Showing 129001 words to 132000 words out of 261814 words

Chapter 44 - AMEENATOU

Mamuhgee   

21 Nov 2024

10001

mata jikinta sosai da koina tukuna suka fito ya dauko Riga ya Saka mata ya kwantar Da ita ya zauna a couch yafara duba sakwanni a laptop batareda ya sake kallanta ba sbd batai bacci ba idanuwanta ta zuba masa tana Jin kaman zata hadiyesa sbd so Dan haka ma ta tashi zaune tareda yaye rufan da yayi mata ta sauko daga gadon ta dawo gurinsa ta shige tsakiyan kafafunsa tana kallan abinda yake kalla a laptop.

Yana ganin Hakan ya rintse ido ya Bude Yana rasa abin yi sbd aikin ne kadai zai dauke hankalinsa da tinaninsa shiyasa yake yinsa.

Janyota yayi ahankali tareda dawo da ita gefensa ya kalleta cikin nutsuwa da taushin murya yace

"Ameenatou pls kije kiyi bacci,
Ameenatou na Jin bacci right???

Girgiza Kai tayi tana kallan kyakkyawar fuskansa ta Dan Turo Baki tana narkewa tace

"Ameenatou batajin bacci,
Ameenatou na son sister Ashley"

Waiwayowa yayi ya sake kallanta yace

"Sister Ashley ta tafi gida zata dawo gobe gurin Ameenatou"

Bata narke fuska tayi tana kallansa tace

"Sister Ashley Bata tafi ba,
Ameenatou batason Ashley ta tafi"

Dan shiru yayi kafin ya sake juyowa kadan ya kalleta yace

"Haroon ma ya tafi....."

Saurin riqe hannuwansa tayi da hannuwanta biyu Yana rugumesu a kirjinta da qarfi tana cewa

"Haroon bazai tafi ba,
Ameenatou batason Haroon ya tafi,
Ameenatou tana son Haroon,
Ameenatou tanason Haroon...." Sai Hawaye ne suka fara gangaro mata tana sake maimaita masa Ameenatou tanason Haroon tana sake qanqamesa.

Ja idanuwansa sukai ya juyosu ya zubawa Ameenatou din kafin ya Kalli hawayenta Dake gangarowa na son datake wa Dan uwansa.

Tissue Dake kusa ya miqa hannu ya janyo tareda share mata hawayenta ahankali batareda yace komaiba.

Ture hannunsa tayi da karfi tana cewa

"Haroon bayason Ameenatou"

Sake Kai hannunsa yayi zai goge mata ya sake turesa da karfi tana cigaba da maimaita "Haroon bayason Ameenatou"

Jajayen idanuwansa ya dago ya zuba mata tana ci gaba da tsiyayo Hawayen tana maimaitawa tareda Neman rikice masa gaba Daya hakama kalaman na sukarsa Dan baisan ya zai mata ba da kalaman "Ameenatou na son Haroon,Haroon bayason Ameenatou"

Miqewa tayi da sauri zata nufi kofa tana cewa

"Ameenatou tana son sister Ashley" cikin rigima sosai Dan take tama Riga ta rikice.

Rintse idanuwansa yayi daga Inda yake zaune Yana Jin kansa na Neman dawowa da ciwon Kai da wannan kukan nata,
Ga Rigimanta da a cikin Daren Nan baisan ya zai mata ba.

Ficewa tayi daga dakin ta shiga office zata nufi kofa ta fice ya taso dole tin kafin ya iso gurinsa tafara buga kofan tana cewa

"Ameenatou sister Ashley takeso batason Haroon Kuma"

Yana isowa kamota yayi tareda Dora hannunsa Daya akan bakinta cikin wahalar rashin kuzari ahankali yace

"Haroon na son Ameenatou"

Qin shiru tayi tana sake son kwacewa batareda ta yadda da abinda ya fada ba saima sake turesa take kokarin yi

Cikin karfin halin kasalan Dake Neman rinjayarsa ya Sakata jikinsa tareda Dora bakinsa kunnenta cikin sautin Daya Sakata tsayawa cak ya sake furta

"Haroon Yana son Ameenatou"

Dago idanuwanta Dake jiqe da Hawaye tayi bayan ta dakata daga kukan datakeyi din ta Kallesa,

Gyada Kai yayi ahankali batareda ya iya sake magana ba
Take ta saki wani kyakkyawar murmushin Daya Sakasa cewa

"Oh no" Yana Jinta tana maqalesa tana dariyan data Sakasa zuba mata idanuwa kawai suka koma ya zauna Yana Jin tana cakudasa da wasanta da dariyarta Tako ina,

Aikin kwata kwata ta Hanasa Dan kuwa dole ya rufe laptop din ya ajiye gefe ya kyaleta tanata wasa akansa da gefensa Bai iya hanata ba sbd gudun rigimarta har Saida tafara Jin bacci tayi sanyi ta lafe a jikinsa tana rufe ido tana budewa tukuna ya Kalli fuskanta da kyau ya sauke ajiyan zuciya tareda daukanta ya miqe da ita tareda nufar gado ya kwantar da ita zai mata rufa ta riqesa dole ya kwanta ta shige gefensa.

Fitsari takeji Amma taqi fada sai mutsu mutsu take masa tana Neman sakar masa zazzabi dole ya kunna wutan dakin ya kalleta tin kafin yayi magana ta Bude ido ta kallesa tace

"Ameenatou zata toilet"

Yana Jin Hakan ya sauko gadon tareda kama hannuwanta ya sauko da ita suka nufi toilet din Yana tinanin shine sanadin shigarsu duka wannan juyayyar kaddarar da baisan Yaya zasu kasanceba idan ta dawo daidai dinta.

Suna shiga toilet din yakaita har bakin toilet seat yace ta hau ya juya ya fice.

Jin shiru yau dinma ya sakashi dawowa da sauri sbd tinawa da jiqa kanta zatai tas gurin tsarkin
Koda ya shigo tini ta jiqa kanta tas kuwa.

Dafe goshinsa yayi Yana Dan rintse jajayen idanuwansa kafin ya qaraso a jigace ya janyeta daga qarqashin ruwan datake rawan sanyi Allah yasa akwai hula akanta gashinta Bai Wani jiqe sosai ba Amma jikinta Kam dole ya sauya mata kayan gashi sister Ashley Bata Nan.

Da kansa ya zare mata rigar jikinta Yana dauke kallansa daga jikinta.

Towel ya daura mata daqyar kafin yace ta zare wandon rigarta da aka cire.

Kaman last time har pant dinta ta zare ta tsallakesu a gurin suka fito toilet din Yana riqe da ita sedai suna fitowa sanyin AC na mata wata irin shiga sbd sanyin ruwan jikinta dana kaya da babu jikinta da sauri cikin wani irin rawan sanyi da tsoro ta shige jikinsa tana kasa magana dan sosai sanyi ke jijjigata.

Qin sakinsa tayi ya dauko mata kayan da zata saka dole ya juyo ya shigar da ita jikinsa ya kaita gefe ya tsayar ya dauko wata shirt dinsa da three quarters sweat wandonsa ya taho inda take tin kafin ya iso tazo da sauri ta fada jikinsa tana rawar sanyi
Take yayi Baya sauran kiris su zube sbd ba zata ta fado masa hakama towel dinta take ya kunce da sauri cikin karfin hali ya riqesa tareda Hanasa faduwa kasa.

Rigar hannunsa ya rasa yanda zai saki towel din ya Saka mata hakama ita Kuma tini tafara Neman fasa masa kukan sanyin.

Jin yayi Shima Yana Neman haukacewan sbd abubuwan sun masa yawan da baisan Yaya zaiji dasu ba.

Kuka ta fasa masa tana sake shigewa jikinsa kaman zata hudasa tana cewa

"Ameenatou batason ruwa,
Ameenatou sister Ashley take so"

Rasa abin yi yayi sbd Neman juyar masa da Kai datake neman yi Dan haka ya saki daga towel din har rigar hannunsa Yana dagata sama tareda matseta jikin Bango Yana hade bakinda da nata cikin zafi da sanyi yafara mata wata fitinanniya kuma crazy tsotsa idanuwansa na qarasa rinewa sosai.

Yanda yake tsotsan bakinta Wani abu ne da Bai taba samun kansa ko Jinsa a cikinsa ba,
Ita kanta jikinta dumi yafara dauka ba sanyin dayake Neman gigitata da farko ba.
#MAMUH#
#AMJEEY
#LOVE
#ROMANCE
#LIFE


*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
81
Acan bangaren siddeeq kuwa kasa komawa bacci yayi sbd Jin muryan JEEY a yanda Bai taba Jin taba hakama yasan ba qaramin Abu ne ya Saka JEEY din tashi hada tea da kansa ba Dan idanma yunwa ce ta tadasa yasan Baya wuce yasha energy drink dinsa Kokuma fruits kadai sun ishesa.

Saukowa yayi daga gadonsa Yana kallan time sbd Yama Manta da AM na gurinsa sbd fargaba da tinani,

Wayarsa ya daga ya saka Kiran JEEY din sbd yagama tinani da yadda Kila zazzabinsa ne ya tashi tinda duka kwanakin haka yake Dan fama dashi daurewa kawai yakeyi da karfin hali irin nasa.

Kiran harya ya Yanke Jamaal din Bai daga ba,Bai dakata ba ya sake saka kiran yana zaunawa bakin gadonsa sanye da gajeran wandon bacci me tsada da riga.

Cigaba yayi da Kiran Amma kwata kwata baa dauka sai a lokacin ya Tina da sister Ashley Dan haka wayarta ya Saka kira itama baa dauka kwata kwata kusan kira goma a jere.

Shiru yayi tareda ajiye wayar Yana tinanin awanni nawa zaayi kafin asuba tayi daga masallaci ya wuce asibiti Dan idan akwai abinda Baya wasa dashi a duniya yanzu shine daga ibadarsa sai duk abinda ya shafi JAMAAL Koda kuwa takarda idan ta Jamaal ce Baya wasa da ita kaunarta yake.


********Jamaal din kuwa a daidai wannan lokacin hannuwansa yakai ya kama rigar jikinsa ya rabata biyu daga jikinsa ya zubar qasa tareda sake hade kirjinsa Dana Ameenatou Yana Jan Wani azababben numfashin Daya kusa kunce notikan kansa da suka fara kuncewa,

Asalin body contact suka samu sbd kirjinsa Babu Riga hakama nata Babu,
Hayaki yaji Yana fita kunnuwansa batareda wuta naci a cikin kan ba,

Fatan wuyanta ya lasa da harshensa tsikan jikinsa suna tashi gaba Dayansu hakama nata jikin wata rawa yafara sedai baisan ma Hakan na faruwaba,

Akan kirjinta ya gangaro da harshensa ya lashi fatar kirjinta tareda lumshe idanuwansa dake Neman zazzagewa sbd abinda yakeji
Ya kamota da hannunsa Dan a yasake manneta jikinsa da karfi Yana sake hada bakinsa da nata Yana kissing dinta kaman zai shanye duka yawunda yake bakinta harna cikinta.

Kwacewa taso yi jikinta na Dan rawa sedai motsawarta ya bawa jikinsu Daman sake haduwa da kyau Take control dinsa ya kunce ya dagata gaba dayanta ya nufi daki da ita har lokacin bakinsa na cikin nata dukkanin jikinsu su biyun rawa yakeyi shi nasa Wani irin Abu yakeji da Bai taba jinsa ba Wanda ya Sakasa Jin rasa hakuri da control dinsa
Ita Kuma Wani irin tsoro da rashin son abin ne tareda Jin itama abinda bata taba ji ba ya Saka jikinta yin rawan tana qanqamesa.

Yanda take qanqamesa jikinta na rawa yake sake kashesa Yana tayar da zaman lafiyansa.

Sanyin AC da qamshinsu Daya gauraya dakin tini ya sake daukan dumi Yana nufar lafiyayyar gadonsa da ita Yana mata tsotsan datake sake gigita karamar kwanyar kanta.

Kallo Daya yayiwa kirjinta da jajayen idanuwansa lokacinda ya kwantar da ita Ya Saka bakinsa yayi kissing cibiyarta,take ta fizge Wani wahalallen numfashi tanason Kiran sister Ashley Amma tana Bude Bakin daidai lokacin ya Dora bakinsa a kirjinta tareda hannunsa take ta fasa Wani ihun da Bai fitoba sbd muryanta data shaqe jikinta ya dauki rawa tafara kokarin janyewa sedai Babu wannan daman dan kuwa Jin tayi kaman zai ballata da karfin abinda yake mata musamman jikinsa dayake wata irin fidda dumi tako ina.

Kuka ta fasa lokacinda taji wata fitinanniyar azaba a kirjinta tafara son turesa tana Kiran sunan sister Ashley da Baya fita.

Kwata kwata ba Haroon ne a gabanta yau din ba JAMAAL ne kaman yanda ya fada sbd kayan jikinsa yagasu yayi ya watsar yafara kokarin maidata cikakkiyar mace batareda ya tina halinda take ciki ba na rashin cikakkiyar hankali,

Ihun Kiran sunan Ashley tafara tana cewa "Ameenatou batason Haroon" Amma Babu sautinta Daya dayake fita bare Jinsa a gurinsa.

Ihu me karfin gaske ta sauke Wanda ya Sakasa hada bakinsa da Nata cikin fitinanniyar duniyar dayake kokarin samun kansa a ciki na kawar da budurcinsu gaba dayansu,

Jijjiga takeyi tana Neman sumewa Jin Abinda yafi karfin tinani da hankalinta tareda rayuwarta ma gabaki Daya Amma a nasa bangaren Shima kusan numfashinsa yaji Yana Neman barinsa harma da Jinsa da ganinsa,
Bai taba sanin wannan yanayinba hakama Bai taba sanin haka ake samun wannan yanayin ba Dan haka ya manta da Yaya take ya sauke Mata buqatansa da kyau tsawon lokaci kafin yaji balain dayaji na farkon na tinkaro kwakwalwansa,

Wata irin wuta yaji kaman ta watse cikin kansa tsaban abinda yaji din cikin fita hayyaci ya fizgota jikinsa yayi mata wata irin runguma Yana qanqameta kaman zai ballata azabar Hakan ta qarasa Sakata somewa a jikinsa Dan kaman gabaki Daya ya kaririya qasusuwan jikinta,

Shi kansa somewan yake Neman yi a lokacinda jikinsa ya sake sosai Yana Jin jikinsa na dumi sosai.

Qanqame da ita yayi kusan mintina nawa Yana dawowa daidai batareda ya iya daga ko yatsarsa Daya ba,

Zafi jikinsa yayi sosai kaman yanda nata itama yayi zafin sosai Bata wani motsawa a jikinsa,

Daqyar ya iya Bude idanuwansa Dake masa har Wani yaji yaji ya motsa hannunsa a kasalance ya janyeta daga jikinsa Yana kallan fuskanta datai Wani irin ja sosai Hawaye da majina sun cakude mata harta Dena motsi.

Kafafunsa ya ziro qasan gadon ya miqe tareda zuwa yaja towel ya daura a jikinsa ya nufi toilet.

Wanka yayi da ruwa masu zafi sosai sbd jikinsa ya sake Amma kwata kwata sake zafi jikinsa yayi haryana fidda hucin zafi sosai sbd Wani irin zazzabi me qarfin gaske Daya rufesa take.

Daqyar ya iya dawo da kansa dakin bayan yayi wanka ya dauketa ya koma toilet din da ita Yana sakar mata ruwa ta sauke wani wahalallen numfashi mara sauti ko kadan tareda ajiyan zuciya mara sauti batareda ta iya motsawa ba,

Kasa yi mata komai yayi sbd yanda jikinsa ke fidda zafi da rawa sosai dole dawowa yayi da ita ya Saka mata rigarsa me girma da kauri shima ya Saka wando mara tsayi sosai da Riga me kauri suka dunqule guri Daya a gadon kowannensu jikinsa na rawa da jijjigan zazzabi.


Karfe shida da Rabi Siddeeq da sister Ashley suka iso asibitin a tare sbd Kiransa data Gani daga Baya ta kira taji zancen hankalinta ya tashi Dan haka tin asubar suka fito tareda mijinta siddeeq dinne yazo ya daukesu suka ajiye mijinta Tasha zaiyi tafiya Kuma motarsa ba lafiya
Siddeeq ya Ciro bundle na 500 500 Daya ya basa 50k kenan cif yace ya biya kudin mota suka wuce asibiti.

Gaban sister Ashley faduwa yakeyi sosai tana shiga tinani kala kala da fargaban Allah yasa lafiya dai.

Siddeeq ma shiru yayi Yana Dan sake Kiran JEEY din Amma har lokacin Babu amsa Dan haka Koda suka Isa Babu me magana.

Suna parking Kai tsaye office din dukkaninsu suka nufa.

Suna Isa sister Ashley ce tayi knocking suka tsaya jiran amsa.

Shiru Babu amsa sai data sake knocking shiru ba motsi tukuna siddeeq Shima ya buga kofan yana sake Kiran wayar JEEY din.

Sake bugawa suka ringa yi a hankali sbd kada su janyo hankalin masu wucewa da suka fara fitowa Dan ayyukan gabansu.

Zasu sake bugawa aka Bude kofar ahankali.

Shine ya Bude kofan Yana sanye da kayan three-quarter Nike wando black da black Riga me Fadi sosai da kauri sbd tsananin sanyin dayake ji,

Idanuwansa da sauyawansu take a fili bayyane ya dago ya Kalli sister Ashley da gabanta ya sake faduwa jikinta na mutuwa yace ta shiga ta duba Ameenatou da kyau.

Wucewa tayi ciki batareda ta tsaya komaiba,

Kan siddeeq ya dawo da idanuwansa Dake boye tsananin dayake ciki na zafin jiki da zazzabi me karfi ya Bude Baki ahankali cikin sanyi yace

"Dr zayyan yazo yanzu ya dubata anan din kafin Na samu kaina"

Yana fadan Hakan yayi gaba sbd jiri ne sosai a jikinsa Amma baa gane Hakan.

Siddeeq wayarsa ya Ciro da sauri ya Saka Kiran Dr zayyan na asibitin Seelahs Wanda shine kadai Wanda JEEY ya yadda dashi bayan siddeeq tin a Baya haryanxu din.

Take ya sanar dashi sakon JEEY din ya kashe wayar yabi bayan JEEY din Koda ya Isa da sauri ya Bude masa mota Yana shiga Shima ya shiga ya tayar suka bar asibitin zuwa lokacin zazzabin nasa ya bayyana sosai idanuwansa a rufe cikin dannewa.

Sister Ashley kuwa tana shiga Kai tsaye dakin ta nufa ta Bude ta shiga,

Kwance take a gado sanye da kayansa a jikinta kaman Babu Rai a jikinta sbd a lafe koina nata Baya motsi ko numfashinta Baya fita sosai.

Da sauri ta qarasa gurinta tana Ambatar sunanta da sunayen Allah data sani.

Bata hau gadonba ta janyota tareda sauko da ita qasa tana jijjigata da Kiran sunanta hankali tashe jiki na rawa.

Zafin dataji a jikinta tareda jinin data Gani a qafafunta ya Sakata sake rikicewa a firgice ta kamata duk da Bata iya daukanta ita Daya ta jata zuwa toilet ta Sakata ruwan zafi.

Azababben zafin Daya ratsa Ameenatou din ya Sakata dan bude idanuwanta da sukai jajir suka kumbura batareda ta motsaba sosai sbd batada karfinda ko hannunta zata iya dagawa.

Hawayen tausayin Ameenatou dinne ya ciko idanuwan sister Ashley lokacinda ta gama Budeta ta duba Taga mummunan aikin Da Dr JEEY din yayi mata.

Jikinta har rawa yakeyi lokacinda siddeeq ya kira ya sanar da ita zuwan Dr zayyan tareda wata likita mace.

Kaya taje ta dauko ta saka mata saukinsu da rufin asirinsu yau weekend ne Dan haka Babu likitoci da ma'aikata sosai patients Kuma suna dakunansu hakama nurses dinsu.

Dr Fatima CE da sister Ashley sukai mata stitches Wanda ya Sakata sake somewa a gurin daqyar suka Samu ta farfado Wani wahalallen baccin wuya me qarfi yayi gaba da ita.

Alluranta Akai mata Dr Fatima tace Dr JEEY din zaizo da magani anjima suka wuce itada Dr zayyan Dake juranta waje.

Suna tafiya sister Ashley ta tattara kayan Ameenatou din Dake toilet dinsa ta fara kaiwa kafin ta dawo ta dauketa a wheelchair ta tafi da ita dakinta daqyar ta iya kwantar da ita ita kadai.
##MAMUH
#EMJEEY


*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
82
Tin a hanya kafin su Isa gida siddeeq yaga jikinsa ya rikice Dan haka wayarsa ya fitar Yana kallan JEEY din Yana kallan hanya ya Nemo numbern Dr zayyan ya sake Saka Kiransa Yana daukan wayar ya sanar dashi idan sun gama da Ameenatou ya same su gida Jeey din ma ba lafiya sosai.

Kashe wayar yayi bayan Dr zayyan yace gashinan zuwa,

Ajiye wayar yayi gefensa Yana Dan daidaita gudun motar sbd jikin JEEY din.

Suna Isa gida yayi parking ya fito da kansa ya budewa JEEY din kofa ya fito ahankali cikin nutsuwa da rashin kuzari suka nufi ciki.

Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa Yana Isa ya zare cardigan din kan kayansa ya fada gadonsa ya dunqule guri Daya tareda shigewa bargo.

Siddeeq da kansa ya shiga kitchen ya hadawa JEEY din tea me zafi da sandwich tareda ruwa mara sanyi ya nufi dakin dasu.

Babu abinda JEEY din ya iya kalla saima karfi da zazzabin ya kara tini ya fara rawan jiki sosai zafi na fita jikinsa.

Sai bayan kusan awa biyu kafin Dr zayyan ya Isa bayan ya ajiye Dr Fatima asibitin SEELAHs itama.

Sosai jikin JEEY din ya Dan yi tsanani Dan haka da allura suka fara zafin jikin ya fara sauka kafin ya fara dubasa.

Ba Wani matsala bane bayan zazzabi me karfin gaske na tsananin karfin buqatansa daya sauke a Karan farko.

Bacci me karfin gaske ne Shima ya daukesa bayan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login