Showing 255001 words to 258000 words out of 261814 words

Chapter 86 - AMEENATOU

Mamuhgee   

21 Nov 2024

9904

Jamaa suka sheda daurin auren SIDDEEQ ALEEY SEELAH kaman yanda Jamaal ya basa last name dinsa Tin da dadewa Da Amaryansa AYSHATU ADRIAN JDEN(Ashley)
Sai Kuma HAFIZ NUHU JDEN da tasa Amaryar FATMAH OMAR JDEN.

Yanda Akai daurin auren Cikin Taron Manya da aminci aka Kuma watse a farin ciki.

Medias da maroqa tareda Yan jarida Tako Ina Dan haka koina haska angwayen daukosu akeyi Cikin shigar alfarma da kowa yasan kudi ne kawai yake magana ta ko Ina a jikin 2 families din.

JEEY SEELAH kuwa kusan yafi agwayen daukan Idanuwan mutane da cike musu Ido sbd yanda shigar daurin auren tayi masifar Yi masa kyau Yana sanye da sky blue tsadaddiyar soft shadda Mai babbar Riga da hula sai agogon diamond na BottegaV dayake hannunsa qamshinsa ne nutsuwa sai tashi yakeyi.

Siddeeq da Hafiz ma sky blue shaddodin ne a jikinsu sedai nasu design daban da nasa iri daya sunyi Wani irin kyau.

Daga can gida kuwa a ranar amaren zasu tare Dan haka ana gama daurin auren yamma na Yi aka fara Shirin Kai kowacce gidanta.

Ameenatou Kuka sosai tayiwa babbah kafin daqyar ya amince ta fita aje Kai Amaren day ita.

Da farko Sam Sam Bai aminta da fitartaba sedai yaga yanda ta nuna tuba da Kuka sosai ga Kuma Cikin dayake jikinta da bayason Wani ciwon ya sameta Mum Nur da dadah suka Saka Baki ya amince.

Tausayin kansu taji itada Ashley sbd da baa barta ta Rakata ba Jin sukai kaman sun rabu kenan Dan haka ana barinta taji Wani irin sanyi da farin Cikin data dauki lokaci batai ba.

Shirya Amaren Akai sosai Cikin shigar alfarma wadda kusan anko sukai su ukun da kayan da Mum Nur ta dinka musu.

Babbah da kansa yayi musu huduba tareda dad Omar da uncle Ahmed kafin su dadah da Mum Nur ma suka Dora da tasu tukuna aka fito Kai Amare.

Da securities sosai da motocin alfarka aka fito da Amaren zuwa gidajensu.

Babbah dadah da Mum Nur ya bawa amanar 'yarsa yace yanda sukeje da ita su dawo Mai da ita suka amince.

Fatmah Dake kusa aka fara kaiwa gidanta mijinta ya karbeta da hannunsa ya karba da hannu biyu tareda shigarda ita jikinsa ya rungume itama hawaye tafara tana rufe fuskanta a kirjinsa kukanta na fidda sauti mara karfi
Duk sai ta Saka jikinsu Mum din yin sanyi musamman Mum dinta datake sake Saka musu albarka tana Jin farin Cikinta na qaruwa.

Arry ma da akazo dashi rungume yar uwarsa yayi Yana Allah ya sakawa auren albarka kafin ya rungume Hafiz.

Ameenatou ma hawayen farin Cikin ganin Dan uwanta yayi aure daga qarshe dai suka gangaro mata ta rungumesa tareda Fatmah din tana cewa tana tsananin sonsu sosai Allah ya sakawa auren albarka ya Kuma Saka musu tsananin son junansu.

Kukan kunya da sanyin jiki Fatmah ta sake tana sake rungume Ameenatou din kafin suka saki juna Hafiz na kallan Ameenatou din cikeda kulawa da tsananin kauna ahankali yace

"Ki kula, Allah ya saukar Dake lafiya"

"Amin yaya Hafiz" tace tukuna suka baro tareda komawa mota Dan Kai Ashley wadda tayi Sanyi laqwas kaman ba ita ba sbd batada sauran energy na magana ma.

Suna isa SEELAHs kuwa su Mum Aleena ne da maman fadeela suka tarbesu da farin Ciki anan bangaren su Mum din kenan.

Suma siddeeq din suka bawa matar ya miqa hannuwansa biyu ya kama nata Yana sauke ajiyan zuciya me sanyi tareda yiwa su Mum Nur din da dadah godiya.

Jamaal tinda suka shigo gidan akan Idanuwansa matarsa ta fito motarda Amarya Ashley take tana sanye da da Wani navy blue lace daya masifar kwantawa jikinta da lafayar da itama take navy blue din da touch na Ash.

Ba kwalliya a fuskanta Amma tayi wani irin haske me sirkin kalan butter tana daukan Idanuwan duk Wanda zai kalleta.

Wani zazzafan kishinta ne ya tsaya a maqoshinsa yanajin zafin jiki na sauka jikinsa da kansa.

Rufe Idanuwansa yayi daga sama dayake Yana kallanta ta balcony ya Bude ahankali ya zubawa qaramin Cikinta daya Dan fito Idanuwansa Yana kalla Yana Jin zuciyarsa na shiga Wani ha'ulain yanayi na rashinta da yayi kwanaki masu yawa.

Numfashi ya sauke tareda juyawa ahankali ya Kalli tickets dinsu na tafiya a daren Nan Wanda duka duka baifi awa uku ba jirginsu ya tashi na tafiyar da zaiyi da matarsa batareda tsayawa jiran izini ko Nema umarnin kowa ba sbd bazai iyaba ita Kanta duk tayi Sanyi sbd rashinsa ga fushin datake Yi dashi kaman zai zauce haka yakeji Dan hakan ne ma suka karba passports dinsu itada Ashley suka gama komai na tafiya a yau din.

Angama komai sun bada amarya Ashley zasu fito Jamaal ya sauko daga sama Cikin shigarsa ta tafiya tsaf Idanuwansa akan Ameenatou data dago itama tai masa kallo daya ta dauke kanta ya gaida su Mum suka amsa Cikin kulawa.

Kallan dadah yayi Kai tsaye yace

"Dadah please ki barmun halal Dina I can't do without her,
Babbah bazai ban ita ba saita haihu ta Kuma haihuwa a gidan tukuna,
Banason mu haife muku duka 'yayanmu a gidan sbd inason babies da yawa so please dadah ki tausayawa mana ni da 'yayana ki ban Ameenatou dinki, please dadah,
Mum Nur please kema ki duba lamarin Nan sbd my Halal bazata bar gidan Nan ba tariga tazo so Amma nafison ace Nima an bani itane kaman yanda aka bawa kowa matarsa Dan haka Nima a taimaka aban tawa a hannuna kada na sake Dora laifi akan laifi gurin Babbah sbd bada ita zaa komaba gwara aban.

Hannuwansa guda biyu ya daga a natse Yana jifan Ameenatou din da Wani Mayen kallo kaman kishinta da sonta a Lokaci daya zai masa muguwar illa ya miqa Yana jiran su dadah da Mum Nur din.

Mum dinsa ma kallansu tayi tana komawa gefen danta ta Dan shafi gefen hannunsa ta Kalli su dadah a marairaice tace

"Please Dadah,
Mum Nur please and please ku duba."

Numfashi da ajiyar zuciya dadah da Mum Nur suka sauke lokaci daya cikeda sanyin jiki da sanin kosu bayar koma karsu bayar Jamaal din ba barin su koma masa da mata zaiyiba hakama Kuma da babbah can gida Yana jiran a dawo masa da yarsa a hannunsa a basa.
##MAMUH#*_Arewabooks@Mamuhgee_*
149
Mum Nur da dadah daman sunsan zaayi hakan shiyasa Basu taba cire Am din gurin gyarana Amaren ba sedai Kuma Mum Nur na shakkar balai da masifar Babbah Dan haka ta fidda wayarta zata Saka Kiran Dad Omar kafin Kiran ya shiga dadah ta kama hannun Ameenatou din data koma bayan Didi ta boye tana shiga tsoron da fargaban babbah duk da Baya gurin.

Ta janyota Cikin kulawa da sanyin jiki tareda tsananin kauna ta Dora hannunta akan na Jamaal din wanda Cikin Wani Mayen kallo a slow ya Maida Idanuwansa akan hannunta da aka Saka Cikin nasa ya kama da Wani irin nutsuwa yana dagowa ya kalleta.

Ita Kuma dadah ta dago a hankali ta kalla tana kokarin janye hannunta daga nasa sbd Bata yarda da hakan ba Sam babbah zata komawa.

Riqe hannunta yayi da kyau vikin kulawa tareda dagowa ya zuba mata Idanuwansa alaman kin Riga kin shiga hannuna har abada bazaki koma gidanku da zama ba Kuma sedai Ganin gida.

Kan dadah ya dawo da kallansa cikeda girmamawa da kaunarta yace

"Dadah Allah ya Saka Miki da mafificim alkhairinsa"

Amin suka masa gabaki dayansu

Dr Aleena ma godiya tayiwa dadah din sosai dasu Mum Nur din wadda ta koma gefe ta sanar da Dad Omar komai yace su bawa Jamaal matarsa kasarma zai bari Koda babbah zaiyi masifarsa basa Nan kafin su dawo yayi ciwon zuciyarsa ya gaji ya warware.

Ameenatou Kuka ta fasa ahankali sbd batada karfin duk Wani tashin hankali jikinta tinda aka fara bikin a mace yake da rashin kuzarin da Cikin ya sakar mata Dan haka duk yanda taso kwacewa bazata zauna ba Bai saketaba jikinta ya sakata tareda mata kyakkyawan runguma har su dadah din suka fice tana Kuka tana Kiran sunan dadah da Mum Nur harda Didi Babu wanda ya juyo haka suka bar gidan suka barsu itada Ashley Dake jikin siddeeq har Lokacin tana Kuka sosai.

Suna ficewa su Mum Aleena ne suka Kai kowaccensu bangarenta da komai nasu yake iri daya.

Bayan barowansu Siddeeq ne kadai dayake Cikin manyan kaya harda babbar Riga ya sauya zuwa wasu qananun kayan kiton off-white masu kyau ya fito.

Ba wasu kaya ne zasuyi tafiya dasu ba sbd Mum Aleena tini ta hadawa kowaccensu luggage na tafiyar aka fito da kayan.

Jamaal daman a shirye yake hannun matarsa Dake Kuka har Lokacin ya kamo suka fito bayan ya warware mata lafayar jikinta ya Dora mata doguwar tsadaddiyar after dress a jikinta itama Ashley din hakan ne after dress Mum Aleena t Dora mata akan kayanta bayan ta zare mata tata lafayar suka fito Mum da maman fadeela harma da Ayesha suka rakasu har motocin da zasu kaisu airport sukai bankwana suka shige suka wuce.

Suna isa airport ba Bata lokaci jirginsu ya daga zuwa Costa Rica.

Babbah Koda su dadah suka dawo Babu yarsa take zuciyarsa ta fara kumbura
Mum Nur na ganin hakan tace Dadah ce idan itama sadakar zaiyi da ita Suna Cikin Yan rakiya akoda yaushe.

Dad Omar da uncle Ahmed yi sukai kaman basusan abinda yake faruwa ba su Mum Nur suka silale sukar bangaren gabaki daya.

Dadah babbah ya ringa kalla Yana sauke ajiyan zuciya Yana rasa abin fada sbd ya rasa me zai Mata ko fada mata Dan haka sai ya koma kaman Sabon bebe idanuwa kawai yake zubawa dadah Yana sauke ajiyar zuciya gashi dare yayi sosai bare ya fita yaje ya daukota su dawo gidan Idan ma yayi hakan yasan taadanci kawai zashi su shimfida shi da Jamaal din Dan yasan bazai basa itaba karshe ya fada masa abinda zai Saka daga can ayi emergency room dashi tinda Jinin Mam ne ai Amma ai bawai qinsa yakeba shi Mam ne kwata kwata bai yadda dashiba Kuma bazai taba yadda dashi ba Dan haka bazai taba samun nutsuwa da kwanciyar hankali da wannan aurenba matiqar ba qasa ce ta rufe idon Mam ba sbd can kawai yasan baa dawowa idan an tafi.


Da asuba suka isa Ameenatou tayi wani irin laushi sbd Kuka da damuwa tini zazzabi ya galabaitar da ita Dan haka a tarairaye ya isa da ita.

Lafiyayyun honeymoon suites suka kama tin kafin isowarsu Dan haka Kai tsaye dakunansu aka Kai kayansu Wanda dakunan suke kusa da juna Dan haka kowa dakinsa ya wuce da matarsa hankali kwance Banda Ashley da duke take Cikin wani irin awkward yanayi tana rasa ta yanda zata fara iya kallan siddeeq a matsayin mijinta a daki daya.

Suna shiga kuwa siddeeq din Kai tsaye toilet ya shige yayo wanka ya fito daure da towel a qugunsa Wanda kallo daya Idanuwanta da suka sauka kansa ba zato tai masa ta dauke Idanuwan daga kansa sbd ganin qaqqarfan jikinsa dayake bayyane Hutu na magana a fatarsa Dake kaman fresh.

Ba shiri ta miqe itama shige toilet din tana daidaita bugun zuciyarta dayake qaruwa.

Kafin ta fito ya shirya Cikin wasu kayan bacci masu tsantsi yayi sallah ya gama Yana addua kaman Wani black balarabe.

Itama daure da towel take Amma ta rifo jikinta da Wani towel din sbd kunya Kuma sharp sharp ta shirya kafin ya gama adduar ya juyo harta Saka Riga da wandon baccin masu tsantsi sbd kaf kayan Dake akwatin lv dinta Babu Wani abin arziki kunyace ma ta kamata da ganin kayan Cikin Kuma Dr Aleena ce da kanta ta hada kayan.

Bata Saka bra ba tana kokarin Saka budaddiyar Riga akan kayan Dan tayi sallah ya juyo Yana kallanta sbd qamshin turaren data shafa jikinta daya gauraye dakin Yana yiwa hancinsa wata fitinannen shiga har zuwan Cikin qwanyar kansa dayaji kaman tana motsawa.

Fuskanta ya kalla ita Kuma ta kasa dagowa ta kallesa tana qarasa Rollin gyalan da zatai sallah dashi.

Akan rigarta Idanuwansa suka sauka yanda yaga kirjinta sun San mitsa da Kuma shape din tsininsu Dake tsaye qyam alaman ba bra a jikinta ya sakasa dauke Idanuwansa Yana wucewa ta gefenta.

Yana wucewan sallah ta tayar tana sauke ajiyan zuciya.

Tana idarwa ruwan lemon juice masu dumi ya kawo mata ta karba ahankali ta fara Sha harta Shanye kafin ya karba cup din ya ajiye tareda nasa daya gama Sha ya miqe ya kashe wayarsa bayan yace taje ta kwanta ta huta kawai.

Tana kwantawa bacci ya dauketa take hankali kwance sbd tinanin ba kwantawar zaiyiba.

Shima lafiyayyan gadon ya hau ya Kwanta tareda shigewa rufar Yana ji qamshinta na kokarin illata zaman lafiyarsa ahakan bacci ya daukesa jikinta na haduwa da nasa batareda tasaniba Shikuwa ajiyan zuciya kawai ya sauke Yana janyota jikinsa ya rungume Wani numfashi me sanyi na qwace masa sbd bazai iya Wani nuqu nuqu ba sbd zama da Jamaal Shima Dan kai tsaye ne.

Su Jamaal dinma wanka sukai shikam tareda halal dinsa yayi wankan sbd batada kuzari sosai na yiwa kanta Dan haka shine yayi musu wankan sukai sallah suka shige gado baccin gajiya da kewan juna.

Sai guraren 12 dukkaninsu suka tashi Kowa wanka yai suka shirya Cikin qananun kaya dukkaninsu suka fito a balcony din daya hada dakunansu suka zauna aka kawo musu lafiyayyan breakfast sukaci Ameenatou na jikin Jamaal din kwance sbd har Lokacin rigima take masa na bazata zaunaba sbd Babbah.

Dariya siddeeq kawai yayi mata dan yasan babbah din nacan Kila ya kusa cizon duwawunsa sbd fitina.

Suna gama breakfast din sallah suka koma sukai daga gurin sallan ne Babu wanda y sake fitowa.

A daidai wannan lokacin siddeeq ya janyo matarsa a jikinsa sbd qamshinta ya Hanasa zaman lafiya hakurinsa ya qare ga wata irin shiriyar datake masa wadda take kashesa musamman Wani kyau da hasken data qara fatarta na daukan Idanuwansa.

Jikinta ya mannota Yana shaqar qamshinta tareda lumshe Idanuwansa Yana ambatar sunanta Cikin Wani Mayen sautin namijin da baitaba sanin kowacce mace ba.

Fuskanta ya kama Yana kallan dogon hancinta zuwa lips dinta dayake da Dan duhu kadan me kyau.

Itama dago fuskarta tayi tai masa kallo daya zuciyarta na bugawa da sauri ta sunkuyar Kai ya tarota tana dago fuskan ya hade fuskansu Yana goga hancinsa da nasa Yana sake shaqar qamshinta kafin ya Dora lips dinsa akan nata ahankali Yana zagayeta da hannuwansa zuwa jikinsa da kyau sukai wata irin mannuwar data sakasa zira harshensa Cikin bakinta Yana Bude bakinta ya harshen tukuna ya fara mata wata lafiyayyan kiss Yana sauke numfashi masu nauyi da dumin gaske a fuskanta Yana qamwameta jikinsa.

Yanda yake kissing dinta yanajin abubuwan da Bai taba ji ba ya sakasa rikicewa gabaki daya Yana dauketa cak gaba dayanta kaman Wani babyn roba ya rufi gado da ita Yana binta da Wasu zafafan Kisses da shafa tareda rabata da kayan jikinta Yana Neman zaucewa Da abinda yake ji.

Zazzafan abubuwan dayake bin jikinta masu rikitarwa dasu ya saka jikinta fara rawa tana qanqamesa Dan Neman ceto sbd karfi ne take Gani asalinsa Yana Neman nuna mata wanda take Jin kaman bazata iya dauka ba Amma Kwata kwata ba alaman zata samu kubutar ko ceton sbd yanda ya fara kokarin maidata macensa Cikin samun yanda yakeso.


Maidata cikakkiyar macensa yayi Cikin karfin dayafi karfinta sbd matashi ne dayake Cikin cikakkiyar karfi da lafiyarsa Dan haka tayi matiqar Jin jikin kaman Wadda yau take fara haduwa da namiji sbd daqyar take iya daga hannunta ma bare qafafunta Dan haka da kansa dole ya koma aikin tarairayanta sedai taji jikinda zazzafan zazzabin wahala ya rufeta take Dan haka tana jikinsa har dare yayi dole aka Nemo likitan daya dubata karshe dai haka suka kwana da Dan sauki sauki.

Koda gari ya waye ta Dan warware Dan haka kasa riqe kansa yayi ya sake sakancewa da ita wanna Karan tafi gurxuwa a hannunsa Amma hakanan ta daure sbd dole ta Saba da hakan ta lura sbd Abdulra'uf kwata kwata Basu Wani zauna sosaiba Kuma ba mabuqaci bane gashi ya girmeta sosai sosai sabanin siddeeq din dayake kan lokacinda da karfinsa haka shi matashi ne akan Abdulra'uf din.


A bangaren su Jamaal kuwa Babu abinda ya faru a tsakaninsu sbd ganin yanajin jikinta Saida sukai kwana biyu ta warware sosai harta koma itace me jinyar Ashley da kwana biyi yake Jin jiki harta warware tafara sabawa tana sakar masa jikin yanda yakeso.

Ranar da suka cika sati daya a garin a ranar itama nata gogan ya waiwayo cikeda tsananin kewanta datai masa illa.

Zaunar da ita yayi akan mirror bayan ta fito wanka daure da towel Shima towel dinne a jikinsa iya qugunsa ya zare towel dinta daga sama Ya zubawa qaramin Cikinta fararen Idanuwansa da suka sauya yana dagosu zuwa kirjinta daya sakasa numfashinsa kusan daukewa daga kirjinta ya Kai fuskansa a Cikin wuyanta yafara lasarta ahankali zuwa samanta ya Kalli lips dinta dayayi missing ya lasa tareda lumshe Idanuwansa Yana Jan Wani irin Mayen numfashi me dumi kafin ya lashi fatar wuyanta Suna sauke numfashi me sanyi a tare shida ita.
#MAMUH.*_AMEENATOUH_*
by
Mamuhgee


150
Hannuwanta masu sanyin wanka ta Saka tareda zagoyo wuyansa tana sake sauke Wani malalacin numfashin daya saukan masa a fatar wuyansa ya Saka kansa Cikin wuyanta Yana lashe bakinsa daya Bushe take sbd dumin jikinta daya qamar masa da ruwan jiki.

Harshensa ya Saka Cikin kunnenta yayi mata Wani irin sanyayyan lasar data sakata saukar da tafin hannunta a tsakiyar bayansa tana Bude Idanuwanta da suka Bude daqyar tana sake mannuwa da kirjinsa da Babu Riga take ya Bude Baki daqyar ya ambaci sunanta Cikin Wani Mayen sauti Yana gangaro da fuskansa zuwa kirjinta.

Bakinta ya sake hadewa da nasa itace tafara kissing dinsa tana zagayo qugunsa da hannuwanta duka biyu da saukansu kan fatar jikinsa kadai kunce kansa yakeyi.

Kissing din juna sukeyi kaman zai mayar da ita cikinsa itama kaman zata Bude masa zuciyarta yaga illan da sonsa yayiwa zuciyarta.

Laushi da qamshin dayake tashi a fatar jikinta ya Saka hancinsa Yana Jan qamshin kaman Yana Jan cocaine sbd yanda Yana Jan numfashin a fatar jikinta Yana bin jikinta da hannunsa daya Yana shafarta kaman Wanda bayason komai ya tabata kafin ya Saka dayar hannunsa ya kamo fuskanta ya sake hadewa da tasa ya Dora bakinsa ahankali Yana sake kama bakinta Yana mata Wani tsotsan datake jinsa har Cikin kanta ta kame towel dinsa da qarfi sbd faduwan da zaiyi daga qugunsa.

Hakan datai ya Saka jajayen Idanuwansa budewa ahankali ya Kalli a galabaice Yana zagaya hannuwansa a kirjinta sbd saukan hannunta riqe towel din mararsa tayiwa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login