Showing 141001 words to 144000 words out of 219361 words

Chapter 48 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47004

ake shirin auren yaran ba. Dan shi Babu ya nuna masa komai da amincewarta ne. Lallashinta yayi akan hakan, yace taje zai zauna da ?an uwansa akan al'amurin. Wannan ya sakata Wan jin sanyi a ranta. Sai dai me, koda Baba Haruna ya zauna da ?an uwansa duk sai suka kasa fahimtarsa, ?arshe ma mahaifiyarsa da har yanzu tana a raye duk da ta tsufa sosai ko tafiya bata iyayi sai tace idan bai bari amma yaran nan aure ba bata yafe ba. Hauka ake yara sunyi zagada-zagada ace an barsu babu aure. Ko so yake suna a musu irin yanda Umaru yay ma ita Asiya Win kamar ?ar arna sai da ta shekara ashirin a gida. Wannan yasa dole Baba Haruna ya bar maganar, ya kuma dinga lallashin Ammie. Ina hankalin Ammie ya kasa kwanciya, dan ko ma?iyinta bazata so ya kasance cikin wannan zuri'ar ba balle Wiyanta. Balle kuma yara ?anana kamar su Shahidah. Inama ?udan yake ballantana romonsa.
? ?? Komai yama Ammie tsanani, dan sun tabbatar mata bazata koma da su Shahidah ba. Maanal ma za'ayi mata miji da lokaci yayi su dawo da ita gida. Ranar da aka saka ranar auren daya kasance sati huWu kacal Ammie batai kwanan lafiya ba. Dan jininta hawa yayi ?ololuwa sai a asibiti ta kwana. Duk da wannan halin da take ciki sai zaginta mutane keyi wai kishi ne. Tana kishi dan mijinta zai ?ara aure. Babu wanda yay mata uzuri akan ?a?anta da ake shirin musu auren fin ?arfi. Washe gari ta Wan samu dai-daito, iya tunaninta ta rasa wazata tunkara ya taimaketa ya kuSutar mata da yaranta, ?anwar mahaifiyarta Shamsiyya kawai ta sani, itama a yanzu bata san duniyar da take ba. Dan tun bayan rasuwar iyayenta bata sake ganinta ba. Minna kuwa dama ba zuwa take ba tunda babu wanda ta sani sai kakanta ko'a lokacin, sai matarsa mara mutunci, yanzu kuma babu shi wajen wa zataje?. Wannan mutanen sune dangin mahaifinta, su kawai ta sani. Sai su Oum da suka zame musu ?an uwa yanzu a garin Kano. A wannan karon kam sai kawai ta yanke shawarar kiran Oum Win, dan itace kawai mafitar data rage mata.
? ? ? Bayan ta gama zayyanema Oum komai tana kuka itama Oum Win kukan take. Da ?yar suka lallashi juna Oum tace ta saurareta zatai magana da Aban Fadeel in sha ALLAHU za'a kuSutar da su Shahidahn daga wannan auren. Wannan waya itace ta sanya Ammie jin Wan sanyi a ranta, har jininta ya Wan sauka aka sallameta daga asibitin a ranar....

? ?? Washe gari kusan azhar saiga Amaal data fita sayo mata fura ta dawo cike da Woki. Kallonta Ammie da Shahidah keyi, sai kuma Shahidah ta ce,  Ke kuma ina furan? Kin san fa Ammie bataci komai ba ga magani zata sha .
? ? ? Zama Amal tayi da faWin,  Yanzu zan koma na sayo, Abah na gani a waje tare da Ajwaad .
? ?? Da mamaki Shahidah ta ce,  Aban Kano wai? .
?? Cike da zumuWi Amal ta amsa mata da  Eh .
? ? Ba ?aramin waro ido Shahidah tayi ba. Yayinda Ammie ta saki murmushi mai faWi tana rufe idonta sai ga hawaye sharrr. Da sauri tasa hannu ta goge kafin yaran su gani, wata irin ?aunar Oum na ratsa mata zuciya da ruhi. Kallon Maanal dake barci sukai, Shahidah ta ce,  Lallai yau da bidiri a gidan nan ga Bestyn Maanal a Giro . Dariya Amal tayi tana matsawa kusa da Maanal Win ta shiga tadata. Da faWa kuwa ta tashi, dan dama faWan sukai da wata yarinya a gidan ta fasama yarinyar baki shine Ammie ta daketa tai barcin dole. Dan uwar yarinyar har sashen tazo tana faWin bazata yarda ba sai ta daki Maanal, yarinya duk tabi ta addabar musu yara. Ha?uri Ammie taita bata amma matar nan sai da ta gama cima Ammie mutunci da gori sannan tabar sashen. Hakkanne ma ya saka Ammie kasa cin abinci dan kanta wani irin ciwo yake mata mai zafin gaske......
? ? ? ??
? ? ?? A cikin gidan ma tuni labari ya kai musu daga bakin yaransu. Kasancewar duk suna a ainahin babban tsakar gidan kowa na ayyukansa. Masu surfe, masu sakar mahucin kaba, bamu hira, masu sana'oinsu. Sun Wauki ?us-?us Win zance sai ga wani almajiri ya shigo hannunsa ni?i-ni?i da kaya wani matashin yaro biye da shi. A zahirance dai yaro ne, dan dudu bai wuce shekaru goma sha ba. Sanye yake cikin ?ananun kaya na jeans daga wandon har jacket Win saman duk sky blue. Sai rigar ciki data kasance red haka ma belt Winsa da boot Win takalmansa. ?ya?y?yawar fuskarsa sakaye da farin siririn gilashi mai shegen ?yau da a kallo Waya zaka fahimci mai tsada ne duk da kuwa na ?arin gani ne. Tafiya yake a nutse babu hayaniya balle garaje, kallo Waya kuma yayma tarin matan dake cike da tsakar gidan ya kauda nasa idon ganin yanda suka zuba masa idanunsu har yana jin tsigar jikinsa na tashi.
? ? ? Cikin muryarsa mara ?arfi da hayaniya ya gaishesu a jimlace batare da ya damu da sunji ko basu jin ba, shi dai yana biye da almajirin nan da kai tsaye ya nufi sashen Gwaggo. Suna gab da shiga sai ga Maanal a guje ta fito har tana ture almajirin. Kanta tsaye Ajwaad tanufa, shima da ya jiyo ihunta tuni ya tsaya cak yana kallonta. Ko damuwa da yanda jikinta yay buWu-buWu da ?asar danben da sukai kafin tayi barci ma baiyi ba. Tuni ya buWe mata hannayensa tazo ta shige jikinsa. Yako Wagata camak sama yana juyi da ita illahirin fuskarsa na washewa da wani irin sassanyar murmushi daya bama ?an gidan mamaki. Dan daya shigo sam babu alamar fara'a a tattare da shi. Sai da yay juyi sosai da Maanal dake ?yal?yala dariya kafin ya sauketa, sai kuma ta sakar masa kuka. Zuru yay yana kallonta, sai kuma ya kai du?e a gabanta dan ya fita tsoho sosai, duk da kasancewarsa yaro shi Win dogo ne kamar sauran yayunsa da mahaifinsu. Tuni fuskarsa ta koma ta tsuke daga murmushin da yake, idanunsa farare tas da kamar an watsa madara sun fara canja launi.
? ? ? ?  Is something bothering you? . Ya tambaya kamar wani babba yana tsatstsareta da idanunsa. ?ara Sarkewa Maanal tayi da kukan iskanci, tare da faWin,  Ni tare dakai zan koma. Bana son nan mugaye sunyi yawa. Kullum su Safare sai sun dakan, Ammie ma haka, su Didi ma suyita zaluntata. Wicked old woman Win can taita min harara da zagina tana cemin shaiWaniya. Kowa cutata yake anan ?auyen Baffa ne kawai ke sona da saya min kayan daWi. Kuma dama na faWama su Lami duk randa kazo saika rama min duk abinda suke min.
? ? ? ?? Sosai Sacin rai ya bayyana a fuskar Ajwaad. Har yama ji ya kasa magana. Dan shi fa idan kana son kaga ainahin fushinsa to kuwa ka taSa Maanal. Ko Ammie da Babu dan baida yanda zayi ne kawai....
? ??  Ajwaad! .
? ? Sassanyar muryar Ammie ta saka shi janye idanunsa daga kallon Maanal ya maida ga Ammien. Murmushi ta sakar masa da faWin,  Kaga tashi kaji karka biyema wannan ibilishiyar. ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? Kadai san halin mutuniyar taka maza taso .
? ? ? ? Dan Ammie ce kawai ya tashi, hannunsa ri?e dana Maanal suka shiga. Su Shahidah na masa sannu da zuwa yana faman balla musu harara. Amaal daba barin saita kwana take ba itama tai saurin faWin oh har an kai maka munafuncinmu kenan? .
? ? ? Caraf Maanal dake nani?e da shi ta murguWa mata baki da faWin,  E Win an faWa, kuma duk abinda kuka min sai ya rama min har ma Ammie ko Besty? . Tai maganar tana kallon AA. A hankali ya jinjina mata kansa, sai kuma ya ce,  Amma banda Ammie . Fuska ta Sata sai kuma ta sanya kuka tana turza ?afafu.  Ni dai harda ita Besty, kullum fa sai ta dakan, yanzu ma ta daken ta sani barcin dole.....
? ? ? ?  An dake kin, oh ni Asiya nima ?arar tawa kika kawo wajen Ajwaad Win? . Ammie ce tai maganar tana ajiyewa Ajwaad ruwa a gabansa. Sai kuma ta zauna idonta na harar Maanal ta ce,  Karma ka bari ta Sata maka rai kaji Ajwaad. Yarinyar nan tabi ta fitini ?a?an mutane a gidan nan, kullum babu ranar banza saita fasa kan wani Wan kota jawo min magana. Fitinar Maanal ta isheni wlhy. Kuma ALLAH in baki min shiru ba zan miki duka agaban Ajwaad Win .
? ? ? Sarai Maanal ta san halin Ammie, tanada zafi akansu, sanyinta akan Babu ne kawai da mutanen gidan nan nasu. Mu?ut ta haWiye kukan tana mai lafewa a jikin Ajwaad. Cikin maganar nan tasa sanyi-sanyi ya ce,  Ammie kiyi hakuri, amma idan bata ramawa ai sai suyita dukanta. Yanzu ma jiba duk yanda ta rame tai ba?i .
? ? Baki Ammie ta saki tana kallonsa. Yayinda Shahidah da Amaal ke kwasar dariya. In dai Ajwaad ne zai yi fiye da haka akan Maanal, dan haka Ammie ta ce,  Shike nan ai dama kai ke Waure mata ?ugu, amma dai kubi a hankali, dan ina tsoratar muku randa hajar mai gari zata tsinke .
? ? Babu dai abinda Ajwaad yace, amma Maanal sai tura baki take yi. Koda aka kawo masa abinci bai iya ya nutsu yaci ba sai da ya dinga bama Maanal a baki. Itama sai ta dinga amsar spoon Win tana bashi. A haka Baabu da Aba suka shigo. Suma dai tsayawa sukai kawai suna kallonsu, sai kuma suka kalli juna suna murmushi. Al'amarin yaran na ?ara tasiri a zukatansu. Cike da farin ciki Maanal ta tafi ta rungume Aba. Shima ya Wauketa yana dariya da faWin,  Oh oh my Baby, Autar Oum kuma Bestyn Auta .
? ?? Dariya Maanal ta sanya da jin wannan kirari na Aba, hakama Ammie da Baabu. Zama Aba yay da ita a jikinsa tana masa surutu, shiko yana biye mata dan harga ALLAH yana ?aunar yarinyar, yanama Wansa sha'awa da fatan wannan kusancin da sha?uwar ya kasance musu har girma su kasance ma'aurata, duk da shi fa ko'a yanzu da su Baabu zasu amince wlhy bai?i a Waurama yaran aure ba kawai. Yana dannewa ne kar ace ya cika azarSaSi, ba kuma asan mi gobe zata zo da shi ba.........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

.........Sai da Aba yasha furar da Ammie ta kawo masa sannan suka zauna tattaunawa. Gently Ajwaad ya mi?e idonsa akan Maanal dake tama Aba surutun Giro har yanzu. Nuni ya mata data tashi, ta ma?e masa kafaWa bakinta a sama.  A'a ni ban gama ba Aba labari ba. Ka zauna na ?arasa masa sai muje na nuna maka su Hanne dake dukana Waya bayan Waya ka musu duka har Wakunan uwayensu .
? ? ? Harararta Ajwaad yayi, sai kuma ya sake tsuke fuska.  Idan baki taso ba ALLAH nan zan barki mu wuce ni da Aba .
? ? Ai baima gama rufe baki ba ta mi?e zaram, sai kuma ta kalla Aba kamar zatai kuka.  Aba ai dai dani zaku tafi ko? .
? ? ? ? Da ?yar Aba ya gumtse dariyarsa da faWin,  Sosai kuwa. Ai ?afar bestynki ?afarki har Kano. Oum Winku ma tace karna sake na baroki . Sosai ta shiga dirga tsallen farin ciki, sai kuma ta nufi Ajwaad ta kama hannunsa.  Besty muje kafin Aba ya gama kama yaran can su Hanne jina-jina. Dan bazan tafi ban bar fuskokinsu da tabon da zasu dinga tunawa da ni ba, dole kuma asan Bestyna mai ?arfin ILIYA ?AN MAI ?ARFI YAZO .
? ? ? Komai bai ce ba ya ri?e hannun nata shima suka fice. Kai kawai Baabu ya girgiza, yayinda Abah ya fashe da dariya. Ammie ma murmusawa kawai tai da jerama Maanal Win addu'ar shiriya a zuciyarta. Bayan sun tsagaita da zancen su Maanal Aba ya gyara zama yana fuskantar Ammie.
? ??  Ammien Amal ki kwantar da hankalinki, dan mun tattauna da su kuma ga shi Habib ya fahimta. Duk da dai an kai ruwa rana akan batun su Shahidahn gaskiya. Dan sai da nai katoSarar nuna musu ai su Shahidahn nada mazaje a hannu, ba kuma su kowa bane sai yarana Fadeel da Fawzan sannan suka amince, amma da sharaWin nan da wata shekarar za'ayi biki .
? ? ?? Cikin matu?ar mamaki da ruWani Ammie ke kallon Aba da Baabu. Muryarta har harWewa take wajen faWin,  Amma Yaya sufa su Fadeel ba'asan ra'ayinsu ba .
? ?  Ai basu ya dace asan ra'ayinsu ba Ammien Amaal. Su su Shahidah sune ya dace asan nasu ra'ayin saboda sune mata sune zasu zauna da su. Suko maza ne ai, sannan ni nasan daga Fadeel har Fawzan basu da bakin ?in yarana zu?a-zu?a masha ALLAH, sai ma godiya ya kamata suma ALLAH da samun su a cikin sau?i dan Shahidah da Amaal duk matan manya ne . Ya ?are maganar cike da barkwanci. Ammie zata sake magana Aba ya katseta.  Aifa magana ta ?are Ammien Amaal, fatanmu ki saka albarka kawai dan ALLAH. Sai kuma batun shi Habib, ina son ki kwantar da hankalinki kiyi hakuri kiyi koyi da ?ar uwarki Fateema, zai ?ara aure bawai yana nufin ya bar sonki bane ba. Mu maza ALLAH ya saka mana son ku ku mata kuma fiye da Waya a zukatanmu. Wani lokacin ba gazawarku bace ba, daWin zama da kune ke kawo hakan. Kiyi ha?uri kinji, in sha ALLAHU sai kinci ribar ha?urinki kuma na tabbatar miki bazan taSa bari Habib ya wula?antaki ba. Shima kuma nasan bazai ko kwatanta hakan ba koda da wasa ma.
? ? ?? Ajiyar zuciya Ammie ta sauke a hankali, dan ta fahimci dai shi nashi auren na nan daram. Fuskarta da murmushi ta ce,  Wlhy babu komai yaya. Ni dama ba nashi bane damuwata. Karatun yaran nan ne da kuma banbanci wannan rayuwar da basu tashi a ciki ba. ALLAH ya sanya albarka ya bamu zaman lafiya baki Waya. Baga Aunty ba ita da Mamy ai kosu ababen koyine a gareni idan ma ban tashi naga mhaifiyata da abokiyar zama ba. Dan haka ku daina tausata ma dan bashine dalilin son kuzo Win ba .
? ? ?  Na sani Asiya, ko shi Habib ya yabi ?yawawan halayenki yanzu a gaban iyayenku, in sha ALLAHU kuma zakiyi nasara a rayuwarki .
? ? Murmushi Ammie tayi, hakama Baabu. Sai kuma Aba ya haWasu ya cigaba da musu nasiha su duka biyun. Daga ?arshe yace shi zai wuce dan zasu kwana a Sokoto da safe su kama hanyar Kano in sha ALLAHU. Idan kuma sun sami jirgi a daren nan ma zasu wuce. Sai dai kuma da Maanal fa zasu koma bazai bar Auta a cigaba da dukar musu ita ba.
? ?? Dariya sosai Ammie da Baabu suka sanya. Baabu ya ce,  Humm kaima kasan rigimar ?ar taka ai, ALLAH ta addabi kowa a gidan nan. Hatta da Gwaggo bata bari ba. Dan bata tsoron kurarin Gwaggo sam, shiyyasa kullum sai sunyi faWa.
? ? Sosai Abba ke dariya. Yana mai sake jinjina rashin jin Maanal. Dan shi dai a ?ar fahimtar da yayma Gwaggon a iya yau kawai yaga kamar tana da zafi sosai. Sannan rashin ?aunar da takema Ammie da yaran nasu a bayyane suke. Dan da ?yar fa aka tankwarata akan batun su Shahidah Win nan. Shiko batun auren Baabu cewa tai idan yace zai bijire sai ta tsine masa wlhy. Dan haka da sauri Abban yace ai bama za'ayi hakan ba wannan kam sun karSa. Shi yana Wauki al?awarin yin komai. Shine fa aka rabu lafiya, koda yake ko yanzu da suka shigo sashen nan yana kallonta tana harararsa, dan suna yin sallama ta shige Waki abinta kamar bata gansu ba. Amma a hakan Aban yace zai shiga ya sake gaisheta. Badan Baabu yaso ba ya masa rakkiya har cikin Wakin, anan Win ma sama-sama ta amsa musu duk da kuwa Aban na janta da hira tana basar da shi.....

? ? ? &&

?? Maanal da Ajwaad kam koda suka fito haka ta dinga nuna masa yara abokan faWanta, har cikin ransa yaso rama matan amma baba Haruna da ALLAH yakai idonsa ya janyesu su duka biyun zuwa Wakinsa. Shi yayta jansu da labari bayan ya basu zuma da magani a cikin a wani Wan ?o?o yace su sha duk da su basu fahimta ba sun Wauka zumarce kawai. Daga Maanal har Ajwaad na matu?ar son zuma, dan wajen shi ma za'ace Maanal ta koya. Aiko hankali kwance suka hau sha, ko nace Ajwaad na sha yana bama Maanal Baba Haruna na musu labari. A haka Aba da Babu suka fito suka samesu. Maanal na jin zasu tafi ta fara kuka itafa sai tabi Besty. Babu kalar lallashin da Baba Haruna bai mata ba tace ina itafa sai Kano. Haka dole suka sake komawa cikin gidan aka shiryata tai sallama da mutanen gidan hannunta ma?ale a cikin na Ajwaad. Dan ko shirin ma shine yay mata da kansa, su Amal ma dai da basu san yanda aka canja komai ba yanzu idanunsu duk sunyi ?wal-?wal, ji suke kamar suyi ta Maanal Win amma babu dama. Zuma da dabino da mazarkwaila mai yawa Baba Haruna ya haWama Ajwaad da Maanal na tsaraba. Haka aka musu rakkiya har cikin mota. Ko'a kwalar rigar Maanal bata damu da barin su Ammie da Babu da sauran

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login