Showing 174001 words to 177000 words out of 219361 words

Chapter 59 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47025

kunya ce ai yasan ta iya fiye da kowa, kura ce kawai tayi lafiya. Harara ta zuba masa da suka haWa ido. Sai ya Wan waro idanunsa waje da faWin,  Ni kike ma harara? .
? ? ? ?  Anyi Win, kuma ALLAH zai saka min karya nin da kai .
? ??  Tunda bakinki bai iya daina tsiwa yanzu ma na fara karyaki ai. Ni tsoro ma nake kada ki haifa min fitunannin yara irinki .
? ?  ALLAH ya kiyaye, ka nema mai haifa maka ?a?anka can. Kuma duk zaluncin da kaimin sai na haWaka da Oum .
? ? ? ? ?  Maza kar Wan ?uda ya rigaki .
Ya faWa yana mi?ewa a wajen. Can ya koma saman office chair Winsa. Hankalinsa kwance ya fara aikinsa. Sai kawai Maanal ta samu kanta da dakin hawayen da take faman ri?ewa suka zubo. Hannu tasa ta share su, sannan ta mi?e tana Wingishi ta nufo inda yake. Daga Wan nesa da shi kaWan ta tsaya, muryarta na Wan rawa ta ce,  Dan ALLAH ka buWe min ?ofa na tafi, kada mutane su fara min kallon wani abu a companyn nan. Bana son abinda zai zubar min da mutuncina.
? ? ?? Tsohon sakanni bai kulata ba, bai kuma tanka mata ba. Sai da ya mula dan kansa batare da ya kalletan ba dai ya tura mata wasu takardu. Hankalinsa ya sake maidawa a computer Win saman desk Win cike da dakewa ya ce,  Ki zauna kiyi signing a cikinsu .
? ? ?  Na minene? .
?  Cinikin kanki .
Baki ta tura, cikin ?un?uni ta ce,  Kaina yafi ?arfin ciniki ai .
Bai kulata ba, sai kan waya daya Wauka ya kai kunnesa. Ana Wagawa ya furta,  Turo min Kayende . Daga haka ya ajiye kan wayar. Sai a lokacin Maanal takai zaune a Waya daga cikin visitor chairs Win gaban desk Win nashi. Dai-dai nan akai knocking, ya bada iznin shigowa. A kaikaice Maanal ta hararesa, sai kuma ta Wauka Waya daga cikin tarin ?yawawan pens Winsa dake cikin wani kyakkyawan abu. Tana jin wanda ya shigo Win yana gaishesa, a ta?aice ya amsa masa, sai kuma cikin bada umarni yace masa ya kwashe wannan kayan. Cike da girmamawa ya amsa masa, ya koma wajen kayan ya fara tattarewa. Ita dai takardun take dubawa, dan tafi son sanin na minene kafin ta sanya hannun. Amma sai bata fahimci wani abun kirki ba yanda take so. Ficewar kayende ya bata damar faWin,  Ni ban fahimci komai anan ba .
? ? ? ?? ?in tanka mata yay duk da sarai ya jita, harta fidda rai ma sai kuma a da?ile ya ce,  Zaki tsaya neman sanin na minene Win ne ko zakiyi abinda nace .
? ? Baki ta tura gaba, sai kuma ta shiga ?un?uni tana saka hannun. Haka ta dinga binsu Waya bayan Waya tana signing. Fin mintina goma sannan ta kammala. Gabansa ta turasu batare da tayi magana ba. Shima baice komai ba ya Wauka ya dudduba. Ganin tayi duk yanda yake bu?ata sannan shima yay nasa saka hannun a inda duk ya dace ya sake tura mata.
? ? ? ?  Ki kaisu office Win CMO. Wannan yaron kuma idan na sake ganinki da shi sai ya bar companyn nan .
? ? Cike da takaici take kallonsa, har tana jin ma ta kasa cewa komai. Sai da ?yar ta iya furta,  Kana nufin korarsa zakai? Ka rabashi da hanyar cin abincinsa? To ai saika koremu tare ni da shi .
? ? ?in tanka mata yay, hakan yasa wani irin haushi da takaici suka sake baibayeta. Ta jima tsaye tana ?o?arin haWa abinda zatace masa akai knocking Win ?ofar. Tamkar ya manta da ita a office Win ya bada izinin shigowa. Director Mustapha ne. Sai da ya ?are mata kallo sannan ya ?arasa shigowa ciki. Batako gaida shi ba ta fice fuuuu. Sai ya samu kansa da binta da kallo. Dukan desk AA yay da ?arfi, a Wan rikice Director Mustapha ya ce,  I'm sorry Sir . Yana nutsuwa. Sai kuma ya ?araso ya gaishesa. Bai amsa masa ba, sai ma wani banzan kallo da yake binsa da shi. Sosai Director Mustapha ya sake nutsuwa. A ?asan ransa yana sake jin tabbacin lallai akwai wani abu tsakanin oga da yarinyar nan kam. A zahiri kuwa sai ya sake neman afuwa kansa a ?asa. Siririn tsaki AA yay da bashi izinin zama. Ha?urin dai ya sake basa sannan ya kai zaunen.........
'?








('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

........Maanal bata wani daWe a office Win CMO ba ya sallameta. Dan nan Win ma cike-ciken wasu takardun tayi yay mata ?an tambayoyi ya sallameta. Koda ta koma nasu Office Win bata kula kowa ba ta zauna. Tana lura da da kallon ?urillar da su Deeni ke mata. A haka lokacin salla yayi. Saita samu kanta da saurin fita kafin ma Yaqub yace zasu fita tare. Ana idar da sallar ma wuff ta koma office, badan tsoron AA ba, sai don bata son zama silar yankewar hanyar cin abincin kowa. Sai dai bata daWe da shigowa ba Yaqub Win ya shigo. Ajiyar zuciya ya Wan sauke da faWin,  Oh ashe kin dawo, ina can ina nemanki. Kina lafiya kuwa yau? .
? ??  Lafiya Lau nake Yaqub, wannan aikin da Director Steven ya sakani tun last week nake son kammalawa.
? ?? Cikin gamsuwa ya ce,  Okay haka nada ?yau. Bari naje kitchen tunda ke nasan ba zuwa kike ba .
?? Kanta kawai ta jinjina masa. Ya fice ita kuma ta cigaba da aikinta. Sai dai a ?asan ranta tausayi Yaqub ke bata. Sam bai da damuwa. Ga nutsuwa da rashin son hayaniya. Gashi ya matu?ar sanin aikinsa dan ita kanta tana ?aruwa sosai da mu'amularsu ta fanin aikin. Amma ga wannan Wan balaja'un na neman sanya ma ala?ar tasu ido da ?ahon zu?a.....

___________&
? ? ?
? ? ???  Amma Baba sai kace ?ar nan bakune kuka haifeta ba. Kuna da damar amsheta fa a hannun Alhaji Usman Chalawa. Amma kun zauna yana muku gadara. Nasan mutumin nan tamkar yunwar cikina, Wan zafin kai ne, dan na tabbatar shine ya sakasu yi muku wannan rashin mutuncin ma har mahaifiyar tasu .
? ? ?? Cikin rawar baki Kawu A?ilu ya shiga bama Sen... Bukar ha?uri. Tsabar zubar da mutunci harda du?awa yana sake maimaita masa ya kwantar da hankalinsa, in dai Maanal ce fa kamar ya samu. Dan bata da miji sai shi. Hakama gwaggo hakuri take bashi. Babu ne dai baice komai ba, dan shi hankalinsa ma baya a kansu sam. Baima san mi suke tattaunawar ba. Cikin ?ara tsimewa Sen.. Bukar ya ce,  Shike nan zan ?ara muku lokaci, idan kuma kuWin auren dana baku ne yay kaWan zan ?ara ninkasu. Dan gaskiya ina bu?atar auren yarinyar nan kusa kaWan. Saboda da ita nake son shiga gidan gwamnati dazan fito takarar gwamnan jihar mu ne .
? ?? Wani irin washe baki Kawu A?ilu yayi shida gwaggo. Cikin sake gurfana ya ce,  Kayyasa Masha ALLAH, muna murna, muna kuma fatan alkairi. Batun wagga Wiya kuwa Manalu karma komai ya dameka. Ka bamu kwana kaWan zamu gama da komai da komai .
? ? ? ? Gwaggo ma cike da zumuWi ta shiga jera masa addu'a tana zungurin Babu dake gefenta. Amma ko gezau yayi matu?ar nisa a tunani. Mi?ewa Sen.. Bukar yay yanama yaronsa Rabilu umarnin basu jakar gabansa. She?e?e ya kallesu yana faWin,  Ga ?arin kuWi nan za'a kaiku airport yanzu domin komawa gida. Nan da sati uku zuwa huWu naji daddaWan labari. Dan zan yi tafiya ne ma zuwa kasar waje shiyyasa nace sati huWun. Kafin dai na dawo kun kammala da komai da komai yazama matata kawai nake jira .
? ? ?? Nan ma sake gurfana sukai suna jera godiya da tabbatar masa an gama. Abin nasu ma har ya so bama Rabilu mamaki da takaici, irin wannan zubar da mutunci haka, amma dai ya gimtse. Bayan fitar ogan nasa yace su tashi dan shine zai kaisu airport Win, tunda dama dai shine ya Wakkosu daga gida, yanzu ma shine zai maida su...
? ? ? Wannan kaWan ne daga Sen... Bukar in har yana neman aure. Sam baya ?yashin kashe kuWi ga dangin yarinya da ita kanta yarinyar. Ma?alau gwaggo ta kama jaka ta matse a hijjabinta. Kawu A?ilu naso ta bashi amma ta hana ta haWe gabas da yamma. Shi ko Babu sai da ma suka taSashi ya dawo hankalinsa. Haka kuma ya mi?e ya bisu kawai kamar wanda baya gane komai......

____________&

? ? ? ?? A makare yanzu kam ta fito sallar la'asar saboda meeting da sukayi da Director Mustapha gaba Wayansu Junior Watch Designers na department Winsu akan wani ?aramin project. Kasancewarta ita kaWai mace sai da ta bari duk suka gama fitowa sannan ta fito daga conference room Win. Gudu-gudu sauri-sauri ta isa massallacin, da sauri ta nufi wajen alwala. Kafin ta kammala har an kai raka'a ta farko. Cikin hanzari ta shiga naWa veil Win abayarta da iska ke neman kwashewa. Kamar zatai kuka ta samu da ?yar dai ya zauna. Juyowar da zatai dan barin wajen ta hango AA dake ?o?arin fitowa a mota alamar daga wani waje yake. Yanda ya zuboma wajen ido ya bata tabbacin ya jima yana kallonta. ?auke idanunta tai kamar bata ganshi ba tai saurin faWawa cikin massallacin.
? ? ? Koda aka idar kasancewar bata samu sallar duka ba tana a cikin ?an karshen fitowa. Kusan duk an wuce kitchen, dan haka ta nufi komawa ciki ita dai kam. Dan har yanzu zuciyarta bata ji zata taSa cin abincin Companyn ba da ake dafawa.
? ? ? ??  Sister Maanal .
?? Muryar AS ta ratsa kunnenta daga bayanta kaWan. Juyowa tayi, sai dai bata amsa masa ba har ya ?araso. Fuskarsa da murmushi ya furta,  Barka da rana, dama boss ne yace a kiraki .
? ? ? ? Idanu ta zuba masa sosai. Sai dai fuskarta harta canja. Kamar zatai magana sai kuma ta fasa ganin mutane a wajen, ta jinjina masa kai kawai. Shima bai sake cewa komai ba yay gaba a ransa yana sake jinjina miskilancin ta. Ganin sun nufi hanyar gate kamar zata tsaya sai kuma ta hango motar AA Win a can waje gefen titi. Mita take a zuciyarta kiran mi yake mata kuma a waje, itafa idan yace zai cigaba da takurama rayuwarta ALLAH zata fiddo masa kalarta, ya bar ganin tana wannan sauke kan bata son kowa a ma'aikatansa ya fahimci tana da wata ala?a ta Soye ko zahiri ne da shi shiyyasa. Da wannan ?un?unin ta ?araso. Sai dai ta dogare a waje, yayinda shi kuma ya?i sauke gilashin motar. Sai da AS ya Wan masa knocking sannan, a hakan ma bai buWe kai tsaye ba sai da yaja wasu sakanni. Saukar gilashin ya bata damar ganinsa zaune a mazaunin driver dan gilashin tinted ne. Hannu kawai ya Wagama AS alamar yaje. Cike da girmamawa ya ce,  Okay sir a dawo lafiya. daga haka yabar wajen ya koma cikin Company. Shiru ita da shi babu wanda ya tanka, amma shi kallonta yake ta cikin mirror Win gefensa. Yanda take ta faman Sata fuska da motsa lips alamar ?un?uni take masa ya sashi lumshe oily ayes Winsa yana Wan sakin miskilin murmushin da iya lips Win kawai ya motsa. Karaf kuwa sai a idon Maanal data matso inda yake a kufule. Gimtse fuskar yayi, itama ta sake gimtse tatan tana harararsa. Cike da takaicin murmushi data gani yanayi tabbacin da ita yake tunda kallonta ta kamashi yana yi,  Gani .
? ? ?  Na ganki ai .
?? Ya faWa cikin halin ko'in kula idonsa a kanta. Janye nata idanun tai daga kansa tana jin kamar ta balbalesa da masifa. Amma dai ta daure kodan securitys da zasu iya hangosu. Ita kuma bata bu?atar hakan. Kamar ya karanci abinda take tattaunawa da zuciyar tata ya mi?a hannu ya buWe murfin side Win mai zaman banza tare da faWin,  Get in . Sosai yanzu kam ta zuba masa idanu babu ko War, shima ya ko zuba mata nasa cikin tsakkiyar natan. Jitai tsigar jikinta na tashi amma tai jarumtar ri?e kanta da ?yar. A dake ta ce,  Ni aiki nazo ba yawon banza ba .
? ? ? ?  Niko kinga yawon banzan na fito . Ya bata amsa a da?ile. Kafin ta samu damar bashi amsa ya cigaba da faWin,  Kina Satan lokaci, idan kuma kika bari na fito ALLAH da kaina zan Waukeki na sakaki .
? ? ? Tasan zai iya fiye ma da abinda ya faWa. Wanda ya iya keta mata haddi a cikin gidansu me kuma ya rage. Garama ta shiga tunkan ya kunyata ta a bainar nasi. Sai dai bata shiga kai tsayen ba, sai da ta gama masa ?un?uni da hararar motar sannan ta zagaya ta shiga. ?in rufe murfin tayi, dan haka ya ran?wafo tare da kai hannu zai rufo. Hakan ya basu matsanancin kusancin da har take jin kamar zai rungumota ne. Ga ?amshin turarensa ya wani buWeta tamkar yanzunne yake fesawa. Samun kanta tai da rawar jiki, sai kuma a zabure takai hannu ta jawo ?ofar ta rufe bam kafin shi yayi. Shiru yay yana kallon ?ofar batare daya janye jikinsa ba. Jin numfashinta kamar yana fisga da ?arfi, ga sassanyan ?amshin khumran data saka da wanda tai turaren kayanta na wani saukar masa da kasala. A hankali ya maida idanunsa kanta, ya zubama ?ya?y?yawar cute fuskarta manyan idanunsa. Idanunta a rumtse suke, hakama lips Winta sai Wan motsi yake, ga fuska ta takure kamar zata saki kuka. Idanunsa dake kallon lips Win ya janye cikin slow motion yana mai haWiyar wani busashen yawu daya tokare masa ma?oshi. Kamar wanda aka kwaWama guduma a ka ya janyo belt Win gefenta kawai yaja jikinsa baya ya ma?ala ta gefen tsakkiyarsu. Da mugun ?arfi tako saki numfashinta har sai da ya sake kallonta, sai kuma ya girgiza kansa a hankali yana mai janye idanun tare da lumshesu, sake buWesu yay a saman titi yana kunna motar. A hankali taji sun fara tafiya, dan haka ta sake sakin sauran numfashin data ri?e tare da buWe idanunta. ?in kallon sashen da yake tai, sai ma ?o?arin haWiye hawayen da suka cika mata idanu take yi. Dan haka kawai yanayin nasu ya tuna mata wani abu. Shiru motar ta Wauka sai sanyin ac dake ratsasu, dan ko rediyo bai kunna ba. Sai wayarsa da aketa faman kira tana haske da Wan motsi kawai, bai kuma kula ba kamar ma bai ji ana jera masa kiraye-kirayen ba. Tafiya ba wata mai nisa ba duk da a hankali yake tafiyar suka iso wani katafaren wajen Saloon mai shegen ?yau. Kallon wajen kawai Maanal take yi, yayinda shi kuma ya samu waje yay parking. Sai da ya kashe motar gaba Waya sannan ya juyo yana kallonta. Muryar san nan ?asa-?asa kamar abin dole ya furta,  Muje .
? ? ?? Itama kallonsa tai a karo na farko ta ce,  Ina Win? .
? ? ?  Ina kikaga mun zo? .
? ? Ya faWa cikin tsatstsareta da kaifafan idanunsa. Fuska ta Sata sosai, bakinta a sama ta ce,  Ni mizanyi anan wajen? Haka kawai ka Wakkoni daga wajen aiki ka kawoni nan...... sai kuma ta cigaba da magana cikin ?un?unin da baya ji.
? ? ??  Kar dai ki zagen mara kunya kawai .
? ??  Toni ka maida ni inda ka Wakkoni mana. Na gaya maka ina bu?atar zuwa nan wajen ne. Haka kawai dan neman mutum dai da faWa.....
? ? ? ? ??  Ai ba sai kina bu?ata ba, tunda ni ina bu?ata ya wadatar. Ragguwan banza kita yawo da gashi a tsefe kina buWema mutane suna gani. Oya fita kona Waukeki da kaina har ciki wlhy .
? ? ? Sosai idanunta suka kawo hawaye, dan har yanzu Maanal ba ?aunar kitso take ba, ta gwammace a wanke a gyara mata kawai. Sai gashi ta marairaice fuska kamar ba ita ke shirin masa tsiwa ba. Idanunsa ya kauda daga kallonta yama buWe motar ya fita alamar bazai ma saurareta ba. Sake tashi hankalinta yay, tana tunanin fita ta gudu taji an buWe side Win da take. Da sauri ta dubesa, sai ga hawayen da take ri?ewar na silmiyowa da gudu. Baki ya taSe, tare da fara jan hannun jacket suit Winsa sama. Hakan na nufin shirin Waukar tata yake kenan da gaske. Ai da sauri ta fito tana harararsa da share hawayen dake cigaba da sakko mata. Murmushi yay abinsa cike da mugunta yay ma bayanta ?aramin gwalo, sai kuma ya maida fuskarsa ya gimtse ya rufe murfin data bar masa a buWe kamar baiyi komai ba. Haka ya tasata gaba cikin wajen tana shartar hawaye. Dai-dai nan Nurry da ?awarta ke fitowa a kusa da wajen saloon Win daya kasance bakery. Cak tai wani irin tsayawa zuciyarta na bugawa da sauri, tuni ta saki ledojin hannunta tana mai bin AA da Maanal dake shigewa cikin saloon Win da kallo. Itama dai ?awar tata AA Darma Win take bi da kallo tana haWiyar yawu, sai da suka gama shigewa ta maido dubanta kan Nurry Win da faWin,  Kanbu Nurry AA Winki ne fa da mace? Miya kawosa nan wajen saloon Win mata to ma? .
? ? ?? Nurry bata tanka mata ba, sai nufar wajen saloon Win da tai a sukwane jikinta har rawa yake tana neman faWuwa. Ai babu shiri

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login