Showing 168001 words to 171000 words out of 219361 words

Chapter 57 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46988

fito. Da ??ar suka samu wani mai akori kura dake Wibar icce a garin ya Wakkosu zuwa Suru. ALLAH ya taimakesu da ?an kuWi a jikinsu da Amaal ta kwaso a Wakin gwaggo. Haka suka samu motar Kano, kuWinsu ma bai kai ba direban dai ya taimaka musu a hakan ganin Ammie da Maanal a halin ciwo. Dan Maanal tunda zancen tana da ciki ya Sullo sai ta sake birkice musu. Ga jinin proud Win ma da take saka ran zai zo ya?i zuwa. Sai ta sake yarda a ranta cikinne da ita kenan.
? ? ? Sun iso kano da daddare, haka suka buWe gidan suka shiga. ?an kayan abincin da suka samu suka sarrafa, sannan suka shiga gyaran gidan dan an barsa ne kaca-caka lokacin da zasu tafi. Harda abinci dafaffe da duk ya ruSe. Washe gari mutane suka dinga shigowa wai amsar kayansu da aka ara domin yin hidimar biki ba'a maida musu ba. Wasu ma harda yanka musu kuWin kwanakin da sukayi. A bakin ma?wafciyarsu suke jin wai su Oum sun bar ?asar ma gaba Waya. Wannan batu ya zafafa musu zukata, sunji tsanar su fiye da farkon rikicin. Kwanansu biyar mutane sunzo wai ai an sayar musu da wannan gida. Dan haka sun basu kwana biyu su fita. Hankalin Ammie ya sake tashi dan tasan dai wannan gida nasu ne, koma tace bata ne. Kawai washe gari sai ga kira daga Babu da Gwaggo, wai in basu tashi a gidan nan ba suka bari suka zo Kano sai sun saka an wula?anta rayuwarsu. Tsoro mai tsanani ya shiga zuciyar Ammie. Dan tasan gwaggo zata iya komai. Haka ta tattarasu tana jan jiki da ?yar suka Wauki abunuwansu masu amfani suka saida sauran suka haWa ?an kuWin tace suje Minna. Gara ta koma tushen mahaifiyarta maybe ta samu ko wasu a dangin su ne na nesa.
? ? ? ? Wannan shine mafarin barowarsu Kano, inda sukaje Minna can ma dai babu madafa. Dan sun gama zagaye-zagayen su sai da ?yar suka samu wanda ya sanar musu ai ?anwar mahaifiyarta Shamsiyya tana a Kaduna yanzu haka da iyalanta. Haka nan ma su tattaro suka sake juyowa garin Kaduna. Ga jikin Maanal na neman birkicewa. Dan da tayi tari sai jini. Gashi tana abu kamar wadda ?walwar kanta ta samu taSuwa. Direban daya Wakkosu a dikko jaction ya ajiyesu, suka nema motar Kaduna. Sai dai kuma kuWinsu kona mutum Waya bai kai ba. Sunyi ro?on sunyi magiya amma babu wanda ko ya kallesu balle ya nuna musu tausayawa. Dan haka Ammie ta yanke shawarar yin bara maybe su samu su haWa kuWin motar ko zuwa safiya ne. Anan ?ar?ashin gadar dikko suka nema wajen zama ita da yaran, ga Maanal kwance bata gane komai da kowa. Hasalima numfashinta da ?yar yake fita. Jefi-jefi masu mota na jefa musu sadakar, haka Shahidah da Amaal zasubi da gudu su tsunto idan iska ta Wauka. Wani lokaci ma rikici ya Sarke tsakaninsu da almajiran dake a wajen. Dare yaja sosai, dan kusan ?arfe biyu ake magana. Jikin Maanal yayi tsanani, numfashinta yana wani irin fisga alamar rayuwarta na gab da salwanta. Su duka ukun rungume suke da ita suna kuka. Sosai kuma sautin kukan nasu ke fita saboda ?arancin hayaniyar titin a yanzu. Babu yawan motoci, babu yawan mutane. Tsirarun mutane dake a wajen suka Wan zagayesu suna kallo babu mai niyyar taimaka musu. A dai-dai nan wata ba?ar mota wulik ta faka, dan har ya wuce su kaWan ya dawo da baya-baya ya faka motar. Su biyu ne, a kallo Waya zaka fahimci Waya yaron Wayan ne. Mai alamar mammalakin motar ?ya?y?yawan matashin saurayi mai ginannen jiki da cikar kamala. Shine ya fara magana da tunanin ko haWari akayi, dan haka mutanen dake zagaye da su suka dare aka bashi hanya. Mamaki ne ya kamashi ganin mace da yara ?ammata ?yawawa duk da wahala ta Soye kaso tamanin na ?yawun nasu, ga wadda ke rungume a jikinsu tana aman jini. Tashi hankalinsa yayi, bai saurari komai ba ya du?a ya Wauka ?ar budurwar yarinyar da bazata wuce shekaru goma sha biyar da wasu watanni ba. Sannan a cikin rikicewa yace suma su shiga mota a kaita asibiti. Ko musu su Ammie basu yi da shi ba. Dan komai basa ganewa a yanzu. Fatansu kawai shine Maanal ta rayu. Haka suka wawuro jakarsu Waya data rage mai Wauke da muhimman takardunsu na karatu sai abinda ba'a rasa ba suka shiga motar. Wani irin gudu drivern saurayin yake zubawa na tashin hankali, abinka da dare sosai babu yawaitar mutane. Cikin abinda bai wuce awa Waya da mintuna arba'in ba suka iso Kaduna. Kai tsaye asibiti ya nufa da su. Babu Sata lokaci kuma aka shiga baima Maanal taimakon gaggawa. Hakama Ammie da suna sauka a motar jiri ya kwasheta ta yanke jiki ta faWi......

? ?? _________&

? ? ? Kwanakin su uku a asibitin suna samun kulawa mai daraja. Alhamdullah jikin Ammie yay sau?i sosai, hakama Maanal duk da ba'a barinsu ganinta saboda doctor ya tabbatar musu kaWan ya rage zuciyar Maanal Win ta buga. Amma Alhamdullah sun samu nasarar dai-daita abubuwa. Sai dai duk da haka ta kamu da ciwon zuciya mai ?arfin da sai dai a dinga tayata da addu'a.
? ?? Matashin saurayin nan daya faWa musu sunansa Yazeed shine tsaye akan komai, hatta abinci sau uku a rana bai taSa gajiyawa ba. Tuni ya sayo musu kayan sakawa da dukkan ?ananun abubuwan bu?ata. KuWin asibitinsu da komai ya biya. Hatta na aikin da akace za'ama Maanal nan da wata Waya. Randa suka cika sati Waya yazo da mahaifinsa. Mutumin kirki shima nutsatstsen dattijo mai cikar kamala da ?yawun haiba. Shima ya bama su Ammie kulawa, shine kuma ya bincikesu ko zasu bada number wani Wan uwa a kira. Ammie batayi musu ba ta bada number Nenen ta da aka bata, kasancewar ta mata Soyo na musamman aka dace. Number dattijon ya amsa suka tafi, akan komi kenan zuwa gobe zasu ji.

? ? ? Alhamdullah washe gari kuwa sai ga Nene da yaranta maza magidanta har biyu. Tana ganin Ammie ta gane jinintace. Itama Ammie na ganinta taga kamar mahaifiyarta ce tsaye a gabanta. Nan fa suka rungume juna aka hau koke-koke..
? ? Wannan shine silar haWuwar Nene da su Ammie. Bayan an sallamesu suka wuce gidanta. Yayinda Maanal data koma sanyi-sanyi bata magana, komai sai dai tabi mutane da ido ta cigaba da shan magani. Duk sati kuma anlkan kaita ganin likita. Ba kowa ke kaitan ba kuma sai Yazeed da baya nuna gajiyawa. Hakama mahaifinsa lokaci-lokaci yana zuwa duba jikin Maanal, dan Ammie dai Alhmdllh nata jikin da sau?i. Dawowar su gidan Nene bai hana Yazeed da mahaifinsa cigaba da musu hidima ba, musamman Wawainiyar asibitin Maanal dake fama da jiyya, duk da ba'a kwance take ba daka ganta kasan tana fama da jarabawar ciwo. A haka sukai kusan watanni tara, abubuwa suka fara dai-daita musu. Babban Wan Nene yace yana son auren Ammie saboda halin matarsa ya ishesa. Amma mi sai rigima ta nema kaurewa. Ana cikin wannan halin ALLAH ya kawo dattijon arzi?i gidan. Wato Alhaji Usman Chalawa mahaifin Yazeed. Yazo domin duba su duk juma'a kamar yanda ya saba. Ganin rikicin dake faruwa babu wani Sata lokaci ya ce shi yana son Ammie da aure. Dan ya fahimci lallai anzo wata gaSa dasu Ammie zasu iya fara fuskantar ?alubale a gidan. Shi kuma haka kawai tausayi bayin ALLAHn ke bashi, kodan shima ya WanWani irin makamaciyar rayuwar a bayane oho. ALLAH sarki Ammie, dan kawai samuwar masalaha ta amincewa da Alhaji Usman Chalawa. Dan bata fatan raba ?ya?y?yawar ala?ar dake tsakanin Nene da surukanta da ?a?anta. Sannan tana ma ?a?anta fatan ?ya?y?yawar rayuwa. Ta kuma fahimci anan gidan Nene da wahala a dace da hakan dan a yanzu hakan ma Shahidah da Amaal suyar awara suke anan ?ofar gida dan rufawa kai a siri kasancewar suna kwaWayin komawa karatunsu.
? ? ? Alhaji Usman Chalawa dai da gasken yake. Dan sati guda kacal da yin wannan magana aka Waura aurensa da Ammie. Sati na sake zagayowa ta tare a gidansa. Tarewar data saka suka fahimci ashe ba ?aramin mai kuWi bane ba. Ga kuma matansa ?an balaja'u musamman uwar gidan mahaifiyar Yazeed yaron kirki. Amma sai Ammie ta daure ta jure kodan yaranta su sami ?ya?y?yawar rayuwa. Sun kuwa samu, dan su duka Alhaji Usman ya maida su makaranta. Har Maanal data Wan fara samun lafiya kaWan-kaWan. Sai dai maimakon ss3 daya kamata ace zata shiga a yanzu sun maida ta ss1. Ruwan addu'a da wadda Ammie ke mata, da jan ta ajiki da ?an uwanta keyi da wanda Daddy ke mata, da tattalinta da Yazeed yake duk da uwarsa bata so, itama kuma bata saki jikin da shi saboda wani abun kan tuno mata Ajwaad yasa Alhmdllh ta Wan fara sakin jikinta. Duk da dai nan Win ma akwai ?alubale daga matan gidan da yara, sai dai bai cika damun su ba musamman Maanal da a yanzu ta zama shiru-shiru. Miskila, mara son magana. Idan kaga murmushinta sai Ammie ko ?an uwanta. Ta tattara hankalinta gaba Waya akan karatu da ibada. A haka ta kammala secondary, a Kuma lokacin Ammie ta sake haihuwa ta biyu a gidan Alhaji Usman Chalawa, kamar yanda na farko ya kasance namiji na biyun ma namiji ne, still a kuma lokacin akaima Shahidah da Amaal aure. Kuma dukansu Daddy ne ya zaSa musu mazan. Bayan bikin Maanal ta fara jami'a itama anan Zariya. Kullum ake kaita a Wakkota, dan driver na musamman Daddy ya Wauka mata. Gefe ?an uwanta na hidima da ita, Ammie da Nene na bata kulawa. Sai dai duk da canjawar komai akwai abubuwa da yawa har yanzu sun kasa canja kansu a gareta. Musamman wasu a cikin Wabi'un da abaya ba nata ba. Kamar karatun English novels da abaya batayi sai Ajwaad, saka gilashi a ido da makamantansu da yawa da abaya duk Wabi'un Ajwaad ne. Ammie na lura da ita, sai dai bata taSa mata magana akan hakan ba, dan tasan sai a hankali Maanal Win zata manta komai. Sai kuma yanayin ciwonta ya taka rawar gani sosai na sau?a?a tanka matan akan irin hakan kodan gudun abinda zaije ya dawo.
? ? Tana shekara ta biyu a jami'a Yazeed ya fito mata da ainahin abinda ke ransa game da ita. Bata wula?antashi ba, ba kuma ta amsheshi ba. Ta dai cigaba da girmamashi kamar yanda ta saba. Dan sosai take matu?ar ganin girmansa da kimarsa a cikin idanunta da zuciyarta. Da farko yaso ayi bikin ta cigaba da karatun a gidansa, sai uwarsa ta tada tujarar ?in yarda. Haka akaita kai ruwa rana dai.
? ? ?? A haka cikin amincin UBANGIJI ta kammala karatunta, ta fito da sakamako mai ?yau, bata wani jima ba ta wuce hidimar ?asa a Jos, a can ne ta haWu da Zulaiha da Aneesa da suma hidimar ?asar ce ta kawosu Jos Win ?an Kaduna ne. Nan fa suka ?ule ?awance duk da bawani saki jiki take da su ba. Basu fi wata guda ba ta haWu da RK, sunje sayya wani shago shima yazo, shine ya yarda atm card Winsa batare daya sani ba Maanal ta tsinta ta bashi. Wannan itace farkon haWuwarsu kuma silar tushen al?ar dake a tsakaninsu yanzu. Duk da da farko bata kulashi amma yayta naci batare da nuna gajiyawa ba koda a fuskarsa.......
?
? ? _________&
? ?
MUN DAWO LABARI=ت?
Yanzun kam sai muga wane mai rabo ne da Maanal Win. AA Darma da a baya ya furta babu soyayya duk da ta'asar daya tafka?.
Yazeed daya taka rawar gani a wata gaSa ta rayuwarsu mai tsanani da wahala shi da mahaifinsa da dukiyarsu da ?arfinsu da mutuncinsu?.
RK daya tsinta dami a kala, ya kuma nuna juriya da ha?uri akan dukkan ja da Maanal ta dinga masa a ?asa. Ya kuma taka tasa irin rawar shima a yanzu ko muce yake kan takawar.
Ga tarihin Maanal da ala?arta da AA ya sani, zai kasance akan bakansa ko shi zai janye yabar ma AA da Yazeed filin ne?.
Da gaske AA ba son Manaal yake ba a wancan lokacin kamar yanda ya faWa sai yanzun ne ya fara son nata kokuwa akwai wani AJIYA A DUHU ne daya kamata mu sani?.......
'?

_Abin fa da yawa, mudai je zuwa kawai



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Assalamu alaekum,Yan uwa barka da wannan lokaci, inde Kaya kikeso unigue Wanda bazakigannsu ajikin kowaba se yangayu toh kishiga group din mom safwan Muna turakaya ko Ina cikin amincin Allah Muna seda lace, atampa,shadda,voil,beil,sarka,kayan yara,takalmi ,jaka ,kayan yara, kayan kitchen,Kae mufa komae daruwankane Allah y bamu kasuwa me albarka nagode

Ga inda zamu iya samun mu .

09064820534.

Ga kuma link na group Win mu.

https://chat.whatsapp.com/CuYcnxM1Z7VCYL5tqnyuL7

_____________

.........Daddy shine ya lallaSa Maanal da su Shahidah fitowa wajen ba?in Giro. Gwaggo kakarsu, sai Babu mahaifinsu, sai Malam A?ilu ?ani ga Baba Haruna. Wanda bayan barowar su Ammie Giro ya aure gwaggo.
? ? ?? Zama kawai su Maanal sukai batare da sun kalla kowa ba balle gaishesu. Sai da Daddy yay musu magana sannan suka gaishesu ciki-ciki, dan Maanal ma kam bakin kawai ta motsa. Baabu ne kawai ya amsa cike da zumuWi idanunsa cike da ?walla yana kallon ?a?an nasa, farin cikin rayuwarsa. Ita kanta Ammie Win satar kallonta yake. Zuciyarsa na matu?ar rawa da ganin Wunbin canjawar da tayi. Canjawar da a yanzu idan yace ya taSa aurenta wani sai ya gallara masa maruka kafin ya ?aryatashi. Dan shi duk ya rame ya lalace tsufa ya taso masa saboda ciwo. Ga zaman ?auye da canjin rayuwa tamkar bai taSa zama aji ba a rayuwarsa, ga fitinar yara guda biyu da ALLAH ya bashi tare da Sailu amaryarsa. ?ansa namiji shalele ya zama fitinanne a garin Giro da kewaye, sai mace dake bimasa itama dai marabarta kaWan da namijin..
? ? Daddy ne ya katse shirun da gyaran murya. Kafin ya Waura da sallama. Duk suka amsa. Cigaba yay da faWin,  Alhamdullahi da kasancewar mu anan, kafin komai zan fara da nasiha a garemu baki Waya musamman akan ku yarana. Ina ro?on ku kuyi ha?uri da koma minene zukatanku suke tunawa da suka faru a baya. Ba'a fushi da iyaye, ba kuma a ?in su sai idan akan abinda zai zama saSon ALLAH ne. Koma minene ya faru ya rigada ya farun ya wuce. To a barsa a ya wuce Win a tari gaba. Yau ga mahaifinku sunzo garemu da muhimmiyar magana kamar yanda suka faWa, sai dai dama bamu kai ga tattaunata ba ALLAH ya kawo ku. Dama a nawa shirin shine na bu?aci ganinku a gobe idan ALLAH ya kaimu, sai kuma komai ya sau?a?a. Sake maida hankalinsa yay ga su Babu, fuskarsa da murmushi ya cigaba da faWin,  Inaga tunda ALLAH ya sau?a?a gasu sunzo kafin ma mu nemesu ya kamata mu tattauna ko .
? ? ??  Hakane . Cewar Kawu A?ilu yana gyara zama. Sai kuma cikin dakiyar murya ya cigaba da faWin,  Kamar yanda ka faWa abinda ya faru ya riga ya wuce hakane Alhaji, dan haka maganar tuna baya da anyi kaza ko anyi kaza babu zancen maimaita shi ko tada shi. Dama munzo nan ne akan batun ita Maanal, wanda yake neman aurenta yaje garemu a satin daya gabata kuma mun bashi. Saboda dalilan ganin shi Win mutumin? kirki ne da muke da tabbacin zai ri?eta da mutunci kamar yanda muka samu sauran ?an uwanta a mutuncinsu.......
? ? ? Cikin mamaki da ruWani Ammie da Nene da su Maanal duk suka kallesa. Yayinda Daddy ya kasa jurewa shima dan shi zatonsa ha?uri suka zo basu da neman yafiyar su Ammien akan abinda suka aikata musu a baya, ashe wata fitinar ce suka zo da ita kuma.  Me neman aurenta kuma? Wanene shi haka da mu anan bamu sanshi ba? . Cewar Daddy da mamaki.
? ? ? ? ?? Wani irin Waure fuska gwaggo tayi, Babu zai yi magana ta hararesa. Cike da isa ta ce,  Sunansa Alhaji Bukar. Sanata ne babba a ?asar nan, kuma mun bashi, munzo nan ne ma saboda mu tabbatar muku mun bashin sannan mu wuce da ita can Giro dan nan da sati biyu za'ayi biki kamar yanda ya bu?ata .
? ? ? Tuni zufa ta gama wanke Daddy, ya dai daure da ?yar ya maida dubansa ga Maanal da take ma su gwaggo wani irin shegen kallo, sai dai uffan batace ba.  Manaal Daddy ya kirayi sunanta a hankali. Juyawa tai tana amsa masa.
? ? ? ?  Waye kuma Alhaji Bukar? .
? ?  Daddy ban sanshi ba nikam, bana kuma bu?atar saninsa. Sai dai ina ro?onka cike da girmamawa ka faWama waWan nan mutanen su bar mana gida su koma inda suka fito. Idan ba hakaba wlhy wlhy wlhy sai na kawo musu human right. sai kuma ta mi?e a hankali tana duban gwaggo da wani irin ?as?antaccen kallo.  Ke kuma idan kina bu?atar mutuncin furfurar kanki kiyi gaggawa tarkata komatsanki ku kama gabanku. Ashe kina da baki ko ido da kwallin kwaso waWan nan ?azaman ?afafun naki zuwa garemu? Kin manta mu ba jininki bane? Kin manta a yawon tazubar uwarmu ta samo mu? Kin manta bazaku haWa zuri'arku da lallatacciya mai Wauke da cikin shege ba? Kin manta... Kin manta.... Da yawa. To karki yarda ki bari na tuna

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login