Showing 162001 words to 165000 words out of 219361 words

Chapter 55 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46986

Gwaggo keyi tunda ta shigo gidan. Dama duk randa ta fita kasuwa ta sayo kayan sana'arta babu zaman lafiya. Gwaggo ta dinga zage-zage kenan da jifan Ammie da munanan kalamai harda faWin bin maza take fita yi. Ammie dai bata kulata ba dan dama haka take yi yanzu. Hatta shi kansa Baabu Win ta tattarashi ta watsar a gefe kawai.....

__________&

? ? ? ?? Har akai la'asar Maanal na barci a Wakin Oum, a kuma lokacine rikici ya Sarke can a gidan su Maanal tsakanin Ammie da Babu. Dan amaryarsa ce tai kiransa a waya ta tsara masa ?arya da gaskiya akan wai ga Ammie ta saka Gwaggo a gaba tanata zagi. A fusace ya baro wajen aiki ya nufo gida. Babu wani ?wa?w?waran bincike kawai yana zuwa ya kama marin Ammie. Shine Amaal ta fallo ta sanar ma Oum. A rikice ta wuce gidan ko Mamy bata sani ba....

? ? ? ? ? Ana idar da sallar Asr Win shima Ajwaad ya nufo gida. Dan hankalinsa duk yana kan Maanal. Kansa tsaye Wakin Oum ya nufo, hakan yay dai-dai da farkawar Maanal a firgice. Silmiyowa tayi daga saman gadon Oum ta dur?ushe ?asa, hakan yasa Ajwaad ?arasowa gareta da sauri yana tambayarta. Sai dai batako samu bashi amsa ba ta shiga kwara amai. Gaba Waya duk sai ya rikice yanata jera mata sannu. Itako aman take sosai. Sai da ta gama ta koma gefe ta kwanta yaraf tana maida numfashi. Sannun yaketa jera mata, yanda fuskarsa ta koma sai ka Wauka ma shike ciwon. Sai kuma ya mi?a mata hannu yana faWin,  Tashi muje ki wanke baki .
? ?? Kanta ta girgiza masa. Da ?yar ta iya furta,  Zan huta tukkuna . Bai matsa mata ba, ya fita ya Wakko abu ya fara gyara wajen. Ya gama ya maida komai zai dawo Wakin yaci karo da fasa ?ararata. Ai a Wari ya ?arasa faWowa Wakin. Tana a inda ya barta, sai dai kallon hannunta take da duk ya Saci da jini. Hannun ta nuna masa tana sake fashewa da kuka, sai kuma ta mi?e a galabaice tana kallon gadon. Ashe har nan akwai jinin lurane basuyi ba tun Wazun. Ganin tana niyyar nufar ?ofa yay saurin ri?ota. Cikin son ganin ta kwantar da hankalinta ya ce,  Relax! .
? ? ? Kuka ta sake fashe masa da shi tana ?o?arin fisge hannunta,  Na shiga uku Besty jini fa? Jini Oum kizo jini .
? ? ? ?  Nace ki nutsu ko!! .
?? Ya faWa a tsawacen daya sakata nutsuwar dole. Sai dai jikinta rawa yake sosai tana cigaba da kallon hannun. Bakin gadon yace ta zauna amma ta?i, sai ya ?yaleta kawai. Batare daya kalleta ba dan haka kawai yaji kamar yana jin nauyinta ya ce,  Ki jirani anan ina zuwa . Daga haka ya nufi toilet Win Oum. Ruwa masu zafi ya haWa mata, sannan ya sake dawowa inda take. Har yanzu tanata kallon hannun tana hawaye. Murya ya kwantar kamar bashi ke faWa ba Wazun.
? ? ? ?  Kinga ki nutsu Besty ba wani ciwo bane ba fa. Dama doctor ya sanar mana zaki fara proud ne shiyyasa kike jin ciwon ciki. Shine sai yanzun yazo. Ki tashi kije bayi ga ruwa can na haWa miki ki cire wannan kayan ki gyara jikinki kafin Oum ta dawo taje wajen Ammie ne. In?kuma kina son sai kowa yazo ya ganki a haka ne to? .
? ?? Da sauri ta girgiza masa kai tana mi?ewa ta faWa Bayin........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________



........Ajwaad bai ji ?yan?yami ba ya cire bedsheet Win samman gadon Oum Win ya samo ruwa da omo da towel ya goge inda katifan ta Wan Saci. Haka ya Waga katifan shi kaWai ya juyata sannan ya Wauka sabon bedsheet ya canja. Wadrobe Win Oum ya buWe side Win da kayan Maanal suke a cike fal ya Wauka mata kaya, tare da pant. Sannan yaje bakin toilet yana sanar mata idan ta fito ga kaya nan ta saka, ta kuma bar kayan data cire Win zai zo ya wanke . Bata dai amsa shi ba ya nufi hanyar fita. Har yaje ?ofa sai kuma ya dawo da baya sakamakon saukar idonsa akan ledar da Oum ta aiki Amaal ta kawo mata Wazun, Ledar ya Wauka ya buWe ya ciro abinda ke ciki. Bai fahimci miye ba, dan haka ya karanta bayanin jiki. Ganin audigar mata ya sashi maidawa ya ajiye, sai kuma ya sake Wauka ya sake buWewa. Ledan ya fasa ya ciri Waya ya Wauka pant Winta sabo da ya aje ya saka kamar yanda ya fahimta. Daga haka ya fice.
? ? ? ? Bayan tsahon lokaci Maanal ta fito jin motsin fitarsa. Kasa zama tayi gudun karta Sata wajen, sai dai tanata bin gadon da kallo ganin ya canja kamar komai bai faru ba. Haka jiki a sanyaye ta ?arasa ga kayan daya ajiye mata. Sai idonta ya sauka akan pant Win da ya sakama part Win. Sosai tawaro idanunta waje, sai kuma ta tunzura baki gaba da faWin,  Besty ALLAH baka da kunya . Ta ?are maganar da murguWa baki, sai kuma ta ?arasa ta Wauka pant Win ta saka dan tana ganin yanda Didin ta suke amfani da shi ai. Kayan ta saka tsaf tanata kumbure-kumbure. Sai kuma ta Wauka wayarsa data riga tasan password Win ta buWe. Hayewa gadon Oum tai ta sake kwanciya. Dan wani kalar jirin barci take ji sosai. Takai mintuna goma da kwanciya akai knocking ?ofar. Umarnin shigowa ta bada sai ga Bestyn ta. ?auke yake da tray a hannu, suna haWa ido ta risinar da nata. Shima baiyi magana ba ya ajiye abincin kawai ya wuce toilet Win Oum Win kamar wasu masu jin kunyar juna. Kayan data cire ya tattare hadda p Winta dake a Sace sosai. Tsabar rashin hankali da rashin wayo irin na Maanal maimakon ta wanke sai shima ta bar masa saboda yace tabar masa kayan data cire. Abin mamaki Ajwaad Sarkin ?yan?yami da tsantseni sai gashi tsaf ya wanke kayan har sau biyu kafin ya sakasu a injin wanki harda bedsheet Win Oum ya wanke fes. Sannan ya wanke bayin ya fita da kayan can backyard ya shanya amma banda p Win daya shanya anan toilet Win. Zuwa lokacin Maanal ta jima da komawa barci. Sai ma Wauke tray Win abincin yay ya ajiye gefe sannan ya fice Wakinsu domin yin wanka...

? ? ?? &Rai a Sace Oum ta dawo gidan tare da Ammie dake wani irin kuka mai ban tausayi saboda abinda ya faru a gidansu Maanal Win. Da farko bata lura da canja kayan Maanal Win ba dana bedsheet sai da ta zauna idonta akan trayn dake ajiye. Hannu takai ta taSa wuyan Maanal, sanyi ?alau zazzaSin ya sauka. Barcinta take hankali a kwance. Ajiyar zuciya ta saki mai kauri, sai kuma ta maida dubanta ga Ammie.
? ? ??  Kiyi ha?uri Asiya kukan nan ya isa. Kada kanki yazo yana miki ciwo. Tashi ma kiyi wanka ki shirya gidan baba zamuje. Dan na fahimci wannan karon sai na dangana al'amarin Habib da baba tukkuna, tunda baya gane yaren Aban su Fadeel da nawa.
? ?? Kai kawai Ammie ta jinjina mata, ta tashi ta shiga toilet. Ita kuma ta buWe wadrobe ta Wakko mata wata sabuwar atamfa da bata taSa sakawa ba da gyale da duka abinda zata bu?ata sannan ta fita. Harta nufi Wakin Mamy sai taci karo da Ajwaad. Sannu ya mata, ta amsa tana kallonsa ganin shima ya sauya kaya.  Fita zakayi ne Auta naga ka canja shiga? .
? ? Kansa ya girgiza mata,  A'a Oum, wancan sun Saci ne .
? ? ?an jimm tayi sai kuma ta ce,  Mamy fa? .
? ? ? ??  Tana ciki tunda kika fita. Oum ina kikaje wai? .
? ?  Naje nan wajen Ammien ku ne, yanzu ma zamu sake fita da ita gidan Baba. Idan Mamy ta tashi ka sanar mata, ga kuma Maanal nan na barci.....
Kansa kawai ya jinjina mata. Ita kuma ta juya ta koma Wakinta ranta duk a dagule.

? ? ?? __________&

? Shigar Baba Sardauna a cikin al'amarin Ammie yasa aka samu sau?i tsakaninta da Babu a lokacin. Ga gwaggo ne dai babu abinda ta fasa wula?anci yima Ammie take iya iyawarta. Tunda kuma ta ?yalla ido taga Maanal ta fara jini sai ta fara surutai, yara duk sun zama iyayen mata miye-miye. Saboda ?waWayin Ammie kuma duk sun la?ema masu kuWi, indai kwaWayi abun yine suyi tayi watarana sai amma yaran cikkunan shege a titi. Babu wanda ya kula gwaggo da zatunkanta sai Maanal, rashin kunya ta mata sosai ranar har sai da ta saka Gwaggon kuka. Sai Ajwaad ne yazo yasa Maanal barin gidan da ?yar. Aiko gwaggo ta haWata da Babu yace sai ya daketa. Jin haka Maanal ta daina shigowa gidan har kwana huWu.
? ? ? ? A yammacin ranar Maanal ta nema jini ta rasa. Tana son gayama Oum tana jin kunya. Gashi bata shiga gidansu saboda Babu yace zai daketa. Kawai saita yanke shawarar samun Ajwaad, Wakinsu ta le?a, babu kowa sai babban yaya dake barci, dan haka ta fito. Can harabar gidan ta nufa, inda ta wuce Mamy da ?anwarta da suke kira Maman Saheeba suna hira. Kallon banzar da Maman Saheeba ke mata yasa ko gaisheta bayi take ba idan tazo gidan. Dan haka yanzun ma bata kulasu ba har Mamy Win ta wuce garden neman Ajwaad. Tasan shi baya yawo, indai ba aikensa akai ba to zaka samesa ne a garden yana karance-karance daya Waukama kansa yanzu. Wani lokacin har faWa suke yi dan ita karance-karance haushi yake bata, ya rage bata kulawa, bata san miyyasa ba bai son su cika kaWaicewa daga ita sai shi a yanzu. A hankali ta zare novel Win dake a hannunsa, fuska ya yamutse tare da Wago idanunsa ya saukesu a kanta. Zama tai kamar zatayi kuka tana kallon littafin, sai kuma ta sake kallonsa idanun nata cike da hawaye.
? ? ??  Besty wai mike damunka kwana biyun nan. Sosai ka canja min, musamman tsakanin nan. Ka Wauka dukkan hankalinka ka maida ga karatun novels. Baka son mu zauna muna hira mu kaWai, ko assignment zamuyi sai kace sai a gaban Oum ko Mamy. Kana yin abu kamar ma baka son ganina.
? ? ? Maimakon amsa mata sai kawai ya lumshe idanunsa masu haske sosai ya sake buWewa a kanta. Tsohon lokaci kafin ya motsa lips Winsa kaWan ya furta,  Babu komai yanayi ne kawai .
? ??  Yanayi? .
Kansa ya jinjina mata kawai. Kamar zatai magana sai kuma ta fasa. Fuska taWan shagwaSe tare da faWin,  Besty akwai matsala fa? .
? ?? Cikin Wan tsireta da idanu ya ce,  Tami? .
? ? ? Sake shawaSe fuska tayi ?asa-?asa kamar mai tsoron a jita ta ce,  Na daina ganin jinin, kuma ALLAH kunyar faWama Oum nakeyi. Ina son zuwa wajensu Didi ina tsoron Baabu ya kama ni .
? ? ?  Oh nine ba?ya jin kunya? . Ya faWa yana tsatstsareta da idanu.
? Sai da ta waro idanunta waje sosai sannan ta ce,  Kai kuma zanji kunya Besty? Kai fa Besty nane. Ni dan ALLAH ka gaya min yaya zan gane ya Wauke Win kenan naje nai wanka. Kuma ai irin wankan da aka koya mana a islamiyya zanyi ko? .
? ? Idanunsa kawai ya rumtse yana datse laSSansa da ?arfi da ha?ori. Miyyasa yarinyar nan bata ganewa ne wai? TaSa shin da tai ya sashi dawowa?hayyacinsa. Ta sake marairaice fuska. Sai kawai ya samu kansa da bata amsa.  Naji zan faWa miki. Amma lokaci yayi da zaki fara fahimta .
? ? ?  Fahimta? Mizan fahimta? .
??  Ba komai .
Ya faWa yana mi?ewa. Tashi tai itama ta bishi, amma sai yay mata nunin ta koma ta zauna. Zaman tayi, shi kuma ya fice a garden Win. Babu jimawa ya dawo da takarda ya bata. Kafin yace mata,  Tashi kije na rubuta miki komai .
?? Batai musu ba ta mi?e, hannu ya mi?a mata. Idonsa akan novel Winsa dake hannunta. Sai da ta tura baki gaba sannan ta mi?a masa ta wuce....
? ? ?? Kwana biyu dayin haka zazzaSi mai zafi ya kwantar da Ajwaad. ZazzaSin daya sanya har sai da ya kwanta a asibiti. Kwanansa biyar aka sallamesa. Ana sallamarsa kamar jira itama Maanal ta fara nata ciwon. Tasha jiki sosai kafin itama ALLAH ya bata lafiya..

_________&

? ? ?? Zancen da Fawzan yayma Oum itama ta samu Abah da shi, shi ba mutum bane mai son takurama yaransa. Sannan yakan nutsu akan abu idan sunzo masa da shi ya dubi halaccinsa da haramcinsa a wajen UBANGIJI. Sosai yay nazari akan batun ya kuma nema shawarar Baba Sardauna. ?ari bisa Wari Baba Sardauna ya bada goyon baya shima akan hakan, dan tunda har Fawzan Win ya furta ai masa auren ai masan kamar shine yafi komai dacewa. Dan haka su Abah suka shirya zuwa Giro. Sun kuwa je. Alhamdullah Baba Haruna ya basu auren Shahidah da Amaal, basu baro ba kuma sai da suka bada komai har sadaki. Aka kuma tsaida ranar aure. Kasancewar Baabu ya zama abinda ya zama yasa sai da suka dawo Abah ya sanar da su daga shi har gwaggo. Wannan al'amari yay matu?ar ?ona zuciyar gwaggo dan itafa duk wani jin daWin duniya bata son ganin Ammie a cikinsa.
? ? ? A Sangaren Mamy kam komai batace ba, sai ma addu'a datai da sanya albarka kawai. Haka ?an uwanta ma albarkar suka saka. Babban Yaya ya koma makaranta, haka Ajwaad da Maanal ma. Yayinda akema Fawzan nasa shirin yin sabuwar jarabawa shi da Amaal. A haka aka shanye watanni kusan biyar, su Amal sun kammala exam, akai bikin saukar Maanal da Ajwaad tare da walimar data ?ayatar. A wajen wannan walima ne Baba Sardauna ya Warsa nasa burin akan Ajwaad da Maanal. Sai kuma bayan kwana biyu dayin walimar yazo har gidan abinda bai cika yi ba. Zaunar da Oum da Abah da Mamy yayi, bai Soye musu komai ba akan batun da yazo da shi na son haWa auren Ajwaad Win da Maanal tare da ?an uwansu. Ya kuma kawo musu hujja mai ?arfi akan abinda ya hango game da sha?uwar yaran. Dan gara ya kasance akwai igiyar aure a tsakaninsu gudu sharrin shaiWan saboda kusancinsu yayi yawa. Gashi kuma suna a wata gaSa ce mai ban tsoro akan duk wani yaro dake a wannan shekarun musamman ma shi Ajwaad da Babban Yaya ya sameshi ya warware masa komai akan halin da Autan yake ciki tun kafin ya koma, shiyyasa ya saka ido shima ya fahimci komai ya ya kuma tabbatar. Su duka ukun babu wanda ya musa ko jayayya akan abinda Baba Sardauna yazo da shi. Sun kuma gamsu da cewarsa akan ai shiru da batun kada a sanarma Ajwaad Win da Maanal. Su kuma barsa da Baabu shi zai yi magana da shi.
? ?? Haka kuwa akayi, Baba Sardauna ya kira Babu har gidansa sukai magana ta fahimta. Ya kuma gamsu shima ya bada goyon baya. Bayan haka Baba Sardauna yay kiran Baba Haruna shima a waya suka tattauna. Shima kuma Wari bisa Wari ya gamsu. Daga haka aka fara shirin bikin ?an gata su shidda. A Sangaren Babu babu wani ?wa?w?waran shiri, dan gwaggo da Amaryarsa sun gama zugesa tsaf ta bayan fage. To dama dai Abah yayi niyyar shiryama yaransa biyu gida da kansa. Shi ko Ajwaad dama sai sun kammala secondary za'ayi biki. Oum kuwa duk wani abu da uwa ya kamata tayi ta Wauki Wammarar yin komai, duk da haka Ammie ta sameta da abinda ke a hannunta, ta kuma nema shawararta akan tunkarrar Babu da gadonta da iyayenta suka bari. Oum ta bata goyon baya badan zata amshi kuWin a hidar yaran ba, sai Wan abinda take shiryama zuciyarta. Tana shiri akan in har aka kammala bikin yaran to lallai koma miza'ayi dole Babu ya saki Ammie. Dan ta gaji da ganinta cikin wannan zaman zaluncin da ?uncin. Ita ba kwanciya da miji ba, ita ba ?ancin aure ba, duk ta lalace ta rame ta fita hayyacinta. Kamar ba Ammie ?ar gayu ?ar ?walisa ba. Sarkin tsafta da gyara jiki. Tofa dole ne su taya mata ta amshi hakkinta a wajen Babu tun yanzun.
? ?? Babu wasa kuwa Ammie ta tunkari Babu da batun kadarorinta da komai ma da iyayenta suka bar mata akan son yin hidimar biki, abinda ya tadama Babu hankali kenan, dan kuwa ya salwantar da kaso biyu bisa ukun wannan dukiya, suma kuma dangi sun ci. Shi kansa kaso Wayan daya rage ma yana a ?ila wakala ne kawai. ?in cema Ammie komai yay a lokacin, face kalmar  Yaji . Yay gaba abinsa. Bata damu ba, ba kuma ta kawo komai a ranta ba tunda rayuwar daya Wauka ma kansa kenan a yanzu..........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Matakin farko na shirin biki shine shirya zuwa Dubai da Oum tayi tare da Umma (Matar baba Sardauna) da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login