Showing 54001 words to 57000 words out of 197960 words

Chapter 19 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15032

birgima kaman irin bama tasan me
tayiba dinan, fashewa dawani mahaukacin dariya Rahima tayi tafara rawa tana juya
jiki kaman wacce taje dancing school, motsin da Abba yayi yana kokarin bude ido
yasa da sauri Sameer ya tsugunna akanshi yarike hannunshi tareda kiran sunanshi.
"Abba, Abba am right here open your eyes" tsagaita kukan Mummy tayi ta taso da
sauri tazo dayan side din Abba, hannunshi takama tace "Alhaji gani nima katashi
kaji" ahankali Abba yabude ido tareda sauke wani irin ajiyan zuciya, idanunshi ya
sauke akan Rahima dake rawa sosai kaman an kunna disco, da yatsa yanuna ta cikin
muryanshi da bata fita sosai yace "s....s......son t.....a" yakasa karasa maganan
yay shiru sabida yanda numfashi kemai mugun wuya duk wanda ya ganshi yasan yana
bukatan oxygen, cikin kokartawa da jarumta yace "he......her......take......her
t......to.....re.....hab....." ganin yakasa karashe maganan yasa Sameer ya girgiza
mai kai yace "stop talking Abba you need rest, nakaita rehabilitation centre?"
gyadamai kai Abba yayi ahankali yace "n.....n..." da sauri
Sameer yace "now?" gyadamai kai Abba yayi da sauri, ahankali yace "okay calm down"
tashi 32 & 33


Girziga kai kawai yayi cikin mugun takaicin yakarama motan wani uban gudu, saida
yakai Gwagwalada sanan ya yanki wata hanya suka cigaba da tafiya tanamai hauka
saichan kuma tai shiru, agaban wani tangamemen gate din wani building yay horn,
building an rubuta HOPE REHABILITATION CENTRE, masu gadi dake sanye da kayan
security kusan su ukune suka budemai babban gate din ya shiga da motar ciki, wani
hadadden gini ne bana wasaba babu kowa sai wuta dayacika ko'ina a compound din ya
haska ko'ina kaman rana, parking yayi a inda aka tanada dan parking ya kashe motan
sanan yajuyo ya kalleta ahankali yaga bacci take shaka abunta a kwance, gashinta ya
zubo ta wuyanta ta tuge hijabin tayar ta tattake shi akasan motan da kafafuwanta,
ajiyan zuciya yasauke sanan yabude motan ahankali yafito ya zagayo ta bayan ya
tsaya yana shirin bude kofan da sauri daya daga cikin security yataho wajen daidai
yabude marfin bayan motan yana kallonta. "Barka da zuwa yallabai" security yagaida
Sameer yana lekawa cikin motan, gyadamai kai Sameer yayi hakan yasa security yace
"akawo gado ne Yallabai?" da sauri Sameer yace "yeah" da gudu security yajuya ya
shiga cikin building din ko minti daya ba'ayiba sai gashi yafito tareda wasu nurses
guda uku dake sanye da kaya blue riga da wando sun gunguro gadon sukayo inda Sameer
yake suka tsaya tareda gaidashi. "good evening Sir, what can we do for you sir?"
Rahima yanuna musu dake kwance kan kujera tana bacci, da sauri buyi daga cikin
nurses din suka zagaya ta dayan bangaren daya kuma ta tsaya inda Sameer yake suka
bude kofan, hannunta dayan takama tajawo sauran biyun na kokarin kama kafafun ta
tabude ido tarrr kaman wacce aka tsikara. ihu tayi tareda shurin su da kafa,
"ammmmn ku, dan ubanku shegu masu kama da jemagen jalingo wlh kuka tabani saina
karyamuku kashin mara" tashi tayi ta zauna ta daga hannu zata dakesu tana hararan
su tace "kizo kugani wlh" tsayawa sukai chak suna kallonta, hakan yasa Sameer
yadanja tsaki ya kalli nurse din dake gefenshi tanayi kaman ma tsoron kamo Rahiman
take yace "excuse me" da sauri ta matsa gefe yazo wajen, da idanunshi dasukai jajir
tsabagen bacin rai ya kalleta, harara ta ballaramai tana dan lumshe ido tsabagen
baccin dake cinta ta nunamai hannunta tana turo baki tace "kataba ni saina
kwakulemaka dogon hancin nan naka mai kama da giant tattasai" murmushi duka nurses
din sukayi suna gimtse dariyan databasu, shigowa motan yayi hakan yasa takoma baya
da sauri zata gudu ganin haka yasa sauran nurses din suka miko hannu zasu chapketa
ihu tayi. "wayyooo a hhhhhhh" tawani irin yin tsalle azabure gudun karsu kamata
tafada jikin Sameer tareda tahau kan ciyarshi ta zauna daram kaman irin yaro ya
zauna kan cinyan babban nan tashiga wurgama nurses din kafafunta tanaso ta hambari
nurses din tace "kuzo, kuzo kuga, I will smash you all" ko kadan bamatasan ta zauna
kan jikin Sameer ba, yanda ta zauna kan cinyarshi saida yadanji wani iri ahankali
yadaga hannunshi yakama shoulder dinta gam yanaso yatashi, jin ankamata yasa tajuyo
da sauri ta kallai, hararanshi tayi tana kyafkyafta idanu cikin maye tace "kaiiii,
wana kama? Tom tom tomlikitan" bakinta tabude tareda kawo bakinta da sauri ta daura
kan dogon hancinshi dataga yafi komi tsayi a fuskarshi, tashi tsigan jikinshi yayi
da sauri ya tureta baya, fashewa da dariya tayi tahau tsalle akan cinyarshi tace
"laaaaaa hancinka sanyi wlh" ta fashe da dariya saikuma takara matsowa tana kallon
idanunshi tace "bari nakara ice cream ne, ice cream ne ashe amma daskararre" tasake
bude bakinta zata daura kan hancinshi da sauri yatureta da karfi yafita daga motan
da sauri tareda janyota yafito da ita waje, kokawa ta shiga yi dashi yadauketa da
karfi ya kwantar da ita kan gadon, tanajinta kan gado tai ajiyan zuciya tareda
shafa cikinta tana kallon taurarin sama tace "hmmmmm twinkle twinkle little starrr"
matsowa nurse din tayi cikeda dubara ta makale hannunta a belt din dake jikin gadon
tama dayan hannun ma haka sanan suka shiga gungurata tana dariya kaman mahaukaciya
tana surutu tana kirga taurarin sama tana wakoki daban daban, binsu abaya Sameer
yayi har suka shiga wajen, babban reception ne, babu kowa sai two receptionist din
wajen dake aiki agaban system saikuma TV dake aiki, wajen yahadu kaman ba a Nigeria
ba, wani kofa suka bude suka shiga suka juyo sukece "come with us sir" binsu yayi
wani babban dining ne da jerin kujeru da tables saikuma food court inda zasuje su
karbi abinci sudawo su zauna ne wurin, wani kofa suka kara budewa nan yaga dogon
ward inda almost 25 patients ke kwance ga wasu milk color riga da wando uniform
ajikinsu, nurse daya dake tareda Sameer tace "this is ladies ward, chan dayan
bangaren nanne male ward" tana maganan suka bude wani daki dake dauke da check up
bed suka daurata akai, daya daga cikinsu ta shiga hada allura dayan kuma ta shiga
ciki ba'a wani jimaba tafito tareda wani magidancin Dr da akalla zaikai seventy
yrs, yay wajen Rahima dake kan gado tana ihu sabida alluran da aka mata a vein din
hannu, da sauri Dr ya matsa ya janyo wani dogon abu dakeda rami a tsakiya yasa
nurses suka dagota ta zauna tana turesu tana nunasu da hannu. "ku saken, ku saken,
Mummy mummy kin gansu ko" ta fashe da kuka sosai kafin tafara kwaro uban amai yana
shiga cikin abun, amai kawai takeyi bana wasaba jingina da bango Sameer yayi yana
kallonta yanda duk suka taru akanta, ringing da wayarshi yayi yasa yaciro wayar
ganin Ummi ne yasa yabude kofa yafita daga wajen, chan dinning yatafi zama yayi kan
daya daga cikin kujerun wajen yay dialing number nata yakara wayan akunenshi dauka
Ummi tayi tace "Soja na kana inane? Kanenka da matayen su sunzo gaishemu, Princess
sai nemanka take, ga Asiya nan ma tazo zata mana sati sunyi mid semester, where are
you Son? Anata liyafa baka" dan ajiyan zuciya yasauke ahankali yace "am very far
Ummi, I will come back late, you guys should eat karku damu dani" murya chan kasa
Ummi tace "Tom shikenan, saika dawo, Allah ya taimaka" ahankali yace "Ameen bye
Ummi" katse wayan yayi yatashi yafita, chan wajen masu gadi yaje ya tambaya inane
masallaci dan baiyi magrib ba gashi yanzu 9 anmayi isha'i chan backyard yakashi
alwala yayi yashiga masallacin wurin yay salla sanan yafito yadawo ciki, yana
shigowa reception din yaga nurse daya da alamu shi tafito nema tana ganinshi tai
murmushi tace "please come with me, Dr want to see you" gyadamata kai yayi yabi
bayanta har office din Dr, sanan Nurse din tajuya tafita, zama yayi kan kujeran da
Dr ke nunamai yace "please sit" zama yayi sanan Dr yay yan rubuce rubuce a file din
daya rubuta abubuwan Rahiman, anatse Dr yace "why are you just bringing your sister
now? Lokacin da shaye shaye na gab da deteriorate system dinta?" ahankali Sameer
yace "how?" gyara zama Dr yayi yace "base on the short investigation that I run on
this gurl yanzun nan, yarinyar nan takai nothing less than 8 to 9yrs tana shaye
shayen nan so trust me her rehabilitation process is not a process dat will take
her just 1month, this gurl zatai spending nothing less than 6 to 1yr undergoing
different process and treatment kafin asami lafiya tabar shaye shayen tass" shiru
Sameer yayi yana kallonshi kafin yace "what are the processes?" ajiyan zuciya Dr ya
sauke yace "normally in aka kawomana patient that is just suffering from irin
1month addiction or 2weeks hakanan nan, irin sababbin yan shaye shaye yawanci irin
wayan nan ma bama admitting nasu saidai sudinga zuwa as an out patient muna dubasu
muna basu maganin dayakamata suna sha."




Yadan yi shiru tareda mika hannunshi yadau bottle water ya kurba sanan ya mayar ya
ajiye yace "muna basu appointment in sunzo mu dubasu mubasu magunguna su tafi, this
your sister now, give me her name ma" Sameer yace "Rahima Sambo Rikadawa" rubuta
sunan Dr yayi yace "rehabilitation treatment program din da sister ka ke bugata
mainly guda biyar ne;
_1- Drug Screening and addiction assessment_
_2- Medical detox_
_3- psychological treatment_
_4- Educational sessions dakuma_
_5- supportive services_
Yace "kasan Rehabilitation is the process of combining pharmacological
(prescription medications) and psychotherapeutic treatments to address substance
abuse disorders, wani zubin inhar akace za'abar dan shaye shaye shi kadai anamai
wa'azi yadena shaye shaye bazai taba iyawa bane, he needs support daga medical
facilities why because all his organs, his system are use to the substances dayake
abusing, saisa nace maka abu nafarko dazamu fara mata shine _drugs screening and
addiction assessment_ zamuyi screening nata musan wasu kwayoyin shaye shaye tasa
sha kagane? Musan wasu substance da wani substance take abusing, dole musan wanne
takesha dan inmunsan wanda takesha ne zamusan magungunan dazaima jikinta aiki,
bayan munsan wanan sai muyi accessing addiction dinta, how strong kwadayin,
bukatan, jaraban son shan kayan mayen ke taso mata, every hour take sha koko zata
iya yin kwana daya bata sha ba, kokuma a each 24hrs tana sha yakai sau biyu sau
uku? Idan muka gane kan wanan the next thing damukema patient shine _medical detox_
though bazan ma karyaba all our patients sun tsani wanan medical detox din dan its
makes them uncomfortable, baida dadinyi, wasuma sunce is painful but is one of the
very vital step da rehabilitation centre can not do without, Medical detox din
munayin shi ne dan zamu wanke cikin jikinta, by removing toxins (harmful substance)
da impurities from her body na abubuwan datake sha, in a nutshell shi wanan detox
din zamu washing away all kayan mayen ne na cikin jikinta mu wanketa taciki tsaf ya
zamto babu sauran kwayoyin mayen ajikinta, sai _psychological treatment_, wanan zai
zama ko everyweek ko everyday depending on yanda mukaga progress dinta dole zata
dinga ganin psychologist suna magana, suna tattaunawa tana fadamishi how she feels
today dadai sauran su hakan ma yana determining musan how far we have gone with the
treatment akwai progress ko babu, sai _educational sessions_ ana kowa musu karatu,
health education kenan, za'a basu ilimi da knowledge
asanarsai ka karo mata hardasu toothbrush da cream dinta da toothpaste, sabulon
wanka, sponge da kuma hijab sabida salla, but most importantly karka manta da pant
and bra sai pad this 3 things she can't get them here" dan gyadamata kai Sameer
yayi batare daya kalleta ba ya shiga mota yatada yaja aka budemai Gate yafita daga
gidan yafita daga Street din har zuwa shagon datamai kwatance, parking yayi agaban
shagon ya shigo yana kalle kalle, breziyoyi ne da panties kala kala ashagon,
tsayawa ma yayi chak batare dayasan wani abu zai daukar mata ba this is the first
time in his life dayake sayan pant bra da pad toshi baida kanwa ko Yaya bama ataba
aikanshi irin abun nan ba, ganin yanda ya tsaya chak yasa madam din shagon wacce
take bayerabiya ta taso tazo inda yake tace "what can we get for you young man?"
ajiyan zuciya ya sauke yace "aahhhmmm" yama kasa magana dan for real sunan kunya
yakeji inzai fada, ko gane hakan matan tayi tace "we have different breziya for
your wife, sisters, cousins and girlfriend, Bayan Dr sukabi har zuwa wani daki
datake cikin ward din, dakin gadaje guda biyar ne ciki anbata wani gado dake kusada
windo, tsayawa yayi akanta yana kallon karin ruwan da ake mata tana sharban bacci
Dr dake kusada shi yace "tai bacci sabida amayar da komi na cikinta damukasa tayi
dazu, as for visit dinta tunda kaika kawota signature dinka mukedashi you can come
anytime kaduba ta, banda kai kuwan babu wanda zai iya zuwa dubata unless ita tai
requesting wani nata yazo, saikuma idan tana 5th phase na treatment dinta zamu
gayyaci yan uwanta suzo su ganta, karka damu in sha Allah sister ka ta kusan dena
shaye shaye har abada" hannu Sameer ya mikamai yace "thank you so much Dr, zan wuce
dare yayi" gyadamai kai Dr yayi yace "yeah, gud night Lieutenant"gyadamai kai yayi
yajuya batare daya kalli patients din wajen ba yawuce yafita, marfin motarshi
yabude zai shiga wata nurse daya daga cikin wayanda suka gungurata zuwa ciki tafito
da sauri tace "Sir wait please" harya bude kofan motan ya tsaya juyowa yayi da
sauri ya kalleta, karasowa wajen tayi tana murmushi tace "Sir actually naga baka
kawo sister ka da komi ba, and normally I am the one incharge of kayan su da
abubuwan amfani su" anatse yace "I tot kuna basu uniform me kuma take bukata?" yay
maganan da zuciya daya dan baisan me kuma suke bukata ba, murmushi nurse din tayi
tace "actually yes bama bukatan kaya dan uniform suke sawa, but yakamata adan taho
da jaka dake dauke dasu pants, bra, singlet, pad kasan mace ce she needs all of
this" dan lumshe ido yayi dudda maganan yazo mishi bazata amma saiya danne yace
"ohh kuna sayarwa ne anan?" wanan karan kyalkyacewa da dariya nurse din tayi ta
girgixa kai tace "a'a bamu sayarwa, but in kafita across the street akwai wani
super market that sell all ladies wears."we have different breziya for your wife,
sisters, cousins and girlfriend, we also have panties, normal pant, g-string, lace
and shorts, we have disposable pants you know, ladies use it during their monthly
period is easy" da sauri yace "give me normal pant and bra, and the last one you
mentioned, disposable pant" da sauri matan tace "okay okay, what size kakeso?" dan
kallonta yayi to shi wani size zaice mata yay shiru ganin haka yasa matan tace
"okay I get baka san size dinba, what's the age of the lady?" ahankali yace "20" da
sauri tace "okay oka, is she bobby? Ko batada girman nono sosai hakan nan?" dan
kauda kai yayi yama rasa mezaice mata da kyar ya tattaro yan kalaman bakinshi yace
"ammm Big, I.....g...guess" da sauri matan dake kallonshi tace "okay manyan nono
kenan takedashi?" gyadamata kai kawai yayi batare daya kalleta ba, section din
breziyoyi tawuce tana surutu tace "nagane irin yaran nanne dasuka taso sunada
girman nono" tai maganan tana ciro wasu fine manyan breziya masu bala'in kyau lace
dinsulace dinsu hadaddu ta dagomai su tace "kaman wanan zasu mata ko dan kace she
is 20, wanan ne daidai size din irin yara yan 20 dinan masu manyan nono" da sauri
yadauke kai batare daya sake bama bra din second look ba tareda gyadamata kai,
hakan yasa tace "gudanawa zansa?" rasa mezaice yayi yace "just put plenty" dariya
matan tahau yi dan tasan wanan bakon siyan breziya ne hakan yasa tasaka dozen guda
12, pant kuma due to age datai amfani dashi tasamata yan daidai 2 dozen guda 24
kenan, tasaka different design na singlet 7, sai disposable pant tasaka 30, tasa
mata short guda hudu, saida tagama hadawa tace "Sir i have pad o in kanaso oyinbo
pad, daga kasan waje aka kawosu no matter yanda sister ka keda heavy flow this pad
zai jure, is very fine, and cotton ne to make mai amfani dashi more comfortable"
batare daya kalleta ba yace "add it also" saka kwali bakwai tayi sanan ta kawomai,
ya kalleta yace "do you have cream, shower gel da toothpaste da sauran su?" da
sauri ta gyadamai kai takoma tahado duka sanan tada sauri ta gyadamai kai takoma
tahado duka sanan ta kawo tamai bill almost 55k dan pant da bra masu tsada ne
tasaka mai komi aleda ya karba tareda biyan kudin yafito yana kalle kalle ko akwai
shagon dazai samu yasai jaka, ganin babu wani shago yasa yabude boot din motarshi
wata babban bagpack na sojoji ya ciro ya ijiye ledan kayan agefe, zage zip din
jakan yayi ya zazzage abubuwan ciki wanda suke yan tarkace ne sanan yadau ledan
kayan yatura ciki ta shiga sanan yazage yadau jakan ya rataya a kafada ya rufe boot
din sanan yadawo motar ya ijiye jakan adayan kujeran yatada motan yakoma wajen yana
shiga a reception yaci karo da nurse din bata jakan yayi yace abata tamai godiya
sanan yajuya yafito ya shiga mota yabar wurin saida yahau kan titi sanan ya kalli
agogo karfe shadaya da kusan minti shabiyar, wayarshi yaciro yay dialing number
Abba dan bazai iya komawa gidan ba dare yariga yayi saidai da safe ringing biyu aka
dauka muryan Mummy yaji tace "Lieut ka kaita kana dawowa ne?tai maganan tana fita
daga jikinshi tana kama hannunshi tarike gam kaman batason akwace matashi tana
kallon fuskarshi, gyada mata kai yayi yace "yes am just coming back" yana shiga
cikin falon yana magana, zama yayi kan kujera ta zauna kusadashi har lokacin tana
rikeda hannunshi, juyowa yayi ya kalleta yace "ina Ummi?" ahankali tace "tana
dakinta tayi bacci tuntuni" dan murmushi yamata ganin yanda take bala'in murna
ganinshi yace "what about you mesa bakiyi baccin ba? Kina kallo ko?" da sauri ta
girgiza mai kai tace "a'a wlh yayan mu, kainake ta jira kadawo, sabida karnai bacci
ne yasa na kunna kallo inayi" dan gyadamata kai yayi yace "get me something to eat
am hungry, no fara kawomin ruwa cus am thirsty" da sauri ta takeshi ta tashi taje
fridge bottle water tadauko tai kitchen tadauko tray ta cup sanan tafito falon
tadau bottle water ta daura akan tray din tadawo falon ta ajiye mai kusada shi kan
kujera sanan takoma kitchen tadauko plate da spoon dawani tray tazo dinning dama
abincin shine kawai a warmersdin wajen, biryani rice akayi sai cowhead pepper soup
da zafinsu sabida warmers din dasuke ciki tasamai spoon akai sanan tamaida warmers
din tarufe duka tadauko tray din tazo falon tajawo center table zuwa gabanshi
tadauramai tray din akai tace "gashinan yayan mu" hannu yamika yadau plate din
abincin from tray ahankali yace "thanks little sis", tray din bottle water dayadan
sha tacire tadaura kan center table din sanan tazauna kusada shi tana kallon film
dinta bini bini tadago kai ta kallai saitai murmushi tacigaba da kallonta wani irin
dadi da mugun burgeta yake in yanacin abinci, komi nashi anatse, ayangance kuma duk
dadin abinci anatse yakeci, ahaka harya gamacin abincin kallonshi take, yaci sosai
kadan kawai yarage dan once yakoshi baya iya tursasa kanshi yaci abinci kuma, ajiye
plate din yayi kan tray yadau ruwan shi dake cikin glass cup yakarasa shanyewa
sanan ya ijiye yana kallon film din India daketa aiki dan tuni bacci yay

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login