Showing 258001 words to 261000 words out of 261814 words

Chapter 87 - AMEENATOU

Mamuhgee   

21 Nov 2024

9887

Wani shafar daya dauke duka wutar jikinsa.

Wata kyakkyawar lasa yayiwa kirjinta zuwa Cikinta take taji yawun bakinta ya dauke tareda numfashinta daqyar ta iya Bude Idanuwanta da sukai mata kaman an Saka gam sbd daqyar suka Bude ta Bude bakinta Saida ta Saka bakinta Cikin kunnensa numfashinta ya sauka a Cikin kunnen Wanda ya tayar da gashin jikinsa gabaki daya tsaye ya rufe Idanuwansa ahankali Yana miqa hannunsa ya damqe gefen mirror din sbd idan ya damqeta a wannan lokacin da abinda yaji zai iya ballata.

Da Wani siririn muryan daya sake sakasa damqe mirror ta Bude Baki tace

"Water"

Dagowa yayi ya Kalli bakinta da tai maganar dashi Idanuwansa jajir sbd Bai taba sanin zata illatasa haka da muryan Nan ba.

Daukanta yayi cak ya fito da ita zuwa palon ya zaunar da ita akan dining table lafiyayye Dake gurin ya nufi fridge ya dauko mata robar ruwa mara sanyi sosai ya dawo dashi gabanta ya tsaya tareda kallan Cikin Idanuwanta ya Bude ruwan yakai robar bakinta ta Bude bakin Cikin Wani irin sanyi da slow din daya sake kashesa ya zubawa maqoshinta da ruwan ke wucewa Ido.

Hannunsa yakai ya shafi wuyanta zuwa maqoshin ahankali da Wani shegen salon daya Saka ruwan dawo mata ba shiri ta feso masa su a fuskansa masu yawan gaske.

Lumshe Idanuwansa yayi sbd yanda sanyin ruwan suka ratsasa Suna sake kunce kansa ya fiddo harshensa Cikin mutuwar son komai daya fito daga gareta ya lashi ruwan fuskan tasa Dake gangara ya sake rufe ido ya Bude a kanta tareda sake miqa mata ruwan a bakinta.

Kallansa tayi da Idanuwanta da suka sauya itama tareda Saka hannu ta ture robar ruwan tana kallan ruwan fuskansa ta karbi robar ta ajiye gefe tana yiwa fuskansa kallan dayake sake saka Idanuwansa sauyawa.

Kan towel dinsa ta Saka hannu tareda fizgosa jikinta daga zaune kan dining din ahankali kaman yanda yake mata ta mannesa da jikinta tana dagowa da binsa da Wani Mayen kallon daya kashesa da mamaki.

Kirjinsa tafara shafawa ahankali tareda yin sama ta kama fuskansa da hannuwanta biyu ta hade fuskansu guri daya Saida tabi ruwan fuskansa Dake gangara har Lokacin kafin ta Kalli Cikin Idanuwansa Shima ita yake bi da Wani Mayen kallo
Ba zato ta saukar da harshenta kan fuskansa tafara lasar ruwan tana lumshe Idanuwanta cikeda tsananin sonsa dayake Neman Faso zuciyarta itama.

Kiris ya rage ta rabasa da ransa sbd daqyar ya riqe numfashinsa daya kusa ficewa daga kirjinsa Dan haka ya gyara musu zaman dining din sbd kada su zube tinda itace a zaune shi a tsaye gabanta Dan haka daga dining din yayi ya Dan Yi mata rumfa sbd saura kiris ya zube mata a gurin sbd dumi da Wani irin electric shock dayake samu daga harshenta.

Ruwan ta lashe tas kafin ta Bude Idanuwansa tai masa Wani kallo Shima ita din yake kalla
Batareda ta saki fuskarsa ba ta taho da fuskanta ta Dora bakinta akan nasa tareda lasar lips dinsa ta lashe bakinta tareda lumshe Ido tukuna ta Saka bakinta Cikin nasa kafin ma tafara tsotsansa tini ya haukace mata sbd take ta gama kunce masa notikan Kai ta zautasa gabaki daya da abinda tai masan.

Wani irin kissing sukeyi numfashinsu me qarfin gaske Yana fita a tare musamman shi dayake Jin idan Babu ta bazai taba iya rayuwa ba.

Kukan shawaga da Dadi ta sakar masa wanda ya sakasa kwantar da ita a dining din Yana mata abinda ya sakata watso da gabaki dayan kayan dining din qasa tana Jan Wani numfashi me qarfin gaske tana riqe kansa.

Anan yafara sakasu cikakkiyar shauqin love din tana sake haukace masa a gurin.

Saida sukai Nisa ya sake dagota Yana kissing bakinta tukuna suka sake Nisa,

Daukanta yayi zuwa lafiyayyan gadonsu Yana tsallake towels dinsu da suka watsar a qasa.

Kwantar da ita yayi Cikin nutsuwan yake bin fatarta da Wasu kisses masu dumi da suke sakata qanqame pillow datake Kai tana lumshe Idanuwanta Cikin sanyi da mutuwar jiki tareda numfashin dayake tayar da tsikar jikinsu duka.

Kasancewar akwai Ciki a jikinta dagota yayi tareda zaunar da ita akan qafafunsa Yana Bata Damar zaunawa da kyau kafin yaci gaba da binta da wasannin da suka fi karfin kanta kafin suka fada duniyarsu ta maaurata Yana binta da Wasu zafafan Salo Amma masu sanyi sbd Cikinta sedai Jin yayi ma kaman zai zare sbd yanayin daya sameta Dan haka Shima zagewa yayi ba tsayawa ya ringa mayarda da kewan da yayi mata a Cikin kwana biyu suka zare su dukan Wani lafiyayyan love ne kadai suke bugawa hankali kwance ba damuwar komai.

Ashley ma ta warware fes amarcin kawai suke Sha sbd siddeeq Bai bari ta zauna da kunyar auren ba da rashin shirin aure a tsakaninsu take ya dage a Cikin kwanaki qalilan ya maida shaquwarsu so Kuma wanda Babu nuku nuku Dan haka ta sake tana narke masa tareda biye masa Suna rayuwarsu cikeda nutsuwa da soyayya ba takura.

Jamaal dayake shi nasa tsarin daban ne Saida sukai kusan kwanaki Bai bari matarsa ta fito ba sbd bayason ko kadan ta wahala sbd Cikinta da Kuma soyayyar dasuke zubawa Dan kuwa koina love dinsu sukeyi b ruwansu.

Koda sukai sati 7 a garin gabaki dayansu Babu wanda hutunsa Bai nuna yayi masa yawa ba,

Ashely da Babu Bata lokaci tafara laulayi me Dan wuya sbd yawan zazzabin datake fama dashi da Kuma Bata iya cin komai se ta zaba take Jamaal ya dubata yasan Ciki ne da ita Dan haka farin cikinsa ya qaru akan nasa Cikin sbd 'dan siddeeq tamkar 'dansa ne Dan haka haka suka Taya junansu murna ba kunyar komai suka sanar da Dr Aleena wadda ta tare a jden mansion bayan barinsu bangaren Ameeenatou da Ashley aka sauyawa gyaran daya maidashi kaman wata duniyar me zaman kanta acan saman ta tare Cikin aminci Dan haka acam gidan su Maman fadeela ne kadai da masu Aiki sai idan su Jamaal din sun dawo Dan sai Kuma Ayesha da Jamaal yace abarta gurinsa.

Maganar Cikin tuni ta yadu kowa na murna anata kiransu ana mata ya jiki Cikin kulawa kaman ta dawo su kula da ita da kansu sukeji.

Fatmah da Babu Wani ci gaba a aurensu tana Jin hakan taji kaman itace a bayansu Ameenatou ko yaushe gashi zasu haihu abinsu su dukan su barta Dan haka itama ta fara shigar data fara karkato hankalin Hafiz gurinta daman Yanata kokarin tarairayanta kaman Baby haka yake biyewa shirmenta Amma tana zuba masa rashin ji Dan haka ya tattarata ya watsar ya fuskanci harkan gabansa Kuma tanajin zafin hakan sai gashi yanzu tazo tana masa shagwaba da tabara iri iri karshe ta kunnasa iya kunnuwan daya kasa riqe kansa ya maidata cikakkiyar macensa Shima Wanda taci uwar azabar data sakata kwanciya Ciwon kusan kwanaki itama Yana tarairayanta karshe qasar suma suka bari zuwa Cyprus Wanda acan yaci amarcinsa son ransa ya morewa matarsa yanda ya kamata itama tini ta basa hadin Kai ba sauki honeymoon kawai gashi batada Aiki sai narke masa duk ta sukurkutasa ya gama kamuwa da sonta Mai zafi Tako Ina kaman yanda itama Basu baro ba Saida ya gama koyar da ita sonsa Bata iya komai sai ajikinsa ko gurinsa Dan haka Koda suka dawo mamakinsu kowa ya ringa Yi Amma Kuma lura itama ta kwasa Cikin ya Saka aka ringa tarairayanta tinda itace a kusa har Lokacin su Ameenatou Basu dawoba Suna maganar share wata hudu acan.

Cikinta ya fito sosai Dan so sukeyi saita haihu su dawo.

Cikin Ashley ma yafara fitowa Kuma ita har Lokacin laulayinta sauki kawai yaji Amma Bata Dena gaba daya ba kaman yanda Ameenatou ita ta Dena laulayin komai.

Duk inda zasu gabaki dayansu suke fita Cikin qananun kayan da zaka dauka basusan ma Nigeria ba bare Hausa sbd a Cikin dukkaninsu hudun Babu baqi farare ne sosai Musamman oga kwata kwata Wanda shi kana kallansa zakasan baturen ne.


Suna cika wata biyar da sati daya zuciyarsa ta kasa nutsuwa kwata kwata a Yan kwanakin gameda mahaifinsa dayake yawan mafarki Dan haka yasa aka Nemo masa Wani daga asibitin nakasashin da dad dinsa yake ya kirasu Dan yanason Jin Wani Abu gameda Dad dinsa.

Bayanin da Akai masa akan sosai Dad dinsa baida lafiya yayi mugun Nisa ya sakasa Jin rashin nutsuwan zuciya idan ba zuwa yayi ya dubosa da kansa ba Dan haka Babu wanda ya sanarwa acan Nigeria suka shirya dawowa.

Yaso Halal dinsa ta zauna anan yaje ya dawo sbd yanason ta haihu a Costa Rica din Amma tace Sam bazata zaunaba zata bisa ta dubo Dad din itama tinda basusan yaya jikin nasa yakeba.

Siddeeq dai daman shine Mai riqeda ragamar tafiyar musamman daya fahimci akwai damuwa a tattareda Jamaal din Duk yanda yaso boyewa Dan haka suka shirya gabaki dayansu suka dawo.

Ranar da suka dawo Saida suka sauka a Nigeria akasan da zuwansu aka aika motoci daukansu.

Daga airport jden mansion suka fara nufa inda kowa yake jiransu cikeda farin Ciki da murnan dawowansu.
#MAMUH*_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_


151
Last chapter


Babbah dayayi tsananin kewan 'yarsa Yana ganinta kallo daya yayi mata da tsohon Cikinta yaji duka zuciyarsa ta wanke fushinsa na yayewa Yana tsiyayewa musamman daya ga kwanciyar hankalin datake cikinsa da yanda Jamaal kwata kwata ko hannunta baya saki ya Saba duk inda zasu ko a gaban waye baya iya sake hannunta itama kusan ta Saba din Dan haka ko a gabansu Dad din bataji komaiba Saida tayi Ido biyu da babbanta ta zare hannunta daga nasa ta rungumesa tana ciko Idanuwanta da hawayen kewansa da tsananin kaunarsa.

Dadah ma Cikin farin Cikin ta rungume yarta tana godewa Allah daya nuna mata wannan ranar ga tsohon Cikinta da Wani irin kyau ya qara mata da lafiya.

Ashley ma tayi Wani irin kyau da fresh ga Cikinta a gabanta sedai ita Kam ba Wani lafiya ne da ita sosai sosai ba Dan haka lallabata aka fara ana tarairayanta.

Mum dinsa kuwa rumgumesa tayi tana sauke ajiyan zuciya sunfi nawa kafin ya dagota yayi kissing tsakiyar kanta da hannuwanta Yana cewa

"Mum I love you"

"I love you too My love" ta fada tana shafa fuskansa sbd haske da Wani kyau daya qara ga wata lafiyayyar gashin fuska daya kwanta masa luf daya Tara.

Dad Omar da bayanan suka iso Suna isowa Shima rungumesa yayi Yana fadan yanda yayi kewansu kafin ya sakesa ya rungume yarsa wadda itama kallo daya yayi mata yasan tana Cikin amincin Allah da nutsuwan rayuwa tareda kulawa sbd tana barin jikin Dad din hannunta ya koma cikin na mijinta.

Arfat na dawowa school yaga iyayensa tsalle da murna ya ringa Yi Yana fadawa jikinsu musamman ganin Mommah dinsa da aunt Ashley zasu basa babies masu kyau kamansa sukace.

Kaman zaa hadiyesu dukkaninsu haka aka ringa tarairayansu har zuwa dare suka tattara suka nufi gida.

Koda suka isa masu Aiki sun gama gyara koina bayan qamshi da sanyin AC Babu abinda yake tashi.

Maman fadeela da Ayesha kaman zasuyi me Suma sbd murnan dawowansu Dan haka take gida ya cike tinda sun dawo gashi da Arfat da nanny dinsa aka taho duk da daqyar babbah ya bawa Jamaal din shi Dan yace bazai taba Basu shi din ba ARFAT nasu ne bazai bar jden mansion ba.


Dukkaninsu a gajiye suke Dan haka wanka sukai kowa yayi Shirin bacci ya kashe wayoyinsa tareda nata suka shige gadonsu ya rungumeta Yan lumshe Idanuwansa d suke cikeda damuwar dayake boyewa sbd rashin sanin Yaya jikin Dad din nasa da suke maimaita masa irin Nisan d yayi Yan buqatan zuwa da gaggawa garesa.

Washe gari Koda suka fito masu Aiki tini suka gama gyare koina tareda cike dining da breakfast dinsu Wanda Saida aka tambaya wanne zasu ci tukuna aka girka verities daban daban.

Dr Aleena ce ta iso gidan sbd tayi kewansu ita Kam Dan haka tare zasuyi breakfast Dan 10 ma ta Dade da wucewa.

Cikin farin Ciki da tsananin kauna da kulawa hankali kwance sukai mata sannu da zuwa tana rungumesa Shima Cikin nutsuwa da sanyi ya rungumeta sbd gabaki daya ya koma Jamaal dinsa baya Cikin sakewa ko walwala.

Ameenatou ce ta shige jikinta ta rungumeta har zuka zauna kan dining tukuna sukai breakfast cikeda nutsuwa da kwanciyar hankali gabaki dayansu harda su Siddeeq da Ashley da Mum Aleena din duka Saida ta sake dubasu bayan breakfast din.

Suna gamawa ya shirya white Reiss sweatshirt da wide leg jeans da fcap ya fito.

Siddeeq ma off-white Ralph Lauren polo ce a jikinsa da jeans da farar hular Shima.

Black dolce and Gabbana vshape shades ne a fuskan Jamaal daya sake qure fitowan kyau da ajinsa tareda tsadarsa gashi fuskansa a kame take tsaf Babu sakewa ko kadan a Cikinta kana kallansa sai kaji zuciyarka ta narke sbd kwarjini da class.

Kissing lips din halal dinsa yayi tareda sake Dora mata a goshinta kafin ya Dan rungumeta Yana cewa

"Take care baby"

Gyada masa Kai tayi tana kallan Cikin Idanuwansa itama tace

"I love you,take care too love,
Allah yasa jikin nasa da sauki,
He'll be okay inshallah"

Sake kissing lips dinta yayi Yana juyawa gurin Mum dinsa ya rungumeta itama tace masa Allah yasa ba sosai bane jikin na Mam.

Ashley Dake jikin siddeeq janyewa tayi tana zare hannunta daga nasa yayi kissing hannuwanta Shima tukuna suka juya suka fice.


Kai tsaye asibitin da Mam yake suka nufa Babu me cewa komai sai siddeeq daya fara Shirin fitar da Mam din da kawai zasuyi waje duk da Basu ga halinda yake Ciki ba Amma dai hakan shine abinda zaayi din daman komai nasa na hannunsu tin daga Id cards da passport da sauran abubuwansa masu Mahimmanci.

Suna isa tin daga yanayin asibitin jikin Jamaal ya fara sanyi sbd bayajin zai iya awa ko daya a asibitin sbd cuta zata iya kamasa Dan haka nosemask siddeeq ya dauko musu daga mota suka Saka kafin suka kutsa Kai tsaye inda zaa kaisu dakin Mam.

Tin kafin su isa dakin hankalin Jamaal ya tashi zuciyarsa tafara tsinkewa sbd ganin balain da suke dosa da sunan dakin da mahaifinsa yake Ciki.

Suna tsayuwa kofar dakin kafin a Bude Wani Azababben wari me Saka ciwon Ciki ya tirniqesu
Siddeeq ya Kalli Jamaal da sauri sbd shi kansa Jin yayi zuciyarsa na Neman karyewa bare Jamaal din.

Ana budewa kallo daya Jamaal yayiwa Dan qaramin qazamin zanin dayake rufe da Dad dinsa daya koma kaman skeleton sbd rama da azabar Ciwo daya gama cinyesa take qafafunsa sukai Wani irin mummunan sanyin daya kasa dagasu siddeeq ne yayi karfin halin zuwa har gaban Mam din ya miqa hannunsa ya yaye rufarsa take ya fashe da wani irin Kuka duk jarumtarsa baisan lokacin da kukan ya taho masa ba sbd idan ba ance Maka Mam dinne ba bazaka tana cewa shi din bane sbd wannan Yama tashi daga mutum ya koma wata halittar.

JAMAAL da zuciyarsa ta gama karyewa akan mahaifin nasa Shima takowa yayi ya durqusa gabansa.

Qamshinsa ne ya shiga hancin Mam din da Baya iya komai bayan kallo da Idanuwansa da idan suka kalleka zaka iya firgita sbd tsoro.

Qamshin Jamaal ne daya shiga hancinsa ya sakasa Bude Idonsa daya dayake rage masa ya zubawa fuskan Jamaal din Yana tantance kamannin ran dayafi so a duniya fiyeda komai Kuma duk tsawon wannan lokacin Babu wanda yake cikeda kewa da tsananin son Gani kaman Jamaal da 'dansa dayake son Gani ko so daya ne ya tabasa kafin ransa yabar jikinsa.

Jamaal na hada Idanuwansa da mahaifinsa hawayensa gangarowa sukai batareda ya iya riqesuba duk jarumtarsa Dan haka hannuwansa na rawa ya Saka batareda qyama ko shakkar komaiba ya dago Dad din ya rungumosa jikinsa Yana rintse Idanuwansa da sukai tsananin ja hawaye na qara saukowa daga cikinsu.

Bai iya cewa komaiba daukansa yayi cak tareda miqewa tsaye dashi take suka fito siddeeq kuwa da Shima Idanuwansa suka sauya sbd Kuka sosai shikam yayi.

Da ambulance akai gaggawar barin asibitin da Mam Wanda Bayan hawayen Dake gangarowa daga gefen idonsa Babu abinda yakeyi sai Kuma kallan Jamaal bayason ko kyaftawa sbd Bai taba tinanin zai sake samun cikar burinsa ba a duniya na ganin Jamaal dayeke tsananin fata kafin barinsa duniya.

Duk halinda yake Bai taba Jin tsana ko zafin 'dan nasa ba sbd ya tabbatarda tsananin son Jamaal shine kaddararsa da jarabawansa wadda yake rungume da ita har Lokacin hannu bibbiyu sbd Bai taba Dana sanin sonsaba fiyeda kansa ba har yanzu din.

Qazantar Dake tattare da Mam din wadda ta gama cinye fatarsa da Naman jikinsa ya Saka Saida aka fara tsaftacesa sosai kafin akai dakin taimakon gaggawa dashi duk da ba a gigice yake ba kawai a Cikin asalin ciwon dayake cinye namansa ahankali yake wanda ruwa kawai da sauran abubuwa sukai masa sbd fita dashi Cikin gaggawa Jamaal din zaiyi.

Zaunawa yayi gaban Dad din lokacinda kowa ya fice ya dago jajayen Idanuwansa ya zubawa Dad din wanda Idanuwansa suke rufe Cikin tsananin azabar da shi kadai yake jinta Cikin jikinsa tana cinsa.

Hannu Jamaal ya Dora akan na dad din dayake rufe gabaki dayansa sbd Sam bazaa so kowa ya gansa a hakan ba sbd ya nade ya koma kaman Dan shekara goma Sha biyar sbd qanqatarsa.

Cikin wata irin murya Dake rawa da tsanani tausayi da kewa ya furta

"Dad Allah ya yafe duka kura kurenka ya dawo da haske rayuwarka da lafiya tareda tuba me tsarki"

Ahankali Mam ya Bude Idanuwansa ya Kalli Jamaal din Jin adduar da yayi masa har Cikin ransa ya lumshe Ido da sanyi alaman Ameen.

Kafin Jamaal ya sake magana Dad Omar ya shigo dakin Cikin hali na tsananin damuwa da Wani Azababben quncin daya nauyaya zuciyarsa da Kiran Jamaal din ya samesa akan Mam jikin Mam din sbd duk abinda yake tsakaninsu akwai wata irin kaunar asali tin ta quruciya a tsakaninsu dasukewa junansu.

Kallo daya yayiwa Mam ya kasa qarasowa gurinsa duk manyancinsa Shima Kuka ne ya kufce masa Mai tsananin Ciwo da radadin gaske.

Jamaal ma qasa yayi da kansa tareda miqewa daga inda yake ya bawa Dad din guri ya qaraso gurin Dan uwansa ya zauna ya Dora hannunsa akan na Mam tareda sake fashewa da Wani kukan.

Mam da zuciyarsa ta gama mutuwa ahankali ya motsa hannunsa ya kama na Omar din dayake Cikin nasa hawaye masu dumi na gangaro masa kaman a mafarki Allah ya basa iKon Bude Baki ahankali ya furta

"Omar idan na rasu Nima ka kaini gefen sauran yan uwanmu ka rufeni"

Omar sake damqe hannun Mam din yayi Yana kasa cewa komai sai jajir da Idanuwansa sukai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login