Showing 156001 words to 159000 words out of 219361 words

Chapter 53 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47009

09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........To rayuwa fa ta fara shuWawa. Abubuwa da yawa nata faruwa. Ciki harda yaye Ajwaad da Oum tayi bayan cikarsa shekara biyu cif yana sha daga jikinta. Tuni ta sanyama Ajwaad Auta, tunda dai Mamy da kanta ta tabbatar da iya gejin abinda zata bata kenan haihuwa ta gaba tata ce. Autancin ko yabi Ajwaad tun da ?arancin shekaru. Dan ALLAH yayisa irin yaran nan masu tsananin ?ulafucin iyaye. Sam baya ?aunar koda wasan wasa Oum tayi nesa da shi. Wani lokacin ko toilet ta shiga yana ?ofar bayi yana jiranta har saita kammala abinda take ta fito. Idan zataje wajen Abah kuwa a ranar girkinta sai fa da wayo da dabara idan ta tabbatar barcinsa yayi zurfi can cikin dare. Wani lokacin kuma dashi dole take tafiya ta kwantar da shi a falo ko in barcin nasa yay nisa ta maidosa cikin ?an uwansa. Akowane motsinsa shi dai Oum ce. Gashi da shegen ?iwa tun yana watanni biyar zuwa shida baya yarda da kowa sai Oum sai Fadeel idan yaso. Amma ko Abah da Mamy basu isa taSashi ba ya hau ihu yana bin Oum da kallo yana kuka. Sanda ya cika shakara Waya da wasu watanni kuwa idan ka takura sai ka Waukesa cizo zakasha ta yanda dole ka saukesa ya koma wajen uwarsa. In ma anguwa suka fita bai yarda wani yako taSasa daga jikin Oum. Baba Sardauna ne ma ke Wan samun wannan alfarmar shima ana Wan yarda da shi saboda yana bashi irin chocolates Win da yake so. A haka ya cika shekara huWu aka saka shi a makaranta kamar sauran ?an uwansa. Duk da su an sakasu tun suna da shekara uku-uku, shiko ?ulafucin uwa ya hanashi. A yanzun ma dai bada?ala ake sha dan baya ?aunar zaman makarantar, yata kuka kenan da kiran Oum! Oum! Shi akaisa wajen Oum Win sa. Shi gida zaije wajen Oumyn sa. Karatu ya?iyi ya hana sauran yara yi. Duk wanda ya nuna kulawarsa da son rarrashinsa ya dan?arama yaro cizo sai an rabasu da ?yar. Ganin haka yasa makarantar suka bada shawarar a ?ara masa lokaci ya ?ara wayo, dan inma ba hakaba bafa karatun zai yi ba. Dole su Oum suka yarda da hakan, amma tana ?o?arin masa a gida ita da Fadeel musamman na Sangaren addini. Gashi kuma da ?wa?walwa Masha ALLAH.
? ? ? ? Sai da Ajwaad ya cika shekara bakwai a duniya sannan Mamy ta sake samun ciki, a lokacin yana zaman makaranta da ?yar dan yana a nursery 2 ma. A islamiyya kuwa Alhamdullah ya tashi da ?wazon karatu kamar sauran ?an uwansa biyu. A wannan karon abinda ya fara tadama Mamy hankali kamar Abah bai damu da cikinta ba kamar ukun can na farko, sai Oum ce ma ke dama-dama da ita da bata kulawa. Idan tai magana yace to mikuma ya rage shida keda uku rigis, ai sai fatan alkairi da addu'ar ALLAH ya sauketa lafiya. Wannan furuci nashi na cimata zuciya, amma haka take dannewa ta maida abin wasa. A haka ta shiga watan haihuwa, a kuma lokacin Abah ya fara musu gini dan yace wannan gidan ya musu kaWan ga zuri'a suna tarawa. A wata juma'a Mamy ta sauka lafiya ?an biyu duk maza. Musalta muku irin farin cikin da wannan ahali suka shiga a wannan karon ma Sata lokaci ne. Anyi shagalin suna kamar yanda akai na baya, duk da Mamy taso ace na wannan karon yafi na bayan armashi kodan biyu data santalo. Haka dai suna ya tashi lafiya yara sukaci sunan Hassan da Hussain. Dan tace bata son a canja mata suna a barsu da nasu. Duk da a wannan karon Mamy batace ta mallakama Oum su ?an biyu ba bata fasa yin hidima a gareta da jinjirayen ba kamar yanda ta saba. Dan har takai Ajwaad na nuna kishinsa a fili, sai dai suyita masa dariya kawai. Bayan yaye su ?an biyu da wata uku Hussain ya fara laulayin ha?ora, ya dinga gudawa irin na ha?ora mai wahalarwa. Abin ALLAH kwana biyu kacal a wannan halin UBANGIJI ya Wauke abinsa. Duk da rasuwar yaro ce ta girgiza wannan ahali, dan daga Oum har Mamy kuka rurus sai Abah ne ke lallashinsu, da ?yar suka ha?ura suka sabarma kansu da rashinsa. Sai kuma tunda Hussain ya rasu shima Hassan lafiya ta masa ?aranci. UBANGIJI mai rahama da jin ?ai shima bai cika kwana arba'in ba yabi Wan uwansa. Ai neman zautuwa Mamy tayi, da ?yar ake tausarta. Sai dai kuma babu yanda ta iya da hukuncin ALLAH.
? ? ?? Tun bayan rasa ?an biyu ko Satan wata Mamy bata sake yi ba. Har suka tare asabon gidansu da a yanzu suke ciki wanda ke ma?waftaka da nasu Maanal. Zuwa yanzu tsanar Oum Mamy keji mai zafi a ranta, amma a zahiri bazaka taSa fahimtar hakan ba, gefe ga uwarta da ?an uwanta dake zugata. Ba Oum kawai ba, hatta duk wanda Oum ke huWWa da shi Mamy ta tsanesa. Dan haka bata taSa son Ammie da su Maanal ba. Amma koda wasan wasa bata taSa nunawa a koda fuskarta ba. Sai ma nunawa take kamar tanama Oum kawaici musamman akan tarayyar Maanal da Ajwaad dake a bayyane ga kowa. Ita ko Oum soyayya takema Mamy ta gaskiya da kuma zuciya Waya, jin girmanta take da kimarta ta yanda zuciyarta koda hasashe bata taSa kallon munininta ba. Kai a yanzu koda Abah yazo yace da Oum ga munin Mamy to tabbas bazata amince ba. Ta bata matu?ar yarda da gaskiya ta yanda bata ko jin wani SurSushin kishita a ranta. Kai sam bama ta mata kallon kishiya sai ?ar uwa. Hatta da sirrinta bata taSa canjawa daga yanda take sanar mata ba a sanda suna amintaka da ?awance. Komai buWema Mamy take da zuciya Waya ta nema shawara. Kuma a cikin ?an uwanta kaf babu wanda ya taSa kallon illar hakan dan suma yarda Waya suka bama Mamy saboda Wunbin hallaci da yakana da dattakon data nuna ga Oum Win. Lallai Mamy ta samu fada da soyayya tako ina daga zuri'ar Baffa Ishaq Darma. Yarda suke mata ta gaskiya, basa taSa banbantata a matsayin bare a cikinsu, basa taSa banbantata tsakaninta da Oum dake matsayin tasu. Kai sai suyi mata abu basu yima Oum ba musamman ma mahaifinta Dr Kasheem Kura. Dan shi yakance Mamy itace ?arsa. Oum kuwa ta Baba Sardauna ce.
? ? ? ? Itama a zahiri ta ri?e dukkanin abinda zasu kalleta da wannan mutuncin, duk da zuciyarta cike take da shirin maido da ?a?anta gareta komai tsahon lokaci da rayuwa zata bata. Hakama duk damar data samu daga Abah da yarda bata gamsar da ita ba, kullum cikin sake harin ninkin baninkin Winta take yi. Duk da kuwa ta wawashi kaso mafi girma daga soyayyar tasa. Dan tun fara girman su Fadeel Oum ta sake sallama mata Abah Win kaso saba'in cikin Wari, ita kuma yake ri?e da talatin cike da kawaici da dattakonta. A yanzu ko tafiya Abah zai yi da ita ne. Idan wani abu ya taso kai tsaye Oum zatace yaje suyi da Mamy ita bazata iya yin nesa da yaranta ba. Tun abin na bama Abah haushi har ya ha?ura ya sallama dan ya fahimci mai raba Fateema da ?a?an nan nata sai dai ALLAH. Musamman Autan ta uban ?an ?alata da ?ulafucin uwa.
? ? ?? Duk da Oum bata taSa fitowa ta sanar ma yaran ainahin mahaifiyarsu ba tana nuna musu girma da darajan Mamy a garesu. Kullum cikin cusa masu soyayyarta take a zukatan yaran cike da hikima. Tana ?awata musu girma da kimar Mamy a zukatansu. Tun abin baya tasiri a ransu harya fara. A hankali Fadeel da Fawzan suka Wan fahimci wani abu kaWan bamai yawa ba. Sai dai hakan bai taSa canja musu Oum Winsu a matsayin da suke kallonta ba. Ita dai suka sani, ita kuma suke kallo da matsayi irin na uwa da mahaifiya. Amma suna girmama Mamy da bata hakkinta da mata soyayya kamar yanda Oum ta koyar da su take ma kan koyar da su Win. Shi dai oga Ajwaad Auta Oum Winsa kawai ya sani. Shi uban kowama ya mutu har liman in dai za'a bar masa Oum Winsa. Farin cikinsa ce ita, sannan duniyarsace. Bai haWa soyayyarta data kowa ba a duniya...
? ? ? Wannan halin na Ajwaad na cima Mamy rai matu?a, dan ALLAH ya jarabceta da soyayyar Ajwaad fiye da duk sauran yaranta. ?aunar yaron take har ?ar?ashin zuciyarta. Ga shi kuma hankalinsa san baya a kanta yana akan ma?iyarta ne. Shiyyasa take sake jin ninkuwar zafin Oum Win matu?a. Gashi ta fahimci itama Oum Win tanama Ajwaad wata irin soyayya mai girman gaske. Hakan na nufin bayan Aliyu sun sake yin tarayya akan abu guda kenan. Wato soyayyar AJWAAD ALIYU ABUBAKAR DARMA...

? ?? _MUN SAKE DAWOWA DAI CIKIN LABARIN RAYUWAR AJWAAD DA MAANAL DATA GABATA=?O?=??_

? ?
*GIRO:-* A Giro dai an Waura auren Babu da amaryarsa Safarah. Safarah yarinya ?ya?y?yawa mai busashen ido. Dan cikakkiyar ?ar tallace a tashoshin motoci na yankin ?auyen Giro da cikin Suru. Musamman a ranakun kasuwanni. Kai har cikin Kebbi idan ta kama suna zuwa kawo kayan sayarwa ita da ?awayenta. Gwaggo ta zaSama Babu ita ne dan a cewarta itace dai-dai da Asiya. Anko sha biki, dan su Ammie sun sha kallo. Bajinta sosai Gwaggo tayi a bikin dan dabbobinta har goma ta saka a kasuwa. Bayan tarewar amarya a nan dai gidan Wakin dake a tsakanin Gwaggo da Ammie ango yasha bidiri. Dan Babu dai kura ne ba'a bashi ajiyar nama. Duk da ma dai abin bai masa armashi ba saboda samun Safarah ba'a cikakkiyar budurwa ba ita dai. Amma tsabar iya bariki na yarinyar nan da dudu shekarunta goma sha tara ne a duniya sai ta dinga zumbuWa masa ihu da kururuwa ita a dole tana shan wahala. Wannan ihu ya tadama Ammie hankali, bawai akan kishi ba, duk da bazatace bata kishin mijin nata ba. A'a saboda su Shahidah ne. Dan takai yaran nan sai da suka farka a barci suma. Yayinda itama kanta Gwaggo data fito tsakar gida a wannan tsohon dare take faman kiran sunan Babu da gargaWinsa akan wai yabi Safarah a hankali, ya dai san yarinyar ?arama ga mutuncinta ta kawo. Wannan abu shine ya taru ya saka Ammie kuka dan su Amaal nata jera mata tambaya akan ko mi ya samu amaryar haka. Sai dai bata kula yaran ba, daga ?arshe ma ta musu tsawa suka kwanta. A ranta dai tana sake godema ALLAH da su Abah suka wuce da Maanal. Dan tabbas kaWan daga aikinta tama fita itama koda safe ta tsare Babu Win da tambayoyi.
? ? ? Wannan kuka da amarya tasha da ihun iskanci yasa kowa ya yarda ta kawo mutuncinta. Shi ko Babu tai masa Waurin goro dan bashi da damar? musawa. Ga wata irin kunya da nauyin Ammie da ALLAH ya jarabceshi da ita. Dan ?iri-?iri ya kasa yarda ya haWa ido da ita a wannan yinin baki Waya. Ko hanya suka haWa duk sai ya daburce. Itako Ammie ta dake abunta ko'a fuska bata nuna masa ba. Amma a dare na biyu saita tura Amaal da Shahidah kwana Wakin Zainabu Waya daga cikin matan gidan, kasancewar tasan mijinta baya gari. Dan gara ta nesanta yaranta da shiyyar gaba Waya kafin su fahimci abinda ke faruwa.
? ? ? ?? Aiko Ammie tayi dabara, dan daren yau Win ma bata canja zani ba. Sai da Safara tayi duk iya yinta ta hillaci Babu ya kasance da ita. Gashi dama ta Wirki magunguna shima an Wirka masa ta hanyar abinci. Ai sai ihun ya zama nasu su biyu yau ita da shi. Kai jama'a wannan iskanci dami yay kama haka. Cewar Gwaggo cikin mitar son yin barcin da suka hanata. Amma da safe ko'a fuska bata nuna ba saima kulawa take bama amarya ta musamman dan Ammie taji haushi. Sai kuma Ammien ta tabbatar mata ita Win ?ar halak ce dan bata nuna damuwarta ba koda a fuska.? Kasancewar daren jiya ta kwana salla da karatun Alqur'ani sai ta tashi sakayau zuciyarta cike mamaye da farin ciki. Musamman daya kasance da safe ta kira Oum a waya sun sha hirarsu harda Maanal dake ta faman bata labaran daWin da Oum da Bestyn ke ciyar da ita. Shi kansa Babu Win sai yanayin na Ammie ya sake jefa shi a ?aulani da Wunbin kunyarta da shakkarta ma..........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenm
u =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.......... Ni bazan je ba barci nake ji .
? ? Maanal ta faWa tana ture hannun Ajwaad dake ?o?arin sauketa a saman gadonsa. Dan Wakin ta shiga ta masa uwar Sarna a wadrobe Winsa da duk abubuwansa. ?akin nasu ne su uku amma a tsare yake, kowa da sashen kayansa da abubuwansa da kuma Wan gadonsa. Maanal kan shiga Wakin amma bata taSa komai na Fawzan da Babban Yaya sai na Ajwaad. Yau kamar abin arzi?i suna tare a Wakin suna duk wani assignment Win da aka basu na islamiyya kasancewar zuwa gobe zasu koma. Sai Mamy tai kiran Ajwaad ta aikesa kai mata markaWen alale da zatayi a gidan yau matsayin abincin rana. Wannan dama Maanal ta samu ta canja akalar assignment Win nasu ta koma zane-zanenta na fama. Dan tana son zane-zane sosai tun bata kai haka ba. Kai a makaranta makinta dabanne akan subject Win ma saboda yanda tai matu?ar ?warewa. Ko aiki aka basu awannan fanin hatta Ajwaad itace ke masa kai har su Fawzan bata suke da su Shahidah. Tana cikin zane-zanen ta ajiye ta sauka a gadon inda take ta koma masa bincike a kaya wai tana neman colours wanda take amfani da su sun fara bushewa basa mata da ?yau. Daga haka ta Sige da Sarnarta tai kaca-kaca da komai. Tana jin zai shigo ta haye gadonsa da sauri tai likimo ita adole barci ma take yi. Shi ko tsaye yay kawai yana kallon fallasar datai masa da kayayyaki. Amma sai baice komai ba ya ?arasa saman gadon ya Wagota yana faWin,  Tashi kije Wakin Oum tana kiranki.
? ? ? Shine ta ?waSe fuska da faWin itafa bazataje ba barci ma take ji. Shiru yay yana kallonta, sai kuma ya saki hannun nata ya koma kan kayansa ya fara tattarewa yana maida komai inda yake. Dan shifa duk da ?arancin shekarunsa komai nasa akan tsari yake da tsafta. Dan Ajwaad sam baya ?aunar ?azanta. Shiyyasa komai nashi a tsaftace a killace yake. Yana tsaka da maida kayan kuma sai ta sakko ta dawo wajensa tana masa surutu da nuna masa zanen agogon da tayi. Harara ya zuba mata ya Wauke kansa. Ita kuma ta tsaya tana kallonsa kawai. Sai kuma ta kumbura baki da jefa masa book Win ta fice tana kuka wai ita babu ruwanta da shi kada ya sake mata magana kuma. Baiko kulata ba sai da ya kammala maida komai har books Win nasu dake baje a gadonsa ya gyara gadon sannan ya Wauka book Win data jefa masan. Shiru yay yana kallon zanen agogon da tayi, yayi matu?ar ?yau tamkar ka saka hannu ka cirosa. Sai yaga ya banbanta masa da duk abinda ta taSa zanawa kodan bata taSa zana agogon bane sai yau oho. Samun kansa yay da buWe box Win da yake adana muhimman abubuwansa ya saka shi ciki ya maida ya rufe. Daga haka ya shiga bayinsu dake a Wakin yay wanka ya canja kayansa sannan ya fito..

? ? Wannan zanen agogon shine tushe kuma sila na ginuwar buri mai girma a zuciyar Ajwaad game da Maanal akan harkar zane-zane musamman agogo....

____________&

? ?? Sosai Giro tama Ammie zafi, zafi mai tsanani ita da yaranta. Dan haka ta ro?i Baabu komawa Kano. Da farko ya turza, saboda gwaggo ta sakashi a Waki ta kitsa masa cewar yabar Ammie ta cigaba da zama anan Giro. Itako a karo na farko tattara kayanta tsaf dana yaranta washe gari ya fita shi da amaryar tasa da Gwaggo zuwa can gidansu wai babanta babu lafiya ta baro Giro bisa taimakon Baba Haruna. Taso ta kwana a kabbi. Sai dai rashin mukulli dan yana a hannunsa yasa haka suka fallo hanya. Cikin amincin UBANGIJI suka iso cikin Kano kusan tara na dare. Sai da suka shiga gida ta kira Oum ta sanar mata. Sosai Oum tayi mamaki, amma sai ta ture mamakin ta kwantar da Maanal datai barci a jikinta ta fita. Kitchen ta shiga ta haWa musu abinci sannan ta kira Abah a waya Fawzan ya mata rakiya.
? ?? Sosai hankalin Oum ya tashi da ganin yanda duk Ammie ta rame ta lalace. Gashi suna haWa ido kawai Ammie ta sakar mata kuka. Jiki na rawa ta ajiye abincin ta rungumeta tana lallashi. Sai da tayi kukan sosai sannan Oum tace ta tashi tai wanka. Wankan duk sukayi sukaci abinci, sannan Oum da Fawzan suka koma gida. Damuwa fal kan Oum. Washe gari rijib Ammie ta tashi da ciwo, dole suka wuce asibiti. Aiko aka basu gado dan likitocin sun tabbatar da jininta ya hau sama matu?a. Sai da Ammie tayi kwanaki huWu sannan aka sallemta suka dawo gida. Washe gari cikon na huWu sai ga Baabu da amarya sun iso. Ammie batayi mamaki

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login