Showing 1 words to 3000 words out of 219361 words

Chapter 1 - AJIYA A DUHU

22 Mar 2025

46959

??ࡱ?>?? -?????????????? ?
?
? ?
?
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????8

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FWordDocument????1t+0Table????????2$Data
???????????????????? P?
T$KSKS?1t+'?????????oooo?S??l
o? $ $ $ $?#?# $ $$$G ??"*?oo?#?#oooo $##?S## $S $##S $ $oS ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List '? ?J?L?QY??^???ґ????????f??*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._


*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.......?addarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne Wan adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman ya?in ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar tsahon shekaru ko yawaitarsu. A wasu lokutan mukanyi kuka ne da hawaye, sai dai kukan ZUCIYA shine mafi ciwo da Wacin kuka da yafi kassara rayuwarmu da nasarorinmu a Soye ko a zahirance da bama iya mantawa. Dan a wasu lokutan har tambarin tabon da zamu iya ringa tunawa a lokaci bayan lokacin yake bar mana.
? ? A farkon haihuwar mu iyayenmu sune GARKUWARMU, dan sukan sadaukar da komai nasu ne domin lulluSe RAYUWARMU da dukkan fatansu. Sukan rainemu da shau?i da ya?ini har zuwa girmanmu. Hakan yake saka SOYAYYAR su bata taSa iya goguwa a ZUKATANMU, sannan takan banbanta da irin kowacce soyayya da zata biyo bayanta. Koda hukuntamu sukai mukaji zafi mukai kuka wannan soyayyar tasu bata taSa canja kanta a ZUKATANMU saboda su Win sune dai Waya tamkar da dubu a dukkan abubuwan dake zagaye damu na NASARA ko akasinta.?
? ? ? A lokacin da girmanmu ke ?ara yawaita sai TSUFA ya riskesu. Mu kuma ?URUCIYA ta baibayemu. Sai dai me daga lokacin daka iya tantance ma'anar FARI da ?AKI a yau Winka da gobenka littafin ?ADDARARKA kuma ya fara kenan da manyan zanukan layukan dake bayyana JARABAWOYINKA. Gwagwarmaya ta zama ?awa ko abokin RAYUWARKA. Ya?in ba yana farawa da gwagwarmayar RAYUWAR DUNIYAR kawai bane ba. Harda ta neman LAHIRA da zaSama kai makoma ?ya?y?yawa ko akasinta. Domin kuwa fara rayuwar girman na farawa ne da daidaiton mizanin ayyukan samun LADANKA da kuma ZUNUBI duk a bayyane kuma a rubuce ga wanda ya HALICCEKA. Iyayenmu kan gama gwagwarmayar ?uruciyarmu, sannan su koma ta girmanmu babu gajiyawa saboda su Win na dabanne a cikin daban a garemu.
? ? ? A lissafin fara fahimtar kanka da tabbatar da WANENE kai, da wahala kaga babu armashin soyayyar ?uruciya da takanyi kutse a ?addararka. Ba soyayyar bace ba kawai abar kallo ko zama daban a gareka ko wanda ke tare da rayuwarka. A yaya SOYAYYAR ta FARA? Ko ta ?are? Ko ta kasance? Ko ta cigaba da wanzuwa? Itace madubin dubawarka ko masu juriyar bibiyar labarinka.

? ?? & ?ammata ne uku sanye cikin kayan hidimar ?asa. Tsaye suke a bakin titi kowacce hannunta ri?e da hannun trolling alamar abin hawa suke jira. Dan suna ma ta ?o?arin tsaida napep amma mafi yawanci sai kaga akwai wani a ciki ta yanda bazai isa su ukun duk su shiga ciki ba. Cikin Wan damuwa da ?osawa ta tsakkiyarsu da bata da yawan fara'ar fuska ta Waga kai tana kallon sararin samaniya dake haWa hadari. Ko kaWan bata fatan ruwan nan ya taSa ta. Dan hakan baya zama mai sau?i a gareta shiyyasa tafi kowa damuwa da samun abin hawan nasu, daWin daWawa tafiyarsu mai nisa ce. Dan kuwa jihar Kaduna suka nufa.
? ? ?? Fara tasowar iskar hadarin ta sata duban ?an uwan nata idanunta na cika da ?walla. Sai dai kafin ta samu damar cewa wani abu wata jar mota tai parking a gabansu. Su duka idanu suka zubama motar, sai dai buWewa da fitowar matashin saurayin dake ciki ya saka biyu a cikinsu sakin murmushi da mamaki. Yayinda ta tsakkiyar sun nan dai ta sake haWe ?ya?y?yawar fuskarta tana mai kauda kanta gefe. Shi kam saurayin nan gaba Waya hankalinsa na kanta. Ya ?araso gabansu dai-dai saitinta ya tsaya tare da faWin,  Yanzu duk saurin da nake sai da kika nema guje min? .
? ?? Fuska ta sake haWewa tana Wan matsawa baya. Kansa ya Wan sosa yana mai sakin murmushi. Hankalinsa ya maida ga sauran biyu cikin jifansu da harar wasa ya ce,  Amana batace dai haka ba friends. Kamar ni ina daku amma a so haWa kai da ku a gudu min .
? ?? Dariya suka Wanyi a lokaci Waya. Ta gefen damarsa mai Wan jiki kaWan ta bashi amsa da,  Ina ai bazamu taSa yarda hakan ta kasance ba. Ko an gudu maka mu zamu kawoka har wajen Suyar RK. Amma ai mana afuwa mutuniyar taka ce ta addabemu da tafiyar sassafen nan. Kasan jiya ko barcin kirki batai ba saboda farin cikin zata koma gida taga Ammie .
? ? ? ? ??  Ko dai tana farin cikin zata gudu daga Jos ta bar Wan nacinta ba? . Ya faWa idonsa a kan budurwar tsakkiyar dai. Da sauri ta gefen haggunta ta amshe da  Haba RK kaima kasan ba haka bane sam .
? ??  Humm Aneesa dama ai ba?ya son laifinta ke tuni na fahimci haka. Duk ta inda aka Sullo sai kin kareta. Ni dai yanzu ku shiga mota muje kunga ruwa na shirin sakkowa karya ji?a min sarauniyata . Kafin wani cikinsu ya bashi amsa a hankali ta fara jan akwatinta domin barin wajen. Saurin ri?o akwatin yay, hakan ya sata tsayawa cak batare da ta juyo ba. Zai yi magana Aneesa tai saurin girgiza masa kai tare da amsar akwatin. Babu musu ya sakar mata yaja da baya.
? ? Akwatin tai ?o?arin ?ara ja Aneesa ta sake ri?ewa. Hakan ya sata juyowa a fusace zatai magana a zatonta shine sai taga Aneesa. Idanunta tai wani irin lumshewa da cizar gefen lips Win ta irin na takaicin nan kawai. Hakan ya saka Aneesa sakin murmushi dan tasan ta gama ?urewa a fusata.  Kiyi ha?uri dan ALLAH ta faWa da sauri, bata jira amsarta ba ta cigaba da faWin,  Kiyi ha?uri mu bisa _Maanal_, kalla garin nan ki gani hadari ne da akoda yaushe za'a iya fara ruwa. Kinfi kowa sannin illar da hakan yake miki. Kema kin san iyakarsa yace zai kaimu tasha ne kawai. Daga yau ne fa an rabu shike nan kuma. Dan ALLAH kada ki bari kuyi irin wannan rabuwar da shi. RK bai cancanci hakan daga gareki ba. Ko bazaki taSa amince masa ba kada ki munana masa a yau Win nan da zamu rabu. Yanda baki wula?antasa ba a baya yanzu karki aikata. A rabu lafiya daga haka kuma bashi ke nan ba tunda ko lambarki dai yanzu bai da ita ballema kice zai cigaba da takura miki, ba kuma sanin gidanku yay ba idan kika cire sunan gari .
? ? ? A hankali ta buWe idanunta da suka gama kaWawa, ga hawaye sun cika su zubowa kawai ya rage. Lips Winta ta buWe zatai magana ruwa yay wani irin kecewa lokaci guda. Gaba Waya ta rikice. Har bata ma san Aneesa taja hannunta ta tura cikin motar ba itama ta shiga. Sai da taji babu saukar ruwan a kanta sai ?ararsa sannan ta farga ta Wago kanta data cusa cikin ?afafunta da sauri. Waigowar da zatai suka haWa ido da RK daya wani zuba mata ido kamar zai cinyeta. Nata ta janye da sauri tana mai juyawa ta kalla ?awayen nata. Da sauri Zeezah ta nuna Aneesa alamar babu ruwanta itace. Aneesar ma saita marairaice mata fuska alamar kartace komai dan ALLAH. Harara ta sakar mata tare da Wauke kanta, sai kawai ta juya tana goge fuskarta da ruwa ya fara taSawa da handkhachief.....

? ?? Tunda motar ta fara tafiya babu wanda yay magana. Ga ruwa ana kwararawa kamar da bakin ?warya. Tuni wasu motocin ma sun koma gefen titin sun tsaya. Ganin sunzo sun wuce tasha yasa Zeezah yin?urin yin magana. Da sauri RK dake kallonsu ta mirror yay mata alamar ro?on tai shiru. HaWiye maganar tayi tana murmushi, sai kuma ta Wan dubi Maanal da kanta ke sunkuye novel a hannunta alamar karatu takeyi, shiyyasa bata san wainar da ake toyawa ba ma.
? ? ?? Shima dai RK ya raba hankalinsa biyu ne. Rabi ga tu?i rabi a kallonta. Maanal ?ya?yawar yarinya ce kuma nutsatstsiya. Za'a iya kiranta tsaka tsaki a tsaho, a wani gurin kuwa ma wasu kai tsaye zasu kirata doguwar duk da ba shalleliya bace, sannan bata da wani jikin kirki. A duk wanda ya santa musamman a tsukun shekarun nan zai iya sakata a jerin miskilayen mutane. Bata da yawan magana, hakama bata da fara'a ko yawan walwala sam. Dan da wahala kaga murmushi ma a fuskar Maanal balle akai ga dariya. Akoda yaushe fuskarta ciWin-ciWin take. Hatta da magana ma sai taso take yinta. In har ba wani abu take mai muhimmanci ba to akoda yaushe zaka samu novel a hannunta tana karantawa. Hakan na nufin ita Win mayyar karance-karance ce. Dan zamu iya cewa ma yawan karance-karance nata ne yasa koda yaushe zaka samu idanunta da eyeglasses fari tas da mutane da yawa basa iya Soye mata cewar yana mata matu?ar ?yau. Itama kanta tasan yana mata ?yawun, dan takai tun ma tana sakashi domin karatu, har ya zame mata jiki akoda yaushe zaka ganshi tare da ita in har ba barci take ba ko wani abinda ba'a bu?atarsa. Sai dai kuma abinda kowa bai sani ba wani dalili ne daban ya Wabi'antata da yawan daka gilashin akoda yaushe bawai dan karance-karance kawai ba, duk da a Sangaren karatun ma yana bata gudummawa matu?a........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
_________________

Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?
_______________





.......Ganin tafiyar ta?i ?arewa yasata kai hannu ta Wan gyara eyeglasses Win tare da Wagowa ta kalla titi, har yanzu ruwa ake zulawa, sai dai hakan bai hanata fahimtar har sun fara barin gari Jos ba. Da mamaki a karo na farko ta dubi RK da tunda ta Wago ya kama kansa daga satar kallonta da yake yi. Kamar zatai magana sai kuma ta kauda kanta. Sake maidawa tayi ga book Win, sai dai ba karatun take ba tayi shiru ne kawai tana juya maganar da take son fitarwa. Sai da ta mula dan kanta sannan a hankali cikin sassanyar muryarta da take matu?ar zama mafi girman rowa ga masu son ji irinsu RK ta furta.  Bayan waccan tashar akwai wata ne a gaba naga mun wuce? .
? ? ? ? Har cikin tsakkiyar kai yaji gajeren zancen nata. Sai da ya wani lumshe idanunsa ya fuWe tare da sakin murmushi sannan ya bata amsa da,  Bazan iya saukeki a ko'ina cikin ruwan nan ba kiyi ha?uri sai a Abuja .
? ? ? ?agowa tai kamar zata kallesa sai kuma ta fasa. Sake maida kanta tai ga buk Win kawai tana Wan cizar gefen lips Winta. Murmushi ya Wan saki shima dan ya fahimci wannan cizar lips Win nata takan yisa a duk sanda takai ?arshen takaicin da har ta rasa abin cewa.
? ??  Kiyi ha?uri Please .
? Ya sake faWa a hankali. Bata tanka masa ba, sai ma sake maida kanta tai a karatun kawai. Shima sai yay gum da bakinsa ya maida hankalinsa gasu Zezaa tunda dai ya samu da alama ta ha?uran. Tanata karatunta suna hirarsu. Yawan sakkota a hirar tasu da dariyar da suke ya fara gundurarta, sai kawai ta manna Bluetooth a kunnenta ta ajiye book Win ta lumshe idanunta. A haka barci ya kwasheta tana sauraren karatun Alkur'ani data sanya daga bakin Gwani Abdullahi Zaria. Har suna gab da shigowa garin Abuja ruwan akeyi, har kuma lokacin Maanal barci take sosai dan sam batai isashen barci jiya ba. Addu'a yay tayi da fatan subar Abuja bata farka ba. Dan yasan zata iya tuburewa akan ya ajiyesu anan Win, aiko addu'ar tasa bata amsu ba. Dan sun wuce zuba kaWan kuwa ta farka. Agogo ta fara kalla sannan ta juya tana kallon su Zezaah.
? ??  Muna ina ne yanzu? ..
? ?an kallon juna sukayi, sai Zezaah tai tsulum tace,  Mun fita a Abuja .
? ? ? ? Da mamaki Maanal dake kallon titi ta ce,  Mun fita fa? Wannan ba hanyar suleja bace? Ko nan ba madalla bane? . Yanda ta ?are maganar tana kallon RK ya sashi Wan sosa goshinsa yana furzar da iska. Sai kuma ya jinjina mata kai ganin ta wani tsaresa da idanunta dake matu?ar firgita masa lissafi. Kanta ta Wauke tana faWin,  To Alhamdullah sai ka sauke mu a dikko kawai ai zamu samu motar Kaduna a wajen .
? ? ?? Sosai fuskarsa ta nuna damuwa. A marairaice ya ce,  Haba miya rage Baby, tunda mukazo nan can ma bazai gagara ba. Kiyi ha?uri mu ?arasa, ina Abuja ina Kaduna .
? ?? Yanda yake mata magana kamar zai yi kuka yasa haushi ya sake kamata. Mutumin nan sam baya ganewa, ta rasa mi kuma zata masa ya gane Win. Duk yanda taso hanasa kaisu kadunar hakan bai yiwu ba. Dole tana ji tana gani ya Wauki hanya. Hankalinta ta sake maidawa akan novel Winta ta sharesa. Sai su Zeezah ne keta hirarsu da shi. Yanzun ma ko sun sakkota bata tankawa. Suna isowa Kawo tace ita anan zata sauka. Yi yay kamar bai jita ba. Cikin Sacin rai ta juya tana kallon su Neesa. Cikin jin haushi, duk da muryar tata na fita ne da sanyinta da nutsuwa ta furta,  Malamai kusa ya saukeni anan tunda naga da sawarku yake komai .
? ? ? ? ?? Kafimma su bata amsa RK yay saurin faWin,  Sorry Baby babu ruwansu. Ni dai fatana sai na direki har ?ofar gida dan ALLAH .
?? Yanzu kam harara ta zuba masa. Ya wani lumshe idanu da buWewa a lokaci guda ya saukesu a kanta. Da tasan ta'asar da harar nan ke masa data tausaya masa ta bari. Ganin dai zata kife da shi yay ?ar gyaran murya yana wani marairaice fuska.  Please ki tausaya min hararar nan illa take min . Ya faWa a wani irin hankali kamar mai raWa har yana ?o?arin Wan matso ta. Janye jikinta tai ta lafe a murfin tana rumtse ido da ?arfi. Daga haka bata sake magana ba. Su Neesa ne suka shiga nuna masa hanya har anguwarsu Maanal Win data kasance cikin manyan anguwannin da kadunawa ke ji da su (Ina da tambaya?, wai Kaduna akwai anguwanni masu ?yau dan ALLAH ko sai sun zo Kanon mu suke gani kawai=??>?q?>?*?>?*?. ?#?=??). Dai-dai ?ofar wani katafaren farin gate da akaima ado da golden suka tsaya. Ya wani sauke ajiyar zuciya yana kallon gidan da ?yau. Eh lallai ashe itama ?ar masu kuWi ce. Dan gidan nan kam dai ya kai a kirashi gida.....
? ? ? ? Fitar Maanal a motar ta sashi saurin katsewar tunanin sa. Shima da sauri ya buWe ya fita. Dai-dai tana ?o?arin buWe booth. Shine yay saurin sakko mata da akwatin ta. Ya juya da nufin sauke nasu Neesa taja kayanta. Su Aneesa da suka gama fahimtar mi take shirin yi duk suka fito. Magana Zezaah tai yun?urin mata tai mata wani kallo na babu ruwanki da ni taja akwatinta tai gaba. Sai da tai Wan taku uku zuwa huWu ta juyo ta kalla RK daya zama kamar gunki a tsaye. Idanunta dake cikin gilashi ta Wan lumshe ta buWe a kansa.  Mun gode da ?o?arinka. ALLAH yabar zuminci. Amma zan baka ha?uri dan ALLAH karka cigaba da wahalar da kanka, kamar yanda na faWa maka gaskiya tun a farko itace dai har yanzu. ALLAH ya haWamu da alkairinsa a yafi juna ..?
? ? Kafin yay wani yun?uri harta shige gida. ?o?arin binta yay da hanzari mai gadi dake tsaye daga ciki ya babbake ko'ina ya hanashi. Dole ya dakata yana mai kai hannu ya Wan dafe goshinsa da furzar da iska mai nauyi...........
'?








('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login