Showing 165001 words to 168000 words out of 219361 words

Chapter 56 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47000

Gwaggo Khadijah. Sai dai zasu fara zuwa suyi umrah ita da Ajwaad da Fawzan da Maanal. Amaal da Shahidah kuma za'a fara musu gyaran jiki dan ita Maanal bazata tare ba sai sun kammala secondary. Sunyi wannan tafiya Maanal na'a cikin Wunbin farin ciki, dan wannan shine karonta na farko hawa jirgin sama. Fawzan ya tasata da tsokana da dariya. Itako ko'a jikinta. Sai mutum nata data dama da surutu wato Ajwaad, yana Wan biye mata sama-sama batare da tasan dalilin komawarsa hakan a gare ta ba yanzu. Sunyi Umrah Alhmdllh, inda suka samu kwanaki goma sha biyu kafin su nufi Dubai, can suka haWu da Umma da Gwaggo Khadijah da suka taho daga Nigeria su kuma. Duk kannin abinda ya kamata an shirya shi, suka tura kaya Nigeria, a kuma wannan lokaci ne Ajwaad ya bada aka yi agogon nan da Manaal ta zana ta hanyar babban aminin Baba Sardauna dake da company anan Dubai. Kusan komai a gaban Ajwaad aka yisa, wannan kuma shine ya zama dalilin farko na fara jin sha'awarsa akan hakan. Duk da yana da nashi burin.
? ? ? Sun dawo Nigeria suka iske Saheeba a gidan, wai tazo hutu. Babu wanda yay magana balle kawo wani abu a cikin ransa game da haka. Tunda dama tana Wan zuwa jefi-jefi (Saheeba Wiya ce ga ?anwar Mamy). Bayan dawowarsu da kwana biyu babban yaya ya iso shima. Shirin biki fa ya fara kankama, dan ta ko'ina babu wasa. Sai dai Ammie da Baabu suna tsaka da tafka rigima saboda wasa da hankali da yaketa mata akan batun hakkinta, wato dukiyarta da iyayenta suka bar mata. Oum ce ta tausheta akan ta bar batun har ALLAH yasa su Baba Haruna suzo wajen biki, koma mi za'ayi sai ayi kawai. Da wannan ta tausheta akan al'amarin....

? ? ?? A ranar akai kamu, normal kamu ne dai irin namu na mutan da, Wan turare kawai aka fesama Amaal da Shahidah, sai ?awayensu daketa ?unshi. A ranar gayyar mutanen Giro suka iso. Hakama can gidan su Oum mutanen Yola sun iso. Sai wanda ke anan cikin Kano ta Sangaren su Oum data Sangaren Mamy. Dama ?an paris kwanansu uku kenan. Koda yake Mammah ce kawai tazo saboda yara na karatu, hatta Auta Rafeeq ba'azo da shi ba.
? ? ? Washe gari aka shirya walima anan cikin gidan su Oum ta iya mata, Umma ce ta Wauki nauyin malaman da zasuzo mata suyi lectures da abincin da za'aci. Wannan Rana itace tushen komai na wargajewar ala?ar waWan nan ahali guda biyu. Ranar da zukata suka rarrabe cike da ?una da girgizuwa. Ranar da komai ya lalace, zaren ?addarar daya ?ullesu a waje guda shekara aru-aru jarabawar ?addara ta datse shi da almakashi mai matu?ar kaifi. Datsa irin ta kwaf Waya da har yanzu an rasa mai sake kamawa ya ?ulla shi.
? ? ? Masu shirya waje sun kammala wajen ?arfe biyu na rana, a dai-dai lokacin Maanal na daga can ?arshen garden Win zaune saman lilo ita kaWai. Tunda ta tashi bata jin daWi yau, haka kawai kuma sai take son kaWaici. Kwana kusan huWu kenan tana acan gidansu, yanzu ma hayaniyar ?awayen su Amaal suka isheta dan tana Wakinsu kwance yasa ta fito ta dawo nan gidan su Ajwaad. Koda ta shigo ciki nan ma hayaniyar tayi yawa, sai kawai ta nufi Wakin su Ajwaad. Cike ta sameshi da abokan su Fawzan, sai dai babu Bestyn nata. Gaishesu kawai tayi ta Wakko wayar Ajwaad dake caji a gefen gadonsa ta fito. A hanyar fita falon suka kusa cin karo da wata ?ar budurwar yarinya kanta Wauke da boket cike da gorinan zoSo da kunun aya.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Sosai Maanal na son zoSo a rayuwarta, dan haka ta tsaidata tana tambayarta. Yarinya ta bata amsa da cewar mamansu ce tace ta kawoma Oum a ?ara a baiwa ba?i. Sai kuma ta nuna mata na hannunta, ta ce,  Wannan kuma zan bama yayana . Maanal tasan yayan nata abokin Fawzan ne sosai, dan baima da wani aboki sai shi, suma dai ma?waftansu ne. Sai kawai ta amshi na ledan ta Wauki Waya. Daga haka ta fice ita kuma yarinyar tai ciki tana tura bakin haushin Waukar ma yayanta da Maanal tayi, babu kuma damar magana tasan zata iya dukanta, dan yaran anguwar nan kusan duk tsoron Maanal suke saboda fitinarta. Manyan ma in dai kace zaka shiga sabgarta kasha rashin kunya kuwa. Can garden ta nufa, sai da ta gama kalle gyaran da akai sannan ta wuce can ?arshe ta zauna a saman lilo ta buWe zoSon ta fara sha tana game a wayar Ajwaad Win. Tafi mintuna biyar da zama sai gashi, sai da ya kai zaune a kusa da ita sannan ta Wago duk da taji ?amshin turaren da suke amfani da shi tunda ya shigo wajen. Harrarsa tayi, shima ya rama dan faWa sukai kwana biyu kenan shiyyasa ma ta koma gidansu. Koda ya rama hararar sai ta tura baki gaba. Baki ya taSe da ?arSar zoSon hannun nata shima ya hau sha. Haka suka dinga shan wannan zoSo babu mai ma Wan uwansa magana har suka kammala. A lokacin ne ya fiddo wani ?ya?yawan box ya mi?a mata. Kallon box Win tayi, sai kuma ta kallesa, ta kai hannu zata amsa ya janye da faWin,  Oh nama manta haushina kike ji fa .
? ? ??  To bana huce ba . Ta faWa kamar zatai kuka.
? ?  Kin tabbata kin huce? .
Da sauri ta Waga masa kai alamar eh. Sai ya sakar mata murmushi ya mi?a mata box Win. Wayarsa ta Waura masa a saman jikinsa, ta hau kiciniyar buWewa. Da wani irin zaro idanu ta ce,  Wooow!!! Besty!. Amma agogon nan ya haWu wlhy .
? ? Murmushi ya saki mai sanyi, ?yawawan fararen idanunsa na kallonta da wani irin yanayi mai zafi. Cikin ?an?anuwar muryarsa data ?ara ?an?ancewa a yanzu ya ce,  Besty, ai duk ?yawunsa kin fisa ?yau. Sannan kefa kika zana shi da hannunki shekaru shida kenan .
? ? ?? Itama cikin sanyi ta ce,  Ni kuma Besty! .
? ?  Yes! Kefa .
Ya bata amsa yana zaro wani note book a aljihunsa ya mi?a mata. Amsa tai tana kallon zanen agogon da tabbas ta tuna itace ta zana shi. Sai kawai taji hawaye sun cika mata ido. Dan zanen agogon bashi da maraba da agogon daya batan. Cikin rawar murya ta ce,  Besty! .
? ? ?  Uhmyim Bestyn Besty! .
?? Ya faWa da wani irin shau?in da shima kansa bai san mi yake yi ba. Ga idanunsa na wani irin mata kallo mai zafi, sun kuma ?an?ance sun kaWe kamar ba shi ba. Itama kanta kallon nasa take tsakkiyar ido da wani irin yanayi dake cizon zuciyarta. Fin mintuna biyu suna kallon junansu kafin kiran waya ya katse su. Wayar ta kalla cike da kasala, ganin Babban Yaya ya sakashi Wagawa murya a sar?e. Bata san mi babban yayan ya gaya masa ba. Ya dai mi?e a raunane yana kallonta da mi?a mata wayar.  Ina zuwa ki jirani anan .
? ? Kanta kawai ta iya jinjina masa. Sai da bayan ya wuce ta iya sauke numfashi. Sai kuma cikinta yay wani irin murWawa. Fuska ta yamutse da sakin ?ar ?ara tana dafesa da hannu biyu. Sai kuma jikinta ya kama rawa. Tama rasa yanda zata fassara ciwon cikin nata. Ta jima tana matse-matse kafin ya saki mata. Sauka tai akan lilon ta wuce cikin gidan neman Oum danta faWa mata cikinta na ciwo. Sai dai koda ta shiga Wakinta cike yake da ba?i, ita kuma bata a ciki. Fitowa tai domin nemanta cikin nata ya sake murWewa. Da ?yar ta iya kai kanta Wakin su Ajwaad dan gara ta nemosa shi sai ya nemo mata Oum Win. Cikin Wakin yanzu kam babu kowa saSanin Wazun, ga cikinta yay matu?ar ?ullewar da tafi ta farko, dole ta dur?ushe gaban gadon Ajwaad ta dafe cikin nata hawaye masu zafi na rige-rigen sakko mata daga idanunta zuwa kumatun ta. Tun tana fahimtar halin da take ciki har komai ya fara mata nisa. Sama-sama taji ?arar buWe ?ofa, tare da ?amshin turaren Ajwaad. Kamar muryarsa taji yana kiran sunanta a rikice, sai kuma taji ya Wagata gaba Wayanta ya maida saman gadon, tana ?o?arin yimasa magana taji ya kwanto mata a jiki ya rungumeta, duk da a yanayin da take sai da taji hankalinta ya tashi, dan abune da kullum ake musu nasiha a kansa. Oum tayi, Ammie tayi, Abah da su babban yaya da su Didi suyi. Jikinta ne ya kama rawa jin yana ?o?arin cire mata kaya, ga lips Winsa na ?o?arin sauka akan nata. ?o?arin turashi take amma bata da wani ?arfi, sai ma kama hannunta da yay duk biyu ya murWe da ?arfin da har sai da taji zafin har a cikin ?walwar kanta da tsakkiyar zuciyarta. Ya kuma danne mata baki ta yanda ta kasa ihun datai niyyar yi. Daga haka bata sake fahimtar komai ba sai wata irin rikitacciyar hayaniya da ihun mutane mai hawa saman kai......
? ? ? ?? A hankali ta shiga buWe idanunta da sukai mata nauyi, hakama jikinta kamar ba nata ba, ga wani irin zafi da take ji acan ?asanta. Akan Oum dake a rungume da ita tana kuka ta saukesu, sai kuma ta fara bin mutane da kallo. A tsakar gidansu ne, saSanin gidan su Oum data san ta shiga. Ba kowa ke hayaniyar nan ba mai ban tashin hankali sai dangin su na Giro, gwaggo har ri?eta ake saboda yanda ta birkice tana zage-zage daga ita sai bujen cikin zani da riga. Amma zani da Wan kwali duk ta wancakalar. Gefe su Shahidah ne ke kuka suna rungume da Ammie dake kwance kashirSan. Sam Maanal ta kasa fahimtar komai, face cigaba da kallon kowa da sauraren ihunsu da sam bata fahimtar komai a ciki. A haka Abah da baba Sardauna da likitan data san family doctor Win su Oum Win ne suka shigo. Abah da shima yake a matu?ar damuwa ne ya bama Oum umarnin Waga Maanal zuwa ciki. Amma sai Gwaggo tace Oum bazata shiga musu ba, kuka Oum Win ta sake fashewa da shi mai ban tausayi. Hakan bai sa Gwaggo taji tausayinta ba, ta saka ?a?anta biyu kama Maanaal zuwa ciki, a haka doctor ya bisu bisa umarnin baba Sardauna.
? ? ? Fin mintuna ashirin sannan doctor ya fito, zuwa sannan gidan ya Wan lafa bisa tsawatarwar baba Haruna da basu jima da isowa ba. Doctor ya bu?aci ganin iya su Abah, amma gwaggo tace sam ba'a isa ba, ya faWi duk ma abinda zai faWa anan gaban kowa. Dan ita bata son munafunci. Ganin yanda take nema tada sabuwar tarzoma Baba Sardauna yace ya faWa Win. Cikin damuwa doctor ya tabbatar musu amma Maanal fyaWe. Kuma dole ai gaggawar zuwa da ita asibiti saboda jinin dake zuba a jikinta yana ?ara yawa. Wata irin kururuwar tashin hankali gwaggo ta fasa ita da sauran ?an Giro, yayinda Oum ta yanke jiki ta faWi. Dole aka kwashi Oum zuwa gida, Maanal da Ammie kuma asibiti.
? ?? Anan gidan su Oum Win ma dai a harmutsen yake. Ga Ajwaad ya kulle kansa a Waki anyi-anyi ya buWe ya?i. Sai da aka Salle ?ofar. Samunsa sukai kwance wanwar a ?asa babu numfashi, ga jikinsa duk ya Saci da jini, shima dole aka kwashe shi zuwa asibitin....

? ?? _____________&

? ? ?? Komai ya dagule, dagulewa mai ban tashin hankali ga waWan nan ahali guda biyu. ?aurin aure dai bai yiwuba washe gari. Dan anyi zama a tsakanin manyan ana tuhumar Ajwaad da tun a daren jiya ya farfaWo akan wannan ruWaWWen al'amari. Ya jima bai tankama kowa ba, kafin ya buWe baki da ?yar yace musu eh ya aikata.
? ? ?? Wannan amsawa tashi ta matu?ar birkita kowa. Ajwaad Wan shekara ashirin da Waya a duniya, da yarinyar da suka rayu tun ?uruciya. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un. Ran baba Sardauna a Sace ya ce,  Shike nan tunda ya amsa ya aikata Win sai a Waura musu auren yau suma su tare kawai kamar sauran ?an uwansa. Amma mi, a mamakin kowa sai Ajwaad Win ya shiga girgiza musu kai da faWin,  Aure? Baba kuyi ha?uri ban taSa kallon Maanal da sigar zama matar aure a gareni ba. Ita Win ?anwata ce ai..
? ?? Cikin Sacin rai Baba Sardauna ya katsesa da faWin,  Amma ka keta mata haddi?!! .
? ? ?  Kuskure aka samu .
? Ajwaad ya bada amsa babu ko Wigon damuwa balle nadama a tattare da shi. Wani irin mari Abah ya fara sauke masa. Da ?yar aka iya ri?esa dan hadda hauri ya fara kai ma Ajwaad Win. Da ?yar aka samu ya zauna yanata zaginsa ga hawaye ba zuba masa. Tabbatarma Ajwaad yake dolene ya auri Maanal. Dan haka babu fashi za'a Waura auren yau Win na na su duka ukun. Zaram gwaggo tace sam bazasu haWa zuri'a da su ba. Idan kuma har Babu ya amince babu ita babu shi har abada sai ta tsine masa wlhy..........
'?

_Tofa wannan fa shine rikici._




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Hankalin kowa ya tashi a falon. Aka shiga ?o?arin fahimtar da ita amma tace bafa zai yiwu ba, tana kan bakanta. Babu ya rasa yanda zai yi, jikinsa sai rawa kawai ma yake yi. Wannan Sacin rai yasa Baba Haruna yanke jiki ya faWi a falon, ga shi yanzu baida iko a kanta tunda babu aure tsakaninsu. Dama yana da hawan jini. Babu shiri aka kwashesa zuwa asibiti, sai dai kafin ma akai rai yayi halinsa ALLAH yay masa rasuwa.
? ?? Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, wannan rasuwa ta sake harmutse kowa. Duk yanda su Abah suka kai da son a sake zaman sassantawa bai yiwu ba. Dan baba Haruna kafin ya rasu yabar wasiyyar a maidashi tushensa a biznesa dan ALLAH. Wannan yasa tun a ranar kaf mutanen Giro har su Ammie da su Maanal dake a cikin wani birkitacen yanayi kama hanyar Kebbi. Kwana sukai a hanya, sai washe gari kusan sha biyu suka isa Giro. Haka aka sallaci gawar baba Haruna bayan an masa sutura aka kaishi makwancinsa na gaskiya.
? ? ?? A wannan zaman makoki ne aka fasa batun fyaWe da akama Maanal. Tare da tabbatar da a dalilinsa ne baba Haruna ma ya rasu. Mutanen ?auye sai addu'a. Nan fa zaman gaisuwa ya zama zaman ?ananun magana da tsogumi. Takai ko fitowa Ammie da ?a?anta basu isa yi ba. Dole suka koma ?umshe kansu a Waki. Ga Ammie babu isasheiyar lafiya, hakama Maanal ta koma yin abu kamar wadda brain Winta ke neman taSuwa. Sai ta nuna kanta ta fashe da kuka tana faWin,  Ni! Ni! Maanal Ajwaad yayma fyaWe. Ni Manaal Ajwaad ya lalatama rayuwa? Ni Manaal Ajwaad yace bazai aura ba, bai taSa sona ba. Nima bana sonsa, ban taSa sonshi ba ai . Sai ta saka dariya, kota fashe da kuka. Tun su Shahidah na Waukar al'amarin wasa har ya fara basu tsoro. Ga Babu tunda suka zo baiko shiga sabgarsu ba. Ko kallo basu ishe shi ba. Haka itama Gwaggo. Ga Ammie a kwance babu lafiya. Sun rasa wazasu tunkara da matsalar Maanal Win ma. A haka aka gama zaman gaisuwa kowa ya watse sai al'ummar gidan. Maanal dama su Shahidahn kansu suka fara fuskantar sabuwar ?yara da tsangwama da habaici ga mutanen gidan. Takai yanzu abincima babu mai basu, sai in an gama girki an ajiye tukwane subi dare suna karto ?anzon tuwo. Wadda ta kamasu kuma ta shiga musu terere a gidan da kiransu Sarayi. Haka za'a fito ana zaginsu da musu gorin iskanci. Wai suma su Shahidahn waya sani ko tuni an lalata su, ALLAH ne ya tona asiri akan Maanal Win. Abinda zai baka mamaki da tausayi Babu duk yasan mike faruwa. Amma ko'a jikinsa ta Wansa kawai yake da amaryarsa. A haka suka cika wata guda a gidan cikin wata irin wahalliyar rayuwa. Sai Maanal ta wayi gari da zazzaSi da ciwon ciki, sai amai. Wannan salonta ne a duk sanda zatai period, amma sai Gwaggo ta fasa kururuwa ta tara kaf jama'ar gida da ma?ota. Kai harma da sauran matan anguwa da suka dinga shigowa da gudu. Batare da tayima kowa bayani ba duk wanda ya iso yaga Maanal dake jikin Shahidah na huttan amai data gama sai a hau ?us-?us. Su Shahidah basu fahimci abinda ake nufi ba sai washe gari da zance ya fara yawo wai Maanal nada ciki. Wannan abu ya birkita su Amaal da Ammie dake kwance cikin matsanancin ciwo. Sai dai basu san suma ta hanyar da zasu tabbatar Maanal nada cikin ko bata da shi ba. Zancen cikin ya sake ?arfafa ciwon Ammie matu?a. Yayinda komai ya sake musu tsanani. Sati guda suna cikin wannan u?uba ta mutanen gida dake zaginsu da cin zarafin su da gori manyan gidan suka taru akansu. A gaban kowa Baabu yay ma Ammie saki biyu ya zama uku, ya kuma ce subar gidan dan shi baima da tabbacin su Shahidah ?a?ansa ne. Dan abinda ya faru da Maanal na nufin itama ?ila Ammie Win tanayi tun da can. In ba hakaba miyyasa yaran basa kama da shi sai ita, sai Maanal Win data Wan Webo duhun fatarsa. Dan haka suje su baza'a haifa musu Wan dakan kuka ba a cikin zuri'a.
? ? ? Duk da halin da Ammie ke ciki haka ta dinga kuka tana ro?onsa da manyan gidan amma kowa ya nuna babu ruwansa. Sai ma fara watso musu kayansu da akai waje. Dole suka tattara abinda zasu iya suka

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login