Showing 186001 words to 189000 words out of 219361 words

Chapter 63 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46993

Wai da irinsu a gaske>?? ko sai a novels >?q?>?z?=? ?.

__________&

? ? ??  Kai malam wai fushin ne har yanzu dai? .
? ? RK ya faWa idonsa akan AA dake zaune a bakin gadonsa da waya a hannu yana sarrafawa. Daga wanka RK Win ya fito daga cikin bayinsa, dan yau anan Win zai kwana. Tunda suka baro sashen Oum shi da babban yaya yayo nan. A inda AA Win yake har yanzu anan ya samesa, yayi wanka ya canja kaya zuwa kayan barci. Tun daga amsa sallama bai sake kula RK Win ba shima kuma bai bi takansa ba ya ajiye dai basket Win da Oum ta haWo musu abinci ya wuce toilet. Shine yayo wanka ya fito. A inda yabar AA Win ya sake samunsa, shine ya jefa masa wannan tambaya ta  Kai malam wai fushin ne har yanzu dai? . Dai-dai yana zama a bakin gadon yana goge fuskarsa da ?aramin towel. Karan farko AA ya Wago ya kallesa, sai kuma yay guntun tsaki yana ajiye wayar. Shiru na wasu mintuna kafin ya ce,  Bazaka gane ba wlhy na tsani yarinyar nan. Ni banga mi Ya Fawzan ya gani a jikinta ba har yake zaune da ita. Gaba Wayanta a zubinta ma shashasha ce
? ? ? ?  To miji da matar sa ai ba'ace miya gani a jikinta ba. Kawai dai ita na kula tanada matsala ne. Ince ko cikakken 5 months ba'ai da yin irin wannan case Win tsakaninsu ba. Boko da ?arancin ilimin addini ya mata yawa ne kawai, ga gata data samu a gidansu mara amfani. Yo mara amfani mana tinda babu cikakken tarbiyyar Wiyan malam bahaushe a tare da ita dam, gefe kuma nake gani akwai sharrin ?awaye kamar dake zugota .
? ? ??  Oh, shine kuma duk zata tattaro haukarta tana saukewa a kansa. Ni ban san mike damun ya Fawzan ba sam, bana son wannan sanyin halin nasa. In dai zai ware rana Waya yaci mata uwa ai da ta dawo hankalinta. Kawai ka zauna yarinya ?arama ?ar cikinka na raina maka wayo, da auren wuri yay daya haifeta ai .
? ?? Dariya RK yay da Wan dukan kafaWar AA Win,  Common Oum's boy hakan fa normal ne ga ma'aurata. Bari dai kayi auren malam zama ka Wauki fiye da hakan. Mace kuma ko jika kayi da ita a Wakin aure ai dai-dai kuke tunda ta gama ?ure maka girma .
? ? ? ?? Harrarsa AA Win yay.  Oh irinsa zaka zama kaima kenan? .
? ? Cikin dariya RK ya ce,  Idan ta kama mizai hana. Balle ma nasan ni tawa mai hankali ce zata dinga lallaSani bazata bari ta ganni cikin fushi ba. Kai ni yanzu ma fa zuwa nai muyi magana da Aunty da Yaya akan batun nawa wannan kuma rikicin ya shiga tsakkiya. Magana ta ALLAH aure nake so, idan har anyi azumin nan dani a tuzuru bana son nayi babbar salla a gwauro .
? ?? Sosai AA ya taSe baki, sai kuma ya koma ya kwanta yana Waukar wayarsa, cikin halin ko in kula ya ce,  Ka samu matar kenan? ........
'?


09032345899

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.......Harara shima RK ya maka masa yana mi?ewa, sai da ya Wauki hanyar closet Win AA Win sannan ya amsa masa da,  Bazaka bani auren ?anwar taka Maanal ba kenan da kake min wannan tambayar rainin wayon? .
? ? ? Sai da AA ya wani cije lips saboda yanda furucin na RK ya dakar masa zuciya. Amma sai ya zaSi masa shiru bai tanka ba. Shima RK Win bai sake magana ba sai da ya kimtsa ya fito daga closet Win cikin pyjamas. Zama yay ya jawo basket Win kayan abincin ya shiga zubawa. Batare daya kalla AA ba ya cigaba da faWin,  Da gaske nake Ajwaad ina son ka muje Kano wajen Abbu da a weekend Win nan, amma sai mun fara zuwa wajen Baba Sardauna first, dan Maanal ta bani dama bai kamata kuma nayi wasa da ita ba.
? ? ?? Shiru AA bai tanka masa ba. Dan haka RK ya Wago yana kallonsa. Wayarsa kawai yake faman latsawa babu alamar ma yana da niyyar tanka masan.  Ikon rabbu, kaifa wani lokacin Wan wula?anci ne baka jini bane wai? .
? ? ? A Wan tunzure AA ya ce,  Malam mind your own business kaji, ka tafi kaje ka nema aurenka ina da abunyi. Dan zan mayi tafiya ne zuwa Chaina wannan weekend Win .
? ? ? ??  Chaina kuma? Yin uwar mi to? .
?? Nan ma banza AA Win ya masa. Sai kawai RK ya taSe baki da jan abincinsa ya fara ci.  Kai dai ka sani, idan ka tashi ka ?arasa har katangar bangon duniya ba Chaina ba ma. Kai wlhy ina matu?ar tausayin matar da zata aureka a duniyar nan Ajwaad. Shiyyasa ma kayi kwantai har yanzu babu mashinshiniya. Ya kamata Oum Win taka ta saka a fara maka ru?iyya ko aljanun kanka zasu ragu mu huta muma.
? ? ??  SHURI ne a kaina .
?? AA ya faWa yana mi?ewa, bathroom ya shiga ya bar RK da dariya.  Ai da alama har shurin ma da kukoki za'a iya samu ALLAH. MurWaWWen banza .
? ? AA na jiyowa amma bai sake tanka masa ba. Ya jima a bayin sannan ya fito, bai kula RK ba ya haye gadon yay kwanciyarsa. Shima RK Win sai bai sake kulashi ba. Sai ma ?o?arin neman number Winsa dake a hannun Maanal yake. Sai da tana gab da tsinkewa ta Wauka, cikin yanayin mai barci tai masa sallama.
? ? ? ?  Oh oh har kinyi barci yau haka da wuri? .
? ? Daga can Maanal ta ce,  ALLAH na gaji ne Ya Rafeeq.
? ??  A niba yayanki bane. Ga dai ?a?an ki nan Wan balaja'u. Dan nima yanzu Yaya zan koma kiransa ma .
? ? ? ? Cikin rashin fahimta ta ce,  Ni kuma dai, a ina na samu Yaya? .
? ?  AA mana, gashi nan ya tasani gaba sai masifa yake min .
? ? Wani irin zuuuuu zuciyar Maanal tayi, amma sai ta dake tai Wan murmushi mai sauti da faWin,  Ai gara dai ka lallaSashi dan kasan shine mai baka auren nawa.
? ? ? ?  Shiyyasa ai nake ha?uri da mugun halinsa. Naji ni na ajiye kawun a gefe zan girmamashi, idan ya bani ke sai mu dawo dai-dai my queen.
? ?? Nan ma murmushi kawai tayi batace komai ba. Shima sai ya saki batun AA Win ya mi?e ya fita daga Wakin ya koma falo suka cigaba da hirarsu. Duk da ma dai shine ke maganar ita kam sama-sama ne. Bai cika damuwa da hakan ba saboda zuwa yanzu ya gama fahimtar ta akan miskilancin ta da rashin yawan magana. Jin tanata hamma yay mata sallama. Koda ya dawo Wakin samun AA yay har yayi barci, sai shima kawai yay shirin kwanciyar. Sai dai abinda bai sani ba duk AA na jinsa, dan idanunsa biyu kawai yayi shiru ne. Sai da ya tabbatar RK yay barci sannan ya tashi zaune. Wayar RK Win ya Wauka ya fita falo, yasan password Wonsa, dan haka ya buWe ya shiga masa bincike dalla-dalla. Sannan yay tsiyatakun da zaiyi a ciki ya dawo ya ajiye masa wayar sannan ya kwanta. Yana hararar RK dake barcinsa hankali kwance.....

? ? ? =??=??An dai ji k...
(Na daiyi shiru=??>?*?)

__________&

? ? ? ?  Wai shi wannan tagumin na miye Baby? Ba komai ya wuce ba . Fawzan ya faWa yana kallon Nibras. A hankali ta janye tagumin da tayi, tare da sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ta matsa ta kwanta a jikinsa kanta a saman ?irjinsa. Ji take inama a jikin AA take haka.
? ?  Jaan .
Ta kira Fawzan Win da sunan da take kiransa. Amsa mata yay idanunsa a lumshe yana shafa bayanta.
? ? ? ?  Dan ALLAH ka kira Yaya AA a waya mana na ?ara bashi ha?uri. Kar yay barci da fushina .
? ?? ?an jimm Fawzan yayi kafin ya buWe idanunsa a kanta. Duk da maganar tata tayi masa wani banbarakwai sai ya daure ya ce,  Nibras na faWa miki zai huce. Kema kin san halin Auta ai. Yana da zafi amma baida ri?o. Zuwa safe normal zaki ganshi kamar komai bai faru ba. Amma duk kinbi kin damu kanki. Please ajiye batun wani Auta a gefe zo kiga na nuna miki wani abu . Bai bata damar magana ba ya haWe lips Winsu waje guda. Kicin-kicin turesa ta shiga yi, sai dai bai mata da wasa ba. Dan in dai wannan wahalar ce ya saba sha a wajen Nibras a duk lokacin da yake bu?atar hakkinsa. Kuma a farkon aurensu ba haka take masa ba. Daga baya ne dai matsalar tasu ta fara. Sai sun sha uban daru wani lokacin ma ya nuna mata ?arfi sannan. Amma bai taSa faWama kowa hakan ba saboda Fawzan akwai ha?uri. Ta Sangaren zurfin ciki kuwa shi da AA suna kamancece niya..
? ? ? Koda suka gama dai-daita tashi tai ta bar masa Wakin. Da kallo kawai ya bita, zuciyarsa dai sai son kawo masa wani tunani take yana turewa. Daga ?arshe ya mi?e ya shiga bathroom domin tsarkake kansa.....

________&

? ? ? Washe gari suna breakfast a sashin Oum kowanne cikin shirin tafiya office RK ya sanar ma Oum batun zuwa Kano da yake son yi da kuma abinda zai kaisan. Har ga ALLAH sai da gaban Oum ya faWi ta Wan dubi sashen da AA yake har tana neman ?warewa da shayi. AA Win ne cike da dakewa ya mi?a mata ruwa yana mai tsatstsareta da idanunsa da suka Wan juye..
? ? ? (Magana ta ALLAH Uncle RK kana saka Oum da Wanta a cakwakiya fa>?q? ka kiyaye mu=??>?#? Murmushi Oum ta Wan sakarma AA na ya?e, tare da sanya masa albarka bayan tasha ruwan. Sai kuma ta maida dubanta ga RK da shima ke mata sannu. Amsa masa tayi tana jinjina kanta. Sai kuma ta maida hankalinta ga abincin tana juya abinda ta ke son faWa a cikin ranta. Fin mintuna biyu sannan ta ce,  Ita Maanal Win ce ta baka dama Rafeeq? .
? ? ??  Eh Aunty, tun kwana biyar ma daya wuce. Jiya kuma muka sake maganar da ita dan nace miki yaje kd. Sai kawai naga nima ya kamata naje su Abbu su san da zancen shi da Baba Sardauna ayi a wuce wajen ko ya kika gani .
? ? ?  Hakan yayi, ALLAH ya zaSa abinda tafi alkairi.
? ??  Amin ya rabbi .
RK ya faWa fuska washe da murmushi. Mi?ewa AA yay tsam, tare da Waukar wayoyinsa. ?agowa Oum da RK sukai suna kallonsa. Batare da shi ya yarda ya kallesu ba ya ce,  Oum na wuce office bye . Sai kuma ya Wan du?o ya kama hannunta ya sumbata. Kafin ta samu damar yin magana har ya fice. Murmushi RK yayi da faWin,  Uhmm Aunty wannan Wan naki dai sai ke. Ko har yanzu fushin jiyan ne oho masa. Nace ya shirya muje Kanon wai shi Chaina zaije, haka ya balbaleni da bala'i daren jiya laifin matar Fawzan ya koma kaina .
? ? ? Murmushi kawai Oum tayi,  Ya dai faWa ne kawai. Duka yaushe ya dawo ?asar ma, balle a yanzu da suke kan project babba a Company.
? ? ? ?  Nima abinda na gani kenan, amma nasan sa kamar Wan sama jannati yake ba wahala gantalin ke masa ba. Bara nima naje anata kirana daga asibiti. Komi kenan zan dawo mu sake tattaunawa dai .
? ? Kai ta jinjina masa tare da addu'ar fatan alkairi. Ya amsa da jin daWi yana mai ficewa. Dan bayan uwa da uba a duniya ?ar uwar tasa da mijinta sune na biyu da yake matu?ar so da girmamawa. Yana musu kallon iyaye na biyu a rayuwarsa ne duk da suna amsa sunan yayu ne......

? ? ? Wani irin gajiyayyen numfashi Oum ta sauke bayan fitar RK, sai kuma ta ajiye cokalin hannunta ta dafe kanta da taji yana mata nauyi. A hankali Abah dake kallonta ya kai hannu ya taSata, firgigit ta dawo hanyyacinta, sai kuma ta zuba masa ido kamar yau ne ta fara ganinsa. Zaune ya kai a kusa da ita, tare da jim?e hannunta cikin nashi sosai, cike da kulawa ya ce,  Fatima na mike damunki haka da irin wannan zurfin tunani? Ko akan Fawzan Win ne dai? Dan ALLAH ki kwantar da hankalinki,? jiya fa ina lura dake bakiyi wani barcin kirki ba sam, shin haihuwa bata ALLAH bace ba. Kuma lokaci ne .
? ? ? A hankali hawayen da suka cika mata ido suka shiga silalowa. Sai ta kauda kanta da sauri tana ?o?arin sharewa. Fuskar tata ya kamo cikin duka hannayensa, idanunsa cikin nata ya ce,  Zarah na kin san fa damuwar ki na tayar min da hankali, hakama yaranki da zarar sun ganki a damuwa hankalinsu tashi yake yi. Ki duba har na fita na sake dawowa saboda ban gamsu da yanayin dana fita na barki ba .
? ? ? ? ??  Kayi ha?uri Zaki na, in sha ALLAHU zan kiyaye. Zan kuma cigaba da musu addu'a su dukansu .
? ??  Yauwa haka shine dai-dai, ALLAH yay miki albarka kinji. .
? ?  Amin tare da kai kaima da yarana duka .
? ? Murmushi ya saki tare da jan hancinta kaWan ya kashe mata ido Waya, ta saki dariya tana mai saka kanta a ?irjinsa. Shima dariyar yayi yana rungumota. Sun jima a haka kafin ya Wagota ya fara bata abincin a baki cike da kulawa.
? ? ? ? ?  Gadanga! .
? ? ?  Uhmyim Fateeman Gadanga minene? .
? ??  Ajwaad da Rafeeq .
 Miya samu Ajwaad da Rafeeq Win? .
Sai da taja numfashi mai nauyi sannan ta ce,  Rafeeq ne yake cigaba da damuna akan aurensa da Maanal.
? ? ? ?? ?an tsai Abah yay yana kallonta, sai kuma ya sauke numfashi shima yana mai furzar da iska.  To ni Fateema mi kike so nayi? Yaron kin nan ya cika murWi. Tunda shi taurin kai ne aikinsa basai a bar Rafeeq Win ya aureta ba. Ni zanyi farin ciki da hakan, dan har cikin raina ina ?aunar Yarinyar nan, har gobe tana a raina wlhy, zan so ta kasance a cikin zuri'ar nan tamu .........
'?




09032345899





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........ Humm amma Gadanga kasan Auta na matu?ar son Maanal. Ka duba al'amarin nan, kada mu biye ta nashi zurfin ciki ne kawai ke damunsa. Ka duba yanda bayan samun lafiyarsa ya shiryo yazo ?asar nan yayta wahalar nemanta, duk da bai fito ya faWa mana ba ai munji a majiya mai ?arfi akan ?o?arin sa.
? ? ??  Amma yanzu daya gantan wane mataki ya Wauka?. Tunda kika bani labarin komai ai na sanya ido a kansa, amma ban taSa ganin wani yun?urinsa ba, ko gidan Shahidah bai taSa zuwa ba sai dai su haWu a wajen aiki. Ni kuma ba zanje nema a bashi auren yarinyata dole ba. Itama sai ta zaSa ta darje. Idan kuma har Rafeeq ya mata zan tsaya tsayin daga na mata auren gata, shiyyasa ma ranar juma'a Win nan zamuje Kaduna Win. Mijin Asiyan na aurar da Wa kuma ya gayyaceni, sai muyi amfani da wannan damar muje gareta duk da ina jin matu?ar kunya wlhy .
? ? ? Fuska sosai Oum ta Sata tana kallon Abah. Idonta cike da ?walla ta ce,  Amma ya kamata ku mana uziri, ku fahimci Ajwaad, sannan ita kanta Maanal tana son shi ai, ka zauna da shi kuma zakaji ta bakinsa. Zuwa Kaduna kuma ALLAH nima kunyar sake haWuwa da Asiya nake yi, shiyyasa naketa tufka da warwarar tunkararta. Dama Majdiya ta faWa min zancen bikin. Amma dan ALLAH ka duba al'amarin nan na Ajwaad a sassauta masa .
? ? ? ??  Ai in dai bashi ne ya kawo min zancen ba bai isa na masa ba. Kema kuma ban yarda ki saka shi ya min ba. Ki barsa ya mangantu a karan kansa ni naga ?arshem miskilanci.
? ?  Amma Gadanga.......
? Kai ya girgiza mata tare da Waura yatsarsa akan lips Winta. Idanunsa a cikin nata ya ce,  Please Fateema ki fahimceni, in dai maganar Ajwaad ce na gama ta a gidan nan. Zuwa Kaduna kuma ku shirya ku duka zamu je .
? ? ??  Na fahimceka, amma hukuncin ya mana nauyi a sassauta mana .
? ?  Sassaucin a hannunku yake ai. Sai dai ina sake gargaWi bana bu?atar fargarwa daga gareki a kansa.
? ? Rasama abin cewa Oum tayi, sai kawai ta zubama Abah daya mi?e ido. Sallama ya mata ya fice yana sanar mata ya koma wajen aiki...

? ? Da sauri Saheeba tabar kitchen Win Oum Win ta baya, da alama duk tattaunawar Abah da Oum a kunnenta ne. Kai tun zaman RK da AA ma tana a sashen. Ta shigo ne wai zata amsarwa su Naufal abinci dan ita yau ta makara da girki, masu aikin sashen Mamy kuwa ba wani iya abinci sukai ba, ita ko Oum da kanta take girki bata saka masu aiki. Shine taci karo da hirar RK da Oum. Mai aikin Oum ta bama abincin su Anum tace ta kai musu, idan kuma takai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login