba!!. ya ?are furucin ?arshe a kausashe.
?ago kai tai da sauri tana kallonsa da jajayen idanunta. Shima Win kallonta yake da wani mugun kallon tabbatarwa. Amma ta dake a kausashe ta ce,  Mi kake nufi Ajwaad?! .
Shima a kausashen ya ce,  Abinda kikaji na faWa shi nake nufi. In dai ni Ajwaad Aliyu Darma ina numfashi a doron wannan ?asar, wani banza wofi bazai taSa aurenki ba Maanal. Dan haka tun kafin dare yay musu ki sanar da su suje su nema matan aurensu. Ki kuma sani ko mutuwa nayi kika auri wani in sha ALLAHU sai na hanaku zaman lafiya da fatalwata. Idan kuma kinji wasa bismillah, ga fili gamai doki . Ya ?are maganar yana mi?ewa da kaWa mata yatsarsa manuniya a saitin fuska tamkar zai tsokale mata idanu.
Mi?ewa tai itama a gabansa tana huci ga hawaye na zirara mata da gudun tsiya. Cike da tsiwa ta ri?e ?ugu da duka hannayenta biyu tana kallonsa babu ko gezau.  A tunaninka kana da wani ?arfin yin duk abinda ka faWa? Ka lalata min rayuwa sannan kai tunanin hanani auren wani? Shike nan mu zuba, nace mu zuba ni da kai dan ALLAH Wan halak ka fasa, ka saka a ranka ni kuma Maanal Habib Umar Giro zanyi aure, kuma zan auri wanda kake da kusanci da shi wato Rafeeq. Ka fara shiri nan da wata biyu kacal, wata biyu.... ta ?are maganar tana karkaWa masa yatsarta itama da raSashi zata wuce. Ai a wani irin fusace a kuma bazata taji an dam?o hijjab Winta an fisgota baya. Babu zato ta jita manne a jikin bango, duk da ko kaWan jikinsa bai taSa nata ba yanda yay mata rumfa da ingarman jikinsa saboda ya fita tsaho da cikar jiki nesa ba kusa ba, babu ta inda zata sha?i iska ya masifar sake hargitsata. A kausashe a kuma faWace, dan gaba Waya taswirar ?ya?y?yawar fuskar sa ta canja. Ga jijiyoyin kansa sun sake fitowa, idanunsa sun masifar kaWewa irin mai ban tsoro Win nan tamkar an watsa jini a cikinsu. Da kakkausar muryar da bata taSa tunanin ya mallaka ba ya ce,  Idan kikace zaki zuba WASAN da ni kema kin san kece zaki sha wahala wlhy. Amma bismillah mu zuba Win, sai dai ki sani wani Wan iska bai isa shiga GONAR dana jima da shiga ba har abada, yanda na fara mallaka ni zan cigaba da mallaka har ?arshen numfashi. Daga haka bai sake cewa komai ba ya juya ya fita a fusace kamar wani mafaraucin soji a daji.
Yana gama maida ?ofar ya rufe tai wani irin zubewa a wajen ta fashe da kuka jikinta na rawa. Kuka take sosai, kuka irin mai zuwa da dukkan ?arfinka dana zuciya. Kuka mai ban tausayi. Ita wannan mutumin kema alfahari da abinda yay mata a baya, ita yake ma i?irari akan abinda ya aikata mata. Ita Maanal. Wlhy dolene ta tabbatar masa shi ba kowa bane, bai kuma isa komai ba, tabbas zata tabbatar masa, dole ne ma ta bbatar masa, ta hanyar auren RAFEEQ ne kuma kawai zata tabbatar masan.
Ta jima a wajen tanayi, sai shigowar nurse Win dake kula da ita ne ya kawo ?arshen yanayin. Hankali tashe tazo ta tadata a wajen, da taimakonta ta maidata gadon tana jera mata tambayoyi akan ko jikin nata ne. Kanta kawai ta iya girgiza mata. Sai kawai nurse ta shiga lallashinta, dan AA ne ya turota dama. DaWaWan kalamai ta dinga faWama Maanal masu kwantar da zuciya, a hankali a hankali ta fara tsagaita kukan har tai shiru. Hawayenta ta share tas tare da sake yin lamo a gadon. Nurse Win ma tayi tunanin ko tayi barci ne sai ta lallaSa ta fita dan akwai abinda zata ?arasa sannan ta dawo.
? ? ? Kamar jira Nurse Win na fita RK na shigowa. Yayi sallama har fin sau uku da knocking amma shiru, sai ya Wan kalla agogonsa da tunanin ko tayi barci. Ganin lokaci yaja sosai sai kawai ya yarda tayi barcin ne. ?ofar ya Wan tura ya le?a, can ya hangota kwance a gado a lulluSe, sai dai mi wani ?amshin turare da ya san bai taSa jinta da shi ba ne ya bugosa. Sai da gabansa ya faWi, ai ba shiri ya shigo Wakin da sauri. Tabbas ?amshin turaren ne, turaren da in bai ?arya ba a wajen AA kawai ya san shi.
? ?? (AA!) Zuciyarsa ta sake maimaita masa sunan da amsa kuwwa. Sai kuma ya shiga waige-waige a Wakin kamar zaiga AA Win a ciki. Duk abinda yake Maanal na jinsa, amma ta dake tai likimo kamar mai barci, dan bata son ya ganta a yanayin da take sam. Jin ya fice da sauri yasa ta lumshe idanunta da ?arfi sauran hawayen dake a ciki suka wani zubo shaaa.....


____________&


Da ?yar ya iya fita a taxi Win ya nufi gate Win gidan nasu, dama satan fitar yayi. Daga fitowa sallar isha'i ya ma?ale ya?i komawa ciki. Sai da ya tabbatar Abah da yayunsa sun shige sannan ya fito a massallacin ya tari taxi ya nufi asibitin dan kawai ya ganta. Tun safen da RK yazo gidan da batun nata ciwon zuciyarsa ta kasa samun nutsuwa. Ji yake kamar ma nasa ciwon ya dawo sabo ne. Sai kuma gashi ya dawo a wannan bahagon halin yanzu.
? ? ? ?? Da mamaki security daya buWe masa ?ofa ke kallonsa. Sai dai shi ko kallon nasa baiyi ba ya wuce flat Winsa. A hankali ya maida ?ofar ya rufe yana sauke ajiyar zuciya ganin kowa bai gansa ba. Sai kuma ya dafe kansa dake matu?ar sara masa har yanzu tamkar zai cire. Yana shigowa falo na biyu yay wani irin turus ganin Mamy zaune. Zuba mata ido yay sai kuma ya Wan wawwaiga kamar mai neman abu. Dan wani irin tsarga zuciyarsa kallon da take masa yake yi. Amma sai ya dake kamar yanda ya saba. Idanunsa ya maido kanta cikin sautin muryarsa mai fita ?asa-?asa ya ce,  Mamy kina bu?atar wani abu n....
? ?? Hararar data wullo masa ta hanashi ?arasawa. Sai ma du?ar da kansa da yay kawai.
? ? ? ? ?  Daga ina kake? .
? ? Ta faWa da kakkausar murya. Sam AA ya tsani ?arya, baya sonta baya shiri da mai yinta. Gara idan bazai faWi gaskiya akan abu ba ya gwammaci yin shiru kawai. Haushi ne ya turni?e Mamy, cikin ba?in ciki da ?unar zuciya ta wani daka masa tsawa.  Ajwaad bada kai nake ba ne?! Kasan dai bana son wannan banzan halin naka na iskanci ko? Nace daga ina ka fito?? .
? ? ??  Mamy Please my head
? Ya faWa yana kai hannu a saman kansa. Harara ta balla masa duk da zuciyarta ta motsa da yanda yayi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login