Showing 21001 words to 24000 words out of 197960 words
ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣4️⃣
4️⃣
1️⃣ 1️⃣4️⃣
Wani top dinta na Dorothy perkins white and sky blue ne shima long sleeve tazaro
daga hanger tasaka, rigan yadan saukar mata dan yarufe mata bombom, wani long
fashion necklace tasaka daya saukar mata kan rigan, sanan tadau veil dinta white
zata yafa da sauri Mummy tace "no kiyi wanan hadadden daurin nan dakika iya"
murmushi tayi harda dan gudunta takoma gaban madubi ta zauna ta shiga daurin, tsaf
tai daurin dayadan bada v shape ta gaban goshinta ya mugun mata kyau, wani takalmi
mara tsini sosai Mummy ta dauko mata white karba tayi tace "laaaa Mummy na ya akayi
kikasan shi zan sa" dariya Mummy tayi tace "I know your dressing humor" murmushi
tayi ta shiga saka takalmin Mummy sai kallonta take harta gama ta mike tsaye Mummy
tabita da kallo ba karamin kyau tayiba kaman wata celebrity, ita kanta jikin Rahima
na mugun burgeta batada wanan girman jikin, she looks small, batada wani tsayin
kirki bata da kiban kirki but her organs are so full, bumpy and super package,
tanada hips da boobs bana wasaba gatada yar karaman kafa, ga karamin jiki, irin
matayen nanne da ake kirada too perfect yan charass chass, wayarta ne yay ringing
hakan yasa Mummy tadauko wayan dake kan gado tana kallon screen din tace "gashinan
ya iso, yi sauri feffesa turarukan ki" fesa turare ta shigayi masu bala'in kamshi
sanan ta karbi wayan daga hannunta ta sa akunne. Cikin wani murya mai dadi Chris
yace "Hi Beautiful, am outside" ayangance tadan murguda baki tareda juya ido tace
"okay am coming" baki Mummy takama tace "Autaaaa" fashewa da dariya tayi tafada
jikin Mummy, Mummy tace "kinga shida tamiki agidan nan dudda yau Abban ki baya gari
amma dai kidawo da wuri kinji, muje narakaki nima naga Chris dinan da babyna
ketamin maganan shi tun jiya" tana rikeda wayanta suka fito tareda Mummy, mayafi
Mummy tadauko afalo sanan suka fito tare su Siddiqa na falo binsu sukayi da kallo
barin Rahima dataci shegen gayu kaman zata gasan kyau tana balla musu harara, har
wajen Gate Mummy tarakata da hannu tanuna ma Mummy motar Chris dake pake a gab da
gate dinsu karasawa sukayi ganinta tareda wata yasa Chris yabude mota yafito yaci
gayu na bala'i dan gemunshi da ajiyan tagani bakine yau taga yakoma dark blue yama
gemun tiri kalan sneakers din kafarshi yasa wani crazy wando daya babbarke gawata
shegen sarkan Cross awuyan shi yayi askin nan dakalin shaidan yana dan tauna cingum
yana murmushi, hannu yamikama Mummy yace "watsupp Mummy, afternoon" gyadamai kai
Mummy tayi ta rungume hannunta akirji kaman mai shirin salla tace "sannu Chris
birthday boy, see my daughter, you guys should have maddd fun okay, but bring her
back before 6" wani irin dariya Chris yayi harda dan juyawa ya kalli Rahima daketa
kallonshi yace "your Mummy is a sabi woman, alright Mum we will have fun Chris
promise you that" kashemai ido Mummy tayi batare da Rahima ta luraba dan kallon
Chriss take, murmushi yayi ya kalli Rahima yace "let's go beautiful muje nabude
miki ki shiga" gaba ta shiga yana biyeda ita hakan yabashi daman juyowa shima ya
kashema Mummy ido tareda lashe lips dinshi, saida yasata ciki sanan ya zagayo yana
dagama Mummy hannu ya shiga ciki ya kunna motar yaja duk sunama Mummy bye, ajiyan
zuciya Mummy ta sauke sanan tajuya takoma cikin gida da Siddiqa taci karo awurin
Gate idanunta sunyi jaaa sosai tsabagen fushi, babu ko alamun tsoro tace "wlh Mummy
saina fadama Abba duk abinda kikeyi, keke bata Rahima bakowa ba, yanzu Mummy ba
abin Rahima takawo miki katon arne, arnen ma wanan dan iska ne amatsayin saurayi ki
fatattake shiba shine zaki barsu yafita kinsan inda zai kaita? Mummy mufa matane,
Rahima mace ce, very fragile ma kuwa, batada hankali wat if yamata wani abu? Wat if
yay raping nata? Me zaki cema Abba eh? Mummy! " takirata da karfi looking so pain,
wani banzan kallo Mummy tamata tace "ki rubuta ki ijiye duk randa zaki gayama baban
ku wlh wlh aranan kika fita daga sahun y'ay'ana na cikina saidai kije kinemo wata
uwar" tai tsaki tawuce tabar wajen.
Sundanyi nisa a hanya yajuyo ya kalleta kaman yanda itama ta kallai yace "beautiful
you look very pretty today, I love every bit of this dressing" wani irin juyamai
idanu tayi tace "thank you kaima kai kyau no banda wanan blue beard din" murmushi
yayi yacigaba da tuki sai danne dannen waya takeyi kusan tafiyan minti arba'in
sukayi suka kai wani gida dake nan kan titin kaduna express road za'ai kwana adan
shiga dajin but ko tafiyan minti uku bazakayi da shigaba zakaga tafkeken gida,
gidane mai white gate, parking yayi akofar gidan yabude mota yafito sanan ya zagayo
ta side dinta yabude mata kofan, fitowa tayi ta tsaya tana kallon ko ina, hannunshi
yamika zai rike nata da sauri ta janye tace "ni karka rikeni" dan juya ido yayi
sanan ya rufe motar yakarasa gaban Gate din bude Gate din yay ya shiga ciki tana
biye dashi, babban tsakar gida ne da aka gyara ga kayan dj duk anyi setting up ga
balloons ga kujerun da aka jera dayawa na baki, turo baki tayi dan yasoma dama zama
jikinta yin hakan tace "ina mutanen to?" murmushi yayi yace "just few of my friends
are inside with their babes chilling you know, the dj sun tafi cikin gari dauko
some stuff, the main party zai fara dan anjima insun dawo let's go" binshi tayi
ciki tana kallon ko ina har zuwa dan flat daya kachal dayake big compound din tun
kafin su shiga sukejin warin wiwi, bude kofan yayi ya shiga yana mata alamun ta
shigo itama shiga tayi wasu mazane guda uku tareda yan matan su dasukaci uban
attachment suna smoking weed ga shisha pot agabansu dawasu kwalaban abubuwa,
yatsine fuska Rahima tayi ta juya zata fita da sauri yakamo hannunta yace "No
beautiful don't go, I promise you will have fun today, beside we we are not sitting
here am taking u inside" yay maganan yana janta ahankali zuwa ciki batare daya
kalli abokan ba suma suka share shi basu cemai komi ba, wani daki yabude dakin gado
ne da kujera a gyare tsaf ga TV dake aiki, zaunar da ita yayi kan kujera yace "sit
here, bari naje na kawo mana abubuwan mu let's have fun, don't worry I will take
care of you kinji beautiful, now smile for you" dan murmushi tayi ganin duk yanda
yabi yadamu sabida yaga ta daure fuska, tashi yayi yafita zuwa mota, wani babban
basket yadauko dake dauke da shisha pot guda uku dawasu kwalabai ya shigo gidan,
yay dakin datake, aijiyewa yayi a gabanta sanan ya maida kofan yarufe yadawo kusada
ita ya zauna ya fito da shisha pot daya ya daura akan table din dake gaban kujeran
dasuke kai yace "do you do shisha Beautiful" girgixa mai kai tayi hakan yasa yay
dan dariya yace "what! kinyi missing, Shisha tsabagen dadinshi jizakiyi kaman
kimutu barinma yanda na zuba harizona aciki hulala baby, yay maganan yana ciro wasu
kwalabe guda biyu suma yadaura agabansu yace "this are mixture of codeine and a lil
bit of crack, crack din just half teaspoon da kyar my guy yabarmin shi 50k"
kallonshi tayi tace "menene crack din?" cikin gurbataccen hausan shi yace "Yayan
Cocaine ne Crack, Cocaine elder brother kenan Beautiful in kinsha crack inspiration
ne kawai zaita zuwan miki baby, wani irin dadi da murna zakiji, feeling kaman ke
kadaine aduniyan nan, bakida matsala ko daya, have a sip a feel it" yamika mata
kwalban daya bude karba tayi tana kallon bakinshi kafin ahankali ta kurba, lashe
baki tayi tadanyi murmushi tace "laaaa dadi kuwan" murmushi yayi yace "yes da
madara madara acrack din sanan ga codeine saisa kikaji yay dadi but don't take much
this is your first time" sake kurba tayi, zata sake maidawa baki yace "wowowo is
okay, gwara kima shisha wanan shan, this is big for you dan crack can kill you wlh,
oya let's see how many kalan buso hayaki kika iya let's play a game" yay magana
yana bata mouthpiece din shishan, shima ya rike nashi mouthpiece din, yace "let's
do it in one, two, annndddd three" atare suka zuko shishan kafin su janye daga
baki, shiya fara mata alamu ta kalleshi hakan yasa ta kallai yawani irin huro
hayakin daga hancin shi in style din circle circle, ware ido tayi kafin ta huro
nata hayakin ta baki yay wani irin saman dakin kaman an bude teargas tafi ya shiga
mata yace "yayyy beautiful u are really smart, ya kikaji shishan strawberry flavour
ne yahadu ko" murmushi tayi bamata kulashi ba tsabagen yanda shishan yamata dadi
takara kaiwa bakinta, murmushi yayi ya dauko kara daya na weed yaciro lighter daga
aljihun shi ya kyasta sanan ya maida lighter yakai weed din bakinshi ya zuka hakan
yasa ta kallai tana huro hayakin shishan, karan weed din yamika mata yace "zaki
sha?" hararan shi tayi tace "give me a new one" dauko wani yayi ya kunna mata
yabata karba tayi tashaka ta fuzar sanan tasha shishan tana murmushi today is just
the best day of her life, inda ace su Ya Siddiqa sundan dadin abin nan da saisun
saye duka weed da codeine din duniya gaba daya, lumshe ido tayi ta wani irin
jingina da bango bacci nawani neman kwasheta dan abubuwan sun soma bugar da ita tun
tana bashi amsar maganan shi harta zo bamataji da kyau, zata karakai dan gutsuren
weed din bakinta Chris ya karba da sauri da mouthpiece din shishan ya ijiye su kan
table yace "hey beautiful, you have had enough, don't want you to pass out is okay"
dan turo baki tayi cikeda rashin jin dadi murya chan kasa da bata fita sosai, very
slow tace "give me the shisha" hannunshi yasa ya shafa soft kumatunta yana kallon
yanda take lumlumshe ido murya chan kasa cikeda sonta yace "you are the first
Muslim girl I've ever loved in my life my god u are so beautiful, so pretty" dan
bude ido tayi kadan ta hararai kafin tasa hannu ta kabar da hannunshi dake kan
kumatun ta, cikin magagin bacci da maye tace "stop touching me" dan kara matsowa
kusada ita sosai yayi yanajin tashin kida alamun mutane sun fara zuwa kenan dayake
ansan yana tareda babe saisa ba'a zo an tadashi ba, matsowa kusada ita sosai yayi
ya manna ma kumatun ta kiss ahankali yace "baby stand up mu kwanta akan gado, your
Mum said we should have fun so let's have fun" yay maganan yana kokarin daga ta
tureshi tayi batare data bude idoba tace "leave me alone" ganin tanada gardama and
she is a lil bit stubborn yasa yawani irin fizgota jikinshi, da sauri ta bude
idanunta dasukai jajir tana kokarin tureshi amma yaki barinta wani irin ihu ta
kurma amma ko kadan ba'a jinta sabida karan kidan dake tashi agidan, kama fuskarta
yayi tana kokarin kwancewa ya manna mata kiss abaki ya shiga laluban boobs dinta da
tuntuni suke idanunshi baida burin dayawuce yaga yataba........
Wuraren four ya shigo Abuja hakan yasa yakara gudu sabida yakamata yay attending
meeting dinan is his first meeting as lieutenant, kuma meeting ne da harda Chief of
staff din Nigeria akan how to ensure security a Nigeria, yakai ta wuraren express
road din Abuja wayarshi ya shiga kara, kallon wayan yayi while driving ganin
Marshal barobaro kan screen yasa yarage gudun motarshi yagangara gefen hanya yay
parking tareda daukar wayar yay answering call din tareda kamewa yace "Sir!" daga
tachan bangaren Marshal yace "Lieutenant that meeting is not going to hold, am in
the airport going out of country right now, until I get back" anatse yace "I wish
you journey mercy sir" "thank you Lieutenant" ya katse wayan, ajiyan zuciya ya
sauke tareda sauke ajiyan zuciya Allah nasonshi sosai dudda ya iso Abuja inda ace
akwai meeting din babu yanda zaiyi yakai Barrack batare dayay latti ba, yin latti
kuma is considered as unethical aspect of his profession, wani mahaukacin sauti
daya daki dodon kunnenshi yasa yabude ido da sauri motace dake dauke da saurayi
guda daya sai yan mata biyu akai dasuka sha attachment suna cikin wanan motar mara
marfin sama, saurayin na driving da hannu daya yana shan shisha da hannu daya, bin
motar yay da kallo hartai dan gaba kadan sanan tawani sha kwana, shi mutum ne
dazaran mind dinshi yabashi yay abu yake, hakanan suna wucewa yaji kawai yanaso
yabisu, tada motar yayi yakarasa har daidai inda yaga sunyi kwana ya kalli layin
motoci yagani pake a wurin daban daban hakan yasa yay kwana ya shiga layin tayoyin
motarashi sai taka kwalban su tutolyin yake, kashe motar yayi bayan yay parking
abayan wata mota camry dayagani awurin yanajin tashin kida ga samari cike a awajen
wasu kan saman mota suna zukan taba, wasu kuma na shan shisha ga mata gefensu, wasu
rike da kwallaben giyoyi, ga ihu dayaji yana tashi tako ina, kashe motar yayi yana
kallon yaran yace "why are all this Indomie generation so stubborn? Me sukeji a
shaye shaye bayan clearly yana rubuce ajikin taba and other stuff cewa shaye shaye
na kisa da wuri? Why are children taking what is harmful to their health" dan tsaki
yaja yadau wayarshi ya shiga turama number dayay saving da NDLEA sako.
_"am at kaduna-kano express road, some bunch of gang are partying with loud music
on and using hard substances and other illicit drugs which according to
constitutional law of Nigeria clearly state that they're illegal and as such anyone
caught on such act must go for six month rehab, you need to invade into this
premises and investigate properly with immediate effect, let's all come together
and make Nigeria great again"_.
*Lieutenant Sameer Simran Sameer*
Ko minti daya baiyi da tura sakon ba sukayo reply "stay there lieutenant, we are on
our way", gyara zama yayi yana kallonsu dudda su hankalin su bayama kanshi shaye
shayensu kawai suke suna rawa suna wasa da yan matansu dabasu da banbanci da
karuwai suna turenci.
[6/3, 9:41 AM] Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣5️⃣
5️⃣
1️⃣ 1️⃣5️⃣
Kunna motar yayi yaja yana tafiya ahankali yazo yawuce su ko lura basuyi dashi ba
yay gaba da gidan yana hango asalin mutanen cikin gidan dake main rawan dan anbude
Gate, rawa kawai suke na hauka definition of real clubbing suke yi abunsu, ga
drinks tako ina sunasha, wata mace dan wandon datasaka mai kama da pant ne ta
zameshi kasa zuwa wurin gwuiwa ta shiga rawa da bare duwaiwai ta hakan yasa mazan
sukayi ihu suka taru akanta suna zuba mata kudi suna shasshafa ass din suna ihu
suna DJ DJ give us shake up your bombom, duksun rude, ganin haka wata tafito itama
da nonuwanta waje ta hanyar tuge bra ta yar akasa dan attention din yakoma kanta da
mugun sauri Sameer ya dauke kai yace "subhanallah!" txt message daya shigo wayanshi
ne ya kalla _we are close Lieutenant at kaduna kano express road already_
dan gaba yayi sanan yay reverse yasake wucewa ta kofar gidan yafita daga layin
yafito hanya ta yanda dazaran sunzo zasu ganshi ya kashe motar ya saukar da tinted
glass din motarshi kasa yana kallon hanya, ko minti biyu baiyiba ya hangosu sun
taho motoci biyune na gaban golf ne da maza kusan takwas ke ciki mutum uku a gaba
hudu a baya suna fanfala uban gudu kaman motar ambulance, sai dayan vehicle dinkuma
nakama mutane ne, horn ya danna musu sau daya hakan yasa suka gane suka karyo kwana
suka shiga layin da gudu shima ya kunna motar ya shiga, ta baki bakin layin sukai
parking dan basuso su gudu, kashe motar yayi yabude yafito kaman yanda suma suka
fito suna sanye da normal kayan gida sai bullet proof jacket maroon color da aka
rubuta NDLEA ajiki, musabaha sukai da Sameer kafin yace "musu let's go, no shooting
no maltreatment, just catching them dat is all what we are up for" atare dukansu
sukace "yes Lieutenant" wani mugun respect suke bashi dan Sameer yayine kawai
arayuwa, sukai wajen da gudun su, wata yarinya dake kiss da saurayin ta agaban gate
dinne idanunta a lumshe kaman ance ta bude ido tabude ta hango maza da soja na
dumfaro su da sauri, fizge bakinta tayi tawani irin kurma uban ihu. "policeeee,
everybody runnn!" dudda dukansu are drunk kalmar police kalma ce da duk wani dan
shaye shaye is so caution of, sunan kaman kararrawa yake in the mind so it always
ring and alarm to their ears, kaman an zubamusu wani irin dawowa hankalin su,
firgigit idanunsu ya washe diddirkowa sukai daga motan sukahau gudu wasu suka yanka
dajin wajen yayinda yan NDLEA din suka chapke na chapkewa suna dannesu suna kulle
musu hannu da disposable plastic handcuff, some na dagasu suna kaisu mota suna rufe
su aciki su dawo su kwashi wasu, all this while masu rayen cikin gidan bamasu
saniba, cikin gidan Sameer yashiga wasu yan NDLEA guda hudu biye dashi, ihu gidan
ya dauka kowa gudu yake, Djs dinma sukabar kayan kidan sukai tatayi, wasu sun rasa
inda zamasuyi hakan yabasu ikon kamasu, wasu are running to the fence jumping suna
shiga dajin baya suna guduwa, karasawa Sameer yayi yasa hannu ya cisge wayoyin
kidan hakan yasa gidan yay tsit.....
Ihun da Chris yaji tako ina da kuka wanda matayen da aka kama keyi yasa yasaki
Rahima daya danne ta suna kaukawa dadan ragowan karfin daya rage mata yatashi da
sauri dagakan jikinta jin ihu da sahun gudu ga music da kida dake tashi tun dazu
shima yay shiru kaman an kashe, labulen window yadan kama ya yaye kadan ya leka
wani irin dallo idanu waje yayi hango abokanenshi maza da mata su kusan 15 da aka
kamasu an daure musu hannu da disposable plastic handcuff ansasu kneeling down
agaban gate ana fitar dasu daga gidan one by one, wasu yan NDLEA guda biyu kuma
tsare dasu gudun karsu gudu, dawani irin mugun sauri yasaki labule window jikinshi
har rawa yake ya kalli Rahima dake kwance yanda ya barta duk riganta ya chukwuikuye
idanunta a lumshe tasaki baki abude tana bacci, hannunta yakama yadaga ta zaune
yace "Beautiful stand up let's run" wani irin luuu