Showing 9001 words to 12000 words out of 197960 words

Chapter 4 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15008

abinda kikeso no matter yanda nikeji haka zan hakura nayi withdrawing
and release outside ni nigaji, I want to enjoy sex, your husband is good in bed why
won't u have fun? Kuma children are blessing ko yara dari zaki haifamin inaso inada
aiki da in sha Allah zan iya ciyar dasu, tonight zamu fara kinji" kaman zatai kuka
ta kalli fuskanshi tace "agidan Ummi?" gira daya ya daga mata cikeda iskanci irin
eh and so wat dinan, zatai magana sukaji an kira sunan Yayan su.
"Maj. Gen Sameer Simran Sameer, Maj. Gen Sameer Simran Sameer can we have you on
the stage please?" tafi aka shiga yi, Mu'az harda buga table yana rawa yana ihu
kallon Ummi dake gefenshi yayi yanda take tafi tana kallonshi, cike da farin ciki
tace "tashi kaje Son" Nuru yace "yayan mu tashi kaje" ganin yaki tashi yasa Ummi
tadafashi tace "tashi mana Son kaje ana kiran sunan ka sojana" ahankali yatashi
daga kan kujeran tareda dan gyara riganshi wani irin ihu aka dauka a hall din ana
tafi barinma yan uwanshi, tafiya yafara sojojin na saramai suna kamewa haryahau kan
stage din sanan ya sarama Marshal dinsu kafin yay wani irin tsayuwa ya kame kaman
zai hadiye numfashi irin yanda sojoji keyi dinan, cikin harshen turenci Marshal
yace "Maj. Gen Sameer Simran Sameer has been promoted from Major General to
Lieutenant General" wani irin ihu Hall din yadauka su Ummi da yan uwanshi suka
tashi daga kan kujerun su suna tafi Nabila tafada jikin Ya Noor cike da murna suka
rungume juna suna hamdala.


Vertical align emblem of cross sword and baton Marshal yadauka akan tray dawani
soja yarike da aka shimfida red yafi haka akai, sai a star and Eagle duk ruwan gold
ya makalamai su on both shoulder nan wasu sojoji sukahau busa trumpet na alamun ban
girma, hawaye Ummi ta share tana murmushi she wishe his father was alive to witness
this day jibi yanda ake karrama dansu, sai hotuna ake dauka ga yan news line
awajen, an busamai sarewan na kusan minti biyar sanan aka gama, a ka'ida dama ana
gamawa sojan da aka karama girman zai tafi yakoma wajen zamanshi yazauna, anatse
cikin tafiyan shi na maza yafara tafiya zai tafi Marshall yace "not so fast
Lieutenant, one more surprise for you" tsit kakajin Hall din, Ya Muhammad yace
"Ummi kumu zauna ance akwai one more suprise" zama sukayi duk suna kallon stage din
kaman suna kallon film. Anatse Sameer yakoma kan stage din tareda sake sarama
Marshal ya kame, gyara microphone din bakinshi Marshal yayi yace "let's put our
hands together for Alhaji Muhammad Mustapha Abdallah the chairman of NDLEA in
Nigeria" Wani magidancin mutum ne sanye da bakaken suit sojoji biyu biyeda shi
abaya suka taho sai tafi akemai yahau kan stage din yazo kusada Marshal ya mikamai
hannu suka gaisa suna murmushi, Marshal yace "Muhammad Mustapha Abdallah was born
November 13, 1954 in Hong, Adamawa State, He is a Nigerian Professional Security
Officer who currently serves as the Chairman and Chief Executive Officer of
National Drug Law Enforcement Agency after he was appointed into the post by
President Muhammadu Buhari on January 11, 2016. He didn't just come here to grace
this occasion No, he came for something even bigger amma karku manta ance waka
abakin mishi tafi dadi ko" aka shiga tafi Marshal ya matsa gefe mutumin yana dariya
yahau wajen tareda gyara 🎤 din yay gyaran murya yace "bakomi yakawo ni nan ba
saidan muzo muyabama integrity, honesty dakuma jarumtar wani soja ba, da bai
discrimination ta hanyar cewa ni soja ne wanan ne aikina wanan ba aikina bane a'a
baya wanan, mutum neshi dat feels duk wata matsala data shafi kasarmu Nigeria inhar
yagamu da ita zaiyi abinda yadace batare dayajira wasu ba ko ma'aikatan kan abinba,
soja ne dat always put his country Nigeria first kafin kowani Al amari, soja ne
daya tak amma tamkar sojoji dari, soja da sabida ayyukan shi ayau Nigeria zata buga
kirji tace rate din production din kayan maye, kayan shaye shaye da yan shaye shaye
sun ragu dakusan 30%, soja ne daya tak worth sojoji miliyan, I am here to present
an honourable award of honor and recognition to non other soja than man of honor,
man of the moment, man of integrity, a man that live for his country, can we all
stand for Lieutenant General Sameer Simran Sameer!" yawani fadi sunan da karfi
wani irin ihu aka dauka a hall din su Mu'az, Muhammad, Nuru da matayenshi tsalle
suka shiga yi Ummu dai handkerchief tadaura akan idanunta tana share uncontrollably
hawayen farin ciki dasuka shiga zubo mata non stop.

Dan Murmushi Sameer yayi tareda daga hannu dan he hardly smile, ahankali yakarasa
har inda mutumin ke tsaye dawani hadadden award a hannunshi, hannu yamikamai suka
gaisa, sanan yamikamai award din suka rike atare yan media anata musu hoto sanan
Marshal ma yazo yabashi hannu yace "congratulations Lieutenant you deserve it"
cikeda girmamawa yace "thank you sir" sai bayan sun gama hoton sanan Marshal ya
karbi 🎤 din yace "hearty congratulations to you Sameer I must say, you deserve
this, you deserve it Lieutenant" ihu Hall din yadauka da tafi saida aka dan
tsagaita sanan Marshal yace "will you mind saying some few things? Come and say
something about how you feel today, bazaka bar this stage without saying anything
ba" ya matsamai aka shiga tafi sosai, takowa yayi yahau kan abin rikeda award din
ya kalli dumbanin mutane dakenan makil a hall din ana kallonshi kafin yasaukar da
idanunshi kan table din da yan uwanshi kekai yana kallon yanda bakunan su yaji
rufuwa tsabagen farin ciki, ahankali ya saukar da idanunshi kan Ummi dake kallonshi
tana share fuskarta da handkerchief tana murmushi, for the first time yasaki full
smile dinshi a cikin Hall din cikin natsassiyar muryan shi yana daga award din yace
"Ummi! This award is for you Mum" oh wow, oh wow, awwwn aka dauka a hall din ana
ihu yayinda Ummi ta fashe da kuka sosai dan abin was so emotional da sauri Nabila
da Fadila suka tashi daga kan kujerun su sukazo wurin ta suna lallashinta sukuma
mazan suna murmushi. Anatse yacigaba yace "everything that I archive in this life
is because of My Mum, My father died 25yrs ago, my Mother is an Iron woman, no she
is my super woman she train 4boys and she thought us many many great things, part
of it shine be truthfully Sameer, and everything you want to do in this life do it
wholeheartedly, because anything that is worth doing then is worth doing well, give
it your best my son" yay maganan yana kallon Ummi da Fadila ke pating shoulder
dinta, murmushi yasake yi yace "this award is for you Ummi, and I love you, alot!"
akahau tafi har Marshalsaida yamai tafi, Ummi kuma kuka, ahankali ya sauka yataho
sojoji na kamemai ana saramai tashi Ummi tayi tawani irin rungume shi, rungume ta
back yayi shima feeling calm and happy, dago kanta tayi tareda manna mai kiss a
goshi murya chan kasa tace "am proud of you Sameer" mikamata award din yayi ta
karba ahankali sai kallonsu ake ana daukansu hoto sanan suka zauna akan kujera, Ya
Muhammad yamika mai hannu tareda saramai, Nur ma saramai yayi Mu'az kam rungume shi
yayi cikeda murna yace "I love you Ya Sameer dina" kanshi Sameer ya shafa yace
"love you too Kiddo" turomai baki yayi alamun baya so yana kiranshi kiddo hararan
shi yayi, Nabila tace "congratulations Yaya Sameer" murmushi yadanyi yace "thanks
Mum Princess" Fadila itama tace "congratulations yayan mu" itama dan murmushi
yasakan mata dan baicika wasa dasu ba kuma yana mugun respecting nasu bamaya kirasu
da sunansu yace "thank you Mum Little" shafamai kai Ummi tayi hakan yasa ya kalleta
kafin ahankali ya rungumota suka cigaba da kallo program din har aka gama promoting
sojojin dama su 18 za'a karama girma bayan angama akwai after party da su 18 din
dudda Sameer baya ciki suka hada dan bai cika son hayaniya ba, yan uwansu suka
hadamawa da abokan arziki, dudda yabasu kudi but ko kadan he's not interested,
gamawa akayi tsaf sanan aka chanza wutan Hall din zuwa disco ball akai clearing
babban stage din, sai wurin abincin serve yourself ne kawai akwai farin wuta aka
fara rawa, tashi Nur yayi yamika ma Nabila hannu yace "let's go and dance baby" dan
satan kallon Ummi Nabila tayi akunyace ganin hankalin Ummi baya kansu yasa ta tashi
sukai gaba, Ya Muhammad ne shima yatashi yana daga Fadila sukai stage suma, kaman
zaiyi kuka Mu'az ya kalli Sameer yace "Ya Sameer nima naje please?" dan hararan shi
Sameer yayi kafin ya kalli agogon hannunshi shadaya da rabi yace "go but we all are
leaving by 12, so you have 30min Ummi needs to rest and sleep" murmushi Ummi tayi
she luvs it yanda komi Sameer zaiyi she is always first a lamuran shi, tafiya Mu'az
yayi da gudunshi yarage su kadai akan table din, wayarshi yaciro daga aljihu dayaji
tai vibrating sakonni ne keta shigowa Baffa yagani hakan yasa yabude sakon ya
karanta sanan ya kalli Ummi dake ta kallonshi yace "is Baffa Ummi he's
congratulating me, yace gobe shida family shi are coming over, bai dade da sauka
ba" ahankali Ummu tace "kamai Allah huta gajiya ya gaida Maman su Aisha" gyadamata
kai yayi ya shiga typing itakuma ta juyar dakanta tana kallon stage din yanda su
Muhammad da matansu ke rawa irin couple dance dinan anatse gwanin ban sha'awa,
juyoda kanta tayi ta kalli Sameer din dake shan bottle water, ahankali tace "Sameer
kalli chan" ta nunamai kan stage, ajiye ruwan yayi ya kalli inda take nunamai,
ahankali tace "basu burgeka ba? Kalli kanenka Sameer, inda ace Nabila batai barin
cikinta na farko ba da yanzu yaran Nuru biyu, jibe Muhammad dat got married last
year yanzu baby girl dinshi is 2month old, look at auta yanda yake girma yatasa
shima, he is 25 now, Sameer so kake duka kannenka suyi aure subarka kosokake saiki
tsufa tukunna zakai aure, bazakai aure ba tun da kuruciyan ka uhm Sameer....."
"excuse please!" maganan dasukaji daga kansu yasa duk suka daga kai, wata doguwan
budurwa ce tana sanye dawani red dinner gown dayamata kyau sosai, ta makala ID card
awuya daya nuna ita media personality na NTA news ne, hannu tamika ma Ummi cikin
harshen ta na turenci mai shegen dadi tana murmushi tace "congratulations Ma what
an amazing son you have here, I must say you are bless Ma'am" dan murmushi Ummi
tamata ta karbi hannun nata data miko mata tace "thank you" ahankali yarinyar ta
kalli Sameer da yaciro wayarshi yacigaba da dannawa kaman bai gantaba, cikin
harshen turenci yarinyar tace "please can I borrow your son just for few minutes,
please Ma'am, plsssssss" taja please din tana hadema Ummi hannu looking so
desperate, babu alamun wasa akan fuskanshi yace "am busy right now, can't come with
you" yanda yarinyar tai kaman zatai kuka tana kallonshi da dukkan alamu dai sunsan
juna yasa ahankali Ummi ta dafa kafadar Sameer ta gyadamai kai tace "kaje Sameer
bakasan me takeson fadama ba" karara taga rashin son hakan akan fuskarshi amma
sanin baya iya mata musu yasa ahankali yamike tsaye wani irin murmushi yarinyar
tayi tace "love you Mum thank you so so much" tabi bayan Sameer din da sauri, fita
sukayi har outside d Hall din ya tsaya agefe yace "wat?" kallon yanda mutane ke
kallonsu tayi gashi yanda yamata maganan was so embarrassing dan yadaga murya, dan
matsowa gab da shi tayi kaman zatai kuka tace "please Lieutenant, for the sake of
your Mum let's go to my car mutane sunyi yawa anan" Ummi data kiramai yasa ya bita
har inda tai parking motar tata Toyota camry bude bayan tayi ya shiga tarufo sanan
ta zagayo ta dayan side din itama ta shiga tareda rufo kofan, cikeda seriousness
dan bai tolerating nonsense yace "wat, why did you drag me here?" matsowa kusada
shi tayi sosai tareda kama hannunshi, ahankali takai hannun saitin bakinta tama
hannun kiss sanan ta kallai murmushi kwance kan fuskarta tace "congratulations on
your promotion and award, am so proud of you Sameer you deserve it" karban
hannunshi yayi daga cikin hannunta yace "thanks" yasa hannu zai bude kofan da sauri
muryan ta har rawa yake tace "please no, ka tsaya" tsayawa yayi batare daya juyo ya
kalleta ba, da sauri tawani irin fadawa bayanshi jikinta har rawa yake ta
kankameshi gam, hannunta kan chest dinshi da breast meat dinshi sunyi bulbul
tsabagen workout tafashe da kuka sosai. "Sameer please mesawai bakason aure? I love
you so much dan Allah ka aureni kaji inata jiranka am not getting younger anymore
am 28 Sameer please" hannunshi yasa yacire hannayenta dake kan kirjinshi sanan
yajuyo ko kadan babu rahama akan fuskarshi yace "this should be the last time
dazakiyi trying such thing dani Aliyya, bansan ki, you are not getting younger that
is your choice kinada masu sonki so choose one and get married, Aliyya for Godsake
don't you get it? Kokin aureni bazakiji dadina ba am not ready for anything
marriage, I don't know I can't even imagine tayaya zanyi rayuwa da nace amatsayin
matana my property please ki taimaki kanki trust me am not the right man for you"
yana fadin haka yabude motar yafita tareda dajan tsaki yarinyar nan has been
bothering him disturbing wayarshi da calls tun ranan data fara ganinshi da aka
gayyace shi NTA danyi hira dashi, baima san tayaya tasami number shiba, and shi ko
kadan batamai ba bama hakaba shi baitaba ganin macen datamai ba aduniyan nan, to
yanada ma wani lokacin matane?.
Ganin ya shigo ciki yasa ya gyara fuskarshi kar Ummi tai noticing nashi, zama
kusada ita yayi yace "Ummi mutafi am tired, bari na kirasu" baima jira me zatace ba
yatashi yakira su yataho sukuma suka taho, hannu yamikama Ummi hannunshi tarike ta
mike tsaye tana kiran sunan Allah danhar kafafun ta sunyi tsami sun fara mata ciwo
tanada matsalan kafafu sosai, Muhammad ne yace "Ummi tun yanzu zamu tafi bamu gaji
da rawan bafa" hararan shi Ummi tayi tace "inmunje gida kwa karasa, in kuma bazaku
ba Nabila da Fadila su biyoni sunbarmini jikoki agida mara kunya" waje duk sukayi
kowa ya shiga motan dayake, wuraren daya da minti ashirin suka iso gida, fitowa
sukayi, Sameer ne yafara fitowa da taimako shi Ummi tafito daga motar, ahankali
take tafiya sukai flat dinta Mu'az biyeda su har zuwa dakinta zaunar da ita yay kan
gado sanan yace "gud night Ummi" yajuya zai fita da sauri Mu'az dake tareda su yace
"Ya Sameer please nazo mu kwana tare? Ni nagaji da dakina please yayan mu kaji"
kafin Sameer yay magana Ummi tace "kaidai kullum sabon salon iskanci kake fitowa
dashi Mu'azu, dan iskanci ne ga dakinka zakabi yayan ku nashi?" kaman zai fashe da
kuka yace "ni kidena cemin Mu'azu wlh Mu'az sunana, Ya Sameer please nazo" gyadamai
kai Sameer yayi hakan yasa Mu'az yay tsalle yace "yes ganinan zuwa Yayan mu, Yayan
mu is the best wlh Ummi" fita Sameer yayi yana mamakin yanda haryau auta yaki
hankali, he keeps behaving like a small boy yawuce flat dinshi kayanshi yacire yay
hanging a hanger sanan yawuce bathroom dan watsa ruwa, yadade a bathroom sosai
sanan yafito, Mu'az yagani kwance kan gadonshi yana baccin shi mai dadi, girgiza
kai yayi yacigaba da share kanshi da dan karamin towel din dake hannunshi yay wurin
wardrobe yaciro pyjamas sanan yazo gaban madubi mai ya shafa kafin ya shirya tsaf
cikin milk color pyjamas dinshi ya fesa turare sanan ya kashe wutan dakin yafita
daga dakin, kitchen dinshi ya shiga yabude yadauko vitamilk yabude yadawo falon ya
zauna tareda bude laptop ta shiga aiki sai wuraren 2 da rabi sanna yagama abinda
yake yakoma bedroom ya kwanta.



Kiran sallan asuban fari yatada shi wanda haka yake inhar zaiji kiran salla saiya
farka dukko irin baccin dayake, bayi ya shiga yadauro alwala sanan yafito yatada
Mu'az da da kyar yatashi yawuce bayi shikuma yafita dan tado kanenshi wanda hakan
dabi'an shi yake tunba yauba tun kafin suyi aure ma, flat hudu ne agidan, Ummi ne
mai biggest flat din sai nashi, saina Muhammad da Nuru duk in sunzo gida da matansu
duk flat dinsu suke tafiya, auta Mu'az ne kawai dakinshi ke cikin flat din Ummi.



Yakai almost 4minute yana knocking kofar flat din Nuru amma ko kadan basu jiba,
babu alamun amshi. Nuru yau yadamki Nabila flipping her kawai yake dukta yanda yaga
dama, ko Princess ta tashi dayake bata da wani rigima da kyar yake sakinta na 1
minutes yabarta tabama Princess nono idan bata gama shan nonon ba haka zai biyota
yazo ya shige yacigaba, wlh tunda suka dawo daga dinner nan abu daya suke tazaci
daya fadi mata wasa yake bata taba zatan da gaske yakeba , tana dauko Princess daga
dakin Ummi suka taho kwantar da ita tai akan gado tawuce bayi danyin wanka tana
cikin wanka Nuru ya shigo tun a wajen wankan yafara wasanni da ita kafin su fito,
bargon gadon yaja ya shimfida musu akasa ya kashe wuta yakama ta yafara ci kaman
yasami abinci, rabon daya gamsu insuna sex tunda ta haihu dan bata bari yay release
aciki shikuma inba yay haukanshi yajuye result din hauka cikiba gani yake kaman ba
sex yayiba, saisa yau yamata tawaye yanda yaga dama yake kawai da ita har tazo
tafara kuka danta gaji, jin anzo ana buga musu kofa yasa cikin kuka tace "please
kasaken kaga ana buga kofa kaje kai wanka kazo katafi masallaci nasan Yaya Sameer
ne, please baby wlh nagaji katafi" girgixa mata kai yayi yana daga kafafunta sama
in missionary way yawani shiga bugamata da sauri itama ihu tafara wash Allah baby
dan Allah kayakuri danneta yayi da karfi sanan yawani irin juyemata sperm dinshi
yana nishi kaman wanda yay dambe, fuskarta ya shafa jin ruwa yasa yay dariya yace
"tun yanzu harkin gaji, kafin nadawo daga masallaci kitashi Princess kibata abinci
ki shiryata ina dawowa zan kaita wurin Ummi today is my day, kin wahalar dani yau
more wa zanyi, saima anjima inmun koma gidanmu wlh zakisan nikika cuta kika hanani
release inside my property for a whole 10 months" yatashi yay bayi da gudu jin ana
kiran salla, murmushin kuka tayi tana bala'in son Nuru, he can fuck her brains out,
tun bata sababa hartazo in baineme tabama na kwana daya ita zata kai kanta, just
dat wani zubin inya kamata saiya karar mata da karfi duka harta fara kuka wiwi
kaman yarinya but she love making luv dinshi, baby nada very thick black manhood,
inya shiga har jinshi take a mahaifa, fitowa yayi daga bayin ya kunna wutan dakin
yana kallon face dinta, hararan shi tayi ya kyalkyace da dariya ya shirya da sauri
yafita masallaci, tashi tayi da kyar har dingishi take tafita falo fridge tabude
taciro wani goran tsumi takafa a baki tasan tunda yace zai kara yi inya dawo zai
kara gwara ta tsumu gabaki daya kafin yadawon.
[6/3, 9:40 AM] Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_* 💫


_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔


Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login