Showing 27001 words to 30000 words out of 261814 words

Chapter 10 - AMEENATOU

Mamuhgee   

21 Nov 2024

9955

samu sanin inda Maryama take ba Amma dai Basu taba cire Rai kona daqiqa bane daga tsananta bincikensu Wanda duk tsawon shekarun da aka dauka wannan burin koyaushe karfi da zaquwa yake qarawa ransu sbd kullum dukiyar Omar tamkar hakin da ake bawa ruwa takeyi sai yaduwa take sake yi tsananin Sonta da maitarta na karuwa ransu tana yaduwa a jini da gangar jikinsu tareda tsiruwa a zuciyarsu duk kuwa da daukaka da tarin arzikin da Suma suketa qaruwa a rayuwarsu.


*****************
Shekaru sun tafi a yanzu Sunan SEELAHs Babu inda Bai shiga ba Dan kuwa sunyi wata irin kafuwar da Babu Wanda zai iya girgizasu idan ba ubangijin Daya Basu ba,

Sunyi suna me karfin gaske,
Sunada power fiyeda yanda ake tinani,
Sune masu fada aji,
Masu taka Wanda suka so,
Masu yin yanda suke so,
Nera da dollar sun zaunu a SEELAHs kaman basusan meye matsala ba a rayuwarsu,

Tin shekarun da suka gabata suka tashi daga inda suke suka sauya anguwar datafi kowace anguwa tsaro da tarin asalin masu nerar data amsa sunanta nera,

Kaman yanda gidajensu suke a jere acan Baya hakama yanzu mansions dinsu a jere suke guda uku sbd duniya su uku ta sani haka zasu cigaba da zama su ukun har sai Omar yabar duniya Dan haka Koda suka tashi barar da dukiya aka Gina mansions din da Omar sukayi duk da har lokacin Bai taba dawowa Nigeria ba duk da ya bayyana Amma inda yake rayuwa yanzu komai dukiyar dasuke ji Dan ita Basu Isa su tinkaresa da matsala ba a gurin sbd shi kansa ya goge sosai yanzu baida wani sanyi ko kawaici kaman Omar din Baya sosai yake tafiyarsa business dinsa da rayuwarsa batareda ya waiwayo Nigeria hakama Yana sane yaqi waiwayo yarsa yafison yagama ganin gudun ruwan Yan uwansa Dan Yana bayyanarda ita zata zama cikin hadari duk tsaron dayakeda shi bazai iya wasa da rayuwarta ba ya daukota ba Dan yasan ko Babbah zai rasa ransa Yana can Yana kulawa da ita cikin Kwanciyar hankali da tsaro musamman dasuka samu tabbacin su kawun sun bace Babu me labarin inda suke duk bincike kuwa su kansu Basu Gano inda suke ba Dan haka ma ya kyalesu sai koma ya lafa zai nemeso duk inda suke.


***********
DR JAMAAL SEELAH Wanda aka Fi sani da DR JEEY SEELAH matashin likitan daya qware sosai a aikinsa,
Likita ne da ba iyayensa kadai ba dukkanin mutane suke tsananin alfahari dashi sbd qwarewansa akan aikinsa duk da ta bangare Daya mutum ne Mai tsananin zafin Kai da Baya daukan reni barema kallan kadai idan kayi kaine kake Rena kanka sbd asalin abinda ake kira da kwarjini da Asalin class me sakaka kama kanka kawai daga ganinsa.

Duk duniyarsa mutum uku ne kadai suke ganin Asalin dariya ko kyakkyawar murmushinsa Dake kashe me kallansa,

Daga mahaifiyarsa Rabin ransa da Babu Wanda ya Kai masa ita a duniya,
Sai 'dan uwansa Rabin jikinsa Barr Haroon seelah sai patients dinsa Suma ba duka ba,

Bayan wainnan ko mahaifinsa dayake tsananin sonsa fiyeda duk abinda ya mallaka Baya ganin wainnan abubuwan daga garesa.

JEEY SEELAH shine Asalin definition na SEELAHs kaman yanda Dad dinsa me fada sbd rashin tsoronsa da zamana Dan Kai tsaye hakama reni Baya tinkarosa,
Izzarsa da nutsuwarsa tareda class me sanyi ko su iyayensa sun shafa masa lafiya kwarjininsa suke Gani suna daga masa kafa ba kamar Haroon ba duk da idan ba nutsuwa kayi ka tantance kamewan JEEY ba kwata kwata haryanxu baka taba ganesu sbd kamanninsu sosai suke sake kamewa Dana juna.

DR JEEY SEELAH shi gaba Daya kusan rayuwarsa a Poland yayita da mahaifiyarsa harya gama karatu ya fara aiki acan kafin ya tattara ya dawo Nigeria sbd takurawar Dad dinsa da Dan uwansa Amma dai Yana yawan zuwa duba mahaifiyarsa,

Akwai rayuwar turai sosai a tattareda shi musamman duba da yanda yake gudanar da rayuwarsa Dan kwata kwata baya iya rayuwa gida Daya da iyayensa Dan haka Akai masa part dinsa daban a cikin mansion din Wanda yakeda Dan nesa da bangaren su Dad da Haroon.

Bayan banbancin halayya da rayuwa tsakaninsa da haroon akwai na hasken fata Wanda shi yafi Haroon sbd banbancin tsadaddiyar rayuwar da sukeyi komai nasa na musamman ne da ko mace kafin a samu me gudanar irin wannan classy rayuwar sai an tona.
#MAMUH#
#DR JEEY SEELAH
#BARR HAROON SEELAH
#AMEENATOU BABBAH
#THE SEELAHS
#ROMANCE
#ZAFIN KAI


ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class 
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
18
Shekarun Dr Jamaal Seelah Kusan 15 zuwa 16 da dawowa hannun Dad dinsa kwata kwata,
Kuma a wainnan shekarun abubuwa da yawa sun faru wainda suke akan wani matsayi na daban.

Tinda Jamaal ya dawo gurin mahaifinsa ya zama dukkanin wani abin alfahin Dad din sbd iliminsa da zafin kansa a komai daban yake Dana kowa dayake cikin ahalin seelahs,

Likita ne shi Kuma marikin dukiyar mahaifinsa ne shi Mai kulawa da kusan duka kamfaninsu batareda Saka hannun Haroon aciki ba sbd gaba Daya Haroon ya koma tamkar wani matsoraci kaman yanda Dad din ke fada shiyasa kwata kwata Dad din Baya wani yinsa.

Haroon shine yasan ciki da wajen huldodin su Dad sosai sbd shine lawyer dinsa a yanzu Daya zama cikakken lawyer me zaman kansa Kuma kwararren Daya San aikinsa,
Yasan duka boyayyun illegal huldodinsu da Babu Wanda JEEY ya sbd tsananin taka tsantsan da boyewan da suke masa Dad Baya kaunar yasan ko aikinsa Daya mara kyau Dan kuwa JAMAAL din na sani zai iya barinsa har abada ya komawa Dr Aleena Kuma zai iya Jin haushi ko tsanarsa ko janyewa daga garesa Dan haka duk wata mummunan boyayyar harkarsu Babu wadda JAMAAL SEELAH ya sani suna tsananin kiyaye Hakan,

Haroon Daya San komai baida ikon fadawa JAMAAL din bare Bude hanya komai kankantarta da JAMAAL din ze sani hakama shi Daya sani Yana taka tsantsan sosai akan bayyanar sirrinsu sbd sanin hukunce Sharia da shariar kanta,
Sharia da aikin shariar ya ratsasa sosai da yake kiyaye kaidojin aikinsa Baya shiga shiga huldodin Amma dai shine me riqe da mukullin rufe sirrin batareda barin hanyar fitarsa ko kadan ba hakama Baya taba barin kowace matsalar da zata bayyanarda huldar iyayensa ta aikin danyar zinariyar Dake tafiya da rayukan mutanen da Basu da adadi ba hakama da drugs masu tsananin hadarin gaske wainda BB ne akan wannan bangaren duk da shine riqe da sirrinsu na boye da babu Wanda ya sani Haroon din Shima baisan iyayen nasu sun taba dauka rayukan mutane da hannuwansu ba Kuma Yan uwansu tamkar jininsu Dan haka Bai taba kallan Dad dinsa ko daddy lameenu a matsayin komai ba face jajirtaccin Dake Gina ahalin seelahs a boye batareda sanin irin gwagwarmayar dasuke fama da ita ba.

JAMAAL SEELAH a yanzu da dukiyarsu da komai yake hannunsa Yana gudanar dasu ne akan ilimi da kwarewa sosai dukiyarsu Daketa business din gaskia da duniya ta sani take sake habbaka da samun cigaba da nasarori Dan haka Dad ke sake Jin tsananin alfahari da farin cikin kasancewar Dr Jamaal Seelah dansa ne jininsa ne.

A can Poland a asibitin mahaifiyarsa yake aiki Amma anan din duk girma da tsari tareda dukiya me yawan da Dad dinsa ya kashe aka Gina masa asibitinsa ta kansa maidata yayi asibitin marasa karfi da tallafi Dan kuwa raayinsa ne gidan asibitin duba mara lafiya cikin tsananin sauki da Bada taimako sosai.

Hakan da yayi Dad Bai hanasa ba Bai Kuma nuna komaiba duk da Hakan yayi tsananin Bata ransa Se kawai sukai Hakan batareda saninsa ba ana kawo magani mara quality a asibitin Amma cikin ikon Allah Hakan Bai taba bawa Dr JAMAAL din matsalaba saima sake daukaka da suna da mutunci harma da girma dayake samu gurin mutane sbd tausayinsa duk da kwata kwata baida sakewa ko kadan sai a gurin patients dinsa wannan zakaga ya sake musu kyakkyawar fuskarsa me daukan ido sosai Amma badai ma'aikatansa ba harna asibiti harna sauran business dinsa.

Daga Baya Suma su Dad da sukaga asibitin sake qarawa SEELAHs girma da mutunci sosai takeyi tareda mutunci sai suka koma suna Jin dadin Hakan Amma dai a fili kawai cikin ransu Dad din Babu abinda yake so da burin kaman Jamaal ya aje komai kwata kwata ya shiga cikin huldansu ya riqe komai sbd dagashi har daddy lameenu kallan Jamaal sukeyi amatsayin sa'arsu Dan duk abinda ya Saka musu hannu Akai sai yayi musu yanda sukeso harma fiye Dan haka suka rasa yanda zasuyi su sakashi cikin huldansu na boye sunada tabbacin zasu samu harma abinda basutaba tinanin samu ba karshe ma dukiyar Omar Dake kashesu da ransu a duk numfashin dasuke shaqa tasu zaso tafi tasa su Dena wahalarda kansu duk da ciwon dukiyar Omar da rayuwarsa ma gaba Daya wani mummunan kurjin ciwo ne Da Babu ranarda zai fashe yabarsu saisun rufe kasa da idanuwansa.

Dr Jamaal Bai cika zama available sosai ba a Seelahs specialist da safe sai yamma Kokuma da daddare shine Asalin lokacinda kake samunsa a asibitin Dan yafi samun nutsuwa sosai acan da dare zai zagaya patients nasu sosai ya duba su tareda Basu kulawa sosai.

Su kuwa a bangaren su Dad Hakan shine daidai yayi musu
Da safe Yana tareda su a gurin aiki da yamma zuwa dare Yana asibitinsa sukuma ana gudanar musu da tasu huldar lokutan.


********Rayuwa tayiwa kowa yanda yake so sosai harma da qari dan kuwa lokaci yaja ayau sunkai JAMAAL SEELAH yana musu huldodinsu da duk sukeso batareda yasan da yawa ayyukan dayake musu na harkar banza bane sun taru sun rufesa duk da kulawansa sosai sun fisa kiyayewa sbd Bai taba tinanin wani abu Yana gudana a cikin familynsa ba da Bai saniba,

Sam Babu tsoro ko shakka ko rashin saa a lamarinsa saima izza da Kai tsayen da Babu acikin familyn kamansa,

Idan akwai abinda yafi farin ciki da Kwanciyar hankali tareda alfahari da Jin Babu kamansa to Dad Mam Yana ciki,ko sunan wani idan ba Jamaal ba bayason ana ambata a 'dansa,

A duniya ko asirinsa Baya tsoron ya bayyana ga duniya kaman yanda shakkarsa Daya da tsoronsa Daya JAMAAL yasan su din su waye ne,
Me sukeyi a boye,
Ina suke zuwa,
Me suke hadawa da kuncewa uwa Uba abubuwan da sukai da rayukan da suka kawar ciki hadda na Dad Omar dinsa Daya kasa cire masa shi daga zuciyarsa kwata kwata duk kwata kwata haryanxu Babu Hulda tsakaninsu da Omar din.

Wannan kadai ne yake jijjiga zuciyarsu da tsoro da fargaba Amma bayan wannan ko Hukuma da duk wata sharia da masu yinta baima daukesu abin sakawa a lissafi ba Dan ya Dade da karbe wannan power din a hannunsa dukkanin wata hukuma da sharia sune suke juyata yanda sukeso su Saka a kawar musu da Wanda duk sukeso da sunan sharia.

Yanzu cigaba da karfin da suka sake samu akan barnarsu shine da sharia suke amfani a kawar Dana kawarwa a rufe na rufewa har karshen rayuwa,
Sun Dena Bata hannuwansu da jini Amma na Abinda Omar ya Haifa da Omar din shikam halastacce ne a gurinsu.

A bangaren Daddy lameenu ma kaman yanda Mam ke bugun gaba da alfahari da Jamaal haka yake wannan alfaharin dashi Dan kuwa manyanci ya Saka da yawa fiyeda Rabin nauyin dayake kansu Jamaal din ya dauke musu hakama Bai taba banbanta matsayi ko kaunar Dad dinsa akanshi ba sbd sanin shi din qanin mahaifinsa dayake kallo uwa Daya Uba dayane Dan haryanxu kaf familyn Babu Wanda haryanxu yasan ba uwa Daya Uba Daya SEELAHs suke ba.

Allah ya hore musu Jamaal din fiyeda yanda sukai tinanin samun ya dawo gurinsu dan haka Dr JAMAAL JEEY MAM SEELAH ya zama tamkar wani kofa ko bangon kariya da dukkanin ahalin seelahs Tako ina shi zaka fara tinkara idan zaka tinkari familynsa musamman iyayensa.

Haroon seelah tini ya zama kaman wani shadow a gidan baka cika jinsa ba idan ba mugun abinsu da Jamaal Bai saniba bane zasu yi to shine zaa nemosa.

Kauna da shakuwa dayake tsakanin twins din wani irin karfi gareta da Babu ranar da Dad Baya bawa Haroon tabbacin kada Koda wasa Jamaal yasan meye sirrin dayake gudana a cikin seelahs Dan hakan daidai yake da rabasu da zaiyi har abada,
Shi kansa Haroon tsoro da shakkar bari Jamaal Koda tsautsayi yasan wani abu ko fahimtar wani abu bare sanarda shi Dan gudu da shakkar fitintinu da tashin hankalin dazai iya biyowa Baya,
Shi kansa Yana shakkar Jamaal yasan cewa shi yasan komai Amma Bai sanar masa ba Dan haka Shima a cikin shakka da taka tsantsan din Jamaal yake.

******Yau a gida ya kwana sbd tafiyan dayayi wani aiki da suke Gina sabuwar kamfanin qera karfe na Seelahs a Nasarawa ba a cikin gari ba can wajen gari sosai kusada wani kauyen da Baya nesa da cikin Nasarawa din hakama kusan filin Gina kamfanin ya shiga garin sosai Dan haka kaman a garin ma zaa ce kamfanin take dan girmansa yaci kusan garin sosai.

Baccin ragewa jikinsa gajiya yayi na kusan awa uku bayan dawowan nasa kafin ya tashi sanyeda farar doguwar wandon TT me santsi ta kayan bacci.

Jikinsa Babu Riga daga doguwar wandon data zauna a qugunsa kaman zata sauka sai farar fatar jikinsa Dake glowing tana daukan ido hutun dayake cikin Yana bayyana.

Ba slippers a fafaren qafafunsa sbd saukowansa daga gado kenan Kai tsaye toilet ya nufa Kai tsaye ya Bude ya tareda zira takarmin toilet din marasa nauyi da dadin takawa ya zare doguwar wandonsa Yana nufar shower Kai tsaye Dan wankan yake buqata kafin komai.

Ya jima a cikin toilet din ba sosai ba kafin ya fito daure da towel ash daure a qugunsa kaman towel din zata Fadi sbd lazy daurin da yayi masa
qamshin shower gel na LE LABO SANTAL ne ke tashi jikinsa ahankali me sanyin dadin shaqa.

Ficewa yayi daga bedroom din nasa a yanda yake ya nufi hanyar dining room.

Fridge ya nufa Kai tsaye ya Bude ya dauko energy drink din E-Bull ya Bude yakai bakinsa yasha Yana juyowa yaji an Bude kofar palonsa Kai tsaye an shigo batareda ya waiwayoba yasan Haroon ne sbd shi kadai ne me shigowa bangarensa Kai tsaye batareda buqatan kira a waya Dan Jin Yana Nan ko Neman izinin shigowa.

Haroon Daya qaraso tsakiyar palon tareda nufo inda Jamaal din yake Kai tsaye
Yana kallan yanayinsa Haroon yayi ya Dan dauke Kai Yana Bude fridge din shima ya dauko drink din me sanyi kadan ya Bude yafara Sha Yana son sanar da Jamaal din son karban harkar sabuwar kamfanin nasu na Nasarawa.
#MAMUH#
#DR JEEY SEELAH
#BARR HAROON SEELAH
#AMEENATOU BABBAH
#THE SEELAHS
#ROMANCE
#ZAFIN KAI


ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class 
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabooks@Mamuhgee


19
Haroon duk yanda yaso sanar da Jamaal kasawa yayi sbd shigarsa a aikin site din bazaiyiba tinda kwata kwata bayason aiki guri Daya da Jamaal inde na kulawa da harkokin Dad dinsu ne Dan tsoron bawa Jamaal daman fahimtar wani abin Koda tsautsayi ne Dan haka yauma hadiye zancensa yayi Yana dawowa Palo ya zauna a daya daga cikin lafiyayyun kujerun palon Yana cewa

"Amma yau din a gida zaka kwana tinda tafiya ka dawo ba buqatan zuwa asibitin ko?"

JEEY din baice komaiba Saida ya karasa shenye abinda yake hannunsa ya ajiye gwangwanin E-Bull din ya juyo Yana nufar hanyar bedroom dinsa Yana gyara towel dinsa kadan Daya kusa zubewa a qasa ya Bude Baki Yana cewa

"Inada patients Dake jiran dawowana na dubasu,
And inada ma da surgery da zanyi so meyasa zanyi kwanciyana a gida?
I can't even sleep or have a rest if ba hospital din naje ba you know that"

Yana kaiwa Nan ya shige bedroom dinsa Dan shiryowa.

Bai wani jima sosai ba ya fito shirye cikin farar freesize Casablanca hoodie rigar data bayyanarda freshness dinsa sosai
sai half trousers fari Shima da slippers din Bally a kafarsa da haskenta da tsaftanta kaman ba akai yake tafiya ba.

Qamshin turaren Allure ne na Chanel ya gauraye palon gabaki Daya daga fitowarsa Wanda ya tabbatarwa da Haroon ya fito ya Dan dago nasa fararen idanuwan Shima ya kallesa Yana ajiye remote dayake hannunsa Yana sauya channel Yana duba time na agogon dayake daure a hannunsa yace

"Please kayi dinner damu mana to kafin ka tafi asibitin,Dad yayi tinanin zuwanka da Rana Kaci abinci tareda mu amma baka fito ba."

Zama yayi kusa da Haroon din Yana kunna wayarsa da tinda ya shigo gida ya kasheta Dan samun hutun dayake buqata.

Zamansu guri Daya ne kadai wasu lokutan yake taimakawa kowa ganesu da tareda banbance waye Jamaal waye Haroon sbd fatarsu Daya Dan banbanta sai Kuma halayya da yanayi Amma suna rabewa basa guri Daya shikenan gane waye wannan waye wancan zaiyi matiqar yin wuya har Dad dinsu kuwa musamman idan zaiyi maganar Sirri da Haroon ya ringa kokarin tantancewa kenan kada yaje yayi da Jamaal ya lalata aikin shekara da shekaru.

Cikin sauti me nutsuwa da Kwanciyar hankali ya Bude Baki yace

"Idan na tsaya Kaine zaka kaini asibiti bazan driving ba ka yadda da Hakan?"

Murmushi me kyau da nutsuwa Haroon ya sake Yana gyada Kai da cewa

"Har bakin office ma kuwa zan kaika DR JAMAAL SEELAH."

Murmushi Shima ya saki Yana kallan Haroon din Dake Dora masa da bayanin yanda Dad zaiji dadin Hakan Dan farin cikinsa a rayuwa ya zauna table cin abinci da gabaki Daya iyalinsa.

Kiran sallan magrib

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login