Showing 45001 words to 48000 words out of 197960 words
have sex
with my wife, awesome sex, nasami natsuwa, sex nasa nerves suyi relaxing kasami
kwanciyan hankali after the long day you have, sai kajika you are full duk wani
stress daka dauko ya sauka, she takes me to bathroom we showered together mufito,
get ready mudawo falo hold my boys hands mutafi masallaci, bamu dawowa sai bayan
isha'i, we have dinner, come back to parlour, watch movies with the kids around
nine or so time for bed, mukaisu dakinsu and put them to sleep, off the light bayan
mun musu addu'an bacci, then is Mummy and Daddy's time, we went to our room have
sex, madd sex, exploring, spicing it up, garnishing it with some marvelous and sex
drive talks, trying new things har zuwa around 12 then sleep, wake up da asuba,
chop her again sai muyi wanka natafi mosque, dana dawo we have breakfast muyi
sallama I take the kids drop d kids off at school suna cemin Papa bye bye bye,
nawuce aiki ina murmushi hankalina kwance ina tare the outmost natsuwa and
satisfaction, don't you want this for yourself too Sameer? Don't you picture
yourself da yan yara suna kiranka Dady ana rige rige akanka Daddy nizaka fara
dauka, Dady nizaka fara dauka, don't you want that Sameer? Saikai tsufa lokacin
karfin balls dinka yakare ne zakace zakai aure me matarka zataji a jikin ka?" yay
maganan looking damn serious and a bit angry, hararan shi Sameer yayi cikin wani
yanayi dabazaka tantance maiyake cikiba yace "Allah kyauta, kaidai kasan wlh nai
aure sai matana takusan guduwa niba nawasa bane, kuma konakai 40 kai ko 50 ma nakai
wlh sai mace ta dinga kuka begging me to leave her, karyane this hard balls suyi
weak anytime soon for now kam, kasan irin training da I undergo kafin nazama wanan
sojan? Kasan irin training din daharyau nakeyi? Mubar maganan kawai, what I want to
tell you is ni sonake na auri matured very very ripe woman dazata iya handling
dina, strong woman, ni macen soja ma nakeso na aura" zaro ido Ayaan yayi yace
"tamacen soja Sameer? You mean a lady that is a soldier just like you? Are you okay
buddy?" "of course I am" Sameer yafada tareda hararan shi, yace "only macen soja ne
zata iya jureni cus same training da akamin aka mata, so she can endure, kaga kenan
she can handle me, inda ma nasamu da tuni nai aurena wlh, all the women sojas
damuke dashi anan ba addini na daya dasu ba dats why kaga ina jira" yafada cike da
damuwa, cikin mugun takaicin shi Ayaan yace "ubangiji Allah yasa karka samu shegen
yaro kawai mai shegen taurin kai, tuzurun banza da wofi, kaida zakaje ka auro
yarinya danya, don't you see the time dana auri Yar Malam dita, danya ce jagab, so
unripe, saisa nai yanda naga dama da ita, danyun nan akwai dadin harka Sameer kaike
koyamusu komi, in kanaso su dawo jarababbu haka zaka cire tausayi ba safe ba dare
be have them to your ultimum content, tun tana kuka kaman zata mutu zatazo ta saba,
zakaga in batajika ba zatazo tace yallabai yane kaka ankayi? Yau babbu babban
tattasan ne?" yanda yay magana yasa Sameer yay murmushi yana girgiza kai yace "kai
wlh dan iska ne har yanzu, Allah ya shiryaka" dariya dukansu sukayi atare, Ayaan
yace "but on a serious note guy, yaushe zakai aure Sameer? Kodai zakai accepting
that your journalist daka fadamin yama sunanta, uhm uhm yauwa Aliyah" tsaki Sameer
yayi ya yatsine fuska yace "I don't like her, she is not Sameer's type" tabe baki
Ayaan yayi yace "dan iska kacigaba da yanga watarana kuka zaka dinga yi akan mace"
wani mugun kallo Sameer yamai yace "kataba ganin Soja yay kuka? Ballema kan mace?
My friend I was trained not to cry rather I console those that cried, Soja jarumi
ne ba ragoba, saidai mata suyi kuka akaina wlh, karyane Sameer yama wata kuka"
ahankali Ayaan yace "okay ooo, I've heard, Malam Soja kokuma lemme say Mr Soja,
anyway ya stomach pain dinka na tuzuraye? Sperm yataru yataru har it has explained
on your mara karasa inda zaka juye shi, nonsense" cikin fushi Sameer yace "Allah I
will disconnect this vid call tunda yau bura'uba kakeji maybe Billy Malam bata
bakaba ko saisa you don't look happy today" kaman zaiyi kuka yace "don't mind cikin
nan, kasan namata ciki ne, shine fa this baby is enemy of his Papa jin dadi,
yasamin Billy batason sex at all, and wlh this is the first pregnancy dayamin
iskancin nan, all the four pregnancy Sameer, she use to want me more intanada ciki
this one kam, rigimammen cikine" yanda yake maganan yasa Sameer yafashe da dariya
sosai harda rike ciki yace "dan iska kawai, Allah ya kara" cikin jin haushi
Ayaan yace "don't worry your own is coming kaima, muna nan dakai, bakasan kan
harkan bane saisa wlh, nidai na tambaye ka ya ciwon cikinka kai shiru ko, kako sami
wanan maganin danama prescribing anan Nigeria?" tsayar da dariyan Sameer yayi da
kyar yana murmushi yace "yes nasamu awani big pharmacy a dunes" gyadakai Ayaan yayi
yace "dazaran kafara ka dinga shan one, but one thing is tun maganin nama aiki har
zaizo yadena maka, sabida your system is use to it, on a serious note buddy try and
get married kaji, we are 39 already, jibeni 4kids, 5 is on his way, please Sameer
kasan I love you and I always want the best for you, Komi kadana shi, inhar you
were able to hold your family, ga kanenka with your help duk sun gama school sun
sami aiki, only Mu'az ne yarage shima about to finshi, to mace daya and hakkokin
tane zai gagareka rikewa? Kaima kasan is impossible, ka kokarta Buddy kaji"
gyadamai Sameer yayi, hakan yasa yay murmushi yace "nasan darene awurin ku, lemme
allow you to sleep, zan fadama Ummi gobe kace zakayi ko hankalinta ya kwanta, gud
night Soja" "night" Sameer yafada yanamai waving hannu, katse Skype din Ayaan yayi
hakan yasa Sameer ya kife kanshi kan pillow, at this stage shima he is worried
badan komiba saidan his whole family and friends are worried about him, but how
could he get them to understand that shi kawai he is not interested in anything
marriage ne? He hates commitment, kawai mace ko aure basu burgeshi ne, basa
gabanshi ne, banda haka baida wani babban hujja ko dalili na rashin aure, he is not
just interested ne, ahaka yana tunane tunanen bacci yay awon gaba dashi.
M Shakur ✍️27.
Washe gari.
Wuraren 8 ya shigo gidan daga jogging zufa yagama wankeshi tsaf yana gangarawa yana
didiga, maybe saisa he looks damn sexy koda yaushe sabida wanan yawan workout din
dayake yi, jogging dakuma normal soja training as usual baya wuceshi, dakinshi yayi
yana zufa tako ina, tsayawa yayi gaban fridge dinshi yadauko bottle water yabude
yakafa abaki, saida yasha iya shanshi sanan ya ijiye yay bedroom, bayi ya shiga
yayi wanka kafin yafito atsanake ya shirya tsaf cikin uniform dinshi sanan yafito
yay part din Ummi, abinci yaci agurguje dan yau yanada ayyuka dayawa cikin harda
supervising wasu sojoji a various post nasu, goge bakinshi yayi yana kallon Ummi
yace "anjima Noor zaizo yakaiki Checkup aduba kafafun ki, menene babu agida Ummi?"
ya tambayeta yana gyara boturan riganshi, ahankali Ummi tace "just fruits kawai ne
babu" gyadamata kai yayi yace "zan aiko wani soja anjima yakawo miki, love you
Ummi, bye" dan girgiza kai kawai tayi batare data bashi amsaba, yasan fushi take
dashi but wlh baiso yay wanan maganan auren da ita and bazai iya fita yabarta cikin
fushiba, zama yayi kusada ita tareda dan fuzar da iska hannunta yakama ya rike
ahankali yace "how about namiki alkawari dazaisaki farin ciki Ummi" dan kallonshi
tayi saikuma ta tabe baki, ta karbe hannunta tace "kaga sakanni Sameer" kin sakinta
yayi ahankali yana kallon fuskarta yace "Ummi I Lieutenant Sameer Simran Sameer
promise you kafin kwana ashirin da takwas dasuka rage cikin kwanaki talatin din da
Baffa yadeban mini zanyi aure, I promise you Ummi na" da sauri Ummi ta kallai,
gyadamata kai yayi tareda sakin mata murmushi yace "in sha Allah, daga yau zan fara
neman wacce zan aura kinji, Sojan ki yakusan aure" wani irin murmushi Ummi tayi
batasan lokacin datace "Allah ya zabamaka mata tagari Sameer, ubangiji Allah yamaka
albarka, am so happy today, oh Allah nagode maka" dan dariya yayi yatashi daga
taugunnen dayake yana kallon yanda take farin ciki saiyaji hankalin shi yawani irin
kwanta, sallama yamata yawuce office yana driving yana tunani anya yau bazaije
gidan Judge da rana ba kuwa, dan wuraren four na yamma zai tafi supervising posts
and yawanci baya gamawa da wuri dan wurare daban daban ne a Abuja.
***
Atare duk suka gama breakfast, plate din kowa is empty banda plate din Rahima da
he is not sure idan tamaci quarter of the food da aka zubamata, bai wani damuba dan
he believe with time inhar duk sunacin abinci atare haka zatazo tadinga cin abincin
normal normal, clearing wajen sukayi suka shiga kitchen suka wanke kwanukan tass
ita tana dauraya, komi ahankali kawai takeyi so slow to the extend su kansu su
Lubabatu sun fara tausayin ta, tai kama da mara lapiya, fitowa sukayi bayan sun
gama dayake yau su Zeenatu anbasu mid semester babu makaranta zama duk sukayi akasa
suna kallon TV inda Abba yasaka arewa 24, ahankali Rahima ta daura kanta kan
kafarta ta rungume kafafun ajikinta, ganin haka yasa Abba yaji wani iri tausayinta,
tausayi Rahima take bashi bana wasaba, kallon Mummy dake gefenshi hankalinta nakan
TV yayi yace "Wife" da sauri Mum ta kallai tace "na'am Alhaji" kallon yaran yayi
yace "children" da sauri suka kallai harda Rahima data kifa kanta kan kafa ta dago
kanta ta kalli Abban nasu da idanunta dasuka kode sosai kaman mai typhoid, cikin
wani irin murna Dady yace "how about we play basketball 🏀 yau in the compound,
Rahima da Zeenatu are team Dady, Siddiqa kuma da Lubabatu are team Mummy, let's see
who is going to win, yaaayyy" washe baki duka yaran sukayi harda Rahima dan yanda
Abba yayi yabata dariya, kallonsu Abba yayi yace "oya oya, kutashi kuje daki ku
shiryo cikin jearsy rigunan ku kufito, lemme go and get the ball" tashi sukayi da
sauri harda Rahima sukai ciki, Abba ya kalli Mummy yace "jeki shirya kema harda ke
kokyayi loosing some fat" turomai baki tayi tace "nine mai kiba gani very very
sexy" dariya Abba yayi yace "hakane, Sexy lady, I mean sexy woman" tashi tayi
cikeda rangwada tace "sexy lady dai Alhaji, sabida yan mata na haifa saisa ake
ganin girmana dansun tasa amma dududu guda nawa nake, yaushe nafita daga menopause"
tai maganan tana wucewa corridor, dariya Abba yayi yana girgiza kai yace "Maryam,
Maryam badaison yarinta ba, bataki ace she is 12yrs bama indai itane" tashi yayi
shima yabi bayanta dan zuwa nashi dakin ya chanza kaya.
Wardrobe dinta ta bude tana kallo, da idanu take neman inda jearsy nata yake, bata
manta ranan da Abba yadawo, lokacin yaje Paris shiya kawo musu tsaraba, nata na
Manchester ne ja, na Zeenatu ma haka, na Luba da Ya Siddiqa ne na Chelsea fari da
blue, a chan kasan kayanta ta hango shi hakan yasa ta janyo tana murmushi sanan ta
dauko wani blue Jean nata 3 quater ya wuce guiwan ta da kadan ta ijiye akan gadonta
sanan taciro p cap maroon, da sneakers maroon ta ijiye ta maida wardrobe din ta
rufe sanan ta kifa kanta jikin gado jikinta yafara mata rawan daya sabayi ta shiga
lashe baki, she is craving to the extend yanzu she is kind of loosing it, tasan
kozata mutu Mummy bazata bata ba dan Abba na nan gashi kullum yanzu suna tare
bakaman da ba da yana dawowa sai tafi study room dinshi sai tsakar dare, yanzu suna
tare 247, tasan she could just walk to Mummy's room tabude safe ta dauko tasha tai
satisfying kanta tabama zuciyabta abinda yakeso but she is so scared dan tasan Abba
zai iya kasheta, besides ita tai alkawari tace yamata kome yaga daman yi inyasake
kamata, kwala mata kira dataji anyi yasa ta tashi daga jikin gadon da sauri tana
goge hawayen dasuka zubo mata, ta cire rigan jikinta ta yar tana kokarin shiryawa
cikin jearsy din.
Fitowa Dady yayi shi kadai tsakar gida rikeda basket ball din a hannunshi, yana
sanye da Manchester jearsy shima da gajeren wandon rigan yasaka canvas akafanshi
zai kwalama Mummy kira yace sufito wayanshi dake aljihun wandon yahau ruri, da
sauri yaciro wayan ganin Sameer ne yasa ya amsa da sauri yace "Hello Lieutenant"
cikeda natsuwa Sameer yace "good afternoon sir, ko dayake is still morning"
murmushi Abba yayi yace "morning Sameer, ya aiki" anatse yace "Alhamdulillah Abba,
ammm Abba I think da daddare am not going to be available dan zanje supervision na
various post damukeda shi nan Abj, so I wanted to ask if it is okay nazo yanzu and
see Rahima cus am free now" cikin wani yanayi na nuna rashin jin dadi Abba yace
"haba Sameer yanzu zuwan ne saika tambayeni, like I said am your father, come
anytime u wish and want ba saika tambayeni permission ba d'ana, kana zuwa ka shigo
gidanku ne kaji, besides u are doing me a favour fa, helping my daughter ai bazan
taba mantawa da alkhairin nanba, saikazo kaji Son" gyadamai kai Sameer yayi kaman
tana gabanshi yace "okay Abba sai nazo" "kana zuwa ka shigo ciki direct duk munama
compound saikazo" "OK" yace tareda katse wayan, ganin Mummy tafito itama sanye da
jearsy Chelsea da team dinta abayanta Siddiqa da Lubabatu duk sanye da nasu, yasa
Abba yace "wowowow, My team my team tunda abin harda yar sonkai an waremu" yakarasa
wajen Zeenatu da Rahima dake biye dasu Mummy abaya, tsayawa yayi agabansu yace
"let's go team Dady and show team Mummy wat we are capable of, ba'a cinmu saidai mu
ci" cikin daga murya Mummy tace "impossible, Team Mummy are record breaker forget
ku yan Manchester ne kun ajiye record, yau zamuyi breaking nashi, gurlssss mu
nunamusu" Mummy tayo cikin filin da yaran biyeda ita, Dady ma yay cikin filin su
Rahima suka bishi da gudu Rahima na dariya tana cheering Abba itada Zeenatun.
"Aaabbba! Aaabbba! Aaabbba!" sukuma team Mummy suna cheering Mummy. "Mummy eh!
Mummy eh! Mummy eh!" wurga kwallon Abba yay sama kafin kace me Zeenatu tai tsaye ta
chabe ta ruga aguje su Mummy da Siddiqa suna binta Abba ma na binsu dudda baya wani
iya gudu sosai kaman su, Rahima kuma tai gaba chan wajen board tana jiran Zeenatu
dan tamata passing kwallon, wani irin circling Zeenatu su Mummy sukayi dan dama
batada gudu sosai dan tanada dan jiki tafi su Siddiqa kiba, ganin suna shirin kwace
kwallon yasa tai tsalle tareda wani irin ihu. "Autaaa" chabe kwallon Rahima tayi
Abba yace "wurga da sauri, wurga Auta" ganin haka yasa su Mummy suka kwasa da gudu
sukai wajen Rahima kafin su karasa Rahima tai wani tsalle ta jefa kwallon cikin
raga Abba da Zeenatu sukai ihu tareda rungume juna. "is a goal" wani irin tsallen
dadi Rahima tayi tataho da gudu ta rungume team dinta Zeenatu da Abba, kafin ta
sakeshi tahau rawa tana dariya Zeenatu ta shiga tayata suna rawa suna tsalle suna
tafi, kama waist Abba yayi cikeda jin dadi yana kallonta yanda ta sake sosai tana
murna rabon daya ganta haka harya manta, dudda he is super tired amma the whole
basket ball idea was worth it look at his Rahima now, da gudu yakarasa wajen inda
sukema us Mummy da Siddiqa da Lubabatu dasukai kini kini darai yace "who dares
stand to Manchester? Am sorry yan Chelsea but Dady team is unbeatable right girls?"
atare Rahima da Zeenatu sukace. "right Abba" suna wani feeling kansu, dariya Abba
yayi ya rungumo Rahima a one side Zeenatu a one side of his hand, ya zare p-cap din
Rahima yana kallon fuskan Mummy yana dariya yace "haba wifey, team dinku ar......"
kaman ance ya juyo, Sameer yagani sanye da kayan sojoji ya tsaya jikin Gate rikeda
car keys a hannu yana kallonsu yana murmushi, da sauri Abba yasaki yaran yana
maidama Rahima p cap dinta akanta yace "laaaa Lieutenant, barka da zuwa" Lieutenant
da Abba yakira yasa kowa yakalli Gate din, karasawa gaban gate din Abba yayi shima
Sameer yakaraso Abba yamikamai hannu yace "welcome Sameer barka da zuwa, sorry fa,
we were actually playing basket ball, halama ka kirani banji kiranba wlh" gyadamai
kai Sameer yayi yace "I actually called twice" cikeda rashin jin dadi Abba yace "so
sorry, yaran nan ne wlh muke basket ball, yau sunada mid semester ba school shine
suka tasani agaba" murmushi Sameer yayi yace "what a nice family, hakan yakamata"
dan dariya Abba yayi ya shafa bayanshi yace "tafi study room din bari naturo maka
ita, kaganta chan" yanunamai Rahima dake sanye da p-cap itada Zeenatu suna rawa,
kallo daya yamata ya dauke kai ya gyadamai Abba kai yafara tafiya, da sauri Mummy
ta dunfaro su tace "a'a su soja ne agidan namu haka, yau munada manya manyan baki,
aiko gashi ansha kayan sojoji an wanko kyau, and you know you look good da kayan
fa, so handsome and se.....xy" tafadi ahankali ganin Abba yawuce zai kira Rahima
dake raye raye, dan sunnar dakai Sameer yayi ganin ta babu mayafi yajuya yadan
kalli Rahima dake rawa Zeenatu tagaji takama gwuiwa tabarta ita kadai tanata tikawa
yace "good morning Mama" dan juyawa Mummy tayi ta kalli inda yake kallo ganin
Rahima ne yasa taji gabanta yafadi tace "wanan kallo haka Sameer bazafa mubama soja
ba, banda hakama Rahima yarinya ce, tuzuru irinka yakama min y'a ai saidai akirani
ace ga gawarta abu ba kadan ba, irinka sai mata nunannu kaman su mu" tai maganan
tana murmushi tareda dan lashe lips tana kallon fuskarshi, juyowa yayi ya kalleta
ido cikin ido kaman maison karanta wani abu atattare da ita, Mummy jitake abu na
tsayayo mata, tanason namiji dakakke jarumi haka, yanda Sameer ya kalleta cikin ido
babu wani alamun darr ko tsoro yasa taji organs din jikinta sun mike, Lord! She is
crushing on this sexy giant guy, dauke kai yayi yafara tafiya yace "excuse me Mama"
da sauri Mummy tabishi tace "haba Sameer da shekaru nawa na girmeka duka duka yar
yarinya dani eh Sameer kake cemin Mama?" dan kallon Mummy yayi kaman yanda ta
zubamai idanu itama ta tsaya chak tana wani irin murmushi jitake kaman tajawo shi
ta rungume shi. "Wifey" Abba ya kwala mata kira da sauri ta juya yana tsaye tareda
su Zeenatu ga Rahima kuma ta taho tana tafiya ahankali tana tahowa, da hannu yamata
alamu datazo yace "zomu cigaba wifey" dan batarai tayi tadan harari Rahima dake
tahowa tana kallonta sanan tawuce batare dataima Sameer sallama ba dan ko kadan
bata so Abba yakirata ba, tsayawa Sameer yayi yana kallon Rahima dake tahowa tana
kallon Mummy tana murmushi sosai duka white hakoranta awaje, fadawa jikin Mummy
tayi ta kyalkyace da dariya sosai ganin Mummy ta daure fuska tace "Mummy na are you
sad we won?" dan tureta Mummy tayi tace "common leave me alone, go and hug your
team leader tunda har kun iya cinmu" fashewa da dariya Rahima tayi data dade