Showing 69001 words to 72000 words out of 197960 words

Chapter 24 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15070

ta gudu, and based on my
investigation su sukai offering zasu gudu da ita, dan all nurses sunce bata magana
da kowa, Rahima was doing just fine at the rehab centre tai 3weeks receiving
appropriate care and treatment, da kaga ta gudo you should have call me koka jirani
nazo na maida ta, escape happen ka dauketa ka kaita kauye believing kauyen daka
kaita zaisa tahakura da shaye shaye Abba kasan me shaye shaye kuwa?" yay maganan
batare dawani tsoro ba dan Abba needs to here this yace "saida treatment dakuma
taimakon Allah ake iya barin shaye shaye gabaki dayanta ba kauyeba koma ina kakai
Rahima in ba'ai wasaba she will find her self crippling back to the shaye shaye
life, ba'ama mace tarbiya haka koma menene the least you could do data dawo dasaika
kaita wani rehab din tunda tagudo daga wanan bawai ka kaita chan wani kauye ba da
bata san kowaba bata saba da rayuwansu chan ba, she will feel depress, lonely and
sad and trust me this 3 things zasu iyama life dinta more harm than good" cikin
wani irin yanayi na ciwo Abba kaman zai fashe da kuka yace "ya kake so nayi eh? Ya
kakeson inyi Sameer? Rahima zata samin ciwon zuciya, Narasa yanda zanyi da Rahima
bansan lokacin data fara shaye shayeba I feel hurt Sameer, zuciyana na ciwo duk in
natuna y'ata na shaye shaye, Rahima is so addicted to drugs cus she came back
drunk, wlh da ace tanada mai sonta ba yan iskan chan su Chris ba I don't mind she
is just 20 ko yayyinta basuyi aureba da wlh na aurar da ita tuni hankalina ya
kwanta, me Rahima take son zama da rayuwanta? Dont you see me Sameer na tsufa yau
lafiya gobe ciwo, idan namutu, idan mu iyayen ta muka mutu ya rayuwanta zai
kasance?, I know my decision was tough but Rahima needs something like that zata
natsu trust me by fire by force saitai 6 month dinan ta galabaita, ta wahala tasan
cewa nan gidansu a cikin Rahama take, ka barta Sameer she will be fine muma ai mun
wahala fin haka kafin dadi yazo" dan matse baki Sameer yayi ranshi ba dadi yanada
matsalan mugun zuciya kuma baiso ya zuciya dan ihu zaihau yima Abba yana gaggayamai
magana saisa ahankali yace "to Allah yasa sanadin shiryuwanta kenan, bari naje zan
koma office" ahankali Abba yace "nagode Sameer Allah maka albarka" ahankali Sameer
yace Ameen yawuce yafita, bude kofa yayi azabure Mummy da tuntuni take jikin kofan
tana sauraron maganan su tana murmushi tajuya taji tafiya bata zaci fitowa
za'ayiba, tsayawa Sameer yayi chak yana kallon yanda Mummy tajuya da sauri tabude
kofar dakinta ta shiga ta mayar ta rufe karasa fitowa yayi yay hanyar fita su
Siddiqa har lokacin suna falo atare duk suka cemai "sai anjima Yaya Sameer"
gyadamusu kai yayi batare dayace komiba yawuce yafita ya shiga motarshi yayi
office.
*****
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo
evidence of payment to watsapp number na 07012181461, you can also send MTN card_


_Bayan kwana goma sha daya!_

Duk wanda zaiga Rahima saiya mata kuka ta rame tazaftare, crock dinta na Rehab
harya barke dudda yana sawunmata amma ya barbarke, har lokacin dan batada wani
wanda zata sa Abba baisaka mata takalma a akwati ba, cikin eleven days dinan sau
biyu kadai tai wanka tun jikinta na danko hartazo tasoma sabawa dan bata iya ruwa
ba koda suna yara in Mummy takaisu swimming pool saidai su Siddiqa suyi amma ita
batayi, kuma bata iya wanka da ruwan sanyi ba, duk in tayi wanka da ruwan sanyi sai
jikinta yamata kaikayi sosai kafin daga baya yazo yadena saisa ma ba tasake yin
wankan ba, duka yaran garin basu cemata itama bata cemusu hakama mutanen garin,
dazaran gari yawaye zatabi Maccido sutafi kiwo dan bata iya zama agidan, tunda tazo
bataci wani abinci mai suna abinci ba saidai tasha nono da Maccido ke taso mata,
saikuma in sunzo wuce irin su bishiyan mangwaro, cashew ya katso mata tasha ta
koshi, tarame sosai farinta bau yakode sai uban pink lips kaman tasha fa janbaki da
dogon hancinta dashi kadai yarage a fuskanta, ko kadan batada natsuwa saisa wani
zubin kosuna cikin yawon kiwo saidai Maccido yaga tasami gefe ta zauna tana kuka
kuka sosai her heart is craving, zataso tasha abubuwan nan kodan ya mantar da ita
bakin cikin datake ciki, shima cikeda damuwa zaizo yazauna agefenta ya lallasheta
yay yay da ita tagayamai meke sata kuka taki haka zai samu tahakura su tashi su
cigaba da kiwon, tun tana kyankyanin shan jan ruwan garin ganin kishi na neman
kasheta yasa tahakura tafarasha. Suna shiri da Maccido fiyeda misali amma duk idan
tafara maganan Wadugaga sarkin garin cemata yake subar maganan ita ba yar garin
bace bazata ganeba hakan yasa tahakura tama denamai maganan.
Yauma kaman kullum sunyi kiwo sun gaji, ga wani mahaukacin ciwon kai datakeji kaman
kanta zai rabe biyu hakan yasa ta kalli Maccido dake zaune gefenta yana bare mata
gyada dafaffiyar dayasai mata tace "zanyi wanka Maccido" dan juyowa yayi ya kalli
fuskarta chan yace "shawara gareki, kijira ni anan bari naje nasamo botiki da zani
saikiyi wankan muna komawa gida sai nabaki maganin shawara kisha kan zai dena miki
ciwo kinji" gyadamai kai tayi ahankali hawaye na cika idanunta, tashi yayi da sauri
yahau gudu yabar wajen, binshi tai da kallo taji hawaye ya zubo mata jibi yanda duk
yadamu akanta amma yan uwanta duk basa sonta mutum dayane mai sonta Mummy kuma Abba
yarabata da ita tasan inda ace Mummy tasan ankawota nan da wlh saitazo ta dauketa,
kuka ta dingayi har bacci yay awon gaba da ita awurin bishiyan.
_duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa_

Cikin bacci taji ana kiran sunanta. "Yar Binni, Yar Binni" bude idanunta da sukai
ja tayi taga Maccido ne ya ijiye wani botiki dake cikeda ruwa sai bakar leda a
hannunshi, ledan ya mika mata yace "gashi gida naje na bude akwatinki na dauko miki
wasu kaya inkinyi wanka ki chanza wanan kinji saiki saka wayan nan dana dauko miki"
yunkurowa tayi ahankali ta gyadamai kai kanta kaman zai cire, murya chan kasa tace
"nagode Maccido"

_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_



44.


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo
evidence of payment to my watsapp number 070121814621 sainai adding naki a group
din BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
_masu fitarmin da book banyafe ba_

Gydamata kai yayi yana murmushi sosai take bashi tausayi, tashi tayi ahankali tana
kallon ruwan tace "wash tsoron ruwan sanyi nake jikina zaimin kaikayi" murmushi
yayi yadaga mata ruwan yace "karki damu ina zuwa ta tarar Inna ta saka ruwan tuwo
shine najuyo miki na sirko nataho dashi kafin su ganni, muje kiga nadauko zanin
Inna zan miki kariya dashi saikiyi wankan" gyadamai kai tayi har sukai wajen daji
daji yadau zanin ya daura a tsakanin bishiyoyi biyu sanan ya ijiyemata ruwan yana
kallon yanda take lumshe ido ya ijiye mata kayan daya dauko mata dake cikin ledan
agefe yace "yi wankan kishirya ina jiranki achan" yanuna mata chan inda shanu
sukecin ciyayi sanan yawuce yatafi, binshi tayi da kallo kaman ta rungume shi
sabida yanda yakeda kirki, shiga ciki tayi ta cire kayan jikinta ahankali sanan ta
shiga wankan daba soso ba sabulu ruwan ya mugun mata dadi dan da zafi sosai tadade
tana yi sanan tagama watsa ruwan ta goge jikinta da kayan data cire sanan ta bude
ledan daya ijiyemata, rigan datagani na Manchester United ta dauka tana kallo saita
tuna ranan da suka buga basket ball agida shita saka, rigan ta janyo saitaji hade
da 3quater wandon datasaka ranan dasuka buga basket ball dinne duk Maccido yakawo
mata ahade, ahankali tajawo bra da shi kadai gareta dan ba bra cikin kayan da Abba
ya hada mata, wanan bra tunna rehab da Sameer yasayo mata dasuka mata kadan ne
tasake sawa Allah ma yasota batada body odur dayay wari saidai yamata kadan sosai,
sanan tadau Manchester rigan tasaka kafin tadau 3quater Jean din tafara sawa, ihu
dataji sosai yasa da sauri takarasa saka wandon tana kokarin jan zip din wandon ta
yaye labulen zanin daya dauramata hango wasu maza tayi su kusan goma suna dukan
Maccido dake kuka sosai yana ihun kuyakuri kuyakuri, wata sharbebiyan dorina dake
hannun kowane cikinsu Duke dukanshi dashi, dudda ciwon kan datake ji baihanata
karasa zura crock shoe dinta daya yayyage ba tafito da sauri batare datama tsaya
tasaka hulan kantaba tayo kansu tace "ku me Maccido yamuku kuke dukanshi haka ku
wasu irin bakaken mugayen mutane ne? Ku kusan goma kun taru kan dan yaro kuna kiba
kashesu kukeso kuyine?" tsayawa sukayi da dukanshi suka juyo suna kallonta hakan
yasa Maccido da bakinshi ke jini sosai yana numfashi da kyar yace "ki gudu yar
binni ke suke nema zasu kaiwa Wadugaga, ki gudu kibi gabas nanne hanyar fita daga
garin nn" wani irin kwallo da Maccido daya daga cikinsu yayi sauran sukayo kanta
suna tahowa tana komawa baya kirjinta na bugawa sosai tana kallon idanunsu dayasha
kwalli kaman na mayu, wani irin juyawa tayi ta kwasa da mugun gudu kanta kaman zai
fadi tana ihu tana waigowa baya tafada wani bishiya, wani irin buge kanta dake
masifan ciwo tayi da bishiyan kanta yay dummm ta koma baya tana layi tana dafa kan
kafin tip tafadi akasa asume, daukan ta wani kato yayi ya cincida akafada suka tafi
da ita.




Ahankali take bude idanunta dasuka mata shegen nauyi sabida maganganu datakeji
sama sama. Jijjiga wani dan roba dake hannunshi yayi da saiwa ke jiki ya kalli
mutumin dake kallonshi yace "kaga saiwan nan da najika innaba yarinyar nan tasha
wlh babu namijin dazaihau kanta bazai kokaba tsabagen zaki da dadin dazatayi saiya
kusan hauka tsabagen yanda zatai zamzam sanan ta ciko, kuma baya barin jikin mace
harsai ta haihu ta zubar da jinin haihuwa" washe baki mutumin yayi yace "Wadugaga
kana Shagalin ka aduniyan nan, ga yarinyar jajawur Wadugaga nima za'a banne na dana
bayan kagama" wani mugun kallo Wadugaga yamai yace "na lura na soma sakin maka
fuska da yawa Murtala, yarinyar nan itace keda turaka ta harnan da wata shiddan da
akace zatayi a karkarata, zoka dagamin ita nabata wanan saiwan" da sauri mutumin ya
tsugunna tareda daga Rahima da kanta ke mugun sarawa bamata iya bude idanu da kyau,
zagayowa ta bayanta Wadugaga yayi yasa hannunshi yakama hancinta tareda kafa mata
roban maganin abakinta, cikin suma suma baccin baccin datake yi taji bata iya
numfashi hakan yasa tawani irin bude baki nan ruwan maganin ya shiga cikin bakinta
tanasha tana kwalalo ido tana shuru shure kaman zata mutu tana kokarin kwace kanta
takasa basu barta ba saida ta shanye ruwan maganin tass sanan Wadugaga ya kyaleta
ya ijiye roban maganin tana uban tari tana tottifar da miyau ya shiga shafa bayanta
yace "sannu yar binni sannu kinji" saida tarin ya lafa sanan Rahima tawani juyo
cikin mugun fushi ta dauke shi da maari pau! Tace "kana haukane, wlh ka sake tabani
saina fasamaka kai, uban me nakeyi anan?" tai maganan tana kokarin tashi, abokin
Wadugaga ne yace "ke! Kinsan wakika mara kuwa?" cikeda tsiwa Rahima tace "dan iskan
tsohon banza namara kozaka ramamai ne" kallon abokin nashi Wadugaga yayi yace
"tashi katafi jeka zauna da sauran dake gadi awaje" tashi Rahima tayi ta nuna shi
da yatsa tace "ka kalleni da kyau niba Mairo bane wlh kai gigin yimin iskanci saina
salwantar da rayuwanka" tai hanyar kofa zata fita wani irin fizgota Wadugaga yayi
ya daka mata tsawa "ke" itama tsawa ta dakamai tace "kai! Kuma keke na haya makulli
na aljihun ubanka" hannu Wadugaga yasa ya wasketa da mari hakan yasa ta kurma uban
ihu tai baya zata fadi dan marin ya shigeta tai maza tarike gadonshi ta tsaya tana
shafa fuskanta tace "ka maren?" hannu Wadugaga yasa a cikin babban rigan jikinshi
yana zare mazariyan wando yace "tunda bakida kunya bazan biki ta dadi ba tube kihau
gadon nan nasanya miki tabbarriki kaman yanda nasama kowace y'a mace agarin nan,
inama fata rabo ya shiga tsakanina dake dan zazo nasami magaji daga tsatson ki"
karasa cire wandon yayi ya yar hakan yasa gaban Rahima yafadi ganin yazare
wandonshi ya jefar akasa, yasa hannu zai cire babban rigan jikinshi wani iri wawan
ihu takurma. "ihuuuuu jama'a ga dan iska nan ihu" cire babban rigan yayi ya yar
yayo kanta tsirara haihuwar uwarshi yace "ki kwana kina ihu ko lekowa dakin nan
baza'ayi ba" runtse ido tayi ta tsugunna jikinta narawa sosai tace "innalillahi wa
innailaihi raji'un Abba, Mummyyy" ko ina jikinta rawa yake wani tsoro ne ya shiga
jikinta ganin tsoho fa tsoho sosai da gemunshi fari fat tsabagen furfura dayay
tsayi yakai har kirjinshi tsaye tsirara a gabanta bakunya, dagata taji anyi cikin
wata tattausan murya yace "yar binni haaaaa haba mana tashi tsorona kikeji dadine
danifa, duk garin nan nafisu kudi ga abinci, duk wanda yay noma saiya bani rabin
abinda ya nome inba hakaba zan kwace gonan, jibidai gadon nan nawa yasai karkaran
nan, eh oya taso kihau gadon kiji da dinshi, gashi na taushi wani fatarki, inaso
nasami iri daga tsatson ki watan kila nasami magaji, duk yan yaran garin nan basu
haifamin magaji ba sai mata saisama bana karbansu, taso kizo yar binniiii" yadaga
Rahima dake kuka sosai jikinta ko ina na bari yana kokarin ya sata ajikinshi wani
irin turashi tayi sabida mugun warin dataji yanayi tahau kan gadon ta tsaya tana
kuka tace "wlh karka sake katabani dan iska kawai ubanme zakamin" da sauri yahayo
gadon tareda jawo kafarta yace "cinki zanyi yarinya mai dadi ke kinsan irin hadin
danama jikinki kuwa" ya kwantar da ita tareda hawa kanta ya danne ta yana tura
hannunshi cikin riganta trying to reach out to her boobs dukya birkice sabida
taushin fararta da dumin fatarta dayaji, ihu Rahima tayi tana kokarin tureshi
takasa harshenshi yaciro waje yadaura kan gemunta yana lashewa wani wawan ihu tayi
tana tattaba gadon, hannunta ne taji yakamo wani abu dabama tasan meba tawani
rapkamai abaya ashe allo ne hakan yasa yasaki wani malalavin kara, ta tureshi ta
tashi da sauri daga kan gadon tana komawa bayan dakin tana kallon yanda ya yatsine
fuska cikeda azaba yana shafa bayanshi yakasa mikewa abunku da tsohon daya kwana
biyu, waige waige ta shiga yi adakin tana kallon ko ina kafin idanunta su sauka kan
wata yar karaman Nokia torchlight phone dake kan saman wasu uban tulin littafai
tayi kura daga gani ba'a amfani da ita da sauri tai wajen wayan ta dauka tabude
kofan datagani awurin tafita da gudu, tashi Wadugaga yayi yadau malum malum dinshi
ya zura yafito kofan kofar tsakar gidanshi, fence Rahima data ta hango yasa tai
wurin batare data damuba ganin dan ginin baida tsawo sosai kuma na kasa ne gaduk
ramuka da zata iya sassaka kafafunta ta tattaka ta haura tai tsalle tahau kan fence
din ta dirka ihu Wadugaga yayi yakira masu gadinshi yace "kuzo kuzo tagudu ku
komota, ku kamomin ita, bansamata tabarriki ba tagudu" da gudu suka shigo dakin
suka fita ta kofan suka haura suka diddirka suka bita.
_IN kika karanta baki biyaba Allah ya isa_
07012181461 chat me up a watsapp in kinason this book


Gudu Rahima takeyi tana haki gudu da tunda take arayuwanta bata tabayin irin shi ba
tana kuka sosai tana waigawa ganin maza dayawa sun fito binta suke yasa ta kutsa
cikin daji datagani gefen hanya tana gudun famfalaki tana waige saida tai nisa
sosai taji tana neman suma yasa ta tsaya ta jingina da bishiya tana sauke ajiyan
zuciya jin sahun gudun mutane suna tahowa yasa ta waiga atsorace ganin basu
karasoba yasa ta kalli bishiyan data jingina dashi kafin ta tura wayan data dauko
aljihun bayan wandonta ta shiga hawa bishiyan tana haki da kyar ta iya ta hau tana
kurjewa tanajin ciwo hartakai chan kasa ta shige cikin ganyayyaki yanda bazasu
gantaba amma ita tana iya ganin kasa, tafashe da kuka sosai, aguje taga sunzo sun
wuce wajen suna neman ta taga sunyi nisa sosai sai bincika dajin suke sai taji
maganan su suna cewa kodai ba dajin ta shigo ba, ko takoma gidansu ne, daya daga
cikinsu ne yace mu rarrabu mu zagaye dajin inhar bamu gantaba mukara haduwa anan
sanan muyi gidansu dan Wadugaga yace lallai lallai sai an kawota yasamata tabirriki
daganan har zuwa lokacin dazata koma garin su, ku watsu munemota, watsewa sukayi
wanan yabi nan wanan yabi nan duk suna gudu, runtse idanunta tayi tai lamo jikin
bishiyan tana kuka sosai tana kiran sunan Mummy ahankali. "Mummy, Mummy come and
save me" babu inda basu duba a dajin nanba basu ganta ba har kowa yadago suka sake
haduwa awurin Rahima na ganinsu sukace mutafi gidansu da gudu duk suka kwasa suka
fita daga dajin saida taji tadenajin sahun su sanan ta sauke ajiyan zuciya, tamika
hannunta ahankali tadaura kan aljihun bayan wandonta ta zaro wayan jitayi wani kati
ko takardane yabiyo wayan hakan yasa ta zarosu tare ta kalli katin ganin sunan
Lieutenant Sameer Simran Sameer yasa ta tuna ranan dayazo gidansu dasuna buga
basketball ne yabata katin nan, ahankali ta kunna wayar dan akashe take taga akwai
chaji kafa uku, amma babu karan service ajikin wayan dudda taga akwai sim Din Mtn
ajiki, kuka tafashe dashi sosai kaman tamutu kawai tahuta takeji gwanin ban tausayi
tahau addu'a tace "Allah yasa service yadawo, please God help me kaji" sosai take
kuka haka ta zauna wajen o har gari yafara duhu gata akan akan binshiya, sake danna
wayan tayi saitaga karan service guda daya da sauri ta shiga saka number Mummy
datai saving akanta tai dialing number, amma yaki shiga hakan yasa ta fashe da kuka
tai trying number kusan sau uku yaki shiga, katin Sameer dake hannunta ta kalla
tana tuna ranan dayace mata if you feel like talking to me just call me I am a
minute away, number ta shiga sawa da sauri tai dialing takara a kunne wayar na
ringing kaman zai katse taji ya dauka cikin natsastsen muryan nan nashi yace
"Lieutenant Sameer Simran Sameer speaking" wani irin faduwa gabanta yayi kafin wani
kuka yataso mata tasakin mai kuka tama kasa magana, shiru Sameer yayi yana sauraron
yanda ake kuka dudda muryanta is breaking kaman network din babu kyau, anatse yace
"who is this?" cikin kuka Rahima tace "Yaya Sameer please help me wani tsoho is
trying to r......" wayan ya katse dip danba kudi dama yan kobo ne hakan yasa
tafashe da kuka sosai, ba'a wani jimaba wayar tahau ringing da sauri ta dauka
ahankali yace "ina jinki" cikin kuka tace "Yaya Sameer dan Allah ka kiranmin mummy
na tazo ta daukeni yanzu haka inakan bishiya anan naboye wani tsoho I think shine
Mai garin yana molesting all the children na village din shine yau yasa aka kamoni
and and he is trying to rape me" tafashe da wani mugun kuka tace "am so scared Yaya
Sameer please insun ganni zasu maidani gidanshi ne" anatse Sameer yace "Rahima"
cikin kuka tace "uhm" anatse yace "stay akan bishiyan karki sauko am coming there,
karki kashe wayan nan kibarshi a kunne am I clear?" yay maganan babu kalman wasa
ranshi ya mugun baci dan duk Abba ne yasa ta cikin wanan halin, gyadamai kai tayi
cikin kuka sosai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login