Showing 57001 words to 60000 words out of 197960 words

Chapter 20 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15037

awon gaba
da Asiya dake ta kallonshi, cikin bacci ta daura kanta ahankali kanta daura kanta
ahankali kan kafadar shi hakan yasa yajuyo ya kalleta ganin tai bacci yasa yadaga
kanta daga kafadarshi. "Asiya" yakira sunanta, ahankali tabude ido ta kallai yace
"go and sleep" murmushi tayi tana share idanunta da bayan hannu tace "Yayan mu nifa
ba bacci nakeji ba" daure fuska yayi yace "go and sleep is late already" tashi tayi
ahankali zatasa hannu tadau kayayyakin dayaci abinci dasu takai yahanata yace
"don't worry, jeki kwanta nizan kaisu kitchen dakaina" gyadamai kai tayi kaman
zatai kuka tace "gud night" gyadamata kai yayi batare dayace komiba ya jingina da
kujera yana kallon TV tunani ne fall a ranshi, yakai almost 15 minutes zaune shi
kadai afalon sanan yatashi ya kwashe su plate din yaje ya ijiye a kitchen sanan
yafito ya kashe su TV da wutan dakin yarufo musu kofa yatafi flat dinshi wanka
kawai yayi yay shafa'i da wuturi ya kwanta sai bacci.Da azuban fari yatashi wanka
yasakeyi ya shirya tsaf cikin jallabiya yawuce masallaci bayan yatada mai gadi,
around 6 ya shigo gidan ya wuce flat dinshi ya chanza kayan shi zuwa sport wears
dinshi yadau towel ya rataya awuya yafita jogging sai around 8 yadawo zufa yagama
wanke shi flat dinshi yayi yay wanka ya shirya tsaf cikin uniform dasukamai
mahaukacin kyau sai uban kamshi yakeyi yafito rike da car key dinshi da waya yay
flat din Ummi da sallama ya shiga Ummi na zaune kan kujera tana lazimi Asiya kuma
tana dinning itada mai aikinsu suna jera breakfast akan dining tana hangoshi tun
kafin ma yagaida Ummi ta taho da gudu, hannunshi takama tarike cikeda murna tace
"Yayan mu ina kwana, kasan menene?" girgixa matakai yayi yana tafiya tana biyeda
shi tace "yau nina hada breakfast namana abinci mai dadi" dan kallonta yayi yace
"kin mana jagwalgwalo dai" da sauri tace "wlh a'a na iya girki sosai fa yayan mu,
dan Allah kaci kaji, zomuje kaci" ahankali yace "ok jeki karasa abinda kikeyi, bari
na gaida Ummi am cominggyadamai kai tayi cikin wani irin murna tajuya tai dining
shikuma yawuce inda Ummi kenan zaune, akusada ita ya zauna ahankali
yace "good Morning Ummi" fatiha Ummi ta shafa ta kallai tace "morning soja na"
kafin tace "wai wat have you been up to kwanan nan ba'a ganinka sai safe, u come
back late hope everything is fine awurin aikin kako" gyadamata kai tayi yace
"everything is fine Ummi na" ahankali tace "shikenan ubangiji Allah ya taimaka,
yakare ka yakuma baka sa'a kaji" murmushi yayi cikeda jin dadi yace "Ameen" Ummi
tace "tashi muje muyi breakfast Asiya tahanani yin komi wai ita zata mana
breakfast" baice komiba suka karasa dinning din, kujera yajama Ummi zama tayi sanan
ya zauna shima yana daddanna wayanshi dayaji tai karan shigowan sako, budewa yayi
number Abba ne yaga yamai message hakan yasa yabude sakon.
_"Lieut is Maryam, wai I mean Mummy su Siddiqa ne, Alhaji condition is critical to
the extend kusan Dr shima kwana yayi agidan nan sai dazun nan yatafi yaje yayi
wanka ya shiryo yadawo, b.p shi yay high sosai, tunda safen nan daya tashi sunanka
kawai yaketa kira, please nasan mun takuramaka da yawa, amma please in kanada
chance come and see him kafin kaje wurin aiki dan bansan mezai fadama ba yaki fadi
mani, sai kazo"_
Ajiye wayan yayi kan dinning bayan yagama karanta sakon daidai Asiya takawomai
breakfast dinshi.[

[6/16, 7:58 AM] Marsy😘: Duk wacce ta karanta littafin nan batare data biyaba van
yafeba, maiso should chat me up a watsapp 07012181461 M Shakur
kai tayi tace "ni bansan kuba, gida zani wajen Mummy na, waya kawoni nan eh?" dan
dariya Nurse din tayi tace "muje kifara wanka tukunna saiki tambayi Dr waya kawoki,
tashi tashi kinga duk sun tafi" fashewa da kuka sosai Rahima tayi taki tashi hakan
yasa Nurse din tace "okay o u asked for it" fita tayi ko minti daya batayi da
fitaba tadawo dakin dawasu manya manyan mata kaman samudawa guda biyu, an gasu da
shegen kiba gasu da shegen tsawo fuskarnan babu alamun rahama ko digi aciki suna
sanye da kayan security da aka rubuta Binta ajikin daya, na dayan kuma Asabe, da
sauri suka dumfaro Rahima hakan yasa tawani yi tsalle ta dirko daga kan gadon
jikinta na rawa sosai tace "wlh zanyi, zanyi Allah kuwan" ta juya tana kokarin zage
zip din riganta takasa hakan yasa nurse din ta tayata, ahankali taja rigan kasa
yarage daga bra dai underskirt juyowa tayi ta kallesu ganin duk suna tsaye akanta
basu shirya fitaba yasa yafashe da kuka sosai ta kwance hook din bra tacire ta
ijiye batare daya juyo sun ganta ba, tadau towel din ta daura sanan ta tsugunna
taja skirt din kasa, matar tace "good, ga bathroom slippers nan saka mutafi" sakawa
tayi ahankali tana kuka mara sauti sanan matar tace "muje" tai gaba Rahima na binta
abaya sai samudawan biyu abayanta suna biye dasu har zuwa wani dankareren bathroom
mata sun cikashi suna wanka a opening wajen, wasu kuma na wanka a cikin bayin da
dan shower cloth ne aka rufe kofan, wajen wani boxes haka dasuke jere abango nurse
din takaita an saka tag din sunanta ajiki Rahima, ta tsaya tace "this is your box,
zaki samai any password da kikaga dama, anan shower cream dinki, soso, brush and
toothpaste suke, so now open it kiciro brush, da toothpaste kifarayi sanan ki dauko
soso da sabulu ki shiga bayi kiyi wanka idan kuma anan zakiyi duk zaki iya" cikin
fushi Rahima tace "Allah ya kyauta nai wanka agaban mutane" murmushi nurse din tayi
batare datace komi ba, hawaye ta share tabude box din taciro brush da toothpaste
tai wajen wash hand basin, brush tayi tass tagama sanan ta mayar tadauko soso da
gel din wankan tai wajen bayi shiga tayi ta gyara labule ta shiga wanka, dudda
bayin is very neat but kyama ya dinga bata danjun warin different sabulu da
different mutane takeyi ko minti biyu batayi cikiba tafito daure da towel takaraso
inda nurses din suke suna jiran ta mayar da sosin tayi sanan ta rufe nuser din tace
"saura password" wasu nambobi kawai ta danna nurse ba tace mata komiba tace
"mutafi" suna biye da ita suka koma ward dinsu, jakanta da Sameer yabasu jiya nurse
din tadauko, wani black bra mai kyau ta ciro ta ijiye mata akan gado, da black
singlet, sai wani black pant da cream ta ijiye, sanan tadauko new uniform dinta
baby pink ne uniform din dakeda wasu irin Zane zanen abubuwa ajiki bakake, sai
musulmai za'a basu wani dan karamin Black hijab iya kirji, but sawan in kaga damane
da hula, sai black rubber crock shoe da nurse din takawo size 37 dan tun jiya
datana bacci suka gwada mata sukaga yamata, rigan mai V neck ne daya tsaya daidai
iya cinya sai dogon wando da baida shape an saki wandon, bayan rigan akwai number
ajiki da suke amfani dashi wajen gane patient, number last two digit din hospital
number da aka bakane, sanan digit din shine number gadonka, sanan number dake jikin
riganka, suna hakanne da boye info din patient koda wani zaizo, haka akomi basa
addressing patient da suna sai number, warware rigan Rahima nurse din tayi taga 16
ajiki tace "u are number 16, dagayau sunanki 16" wani kallon ranshin kunya Rahima
tamata tace "sunnu ubana yaushe kika yankamin ragon" murmushi kawai nurse din tayi
dan sunsaba da wanan halin na patients nasu rashin kunya kuma ka'ida ne a rehab
centre din babu duka duk nurse din data daki wata patient kodakam patient dinne
tafara dukansu inhar ta mayar da martani to tarasa ajikinta, saisa awajen Binta da
Asabe ne kawai are in charge su hukunta wasu su dinma basayi dan ganinsu kadai yana
firgita patient, ajiye mata komi nurse din tayi kan gado tace "get ready number 16
kafin naje nadawo" tajuya zata wuce cikin tsananin kunan rai Rahima tace "kece dai
number 16 malama bani ba" ko juyowa Nurse din batayiba tabude kofa ta fita, Rahima
tabi sauran yan dakin da kallo dake kallonta suna shiryawa ta murguda baki tace
"bashi ko tara malamai?" taja tsaki ta finciki pant din batare data cire towel ba
ta saka pant din tana karya tag din jikin pant din dake nuna sabone, fess pant din
yamata sanan tadau wandon makarantan tana warware wa ta kalli fadin wandon fashewa
da kuka tayi cikin fushi sosai tace "angaya muku ni matsiyaciya dazansaka wanan
burgujejen wandon dakika dinga da kyallen tatan kamu? Bazan sakaba din" tajefar da
wandon kan gado tana kuka sosai.
Inkika karanta batare dakin biyaba, Allah ya isa, chat me up on WhatsApp
0701218146137.




Daukan wandon Binta tayi tamika mata babu alamun wasa tace "sakashi" hawaye ta
shiga sharewa tasaka wandon ahankali sanan ta warware towel din tadaura kan kafada
ta dauko bra din tasaka, yamata daidai amma cups din bra sun mata kadan sosai
hakadai tasaka tana tsaki almost half of her boobs sun taso waje, singlet din
tadauka tasaka hakan sai yay balancing abin sanan tadau rigan tasaka tana kuka
sosai, tazauna ta saka takalmin ta daure, daidai nurse din ta shigo tace "gud girl
saura hijabin" cikeda tsiwa tace "baza'a sakaba din" da sauri nurse din ta daga
hannu tace "maida wukan ba fada bane, dole dai kizabi daya ko hijabi ko hula, ga
bakin hulan nan dukna hado miki, yi maza ki saka muje" juyawa tayi ta harari hulan
kafin ta dauka tasaka ya bala'in yimata kyau, tai kyau sosai akayan bana wasaba,
tai yar charas yar karaman nan nata aciki, nurse din tace "gakoshi kinyi kyau oya
hada kayan tsaf ajaka muje na nuna miki wajen kayanki danke new comer ce daman
saisa muka taru akanki, hada kayan tayi tana share hawaye sanan ta tashi sukaje har
gaban dankareren wardore din wajen tanuna mata bangarenta ajiya kayan sukayi suka
juyo, nurse din ta kaita har dakin detox babu kowa adakin, wani machine datagani
mai wayoyi ajiki yasa da sauri tace "me za'amin anan wurin? Wai menekeyi anan ne?"
ganin yanda tarude tana kallon machine din yasa nurse din tace "calm down dakin
detox ne nan?" da sauri tana kwalalo manya manyan idanunta tace "detox? Mekuma
detox?" ahankali nurse din tace "let's just say wankin ciki za'a miki" tura nurse
din tayi tareda kwala ihu tace "uwar me cikina yayi da za'a wanke min, kasheni dai
zakuyi, wayyo Allah na Mummy" ta fashe da kuka sosai tana turasu zata fita amma
suka ki bata dama daidai wani Dr yafito daga wani daki yana yarfe ruwan hannunshi
da alamu bayi ya shiga yana ganinsu da hannu yamusu alamu su zaunar da ita kan
kujeran, daukanta chass Binta da Asabe sukayi suka zaunar da ita kan kujeran
machine din, nurse din tazo da sauri ta kulle hannunta da belt din jikin kujeran,
Asabe ta kulle kafafuwanta da belt dinsu datake ta shurewa tana ihu, ko motsi bata
iyayi da hannu da kafafunta hakan yasa tafashe da kuka kaman zata mutu. "wayyo
Allah na Mummy, Mummy, Mummy zasu kasheni, Abba, ya Siddiqa, na shiga uku na
lalace, innalillahi wa innailaihi raji'un" dawowa tagabanta Dr yayi yace "calm down
number 16, bakiso kar amiki?" da sauri ta gyadamai kai tana kuka sosai yace "to
okay naji amma dena kuka in kinaso na kwance ki" shiru tayi kaman ruwa ya cinye ta
yace "gud, bude bakinki to kawai na duba saiki tafi" yay maganan yana komawa
tabayanta, ahankali tabude mai bakinta tana sauke ajiyan zuciya, torch yadauka yana
haska bakin yace "gud girl yanzun nan zaki tafi, rufe idanunki akwai abinda saikin
rufe ido zan iya gani abakin ki kina rufewa zan gani kitafi".
How to subscribe
Pay 300 to my account number 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo
evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din
BIN ABINDA ZUCIYA KESO




Gyadamai kai tayi ta runtse idanunta gam, wani abu yasa yadaura akan bakinta
bakinta ya kame sanan abun ya danne harshen ta ta yanda takasa motsi da harshen in
anyway, da sauri ta bude idanun tana kokarin tai magana takasa, jikinta ko ina na
rawa takasa motsi, ahankali Dr yace "I know, I know, just calm down bazamu wuce
30min ba zamu gama kitafi kije kici abinci okay just relax" yay maganan yana daukan
wani farin pipe din roba yajonashi da machine din dake tsotso da washing toxin daga
jikin mutum sanan yashiga yakawo bakin pipe din bakinta ya shiga turawa cikin
bakinta yana kallon computer dake nuna mai inda pipe din yakai a cikin jikinta,
yanda Rahima take zaro ido jikinta nabari zaka zaci zare mata rai akeyi sai wani
irin nishi take babu halin motsi, saida yagama zura pipe din yakai har cikinta
sanan ya danna wani button a jikin kujeran kujeran yadawo gado yazamto tana kwance,
murmushi Dr dake tsaye kanta yayi yace "alright yanzu zamu fara are you ready
number 16?" wani irin kyafkyafta idanu Rahima tayi da hawaye suka shiga fitowa,
wani button Dr ya danna a jikin machine din pipe din bakinta yafara kara kaman irin
ana zuko Bobo dake gab da karewa a goranshi, wani irin lankwashewa Rahima keyi
hawaye na zuba daga idanunta, ita kadai tasan irin azaban datakeji, jitake yi kaman
ana wanke cikin cikinta da sabulu ana dauraya, combination of uncomfortable and
painful haka takeji kaman ana kasheta, almost 1hr Dr yadauka yana detoxing nata
kafin ya kashe machine din yazaro roban ahankali ya ijiye, sanan yacire abinda
yakama bakinta dashi kasama magana tayi sai ajiyan zuciya takeyi tana kuka,
hannunshi yasa ya bude daure mata hannu da kafa da akayi sanan yasa hannu yadagota
zaune tareda kwalamata Nurse kira da sauri ta shigo yace "take her to dinning tai
having breakfast dinta and make sure she takes lot of water" gyadamai kai Nurse
tayi takama hannunta tace "sauko mutafi" saukowa tayi tai luuu zata fadi da sauri
Nurse ta tareta jitake kaman ba jikinta ba, tadaiga nurse din tarike ta gam an
fitar da ita daga dakin wata nurse ta shiga da wata dakin, dinning Nurse din ta
kaita ta zaunar da ita kan kujera, jiri ma take gani hakan yasa ta kifa kanta kan
table din tana kallon mutanen dasuka cika wajen duk sun saka Uniform kaman ita
sunacin abinci wasu na soshe soshe kaman mahaukata, daga ta Nurse din tayi ta ijiye
mata wani abinci da in her life batasan sunan abincin ba, sai wasu kwayoyin
magunguna a dan karamin rober tace "oya tashi kici kisha inba hakaba jiri zaita
damunki, yi maza ci" ganin tayi kaman batajita ba yasa ta kwalama su Binta da Asabe
kira da sauri sukazo wajen wani mugun kallo Asabe tamata tace "ci abinci" ahankali
tadau spoon tafara cin abincin dataji amai ne kawai yake tasomata tanaci amma haka
suka tasata agaba ta cinye da karfi da yaji sanan suka bata magani taci zata kwanta
suka hanata danko kadan batajin dadin jikinta saida tai kusan minti goma zaune har
lokacin idanunta juyawa sukeyi sanan Nurse ta dagata tace "muje kiyi bacci" kaita
daki sukayi tahau kan gado da kyar sanan nurse ta rufa mata bargonta lumshe ido
tayi tai shiru babu wani abu na jikinta datake jinshi daidai wani irin tausayi
kawai taji tabama kanta hakan yasa ta fashe dawani mugun kuka tana shesheka ita
kadai cikin bargo, Nurse ba tace mata komiba suka wuce suka fita, haka ta dinga
kuka tarasa waya kawota wurin nan, bama tasan inane ba, tarasa ya akayi ina Mummy
tasan cewa Mummy batasan tazo nanba, gashi sun kwakule mata ciki jinta take wani
iri gabaki daya, she is so lonely, ga all matan datake gani da Uniform irin nata
duk sai ahankali, soshe soshe taga sunayi, haka tai kuka tai kuka tai kuka idanunta
sukai luhu luhu sanan bacci yay awon gaba da ita. Duk wacce takaranta batare data
biyaba, Allah ya isa.


38.



Bayan sati daya!

Sannu Sannu Abba kesamun sauki, dudda abin kanzaman mai da wuni lpy da daddare
zazzabi yarufe shi, koya kwana lpy da rana jikin ya rikice haka yake lallabawa,
tuni yakarbi sick leave awajen aiki, dan yanzu mataimakin shi shiyahau kan kujeran
chief judge din high court, yaranshi kullum suna tareda shi adaki, ko Mummy tasan
yaran sunason mahaifinsu to the extreme saisa suke bata tausayi yanda duk sukai
zuru zurun sabida rashin lpy shi, another thing data kara lura dashi shine duka
yaran basu damu da itaba ayanda suka shaku suka kuma damu da baban su basu shaku da
ita hakaba, karfa abun yazamto tana kokarin bata yar wata agarin haka tarasa
soyayyan nata lura da hakan yasa duk in suna zaune su kadai ko tare da baban su
zata shiga cikinsu taita jansu jiki tana musu hira nai dadi, tsawon one week dinan
Sadiq din Siddiqa yazo yagaida Abba yafi sau uku, while Sameer bai samu yazoba dan
washe garin ranan dayakai Rahima Rehabilitation Centre yana zuwa office aka turashi
wani assignment maiduguri dazai daukeshi 1 week.



Yau lahadi, tun safe as usual akai mata detox dinta taci kuka takoshi idanun nan
sunyi suntum suntum akasa taci breakfast dinta dan dole, saida taci dan dolenta
kullum wasu irin abinci ake bata da bata sansu ba kuma kullum sai sun tasata agaba
tai wanka ga shan magani safe, rana dare, saida tai almost 30min a dinning sanan
aka maida ta daki akace taje tai bacci, bacci tayi sai wuraren 1 ta tashi, tana
kalle kalle.



Shigowa Sameer yayi rehab Centre da motarshi, parking motar yayi a parking space
yana kallon premises din da kaman bakowa komi kal kal kafin yabude motar yafito
yana sanye dawata blue shadda dayasha aikin hannu yana baza uban kamshi kanshi ba
hula danshi gaskiya ba ma'abocin son hula bane, wayarshi yadauka yamaida kofar
motar yarufe sanan yawuce reception yana takun nan daidai, yana shiga kafin ma
yakarasa receptionist din ta gaida shi. "welcome Sir. What can we do for you sir?"
ahankali yace "I came for a visit, want to see a patient" da sauri tace "your name
sir" ahankali yace "Lieutenant Sameer Simran Sameer" da sauri ta shiga database
dinsu nan tagani sanan ta kalli security that is at the door tace "Bala take him to
visit room" sanan ta kallai tace "you will see her in a bit sir" gyadamata kai yayi
yawuce Bala yakaishi har wani daki dakenan hadadde harda TV ga kujeru biyu ga table
a tsakiyan su, ga water dispenser wayarshi yaciro yana dubawa.


Landlines din ward receptionist din takira wata nurse tadauka tace "Nurse patient
number 16 have a visitor, take her to visit room" gyadamata kai Nurse din tayi tace
"OK" tajuya tana kallon Rahima data tashi daga bacci tun dazu ta tashi zaune ta
kifa kanta jikin window tana kallon waje yanda bishiyoyi da flawan backyard din
keta kadawa sabida iskan da akeyi kaman za'ai ruwan sama, karasawa wajen gadon tayi
ta tsaya akanta tace "number 16" ko kallonta Rahima batayiba dama tasan bazata
kalleta ba dan gabaki dayansu yanzu tadena musu magana cikin patients dinsu kuwa
har yau magana baitaba hadata da wataba dudda tana ganin wata datake yawan kallonta
intaje wanka ko dinning amma ko kallon kirki basu isheta ba, ahankali tace "kizo
ana kiranki come with me" ko kallonta Rahima batayi ba bakumata da alamun tashi
hakan yasa nurse din ta kwalama Asabe kira. "Asabe, Binta" tanajin haka ta sauko
daga gadon tana balla mata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login