Showing 51001 words to 54000 words out of 219361 words

Chapter 18 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46992

?ofar. A take kuwa ta rabe gida biyu ta buWe. Gaba Waya an kashe wutan office Win, hakan ya saka gabansa faWuwa, dan sun san minene ganin AA a duhu yake nufi, wayarsa ya zaro ya kunna fitilar, hakan ya bashi damar ?arasawa ga makunan fitulun office Win ya kunna. A take haske ya gauraye ko'ina. Idanunsa suka sauka akan AA dake kwance a kan sofa. Cike da sassarfa ya ?arasa garesa yana kiran sunansa, amma shiru babu allamar zai amsa, har ya zauna a saman table Win gaban sofa Win tare da kai hannunsa saman na AA daya dafe kai da shi, hannun ya janye a hankali ya maye gurbinsa da nashi, sai da gabansa ya faWin jin wani irin hucin zafi, sanyin hannunsa yasa AA buWe manyan oily idanunsa gently, sunyi wani irin mugun kaWawa jazur, sam babu hasken nan mai kama da madara a cikinsu yanzu, sai ?yallinsu daya sake saka jan yin bauuu. Ga kuma jijiyoyin kansa da suka sake fitowa ruWu-ruWu....
 Ya arrahaman Auta! Baka da lafiya amma kazo nan ka kwanta? Are you mad da baka san muhimmancin lafiyarka bane? .
Maimakon amsa masa sai AA Win ya maida idanun nasa kawai ya sake lumshewa. Tsaki mutumin yaja tare da mi?ewa ya tada AA Win shima.  Oya get up and go home? .
Bai masa musu ba ya mi?e Win, haka ya kamashi suka fito yana bama AS da hankalinsa ya tashi da ganin halin da boss Winsa yake ciki umarnin tattaro abubuwan AA Win. Cikin sauri ya amsa shi kuma ya wuce da shi......

_____________&

? ? ?? A hankali yake juya steering kamar baya so. Yayinda gaba Wayan hankalinsa ke akan al'amarin Maanal.?Yama rasa yaya zai fassara lamarin, musamman a yanzu daya koma Maawad yaji komai daya faru. Shin murnar samun aikin ce ta sakata kukan? Ko kuwa mike faruwa?. Rashin mai bashi amsa ya sashi Waukar hanyar gidan Shahidah, dan gaskiya yana bu?atar ganin Maanal Win. Ya Wan yi nisa da tafiya kira ya shigo masa. Kamar bazai Wauka ba sai kuma dai ya Wauka saboda ganin abokin aikinsa ne na asibiti. Neman gaggawa ake masa zuwa asibiti yanzun nan, dole yay reverse zuwa asibitin dan yanda yaji Doctor Win a rikice yasan akwai babbar matsala. Kafin ya isa kiran wasu doctors biyu ?an uwansa ya sake shigo masa. Dole ya ?ara gudu cikin ?an?anin lokaci sai gashi ya iso.....

? ? ? ? _________&

? ? ? ? ??A Sangaren Maanal kuka taci sosai na tashin hankali. Dan har yamma ta kulle kanta a Waki ta?i ta fito. Yara da suka dawo makaranta sunata buga mata bata kulasu ba. A haka shima baban nasu ya dawo ya tarar da al'amarin. Linda ce ta sanar masa iya abinda ta sani na shigowar Maanal Win da gudu tana kuka ta wuce Waki ta kulle kanta...
? ? ? Hankalinsa ne ya tashi shima. Ya shiga knocking ?ofar yana kiran sunanta amma shiru. Sai ya fara tunanin kodai batama rayene? Gata tare da ciwo mai haWari. Wayar Shahidah ya kira yace ta dawo gida yanzun nan. Hankali tashe ta shiga tambayarsa lafiya? Dan ita bata tashi a nata aikin ba. Amma sai yace ba komai tazo dai kawai. Daga haka ya yanke kiran ya fita neman maigadi dan yazo su gwada Salla ?ofar. Babu jimawa suka dawo, zuwa lokacin yaran nata kuka suna sake buga ?ofar. Sunta ?o?arin buge ?ofar amma bata Sallun ba, dole maigadi ya ce,  YallaSai sai dai fa a nemo wanda yasan aikin karma ayi Sarna. Bara muga na kira wani yaro dana sani .
? ? ? ? Kai kawai Uncle Sadeeq Win ya iya Waga masa. Dai-dai nan Shahidah ke shigowa a ruWe. Cikin tashin hankali take tambayarsa abinda ya faru. Bayani ya mata kamar yanda Linda ta masa. A take jikin Shahidah ya kama rawa. Itama ?ofar ta fara bugawa muryarta na rawa tana kiran sunan Maanal Win amma shiru. Wani tunani ne yazo mata, ta fita cikin sassarfa zuwa can baya inda windows Win Wakin suke. Binta shima mijin nata yay. Kwance suka hango Maanal sharSan a gado babu alamar rai a tare da ita. Ai Shahidah bama tasan tayi wani irin yin baya ba tana neman faWuwa sai da mijinta ya tarota. Cikin rawar baki data murya ta ce,  Honey ta rasu ko? Da alama Maanal bata numfashi .
? ? ?  In sha ALLAHU bata rasu ba Honey cool down. Zata iya yiwuwa suma tayi ko barci take .
? ?  Barci! Ina badai barci ba Honey.....
Isowar su maigadi ya hanashi bata amsa. Kamata yay suka koma cikin gidan. Cikin abinda bai wuce mintuna goma ba aka Salle ?ofar Wakin. Daga Shahidah har mijinta da yaran a guje suka afka ciki. Lokaci Waya ita da yaran suka zagaye Maanal Win. Koda ta cacumota sai tai mata wani jagab alamar babu rai tare da ita.  Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un . Ta shiga ambata jikinta na rawa. Yayinda yaran suka fara ihun kuka suna kiran Maanal Win. Shi kam mijinta ?o?arin neman number RK yake yi, sai dai sam ta?i shiga. Dole ya koma neman Dr Ranjet. Cikin Sa'a kuwa sai ita ta shiga. Bayani ya masa a ta?aice, hankali tashe Dr Ranjet yace gashi nan zuwa gidan RK ya shiga theater Win gaggawa ne tun Wazun shiyyasa bazai samesa ba.
? ? ? Alhamdullah Dr Ranjet ya iso akan lokaci tare da wata abokiyar aikinsa. Dandanan ya saka kowa ya fito suka kasance su biyu kawai a Wakin. Taimakon gaggawa suka shiga bama Maanal Win, sunfi awa Waya kafin cikin amincin UBANGIJI ta farfaWo. Dama ya tabbatar musu su kwantar da hankalinsu bugun zuciyarta ne yay ?asa sosai shiyyasa numfashinta ya dakata ma amma tana da rai. Basu bari kowa ya shigo ba sai da suka gama dai-daita komai suka saka mata ruwa da allurai sannan.
? ? Bayanin da Dr Ranjet yamusu ya saka su dinga sauke ajiyar zuciya a tare. Shahidah ta dinga share hawaye. Su duka suka shiga tare da yaran da mijin nata, ganin Maanal Win na barcinta hankali kwance ya sake saka musu nutsuwa. Bayan fitowarsu ne Dr Ranjet ke sanar musu dolene su kula sosai da shan maganin Maanal Win, dan yanzu ma yana tunanin sakacin hakanne ya kawo wannan matsalar, duk da ya fahimci akwai damuwa tattare da ita bai faWa musu ba dai. Hakan kuwa Win ne kamar yanda yay hasashe, dan yasa an kawo masa magungunan ya duba ashe kona safe bata sha ba ta fita. Ya sake tabbatar musu da kula da shan maganin nata da shigarta kowacce matsalar damuwa komai ?an?antarta sannan suka wuce.
? ? ? Dole yau Shahidah tare ta kwana da Maanal. Alhamdullah ta tashi cikin aminci kuma. Dukkan wata kulawa Shahidah ce ta bata a wannan safiyar, harda yara kowa tattalinta yake yi, hatta da abinci tara suka bata a baki, hakan ya sakasu makarar fita dan sai da ta sake komawa barci sannan. Bayan ta farka Linda tai ?o?arin taimaka mata tai wanka taci abinci tare da sanar mata zuwan RK gidan har sau biyu, amma sai Maanal Win ta?i cewa komai tana zaune kawai tana hawaye. Ana haka RK ya sake dawowa. Babu lallashin da Linda batai mata ba akan taje su gaisa ko shi ya shigo amma ta?i, tanata kukanta kawai. Hankalinta sai ya sake tashi tai kiran Shahidah dake a wajen aiki ta sanar mata. Cikin ?an?anin lokaci kuwa sai gata ta dawo gidan...

? ?? &  Haba Maanal wai mike faruwa ne duk kinbi kin Waga mana hankali. Jibafa office na baro saboda kiran da Linda taimin duk da tarin ayyukan dake a gabana. Amma inata magana kinyi shiru sai kuka kikeyi. Idan jikin naki ne kuma muje asibiti. Ko na kira Ammie ne dai? .
? ? ? Da sauri Maanal ta shiga girgiza mata kanta tana sharce hawayen da suka gagara tsaya mata.  Didi kar ki kirata dan ALLAH. Ba wani abu baneba fa .
? ? ? ?  Haba Maanal ya zakice bawani abu bane gaki kinata faman kuka. Idan baki son na kira Ammien to ki faWa min mike faruwa ne? Wani abun Rafeeq Win ya miki jiyan da kuka fita? Ko aikin ne basu Waukeki ba? .
? ??  A'a Didi babu Waya daga ciki, ina son yai zan koma KD .
 Okay mune mukai miki wani abu kenan? .
 Kai Didi ni mi zaku min. ALLAH ki kwantar da hankalinki babu komai .
? ? ?  Batun kwantar da hankali kam bazai kwantu ba Maanal, yanzu fa kike cewa zaki tafi KD. Amma dai bara na kira Ammien ni kam, ?ila ki sanar mata ko Nene. Ga Rafeeq can Linda tace yayi mayawa takai huWu tunda safe amma kin?i fita, kin?i cin abinci, kin?i wanka Maanal why? Gara nai kiratan dai zai fi .
? Caraf ta ri?e mata hannun tana girgiza kanta. Yayinda idanunta suka cika da ?walla tab.  Please Didi karki kirata zan gaya miki . Kai Shahidah ta jinjina tare da sauke numfashi sai kuma ta sakar mata wayar da faWin,  To ina saurarenki, mike faruwa? . Sai da Maanal taja kusan mintuna biyu kafin da ?yar ta iya furta,  Didi sun Waukeni aikin amma bazanyi ba .
? ??  Baza kiyi ba kamar ya? To saboda mi?. A wannan lokaci da aiki ke wahala Maanal. Kin samu cikin sau?i haka amma kice baza kiyi ba. Ko auren Yazeed Win kike so to? Ko kuma dan kinji jiya ankai kuWinsa gidan su Nazeefa ne har kika nema tadana kanki ciwo? .
? ? ? ??  Didi mizai sa na damu da auren Yaya Yazeed tunda ba'a kaina zata zauna ba.
? ?  To mike faruwa? Wajen aikin ne ya miki alamu na marasa Wa'a ko me? .
? ?  A'a Didi kawai dai .
 Miye kawai dai. Maanal ki fito kimin bayani mana yanda zan fahimta na kuma gamsu .
? ? ?? Rasa yanda zataima Shahidah Win bayani tayi, ta fito fili ta sanar mata abinda idanunta suka gani a jiyan ko kuwa ta shanye al'amarin a cikinta kawai ta dage akan aikinne bazatayi ba. To amma tasan nacin RK, shima bazai barta ba ai. Sannan ita kanta Didi ba barinta zatai ta huta ba har sai ta san gaskiyar al'amarin. Sanin gaskiyar kuma na nufin abinda zata Soye a yanzu dan sai sun san komai. (Ya arrahaman) ita ina ya kamata ta kama ne?.....
? ??  Maanal!!
Shahidah ta kirata tana mai girgizata. Firgigit ta dawo hayyacinta kamar wadda aka tada daga barci, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tare da kai hannunta saman goshi tana murzawa a hankali.
? ? ??  ALLAH Maanal tambaya ta ?arshe zan miki daga nan zan kira Ammie ne kawai tunda ni baki son nasan damuwarki .
? Jin yanda Shahidah tai maganar a hasale tana ?o?arin mi?ewa yasa Maanal saurin kamo hannunta ta dawo da ita. Idanunta cike da ?walla ta ce,  Didi ba Soye miki nake ba wlhy, kema kin sani bana taSa Soye muku komai a rayuwata. Kawai dai na fasa yin aikin ne saboda companyn na Bes... sai kuma ta canja ta ce,? *_ AA Darma_* ne? .
? ?? Cikin matu?ar razani Shahidah ta mi?e zumbur hannunta dafe da ?irji ta ce,?  What!! Kina nufin *_Ajwaad!!_* Maanal! .
? ? ? ?  Shi Didi, shi! Shi! Win dai. Maanal ta faWa wasu hawaye masu zafi na sake gangaro mata.
?? Jagwab Shahidah ta koma ta zauna tana mai dafe kanta da duka hannaye biyu, ita kanta jikinta tsuma yake, sai kuma ta Wago tare da jawo Maanal Win jikinta ta rungume dan kuka take mai ban tausayi da tsuma zuciya. Cikin sar?ewar murya ta ce,  Maanal kuma kin gansa ya ganki? Kin tabbatar shi Win ne dai? .
? ?? Kai Maanal Win ta jinjina mata,  Ya ganni sosai, amma ya nuna kamar ma bai taSa sanina ba tamkar a wancan ranar da yay...... nan dai ta labarta mata duk yanda komai ya faru. Gaba Waya mamaki ya gama kashe Shahidah, amma sai ta danne ta shiga Lallashinta har sai da tai shiru. Daga haka ma ta ciro maganinta ta bata kasancewar lokacin shan na rana yayi. Tana sha babu jimawa ta Singire wani barcin. LallaSawa Shahidah tai ta gyara mata kwanciya, sannan ta saka mata ac kaWan ta kashe mata fitilar Wakin ta fice..........
'?


_Tofa, wanene *AA Darma* a rayuwar Maanal Habeeb Giro?. Karku gajiya kumuje zuwa dan yanzune labarin AJIYA A DUHU ma zai fara. Labarin nan fa akwai cakwakiya ta musamman mutane na. Ni bamma san team Win wa zan kasance ba bana. Karna zaSi AA ace min mayyar kuWi>?r?>?q?>?*?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

002241??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????9171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........Nata Wakin ta nufa tanata faman sauke ajiyar zuciya. Yayinda abubuwa masu yawa ke mata kaikawo a cikin rai tamkar sun faru sun wuce ne a cikin film. Tana shiga Wakin wayarta ta Wauka domin kiran Ammie. Har tayi dailing no Win nata sai kuma ta katse da sauri, dan kuwa ziciyarta ta tsawatar mata akan ba ita ya kamata ta kira ba. Cikin gamsuwa da hakan ta maida ala?ar kiran ga Amal duk da tasan itama dai tana wajen aiki yanzu haka. Sun gaisa kamar yanda suka saba cikin so da ?aunar juna. Tare da tambayar yara da bayan rabuwa. Sai kuma Amaal ta ciga da faWin,  Didi ya naji muryarki duk ta canja kamar wadda ke'a cikin damuwa? Kuma kamar ma a gida kike bakije office bane? .
? ? ??  Him ke dai bari Amaal, abin duniya ne ya isheni wlhy dawowa nayi. Akan Auta ne fa .
? ?  Ya ilahil'alamin miya faru kuma?. Kin saka gabana faWuwa badai jikin nata bane kuma? .
? ?  Bashi bane duk da dai jiya taso rikita mana lissafi gaskiya. Amma Alhamdullah yau ta tashi normal. Sai dai abinda yaso zama sanadin tada ciwon nata har yanzu yana tare da ita.
? ? ?  Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un. Didi kimin bayani dan ALLAH yanda zan gane. Mi kuma ya sake faruwa da Autar? .
? ? Komai daya faru Shahidah ta labartama Amaal kamar yanda Maanal ta sanar mata ita da kuma wanda ya faru anan gidan. Ai Amaal batama san ta rikito a kujerar office Winta ba tana zunduma wata ?atuwar ashariya da maimaita sunan  Ajwaad fa? Na gidan Oum? .
? ? ??  Shi kuwa wlhy Amaal.
??  Kan babbar b... uba. Ke nan dama suna ?asar nan Didi? .
 To bazamu ce ba Amaal ALLAH kaWai ya sani, amma nayi mamaki matu?a nima, dan banyin zaton haka daga Oum ba. Shin miya hanata neman mu?.
? ? ?  Humm Didi wannan maganar ta wuce ta waya. Ki saurari zuwana anjima kaWan koda sassafe ne na dawo saboda office. Kin gayama Ammie? .
? ??  A'a ki rufan asiri kin santa dai ai. Ke kaWai na gayamawa. Ko Abban su Barrah ban sanarma komai ba ma. Amma Daddyn Munaya zai barki? .
?  In sha ALLAHU zai bari barima kiga ...

_____________&

? ? ?? Sosai Hajiya Yaya da Aunty Sabuwa da ?a?ansu suka haWa wata ?ar ?warya-?waryar walima a gidan Aunty Sabuwa Win wai na murnar saka rana. Abin ma sai ya baka dariya da mamaki. Dan dj aka Wakko ya saki speakers iya ma?ura aka cashe akaci kaji da lemuka. Ga taron ?wayen Aunty Sabuwar ?an duniya, dan mafi yawansu zawrawa ne. Dan ita dai Hajiya Yaya tun abin na birgeta tana murmushi har ya fara tsikarin zuciyarta. Amma sai ta danne ta basar. Kasancewar tasan Daddy na gari anayin la'asar ta tattaro su Asalamiyya sukayo gida ransu a Sace. Dan so sukai ta barsu su kwana acan su ?ara Sararrajewa da ?yau.
? ?? To ashe wasa farin girki, dan kuwa tafiyar su Hajiya Yaya kamar an buWe wani sabon babin shagalinne a gidan. Tsabar taSara da zubewar mutunci sai ga mahaifin Nazeefar ya shigo fili wai shima ya taka rawa, li?i Sabuwa ta fara masa sauran ?awayen ma suka rufu a kansu suna li?esu ana dariya da shewa da sha?iyanci tunda shima Wan duniyar ne. Sai daga baya ya fita ya barsu ya shige ciki, su kuma suka cigaba da shagalinsu. Yayinda guri yay guri Sabuwa tama manta da wanzuwar miji a gidan, babban aminiyarta ta zame jiki tai wuff tabi bayansa. Dama sun jima tare ita Sabuwa ce bata sani ba. Aiko ya sama ?ofa key suka hau shagalinsu suma.
? ?? A ta?aice dai wannan taro bai tashi ba sai kusan sha biyun dare. Duk sun bi sun hana ?an anguwa barci anata musu ALLAH wadarai. Koda suka nutsu Sabuwa ke tambayar Hajiya Malika aminiyarta ina ta shige, sai cemata tai ai gida taje saboda oga ya dawo neman wasu takardu bai gansu ba. Sai da ta koma ta bashine ta dawo. Cike da sha?iyanci suka hau tsokanarta wai bawasu takardu kodai-kodai. Dariya ta dinga tuntsurawa ita dai. A haka Mijin Sabuwa ya sakko daga sama. Suna haWa ido da Hajiya Malika suka wani kashema juna idanun cike da salon shaiWanci batare da kowa ya lura da su ba.
? ? ? (Humm ALLAH ya ?yauta. Hajiya Malika dai matar abokin Alhaji Sajid ce, kai yama wuce ace aboki sai dai amini Wan uwa. Hakan yasa suka ?ulle matansu suma suka zama aminan Sabuwa da Malika Win kenan. Sosai suke aminta dan babu wani sirri na Sabuwa da Malika bata sani ba, hakama duk wani sirrin Malika Sabuwa ta sanshi. Abota

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login