Showing 234001 words to 237000 words out of 261814 words

Chapter 79 - AMEENATOU

Mamuhgee   

21 Nov 2024

9958

qasar Amma daidai lokacinda Ahmed ya nuna masa abinda yake faruwa a waya take ya saki Wani lafiyayyan murmushi yasan Kai tsaye aikin Jamaal ne.

Baiji komaiba sbd yasan a wannan lokacin maganar aurensa da aka daura da Aleena zai iya fita Dan haka yacewa Ahmed a aika jami'an tsaro gidan Jamaal sbd Aleena Kuma a bada umarni daga garesa duk wanda yazo ko waye Kar abari ya shiga duk Kuma Wanda yayi rigima da hakan ko waye a rufesa saiya dawo qasar wannan umarnin daga garesa ne me qarfin gaske a sakarwa hukuma kudi sbd tin yanzu Mam yasan muhimmanci da karfin dukiyar daga lokacinda ya fara rasata yasan hakan.

Aikuwa Ahmed baiyi wata wata ba ya sakarwa hukuma wasu qazaman kudi tareda bada umarnin ko zuwa Mam yayi gidan Kai tsaye su kamasa su rufe batareda sanin kowaba sai Jaden ya dawo qasar.

Wannan umarnin ma Omar baisan dashiba Ahmed ya badasa Dan haka take aka Kai jami'an tsaro aka zuba a bakin makeken gidan Jamaal batareda ma Aleena ta sani ba tana Ciki hankalinta kwance.

Jamaal kuwa Koda ya aika nasa securities din gidansa sbd Mum dinsa tini suka sanar dashi sun tadda wanda sukafi qarfin gaske zagaye da gidan yanaji Shima ya sake murmushi me shegen kyau sbd yasan Dad Omar ne San haka Shima ya juyo ya Kalli 'yar Dad Omar din datake gefensa tana Shan Wani lafiyayyan smoothie a jikinsa daga ita sai farar vest dinsa take ya hadiye mata wasu yawu Yana Jin kaman sonta zai Faso kirjinsa Dan haka wanda yake bakinta tana kokarin hadiyewa ya hada da bakinsa Yana Shanye mata tareda karbe sauran smoothie din ya zube rabinsa gabaki daya ajikinta tareda zaunar da ita kan kafafunsa Yana kallan yanda smoothie din ke tafiya a fatar jikinta daya zarewa Riga ya dago ya mata Wani kallo kafin ta Saka harshensa Yana shanyesa a jikinta Cikin Wani lafiyayyan sanyi.

Yanda yake shansa ajikinta ya sakata sauke Wani bayyannen numfashi me tana rungume kansa da kyau Idanuwanta na juyewa.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
137
Mam Kai tsaye gidan jadens ya fara nufa zuciyarsa har Wani dagowa takeyi sbd yanda take bugawa hannuwansa na wata irin rawa Yana qanqame steering mota kaman zai ballasa sbd Jin yake kaman yabi takan duka mutanen Dake giftawa hanyarsa ta zuwan.

Babu abinda Idanuwansa ke Gani Suna qara ja sai katin daurin auren Omar da Aleena da Kuma takardun notice din tashinsa da ma'aikatansa da pa ya nuna masa....

Sake figar motarsa yayi sbd yau ta tabbata ta bayyana a duniya Omar ya haifawa Jamaal sbd ace 'dan daya Haifa da cikinsa ne yai masa hakan to tabbas yaga mummunan kaddarar datafi ta kisan dayake Yi sbd Jamaal shine abinda yafi so fiyeda duka dukiyar daya mallaka din sedai Kuma duniyar ma yanai mata so da kaunar da Bai hadata da komai idan aka cire Jamaal din Dan zai iya komai Babu wanda bazai iya kawarwa a duniyar Nan bayan Jamaal Amma ace Jamaal dinne zai karya kafafunsa dayake tsaye akansu sbd auren Aleena da Omar tareda dukiyarsa daya rabewa mutane a banza sune qafafunsa biyu daya karya a Lokaci daya wanda bazai taba yadda ba,

Ayau din yafison yayi kisan Omar a bayyane idan yaso komai zai faru ya faru.

Tin daga farkon anguwar jadens mansion aka zuba wasu mahaukatan securities masu kalan kayan soldiers din da babu Imani ko rahama a fuskansu Dan Babu wanda fuskansa Bata nuna zai iya taka kan Mam din ya yanka ya cinye namansa ba Dan haka tin a farkon layin Akai juya dashi suka Saka masa kan motarsa ta juya kafin shigabansu da kusan dinkuna shida ne a fuskansa ya Kalli Cikin Idanuwan Mam da suka qara Wani irin mummunan ja yace

"Jaden baya qasar kwata kwata tsaron gidansa a hannuna yake yanzu bana magana biyu cire Kai nakeyi a gaban kowa Babu wanda ya isa ya sake kalla bare magana so Vamos"

Baya yayi Yana kallan Yaransa yace

"Mintina biyu suka cika Bai bace daga anguwan ba kwata kwata a fasa masa kansa kaman yanda ake fasa kwakwa a bawa Alingo(dog) kwanyarsa ya cinye.

Wani 'dacin gaske ne ya gauraye bakin Mam daya bushe take sbd yanda zuciyarsa ta qame da tsananin baqin Ciki da bacin Rai Dan haka ya dago ya Kalli fuskokinsu yaga Babu abinda zasu iya aikatawa daga abinda suka fada wanda yasan irinsu tinda Shima yayi taadancin yasan sarai yanda asalin rashin Imani yake.

Wani tsayi sukai Babu me alaman zaiji tausayi ko shakkan daukan ransa take a gurin Suna kallansa dole ya tada figi motarsa Cikin quncinsa dayake sake gauraya bakinsa dacinsa na tsananta Idanuwansa har Wani yaji sukeyi sbd tsananin radadin dayake gauraya a cikinsu.

Gidan Jamaal ya nufa gurin Aleena sbd bazai taba barinta da auren Omar ba,
Idan har Jamaal zai iya masa wannan tozarcin to tabbas yafison duk yanda yake tsananin son Aleena din ya rabata da duniyar kowa ya rasata Dan bazai taba iya kallo ta zama cikakkiyar matar Omar ba.

Yana kaiwa tin daga nesa ya hangi securities Amma bai tsayaba sbd idan Omar ya dauki matakin Hanasa isa gidansa wannan gidan 'dansa ne daya haifa Babu wanda ya isa ya Hanasa isa gidan.

Kai tsaye ya tinkaro gidan Yana isowa gate din dayake zagaye da securities Tako Ina tsayar dashi Akai Suna manta matsayinsa da irin power din daya riqe wanda kowa yake binsa kaman zaa masa sujjada idan ya fada Abu Amma a Cikin awanni qalilan hakan ya kauce sbd labaran koina sai yawo sukeyi take a buga sa a wanda baida komai a ynzun,
Billionaire din daya tashi safiyar yau Cikin Tarin arzikinsa da dukiyarsa tareda girmansa kafin yamman ya koma wanda baida komai.

Kai tsaye suka basa umarnin juyawa ba Damar shiga gidan umarni daga Jaden sbd iyalinsa datake Ciki idan zaiso gidan dansa ya bari sai iyalin Jaden tabar gidan Kuma idan 'dan nasa ya dawo.

Wannan Kalmar itace tafi komai masa tsananin ciwon gaske ya Bude motar ya fito Cikin tsananin zafin zuciya jikinsa na wata irin tsika ya dauke shigaban jami'an tsaron dayake gurin da Wasu lafiyayyun Mari guda biyu a take Yana cewa duka saiya saukesu daga matsayinsu.

Basu tsaya sauraron sauran fadansa ba suka kamesa take tareda Saka masa handcuffs suka turasa a mota daman dalilin tafiya dashi din kawai suke jira sbd umarnin Ahmed jaden Dan haka suka turasa mota suka tafi dashi.

Suna isa headquarters baa bari kowa yasan da waye aka taho ba sbd Yan jarida da mganar mutane aka turasa Wani shegen cell aka rufe.

Nauyi kirjin Mam yayi me balain zafi sbd bakinsa ma ya kasa budewa yayi magana Wani Azababben nauyi da tauri ne ya toshe maqoshinsa sbd a rayuwarsa ko talauci Bai wulaqantasa hakan ba sai Omar sbd yasan aikinsa ne wannan dai baiyi zubewan da a wuni daya da karyewansa zaa masa hakan ba.

Ana samun tabbacin an daure Mam din aka rage securities din gidan Jamaal da Jaden mansion.

Siddeeq kuwa daya samu cikakkiyar labarin kama Mam din sai Bai sanarwa Jamaal ba Kuma Bai bari ya sani ba Dan koyayane zuciyarsa zata iya Jin Wani iri Dan haka sai kawai ya bada himma suka qarasa cigaba da rarrabe dukiyar sbd koda Mam zai fito ya zamana Babu komai daya rage masa bayan kayan sakawansa sbd babban illan da Jamaal yayi masa shine kaf dukiyarsa ta qasashe daban daban dayake boyo ya Dade da hadesu ya Kuma samu signature dinsa akansu tinda dadewa Dan haka kaman ya kunnawa kaf dukiyar Mam din Ashana ne a Lokaci daya yayi masa qunar wutar daji dasu.

Omar kuwa Jin Ameeenatou ma Bata Lagos din tana Abuja gurin Taro ya sakasa Jin hankalinsa ya sake kwanciya sukai watsi da maganar Mam saiya dawo a sakesa tukuna.

*******Cikin kwanciyar hankali Jamaal ya sake Yana rayuwar Jin dadinsa da Halal dinsa wadda itama kwantar da hankalinta tayi musamman da Ashley ta samesu abujan bayan su Mum Nur sun koma anan suka sake shiga sabuwar rayuwar kwanciyar hankali musamman da Siddeeq da Ashely da suka San kan shiririta take suka Bude babin yawon Jin Dadi kawai sai dare yayi su kasheta da zazzafan love wanda Babu inda basa Yi a gidan musamman a bakin pool Nan sukeyin na bayan asuba.

Siddeeq da Ashley dole suka Saba da ganin abubuwan da suka Fi karfin Idanuwansu Wani lokacin sedai Kuma dayake sun Saba da kasancewan Jamaal bature yasaka basa Wani damuwa sbd shi din baya damuwa da rungumar matarsa a gabansu ko kissing dinta.

Satinsu biyu a Abuja kafin suka dawo Lagos sbd Dad dinsa da zai dawo Hafiz da Fatmah kuwa a ranar da suka isa Suma a ranar suka dawo daga France Dan haka gidan ya cika kusan lokaci daya cikeda kewan juna sukaci abincin dare a tare gabaki dayansu.

Fatmah da Hafiz Koda suka dawo fada sukeyi Sam Bata masa magana sbd fuskewa da yayi ya karbe id cards dinta da passport ya hanata tafiya dataso Yi da qawayenta Australia.

Dan haka Sukai fada dole yayi mata suka dawo gida Tina daga can yake riqe da hannunta har suka shiga jirgi.

Tin Suna can su Dad Omar sukasan da fadan Dan haka suka basa go ahead din yimata duk yanda yaga ya kamata ya dawo da ita gida.

Babbah ganin irin haske da sauyawan da Ameeenatounsa tayi farin Ciki ya rufesa sbd hutun dayakeson ta samu yau bulbul sai yanzu yaga ta samesa sbd Aiki da boko duk ya tsotse masa 'yar budurwansa Dan haka kaman zai maidata Ciki haka ya ringa tarairayanta.

Dadah ma kaman zata Bata nono haka takeji sbd sunyi kewanta.

Arfat ma yayi kewan mommansa Dan haka duk suka dabaibaiyeta da kauna.

Hafiz Cikin mamaki ya Kallesu Shima ya sake sauyawa sosai kaman Wani lafiyayyan halfcast haka ya koma ga class da wayewa tareda kudi takoina da suka gama ratsasa Dan haka sake kallansu yayi da mamaki bayan angama dinner Suna zaune palon babban su duka yace

"Wai yanzu babbah wannan qatuwar budurwan kuke was wannan tarairaya kaman Wanda tayi tafiyan shekara baku ganta ba Gani nida nayi tafiyan kusan wata nawa ko kallon arziki na kasa samu."

Kallansa babbah yayi Yana washe hakoransa gaba daya bayan ya sake kallan Ameeenatou yace

"Kai yanzu kake maganar qatuwar budurwa ake tarairaya baka Kalli kanka qaton gardi da Kai kake cewa a tarairaya,
Banason Saka Ido fa,ka dawo zakabi ka Saka mata Ido ka dameta har sai yar qibar datayo ta tsiyaye sbd surutunka."

Yasan babbah bazai taba sauyawa akan Ameeenatou ba komai tsufan da zaiyi da girman da itama zatai Dan haka murmushi kawai yayi Yana kallan dadah da itama Idanuwanta basa gajiya da harara indai akan maganar Ameeenatou ce to zata iya wuni Bata gajiba tana hararar mutum.

Ashly dataga haka sai ta shigarwa Hafiz tana cewa

"Babbah Hafiz fa ma gaskia yakamata ayi tarairayansa sbd nidai idan kowa baiyi kewansa ba to ni nayi sosai"

"To ai saikiyi tarairayansa shekenan an huta da Saka idonsa"

Babbah ne ya fada hakan Yana kallansa cikeda kaunarsa Shima.

Fira sukai sosai harma da Didi data taho Nan din suka sake bajewa a palon Suna fira sai dare sosai kowa ya nufi dakinsa.

Suna hayewa sama wayarta ta tararda misscalls dinsa harma da txt sai kawai ta share ta wuce toilet tayi wanka ta fito tayi shirin bacci ta shige Cikin jikin Arfat da zai kwana dakinta.

Bacci me karfi ne ya dauketa sedai da tsakar dare tashinta biyu tana sauya gurin kwanciya sbd haka kawai takejin gajiya da baccin.

Washe gari da safe ma Bata tashi da wuri ba sbd bazata fita Aiki ba Dan haka kawai batason fita koina.

Gida suka wuni tareda kowa da kowa Dan babu wanda ya fita Aiki Suna hutawa luxury life kawai.

Jamaal ma Bai fita koina ba hutawa yayi gida tareda nasa familyn daya hada sbd Maman fadeela Kam tini ta zama tasa hakama Ayesha ta saki jikinta tinda dai tsakani da Allah Taga Suna kauna da kulawa da ita hakama tin farko ba halin Mum dinta Allah ya Bata ba Dan haka ta sake

Mum Aleena ma sbd kaunar da Ayesha tayiwa Haroon da Yana Raye ya sakata kaunarta da gaskia daga zuciya Dan haka tini suka zama family hankali kwance.

Dr Aleena na son zuwa duba Arfat da Ameeenatou data dawo Amma Sam batason zuwa su fuskanci juna da Nur wadda tasan da auren Kuma Bata damuba sbd Omar bai boye mata ba Kai tsaye ya sanar da ita maganar daura auren wanda Yana can Jamaal Kai tsaye ya hada auren Kuma aka daura.

Daga ita har Nur har Omar Babu wanda suka hadu a face to face tinda aka daura auren.

Ita Nur Bata damu ko kadan da auren ba sbd tasan tarihin son dayake tsakaninsu Dan haka ko Bata yadda da aurenba ba Dena son Aleena Omar zaiyiba kaman yanda itama ta manyanta ba auren kowa a kanta tin rabuwarta da Mam sbd Omar ne Dan haka ba amfanin tada hankali hakama Suna Cikin arzikin da idan kaso Damar da kanka ne zaka sakawa kanka kishi da tashin hankalin da bazaka sake Jin dadin rayuwar da Allah yayoka a Ciki ba bare kaman yanda tasan bazata bawa Aleena da Omar ciwon Kai ba Suma bazasu taba Bata ba hakama nata kalar tsananin son da Omar yake mata daban da wanda itama Aleena yake mata hakama itace farkon matarsa a duniya girmanta daban yake har abada so ba abin damuwa gareta take ta amincewa auren wanda baa daura ba Saida ta amince din and ta samu girman da batai tinani ba a idon Jamaal da shi kansa Omar din harma da Dr Aleena da Uncle Ahmed da babbah wanda Shine yayi wakilcin Omar Jamaal yayi na Aleena sedai har akai aka gama ba fuska daga babbah zuwa ga Jamaal Wanda murmushi kawai abin yake sakasa sbd kauna da tausayin babbah Dan tsananin son dayake wa Ameeenatou ya Saka Jamaal kaunarsa me girma da tsafta sedai Yana tausayinsa sbd yasan ya gama lalata masa Aiki.
#MAMUH#*_Arewabooks@Mamuhgee_*
138
Da daddare Suna zaune Suna fira a palon Babbah bayan sun gama dinner tana jikin dadah kwance bacci me dadin gaske ne takeji ya dauketa.

Wayarta na dakinta ta baro yayita kira Bata dauka ba Dan haka ya taho Kai tsaye gidan.

Hafiz ne da sukai waya yayi masa iso har palon Babbah Dan gaidasa.

Suna shigowa babbah ya Dan kame fuska Yana amsawa batareda sakewa ba harya gama gaisuwansa a taqaice Shima Idanuwansa na kan Halal dinsa datake kwance jikin dadah bacci takeyi hankalinta kwance kaman baby.

Yanda yake mata Wani kallo ya Saka babbah cewa dadah ta tadata su tafi itada Ashley su wuce sama.

Ahankali dadah ta tadata cikeda kulawa.

Tana Bude Idanuwanta akansa suka fara sauka haskensa ya sake mata yawa hakama yau kamanninsa da Arfat take ganin Suna bayyana.

Wani sanyi da tsananin sonsa ne taji Yana taso mata Yana kashe mata jiki Babu abinda takeso kaman jinta kwance jikinsa tana shaqar qamshinsa me sanyi da sanyaya zuciyarta.

Ashley ce ta zungura kafarta da hannunsa daya Cikin fuskewa sbd yanda ta lafe tana yiwa Jamaal din kallan da kana kalla kasan tsananin sonsa takeyi.

Tashi tayi zaune tayi Taga Idanuwan babbah akanta Yana jiran tashinta da ficewanta.

Batace komaiba ta miqe tareda zira slippers dinta masu laushi ta nufi kofa tana mantawa da yiwa su babban Saida safe Shima babban Bai damu da hakan ba sbd tafiyanta kawai yake buqata.

Hafiz murmushi kawai ya sake sbd yasan abinda yake faruwa tinda ita dashi din Babu abinda suke boyewa juna tini yasan tin a Macau Suna tare har zuwanta Abujan Kuma Shima Bai fadawa kowaba shiru yayi abinda shiyasa Shima ya zama Dan hannun Damar JAMAAL SEELAH.

Suna ficewa Shima Jamaal sanyayyar ajiyan zuciya ya sake a boye Yan sauke wani kyakkyawan murmushin daya Saka gaban babbah mummunan faduwa sbd ganin kamar kamanninsa da Arfat wanda baitaba lura ko kadan ba.

Ganin dukkaninsu kaman turawa haka suke ya sakasa tinanin kawai hakan ne ya Saka sukai kamannin bawai Dan hadin jini ko Wani abin b daban.

Shima sallama yayiwa babbah din tareda ajiye masa envelope dayake dauke da Yan 100 100 dollars wanda babban baima lura da ya ajiye masa din ba Saida ya fice tukuna Kuma yace bayaso mayarwa zaiyi
Dadah ce da Hafiz suka Hanasa sbd rashin dacewan hakan.

Shi kuwa Yana fitowa daman Basu qarasa part dinsu dinba Dan haka Yana kawowa daga bayansu ya rungumota Yana sauke ajiyan zuciya da cewa

"Ya Rabb have mercy on me I love babyn Babbah fiyeda yanda zuciyana zai iya dauka"

Kissing din gefen fuskanta yayi Yana sake cewa

"I can't take ths anymore baby aban Halal Dina kawai"

Ashley Dake gefensu cewa tayi

"Wlh Nima na gaji da karyan Nan da kame kame da gadin zance a baka na huta Dr"

Dariya yayi mara sauti Yana sake rungumeta yace

"Me kikace matar Jeey??

Kallansa ta dago tayi tana zamewa daga jikinsa tabar hannunsa Dake sarqe kawai tace

"Sai abinda babbah ya ce nakeyi ni"

Wata dariya me Dan qarfi Ashley ta sake tana toshe Baki sbd kada babbah ya jiyota zatai magana JEEY ya kalleta tareda gigiza mata Kai Cikin fuskewa batareda Am din ta lura da hakan ba Dan haka Ashley ta hadiye zancenta tana dariya kawai.

Gaba tayi ta Dan Bari suyi bankwana sai alokacin ya sake dawo da ita jikinsa ya Dora bakinsa kan lips dinta ya Dan tsotsa kafin rungumeta Yana cewa

"You're warm baby,Yaya dai??

"I don't know Amma inajin bacci ne sosai"

Sakinta yayi tareda kama hannunta suka wuce har palonsu ya kaita na qasa kafin ya juya ya fice.

Koda ya isa gida siddeeq bayanan Yana gurin hada kan motacin kaf SEELAHs da Akai gwanjonsu a ranar.

Zaunawa yayi da Mum dinsa Shima tareda rungumeta jikinsa Suna maganar Arfat datai missing sosai Kai tsaye ya sanar da ita zai kawo mata shi har gida shida Ameeenatou din ta gansu.

Taji dadin hakan matiqa Dan haka ta cire damuwan rashin ganinsu din.

Yauma kwata kwata kasa Wani baccin kirki tayi har safe ta daure ta lallaba tayo a fita Aiki sai yamma ta dawo.

A daren ranar ma Batai baccin ba Saida ta fito dakinta ta koma dakin Arfat tukuna ta samu baccin me karfi ya dauketa take ta fahimci dakinta ne yanzu Bata iya bacci sedai Wani dakin Dan haka ta Dena bacci dakinta se dakin Arfat ko na Ashley taje ta shige bargo sbd Ashley na son sanyi sosai ita Kuma Bata Wani son sanyin.

Rage fita Aiki tayi sbd yawan kasala da rashin dadin kanta datake ji idan baa gida

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login