Showing 90001 words to 93000 words out of 219361 words

Chapter 31 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46983

Sosai gaban Huznah ya faWi da jin kalaman RK. Sai dai kafin ta samu damar sake furta komai ya shige motarsa yay mata key. A gabanta ya fice a gidan aka maida gate da aka wangale aka zugesa. Rasama wane tunani Huznah zatai tayi, amma tai ?o?arin hana kanta kiran mahaifiyarta har sai ta bincika ainahin gaskiya sannan dai. Da wannan tunanin ta koma ciki itama......

___________&

? ? ?? Washe gari lahadi Maanal ta tashi da burin fita gyaran jiki. Sai ga Yazeed yazo gidan. Jin inda take shirin zuwa yace tazo ya sauketa kawai. Haka badan taso ba suka wuce ita da Barrah da Huznah data ma?ale akan zataje. Kasancewar Huznah a motar yasa Yazeed kama kansa. Dan shi fa agaban Maanal ne kawai dama zakaji muryarsa ko sau?in kansa. Amma ?annesa da sauran mutane shi mai matu?ar kamun kai ne da tsare gida. Ya dai tambayeta wayarta da yake kira baya samu ta sanar masa accident Win data samu, yayi addu'ar ALLAH ya kiyaye gaba daga haka ya kaisu wajen gyaran jikin. Yau ma kamar waccan ranar atm Winsa ya bata, ya kuma ce idan sun kammala ta kiranshi. Bata?i amsa ba tai godiya kawai kodan idon Huznah ?ar saka ido.
? ?? Haka suka shiga wajen gyaran jikin. Sun sami mutane ba masu yawa ba, kasancewar sun fito da wuri sannan mai wajen ?awar Shahidah ce. Ana tsaka da musu gyaran ita Maanal ana wanke mata kai, Huznah kuma wankin ?afa da gyaran farce wata ?ya?y?yawar mata ko budurwa za'a kirata ko bazawra ne ma oho ta shigo wajen ita da ?awarta. A fuska dai kam akwai ruwan ?yau, sai dai a jiki haka take slim babu gaba babu baya. Duk rashin jiki irin na Maanal sai ta ganta da ?yan fasali akan matar. Dan Maanal rashin jikin ne dai kawai bata da, amma tanada cikar halittar jiki gwargwado duk da suma bawani na manyan mataba can. Amma dai duk inda mace zata kira kanta mace kam itama zata buWe baki.
? ? ? Yanda yarinyar ke yamutse-yamuste da shan ?amshi ne yaja hankalin mafi yawan mutanen dake a wajen kanta. Tuni wasu suka Wan fara mata magana tana amsawa da gyar, banda Maanal da ko kallon inda take batai ba. Ana gama ma wanke mata kai ta Wauka novel Winta ta cigaba da karatu, yayinda Barrah da akema kitso ke gefenta tana game da wayar wajen RK. Ashe yarinyar nan hankalinta nakan?Maanal data watsar da ?urarsu. Sai hakan yay mata zafi ta shiga habaici da yaSa magana ?awarta na tayata da mata kirari da dariyar iskanci. A hakan ma Maanal bata ma nuna tasan bayan ita da wasu ma a shagon ba.
? ? ?? Cikin masu aikin wajen ce ta ce,  Oh ni, yau dai da alama da fitina kika fito gida Nurry, irin wannan takale-takale shin na miye? Dawa kike anan? .
? ? ?? Sai da ta watsawa mai aikin harara sannan ta tauna chewing gum Win bakinta ya bada wani ?as-?as ta ce,  Da ?ananun karuwan Abuja mana. Masu baro gidan ubale suzo nan su kama hotel suna girman kai da Waukar kansu wata tsiya. ?an iska Waya bayan Waya sai mun saitasu gidan iyayensu da ake cin masara sun bar mana garin mu shegu ?a?an talakawa .
? ? ?? Dariya ?awarta ta ?yal-?yale da shi tana zuba mata wani kirari.  Sai dake tawajena, sa gabanki inda kike so. KuWi ya haifeki, cikinsu kika girma gidan su zaki zama matar aure. Kaga amarya a gidan tauraron matasan ?asar nan kaf mai kiran kuWi koda kwance suzo su masa bargo a gado. Yi yanda kike so kune Abuja dama ?asar gaba Waya ai ko an?i ko an so dai da ku .
? ? ? Wani yyyuuuuu Nurry Win tai da idanunta manya dake a juye kamar ?ar shaye-shaye. Cike da jin alfaharin Kirarin ?awar tata ta wani watsama Maanal kallon banza. Hakan datai ya saka kowa fahimtar da Maanal Win take. Wani shegen murmushi Huznah ta saki na jin daWi, sai kawai ta dubi Nurry Win fuska da murmushi ta ce,  Hy Mss .
? ?? Da farko Nurry kallonta tai zata watsar, sai kuma dai taga itama Huznah Win ba daga baya ba. Jiki da suttura duk sun nuna ?ar wani ce. A Wan yangance ta amsa da  Hy itama tana watsama Huznah yatsu biyu. Tsam Huznah ta mi?e kasancewar an gama mata ta koma kusa da Nurry Win. Sai lokacin Maanal ta Wan kallesu, kanta ta Wan girgiza kawai ta mi?e tabar musu wajen ma gaba Waya ta koma sashen ?unshi dan tana son a mata Wan jan lalli a yatsunta da Wan ba?i kaWan a hannun kawai.
? ? ?? Ai hakan kamar yama Huznah daWi ne. Tuni ta baje a tsakkiyar su Nurry aka Wora hira harda musayar numbers. Haka dai akai musu gyaran jikin nan har bayan la'asar sannan suka fito domin komawa gida. Kasancewar Maanal bata kira Yazeed ba duk da yace ta kirashin sai ta tare taxi dan su tafi, sai kawai Huznah catai suje ita su Nurry zasu sauketa. Dan kusan tare suka fito da su Maanal Win suma. Ko ci kanki Maanal batace mata ba suka shige taxi ita da Barrah suka wuce abinsu. Ita kuma ta shiga jibgegiyar motar Nurry da take driving da kanta suka tafi.....

_________&

? ? ?? Safiyar litinin safiya ce da duk wani ma'aikaci jininsa ke akan farcensa. Kamar dai anan gidan su Shahidah. Ita da yara da mijinta da Maanal duk sunyi shirin tafiya aiki. Kamar yanda suka saba tsaf dasu cikin kwalliya ta birgewa da tsarin addini. Huznah nacan ana shan barci dan jiya bata dawo gidan ba daga bin su Nurry sai bayan isha'i, haka kuma ta kusa raba dare tana charting dan groups su Nurryn suka sakata na WhatsApp kala-kala. Tana yi tana neman mutumin nata sai dai har yanzu bai cireta a black list Win daya Saka ta ba da alama. Haka ta ha?ura tunda ta Wau Wamarar komawa office Winsa a yau litinin kawai.
? ? ?? Mai kai yara makaranta ya kwashesu Barrah. Abbansu ya wuce. Itama sai suka tafi da Shahidah. Har ?ofar gate Winsu ta kaita. Ta fito tana murmushi saboda maganar da Shahidahn tai mata dai-dai da isowar motar AA. Kamar ance ta kalla wajen sai ko idanunta a kansa. Yana zaune a bayan motar cikin ?asaita da cikar kamala, kayansa dai na kullum ne suit a fagen aiki, sai dai na yau milk color ne, idan ka cire long sleeve shirt Win ciki data kasance coffee. Gajiyayyun idanunsa na cikin fari tas Win gilashinsa na ko yaushe dake ?ara cikar kamala da ?yawun da ALLAH yay masa mai sanyi. Sumar nan da sajensa sun sha gyara luf-luf da su. A zahiri idanunsa a rissine yake da alama akwai abinda yake dubawa, sai dai kuma a kaikaice idanunsa akan Maanal suke. Amma bazaka taSa fahimtar hakan ba akai mai kallonsa daga nesa ko kusa. Dan kallone irin na basarwa da iya taku. Kasancewar an sauke gilashin kaWan tuni ?amshin turarensa ya iso har inda su Maanal suke. Sai dai itama fa daga kallo Wayan datai masa ta janye idanunta bata sake gigin kallon koda sashen da motar take ba. Sallama sukai da Shahidah da sam hankalinta bai kai ga AA Win ba ita. Ita kuma ta fara takawa a hankali cikin takunta na nutsuwa zuwa cikin Companyn........
'?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


*TALK WITH SIDDEEQAH*
Operation Ciniki Dole
08149588205
Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai YallaSai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye.

Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa.
Tunda na kira Huriyya na faWa mata abunda ke hanani Bacci ta faWa mun wani sirri da ya girgizani.

Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah).

Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0
Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy.
Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na buWe daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp.
https://wa.link/8al2f0
Gaskiya wanda ya koya a wurin ?wararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya faWaba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na.
Hurayyah ta taimaka da ta haWa ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba.

Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online.

Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days.
Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi)
Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin.

______________


.......Sanye take da doguwar riga ta atamfa da Winkin yay ?yau sosai, tayi Waurin zara Buhari da yay matu?ar zauna mata kamar ta Wauka ta Wora a kanne ba hannu ya naWa ba. Kasancewar kalar atamfar blue ne da fari ta Waura farin gyale ba wani ?ato ba sosai tun daga saman kanta sai ta baWesa a kafaWunta duka amma ya rufe mata ?irji duka. Ta baya kuma rigar bata matseta ba shiyyasa sam babu ta inda jikinta ke nuna da wani zai ce ta fidda tsiraici. Kamar ko yaushe tana ma?ale da sirrin farin gilashinta da ke ?awata fuskarta da kwarjini na musamman. Yayinda sam fuskar babu alamar wasa da wani zai kawo mata wargi dan tsuke take tamau, ba wata kwalliya tayi ba a fuskar mai yawa, amma tayi ?yau sosai. ?amshinta mai sanyi da saka zuciya nutsuwa. Yanda take takunta a nutse sai ka Wauka yanga ce da tsatsar iyayi. Amma halitartace hakan sam bata da garaje ko gaggawa. Duk wanda ta haWu da shi mace ko namiji takan gaisheshi batare da ko kallonka tayi ba ta wuce abinta. Idan kuma kai ne ka fara ambata sunanta ga ?an wanda suka santa takan kallekan ta Wan Waga maka hannu.
? ?? Isowarta ga ?ofar shiga dai-dai da tunkarowar AA shima assistant Winsa biye da shi da tarkacensa a hannunsa. Yayinda shi kuma waya manne a kunnensa yana magana cikin nutsuwar nan tasa kamar baya son magana.. dan ko assistant Win nasa bazaice ga abinda yake faWa ba kai tsaye a wayar. Amma da yake da aka kira wayar tana a hannunsa shine ya ta mi?a masa yaga ansaka My D, Wato mahaifinsa. Yanda yake taku dake sake tabbatarwa shi Win tsayayyen namiji ne ingarman gaske. Mai lafiya da ji da ?arfin ?uruciya dana motsa jiki ya isa abin kallo ga masu kallon nasa. Balle azo Sangaren iya ado da tsara shi. AA yasan sirrin gayu da ?amshi, dan yana cikin manyan Handsome da duniya bazata taSa takokin manna hotonsa ako ina ba ta faWa da tabbatarwa. Yanda kowanne ma'aikaci sai ya Waura I'd card Winsa na aiki ?ofa ke bashi damar shigewa haka shima oga da kansa. Dan haka koda suka iso sai assistant nashi ya Wora nasa id Win shi, dai-dai da itama Maanal data tsaya ciro nata a bag Winta ta Waura. Hannunta Waya ri?e da lunch box Winta, Wayan kuma bag Win na'a kafaWarta ma?ale, dan mai irin kamar school bag Win nan ce amma ta gayu kuma ?arama. ?an zubama lunch box Win idanunsa yayi sai kuma ya janye tare da shigewa yana magana a hankali da sai da ya Wan gittata taji muryarsa acan ?asan ma?oshi yana faWin,  Yes Aba I hear you .
? ? ?? Da kallo ta Wan bisa sai kuma ta taSe baki kaWan tana yamutsa fuskar da ?arasawa reception ta saka hannu kamar yanda dokar companyn take. Anan ne suka haWu da Yaqub. Murmushi ya sakar mata da faWin,  Good morning sister Maanal . Kallonsa ta Wan yi sai itama ta saki masa Wan murmushi mai tsayawa iya motsin fuskar nan. Nutsuwar Yaqub Win da rashin hayaniya yasa take ganin mutuncinsa. Cikin ?ar siririyar muryarta ta ce,  Good morning Wan uwa. Ya weekend? .
? ? ?  Alhamdullahi mun shata kam mun more .
? ? Malalacin Murmushin ta Wan sake yi kawai. Batare da ta sake cemasa komai ba ta wuce. Binta yay suka jera. Duk da bawata magana suke ba sai da aka dinga binsu da kallo. Koda suka iso nasu ma office Win su Zaharadeen duk zuba musu ido sukai. Kallo Waya tai musu ta kauda kanta da faWin,  Good morning . A jimlace. Wasu sun amsa wasu kuma na binta da kallon dai. Ita kuma ta sake yin kicin-kicin da fuska ta gyara kujerarta bayan ta kakkaSe ta zauna. Sai kuma ta warware tissue da ta ajiye a wajen ta fara goge abubuwanta duk da komai a tsaftace yake ?al. Amma ita ?a'idarta ne in har zata fara aiki saita sake goge komai nata har keyboard kafin ta fara. Batafi zaman mintuna arba'in ba ta samu kira daga office Win Design Director. Mi?ewa tai kawai sai wayarta a hannu ta wuce. Su Zaharadeen suka bita da kallo cike da gulma. Sai dai ita bama tasan sunayi ba.
? ? ? ? Cikin girmamawa da mutuntawa ta gaishe da Director Mustapha. Ya amsa mata da kulawa da binta da wani munafukin kallo. Kujera ya nuna mata alamar ta zauna. Bata musa ba ta zauna Win.
? ??  Yauwa Sister Maanal zamuje can Workshop dan kin san aiki yayi nisa. Akwai abinda ake bu?atarki a wajen domin tattaunawa, tun jiya ma Watchmakers da horologists Win sukaso ganin ki sai CEO yace sai yau .
? ?? Kai kawai Maanal ta jinjina masa a girmamame. Shima sai bai sake cewa komai ba ya mi?e yana sake jinjina girman kai da miskilancin yarinyar a ransa. Dan da yawansu a Company haka sukema yanayin maanal Win fassara yaransu da manyansu. A tare da shi suka isa Workshop Win. Wajene da yaji kayan aiki harda na tashin hankali. Dan ingantattun matchings ne da ko'a masu jajayen kunnuwan sai companyn da yaci ya ?oshi ke dasu. Ga komai a tsare kuma a tsaftace. Cikin girmamawa suka gaisa da kowa. Tanata kallon abubuwa wani a cikin horologists Win na mata bayani oga kwata-kwata ya iso. Kamar dai ko yaushe AS Winsa biye da shi. Gaisheshi suka shiga yi cikin girmamawa. Ya amsa musu da kulawa shima. Sai lokacin Maanal da bata ko kalla sashen da yake ba ta furta,  Good morning Sir .
? ? ?? A ta?aice kuma ciki-ciki ya amsa da,  Morning . Yana maida hankalinsa ga Director Mustapha. Gaba yay suka bisa a baya har zuwa inda ake bu?atar ganninsu. Batare da Maanal ta farga ba sai ta tsinceta a kusa da shi tsaye gefensa na dama. Matsawa taso yi sai dai babu dama dan gabanta glass ne. Dole ta ha?ura mayataccen ?amshinsa na addabar hancinta. Lokacin da aka ajiye samfarin agogon data zana da hannunta sai taji notukan kanta na ?o?arin kwancewa. Yau mafarkinta ya zama gaskiya. ALLAH mai girma. Da ?yar ta iya haWiye hawayen da suka cika mata ido ta saita kanta tana al'ajabin komai da yaba ?o?arin Watchmakers Win harma da horologists Win, duk da kafin yau ta taSa ganin aikinta a zahirance. Kai da ganin agogon kasan bana siye da ?ananun kuWi bane. Bayan wanda aka haWa Win sai pieces da suma aka ajiye nan fa suka shiga tattaunawa. ?an abinda Maanal Win ta ?ara musu bayani kadan ne ma, sai dai ta sake ?ayatar da su da fahimtar lallai za'aje da yarinyar a cikin Companyn dan tanada brain sosai.........

__________&

? ? ? Anan kaduna kam ALLAH ne yayma matafiya dawowa. Wato Hajiya Yaya da ma?arabbanta. Su dai su Ammie basu san da dawowar tasu ba ma. Sai da suka dawo Win tana zaune a falo Sakina na mata kitso Waleed ya shigo yake gaya mata. Duk da taji mamaki sai batace komai ba tace yaran suje su gaisheta.
? ? ? Shiru Waleed yayi alamar bai son zuwa. Sai tayi murmushi tana mi?ewa. Kitchen ta nufa ta haWo abinci a cikin basket ta bashi tace suje dashi su kai. Nan Win ma amsa sukai jikinsu duk a sanyaye suka fita. Basu wani jimaba ko sai gasu sun dawo Hameed harda hawaye fuskarsa zane da sayin mari. Sam Ammie bata tambayesu miya faru ba, koda Waleed ma zai faWa sai ta girgiza masa kai da nuna masa hanyar kitchen alamar yaje ya kai mata kayan abincin da suka dawo dasu ba'a taSa komai ba.
? ? ?  Amma aunty ai ya kamata kiji miyya faru? Jibafa fuskar Hameed harda sahun mari .
? ? Murmushi Ammien ta saki kamar bazatace komai ba, sai zuwa can tace,  Sakina kenan, to minene amfanin jin? Sakawa kai Sacin rai ne fa kawai. Koma minene ya faru ai ya rigada ya faru Win, sai a barsa ya wuce kawai .
? ?

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login