Showing 159001 words to 162000 words out of 197960 words
wani?" girgixa mata kai Rahima tayi tana
kuka sosai hakan yasa Ummi tace "to shikenan stop crying share hawayen ki" hannu
tasa tana share hawayen sanan ta kalli Ummi ahankali tace "bazai dawoba?" gyadamata
kai Ummi tayi tace "I promise bazai dawoba" ajiyan zuciya ta sauke cikin yar
siriruwan murya tace "tsoronshi nikeji sosai" wani irin mugun tausayinta Ummi taji
tace "ina zuwa" juyawa tayi tafita daga dakin Sameer tagani tsaye tareda Mu'az tace
"har an sallame ku dinne?" gyadamata kai Sameer kawai yayi batare dayabari sun hada
idoba Ummi tace "to shikenan, Mu'az gida zaka wuce dashi saisun warke tatas sanan
zasu koma gidansu" ahankali yace "to Ummi" sanan tawuce takoma ciki sukuma suka
wuce suka tafi gida.
[11/07, 17:35] Aishat Muhammad: 84
Bayan sati daya!
Rahima tasami sauki sosai dan wani irin kyakkyawan kulawa akeyi da ita a asibitin
nan bana wasaba, kullum Ummi na wurin ta tun safe har dare, dafarko tazaci Ummi bad
person ne amma saitaga Ummi na bala'in jida ita tana sonta, sanan kullum saita bata
wasu magunguna a yogurt tasha, dinkin da aka mata yaji sauki sosai dan yanzu in
zatai pupu da fitsari batajin zafi, batawani jin zafi a wurin ta warke fess da
magunguna ake bata da zaisa ta hade taciki fast sanan tai healing fast, Abba yazo
yadubata kusan sau uku harda su Siddiqa tazo dudda bai fadamata komi kan rabuwanshi
da Mummy ba, duk zuwan dazaiyi baitaba haduwa da Ummi ba, Sameer sau biyu kacal
yazo yadubata daganan bai karaba dan bala'in kunya take bashi agaban kannenshi ko
gaban waye ihu zata kurma inta ganshi kaman taga dodo tun yan uwansu banda Noor
basu ganeba har sunzo sun gane hakan yasa baisake lekawa asibitin ba dudda ranshi
na mugun yimai kwadayin ganinta, ga tunaninta dayake kaman bashiba, hakanan yanzu
baya wani iya baccin dare da kyau, dazaran yarufe ido sift jikinta zai dingaji
anashi yafadima Dr Ayan yacemai wai soyayya mai karfi yake mata.
Yau Sunday tun safe aka sallamesu, sosai taji dadin sallaman da aka musu danta gaji
da asibitin nan tagaji da komi ba, babu abinda ke mata dadi, shiryawa tayi cikin
wata sabuwar plain doguwan rigan atampa yellow and black da Ummi ta dinka mata,
sakawa tayi ko Ummi saida ta kalleta sabida yanda kayan suka mata shegen kyau bana
wasaba tayi haske sosai aciki, tana kokarin saka Black hijab din da Ummi tabata sai
kallon kalaba kwara daya na kanta take, ahankali Ummi tace "daga nan mu wuce saloon
amiki kitso Rahima, kanan na bukatan gyara, muje?" gyadama Ummi kai tayi dan itama
tulin gashin ya isheta wlh, batawani iya maganan kirki da Ummi hakanan taji kawai
tanajin nauyin matan sosai, knocking Mu'az yayi ya shigo Ummi tace "harka kai kayan
mota" gyadama Ummi kai yayi yana murmushi yace "eh Ummi" "madalla to kumu tafi,
saloon zaka fara kaimu ama Antyku kitso" gyadamata kai kawai yayi, Ummi ta kalli
Rahima tace "to tashi mutafi" sauka tayi dagakan gadon ahankali ta zura flat vine
slippers din da Ummi tabata sanan Ummi takama hannunta tarike tabude musu kofa suka
fita, ahankali take tafiya tanadan lum lumshe ido rabonta da waje harta manta,
reception suka fito wata Nurse dake zaune a gun ta kalli Rahima tace "cry cry
patient bye bye" hararanta Rahima tayi dan dukansu haka suke kiranta, dariya Ummi
tayi ba tace komiba, nurse din tace "ni kike harara zaki kara dawowa allura mai
zafi" dariya Ummi tayi tace "nurse Halima ki kiyayan mini yarinya fa" dariya Nurse
din tayi tace "Mummy sai kundawo Allah ya kiyaye" Ameen Ummi ta amsa suka wuce suka
fita, mota suka shiga Mu'az ya ijiyesu awani hadadden saloon, kanta Ummi tasa aka
wanke sanan tasa aka mata kitso shuku na 7 7 yan kananu masu bala'in kyau sanan
Ummi tasa aka mata lalle baki da ja, saitai kaman wata Amarya, kitson yafito da
goshinta sosai sai wuraren 4 aka gama komi Mummy tabiya sanan suka jira Mu'az da
Ummi ta aika ya karbo mata snacks sanan yadawo ta karba ta bata, dognut ne mai
filling da sauran snacks suka shiga mota tanaci ita kadai tana daddanna wayan Ummi
da Ummi tabata taita wasa dashi kota saki har suka karaso gidan, horn Mu'az yayi
aka bude musu gate suka shiga ciki, parking yayi suka fito itama tafito ahankali
hannunta rike da dognut din datake ci tai kyau kaman wata yar karaman yarinya,
hannunta Ummi tarike tace "yauwa muje ciki kihuta" shiga ciki sukayi falon babu
kowa sai yar ajikinsu dake jera abinci a dining, dakinta Ummi ta kaita tace "zauna
ki huta" zama tayi ahankali tareda cire hijabin jikinta tana lumshe ido, zama Ummi
tayi kusada ita ahankali takai hannunta ta shafa gefen fuskarta tace "Rahima"
kallonta Rahima tayi batare datai magana ba, Ummi tace "inaso ki daukeni amatsayin
mahaifiyar ki, I will take care of you, kome kikeso always tell me kinji ni
mahaifiyar kice" maganan da Ummi tamata ba karamin tabamata rai maganan yayi ba,
sun mugun tunamata da kalaman Mummy dataji tana fadima Sameer, cikin wani irin tone
tace "ni banason wata mahaifiya kuma, inada two mothers all of them hate me, kinga
kema kokin soni yau gobe zaki iya tsanana" da sauri Ummi tace "Rahima" gyadama
Mummy kai tayi da sauri tasa bayan hannunta ta share wasu hawaye masu dumi dasuka
zubomata tace "kinga Mama na tamin shegen duka, tamin karaya hudu sanan tace har
abada she's not my mother, bani ba ita, karna kara kiranta da suna Mamana she hates
me, and she has never been there for me kaman ba ita ta haifeni ba, bantaba sanin
mahaifiyar ka wacce ta tsugunna ta haifeka tana iya tsanan abinda ta haifa ba, data
barni my second Mummy took me in, she she........" takasa magana tafashe da kuka
sabida takasa yarda kunnenta daidai yajiye mata inda ba da kanta tajiba da bazata
taba yarda Mummy ce tafadi irin maganganun nan akanta ba, jawota Ummi tayi ajikinta
ta rungume kaman Rahima was looking for who to cry for ne tafashe da mugun kuka ta
kankame Ummi cikin kuka sosai tace "s....he took me in, shower me with love tabani
kome nakeso tafifitani kan yaranta, tamin komi dan to me she is my number, komi
nawa itane take sani, she is my entire life sabida she gave me motherly love
lokacin da I completely lost it, she took care of me, she gave me everything,
everything inhar that thing will make me happy and make me smile zata bani, shine
tace she hates me itama, wai bata taba sona ba, me akeyi da yaryar kishiya, ranan
da kyar sojan gidan Ya Sameer suka ceceni da suka hango wasu maza nabina da gudu
suka kamasu, ashe ita tace suzo suyi raping dina su yardani na mutu ayi sallana, am
tired Ummi kowa baya sona nagaji" tai maganan tana sakin Ummi ahankali zuciyarta
namata ciwo kaman zai mutu komi yadawo fresh a mind dinta komi, tana kara yarda yes
Mummy bata sonta dan kowa na duniya yasan cewa shaye shaye baida kyau but Mummy
tace mata yanada kyau, tahanata zuwa islamiyya inda zataje ta iya abubuwa da dama
takoyi abinda Allah yace banda karatun Al Qur'ani da Ya Siddiqa ke koyamata bata
iya komiba, amma su tana barinsu suje, tana barin suyi girki amma ita bata barinta
tayi, maisa bata taba tunanin inhar ayanda Mummy ke cewa shaye shaye nada kyau to
mesa bata koyama su Ya Siddiqa ba sai ita kadai kuma taita sha tanajin dadi batare
datai tunani ba ita gani take yar gaban goshin Mummy ne, sosai ta tsunduma kogon
tunani kaman ana cire wasu bakaken abubuwa daga idanunta dasuka hanata gani yanzu
tana gani da kyau, mesa Mummy taba koyamata aikin alkhairi ba wani zubin har haushe
Mummy keji intaga tayi salla, duk wani mai sonta yafadi mata shaye shaye haramun ne
bata rayuwa yake amma taki yarda maganan Mummy ta shine take yarda dashi, tana sake
tuna lokacin databi Chris Mummy tana fadi musu suyi having fun, da yanda ta tashi
taga su wiwi a dakinta tasha, jitayi for the first time in her life yau tanaso
kawai ta mutu ta huta, dan wanan tsanar Mummy da a yanzu eyes dinta are clear
saitaji she can not take it she wants to die kawai ta huta, bata kaunar mutuwa ko
Abba yasanta da wanan halin in akace Rahima zaki mutu taita kuka tana cewa ita
bazata mutuba sai yau kawai taji sotake tamutu, tashi tayi ahankali daga kan kujera
kaman an tsikareta da sauri Mummy daketa kallonta tuntuni kaman mai karantar wani
abu a fuskarta tace "ina zaki?" ahankali tace "tsakar gida zanje nasha iska nan
yamin duhu sosai" cikeda tausayinta Ummi tace "bazaki bari ki watsa ruwa ba
tukunna" girgiza ma Mummy kai tayi, ganin yanda take yasa Ummi tace "to shikenan
jeki, nima bari na watsa ruwan zan fito na sameki, akwai kujeran lilo ta wajen
garden, kije wajen nasan zakiso abin" gyadama Mummy kai tayi tajuya tafita daga
dakin sanye da doguwan riganta sai hula akanta, tsakar gida tafito tana kallon
ko'ina kirjinta na zafi, ko mugun ciwo da azaban ruwan zafin datasha a asibiti ne
yasa duk abin nan bai wani da data akasaba oho, hakanan tana shigowa gidan nan
kalaman Ummi yasa abin yadawo mata fresh a zuciya, saida taidan nisa da flat din
Ummi sanan takife fuskarta jikin bango tafashe da kuka sosai jikinta har tsuma
yake, kirjinta kaman an zuba garwashi tadade ranta bai baci ta shiga kunci hakaba,
she could remember vividly cewan the last time datai kunci haka was lokacin da
Mummy ta ta kakkaryata suka rabu da Abban ta, dago kanta tayi tana sauke ajiyan
zuciya tasa hannun doguwan rigan jikinta ta share hawayen da yagama wanke mata
fuska sanan tacigaba da tafiya kaman ana ingizata, hango almakashin yanke fulawas
din gidan tayi da alamu Gardner dinsu ne yabarshi, kaman wani abu na dragging nata
to the place ta karasa gaban flowers din ta tsugunna ahankali tadauki scissor din
tana kuka sosai tana kallonshi, cikin wani irin kuka tace "I want to take my life
and rest, Mummy na batasona itama wai bamata taba sona ba, why? Why? I love Mummy
with all my life, she is the number person azuciyana, I love her sama da that
wicked woman data haifeni, am sad, am so sad, kaman zan mutu nikeji, kaman zan
mutu, I want to die bazan iya rayuwa ba Mummy na ba, ina sonta, Mummy mesa kika
yaudaren?" yanda take maganganu inka ganta zaka zaci ta haukace ne, tamike tsaye
tareda gyara rikon scissor din a hannunta tana kuka sosai ta runtse ido ta daga
hannunta sama zata chakama cikinta.
[12/07, 18:37] Aishat Muhammad: 85
Wani irin kama hannunta akayi cikin fushi Sameer ya fizge Scissors yarike, cikeda
tsiwa da kokawa kokarin kwace scissors din tace "wlh kabani abuna baruwanka dani,
kabani abuna nace kurabu dani dukanku" yarda scissor din Sameer yayi cikin flowers
din wajen da sauri tasakeshi tana kuka sosai tai wajen zata dauki scissors din wani
irin fizgota Sameer yayi yace "are you mad!" muryan Sameer dataji yasa ta tsaya
chak tareda kwallo idanu ta kallai, hada ido sukayi wani irin wawan razanannen ihu
tasaki zata juya da sauri yariketa gam yafara tafiya yana turjewa tana ihu, ganin
yanda take tutturjewa yasa yadauketa yay flat dinshi da ita, shiga ciki yayi ya a
maida kofar yarufe yasa key yay kan dogon kujeran falonshi ya ijiyeta akai, zabura
tayi tamike tsaye tasake kwala ihu dayasa yadaka mata tsawa ganin zata fasamai
kunne. "shut up! I said shut up!" gum tayi jikinta na rawa sosai tana kuka mara
sauti tana kallonshi, binta yayi da kallo daga sama har kasa sanan cikin fushi yace
"what were trying to do da scissors eh?" fashewa dawani irin kuka tayi ta daura
hannayenta kan idanunta batare data kalleshiba tace "inaso namutu ne nahuta, babu
wanda kesona aduniyan nan, I hate my life, kaga itama Mummy na ashe batasona haka
naji tana fadima, I can't take it, kawai naganji zuciyana kaman zata fashe, daka
barni nayi nahuta" yanda take kuka saida ya mugun tabamai zuciya and kallo daya
zaka mata tagane she is really sad, zama yayi ahankali kan kujera hannunshi yasa
yakamo waist dinta ya zaunar da ita kan kujeran kusada shi, ahankali yadaura
hannunshi kan hannayenta data daura akan ido tana kuka sosai ya janye hannun ya
ijiye su akasa ta lumshe ido da sauri tana kuka batare data kalleshi ba dan mugun
tsoronshi takeji, hannunshi yatura a aljihun Jean din dake jikinshi yaciro handy
dake kamshi yadaura kan fuskarta ya share hawayen tass ya goge fuskar sanan ya
ijiye handkerchief din kan jikinshi ya matso kusada ita sosai sanan yadaura soft
hands dinshi kan fuskarta yay cupping face din tareda kiran sunanta ahankali kaman
maijin bacci. "Rahimah!" yanda yakira sunan nata saida tajishi har zuciyata batasan
lokacin data bude idanunta ba tadaurasu kanshi, Murya chan kasa kaman bashiba very
soft yace "mesa kikeson kiyi committing suicide? Kinsan hukuncin suicide kuwa a
musulunci? Maisa kikeson kiyi commuting suicide?" wani irin vibrating jikinta
yahauyi jikinta na tsuma cikin kuka hawaye yashiga gangaro nata from all angle of
the eye gwanin ban tausayi tace "s......saa.....abida Mummy na, batasona" tafashe
da kuka tace "I want to die, Mummy bata sona, babu wanda kesona, Mama ta ma bata
sona, kaima bakasona dan kakusa kasheni kaida kanka, inda ace kana sona da bazaka
so ka kasheni hakaba" ta runtse da kuka, bakaramin tausayi tabashi ba, sake daukan
handkerchief din yayi ya shiga sharemata fuska yace "shiiiiiiiiii stop crying,
shiiiiii" yafadi ahankali yana share mata idanun sanan ya ijiye handkerchief akan
cinyanshi, yasake cupping face nata, ahankali yace "suicide is haram islamically,
banda haka painful death sukeyi, sanan duk wanda ya kashe kanshi da kanshi dan wuta
ne, so kowani yanayi da kunci zaki shiga arayuwa don't ever think of suicide don
Allah dakike gani baya taba hada bawa da matsalan dayasan yafi karfinshi, Allah
baya hada bawa da abinda bazai iyaba, the fact that you lost your mother's love at
the very young age doesn't mean you are not love Rahima, step Mum dinki ruin your
life batare dake kanki kinsani ba don't blame yourself haka Allah dama ya kaddara
zai faru, everthing happen for a reason inda ace bata koyamiki shaye shaye ba, inda
ace batasa kinbi Chris kunje dat party ba dabazan hadu dake ba, stop saying babu
maisonki, mahaifinki na sonki, yan uwanki nasonki yan uwana na sonki" yay shiru
yana kallonta kaman yanda take kallonshi wani siririn hawaye na gangarawa ta gefen
idanunta, thumb dinshi yasa batare daya cire hannun nashi daga fuskarta ba ya share
hawayen cikin wata murya daba tashiba mai shegen dadi dakuma natsuwa yace "and who
told you I don't love you Rahima?" yay tambayan yana daura fuskarshi kan nata yana
kallon kwayar idanunta sanan yadan fuzar da iska, ahankali yace "ina sonki, I love
you Rahima" yafadi maganan ahankali, wani irin saukar abu taji a zuciyan ta dake
mata zafi kaman an zuba kankara asama taji yay wani irin sanyi zafin na gushewa
batasan ya akayiba samun kanta tayi da bashi amsa. "kana sona shine ka kusa
kasheni, I couldn't walk, stand, sit, eat or drink, abinda nake iyawa only was na
kwanta, gabana natamin ciwo kaman an zuba yaji, I almost loose my life, inda kana
sona ai dabaza kamin haka, kaima bakasona" shiru yayi yana kallonta Rahima is so
innocent and zuciya data gareta ba biyuba, kome zata fada tana fadinshi ne da
zuciya daya, yanda tace mai gabana saida yadan motsa mai sha'awa bana wasaba,
daurewa yayi dan yasan tariga ta tsorata dashi so bai kamata yazo mata at this
moment ba danko warkewa batayiba, cikin wata irin murya chan kasa yace "I did what
I did to you sabida sin danake miki, bazan taba iya having affair with someone that
I don't have feelings for ba da inyi gwara in mutu, I know I was so rough on you,
I gave you a tire which har yanzu am regretting dan is never my intention to cause
you pain, but komi yafaru ne sabida influence of drugs, injection din da step mum
dinki tamin but I'm sorry kinji" shiru sukayi duk suna kallon juna sunajin saukan
numfashin junansu, kaman daga sama ta jefomai tambaya. "kana son Mummy na?" girgixa
matakai yayi strictly yace "no" ahankali tace "to mesa takesonka?" ahankali yace
"because she is a mad woman" shiru Rahima tayi tana kallonta sanan ahankali tace
"and a bad person, she ruined my life kuma duk mahaifiyata ce taja and bazan taba
yafemata ba, bazan taba yafema both of them ba" hawaye yazubo daga idanunta, cikin
crying tone tace "Ya Sameer kome mijina zaimin bazan taba wulakanta yarana ba wlh"
murmushi yayi ganin growth and improvement a maganan ta yace "your husband
Lieutenant Sameer Simran Sameer natare dake for better and for worse zamu hayayyafa
sanan mu aurar dasu duk muna tare" share idanunta tayi batare datace komiba ta
saukar da kanta kasa tai shiru kaman mai tunani, ahankali yakira sunanta. "Rahima"
dago kanta tayi ta kallai batare datace komiba kirjinta nadan bugawa kawai daurewa
take amma kaman ta tsere takeji, murya chan kasa yace "tunanin me kikeyi?" kaman
bazatai magana ba saikuma tace "kaine kace kana sona amman bamuyi soyayya ba ai"
just when yagama cewa yaga growth a maganan ta yanzu kuma yaga pure childishness a
maganan, murmushi yayi sanan yadago forehead dinshi yamika mata hannu alamun
gaisuwa kaman bashiba yace "will you be my girlfriend Miss Rahima Sambo Rikadawa?"
for the first time tunda take asibiti yau tai murmushi kunya ma taji da sauri ta
kauda kanta, dan murmushi shima Sameer din yayi kaman yahadiyeta yakeji yace "am
offering you a chance muyi girlfriend and boyfriend relation bakison kiyi accepting
why?" dan dago fuska tayi ta kallai kaman bazatai magana ba saikuma tace "aini
namaka karama, bakaganni ba yar karama kaikuma babba inmuka fita kaman wata baby
ka" wani irin kallo yamata yace "inhar gabana" yakama joystick dinshi ta gaban Jean
din jikinshi yace "inhar gabanki can contain gabana zai shiga tsaf karantanki
doesn't matter Little Sameer's Baby" yay maganan yana mata wani iskanci look kaman
ba Sameer ba the compose guy, saukar da kanta tayi da sauri cikeda kunya ta shiga
wasa da yatsunta, matsawa yayi kusada ita sosai tareda kama hannunta yana shafa
lallin da aka mata batare dayace komiba, kana ganin yanda yake shafa hannayen kaman
zai hadiye kasan kyau lallen yamai, hannayen yakai kan bakinshi yay kiss ahankali
sanan yajawota zai sata a kan kirjinshi wani irin zabura tayi tana neman guduwa dan
batason taji yana hada jikinshi da nata, ahankali yariketa yace "ya jikin ki kin
warke?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba yanda yake kokarin data ajikinshi
was making her so uncomfortable, murya chan kasa yace "inaso naduba nagani koya
warken da gaske, inbai warke ba we are travelling out, lemme check myself" jikinta
na dari dari tace "dan Allah karkamin wani abu wlh wlh tsoro nikeji" kwantar da ita
yayi batare daya bata chance din kwace kanta daga jikinshi ba, yanda yake juyata
yanga yaga dama na mugun bata haushi kaman wata paper haka yamaida ta ya matseta ko
motsi bata iyawa tsabagen karfin wanan katon sojan.
Kwantar da ita yayi ahankali kan kujeran, fashewa da kuka sosai tayi yanda jikinta
ke bari harsaida abin yaso yabashi dariya yadai daure yahana