Showing 75001 words to 78000 words out of 219361 words

Chapter 26 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46974

nan tana mata wani irin amsa kuwwa ne da maimaita kanta a matsayin wata murya da amonta ya faru ya kuma shuWe a duniyarta ta baya. Amma sai ta dake, cikin yanayinta na nutsuwa ta cigaba da taka lallausan carpet Win dake tsakkiyar kujerun zuwa inda dattijuwar take zaune, dan tana zaune ne daga ?asa abinta duk da tima-timan kujerun dake falon. Cak Maanal ta tsaya yayinda take gab da kaiwa inda dattijuwar take, bakomai ya sakata tsayawar ba sai murya ta biyu data daki tsakiyar kunnenta tayi amsa kuwwa a cikin kanta. Sam batai zaton akwai wani bayan dattijuwar a cikin falon ba duk da taji wani ?amshi bayan na turaren da aka saka a gidan da wanda ta tabbatar dattijuwar keyi. Sai da RK ke faWin,  Wai dama da gaske kake daga massallaci gida zakayo ashe? .
? ? ??  Kaje nemana ne? .
? ? AA dake kishingiWe a saman lallausan carpet Win kusa gab da dattijuwar dan filo ne kawai ya raba tsakaninsu gabansa wasu document ne barbaje, sai dai a hannunsa shi novel ne yake karantawa, a maimakon shaddar Wazun yanzu kam ?ananun kaya ne ba?a?e a jikinsa. Amsar da RK ya bashi yana nuna Maanal da faWin,  No naje Waukar Maanal ne kawai dai ya sashi wani kallar Wago idanunsa ya sauke a kan Maanal Win data kasa gaba ta kasa baya. Dai-dai nan itama Dattijuwar da hankalin ta ke akan su Barrah ta Wago tana maimaita sunan.
? ? ??  MAANAL! Sai kuma ta mi?e zaram.  Rafeeq da gaske Maanal Wina ce kamar yanda zuciyata ta ayyana min yanzu-yanzu ko suna ne yazo Waya, to amma akwai kamanni mafa ta kai ?arshen maganar tana ?arasowa inda Maanal take. Lallausan hannunta mai Wauke da zabba masu ?yau da Waukar idanu, tare da bangles takai kan haSar Maanal data lumshe idanunta da suka cika da ?walla ta Wago. Sosai take raba idanunta akan fuskar Maanal Win, sai kuma ta juyo ta kalla RK da shima ya mi?e cike da mamaki, janyewa tai ta maida ga AA da ya maida idanunsa ga book Win hannunsa sai dai tuni abinda yake karantawar ya suSuce masa.
? ? ? ?  Auta gane min nan, wlhy Maanal ce ko? Ko Auta Manaal Wina ne dai ba wata ba. Ajwaad taso, taso dan ALLAH ka tayani gani ko idanun nawane dai ba Baby ba bace....
? ?? Da wani irin ?arfi AA ya rumtse idanunsa batare daya Wago Win ba, ko motsima baiyi ba daga yanda yake. Sai RK ne ya ?araso wajen cikin sassarfa yana faWin,  Aunt da gaske kin san Maanal Wina? Maanal Please! Da gaske kema kin san Aunty na? . Duk ya ruWe da farin ciki shi kam.
? ? ? ? ? Cikin rawar muryar kuka Maanal da tausayin yanda dattijuwar ta rikice ya sake mamayeta, a hankali ta shige jikinta tana faWin,  Oum nice, Maanal Winki ce Oum. Dama baki manta dani ba, dama zan sake ganinki? Ashe muna da rabon sake haWuwa kafin na koma ga ALLAH . Wani irin kuka mai ban tausayi ya suSuce mata, sai dai hakan bai hana muryarta fita cikin nutsuwa da sanyi ba. Sanyin dake bayyana tasirinsa a jikin AA, duk yanda yake sake kamewa da dakewa abin na neman fito da kansa. Dan Barrah da kukan Auntyn tasu ya sakasu yin narai-narai da idanu suma zasuyi kukan ta matsa gab da shi tana faWin,  Uncle kaga Mie-mie na kuka ita da Grandma . Amma ina baiji yarinyar ba, sai da ta Wan girgiza shi sannan firgigit ya buWe idanunsa da suka kaWa matu?a tare da Wagosu ya sauke akan yarinyar. Dai-dai kuma Barrah ta mi?e ta nufi inda Maanal take ta rungume mata ?afafu tana kiran sunanta.
? ? ? ? ?ago Maanal Oum tai daga jikinta itama tana share nata hawayen ga murmushi ya?i barin fuskarta. Hannayenta duka biyu tasa tana sharema Manaal hawayenta da suka gagara tsayawa, dan gaba Waya ma ta kasa cewa komai saboda ita kaWai tasan irin kalar farin cikin da take ciki. Juyawa tai ga RK da ke kallonsu cikin ruWani, murmushi ta sakar masa shima.  Rafeeq ALLAH yay maka albarka kaji, yau kam kayi mun babbar ?yauta daka kawo min Wiyata har gida.....
? ? ??  Aunty duk kin ruWar dani wlhy, wai kin santa ne daman? .
? ??  Sosai kuwa Rafeeq, zan iya cemaka kusan nice na raini Maanal ma .
? ??  What!? Raino fa? .
?  ?warai ma kuwa. Haihuwar Maanal ne kawai ba'ayi a gabana ba. Kunga bismillah kumuje mu zauna .
? ? ? RK dai da ?yar ya kai zaune, sai dai idanunsa akan Oum da Maanal kamar mai tsoron su Sace masa. Waya Oum ta Wauka tare da bada umarnin a kawo ruwa. Babu jimawa kuwa sai ga yarinyar nan data buWe musu ?ofa Wauke da tray wata da bazata wuce sha huWu ba biye da ita. Cike da ladabi da girmamawa suka ajiye kayan a saman Centre table, sai kuma suka shiga gaishe da su RK. A dai-dai nan Oum dake ri?e da hannun Maanal kamar mai gudun a ?wace mata ke tambayarta,
? ??  Ina ?ar uwata Maanal? Ina su Shahidah da Abban ku? .
? ? ? ??  Oum Ammie na nan lafiya Lau, hakama su Didi, wannan ma yaran Didi Shahidah ne .
? ??  Masha ALLAH! Masha ALLAH! Yanzu yaran Shahidah ne wannan? Kai jama'a ALLAH mai alkairi. Kuzo nan kuyi ha?uri ganin ?ata ya Wauke min hankali . Tai maganar tana kamo su Haneeff da sukai ?wale-kwale saboda kukan Maanal Win. Cikin Wari-Wari bakamar Wazu da farko ba suka ?araso wajen Oum Win, sai da Maanal ta kallesu da sakar musu Wan murmushi ta ce,  Itama Grandma ce ku gaisheta ku faWa mata sunayenku .
? ? ? Karo na farko yaran suka saki ajiyar zuciya, sai kuma suka shiga gaishe da Oum Win. Barrah ta faWa mata sunanta, da sauri Oum ta kalla Maanal. Murmushi Maanal Win tai mata da jinjina kanta.  Eh Oum sunanki aka saka mata, Ammie ce taso sakawa tun akan su Waleed, sai kuma suka kasance maza. Shine Didi na haihuwa aka saka .
? ? ? ? ? Wani irin rungume Barrah Ammie tayi a jikinta, ?auna matu?ar ?aunar Ammie na ratsa ?ashinta da Sargo. Muryarta na Wan rawa ta ce,  ALLAH sarki ?ar uwata. Ashe Asiya bata manta da ni ba .
? ? Murmushi mai ciwo da ?una Maanal ta saki batare data iya cewa komai ba. Sai wasa take da yatsunta kawai. Oum ta juya ga AA tana faWin,  Auta kaji fa ashe Asiya bata manta dani ba. Sunana aka sakama Wiyar Shahidah .
? ? ? ? ? ? Karo na farko ya saki wani irin murmushi mai ban mamaki, irin mai ma?alewa a gefen bakin nan da sai kana kallon mutum kake sanin yayi, sai kuma ya yun?ura a hankali ya ri?o hannun Barrah, matsota yay jikinsa kawai ya rungumeta. A mamakin kowa dake falon sai ji sukai ya furta,  I love you so much tunda kikaci sunan Oum na, ALLAH ya albarkaci rayuwarki .
? ?  Uncle ni banda ni? .
Haneeff ya faWa babu zato. Dariya Oum da RK da masu aikin nan sukayi, yayinda Maanal tai Wan murmushi da girgiza kanta. Shi kam AA idanunsa ya buWe sosai a kan yaron, sai kuma shima ya sakar masa murmushin da mi?a masa hannu ya ri?osa, cikin maganar nan tasa ?asa-?asa ya ce,  Kaima ALLAH yay maka albarka .
? ?? Cike da farin ciki Haneeff ya amsa masa. Shima RK da Oum duk suka amsa............
'?

? ??>??Nayi tambaya ko nayi shiru wai???.. kai Bara dai na haWiye kayana>?q?. Idan kuma akwai mai irin tunani na mu haWu a comment


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........Sosai zuciyar RK ke yin kaikawo a ?irjinsa matu?a akan wannan al'amari. Ba komai ya kawo hakan ba mamakin Maanal da AA da koda wasa basu taSa nuna masa sun san juna ba. Sannan miyyasa AA Win bai sanar da Oum fara aikin Maanal a companyn sa ba kusan sati uku kenan. Ko shima dai bai san Maanal Win bane? Ala?ar iya Oum Win ce kawai da su Maanal Win?. Zuciyarsa na ?o?arin gamsuwa da hakan sai ga sallamar yayan AA Win, da'alama ma yanzu ya shigo gidan daga wajen aiki.
? ? ?? Zama yay a kujera yana sauke numfashi. Oum dake kallonsa cike da tausayawa na jera masa sannu. Amsawa yay fuskarsa da murmushi sai kuma ya Wora da gaisheta. Sai kuma ya juya ga RK yana faWin,  Barka da juma'a Uncle .
? ? ?? Amsa masa RK yay shima yana murmushin.  Wai sai yanzu kake dawowa gida? ?arfe biyar fa? .
? ??  To ya muka iya Uncle. Bakaga shi Autan Oum da yake Wan shagwaSa ne ya gudo wajenta da wuri ba . Dariya RK yayi ganin yanda AA ya dallo musu harara su duka ya maida idonsa ga novel Winsa batare da yace komai ba. Sai da suka tsagaita Maanal da kanta ke ?asa ta shiga gaisheshi ita da su Barrah. Kallonta ya Wan yi, sai kuma ya Wauke idonsa ya maida gasu Barrah yana amsa musu da murmushi. Kasancewarsa mutum mai barkwanci idonsa akan RK yake faWin,  Uncle R kodai Momyn tamu ce ne wai? Dan Wazun Oum ke sanar min zaka kawota yau .
? ? ?? Kallon Maanal RK yayi yana mai jinjina kansa fuska Wauke da murmushi.  Gatanan ai na kawo muku .
? ?  Kai kai Masha ALLAH, Momyn mu ai ban san ke bace dana dur?usa har ?asa. Matar Uncle Rafeeq fa. Bara kiga na taso ki saka min albarka ga Wanki yazo gaisheki .
? ?? Dariya Oum da RK sukayi, yayinda Maanal ta Wan Wago ta kallesa a karo na farko. Dai-dai yana ?o?arin sake yin magana amma sai maganar tasa ta ma?ale a saman harshe saboda saukar idanunsa akan Maanal. ?an wara idanunsa yayi na rikicewa, sai kuma ya maida kallonsa ga Oum dake sakin murmushi itama idonta a kansa. Ai da wani irin sauri ya mi?e y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ?arasa kusa da Oum Win ya zauna, tare da kai bakinsa saitin kunnenta ya ce,  Oum idona ne kokuwa dai kaina ne ya kwance da gajiyar aiki? Wai kin san wa nake gani kuwa? Little fa, Bestyn Auta? .
? ? ?? Kai Oum ta jinjina masa fuskarta na Wan komawa damuwa, itama a hankalin ta ce,  Itace Fawzan, Maanal ce. Itace kuma Rafeeq ya kawo mana matsayin wadda zai aura .
? ?? Ai zaram sukaga Fawzan ya mi?e yana faWin,  What!! gaba Waya idanunsa a waje sosai, sai kuma ya juya yana kallon AA daya wani share kowa yana sauraren surutun Haneeff, idanunsa kuma nakan novel da tunda su Maanal suka shigo ya daina fahimtar labarin. Sake Waukewa yay daga kan AA Win ya maida ga Maanal daketa ?o?arin saisaita kanta. Murmushi ta sakar masa mai sanyi, cikin muryarta mai zurfi da rashin son hayaniya ta ce,  Yaya F .
? ?? Maimakon amsawa sai yakai zaune jagwab a kujera yana faWin,  Ya ilahil'alamina da gaske Little Win ce dai Oum. Ni abin ma sai yake min kamar mafarki wlhy .
? ? ? ?  Bakai kaWai ba Fawzan, ni kaina kallon komai nake kamar a mafarki, yau Rafeeq ya haWa zuminci sai dai ALLAH ya saka masa da alkairi. Kalla yaran nan yaran Shahidah ne su duka, macen sunana aka saka mata ma .
? ? ? ? Kallonsa ya maida ga yaran, sai kuma ya kalla Maanal.  Little! Su Shahidah duk sunyi aure kenan? .
? ?? Kan Maanal a ?asa ta ce,  Eh yaya. Itama Didi Amal yaranta biyu .
? ? Wani murmushi ya saki mai kama dana damuwa, sai kuma ya jinjina kansa,  ALLAH sarki rayuwa komai sai kaga yana faruwa kamar a mafarki. Oum jiba dai Autar ki duk ta canja, komai na Little ya canja kamar ba ita ba. Ji yanda ta zama shiru-shiru, ba surutu yanzu, komai nata ya canja, ta girma ta ?ara tsayi .
? ?? Murmushi sosai Oum tayi itama idonta akan Maanal datai ?asa da kanta kawai tana wasa da yatsun hannunta.  Sosai kam Auta ta canja Fawzan, badan fuskar na nan ba ma sai nace an canja min ita gaba Waya. Girma yazo .
? ? ?  A girma yazo kam Oum, ko'a mafarki akace min little zata koma shiru-shiru haka za'a kwana gardama dani ban yarda ba. Little ina Ammie da Abbah fa? .
? ? ? ?  Lafiya lau Yaya, Ammie na Kaduna itama .
? ??  Ban gane ba, kun dawo Kaduna ne yanzu? .
? ? Kai kawai Maanal ta jinjina masa. Cikin mamaki ya Wan juya ya kalla Oum, itama shi take kallo, kamar zaiyi magana sai kuma yay shiru saboda maganar da RK yayi....
? ? ??  Nifa gaba Waya sai sake sakani a wani irin dogon tunani mai rikitarwa kuke wlhy Aunty, wacece Maanal a wajenku dan ALLAH? Ya akai kuma ni ban santa ba? .
? ??  Ai kwantar da hankalinka Uncle kada ka wani ruWar da kanka. Maanal dai Wiyar Oum ce, mu kuma ?anwa ce. Abinda yasa baka santa ba lokacin da mukai zaman Kano ne, kai kuma sannan kuna Paris .
? ?? Da mamaki RK yace,  Kenan har AA ya santa? .
? ? Su dukansu juyawa sukai suka kalla AA Win da furucin RK Win ya wani daki zuciyarsa, hakan ya sashi tsayawa cak da karatun da yake duk da dama tun Wazun ba fahimta yake ba. Kai Fawzan ya jinjinama RK. Sai kuma ya ce,  Tabbas ya santa .
? ? ? ? Cike da mamaki RK da ke kallon AA ya ce,  Lallai, amma gaskiya na sake yarda kai abin tsoro ne AA. Amma shine koda wasa baka nuna min kasanta ba. Aunty kusan fa 3 weeks da fara aikin Maanal a companynsa shiyyasa kikaga inata ?ara jinjina mamakina ai .
? ? ? ? Kallon juna Oum da Fawzan sukayi, sai kuma suka kalla AA Win da har yanzu dai yana a yanda yake, sai ka rantse baya falon ko kuma baya jin mima suke faWa akansa. Fawzan ya girgiza kansa kawai da murmusawa,  Ai autan Oum sai addu'a Uncle. Little kice har an kammala karatu? ya maida hankalinsa ga Maanal.
? ?? Idanunta ta janye daga satar kallon AA Win itama. Ta amsa ma Fawzan da,  Eh Yaya har sarvese nayi .
? ? ? ?  Kai Masha ALLAH, kinga rigimarki ta saka kin kammala karatu da ?arancin shekarunki, kai Little rigima .
? ? ? Hannu Maanal tasa ta rufe fuskarta dan tuna baya. Yayinda Oum keta dariya itama tana tuno abubuwa kamar labarin Film. A mamakin su sai sukaga AA ya mi?e batare da yacema kowa komai ba ya nufi hanyar ficewa daga falon. Da kallo kawai suka bisa.... Sai da ya taka step na farko batare daya jiyo ba ya ce,  Oum na wuce massalaci . Murmushi Oum tayi da masa addu'a, yayinda RK ya mi?e yana faWin,  ?an rainin hankali shine bazakace mu tashi lokacin salla yayi ba . Fawzan ma mi?ewa yay yana dariya. Sai kuma ya fara raira wa?ar Hamisu breaker _?ar Arewa_.
 Duk wanda yay gamo da abin ?auna baisan rabewa, in dai ko ya rabe duk nishaWi nai yay tarwatsewa.
Sirrin farin ciki soyayya in ba takurawa, mai so aso shi kanso babu abinda bazai iyaba.
Na durkusa akan gwiwata idan kuskure nai. Kiyafiya gyaran dan kamin har maganai.
Nemanki na karaWe kauye na koma birane, fito na ganki Ni kallon kauna kinji yar arewa...
Sissiran dake cikin raina duka ne zan baiyyanawa. So yayi tsitstsige na takawa yay min illatarwa.
Ni bani fasa yarda domin kin zam rayuwata, manta dake hakan ban san yaushene zan iya ba
Kukan da ni nake da kishirwa bata gushe ba, duk da na sani rabuwa bata zamto mutuwa ba.....
Harara mai lasisi AA ya wurgama Fawzan tare da wucewa da sauri-sauri kan stairscase Win. Hakan yasa Fawzan kwashewa da dariya Oum kuma na murmushi. Shi ko RK da bai fahimci inda wa?ar Fawzan Win ya nufa ba sai ca yay  To Wana kodai kaima wa?a zaka koma ne? .
Shi dai Fawzan dariya kawai yake yi yana cigaba da bin AA da har ya gama sauka daga steps Win da kallo...

Haka suka fice harda Haneeff. Oum kuma ta shiga da Maanal da Barru Wakinta. Gaba Waya idanun Oum sun kasa daina kallon Maanal da dukkan motsinta har suka idar da salla. Tana son mata tambayoyi sai dai yanayin Maanal Win yasata haWiyewa, sai Wan abinda ba'a rasa ba dai da take tambaya Maanal Win na bata amsa. Kiran Shahidah yasa Maanal cema Oum zasu tafi gida. Amma sai Oum Win ta amshi wayar tai kiran Shahidah back.
? ? ?? Koda Shahidah ta Waga taji ba muryar Maanal bace sai tayi Wan jim. Cikin girmamawa ta shiga gaida Oum. Itako ta amsa mata tana murmushi.  ALLAH sarki Shidan Abba an girma, an zama iyaye .
? ? Da wani irin zabura Shahidah ta dafe ?irji da faWin,  Oum! . Sai kuma ta cire wayar daga kunnenta tana sake duba number Win. Da gaske no Win Maanal ce dai, amma kuma sunan da aka kirata da shi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login