Showing 147001 words to 150000 words out of 261814 words

Chapter 50 - AMEENATOU

Mamuhgee   

21 Nov 2024

10015

ga Jamaal Baya Nan ga ciwon JAMAAL na rana tsaka da kokarin isowansa Poland hakan yasa wayoyinsa a kashe suke saida ya iso yake kunnawa yanzu.


Ashley kuwa ana Isa dasu asibiti ita aka fara karba da gaggawa sbd cikinta da itama batasan dashiba yake kokarin zubewa.

Wata nurse data fito daga emergency ce taga shigewan da zaayi da Ashley ta zubawa fuskanta ido tana kallanta Dan ko zata mutu ta dawo bazata manta kamannin Yar uwarta ba duk da sunyi shekaru baa tare ba tinda sun Rabu ne tin kafin iyayensu su tasu Dan haka take ta juya da sauri tana Ambatar sunanta.

Acikin abinda baifi awa nawaba Allah ya taimakesu cikin Bai zubeba aka samu ceto ranta itama amma dai kam sai yanda allah yayi dan tayi nisa.
#MAMUH#


*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
90

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

**************
Har yamma shiru Ameenatou bataga Ashley ba hakama taqi yadda kowa ya matsota bare taci abinci daga Wani
Duk da ciwon Dake cinta na zazzabi da rashin kuzari ko kadan Amma wuni yunwa tayi Dan taqi cin komai daga kowa.

Duk yanda nurses sukai yaqi yadda da kowa hakama taqi ko magani Tasha,

Dan haka ta sake laushi sosai zuwa yamma
Koda dare yayi kwance take Bata iya komai bayan ambatar sunan Ashley
Idan taji shiru ta ambaci JAMAAL idanuwanta na gangarowa da Hawaye daga karshe dai sai dare dole aka takurata ta yadda taci abincin sbd galabaitan datai da tausayinta tareda tashin hankalin labarin accident din sister Ashley Daya samesu zuwa Daren Dan sunsan shikenan Ameenatou din ta shiga samon hauka kenan tinda kafin ta fara yadda da wani ba Ashley ba to rigima zaayi sosai da tashin hankali tareda tashe tashen ciwonta.

Su Dr Zakeer ma sabon tashin hankali suka shiga na samun labarin accident din sister Ashley dan kuwa ta tabbata bada Ameenatou dole garesu Dan idan babu Ashley babu sauran iya cigaba da boye zancen cikin dan kuwa dik nurse da zaa sake bawa Ameenatou ba lallai ta rufa ba hakama da wuri tana ganewa ma zanven zai fita hakama idan babu Ashley ameenatou bazata taba yadda da kowa ya fita asibitin da itaba har zuwa wata asibitin a cire cikin.

Dr Charles dayaga aikin na Neman cabewa da wannan sabon tashin hankalin Daya bullo na rashin Ashley da zai Saka haukan Ameenatou tashi
Kuma tashin haukanta daidai yake da bayyanar cikinta tinda zai iya zubewa a gaban duk Wanda Allah yace ya Gani ko gaban mutane da yawa,hakama kawai duka sunfi Aminta da barinta asibitin gabaki Daya kwata kwata Dan haka Babu Sanya ya tsananta binciken da zasuyi dan tabbatarwa da Kuma shedan su Babbah iyayenta da duka sai an Saka a file nata Dan gaba ko kuma idan Jeey ya dawo Dan fuskewa zasuyi tsaf su Qi barin dalili ko daya dazai kamasu da laifinsa.

Su Babbah kuwa daqyar suka ga kwana ukun Nan ta cike suka nufo asibitin tinda safe Dan a ranar Babbah yakeson barin Lagos idan aka Basu ita Dan haka da Shirin tafiya ma suka iso asibitin daganan mota zasu su dauka shata su tafiyarsu inda ko sunansu Babu me sake Ji.

Md ya Riga su babban zuwa asibitin ma sbd ya fisu matsuwa da su tafi da itan yanzu Dan tini ta haukace musu da rashin Ashely Amma sbd cikin su Kuma su Dr Zakeer sunqi barin kowanne likita ya dubata hakama sun kasa sun tsare sun Hana ayi mata alluran kwantawan haukan sbd anayi cikin zai fita,
Yana fita komai zai bayyana tinda dole Nurses ne mata zasuji da matsalar idan Kuma sukaji da matsalar zancen cikin ya fita kenan Dan Koda ya zube ne zancen ya fita duka dai masifar da balain Daya ne dan haka suke jiran iyayenta yau din su bada ita Dan gwara su lallaba su bawa wannan baban nata ita akan JEEY ya dawo take zai gane ciki a jikinta basuda mafita kenan Kokuma asalin mahaifinta ya waiwayota anan yazo ya tadda ciki.

Address dinsu na Nasarawa suka aika takanas aka je akayo bincike aka tabbatar musu da tabbas shine babanta hakama makarantar ta sunje,
Sunje asibitin can ma duka an duba musu sun gama tabbatarwa tareda hada shedan Hakan suka Saka komai a file nata tareda rubutawa Dr ibrahim ne ya Saka hannu a ciki suka kammala komai bayan jiran Babbah Babu abinda sukeyi Dan Doctors din su duka a ranar asibitin suka kwana sbd tabbatarda Babu abinda zai Bata musu aiki kafin safen Dan Saida Dr Zakeer ya tashi tsaye akan nurses da suketa kokarin yi mata allura shiyasa shi a yawon dakin Ameenatou ya kare cikin kwana biyun kafin ranar Bada ita tazo.

Babbah ma kaman yasan Jiransu akeyi Dan haka ya zabi zuwan safen,

Baa Basu matsala ba a gate din aka barsu suka shiga tafiya tafiya har office din md suna Isa Dr Charles na shigowa hakama dr ibrahim
Shi kuwa Dr Zakeer Yana ward dinsu Ameenatou din ya Saka an wata nurse ta sauyawa Ameenatou din kaya zuwa doguwar Riga black da hijab din sister Ashley fari qarami me kyau dayake cikin kayanta sbd basuda time na tsayawa ware wasu kayan Ashely Dake hade da nata tinda yasan su can bawai buqatan kayan sukeba andai hada mata abinda ya sauwaka sbd kowa yasan iyayenta sunzo zasu tafi da ita akan sun gaji bazasu iya cigaba da biyan asibiti ba basuda hali.

Kowa yayi mamakin Hakan sbd tinanin Ameenatou yar manyan mutane ce duba da yanda Ashley ke dawainiya da ita da yanda ko abinda take amfani dashi daban ne Dana kowa asibitin,
Ko slippers na banza Bata sakawa bare sauran abubuwan amfaninta Amma ace Hakan?to Amma tinda ba huruminsu bane likitoci sun sallameta basuda abin fada bayan kallo da fatan samun lafiya duk inda aka tafi.

Babu wani Bata lokaci sharuddan ciwonta da yanayin yanda zatasha magani da Kuma yanda Bata yadda da kowa duk sukai musu bayani Daya bayan Daya tareda cewa suyi kokari su ringa zuwa ana dubata zuwa gaba sosai haka.

Kaman yanda suke a matse hakama Babbah yake amsawa da ya gane cikin matsuwar Shima Dan fatarsa idanuwansa su sauka akan yar budurwansa ta shigo hannunsa.

Ko rufe Baki baiyiba ga amsar karshe sister fareeda ta shigo office din da Ameenatou wadda daqyar ta yadda tazo sbd ance mata gurin Ashley zaa Kaita.

Idanuwan md Dana Dr Ibrahim da Charles akan Ameenatou da yanda zatai reacting idan Taga su babban duka suke zuciyarsu a Dan rikice da fargaba Dan Hakan ne ma Dr Zakeer yayi saurin sallaman sister fareeda din yace ta tafi sbd Yana bayansu tana  ficewa ya rufe office din Yana dawowa gaban Ameenatou din daga bayanta dayake Yana kallanta lokacin ne ta dago kanta fuskanta a rame idanuwa duk sun fada ta narke idanuwanta Dan yiwa Ashley kukan barinta datai.

Babbah,Hafiz da Dadah kuwa idanuwansu kaman zasu fado kasa sbd fitowa da gwalo mata su da sukai suna kalla hankali tashe da Kuma tsananin kewa da kaunarta me karfin gaske Dake azabtar dasu na rashinta.

Akan fuskan Babbah idanuwanta suka fara sauka ta tsaya cak daga Jan numfashin kuka datake Shirin yiwa Ashley.

Ko kyaftawa idanuwanta kasawa sukai ahakan ta maidasu akan Hafiz tana kalla,

Rawa jikinta yafara yi ahankali Yana qaruwa hakama ta kasa ko kyafta idanuwanta daga kansu.

Babbah ne ya taso da sauri ya tsaya gabanta cikin rawar murya da Mummunan karyewa da zuciyarsa keyi ya Bude Baki yace

"Budurwan Babbah??,
Babbanki ne,tareda Hafiz dinki
Ga Kuma dadanki......

Katsesa tayi cikin rawar da hannuwanta ke qarawa da Bude Baki cikin Wani sauti mara fita sosai ta furta

"Babbah,Babbah,
Ameenatou tanada Babbah,
Ameenatou tanason Babbah,
Ameenatou na son babbah...."

Wata shegiyar ajiyar zuciya su Dr ibrahim suka sauke gabaki dayansu a fili sbd tashin hankalinsu Daya fada lokaci Daya da jin kalamanta Dan kuwa shikenan ba matsalan tafiya da ita Dan Daman tashin hankalin da zaa zuba sukaiwa tsit cikin zufan tashin hankali.

Sake jero ajiyan zuciya md keyi Yana share zufa hakama Dr Charles,
Dr ibrahim kuwa a fili ya bayyanarda farin cikinsa Yana tayasu murna gabaki dayansu harsu Babban.

Su kuwa su Babbah jikinsu ne yayi mummunan sanyi da karyewan zuciya akan ganin Ameenatou dinsu da gaske dai ta koma Hakan.

Dadah kasa riqe hawayenta tayi ta fasa kuka ahankali mara sauti sosai tana tasowa ta nufo Ameenatou din Amma ko tabata bataiba tayi Baya tana girgiza Kai cikin sanyi na rashin kuzarinta tace

"Ameenatou batason kowa Ashley da JAMAAL Haroon da Babbah takeso"

Qarasawa tayi tana kallan Babbah da har lokacin shine a cikin ido da zuciyarta,
Jamaal take Gani da Ashley sai shi da hotonsa ya jima tin farko a cikin zuci da idonta harma da tinaninta Bata taba ganinsa ba a zahiran sai yau Amma Tsaf sunansa a bakinta yake.

Hafiz ne ya taso Shima ya tsaya gabanta tareda Kai hannu zai tabata ta turesa tana komawa bayan Babbah tana girgiza Kai a kasalance.

Kasa magana Babbah yayi sbd nauyi da radadin da zuciyarsa keyi,
Kirjinsa ma yaji yayi nauyi numfashinsa na Neman rokarewa Amma sbd kada a samu matsalan tafiyan tasu da ita saiya daure kawai Yana juyowa gurin su Dr Zakeer aka qarasa rubuce rubucen da zaayi aka Saka hannu da sunansa da komai ya Basu photography na id card nasa Dana Hafiz tukuna sukai sallama suka basa Ameenatou wadda take gefen Babbah kaman ba itaba.

Da farko kin tafiya tayi duk da Babbah ne yake riqe da hannunta da kansa Amma ta tsaya tareda maqalewa bazata ba gurin Ashley takeso.

Cikin mamaki suka kalleta dukkaninsu hadda su Dr kowa Saida ya shiga firgici harsu Babbah din.

Da sauri Dr Zakeer ya matso Yana kallanta cikin kulawa da tausasawa yace

"Ameenatou zata gurin sister Ashley ko??

Gyada Kai tayi tana kallansa,

"Yawwa, to idan Ameenatou tabi su Babbah zasu Kaita gurin Ashley ne harma da Jamaal Haroon Yana can gurin Ashley suna jiran Ameenatou da Babbah"

Wani sanyayyar murmushi ta sake Jin hadda Jamaal zata gani tareda juyowa ta Kalli fuskan Babbah Wanda ya rasa ya zaiyi bayan gyada mata Kai alaman Hakan ne.

Wani murmushin me Fadi ta sake sakewa tana kama hannun babban Daya sake miqa mata suka nufi kofa Dr Ibrahim da sauri ya bude musu yana musu a sauka lafiya.

Har gate Dr ibrahim da Zakeer suka rakosu suka fice Ameenatou na riqe da hannun Babbah gam kaman shine Jamaal din datake ta nanatawa da Ashley,

Duk lokacinda ta ambaci kalman Jamaal da baimasan ta inda ta gansa ba harta riqe sunansa Wani radadi yakeji sedai Kuma idan ta ambaci Haroon a karshen Saiya Tina waye Haroon din a gurinta ciwon yakesata cakuda sunansa Dana Dan uwansa batareda tasaniba Kokuma Bata iya Tina waye nata a cikinsu.

Har suka fito dadah hawaye takeyi tana sharewa hakama Hafiz duk karfin zuciyarsa ta namiji saida yayiwa Yar uwarsa Hawaye Dan itace kadai yar uwansa yanzu tinda Yaya Abdul ya tafi ya barsu.

Suna fitowa cikin sa'a suka samu taxi take suka fada masa inda zasu suka shiga Hafiz a gaba babbah da Dadah a Baya Ameenatou na tsakiyansu tana kallan koina idanuwa a Dan Bude sbd Bata taba fitowa waje Taga mutane haka sosai ba da hayaniya.

Park suka Isa
Hafiz ne ya biya driver kafin suka fito Kai tsaye motar lokoja suka shiga.

Tsananin Hayaniya da tarin mutanen da Bata taba Gani ba ya Saka kanta Wani irin daukan nauyi Yana sarawa sosai
Da karfi ta riqe hannun Babbah da hannuwanta biyu tana rintse idanuwa,

Suna ganin Hakan suka lallabata suka shiga mota Allah yasa ba Jira take motarsu ta daga daga tashar zuwa inda zasu.
#MAMUH#
#THE SEELAHS
#AMEENATOU

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
91

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

**************
Sister Ashley Dake asibiti Rai hannun Allah sister dinta na ganin Hakan ta cire Rai daga tashinta Dan haka ta fara shirye shiryen tafiya gida da ita can Asalin garinsu gurin yan uwa dan idan ma mutuwan zatai ta mutu a hannunsu dan hakan sukeyi so sunfi son ciwo na tsananta a kaika gida kawai.

Kasancewanta Ma'aikaciyar jinya itama yasaka Bata Sha Wani wuya ba gurin samun Daman tafiya da ita Dan haka cikin kwana hudu tana samun sauki kadan ta tattarata ta dauko mota har asibitin aka dauketa suka tafi Dan hakama Koda abokan aikinta na asibitinta suka taho dubata antafi da ita Basu Sami damar ganintaba.

*********A Poland kuwa komai ya rikice sbd Hankalin JAMAAL da kwata kwata Baya tareda shi sbd rashin ji daga Ashley kusan kwana nawa Dan haka dole abokan Aikinsa da Baya communicating dasu ya nema Dan gap kansa yake da kuncewa akan Hakan.

Dr Charles tinda suka sallami Ameenatou yayi blocking Dr JEEY din a wayarsa batareda sanin kowa ba dan kada ma tsautsayi yasa ya nemesa idan ya tashi,

Dr ibrahim ma Hakan yayi ya rufesa bazai iya samunsa ba Dan haka dr Zakeer kawai ya samu sbd shima shi kadai yake da number dinsa Shima.

Kiran JEEy Yan shigowa wayar Dr Zakeer Saida kansa ya Sara duk da baisan waye me kiranba Amma ganin numbern ta waje ce yasan JEEY dinne.

Kasa dagawa yayi harta tsinke Wani Kiran ya sake shigowa,

Baida zabi haka ya daure ya daga Kiran cikin kokarin natsuwa da daidaita kansa ya dauka da sallama.

Amsa sallaman kawai JEEY yayi batareda tsayawa doguwan gaisuwa ba yace Yana buqatan magana da Ashley idan zai samu dama coz shi ya kasa samunta.

Numfashi a boye Dr Zakeer ya sauke Jin ba Ameenatou yafara tambaya ba Dan haka ya Dan sake sakewa ya sanar dashi accident dinta da tafiyan da Akai gida gabaki Daya da ita.

Shiru JEEY din yai batareda ya fahimci bayanin ba Saida dr Zakeer din yakai Ayar dogon bayaninsa tukuna ya sauke ajiyan zuciya ahankali cikin nutsuwa yace Bai gane komai ba ya sake masa bayanin.

Handsfree ya Saka tareda ajiye wayar kan table din gabansa sbd siddeeq dayake tare dashi yaji Dan shine yake fahimtar wasu abubuwan da kyau Saiya masa bayanin yanda zai gane Dan wata hausar Baya ganewa bare magana ce data shafi Ashley da Ameenatou sbd a yanda ya dauki Ashley din kanta Jin yakeyi nauyinta yariga yahau kansa tinda batada kowa bare Ameenatou da duk abinda ya shafeta Yana buqatan cikakkiyar bayani da nutsuwansa.

Sake jero bayani Dalla dalla Dr Zakeer yayi cikin turancin da Jamaal din zai gane tareda rufewa da zancen Ameenatou akan iyayenta sunzo ai harma an sallameta.....

Siddeeq dayake sauraron bayanin saurin juyowa yayi idanuwansa a fili ya Kalli JEEY din Wanda ya taso da bayansa daga jinginen dayake zufa na Neman tsifo masa abinda Bai cika yi ba idan ba geamin yakeyiba.

Bayajin kwata kwata akwai buqatan Jin bayanin komai gameda su Ameenatou da Ashley a waya ki daga bakin kowa.

Kashe wayar yayi tareda juyowa da idanuwansa da suka mugun sauya take ya Kalli siddeeq Wanda shikuma take ya fidda wayarsa Yana nufar kofa dan siyan tickets nasu na tafiya.

Batareda tambaya ko Neman raayin Dad Mam ba Siddeeq ya Siya ticket dinsu harda shi sbd bama Jamaal zai iya barinsa kasar ba ya tafi sbd Mum dinsa da baya buqatan kowa a kusa da ita.

Shi kansa Mam din Daman ya tashi tafiyar tinda ya samu Yana gaisawa da 'dansa Dan haka washe gari karfe 8 na dare kirjinsu ya sauka Lagos Nigeria zuciyar JAMAAL kaman zata fiso waje sbd zafin datake ciki da rashin nutsuwa.

Shi kansa siddeeq hankalinsa baa kwance yake ba zuciyarsa tiriri takeyi Yana sakawa da warwara da Kuma halinda Ashley ma take ciki.

Kai tsaye motoci ne daga SEELAHs guda biyu suka zo daukansu daga airport kwata kwata JEEY Bata inda motocin suka fito ba yakeyi ta ganin ya Isa asibitin kawai yakeyi har lokacin idonsa ko na minti Daya Bai rintsa ba da bacci tin jiyan har yanzu din.

Motar Mam Kai tsaye Mansion din Seelahs ta nufa su Kuma dayar motar gidan JEEY suka nufa dashi da Siddeeq dake duba musu ticket din zuwa Abuja a yau din batareda Bata lokaci ba duk da sai sunje asibitin sunji komai.

Mam ma Yana shiga Mota tin kafin su Isa gida ya Ciro wayarsa ya Nemo numbern bullet ya Saka Kiransa.

Bullet na dauka Kai tsaye yace

"Barka da sauka Sir"

"Bullet AMEENATOU JADEN tabar asibitin datake batareda JEEY yasan inda take ba kuma Ina kyautata zaton Babbah ne ya tafi da ita sbd ance iyayenta a yanda naji JEEY din nayiwa Aunt dinsa bayani Dan haka inason sanin duk inda suke a qanqanin lokaci Dan Lameenu zai iya bibiyarta batareda sanin kowa ba,
Ka tabbatarda ko BB baisan da bacewanta ba kota Ina inada wadda zan kai asibitin a matsayin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login