Showing 69001 words to 72000 words out of 219361 words

Chapter 24 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46980

Na gaya maka kana gidanka kwance duk ?ar da kake so za'a kawo maka amma ban san miya kaika wannan kwamacalar ba haka .
? ? ? ? ?  Karka Sata min rai kai kuma, ai na faWa muku yarinyar tafiya kawai take ina zaton daga cikin wani Companyn ta fito ne, kuma a yanda nake cikin Sadda kamar nan kaima kasan babu yanda za'ai wani ya ganeni, koshi bana tunanin yasan nine akwai dai wata tsakaninsa da yarinyar shima Wan iska, saboda naji wannan shegen yaron daya maida kamar bindinsa ya kira sunanta wai Sister Maanal .
? ? ?  Eh to da gaskiyarka akwai ala?a kam, amma bincike ya kamata muyi .
?? Duk sun gamsu da yin hakan, daga nan suka saki zancen suka fara wanda ya tarasu a wajen. Dan dama meeting ne zasuyi daya shafesu. Su duka biyar Win manyan ?an siyasa ne kuma ?an kasuwa a bayan fage, a wata fuskar kuma dattijan ?asa wai....

? ? Wai.... Ne ma kenan ba manyan ?asar bane
_________&

? ? ? Maanal kam data shiga gida tamkar wadda aka koro har ta bama maigadi tsoro waje ta samu a harabar gidan ta zauna, sai da ta huta taci kukanta sosai ta Wan samu nutsuwa sannan ta mi?e. Wajen fanfo da ake bama flowers ruwa taje ta wanke fuskarta sannan ta shiga ciki. Turus taja ta tsaya tana kallon Huznah dake zaune a falo tana cin abinci. Yayinda su Barrah dake homework sukayo kanta da gudu suna mata oyoyo.....
? ? ? Rungumesu tai idanunta na kan Huznah Win da itama ita take kallo, dai-dai nan Shahidah ta fito daga kitchen.  Aini yanzu nake tunanin zuwa na biki kafin Daddynsu Barrah ya dawo gidan nan .
? ? Shahidah ta katsema Maanal da Huznah kallon-kallon da sukema juna da furucinta. Dan murmushi Maanal Win tayi da kaiwa zaune tana faWin,  Didi ai nima kaWan ya rage na kiraki a waya, ashe wajen nan haka ake wahalar taxi .
? ? ??  Ai dolene, waje duk ma'aikatu ke kuwa. Ya aikin? .
??  Alhamdullah ya naku? .
?  Yana can mun baro sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu. Bakiga ba?uwa ba ne? .
? ?? Sam Maanal babu ruwanta da Soye-Soye dan ita ?ar sak ce, sai ta Wan kalli inda Huznah take da faWin,  Na ganta Didi. Mamaki ne ya kasheni ai na kasa magana. Sannu da zuwa .
? ?? Cikin Wan basarwa Huznah ta ce,  Yauwa sannunki kema . Daga haka ta maida kanta ga abincinta. Itama Maanal sai bata sake magana ba ta mi?e.
? ??  Didi bara na Wan watsa ruwa, ina Linda dan ALLAH ta dama min kunun gyaWa kafin na fito, Barrah jeki gaya mata ..
? ? Amsawa Barrahn tai tare da mi?ewa ta nufi kitchen Win da Wan gudu tana jiran Linda, ita kuma tai hanyar Wakinta.........
'?


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenm
u =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



......Da mamaki Maanal ta dinga bin akwatin Huznah da aka kai Wakinta da kallo, sai dai batace komai ba ta tuSe kayanta ta nufi bathroom. Wanka tayo da alwala, sai da ta gyara jikinta tsaf tai sallar isha'i sannan ta dawo falon. Kunun da ta saka Linda ta haWa mata kawai ta Wan sha, sai magungunanta da Shahidah ke bata da kanta dan ma kada tai wasa. Suna nan suna ?ar hira ita da Shahidahn dan Huznah ba saka musu baki take ba sai ma latse-latse take a waya kamar bata falon mai gidan ya dawo...
? ?? Dalilin dawowar tasa yasa Shahidah shigewa part Winsa, aka bar su Maanal kawai. Sai itama ta mi?e ta taimakawa Linda suka kwashe su Barrah da sukai barci a falon. Daga haka tacema Huznah ita zata shige ta kwanta. A ciki Huznah ta amsa mata, Maanal bata damu ba tai wucewarta. Ita kuma ta rakata da harara. Maanal na shiga Wakin kiran RK ya shigo mata, bata Waga ba sai da takai kwance, ta gaisheshi a mutunce kamar yanda ta saba, daga haka ta fara mata hira da albishir Win gobe in sha ALLAHU yana hanya. Ganin yanata jan hirar ta fara masa hamma, dole yay mata sallama. Kamar jira sai ga Yazeed shima ya kira, jitai kamar zatai kuka, haka dai ta Waga.
? ? ?  Dawa kike waya haka Maanal? .
?? Furucinsa na farko kenan maimakon amsa mata sallamar da tai masa, muryarsa a cinkushe. Sai da ta Wan yi jimm kafin a nutsenta ta bashi amsa da,  Rafeeq ne! .
? ? ?  Rafeeq!? .
? Sai da ta Wan lumshe ido saboda yanda ya maimaita sunan RK Win a kausashe yanzu kafin ta ce,  Uhhum! .
? ? ??  Okay yayi ?yau . Ya faWa yana yanke wayar. Shiru tayi na mamakinsa, Yazeed mutum ne mai nutsuwa da fahimta, sannan yana da ha?uri, zata iya cewa tunda ta haWu da RK bai taSa tunkararta akan al'amarinsa ba sai dai can a tsakaninsu. Amma yau minene ya hasalashi haka? Kai ita kam taga takanta. RK ya nuna fushi idan ya ganta da Yazeed ko tana waya da shi, yanzu shima kuma ga Yazeed Win zai fara nashi. Ita kam dan ALLAH karsu rikita mata lissafi mana, suma barta da abinda ya dameta...
? ? ?? Tana cikin wannan yanayin Huznah ta shigo, bata mata sallama ba dan haka itama tai kamar bata san da shigowarta ba. A gadarance ta jefa wayarta saman gadon, fuuu ta wuce bathroom, ita dai Maanal binta tayi da kallon mamaki, bata jimaba ta fito, ta buWe akwatinta ta canja kaya sannan ta hawo gadon. A mamakin Maanal dai taji Huznah na jera fillos a tsakkiyarsu, sai kawai abin ya bata mamaki ta saki murmushi. Bata kulata ba tai addu'a taja barko.
? ? Barci take son yi saboda gajiya da tayi ga gobe ma dole ta fita aiki, amma Huznah ta hanata sai charting take, kuma voice note. Tun Maanal na dauriya har dai ta mi?e tsam a gadon ta koma saman sofa doguwa dake a Wakin, kwanciyar bata mata wani daWi ba amma ta ha?ura anan Win duk da nan Win ma ba tsira tai ba tana jin Huznah Win da bata fasa abinda take ba harda su SaSSaka dariya kamar ba dare ba. Daga ?arshe bata san sanda tayi barci ba ita dai, dan itama ALLAH ya taimaketa barcin yay awon gaba da ita. Da asuba kuma koda ta tasheta ?in tashi tayi, sai kawai ta ?yaleta. Har gari ya waye tai shirin fita aiki Huznah ta?i tashi salla. Sai kawai ta fice abinta tana nema mata shiriyar UBANGIJI.

? ?? Yau ma Shahidah ce ta ajiyeta a office sannan ta wuce nata aikin, tun a harabar companyn suke gaisawa da mutane har ta shigo. Dama dai tsakaninta da kowa gaisuwar ce, rashin yawan fara'arta da yawan magana ma kesa mafi yawansu ke kiranta da sunan mai girman kai. ?an rukuninsu mutum uku ne kawai sukazo, ta gaisa da su taja kujerarta ta zauna. Dama ita kaWaice mace a cikinsu, shiyayasa daga gaisuwa sai zancen aiki ke haWata da su. ALLAH kuma ya taimaketa kujerarta itace farkon shigowa, suma ganin yanda take haWe fuska da kame kanta yasa suke shakkar shige mata duk da wasunsu na kwaWayin hakan tun ma a ran farko da tazo. Aikinta ta kamayi kawai kamar yanda ta saba, a haka sauran suka iso, kowa yazo zata Wago su gaisa daga haka ta maida kanta ga aikinta. Kusan eleven ta tashi zuwa office Win Director Mustapha.?Duk da kallo suka bita, wanda ke zama kusa da ita cikin yin ?asa da murya yace ma na kusa da shi,  Wato yarinyar nan akwai girman kai wlhy Ema.. .
? ?? Caraf Yaqub da ke facing Winsa ya ce,  Ba wani girman kai wlhy, ta dai san kanta ne. Idan mace ta cika faran-faran ace ma ballagaza, idan ta kame kanta ace girman kai. Kufa lura ita kamar yanayintane ma haka, miskila ce kawai .
? ??  Tab ai ni kuma bana son miskilar mace gaskiya. Ita mace ko yaya da sau?in kai tafi daWin rayuwa .
? ?  A wajenka ba.....
 Oh to kodai santa kake yine wai Yakub .
? ? ??  To laifi ne idan na sota Zaharadeen, naga dai namiji ne ni. Kuma Win inda zata amsa muku son nata kuke shiyyasa kuke gulmarta. Yarinya na girmamaku amma bakwa gani. Yanzu da sakewa take cikinmu da surutu da fara'a sai kuma ace ta saki kanta a tsakkiyar maza. Ta kuma kama kanta kunzo kunayi da ita mtsooww! .
? ? Ya mi?e ya bar musu wajen. Duk da kallo suka bisa, sai kuma suka kalla juna cikin yamutse fuska.  Wannan guy Win na kula fa son yarinyar nan yake .
? ? ??  Oh kai sai yau ka gane, ai na jima da fahimtar hakan. Kuma banga laifinsa ba dan koni ALLAH na ?yasa .
? ?? Dariya suka sanya a tare harda tafawa.

? ? Maanal kam da bata ma san sunai ba kanta tsaye office Win Designer Director Mustapha ta nufa. Tana shiga Elevator massage ya shigo wayarta, ?o?arin dubawa ta fara yi sai taga Yazeed ne. Nutsuwa tai a karanta sa?on, sai ya zam har elevator Win ta tsaya hankalinta nakan wayar, a haka tai ?o?arin fitowa batare da duban gabanta ba. A dai-dai lokacin da CEO AA Darma ke isowa ga elevator Win Assistant Winsa biye da shi. Ya riga ya kawo jiki, kamar yanda itama ta riga ta taho gashi hankalinta ba a wajen yake ba balle taja da baya kawai sai jitai ta bugi abu. A Wan razane tayi baya, wayarta ta suSuce ?asa hakama gilashin idanunta da document Win duk suka tarwatse kasa.
? ?? Sosai ta Wago cikin Sacin rai dan ganin wanene da wannan aikin bayan ta gama bin kayan da kallo Waya bayan Waya. Shima sai hakan ya zam dai-dai da tashi Wagowar bayan ya gama bin kayan da kallo musamman zanen agogon da yay masifar Waukar hankalinsa. Wani kalar zubama juna ido sukai kowanne fuskarsa a matu?ar tamke, sai dai na Maanal Win ya Wan cika da ruwan hawaye dan har ?yallinsu ya nuna. Yanda tai masa ?iri da idanu sai ka Wauka zata fara zazzaga masa ruwan bala'i ne, dan tuni AS Winsa da wasu da suka zo wajen bayan faruwar accident Win duk sunyi kasare cikin Wunbin mamaki suna son suga mizai faru. Amma mi, a mamakin kowa sai suka ji cikin sanyin murya Maanal Win ta furta,
? ? ?  I'm sorry Sir .
? ? Ta ?are maganar da rissinar da idanunta harma da kanta cikin nuna girmamawa. Shi kansa wani irin rumtse idanu yay da masifar ?arfi, sai kuma ya zagayeta ya shige cikin elventor Win batare da yace komai ba. Wannan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? abu ya bama kowa mamaki, hatta da AS Winsa daya gama tattaro ma Maanal kayayyakinta. Wannan shine abu na biyu daya faru tsakanin Boss da Maanal ko yace na uku harda kaita gida da sukai jiya. Shi sai ma ya rasa kalar tunanin da zai yi akan al'amarin.
? ?? Sauran ma duk sun ma Maanal sorry, kanta kawai ta jinjina musu da Wan yin murmushi ta wuce zuwa office Win Director Mustapha. Bayan tayi knocking aka bata iznin shiga. Ta gaishesa da girmamawa kamar yanda ta saba yima kowa. Shiko ya amsa fuskarsa da murmushi tare da nuna mata kujera. Kanta ta Wan girgiza masa da ajiye document Win hannunta saman desk Winsa.
? ? ??  Sir dama na kammala ne shiyyasa nace bara na kawo maka sai ka duba .
? ??  Yauwa sister Maanal dama kamar kin san yanzu nake shirin nemo ki, dan ban jima da baro office Win CEO ba akan batun. Woow ai sai naga ma kamar waWan nan sunfi ma wancan Win ?yau .
? ? ? Ita dai Maanal komai batace da shi ba kanta a ?asa, sai da ya gama santinsa sannan ya sallameta akan ta zama cikin shiri koyaushe za'a iya nemansa a conference room. Koda ta koma saita samu har gulmar abinda ya faru tsakaninta da CEO Win taje can. Dan ta wuce wasune nayi batare da su sun farga da ita ba. Kowa bata kula ba har abokan zamanta da wasu ke Wan ?us-?us ta zauna ta cigaba da aikinta.

? ? Bayan anje break daga massalaci Maanal ta dawo kan aikinta, dan tunda tazo companyn bata taSa zuwa kitchen cin abinci ba. Kullum da abinda zata ci take zuwa daga gida, dan haka bata taSa maida hankalinta ba. Tana cikin aikin ta samu kira daga head of design office ana nemanta a conference room. Tashi tai Wauke da drive Win data haWa abinda zata gabatar ta wuce. Batayi mamakin ganin duk manyan companyn a wajen meeting Win ba, dan ta fahimci project Win nada matu?ar muhimmanci. Sai da ta gaidasu cikin girmamawa sannan ta zauna a kujerar da aka nuna mata. Kusan zaman mintuna biyu sannan CEO ya shigo AS nashi biye da shi. Dukansu mi?ewa sukai domin girmamawa, sai da ya zauna a kujerar da AS ya gyara masa sannan yay musu nunin su zauna. Duk zaman sukayi, ita dai Maanal bata yarda ko inda yake ta kalla ba. Sai da Director Steven ya mata magana sannan ta tashi. Kamar waccan ranar yau ma ta gabatar da sabbin zanenta, tare da bayanai akan yanda zai iya kasancewa. Yau Win ma dai kowa ya yaba mata matu?a, dan hatta shi kansa CEO Win a mamakinta ya wani zuba mata ido, ita dai kame kanta ta ?arayi. Tattaunawar ta cigaba da gudana, musamman ta Sangaren Head of design and engineering da R&D Director da Sales and Marketing Manager sai shi CEO Win dake Wan saka baki. Sun kwashi kusan awa Waya da rabi kafin a tashi, yau kam Maanal ita ta fara fitowa daga conference room Win tana sauke numfashin gajiya. Har ga ALLAH ta gaji sosai, dan surutun nan na wahalar da ita matu?a. Kai tsaye elevator ta nufa. Koda ta fito floor Winsu sai ta samu anata ?us-?us, bata fahimci ?us-?us Win na minene ba sai da ta ?arasa group Winsu. Sama-sama take tsintar gulmar da su Zaharadeen suke suma, wai wata ?ya?y?yawar budurwa ce tazo neman CEO. Sai dai an hanata shigowa kasancewar yana meeting tana a reseption dan tace ko zai kwana a meeting Win zata jirasa. Abinda ya kawo gulmace-gulmacen kuwa securitys da suka hanata shigowa taima tas tare da sanar musu cewar basu san matsayinta bane shiyyasa, to itace matar da CEO Win zai aura. Wannan furuci nata shine dalilin ?an ?ananun maganganun dan kowa dai yasan wanene CEO Win akan mata. Hatta hoton dake zagaye da duka offices Win companyn kowa yayi gulmarsa ya bari dan babu wanda yasan matsayin mai hoton ko sanin wacece ita. Musamman ma daya kasance bawani gane ainahin wanda ke'a hoton ake ba sam. Abinda kowa ya yarda da shi kawai koma wacece tanada muhimmanci a wajensa. Sai kuma ga ita wannan budurwa tazo da sabon zancen daya Wauki hankalin kowa.
? ? ? Shigowar wani abokin aikinsu sai dai ba'a rukuninsu yake ba ya sakasu maida hankali wajensa su duka banda Maanal da kunnenta ne kawai ke wajen. Cikin gulma yake sanar musu gafa shi can AS na CEO yazo ya shiga da budurwar nan da'alama zancen dai gaskiya ne ita Win matar da CEO Win zai aura Win ce. Duka sosai zuciyar Maanal take yi, sai da ta dinga ambaton sunayen ALLAH da sauri-sauri sannan ta Wan fara jin dai-daituwa. Daga haka taji gaba Waya aikin da take yama fita mata a rai........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.........Yau kam za'a iya cewa itace ta riga kowa fara tattara kayan tashi tun lokaci bai gama cika sosai ba. Dan zuciyarta gaba Waya a ?untace take. Ga ?irjinta ya mata wani irin nauyi sosai. Tamkar an saita sai ga kiran RK ya shigo mata. Kamar bazata amsa ba sai kuma ta Waga, sallamarta kawai ya amsa yace ta fito gashi a waje yana sauri ne bazai shigo ciki ba. Ajiyar zuciya ta sauke tare da amsa masa da gata nan. Daga haka taima sauran sallama kamar yanda ta saba ta wuce.
? ? ?  Kai mutuniyarku kamar fa yanayinta ya sake canjawa tunda akace ga budurwar CEO . Zaharadeen yay maganar yana gumtse dariya.
?? Caraf Yusuf yace,  ALLAH nima na lura da hakan, anya kuwa itama bata faWa tarko ba? Kasan CEO da farin jini wajen matan kamfanin nan kamar ya musu turaren asiri .
? ? ? Dariya suka kwashe da shi, Ema dake jin hausar sama-sama dan da Hausa suke gulmar ya ce,  Baku ji labarin Wazu ba, itama sonshi take shiyyasa take mana wula?anci, in dai CEO ne duk zasuyi su gama maitarsu .
? ? Tsaki yakub yayi tare da mi?ewa yana faWin,  ALLAH ya shirye ku, kuna maza amma gulma ta riga ta muku katutu. Haka kawai kuna ma baiwar ALLAH ?azafin abinda baku da ilimi a kansa.
? ? Caaa suka yo masa da masifa suma, bai kulasu ba

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login