Showing 171001 words to 174000 words out of 219361 words

Chapter 58 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47002

miki, dan tunawar na nufin shiga ukun ki, tun kina iya banbance su waye a gabanki ki koma inda kuka fito. Inba haka ba kuwa..... ta saki wani murmushin da jinjina kanta tai wicewarta da karkaWa ma gwaggo yatsa na tabbatarwa.
? ? ? Harga ALLAH gwaggo ta matu?ar tsorata da yanayin Maanal. Eh tasan dama yarinyar tun tana ?aramarta fitsararriya ce, amma bata san rashin kunyar tata har ya kai haka ba. Da ?yar ta iya ?arfafa zuciyarta ta maida dubanta akan Ammie.  Asiya ni ?arki kema wannan Wibar albarkar a gabanki kina jinta .
? ?? Murmushi sosai Ammie tayi, kafin a karo na farko ta sanya idanunta a cikin na gwaggo.  Mi kuke son nace da ita Talle....
? ? ?  Talle?! Asiya ni kike kira da Talle? . Gwaggo ta faWa a zabure tana katse Ammie. Murmushin Ammien ta sake sakin mata, sai kuma ta Wan laSe baki,  Shi nasan sunanki, tunda shi na tashi nasan ana faWa miki. Tabbas kamar yanda Maanal ta faWa kuyi gaggawar barin gidan nan tunda mutuncinku, dan wlhy bazan hanata Waukar dukkan matakin datai niyya ba ita da ?an uwanta. Tun farko ma da nasan abinda ya kawoku gidan nan kenan da bazaku ko zauna ba balle shigowa nan. Amma kunci arzi?in mahaifina ya fito ne daga ku, hakama mijin aurena daya ce na saurarenku, dan shi tuwo dai tuwo ne ba'a canja masa suna. Amma waWan nan yaran baku da wani hurumi akansu, dan da bakinki kin tabbatar ma da duniya ba jinin Wanki bane ba. Shima kuma ya tabbatar da hakan, idan duk kun manta maza kuje ku sake sabon tunani dan tuna hakan zai matu?ar taimaka muku. Idan kuma na sake ganin ?afar Wayanku a cikin gidan mijina na rantse da ALLAH sai kunyi dana sani da nadamar sani na. Yarinyata kuma nada mijin aure, kai koda bata da shi gara na jerata naita kallo matsayin kayan adon Waki da ace kune kuka zaSa mata mijin aure........
? ? ??  Asia! .
? ? Daddy ya kirayi sunanta a hankali yana mai ri?o hannunta, ?o?arin fisgewa Ammie tayi idanunta na cikowa da hawaye, dan gaba Waya neman birkice musu take yi kamar ba Ammie Sarkin ha?uri ba, dole ya mi?e tare da jawota jikinsa kawai ya rungume. Murmushi Nene da ko a bata furta ba ta saki, hakama Shahidah da Amaal sai suka mi?e suna wata ?ar dariyar sha?iyanci. Dan su kam ai ba sai sun ce komai ba, Auta ta gama komai ita da Ammie. Babu kam rawa jikinsa ya fara yi, da sauri ya du?ar da kansa ?asa hawaye na cika masa ido. Yayinda gwaggo ta gama macewa a zaune ita da Kawu A?ilu. Oho ko'a jikin Daddy, dama yayi hakan ne da gayya duk da sai da ya ya?i kansa matu?a saboda kunyar Nene. Kusan minti Waya tana a jikinsa kafin ya cirota a hankali ya zaunar da ita shima ya zauna a kusa da ita. Kallon su gwaggo yay babu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ko kunyarsu ta sisi.
? ? ? ??  Ina fatan basai mun cigaba da wata jayayya ba. Amma ni zan baku ha?uri, in sha ALLAHU kuma zamu zo gareku domin auren ita Maanal, dan kamar yanda mahaifiyarta ta sanar muku tana da mijin aurenta a hannu.
? ? Wani irin mi?ewa Kawu A?ilu yay a fusace yana kallon Daddy,  Alhaji munzo nan ne domin mutuntaka. Dan haka kada ka zubar da wannan darajar, kar kuma ka biyema sheWaniyar can Asiya dan zamu iya yin komai a wannan karon kan yaran nan .
? ? ? Murmushi kawai Ammie tayi, hakama Daddy. Sai Nene ce a wannan karon ta furta,  To kudai yi a hankali .
? ? Harararta Kawu A?ilu yayi, hakama gwaggo. Babu kam da har yanzu kansa ke'a ?asa sai ya share hawaye. Cikin sanyin murya ya ce,  Gwaggo dama na ce muku abinda ake shirin yi kuskure ne, sannan mutumin nan wlhy bai dace da Maanal ba. Kada kuWi su rufe muku idanu ku.....
? ? ?  Rufe min baki shashasha kawai sallamamme, an?i a bari Win, mu da su kuma mu zuba Wan halak ka fasa. Dalla tashi mu wuce .
? ? ? Komai Babu bai sake cewa ba ya mi?e. Haka suka fice yana waiwayen Ammie data Wauke kanta gefe......

_______&

? ?  Amma mutanen suna da ?arfin hali gaskiya. Tab Wi jan .
? ? Murmushi Daddy yayi da kallon Nene da tai maganar, sai kuma ya kauda cike da girmamawa ya ce,  Bayin kansu bane Nene kuWi ne ke angiza su, amma in sha ALLAHU zan bincika wanene shi wannan Alhaji Bukar Win da suke faWa. Karku wani damu da su in sha ALLAHU babu abinda zai faru. Ina ganin kuma kawai a haWe auren nan na Maanal itama shine kawai masalaha. In ba hakaba zasu iya zagayewa su Waura mata aure da mutum nan fa .
? ? ? ?  Eh kaima kazo da magana mai muhimmanci, amma suma sun san basu isa yin hakan ba....
? ??  Idan har aka Waurama Maanal aure dan saboda su ma ai munji tsoron su kenan. Ka barsu suyi duk abinda suke tunanin zasu iya. Danni ma so nake suyi Win domin allura ta tono garma. Dan haka ina ro?onka Daddyn Hameed komai ayisa kamar yanda aka tsara tun farko. Yanda aka shirya bikin nan da farin ciki bana son a Sata ma Yazeed shi dan ALLAH .
? ? ?an jimmm Daddy yay yana kallonta. Sai kuma can ya saki ajiyar zuciya da jinjina kansa.  Shike nan na fahimceki. ALLAH yasa haka shine mafi alkairi .
?? A tare suka amsa da amine...

Bayan fitar Daddy Nene ta kalla Ammie.  Asiya miyyasa kikace masa haka. Kamar bazai ji daWi ba, zai kuma ga da gaske ba?ya son wannan haWin ne .
? ? ??  Nene sam ba so bane bana yi, bana son a Satama Yazeed farin cikinsa. Hakama Mahaifiyarsa ina son a bata damar masa auren gata kamar yanda ta shirya. Wlhy ban taSa ba?in ciki ko fatan kasancewar Maanal matar Yazeed ba. Shi Win mutumin kirki ne. Amma ina fargabar ta tsinta kanta a irin rayuwar dana tsinta kaina a shekarun baya. Wadda gashi nan har yanzu tana bibiyata. Yanzu ashe Nene har mutanen nan nada ido da kwallin zuwa su nuna suna da ala?a da yaran nan?.... hawaye suka shiga zarya a fuskarta.....

______________&

? ? ? ?  Sir! An tabbatar min yau bata shigo aiki ba kwata-kwata .
? ?? AS ne da furucin cike da girmamawa. Fin minti Waya kafin AA ya Wago idanunsa daga rubutun da yake yi, akan AS ya zubasu. Hakan yasa AS saurin rissinar da nashi ?asa. Shima janyewar yayi ya maida ga rubutun da yake yi. Kafin da ?yar ya furta,  Tayi wani reporting ne akan rashin zuwan nata? .
? ? ?  Gaskiya bana jin hakan, amma zan sake bincikawa.
? ? Komai baice ba. Hakan ya saka AS fita sum-suma ransa fal mamakin boss Win nasa yau. Anya kuwa babu wata ala?a tsakaninsa da yarinyar nan? Koda yake Wan uwansa ne ya kawota companyn ai, maybe ?ar uwarsu ce. Da wannan tunanin ya kai a kujerarsa. Sannan ya jawo phone ya shiga neman shugaban department Win su Maanal.

? ? A Sangaren AA kam tunda AS Winsa ya fita sai ya samu kansa da kasa cigaba da fa aikin nasa, zuciyarsa ce ke ta faman kai-kawo. Karfa yarinyar nan da gaske take tabar aiki? Kai ina bata isa ba. (To wane ?arfi gareka akan hakan?) Wani sashe na zuciyarsa ya ayyana. Fuska ya yamutse, sai kuma ya saki siririn tsaki yana kai hannunsa saman goshinsa ya murza. Fin mintuna biyu sannan ya mi?e. Jikin ?aton window Win office Win nasa ya nufa, ya zubama waje ido na fin mintuna biyar. Sai kuma ya kalla agogon hannunsa mai shegen ?yau. Wajen zamansa ya koma, ya Wauka wayarsa dake fes-fes kamar ba'a amfani da ita yau da kullum ya shiga sarrafawa. Koda yay kiran number Win da yake bu?ata sai ya ajiyeta ya Wauka Bluetooth Winsa ya manna a kunnen...
? ? ??  Assalamu alaikum Son .
? Daga can RK yay sallama. Cikin taSe baki AA ya amsa masa, sai kuma ciki-ciki ya ce,  Ka nema Wanka tun dare bai maka ba .
? ?? Dariya RK ya sanya da faWin,  Sai dai ?ari dan na riga na samu gaka nan. Lafiya kake mun kiran tsakar rana? .
? ? ?? ?an jimm AA yay, sai kuma ya sake tsuke fuska kamar yana gaban RK Winne kafin ya furta,  Miya hana yarinyar nan zuwa aiki yau? .
? ??  Yarinya kuma? Wace kenan? .
? Kamar AA bazai amsa ba, sai kuma dai a da?ile ya ce,  Wadda ka kawo .
? ??  Oh Maanal wai? Am sorry laifina ne wlhy, naso shigowa na nema mata alfarma sai aikin gaggawa ya sameni, taje Kaduna ne Mamanta babu lafiya. Amma yanzu nan munyi waya ta tabbatar min jikin da sau?i ma. Gobe ma zasu dawo ..
? ?? ?oyayyar ajiyar zuciya AA ya saki, a fili kam sai ya hau faWa. Wai dan mi ita bazata zo da kanta ta sanar ba. Ai ita suka Wauka aiki ba shi ba. Miye-miye ta inda yake shiga bata nan yake fita ba. Ko tanka masa RK bai sake yi ba ya yanke wayarsa........
'?
? ??







('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Wannan yanke waya ya sake ?ona ran AA matu?a. Dama RK Win bai san yanda yake jin zafinsa bane. Aiko sai ya sake cika yay fam. ?arshe ya kira Oum da ?orafi, sai masifa yake yi ita har ma ta kasa fahimtar faWan. Sai da yay mai isarsa cike da kulawa ta ce,  Auta Wauka ruwa kasha. Ka kuma ja numfashinka sau uku. Idan a zaune kake ka kwanta kai shiru na kamar mintuna biyar kaji Wan albarka .
? ? ? Karan farko ya saki ajiyar zuciya. Sai kuma ya kashe wayar ya Wauka ruwan yasha kamar yanda tace. Ya kuma ja numfashin da fesarwa sannan ya koma rukunin kujerun office Win ya kwanta a 3 sitter ya lumshe idanunsa. Fin mintina ashirin yana a wajen sai da akai kiran sallar zuhur sannan ya mi?e.....

? ? &A Sangaren Oum kam, wayar RK ta kira. Bayan sun gaisa ta tambayesa mike faruwa shi da Autan ta. Kansa kawai ya girgiza bai Soye mata komai ba ya sanar mata. Sannan ya Wora da faWin,  Karki wani damu da shi, kin san masifa bata masa wahala yanzu. Saboda aikin kamfaninsa sai ta?i zuwa taga mahaifiyarta.
? ? ? ? Murmushi kawai Oum tai da faWin,  ALLAH ya ?yauta. Barni da shi idan ya dawo zamuyi magana. Kaima kuma ALLAH ka daina fusata min yaro .
? ?? ?ar dariya yay daga can shima.  Ya daina dai fusata kanshi Aunty Babba. Ko kuma ki masa aure koya rage wannan zafin ran mara amfani. Ni bara naje inada theater ne yanzu .
? ?? Koda ya ajiye wayar sai ya saki murmushi. A fili ya furta,  Ajwaad kenan, ai kayi sakaci, in dai nine babu gudu babu ja da baya akan Maanal. Komai rintsi sai na mallaketa dan ina sonta. Sanin ainahin ala?arku a yanzu bazai sa na janye ba tunda da bakinka ka furta ba sonta kake ba ba wani ya matseka ba. In sha ALLAHU a ?arhen watan nan za'aje nema min aurenta sai dai koma mizai faru ya faru . Ya ?are zancen da murmushi....

? ?? Eh lallai Uncle RK namu ka shirya kenan=??=?M?. Ina bayanka walle
_______________&

? ? ? ??  Ammie mufa munce miki muna nan har biki .
? ?  Ban yarda ba, kowacce ta koma Wakin mijinta ranar juma'a sai ku dawo. Ko kun manta duk kuna aiki? Kuma kun san zamanku a gidan nan bazai haifar da Wa mai ido ba. Musamman Maanal. Idan kuma so kuke ku Waga min hankali itama a birkitata to .
? ?? Da sauri Shahidah ta ce,  A'a kiyi ha?uri Ammie, zamu tafin anjima in sha ALLAHU .
? ? ??

? ? Badan su Shahidah sun so ba suka shiryo a ranar suka dawo Abuja. Dan sam Ammie ta?i yarda su sake tattauna batun su gwaggo. Da sun Wakko maganar sai ta zame. Gashi ma daga ?arshe ta korosu. Kuma har so sukai suyi mata maganar su Oum. Amma yaya zasuyi, farin cikinta shine nasu.
? ? ? ?? Washe gari dole su duka sukai shirin komawa kan ayyukansu. Duk da dai da farko Maanal ta turza akan rashin komawa wajen nata aikin. Sai da Shahidah ta buWe mata wuta da tabbatar mata zata haWata da Ammie sannan ta shirya rai a Sace. Shahidahn ce ta sauketa sannan ta nufi nata wajen aikin. Shigowar Maanal Win dai-dai da fitowar AA daga mota hannunsa akan kunne ya manna waya alamar magana yake. A kanta ya fara sauke idanunsa dake cikin gilashi, cak ya samu kansa da tsayawa, yayinda ita kuma datai kamar bata ganshi ba tai wucewarta. Idanu ya lumshe a hankali tare da buWewa a lokaci guda. Sai kawai ya mi?ama AS wayarsa dan sam ba fahimtar mi'ake cewama daga can Win?yake ba....

? ?? A reseption suka sameta tsaye ita da Yaqub suna signing. Nan Win ma tamkar bata gansa ba ta wani irin Wauke ido tana sakarma Yaqub wani shegen murmushi daya sanya zuciyar AA Win neman kamawa da wuta. Dan Yaqub Win na gaishesa ma ko kulashi baiyi ba ya wuce fuu. Hakama sauran mutane da wasu a ma'aikatan dake wajen domin yin signing Win bai kula gaisuwar kowa ba. AS na biye da shi da drivern sa dake Wauke da basket alamar abinci ne a ciki. ?us-?us ma'aikatan suka fara na shigowar boss a fusace yau. Maanal dai batace uffan ba, batama nuna tasan mike faruwa ba. Koda suka bar wajen Yaqub ya maimaita maganar shima bata kulashi ba. Sai dai me suna zama sai ga waya wai ana nemanta a office Win CEO. Jitai kamar tace bazataje ba, amma dai ta dake ta mi?e tana sanarma Yaqub da zasuyi wani aiki tare cewar tana zuwa. Da kallo su Zaharadeen suka bita bakunansu cike da gulma. Dama tun shigowarsu ita da Yaqub Win suke binsu da kallon gulma. Ita kuma bata basu fuska ba bayan gaisuwa tai zamanta bata ko kula tambayar da suke mata na rashin zuwa aiki jiya ba da sukai...

? ? ?? Bayan AS ya mata iso yace ta shiga. Batako kallesa ba ta tura kai cikin Office Win fuskarta a matu?ar Waure. A zaune gogan nata yake saman 1 setter dake a rukunin kujerun hutawar office Win. A saman Centre table Win abinci ne da alama shi yay zaman ci a wajen. Dan sanda ta shigo ma yana ?o?arin zuba kunun gyaWa ne dake a wani kyakkyawan ?aramin flaks. Yanda ta turo ?ofar babu neman izini da tsaiwar da tai daga jikin ?ofar baisa ya motsa ba ko kallon inda take. Hidimar zuba abincinsa ya cigaba da yi hankali kwance. Sai da ya kai dankali har kusan sau uku bakinsa tare da shan kununsa a nutse sannan ta tako cike da takaici inda yake.
? ? A Wan zafafe ta ce,  Gani .
? Nan Win ma bai kulata ba, sai da ya gama shan ?amshinsa sannan ya Wan dubeta a karo na farko. Babu alamar wasa ko rangwame a fuskarsa. Kusan kallon sakan goma sannan ya janye ya maida ga abincinsa ya cigaba da ci. Sai da ya sake jan wani minti Wayan kafin a da?ile, a kuma kausashe ya furta,  Miye haWinki da wannan yaron? .
? ? ? Ji Maanal tayi kamar ta dan?ara masa ashariya. Amma sai ta danne cike da rainin wayo ta furta,  Soyayya .
? ? ? Sosai ya Wago kam ya kalleta yanzu. Ma?oshinsa na wani kai-kawo a wuyansa, sai kuma ya janye idanun nasa da wani irin slowly daga kanta.  Hummm ya faWa kawai. Daga haka bai sake cewa komai ba ya cigaba da cin abincinsa. Takaici ya sata juyawa ta nufi ?ofa da nufin ficewarta. Sai dai me tana taSawa ta jita gam alamar ta rufe kenan. Ta fahimci yana sarrafa kofar da remote ne, juyowa tai ranta a Sace ta kallesa. Ganin abincinsa kawai yake ci kamar bai san da ita ba yasa ta datse lips Winta da ?arfi. Da alama mutumin nan so yake sai sun raba hali a bainar nasi cikin ma'aikatansa kenan. A zahiri kam sai ta tako ta dawo inda yake. Batare data tanka masa ba ta fara dube-duben gefensa. Can ko ta hango abinda take nema a saman Centre table Win gab da plate Win abincinsa. Sai da tama remote Win kallon kusan minti Waya sannan kanta tsaye ta nufesa, duk da yanda zuciyarta ke bugawa da sauri-sauri sakamakon kasancewarsu gab da juna haka ta dake takai hannu zata Wauka remote Win. Sai da ta Wauka zata mi?e daga du?owar da tai kawai ya saka mata ?afa sai gata a ?asa. Remote Win yay sama saboda firgitar da tai, shiko ya sa hannu ya cafesa. Yayinda ita kuma ta dafe ?ugunta tana mai datse lips Winta da ?arfi saboda azabar data ratsata. Harda sakin ?ar ?ara.
? ? ? Duk da har cikin ransa yaji zafin da tajin shima amma sai ya maze baiko nuna a fuska ba. Kofin kununsa ya Wauka ya Waura ?afa Waya kan Waya kawai ya zuba mata manyan fararen idanunsa dake cikin gilashi. Mus-mus take da baki alamar ?un?uni ga hawaye na zuba, shi sai abin ma ya so bashi dariya amma ya dake. Indai rashin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login