Showing 99001 words to 102000 words out of 197960 words
kuka sosai ta jijjiga Rahima tace "nice amalala" adan rude
ganin Sameer yasa Rahima tace "uhm to yakuri ni saken" karan tafiya dasukaji yasa
da sauri Luba tasake ta ta share idanunta tareda zama kan kujera ta saukar da
idanunta kasa, kaman zai fita saikuma ya waigo hada ido sukayi da Rahiman, babu
alamun wasa kan fuskarshi yanuna mata Luba data zauna tana share fuskarta har yanzu
yace "say sorry, apologise" da sauri duk suka daga kai suka kalli Sameer dasukaji
yay magana, kallon Luba tayi kaman zatai kuka tace "Ya Sameer itanefa tafara
tonona" baice mata komiba yazuba mata wani mugun kallo da sauri tadauke kai ta
kalli Luban tace "yakuri" murmushi Luba tayi akunyace ganin Sameer tace "yawuce"
dan murmushi Sameer yayi ya kalli Siddiqa ganin itace mai hankalin yace "am going
to the office zan dawo kafin kudawo" atare dukansu su ukun banda Rahima harda Luba
sukace "saika dawo Ya Sameer" gyadamusu kai yayi yawuce yafita.
61....
Dariya Siddiqa tayi ta tashi takalli Rahima tace "muje mu dauko plates muci abinci
bamuyi breakfast bafa" washe baki tayi ta ballama Luba harara sukai kitchen tareda
Siddiqa suka kwaso plate suka fito pepper soup tadeba tadawo falo tafaraci itakuma
Luba ta debo rice da stew da katon chicken tanaci, saida Rahima ta shanye pepper
soup dinta tatas sanan ta tashi tazo kaman zata wuce ta dumbuzo naman Luba ta arce
aguje tai sama aguje Luba tabita tace "wlh kibani kayana" tsaki Siddiqa tayi dan
tagaji da rabasu, Zeena uwar zigi ta daga murya tace "karki raga mata Luba ki
karairayata" kukan Rahima sukaji daga sama saiga Luba rikeda namanta tana dariya
Siddiqa ya kalleta cikin fushi tace "saina fadama Abba tunda biyema Auta kike kuna
hauka" zama tayi kaman zatai kuka tace "ita tafara ai" Siddiqa batace mata komiba
tacigaba dacin abincin ta.
Office dinshi ya shigo yana kokarin bude office dinshi da ID dinshi wani soja yazo
ya saramai yace "Sir Marshal na kiranka" fasa bude office din yayi yay office din
Marshal, shiga office din yayi tareda saramai. "Sir" yakame, murmushi Marshal yayi
yace "mekake yi a office ango?" kasa magana Sameer yayi kanenshi duk sun gama
bazashi aduniya, murmushi Marshal yayi yamikamai wani envelop yace "ga wanan gift
dina kenan sanan kabar mana office dinmu mun baka hutun kwana talatin aje asha
amarci lpy, bye bye" Marshal yafada cikeda tsokana yana kallon fuskan shi akunyace
Sameer yay dan murmushi yace "thank you Sir" gyadamai kai Marshal yayi yace "oya
bye bye nace don't keep madam waiting" juyawa da sauri Sameer yayi yafita daga
office din yasauka kasa yay wajan motarshi, wacce yagani jingine da motarshi yasa
ya daure fuska yawuce yazagaya yabude motan ya shiga da sauri tazo tawajen tarike
kofan kaman zatai kuka tace "wait Lieutenant please" tsayawa yayi batare daya
kalleta ba, ahankali tace "naji ance kai aure" key yasoka amota yace "and??" irin
tambayan nan nakidana matsala dahakanne, girgizamai kai Aliyah tayi gwanin ban
tausayi tace "came all the way here just to say congratulations, agaida madam"
gyadamata kai yayi kawai batare daya bata amsaba ya ja motar da sauri tasaki kofar
ya maida yarufe a binshi, shifa mutum ne da inbaiso baiso Aliya kuma takasa gane
hakan, gida yaje dudda Ummi bata kulashiba haka yakaraci zamanshi agidan yabar
gidan around 5, tunda yy parking yakejin hayaniya girgiza kai yayi cikeda takaici
yawuce yay ciki bude kofa yayi ahankali hakan yasa duk sukai shiru Rahima na share
hawaye, tana ganinshi ta nemi waje ta zauna gaisheshi dukansu sukayi Siddiqa tace
"zamu tafi Ya Sameer yamma tayi" murmushi yasakin mata ita kadai ne mai hankali
cikinsu yaciro kudi daga aljihunshi yamika mata kin karba tayi yamata mugun kallo
ya harareta yace "thanks for coming, muje nasa amaidaku gida" da sauri tace "a'a
wlh Bala direba yakirani yana waje wai yana jiran mu" gyadamusu kai yayi ya kalli
su Zeena dake kallonshi yadaga musu hannu yace "bye" washemai baki sukayi sukace
"bye Ya Sameer" sukai hanyar fita fashewa da kuka Rahima tayi ta tashi zata bisu
dan duk maganan nan da akeyi tana zaune ganin zata fita da dan rigan jikinta iya
guwiwa yasa Sameer yakirata bawasa. "Rahima" da sauri tajuyo, "jekidau hijab" wani
irin murmushi Siddiqa tayi aranta tace "Alhamdulillah finally Rahima ta auri wanda
zai gyara ta" juyawa tayi da gudu tai sama Sameer biyeda ita dakinta ta shiga ta
dauko hijabinta tasaka sanan ta sauka kasa da gudu tana kuka hargate tarakasu tana
musu bye bye tana kuka, Luba dariyan mugunta ta dinga mata dama dama Zeenatu ma
tadanji tausayinta koba komi akwai soyayya a tsakanin su rashin kunyanta dama kesa
suji sunajin haushinta, saida taga sun bace sanan tajuyo tadawo ciki tana kwalla
tai sama dakinta ta shiga ta kwanta, saida taji ana kiran magrib sanan ta tashi ta
shiga bayi wanka tayi tafito daure da towel ta shirya tsaf tasa wata rigan baccinta
daya tsayamata a guiwa yanada tsagu on each side, jin cikinta naciwo yasa tadau
magani tasha ta kwanta ta lumshe ido, she is bored and lonely batada waya bamatasan
wace duniya wayarta yakeba, babu abinda ke mata dadi gatanan gatanan ne, inhar tana
tareda Mummy ta ba'a tabaji tai ciwon maraba dazaran zata fara Mummy ke bata
tramadol da sauran kwayoyi ciwon yabace bat.
Lumshe ido tayi ta gyara kwanciya bacci na neman kwasheta, knocking akayi da sauri
tabude ido Sameer ne yana sanye da jallabiya fara da alamu daga masallaci yake,
tashi tayi ahankali ta zauna tana wasada yatsunta, ahankali yace "cramps din
yadena?" girgixa mai kai tayi ahankali tace "yanayi sosai, please ka kiramin Mummy
na tabani maganin datake bani ins......" kasa karasa maganan tayi ganin mugun
kallon dayamata ta saukar da kanta kasa juyawa yayi yafita hakan yasa takoma kan
gado ta kwanta takasa bacci tarasa meke mata dadi ita kadai she feels idan da zata
sami yabun nan tasha all this tsoro bakin ciki da nauyi da zuciyan ta kemata
zaitafi ta tashi gobe da farin ciki, filo tarike gam gam tana kallon kofa har
shabiyu nadare takasa bacci, ahankali ta saki filon ta tashi tabude kofa ahankali
tafito, falon duhu harya kashe wuta, da hasken dakinta takarasa har gaban dakinshi
tasa hannu tabude kofa ta shiga ciki ta mayar da kofan tarufe ta tsaya awajen
tasakin mai kuka dan tarasa yanda zatayi ita takasa bacci ita kadai, kunna bedside
lamp yayi dakin yay haske yana kwance ya lulluba da bargo babu riga ajikinshi,
kallonta yayi baice mata komiba, saukar da kanta kasa tayi tacigaba da kuka atsaye
cikin kuka tace "ni nakasa bacci, am scareddddd" wani mugun kallo yamata saikuma ya
lumshe idonshi yadaura hannunshi akan goshinshi, dan dagokai tayi ganin ya lumshe
ido yasa ta tahoda sauri tahau gadon ta tafi chan karshen gado ta kwanta, jin
alamun kwanciyan mutum yasa yabude ido yajuyo ya kalleta harta rufa da bargo tana
share hawaye, yace "ninace kizo ki kwanta, zoki fita" fashewa da kuka tayi taki
tashi, tsakin takaici yayi yasa hannu yakashe wutan dakin yarinya dukta zamemai
matsala, takai almost 15min kuka take amma mara sauti sanan tashare hawayen tass
ahankali ta matso kusadashi sosai sanan ta sauke wani ajiyan zuciya, jinta matso
kusadashi yasa yajuyo ware ido tayi atsorace tai yunkuri zata koma baya yaka
hannunta yace "mesa kikeson zuwa jikina?" girgiza mai kai tayi tace "am scared haka
nake kwana kusada Mummy" murya chan kasa har lokacin bai saki hannunta ba yace "am
I Mummy?" girgiza mai kai tayi, ahankali yace "who am I?" murya chan kasa ta kuka
tace "Yaya Sameer" ahankali yace "good you know, I'm Sameer and banson mace na
kwanciya kusada ni today is the last day, kikazo dakina da daddare gobe saikinsha
mamaki understood?" gyadamai kai tayi ahankali, hannunta yasaki yace "ki matsa"
matsawa tayi baya kadan duk sukai shiru, Rahima kaman wacce keda wata cuta takasa
bacci wuraren daya tasake matsowa ahankali gab dashi babu wani distance amma bata
bari jikinta yataba nashiba sanan ta lumshe ido tafara bacci.
Da asuba shiya fara bude ido yanda yaga yarungumota gabaki daya saida yaji tsoro
kaman wata yar jaririyanshi da sauri ya saketa yakoma baya, tashi yayi batare daya
kalleta ba yawuce yashiga bathroom wanka yayi ya shirya yawuce mosque sanin bata
salla yasa bai tadata ba saida gari yadanyi haske yadawo har lokacin bacci take,
girgiza kai yayi kawai sanin batai bacci dawuri ba ga uban kukan data dinga yi
saisa bata tashi dawuri ba, shiryawa yayi tsaf cikin sport wears yafita morning
jogging.
Around 8 na safe Mummy tafito a shirye tsaf riga da skirt tasaka na kanti sanan
tadauko wani after dress tasaka tareda saka boturan gabaki daya bazama kagane me
tasa acikiba tadauko wani milk color babban gyale ta yafa, Abba tasamu a falo da
yaran yanashan lip tea a cup bairiga ya shiryaba dan yau yanaso zaije aiki, ganin
ta shirya yasa Abba yace "wife badai gidan Sameer zaki this early morning ba" dan
kallon haushi Mummy tamai tace "saikace wata mara hankali, saloon zani kasan layi
akema matan daganan kuma zan wuce gidan babban aminiyata Bara'atu saina dauketa
mutafi gidan Rahima tare" ahankali Abba yace "ok okay tom shikenan agaidata
inkinje" bata amsashi ba tai hanyar kitchen inda yaran ke girki hannu tamika ma
Zeena tace "ke bani santana leda nan" farar leda Zeena tamika mata tana kallon
fuskan maman nata tace "Mummy wai menene ke damunki bakida lafiya ne? You look
somehow kuma idanunki sundan yi ja sun kumbura kaman wacce tasha kuka" dan taba
idanun Mummy tayi cikin wayancewa tace "kwaro ya shigan mini ido, karku rikeni da
surutu am coming" tai maganan tana bude store ta shiga ta maida kofan ta rufe,
gaban jarkan manjan su taje ta bude ta tuttula a ledan sanan ta kulle ledan tabude
handbag dinta ta jefa tafito tanama yaran dasuke binta da kallo murmushi tace "bye
gurls ayi girki mai dadi" fitowa tayi Abba baya falo da alamu yashiga ciki yaje
wanka halan, fita tayi ta shiga motar ta taja tabar gidan, tun jiya ta tambayi su
Siddiqa address din gidan, tasake tambayan Bala direba, sanan ta tambayi Abba,
hanyar gidan Sameer tadauka har kofar gidanshi tai horn soja yafito yace "good
morning Madam please who are you? Oga bai sanar damu zawanki ba" daure fuska tayi
tace "am his in-law, his wife mother, will you open the gate for me ko saina saka
ya koreka you loose you job" da sauri yakoma suka bude mata Gate din ta shiga cikin
gidan, kashe motan tayi tacire after dress din yarage daga ita sai riga da skirt
din kantin, rigan open neck ne sosai ya bayyanar da kirjinta kana gani, fitowa tayi
ta yafa mayafi da kyau sanan tadau jakanta tanabin gidan dakona shugaban kasa sai
haka da kallo tai flat din, bude kofa kai tsaye tayi ta shiga daidai lokacin Rahima
tafito daga dakin Sameer tana hamma, jin anbude kofa yasa tadan karasa wajen stairs
dan ganin waye, ganin Mummy ce taci uban gayu tarike handbag yasa tai wani irin
ihu. "Mummy na!" da sauri Mummy itama tadago kanta, dawani irin gudu da kuka sosai
Rahima ta shiga saukowa daga benen tafada jikin Mummy tasaki kuka sosai, kankameta
Mummy tayi tanaji kaman ta kasheta tsabagen tsana ta daure tace "am here, mamanki
is here cry no more, I miss you too okay Autana, stop crying yanzu kona koma" da
sauri ta hadiye kukan tadago kanta Mummy tace "ina Sameer?" ahankali tace "bayanan
yaje masallaci" da sauri Mummy tace "muje dakin ki" sama sukayi Mummy saibin ko'ina
da kallo take har zuwa dakin Rahima suka zauna akan gado, da sauri Mummy tabude
jakanta tace "nasan an cutarmin dake, gakinan dukkin rame kaman mai cutar S, you
look sad, you look lonely, kaman zan miki kuka haka nakeji Rahima na, duk kinfice
daga hayyacin ki kin lalace, nataho miki da abunki ki boye anjima da daddare kisha
kinji" wani irin washe mata baki Rahima tayi tace "I love you Mummy" ciro mata
kwalabai harda sababbi wanda bamatasan nameba Mummy tayi dan an dage paper jikin
kwalban guda biyar tayi tace "gasunan jeki boye mix mix ne, masu kyau su ake cema
DD device driver kenan, hadin presidency, almost hundred and fifty thousand kike
gani anan" da sauri Rahima ta karba tai wajen akwatinta zata boye ciki Mummy tace
"a'a sasu akarkashin gado anan zaki boye" da sauri tadawo taboye su akarkashin gado
tafito, Mummy tabita da kallo tace "ince baimiki komiba ko?" girgixa matakai tayi
tace "a'a kawai masifa yakemin Mummy" da sauri Mummy tace "ba wanan ba, ba anfada
muku a Islamiyya ana saduwa tsakanin miji da mata ba, ya sadu dake?" wani irin
kunya Rahima taji ta girgiza kai tace "a'a Mummy" washe baki Mummy tayi tace "good,
karki bari koda wasa yamiki wani abu, karki yarda kinga Sameer dinan tsoho ne babu
kalan labarin shi dabanji ba, kanjamau yakedashi karki yarda yazuba miki, zansan
yanda zan raba auren ku kidawo hannuna koda zanbar gidan babanki ne kece rayuwata
Rahima na bazan taba yarda acutarmin dakeba sai inda karfina yakare" rungume ta
Rahima tayi har wani ajiyan zuciya take saukewa ganin Mummy kusada ita tanajin wani
irin natsuwa na shiganta there's no one like mother, ahankali tace "I love you
Mummy" da sauri Mummy tace "I love you too Auta na" gyalenta tacire ta tura cikin
jakan tanama Rahima fira tana daukan manjan tasa a tsakiyan gyalen tafasa atsakiya
sanan taciro hannunta tana mata hira tace "da kyar babanki yabari nazo, nacemai
sainazo naduba gidanki abinda babu nasani dan akawo miki sanan inkara gyara miki
gidan dan baki saba aikin wahala ba" bari kiga na yafe gyalena naje naduba dakunan
kafin mijinki ya shigo, karan bude kofa da Rahima taji yasa tace "gashinan yama
dawo naji yabude dakinshi" zaro gyalen Mummy tayi dayay kacha kacha da manja tace
"subhanallah, na manta akwai manja ajakana yafashe, karba Auta je backyard ki wanke
da Omo tatas har manjan yafita inba hakaba banda gyalen dazan yafa natafi gida, yi
sauri kidau Omo" karban gyalen tayi tana kallo tace "gashi milk color" bayin ta
zata shiga da sauri Mummy tace "abayi nace ki wanke?" girgixa ma Mummy kai tayi
tace "Omo zan dauka Mummy na" dauko Omo tayi da bucket Mummy itama ta tashi tace
"bari naje nafara miki gyaran, make sure yafita" "to Mummy" tafadi tanayin hanyan
stairs itakuma Mummy tabude dakin kusada nata batare data shigaba ta tsaya tana
kallon dakin saida taga Rahima ta sauka gabaki daya sanan tai hanyar dakin da ranta
kawai yabata dakin Sameer ne from yanayin position din dakin tagane nanne master
bedroom, kaman ana hankadata takarasa bakin kofan kallon jikinta tayi sanan ta kara
jan riganta kasa danya bayyana kirjinta da kyau tawani gaggyara kafin ta tura kofan
ba sallama ta shiga" da sauri Sameer dake zaune bakin gado yana goge zufa da towel
yadago kai hannunshi daya rikeda bottle water, dagashi sai gajere wandon exercise
din daya tsayamai a gwuiwa yacire rigan sport din mai kama da singlet sabida uban
zufan dayake hadawa dan yay gudu sosai ya ijiye agefenshi kan gadon ya zauna
yanashan ruwa yana goge jikinshi da towel din, ganin Mummy tafadomai daki yasa ya
mike tsaye da sauri tareda daukan riganshi zai saka adan kunyace da sauri Mummy
dakemai wani mayen kallo tace "no no no, basaika wani maida riganka ba, sorry
nafado ba sallama, dama nazo nacema ne kadawo ba zaka iya zuwa ka gaidani ba and am
sure kaga mota na a pake a tsakar gida, kokuma uban sojojin nan daka zuba saikace
nan din gidan gwamna ne basu fadama nazoba" tai maganan tanabin flat cikinshi da
six packs dinshi dasuka pito da kallo down zuwa sexy V lines dinshi dan wandon
yadan sauka kasa kadan numfashinta na barazanan barin kirjinta, da sauri yasaka
riganshi yadan kakalo mata murmushi dan yatsaneta yanzu sabida labarin da Rahima
tabashi yace "ina kwana Mama" wani iri takeji in Sameer yakirata Mama sai taga
kaman rainin wayau ne abin babba dashi yana wani kiranta Mama wanan tuzurun, bin
jikinshi kawai take da kallo barinma muscles dinshi she is freaking loosing it dan
guy dinan bazatai karyaba Allah ya hallace shi da kyau, badadan kartai saboba
dasaitace Allah takes time in designing Sameer, he is well made, gallant kamanshi
yay kanshi, kaman tai wani tsalle tadane jikinshi takeji, batajin yau zata iya
daurewa ba dole ma tafitomai baro baro ne dan yana wani mata kaman baisan kan
harkan ba dan banzan yaro kawai, ganin yanda take bin jikinshi da kallo kaman wata
tsohuwar mayya yasa yajuya tareda jefa towel din kan bed cikin natsassan muryanshi
trying yamata kora da hali yace "lemme shower Mama, inkin fita help me shut the
door cus akwai flies" yabude bathroom dinshi ya shiga he was trying to close d door
batare dayama juyoba Mummy tawani irin fado bayin da saurinta tasa hannu ta tura
kofan bayin ta jingina da kofan tana murza key dake jikin kofan bayin tana wani
irin murmushi tana kallon Sameer din da yajuyo da sauri jin mutum yabiyo shi sanan
tazaro key bayan tagama kulle bayin tadaga key ta nunamai kafin taja riganta da
breziyanta dawani irin sauri Sameer ya kauda kai ta jefa key bayin cikin breziyanta
sanan tace "narasa gane kanka Sameer I've been giving u greenlight amma ka kasa
ganewa tunda kai sai anfito maka baro baro kakeso zan fitomaka."62....
Tai maganan tana matsowa kusadashi, dago idanunshi dasuka soma chanza kala yayi ya
kalleta wani mugun kallo, lumshe ido Mummy tayi tace "Ohh My Lordd Sameer zaka
kasheshi inka cigaba da kallona haka, is driving me f"*cking wild" tai maganan tana
wani irin kallon idanunshi kafin ta saukar da idanunta kan pink lips dinshi that
are a bit thick exactly how a man's lip should look like, cikin wani formy honey
voice tace "Sameer I've been crushing on you right from d day dana fara daura
idanuna akanka a NDLEA ranan kasa wata riga Ash color takamaka bam bam rigan mai V
neck I could see those soft hair that are laying round your huge chest, ka daura
wani black jacket asaman kayan ga black boot na sojoji akafan ka no one needs to
tell me cus I know a man like you can only be from the military, so talll, so huge
my lordddd so tall Lieut, dark thick skin that glow like a rainbow, how you walk
wayyo Allah got me crippling in your desire, I feel zan more rayuwata dakai, nasan
ninai mistake daban fadama da wuri ba inata baka greenlight gashi harka auri y'ata
saisa nace dole yau nafito maka baro baro dan musan yanda zamuyi ka rabu da Rahima
mu more rayuwanmu dan you are my chosen one kaine wanda na zaba" wani matsiyacin
kallo Sameer yamata at this point every atom da little respect dayake ganinta dashi
yazube shatata, cikin wani husky voice yanuna mata kofar bayin yace "open this door
and get the f*ck out of my house and listen" yanuna ta da yatsa yace "idan iskancin
ki ya bugoki trust me kifita daga hanyata, am not like any other guy, do your
things but stay far away from Sameer" da ace Sameer yasan yanda maganan shi kesa
Mummy dripping, wetting her panties dabai mace mata uppan ba dan is far better,
sake matsowa dab dashi tayi dan baifi tsayin finger ba tsakanin su tana kallonshi
right in the eye tace "name your price Baby,