Showing 192001 words to 195000 words out of 219361 words

Chapter 65 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46999

zauna a kujera. Ema ya bashi ruwa yasha.
? ? ?  Ni dai shawarar dazan baka Abideen ka tashi kaje kasan dai boss baya son jira. Kuma tabbas tunda ya shigo office Win nan da kansa case Win nan naka babba ne. Amma ka rufama kanka a siri ka gaya masa gaskiya a tambaya Waya nasan zaka iya samun sassauci tunda ya tsani ?arya ko kwalo-kwalo akan laifi kaima ka sani .
? ?? Musa ne da wannan magana cikin damuwa. Dukansu sun gamsu da shawarar Musa Win. Dan haka duk suma suka shiga cema Abideen Win ya tashi yaje. Da ?yar ya iya mi?ewa ya fita. Duk suka bisa da kallo. Sai da ya fice gaba Waya Zaharadeen ya kalla Maanal cikin sauke ajiyar zuciya da ?warewa a gulma.  Sis... Manaal wai tun Wazun boss yana nan ne dama? Sannan yayi wata magana ne? .
? ? ? Karan farko Maanal ta watsa masa harara. Cike da tsiwa ta ce,  Miyyasa baka tambayesa ba sanda yake nan? Ko sai ni marainiyar wayonka .
? ? ? Mutsut Zaharadeen ya haWiye gulmarsa. Dan wani irin kwarjini ma yaga Maanal Win ta ?ara masa. Ga shi ta wani tsare sa da mayun idanunta masu haske. Harara ta rakashi da shi, sai kuma taja siririn tsaki ta maida kanta ga aikinta. Akan rubutun da yay ta sauke su. _ Ki saman ki bani amsata nan da awa Waya a office, in ba hakaba wlhy zan dawo da kaina na Waukeki na kaiki. Kar kiga ba canja topic yanzu tausayi kika bani _. Mu?ut ta haWiye yawun daya ma?ale mata a ma?oshi. Ita kam ga shiga uku da mutumin nan. Kafin ta samar ma kanta mafita Yaqub ya zauna dan su cigaba da aikinsu. Dole ta haWiye komai da bashi hankalinta dan aikin mai muhimmanci ne. Sai dai kaso sittin na hankalinta ya tafi ga al'amarin AA ne da ?arfin halinsa.....

_________&

? ? ? ?? Tunda taga awa Wayan daya bata ya kusa cika hankalinta ya ?ara tashi, dan ta tabbatar AA baya faWar magana bai cikata ba, tun ma kan yakai haka. Ta kasa samun nutsuwa, ta kasa tsaida zuciyarta waje guda. Ga Abideen har yanzu bai dawo ba tunda ya fita. Office Win nasu yanzu kam yay tsitt kowa damuwa shimfiWe a fuskarsa. Sai dai fa kowa ya maida hankali akan aiki tu?uru. Ganin fa saura mintuna biyar rashin nutsuwarta ya ?aru. Kamar ance ta Wago ta kalla ?ofa sai idonta akan AA ya wani kafe office Win nasu da kaifafan idanunsa. Ai bama tasan ta mi?e ba har Yaqub na Wagowa shima ya kalleta. Key Win motar nan da wasu documents ta Wauka tana faWin,  Sorry Yaqub ina zuwa. Na manta CTO yace na kai masa documents Win nan tun Wazun. bata jira amsarsa ba ya fito. Dai-dai AA na gittawa da ba?onsa da alama ya nuna rakkiya ya masa, tsabar wula?anci yi yay kamar bai ganta ba, sai da ta Wan kallesa taga ya mata wani salo da yatsu biyu ta baya yana saki wani Wan iskan murmushi. Jitai wani ?ululu ya tokare mata ma?oshi. Amma babu yanda ta iya dole ta nufi elevator. Tana isowa AS ya bata umarnin ta shiga kawai. Harararsa tayi sannan ta wuce fuuuu ciki, tako bugo ?ofar har sai da AS ya Wan zabura, dan harga ALLAH tsoro yaji saboda abin yazo masa a bazata..........
'?

>?#?>?#? An dai ji kunya AS da tsoro.=??








09032345899




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........A nutsensa ya turo ?ofar ya shigo. Ya kuma maidata ya rufe sannan ya shiga takowa cikin office Win. Duk da ?amshinsa da motsinsa bai sa ta motsa daga tsayen da take ba. Sai ma sake kumbura take yi taf har ya ?araso bayanta daf ya tsaya. Tsabar yanda ya fita tsaho har tsakkiyar kanta yana gani tsaf, gently ya ran?wafo a bayan nata batare da jikinsa ya taSata ba ko kaWan, fuskarsa a saitin kunnenta yana busa mata numfashinsa saman dokin wuya cikin raWa ya furta,  Ko sai na ?arasar dake Win ne dai saman kujerar? .
? ? ? A wani irin zabure Maanal tai gaba camak kamar wadda aka sarrafa da remote. Sai kawai hangota yay a saman kujerar. Murmushi ya saki da wani lumshe idanu sai kuma ya buWe su yana mi?ewa tsaye sosai ya shafo kwantaccen gashin sajensa zuwa wanda ya zagaye madaidaicin bakinsa. Maimakon yaje ya zauna a kujerarsa sai ya zauna visitor chair Win shima dake kallon wadda ta zauna. Basket Win saman desk Win nashi ya jawo, ya ciro ?yawawan kulolin da aka shirya abinci. Tuni wani irin ?amshi ya cika mata hanci, duk da shekaru sun shuWa, ?amshin girkin Oum bazai taSa shuWewa daga zuciyarta ba sam kamar yanda tasan shima kansa Ajwaad bazai taSa manta na Ammienta ba. Dan haka ta fara satar kallon abincin. Sai da ya gama zubawa dai-dai cin mutum Waya sannan ya sake matsowa sosai da kujerar, sai dai duk da hakan sam jikinsu bai taSa na juna ba akwai Wan space. Abincin ya Webo a spoon ya kai bakinta. ?in buWe bakin tayi, shiko ya wani zuba mata idanu. Hawaye ne suka fara taruwa a nata idanun, dan haka ta kauda kanta gefe a hankali tana mai haWiye abinda ya tokare ma?oshinta.
Shima idanun nasa ne suka kaWa sosai, amma da yake namijin duniya ne sai ya saki Wan murmushi irin na danne damuwar nan. Muryarsa da wani kalar sanyi da kulawa ya furta,  Karfa na cinye ki dawo kina min rigima .
Shuuuuu hawayen da take faman ri?ewa suka ziraro daga idannunta tai murmushi, wasu abubuwa ne masu nauyi da suka shuWe ke tsikarin zuciyarta, ?irjinta ya mata nauyi matu?a. Slowly ya kauda nasa kan shima daga kallonta, idanunsa sun sake masifar kaWewa. Kusan minti Waya suna a haka kafin ya juyo, tissue dake saman desk Winsa ya zara biyu ya mi?a mata batare daya kalleta ba. Itama bata kallesan ba ta amsa tissue Win, hawayen ta share, tare da dun?ule tissue Win cikin hannunta ta?i zubarwa.
 Ka kori Abideen ne? . Ta faWa batare data kallesa ba har yanzu. Shi kam juyowa yay ya sauke nauyayyun idanun nasa a kanta, sai kuma batare da ya bata amsa ba ya furta,  Ci abincin first .
 Ni bana jin yunwa.
 Na sani .
Ya bata amsa a ta?aice yana sake kai spoon Win bakinta. A hankali ta furta,  Bani zanci da kaina tana kai hannu zata amsa spoon Win. Matsar da hannunsa yay kaWan yana zuba idanunsa sosai cikin nata. Dole tai ?asa da nata ta buWe bakin kaWan. ?aramar ajiyar zuciya sukayi a tare bayan ya zare spoon Win ita kuma ta fara tauna abincin a hankali...
Lips Winta kawai dake motsi yake kallo, sai kuma ya Wan murmusa kaWan da faWin,  Kin tuna ranar da kika fara girki, da irin abincin nan kika fara har na samu wannan ciwon? . Yay maganar yana kallon gefen babban yatsar hannunsa na dama gab da wajen tafi. Itama hannun ta kalla, dai-dai wajen akwai madaidaicin tabo da akallo Waya zaka fahimci sanda aka jisa ba ?aramin ciwo bane.
 Oum!! Mamy!! Babban yaya ku kawo taimako hannun Besty ya gundile, ya gundile Abah kalla jini, wayyo Yaya F mun bani Besty ya zama mara hannu . Ya faWa yana kwaikwayon ?aramar muryarta a wancan lokacin. Ai bama tasan ta sanya dariya ba. Taja mayafinta ta rufe fuskarta tana mai kifeta a desk Winsa komai na dawo mata kamar a yanzu yake faruwa. Shima dariyar yake sosai kamar ba shi ba. Ya Wan girgiza kansa...  Kai yarinyar nan kinyi rashin ji wlhy. Kefa kika jimin ciwon, amma kika fini ihu da raki da cika kunnen mutane, ban isa kuma nace kece ba ki isheni da rigima da tsiwa. Ai naci girkinki na farko da wuya dai .
Batare data Wago ba ta ce,  Amma ai kaine kasa na ji maka ciwon ko, ba kaine kace na yanka albasan a hannunka ba .
 Amma sai nace ki yanka ni? Anya bazan ramaba ma yanzu? .
Da sauri ta Wago tana waro dukkan idanunta a kansa, fuskarta tuni ta ?waSe da shagwaSa ta ce,  Kuma sai ka rama Win? .
Shima kallon nata yake sosai cikin ido, sai kuma a hankali ya rissinar da nashi yana mai girgiza kai.  Zanyi tunani, idan da yiwuwar na yafe to .
Baki ta tura tare da masa harara, shi kuma ya taSe nasa yana sake kawo mata abincin daya Wibo a spoon saitin baki.
KafaWa ta ma?e masa zatai magana ya ce,  Shiiii .
 To ka bani zanci da kaina .
 Kin tabbatar? .
Da sauri ta jinjina masa kai. Plate Win ya mi?a mata babu musu. Dan shima dai ya fahimci idan bai batan ba za'a iya samun matsala. A hankali ta cigaba da cin abincin, sai kuma ta sake Wakko masa batun Abideen kodan kauda wannan kallon da yake mata. Idanun nasa kuwa ya janye, sai kuma ya a harWe hannayensa a ?irji da kwantar da jikinsa a kujerar sosai. Tsohon minti Waya kafin ya amsa mata da.
 Miye damuwarki wai da zancensa? Ko shima saurayin naki ne? Dan naga ke samarin naki basu da adadin ?irga .
 Eh mana, farin jini ai kenan, ko kuma kana kishi ne? .
 Mizai sa nayi kishi kuwa ina matsayin Yaya. Kidai sani sai na tantance wanda ya dace kozan bashi ke .
Har ?ar?ashin rai zancen nashi ya soki zuciyar Maanal. Amma sai ta dake itama cike da basarwa ta ce,  Ba damuwa Yayana, ai duk yanda kayi dai-dai ne. Amma dai inada zaSina gaskiya, nasan kuma bazaka min auren dole ba, kaima shine zai kasance zaSinka ai ko? . Ta ?are maganar cikin salon waro idanunta a kansa. Wani haya?in takaici ne ya turni?e sa, dan har launin idanunsa sun sauya. Janyesu yay daga cikin nata batare daya amsa mata ba. Itako saita wani Wage kafaWu da Wan taSe baki. Ta ce,  Koda yake ai kasan zaSin nawa ma. Kai dai kawai ka fara shiri nan da wata biyu zaka aurar da ?anwarka in sha ALLAHU. Dan Rafeeq ya tabbatar min baya son ya wuce hakan, nima kuma hakan nafi so. Dama ya kawo min ?ararka daren jiya .
Da ace Maanal na kallon kalar mugun kallon da AA ke mata data tsuke bakinta, koda yake tana jinsa a jikinta. Amma ta daure ta danne abinta. Karo na farko yaja tsaki. Kallonsa tayi, amma shi kuma sai ba kallonta yake ba yanzu. Hasalima ya jawo laptop dake a saman desk Winne kamar a fusace. Gabanta ya tura, babu wasa a muryarsa ya furta,  Ki duba za'a tura miki sa?o a email Winki. Next week akwai tafiyar da kamfani zai yi har da ke ciki zuwa ?asar Chaina. Tafiya ce ta kwana goma zuwa sati biyu. Wannan zanen nake son ki duba min shi kafin lokacin tafiyar, kije da laptop Win .
Da mamaki ta ce,  Kamar ya? Amma dai kasan baza'a barni a gida ba, dan mi zaku saka sunana? .
 Saboda dolene kiyi tafiyar .
Dangwarar da plate Win abincin hannunta tayi, tare da faWin,  Idan na ajiye aikin gaba Waya fa? .
 Wannan ne baki isa ba ai .
 A matsayinka na wa? .
 Mi kike ci na baka na zuba .
 Ajwaad kana shigar min hanci da yawa fa .
 Ki fyatoni kawai ki huta mana .
Rasama abin cewa tayi dan takaici. Shi ko da yasan ya kaita ma?ura idanu kawai ya zuba mata cike da kallon ?urullar daya saka illahirin jinin jikinta yamutsawa. Zuciyarta ta shiga kumburowa kamar ?waSaSSiyar fulawar burodi bugun ?ato. Da ?yar ta danne rawar da muryarta ke neman yi cike da masifa ta ce,  Wai wannan wane irin haramtaccen kallo ne dan ALLAH. Nifa wlhy ana takura rayuwata, ana shiga ha??inna, idan ba'a son aikin nawa a koran a kamfanin mana..... daga ?arshe ma harshen nata ya harWe ta yanda ita kanta bata ma fahimtar abinda take faWa. Shi dai ya zuba mata ido kawai yana hukuntata da su. Sai da tayi mai isarta ta gama sannan ya tura mata goran ruwa gabanta.
? ??  Ai bance ina so ba .
Ta faWa cike da tsiwa.
 Hakane .
Ya bata amsa shima baki a taSe. Sai kuma ya tsuke fuska kamar bashi ba ya gyara zamansa ?afafu a harWe hakama hannuwansa harWe a ?irjinsa. Babu alamar wasa a tattare da shi ya furta,  Kinyi abinda na saki? .
? ? ?? Harrarsa tayi, duk da yanayin nashi ya sa zuciyarta shiga tsoro, amma a dake ta ce,  Kai ka isa ne ka sakani abu nayi? .
? ?  Oh haka kika ce? .
Baki ta murguWa masa kawai.
 Hummm ki cigaba da min wannan gatsinan zanyi maganinki soon. Na kuma baki nan da gobe ki dakatar da Rafeeq daga yaudarar da kike son masa. Idan ba hakaba zan baki mamaki ..
Murmushi tayi mai ciwo da zuba masa idannunta da suka kaWa.  Oh mamaki? Ai ka daWe da bani mamaki tun shaiWan na ba?auyensa. Ajwaad ka daina wahalar da kanka da tunanin wannan abubuwan da kakeyi zaisa na ji tsoronka. Kasa a ranka ni Maanal matar Rafeeq ce in sha ALLAHU. Ina raga maka ne saboda Oum da Abah da Mamy, amma wlhy idan ka cigaba da shiga sabgata zaka sha mamaki na .
? ? Daga haka ta mi?e tana ajiye masa key Winsa tai ?o?arin wucewarta. Amma sai ya saka mata ?afa babu shiri ta koma cikin kujerar daSar ta sake zama. Cike da isa ya ?ara jawo tashi kujerar gabanta ya wani tattare ko'ina ta yanda ko space Win fitar numfashi mai ?arfi bai rage mata ba. Idanunsa da suka juye gaba Waya ya sauke a cikin nata, ya kuma hanata janyewa duk da ?o?arin hakan da take yi. Sai kawai taji kamar ta saki kuka ta huta.
? ? ?? Wani Wan iskan murmushi ya sakar mata, batare da ya sake cemata komai ba ya kamo hannunta ya Waura mata ?aramar shopping bag mai tambarin apple a jiki, ya sake Wakko key Win motar nan ya saka mata shima, ya Wauka laptop Win itama ya ajiye a saman ?afarta. Har lokacin idanun nasa a cikin nata yaja kujerar baya ya mi?e abinsa cike da takunsa na isa ya zagaya ya koma kujerar zamansa, desk Win ya dafe da duka hannayensa biyu ya ran?wafo, duk da ba kusa suke da juna ba sai da taji wajen ya sake mata nauyi da matsatsi.
? ? ??  Fatan nasara .
?? Ya faWa a hankali sannan ya kai zaune a kujerar ya hau ayyukansa. Tsuru kawai tai tana kallonsa na tsawon lokaci. Shiko ya cigaba da aikinsa kamar ma ya manta da ita, dan kalamanta wani mugun saka zuciyarsa tafasa suke ainun. Itama kasa cewa komai tayi, sai kawai ta mi?e tana mai ajiye masa key Win motar ta wuce abinta da shopping bag Win da laptop Win kawai. Dan wadda ya bata ranar ce ta kuma fahimci wayace. Tana bu?atar wayar ne a yanzu dan har sim cards Win suna a hannunsa dama, bata sani ba kuma ko ya haWa mata da su. Sai da ta fice ta maida ?ofar ta rufe sannan ya Wago a hankali ya sauke idanunsa akan key Win. Janyewa yay ya maida kan ?ofar kamar yana hangota har yanzu a wajen. Sai kuma ya furzar da iska yana mai ajiye document Win hannunsa da Wan ?arfi ya tura duk hannunsa biyu cikin sumar kansa ya shiga yamutsata, tare da kwantar da bayansa jikin kujerar yay sama da kan nasa yana furzar da zazzafan huci. Tsohon lokaci ya Wauka a haka da shima bai san adadi ba, kafin ya sake sauke numfashi mai nauyi ya cigaba da aikinsa...........
'?



_=??Jaraba, idan aka haWu kamar abin arzi?i, amma daga ?arshe da wahala a rabu lafiya sai da bala'i>?#?, wai mike damun gayun nan ne=??=??? Maga dai yanda za'a ?are da batun zuwa chaina=? ?>?q?.

09032345899




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.........A Kaduna kam shirin biki ake sosai, dan a yau laraba akai gagarumin kamun amarya daya zaga ko'ina na media. Waje suka kama yasha ado da kwalliya kamar yanda itama amarya tasha ado. Dj ya warware sauti ?awayen amarya da amarya da ?awayen uwar amarya da ?annen ango har ma da gayyar soWi suka cashe gwargwadon iko. Amarya tasha turare har yana hawar mata kai. Ango dai baima ?araso ba sai bayan sallar isha'i. Shima a media ya tsinta shagalin kamun.

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login