Showing 84001 words to 87000 words out of 219361 words

Chapter 29 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

47010

shi ya huta saboda tsufa, dan ma ALLAH ya bashi jiki mai ?yau ne da kuma zuciyar taimakon al'ummar. Tun yaushe kuke tare da Rafeeq Maanal? .
? ? ? ? Matu?ar dukan zuciyarta tambayar tai, dan har sai da ta motsa mata a cikin ?irji, ma?oshinta ya Wan bushe saida ta haWiyi yawu da ?yar. Yanzun ma bata Wago ba kanta a ?asa tana wasa da yatsun hannunta ta bama Oum Win amsa cikin Muryar tan nan ?asa-?asa.
? ??  Shekara Waya kenan Oum, a Jos inda nayi sarvese .
? ?  Oh iko ALLAH, dama kece yaketa bani labarin ya samu a Jos ashe. ALLAH mai girma kenan. Ya jima yana faWa mana ni da Majdiya, sai dai bamu maida hankali ba saboda sanin halinsa sarai. An jima ana fama da shi akan aure yana botsarewa da faWin shi baiga wadda tai masa ba. Har Papa ya fusata zai haWashi da wata yarinyar abokinsa sai gashi da zancen ki. Amma sai babu wanda ya Wauka serious ne. Ko kwanciyar asibitin nan na?i zuwa ne saboda ban wani yarda da gasken yake ba duk da Majdiya ta sake tabbatar min. Ashe nayi sake da tuni naga Wiyata da ?ar uwata. Nayi kewar Asiya matu?a Maanal. Haka ke da su Amaal, idan na tunaku a raina har hawaye nake wani lokacin. Bana fatan ALLAH ya sake maimaita min abinda ya faru a baya .
? ?? Hawayen da suka cika idonta suka gangaro. Hannu tasa ta sharesu da sauri tana murmushi mai ciwo. Sai kuma ta mi?e tana faWin,  Kinga tashi muje kiyi shirin barci ki kwanta. Dan Rafeeq ya jaddada min ki kwanta da wuri . Ta ?are maganar tana ?ar dariya da kama hannun Maanal Win da jikinta yay wani kalar sanyi ?alau.........
'?





('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG *ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* =?%?=؃?=؃? Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya=??=؃? Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....=?%?P+P+=?Q? Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram=?
?=?
? P+=?Q? Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau P+=?Q? Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta P+=?Q?royal jelly na fidda shape din mace...=؃?=؃?P+=?Q? Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh P+=?Q? Yanasa mace yayi looking under age dinta=؃?=؃?=؃?kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa=?%?=?%? P+=?Q? Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido =?%?P+=?Q? Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly =?%?=?%?P+=?Q?=؃?
_________


........A haWaWWen bayin Oum Maanal tayi wanka. Ita dai sai bin ko'ina take da kallo. Tun can baya tasan su Oum nada kuWi, amma komai nasu ya sake canjawa daga sanin datai masan. Ita kanta Oum Win ta sake gogewa ko tsufa batayi. Da waWan nan tune-tunen ta fito a wankan. Rigar wanka ce dan haka bata Wan ji takura ba sosai, koda yake Oum bata cikin mutanen daya kamata acema tana jin kunya, to mi zata Soye mata, matar da tun bata san kanta ba take mata wanka harda goyo. Tasha kwana a gadon Oum daga ita sai pant. Oum da Bestyn ta ne suka fara sanin jinin haila yazo mata. Kalmar (Besty) ta sake maimaita kanta a cikin zuciyarta, sai kawai taji zuciyar tata ta mata nauyi. Ture tunanin tayi da ?arfi ta maida hankalinta ga bin Wakin da kallo. Oum ta fita, sai kaya da aka ajiye a saman gado. Kayan ta matsa ta Waga. Wando da riga ne na barci, sunada yalwar da bazasu matseta ba ko kaWan. Bata wani Sata lokaci ba ta sanya, tana gama sanyawa Oum ta shigo Wakin hannunta Wauke da wani Wan basket mai ?yau golden. A gefen Maanal ta ajiye, Maanal ta kalleta tana mata sannu sannan ta kalla kayan. Mayukane da zasuyi dai-dai da fatarta, ba daidai da fatarta kawai ba ta jima da saninsu, dan dasu take amfani ada, bayan ita kuma mutum Waya tasan yana amfani da su a gidan....
? ?? Kamar Oum tasan mi take tunanin ta katseta da faWin,  Nasan nawa bazasu ma skin Winki ba. Shiyyasa na kira Auta ya kawo miki nasa dan nasan fatanku yana Waukar mai iri Waya ne, sai kuma akai sa'a irin wanda ma kike amfani da su ne. Maza ki shafa kada jikinki ya bushe bara nima nai wankan . Daga haka Oum Win ta mi?e batare da ta jira cewarta ba. Maanal ta jima bata motsa ba idanunta akan kayan shafar, wani abu ne mai nauyi ke tsikarar mata zuciya. Yayinda tunaninta ke kai kawo da tambayar kanta miyyasa ya cigaba da amfani da irin manta? Miyyasa wasu abubuwa nashi har yanzu suna a yanda ta sansu, waWansu kuma a baya suke yawan faWa akan tana so yayi su ya?i yi. Amma a yanzu duk sai taga yana yin su.....
? ? ? Knocking ?ofar da akayi ya sata ture tunaninta gefe ta kalla ?ofar, jin an ?ara na biyu yasa ta mi?ewa ta Wan gyarama su Barrah bargo sannan ta nufi ?ofar, duk zatonta cikin masu aikin Oum ne. Sai dai tana buWewa taci karo da abinda bashi tai zato ba. Mu?ut ta maida abinda tai niyyar faWa ta haWiye abinta tare da janye idanunta daga kansa taja jikinta baya ta koma tai zamanta a inda ta taso. Sai lokacin ya ?arasa shigowa Wakin hannayensa duka biyu zube cikin farin wandon kayan barcin sa. Tafiya yake cike da ?asaita, ga mayataccen ?amshinsa duk ya rikita Wakin. Baiko kalleta ba ya wuce closet Win Oum kansa tsaye kuma hankalinsa kwance.??asa-?asa Maanal ta bisa da kallo, tana mamakin mi kuma ya kawo shi yanzu. Bata da mai bata amsa, sai ma kira daya shigo wayarta a dai-dai lokacin. Wayar dake acan saman mirror ta Wan zubama ido, sai ta tsinta kanta da jin nauyin jiki har kiran ya tsinke. Wani kiran ne ya sake shigowa, sai hakan yay dai-dai kuma da fitowar AA hannunsa Wauke da wata bag ?arama. Har ya wuce batare daya kalleta ba itama ta mi?e da nufin Waukar wayar sai ta hangesa agaban mirror Win kamar mai neman wani abu. Komawa tai ta zauna, sai kawai jin ?arar wayarta tai a ?asa. Da sauri ta Wago, wayar tata ce kuwa, yayinda shi kuma yake du?e yana duba abu a drawer Win jikin mirror Win tamkar ma baiga abinda ya faru ba. Oum dake fitowa ta ce,  Subahannahi kako yaddoma Auta waya Auta .
? ?? Tsabar rainin hankali irin na AA sai ya juyo irin as bai lura Win nan ba ya Wauki wayar yana jujjuyawa, ?arasowa itama Oum Win tai inda yake ta amshi wayar ta duba. Gaba Waya tayi tatsa-tatsa. Screen Win yay wani irin zuuuuu alamar ya tashi aiki shima. Babbar waya ce, dan SS ce babba Daddy ya saya mata ita gift Win kammala karatun ta.
? ? ??  Auta kayi Sarna .
Oum ta faWa tana sake jujjuya wayar. Fuskarsa dake a tsuke ya yamutsa babu alamar damuwa a tattare da shi ya ce,  Oum ban lura bane. Kawo zanba Ahmad da safe ya gyaro . Yay maganar yana mi?ama Oum hannu. Kanta kawai ta girgiza da Wora masa wayar a hannunsa. Shi kuma batare daya ce komai ba ya Wauka bag Winsa ya fice. Ajiyar zuciya Oum ta sauke tare da juyawa ta dubi Maanal.  Karki damu kinji Auta, nasan in sha ALLAHU zai bada a gyara kafin wucewar mu goben .
? ? ? Murmushin ya?e kawai Maanal taima Oum.  Babu komai Oum . Itama Oum Win sai tai murmushi tana jinjina mata kanta. Haka sukai shirin barci suka kwanta. Dan har Oum Win kwanciyarta tai a gadon tana faWin,  ALLAH ya yarda yau zan sake kwanciya gado Waya da Babyna .
? ?? Siririyar dariya Maanal ta saki, yayinda Oum ke tayata itama zuciyarta cike da nishaWin yanayin.....

? ? __________&

? ? ? ? Washe gari da safe bayan sunyi wanka suna dining da shirin karyawa harda Ya Fawzan AA ya shigo. Da mamaki Oum daya fara gaidawa take kallonsa. Dan a shirye yake tsaf cikin ba?a?en suit da suka sake fiddo ainahin cikar haibarsa da madarar ?yau.
? ? ?  Yau ba Saturday ba na ganka da shirin office? . Oum ta faWa cikin kasa ha?uri. Hannu ya mi?ama Yaya Fawzan yana bata amsa da,  Oum project Win nan da nake gaya miki yau zamu fara aikinsa da Engineers Winmu .
? ? ?  Okay aina ma shafa'a, ALLAH yasa ayi cikin nasara ya kuma Waga darajarsa. Maza to zauna ka karya dan bazaka fita da yunwa ba .
? ? ? ? ? ? Agogon hannunsa mai matu?ar nauyin kuWi da zama designer daba ako ina zakaje ka samesa ba sai ga wanda ya isa ya kalla. Cikin Wan Sata fuska ya ce,  Oum Please zansha coffee a office .
? ? ? ?  Ban yarda ba kuwa. Zauna in ba hakaba nasa Fawzan ya ri?e min kai na maka Wura .
? ? Dariya sosai Fawzan yake yi, ya ce,  Tsaf kuwa zan danne miki shi Oum dan wannan girman jikin nasa da ?arfuna suka bubbuWe ba tsoro zai bani ba.
? ? ?? Harararsa AA yayi, dan dole yakai hannu yaja kofin gaban Maanal da tunda ya shigo tai masa kallo Waya ta maida kanta bata sake ba, daga tsayen da yake ya kai shayin bakinsa, dai-dai Maanal Win tana Wagowa ta kallesa da mamaki, hakama Fawzan da Oum duk kallonsa sukayi. Amma ya wani basar kamar bai gani ba. Sai Oum ce tai masa nuni da kujera.  Maza zauna tunda kadai san babu ?yau shan abu daga tsaye .
? ? Baice komai ba ya zauna Win, sai faman kallon agogonsa yake yi alamar dai a ?agare yake. Barrah da Haneeff ne suka fito daga kitchen tare da mai aiki. Dan sunce su noodles zasu ci shine taje dafa musu suka bita. Ganin AA ya sasu nufosa, cikin haWa baki da Wokin ganinsa sukace,  Uncle good morning .
? ? ?? A mamakin kowa sai ya saki murmushin nan nasa na rowa tare da shafa kawunansu ya na amsawa.  Good morning Handsome & Oum na. Fatan kun tashi lafiya? .
? ? ?  Uncle Alhamdullah .
Suka faWa cikin haWa baki. Murmushi ya sake sakar musu da cewa,  Masha ALLAH . Daga haka ya mi?e yana ajiye kofin da sauran shayi a inda ya Wauka. Sai Maanal ta samu kanta da tsurama kofin ido kawai har yay sallama dasu Oum ya fita kafin ta farga. Yaya Fawzan ne ya katseta. Kayan shayin ya tura gabanta yana faWin,  HaWa wani shayin tunda ya shanye miki kinji Lilly .
? ? ? ?an murmushin ya?e Maanal tayi, cikin muryar nan tata mai sanyi ta ce,  Yaya akwai a ciki ya isheni .
? ? ? ?  Kin tabbatar? .
?? Kanta ta jinjina masa. Oum dai Murmushin ta take irin na manya batace komai ba. Sun kammala breakfast Win babu jimawa sai ga RK. Da gudu su Haneeff suka ma?al?alesa suna murna. Hakan yasa Oum sake fahimtar akwai sha?uwa sosai tsakaninsa da yaran. Fawzan ma har yanzu yana a sashen Oum Win suna hira, sai kawai RK Win ya baje aka dora da shi bayan mai aiki ta haWo masa breakfast dan yace bai karya ba. Anan falon ya karya suna hirar, idonsa akan Maanal dake kwance kanta a cinyar Oum tana karatun novel Win nata na fama. Sai ?ara jinjina sha?uwar Oum Win yake da Maanal Win, dan kuwa yanda Maanal Win ta saki jiki ya ishesa shaida. Musamman idan yay dubi da miskilancin tsiya irin na Maanal Win....

____________

? ? ? Da mamaki Shahidah ke sauraren Linda dake mata bayanin fitar Huznah tun 8. Ranta ne ya fara Saci da iskancin Huznah Win. Yaya tana a gidanta amma bata da mutuncin da zata dinga gaya mata zata fita. Kai ko gaisuwa tunda Huznah tazo gidan nan bata jin ta mata. Shi kansa Abbansu Barrah duk kawaicinsa yau da safe sai da yay magana. Shine ma dalilin da yasa yanzu da zasuyi zaman breakfast taima Linda magana akan ta tado Huznah Win su karya. Amma sai take sanar mata wai ta fita tun 8. Da alama kuma anguwa ta tafi dan taci gayu.
? ?? Komai batace da Linda Win ba ta juya tabar dining Win. Bedroom Win ta ta shiga ta Wau waya tayi kiran Ammie. A lokacin Ammie na tare da Daddy dan yau itace da shi. Bata Waga kiran ba har ya tsinke. Cikin hikima tacema Daddy tana zuwa dan wayar tata dama a silent take. Sashenta ta koma sannan tai kiran Shahidah Win. Bayan ta amsa gaisuwar da Shahidahn ke mata ta ce,  Mike faruwa da safen nan kira Shahidah? .
? ? ?? Cikin matu?ar Wacin murya Shahidah ta ce,  Ammie akan yarinyar nan ne Huznah. Nifa gaskiya ina jin tsoro. Tunda tazo fa ba zama take ba, da mun fita aiki take shiryawa itama ta fice gidan nan wani lokacin ma sai mu rigata dawowa. Yau kuma da take weekend ma kinji tun 8 tabar gidan nan. Ammie ina jin tsoron kar wani abu ya faru ace a zamanta nan ne ban saka ido a kanta ba fa .
? ? ?? Numfashi mai nauyi Ammie ta sauke. Cike da nazarin maganganun Shahidah Win ta ce,  Kenan akwai dai abinda tazo yi Abujan, saboda uban ya barta suka jinginata da zuwa gidanki ta zauna. Ki kwantar da hankalinki in sha ALLAHU babu abinda zai faru. Zuwa anjima zan kira Yazeed nai masa bayani ya sanya ido a kanta tunda yana Abujar.
? ? ?? Ajiyar zuciya Shahidah ta sauke cike da gamsuwa tace,  Yauwa Ammie hakan dai yafi kam gaskiya. Dan shi kaWai ne maganinta nikam bajin maganata zatai ba tana ganin shekarunmu Waya. Yasu Hameed da Aunty Sakina .
? ??  Lafiyarsu ?alau gaba Waya. Ya batun dubiyar da su Auta sukaje jiyan? .
? ? Gaban Shahidah ne ya faWi, amma sai cikin wayancewa ta ce,  Lafiya lau Ammie babu wata damuwa. Dan yanzu haka ma barci takeyi .
? ??  To Alhamdullah, dan inata tunanin kar taje gidan mutane ta nuna bata son yaronsu. Ni kuma harga ALLAH yaron ya shiga raina saboda nutsuwarsa da sanin darajar mutane. Tunda al'amarin Yazeed ya koma wani iri gara ta ha?ura da Rafeeq Win ayi a wuce wajen zaman nan nata damuna yake yi .
? ??  Ammie adai cigaba da addu'a, in sha ALLAHU komai zai dai-daita, nawa ma Maanal Win take, rigimarta ce ta sata gama karatu da da wuri amma da yanzu ne fa ma ya kamata ta shiga jami'a. Rafeeq kam baida matsala mutumin kirki ne. Ya cancanta ai masa komai, kuma sun dace da Maanal Win. Sai dai nasan akwai rikici Ammie.....
? ?  Rikicin mi kuma? Wani abu ya faru ne? .
? ?  A'a babu abinda ya faru Ammie. Kawai nasan janyewar Yazeed akan Maanal bazai kasance mai sau?i ba. Dan yana matu?ar sonta, auren nan dan baida yanda zai yi ne kawai uwarsa tafi ?arfinsa ne. Yanzu haka kullum cikin ro?on Maanal yake akan ta bari a haWa bikin ayi gaba Waya zaifi samun kwanciyar hankali. Ni wlhy duk sai ma tausayinsa ya fara damuna .
? ? ??  Nima ina jin tausayin nasa Shahidah. Sai dai su ha?ura da junan sai yafi alkairi fiye da yin, dan nasan wacece Hajiya Sadiyya. Komai zata iya yi kamar yanda ta faWa. ALLAH dai ya kawo mafita cikin sau?i. Bari anjima mayi wayar na bar babanku shi kaWai ina wajensa kika kira .
? ??  To Ammie ba damuwa sai anjima ...........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........A Sangaren Huznah tana can gidan Yaseerah. Dan dama sunyi da ita yau da wuri zataje gidan kasancewar tunda tazo sai dai tayi zuwan fisha. Ta samu ko barci basu tashi ba. Saboda weekend ne mijinta na gida. Sai kawai ta shige Wayan bedroom Win Yaseerah ta kwanta itama ta Wora barcin da bata samu yi ba a daren jiya isashe.
? ? ? Sai wajen sha Waya Yaseerah da mijinta suka fito. Suna a d/table zasu fara breakfast mai aikinta ke sanar mata zuwan Huznah Win. Mijin nata ta kalla tana Wan murmushi.  Baby Uncle Winka fa ya rikita min ?awata. Munata binsa kuma ya?i bamu muhimmanci. Yakamata ka shiga lamarin nan haka nan .
? ? ? Murmushi yay shima dakai kofin tea bakinsa.  Ai dama na faWa mata tun farko, shi bana wasan yara bane. Dama Uncle Fawzan ne da sau?i, amma Uncle AA tab Win, ina tausaya mata ALLAH. Da zata ji shawarata da ta jima da manta ta taSama saninsa kawai.
? ? ? ?  Bazan iya haka ba Abdul-hakeem. Dan a yanzu bani da wani burin daya wuce mallakar Uncle

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login