Showing 93001 words to 96000 words out of 219361 words

Chapter 32 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46963

? ??  Hummm Aunty wlhy yanayin rayuwarki na birgeni, a Wan zaman nan na kwanaki a gidan nan na ?ara samun ilimin zaman duniya. Zuwa yanzu na Waura Wammarar ko sakina Salihu yayi na sake wani auren nima zan sake wasu abubuwa daga tawa rayuwar .
? ? ?  ALLAH sarki ?anwata ALLAH ya zaSa mana abinda yafi alkairi to .
? ??  Amin ya rabbi aunty .

? &&

? ?? A sashen Hajiya Yaya kuwa tunda suka kora su Hameed da abincin da suka kawo bayan Basira ta falle fuskar Waleed da mari sakamakon maida mata magana da yayi sai suka bude sabon shafin zagin Ammie da ?a?anta musamman ma Maanal da tafi kowa tsaya musu a rai. Sunyi mai isarsu kafin su saki zancen su koma kan Hajiya Basariyya da taje wai gaishesu da musu sannu da zuwa.
? ? ?? A gabanta dai an amsa, dan a cewar Hajiya Yayan idan ma da gara gara Hajiya Basariyya Win duk da kuwa itama a baya ansha gwagwarmaya, amma zuwan Ammie yasa take Wan jin sassaucin Hajiya Basariyya a yanzu. Ita kanta Hajiya Basariyya Win tana fitowa daga sashen ta wani taSe baki da jan tsaki. Tana isa sashenta suka baje kolin yi da su Hajiya Yayan ita da ?a?anta itama.
? ? Wannan rayuwar daga Hajiya Yaya har Hajiya Basariyya sun Wabi'antar da yaransu a kanta tun suna ?anana. Shiyyasa yaran sam basa ganin girman matan uban nasu idan ka cire Yazeed da Amrah da halinsu ya fita daban a cikin ?a?an Hajiya Yaya. Ita kam Hajiya Basariyya ma ai bata da zakkar na kirki har yanzu, ko sai nan gaba yaran sun ?arasa kaiwa hankalin girma oho. Dan manyan su Huznah ne kawai masu shekaru....

____________

? ? ? ? ? Zaman cikin Workshop Win ya jasu lokaci mai Wan tazara, dan sai da akai kiran azhar suka sami fitowa. Kasancewar itace ta fara fitowa kanta tsaye ga elevator ta nufa. Sai dai tana zuwa zata danna domin buWewa ta figowa ta buWe kanta alamar wani zai fito. Haka kawai ta samu kanta da maida hankali ga wajen. Sai ko idanunta akan Huznah data fito cikin matu?ar kwalliya data sakata yin ?yau ainun. Hannunta Wauke da basket alamar kayan abinci ne a ciki. Kallon kallo suka tsaya yima juna. Dan itama Huznah na fitowa idanunta akan Maanal Win suka sauka. Sunyi ma juna kallon fin minti Waya kafin Maanal Win ta fara janyewa cike da miskilancinta. Batare da tace da Huznah Win komai ba kuma tai shigewarta elevator Win tabar Huznah Win sake da baki tana kallonta. Gefe kuma masu shigi da fici ne da suka fassara al'amarin da wani abu daban can. Domin tuni sun gumtsa gulma.
? ? ?? Har Maanal ta koma ga wajen zamanta mamakin Huznah na mata kaikawo, shin wajen wa take zuwa ne ai a companyn nan? Wannan shine gani na biyu datai mata. Sai dai a wancan ganin ma bata san wajen wa tazo ba tunda tana shigowa ne ita kuma tana fita. Kasancewar lokacin salla ne abubuwan hannunta kawai ta ajiye inda ya kamata ta fita dan mafi yawa duk an fice salla. Sai wanda ba musulmai ba da kuma masu fashin salla kawai. Sai masu wasa da ita kuma dakan fifita aikinsu sama da tashi yin sallar akan lokaci. Duk da dokar mai kamfanin ce idan lokacin salla yayi dole ka ajiye kaje kayo in har kana cikin masu yinta kafin ka cigaba da aikinka. Amma hakan baya hana wasu tauye lokacin...

? ? &&

? Cike da takun yanga da yau?i Huznah ta nufi office Win AA. Sai dai tana isowa office Win Assistant nashi da ke farko kafin nasa acan ?urya sukaci karo shi ya fito. Fuskarsa sai raSar ruwa take yana ?o?arin gyara hannun long sleeve shirt Winsa, ya cire ta cikin sai ?ar ta saman shirt Win kawai data kasance milk itama. Shi baima lura da ita ba sam kasancewar hankalinsa yayi wajen sallar sai da tace da shi,  Hy my boss . Sannan. Duk da a hakan ma da farko baiko kalla inda take ba yay shirin wucewa dan bai kawo da shi Win ake ba. Sannan bai ri?e muryarta ba balle yasan ita Win ce tunda ya tabbatar ma'aikatansa babu wanda keda ido da kwallin masa wannan kiran tsagerancin. Yanda ya kama girmansa haka suke tsantsar girmamashi ako ina daga samansu har ?asa.
? ? ?? ?an saurin shan gabansa da tayi ne ya sakashi kallonta a karo na farko, murmushi ta sakar masa da Waga masa yatsunta biyu cike da iyayi ta ce,  Please boss da kai fa n.....
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


*TALK WITH SIDDEEQAH*
Operation Ciniki Dole
08149588205
Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai YallaSai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye.

Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa.
Tunda na kira Huriyya na faWa mata abunda ke hanani Bacci ta faWa mun wani sirri da ya girgizani.

Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah).

Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0
Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy.
Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na buWe daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp.
https://wa.link/8al2f0
Gaskiya wanda ya koya a wurin ?wararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya faWaba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na.
Hurayyah ta taimaka da ta haWa ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba.

Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online.

Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days.
Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi)
Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin.

____________


........Yanda ya wani kalar zuba mata mayatattun idanunsa masu kaifi da cikar kamala yasa zuciyarta girgizawa. A take harshenta ya fara rawa, sauran abin faWar tata ya kama gabansa. Sai ta koma in ina da rawar lips. Komai baice mata ba ya raSata ya wuce abinsa. Da ?yar AS Winsa dake kallon komai ya iya danne dariyarsa. Dan shi kam dariya ma Huznah ke bashi. Da tasan manyan matan da suka sha gwagwarmaya da faWi tashi akan boss Win nan nasa da bata wahal da kanta ba. Amma dai zai cigaba da bin series Win domin ganin inda zai kasance the end. Shine ya bata wajen zama sannan ya wuce massalaci shima a gurguje dan har an tada salla. Maimakon itama tayi hankalin cewa zataje tai sallar saita gyara zama a lallausar kujerar dake a office Win AS Win. Ta Wora ?afa Waya kan Waya suna charting da sabuwar ?awarta Nurry dake bata shawarwarin yanda zatai da AA Win yau, dan tun jiya ta juye mata komai sai dai bata sanar mata wanene shi ba. Gefe kuma tana yi da Yaseerah itama dake ?ara ?arfafata...

? ?? & Kamar yanda ta saba ana idar da salla ?o?arin komawa kan aikinta tayi, ba kamar sauran daketa tururuwar wucewa cin abinci ba. Cikin Wan sauri Yaqub ya cimmata, jin mutum a kusa da ita ya sata kallon gefen nata. Sai ta Wan sauke ajiyar zuciya ganin Yaqub ne. Gaishe shi tayi kamar yanda al'adarta take ba in har tai kowacce salla zata gaida na kusa da ita. Shima sai ya amsa da kulawa yana murmushi tare da tambayarta miyyasa bata son zuwa cin abinci. Murmushi kawai tayi kaWan, kamar bazata amsashi ba ta dai buWe baki da ?yar dan ?an miskilancin na kusa ta amsashi da,  Ina zuwa da nawa .
? ? ? Murmushi kawai shima yayi, daga haka suka cigaba da tafiya a jere. Sai dai bawata magana ma suke ta kirki ba, amma duk wanda ya kallesu sai ya sake kallo, harda masu ?ar gulma akan Wan kusancin nasu daya fara bayyana kansa ga kowa musamman a kwanaki biyun nan.
? ? ?? Sunzo gab da shiga akai kiran wayar hannun Maanal. Tsayawa tai tana kall???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?on mai kiran, RK Win ne ba wani ba, dan haka ta koma gefe tana amsawa. Shima Yaqub sai ya tsaya jiranta. Cikin takunsa na ?asaita yazo ya gitta su, sai dai kamar ance Maanal ta kalla sashen da yake kawai ta hango wata shegen harara daya zuba mata. Baki ta Wan murguWa da kauda kanta gefe ta cigaba da wayarta, dan zuwa yanzu tana Wan jin nutsuwar tarayyarta da RK Win, duk da bata bu?atarsa a matsayin da shi yake kallon kansa a gareta, bama shi ba kowanne namiji ita bata bu?ata. Basu wani jima a wayar ba sukai sallama dan shima zai shiga theater yace. ?arasa shiga sukai ita da Yaqub, sai dai tana zama ta samu kira daga office Win AS Win CEO wai ana nemanta. Rasama abin faWa tayi, amma sai ta mi?e tana rufe Wan bowl Win data zubo snacks da zataci. Koda ta iso tayi mamakin ganin Huznah zaune har yanzu, sai dai bata nuna ba ko'a fuska ta isa ga AS Win. Phone Win gabansa ya daddana tare da kaiwa kunne alamar kira, an Wan jima ba'a Waga masa ba, ana Wagawar kuma cikin girmamawa kamar yana gabansa ya furta,  Sir gata tazo . ?an shiru yay alamar saurare, sai kuma ya gyaWa kai yana faWin,  Okay sir . Yana ajiye kan wayar ya dubeta fuskarsa da murmushi.
? ? ?  Sister Maanal ki ?arasa ciki .
Kanta kawai ta gyaWa masa. Yayinda Huznah ta mi?e ranta a Sace.  Wane kalar rainin wayo ne ina zaune ina jira kace wata ta shiga kuma? .
? ?? Cikin girmamawa ya ce,  Am sorry Mss. Ita Win staff Winmu ce, ganinta nada banbanci da ke. Sannan kiyi ha?uri boss baya son hayaniya sam. Musamman a irin wannan lokacin.
? ? ? ? Hararar sa ta Wan yi, yay mata murmushi da faWin,  Kiyi ha?uri idan ya bada umarnin ki shiga kema zaki shiga .
? ?? Tsaki kawai taja masa ta koma ta zauna. A ranta tana jin zata iya kwana a wajen har sai ta samu izinin shiga wajensa yau. Dan ta bakin Nurry sai ta buWe masa wuta da gaske kafin ta samu kan guy Win nan. Zafin kansa yayi yawa da faWin rai.....

? ? ?? Kan Maanal a ?asa ta shiga office Win, yana zaune a rukunin kujerun office Win masu laushi da ?yawun kallo. A one sitter yake zaune ?afa Waya kan Waya, sai novel dake hannunsa, gefensa akan coffee table glass bowl ne cike da fruits nau'i daban-daban masu tsafta da ?yawun kallo. Sai bottle na ruwa an zuba wani a kofin. Har ta ?araso kusa da shi amma akwai tazara a tsakaninsu bai nuna yasan da shigowar kowa ba. Yayinda ita kuma idonta ke akan bangon book Win hannunsan. Dan ta jima tana neman novel Win amma ta gagara samu, har kuWi ta biya dan a kawo mata shi amma har yanzu shiru. Sai kuma gashi yau ta gani a hannun wannan mutumin.
? ?? Duk abinda take yana kallonta ta gefen ido, amma bazaka fahimci hakan ba sai ma karatunsa da yake yi hankali kwance. Yawu taWan haWiye tare da gyara tsaiwarta ta ce,  Good Afternoon sir. Gani, ance kana bu?atar gani na .
? ? ?? Shiru bashi da alamar tanka masa balle motsawa, sai da yaja fin mintuna biyu sannan ya Wan Wago yana mai kai hannu ya gyara zaman gilashinsa da ?yau, sai ta samu kanta da kai hannu itama ta gyara nata. Zuba mata idanunsa kawai yayi, dai-dai ya Wago suka haWa ido. Da sauri ta janye natan tana wani du?ar da kai na girmamawa. Shi kam kallonta yake kawai daga sama har ?asa, har ta fara jin gundura da kallon amma batace komai ba.
? ? ?? Sai da ya gama kalleta son ransa sannan ya Wauke idanunsa, cikin muryar nan tasa ?asa-?asa ya furta,  I need a drink .
? ?? Karon farko ta zuba masa ido kai tsaye itama, sai kuma ta kalla bottle water Win gefensa fuskarta na ?ara tsukewa. Kamar zatai magana sai kuma mita tuna ta bar wajen. Kai tsaye fright Win office Win mai ?yau sosai ta nufa. Koda ta buWe sai tai kasare tana kallon komai. Cike yake da kayan drinks kala-kala. Sai fruits suma kala-kala kowanne anyi packaging Winsa. Haka kawai ta samu kanta da taSe baki, batare data zauna tantancewa ba ta Wauka Waya ta dawo inda yake. Sai dai me tana ajiyewa batare daya kalleta ba ya furta,  Bana shan wannan . Komai batace ba ta juya ta ajiye ta Wakko wani. Shima tana kaiwa zata ajiye ya sake furta,  Changes someone . Nan ma batace komai ba ta juya ta ajiye ta sake Wakko wani. Shima haka ya ce mata baya so. Cikin wani irin takaici da jin zafi ta juya, sai kuma ta tsaya cak batare data kallesa ba ta ce,  Which one do you need? .
? ? Shiru yay mata bai tanka ba, hakan ya sake ?ullar da ita. Fuuu ta nufi fright Win ta sake buWewa. Wancan ta dangwarar a inda ta Wauka, nacan sama ta zubama ido sai dai hannunta bazai kai ba. Ta gwada Wauka da WiWWishe amma duk tsahonta hannunta bazai kai ba. Juyawa tai tana Wan kallon office Win alamar neman abin takawa, sai ko idonta ya sauka akan wani Wan glass table da aka Waura ?ya?y?yawan flowers a samansa. Shiko ta nufa ta sauke flowers base Win ta Wakkosa gaban fright Win ta ajiye. Da kallon mamaki kawai ya bita, sai da ta Wakko yaga da gaske fright Win ta nufa ya Wan waro oily luluu ayes Winsa dake cikin gilashi.
? ?? Itako hajjajun babu ko War ta taka ta haye samansa ta shiga jido kalolin lemukan tana tarawa a Wayan hannunta. Ba ita zai rainama hankali ba. Bari ta kai masa duk kalolin taga iyakar rainin wayonsa. Tana gamawa ta juyo da nufin sauka sai kawai tai wani irin yin baya sakamakon kasancewarsa tsaye a bayanta hannayensa duk a cikin aljihun ya wani zuba mata mayatattun idanunsa kawai. KaWan ya rage ta faWi, da ?yar ta iya daidaita tsaiwarta tana tura baki batare data cigaba da iya kallonsa ba. Shi kam nasa idanun ?yam a kanta ko ?yaftawa bayayi. Kasa jurewa kallon nasa tayi, kasancewar ta a saman table tsahonsu ya dai-daita a yanzu harma ta Wan zartashi kaWan. Tun tana jin zata iya daurewa har jikinta ya fara rawa. Ga sanyin fright Win da bata rufeba na busota, ta gaba kuma ya tareta tako ina dan tsaye yake gab da ita sosai. Ga kuma drinks data tara a hannu suma sanyinsu na shigarta. Wani irin cikowa idanunta sukai da ?walla, cike da sarewa ta saki drinks Win suka tarwatse a ?asa har wasu na faWa masa a kan ?afa amma bai motsa ba.
? ? ?? Zarrrr hawaye suka fara gudu a ?ya?y?yawar fuskar Maanal. Lips dinta na wani irin motsi na son yin magana amma kuma ta kasa. Karan farko ya Wan lumshe gajiyayyun idanun nasa tare da taSe baki kaWan. Sai kuma ya kai hannu a hankali ya rufe fright Win, yaja jikinsa yabar wajen batare da yace mata komai ba. Sauka tayi itama jikinta na cigaba da rawa zuciyarta na mata wani irin zafafa mata jin zafisa. Ko kallon drinks Win data zubar batai ba ta nufi hanyar ?ofa tana share hawayenta. Sai dai koda taja handle Win domin buWewa sai ta jita bam a rufe. Tsaye kawai tai jikinta na sake cigaba da rawa. Hawayenta na ?ara ?arfin gudu. Ta ?ara kai hannu taja amma still dai. Ai bama tasan ta wani irin juyowa inda yake ba, sai kawai ganinta tai a gabansa.
? ? ?? Cikin matu?ar ?unar zuciya da raWaWi ta ce,  Mikake bu?ata da ni ne wai? What is your business with me?  .
? ? Idan office Win ya motsa to shima ya motsa. Nunama yasan da ita a gabansa baiyi ba, karatunsa kawai yake yi. Hannu tasa ta fisgi book Win tai wurgi da shi saman kujera, cikin matu?ar tsiwa da komawa ainahin Maanal data mutu (=??injita) ta sake matsosa a kausashe, cikin ?ar tsawa ta furta  Ajwaad!! Nace mi kake bu?ata da ni? Kana min abubuwa ina Wauke kai amma na kula kai ka kasa fahimtar karatun kurma. Dole ne sai ka kasance in to my life ne? Kasan dai ni ba shasha bace da zaka taka yanda kake so kamar yanda ka iya ko, kodan kaga nazo ina aiki ne a ?ar?ashin alfarmarka kake Waukata a ban san mi nake yi ba? To daga yau nabar aikin,

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login