Showing 87001 words to 90000 words out of 197960 words
be
like you when I grow up, u truly have a heart of gold" kanshi Sameer ya shafa yace
"stand up jeka zauna awurinka" tashi yayi yakoma yazauna, Muhammad ne yace "to
yaushe zakaje ka daukota daga rehab? Inyazo ta dinga zuwa as an outpatient saisu
dinga bata appointment" ajiyan zuciya Sameer yasauke yace "Ummi tace nadaukota but
yau ana zuba funitures, am planning gobe zan daukota" gyadakai Muhammad yayi da
sauri Nabila tace "Ya Sameer ni banma gantaba but Allah yadauramin sonta already
and I promise you zamu riketa as a sister kuma amana batare any stigmatisation or
abu makamantan hakaba ko Fadila" gyadamata kai Fadila tayi tana share hawaye,
Nabila tace "but inaso ka daukota da safe, ka kawota gidana ko Fadila, we call mai
lalle da saloon agayara mata kai, da daddare saimu kaita dakinta, we have to make
it special I think we should throw a party ko baby" ta tambayi Noor, kafin yabata
amsa Sameer yadan yatsine fuska yace "No banson party, banson anything noise"
tasowa Fadila tayi tazo wajen Yaya Sameer din tace "bamu kudi, we need to get kayan
dazata sa ready gobe" Nabila najin haka ta taso itama tazo tace "yauwa kin tunamin
yarinya ranan bikin ta bazata saka tsofaffin kayaba, Ya Sameer akwatinta fa" dariya
Noor yayi yace "yauwa ku damai dan yayanmu zai iya ya share komi babu ruwanshi"
yanda sukamai chaa aka yasa yadau wallet dinshi yabude yaciro Atm card yamika musu
yace "gashi, pin 5474" ihu duk akayi cikeda murna Noor yace "ehen let's cut cake
and feed yayan mu is his birthday" yanda sukamai hayaniya a office yasa yace "wai
ya akayi aka barku kuka shigo Barrack dinan?" da sauri Mu'az yace "cha musu mukayi
we are lieutenant Sameer Simran Sameer family and today is your birthday we are
giving you a small surprise" girgixa kai yayi suka shigo gutsuro cake suna bashi
har yasamu da magrib ya tarkatasu suka tafi.
Washe gari!
Daren jiya bakaramin fada Mummy da Abba sukayi ba, tun yana ganin abin nata shirme
harsaida yace mata waito me danna auramata Sameer me eh, shima yamata kacha kacha
ganin ya shareta hakan kuma zaifi jawo mata olla dan tanason jin information daga
gareshi yasa tasameshi safiyar yau tabashi hakuri sanan ta tambayeshi ya ake ciki
yanzu, yace mata kampanin interior sungama saka mata kaya duk wani kayan bukata
data sani tundaga kan kitchen dining labulalye da sauran su sun saka, dama
quotation din dasuka min nakomi was 11.9m, nabasu 8m, to inaso anjima zan basu
sauran kudin, Sameer yacemin zaije Rehab Centre yadauko ta da daddare zanje gidan
nafadi mata dakaina na aurar da ita" da sauri Mummy tace "zamuje tare nai kewan
yarinya na" dan shiru yayi kafin yace "no tafiyan namiji daban naku na mata daban,
idan uba yatashi zaije gidan yarshi shi kadai yake zuwa" shiru Mummy tayi kafin ta
gyadamai kai tace "shikenan gobe ni naje naduba gida idan da gyare gyare nayi" kudi
Abba yaciro dayawa yabama Mummy gashi kimata siyayya sanan yafito tareda kwallama
Siddiqa kira tafito yace "yauwa kije dakin Rahima ki tattara yan kayanta zan kawo
miki babban trolley na, da school books dinta kihada komi kikai motana, make sure u
pack anything dakikasan tanaso fa" da sauri Siddiqa tace "to Abba" ta shiga dakin
shikuma Abba yashiga dakinshi yafito dawani babban jakan Lv yashiga dakin yabama
Siddiqa tahau aiki, ganin batasauri yasa yashiga tayani gwanin ban sha'awa Abba is
just so happy, jiya harda sallan dare dan gani yake Allah gata yamai daya bama
yarshi dake shaye shaye kamilin namiji irin Sameer.
***
Wuraren 11 na safe yay parking motarshi agaban rehab din batare da security sun
bari yay parking acikiba ya leko yace "Sir sorry, we are celebrating 20yrs
anniversary yau saisa kowa anan yake parking you can come in sir" kashe motar yayi
yafito Mu'az dake taredashi shima yafito yana sanye da kananun kaya, shikuma Sameer
na sanye da uniform yay wani irin asirtaccen kyau ko mesa oho, sai kamshi yakeyi,
rufe motar yayi suka shiga ciki shida Mu'az dake biyada shi, compound din yagani an
gyara anyi decorating da balloons black and golden, ga tables da chairs da aka zuba
awajen all patient dinsu maza da mata zazzaune suna shan drinks wasu nacin abinci
wasu kuma nacin snacks gawani soft music natashi, all the patients looks very happy
sai hira ake, dan the only thing dake joining maza da matansu is sport randa za'ai
sport other than that kuma babu saiyau da aka fitoda kowa sabida 20yrs anniversary
da Hope Rehabilitation centre ke celebrating, ahankali yake tafiya yana kallon
koina kaman eyes dinshi is searching for someone, chak ya tsayar da tafiyan
dayakeyi hango Rahima dayayi dake zaune itada wani fair guy da naman idanunshi
kenan so black tsabagen shaye shaye, tana sanye da uniform dinta na rehab saidai
kanta babu kodan hulan nan data saba sawa kuma anbata taki sawane sabida an mata
tsifa an wanke mata kan dama ance mata yau za'a kawo mai kitso tamata, an mata
parking gashin aka bata wani pink ribbon takama gashin dashi tasaki jelan gashin
dayakai har tsakiyan bayanta bakin dukya kanannade abinku da coily hair, bakaramin
kyau tayiba sabida gashin mutane dayawa maza da mata anata mata magana sabida yanda
tai kyau tai kaman wata little angel irin yaran yan gayun nan, tai mugun kyau,
damasu biyune kadai a table dinsu tana rikeda cocktails a cup da straw keciki tana
zuka shikuma yagama cin rice yana goge baki yana kallonta dan yarinyar ta masifan
burgeshi kaman yasace ta yakeji yasakin mata murmushi yace "finally yau munsami
normal food munci, amma kullum aita bama mutum abincin magani ewwww" yatabe baki,
kyalkyacewa da dariya tayi ya mugun bata dariya dudda batasan guy dinba ita kadai
ke zaune yazo yasame ta yazauna ya ijiye abincin shi yana shi yahau mata surutu.
Wani irin abu Sameer yaji yadaki kirjinshi ganin yanda take hirada wani daketa
kallonta kaman zai hadiye ta kanta ba hula iska na kada gashinta, ahankali yashiga
dunkule hannu kirjinshi namai wani irin zafi.
[6/30, 10:17 AM] Marsy😘: 56......
Koda suka koma gida kasa shiga falon yayi hakan yasa yawuce flat dinshi ahankali
Baffa kuma ya tasa sauran yaran sukai bangaren Ummi, almost 1hr suka bata a flat
din Ummi sanan suka fito Baffa da Noor da Muhammad kowannensu ya shiga motarshi dan
komawa gida.
Dudda irin gajiyane dake jikinshi kasa bacci yayi, wanka kawai ya iya yowa yadawo
bedroom din daure da towel a waist, he is so sad he is not happy he never wish for
this to turn up like this, to Yaya zaiyi, agogo ya kalla hakan yasa yabude system
dinshi dake kan bed din ahankali ya shiga Skype ya shiga kiran contact mai suna
Ayaan, ringing kusan hudu kafin Ayaan yadauka yana zaune a office as usual sanye da
pc, yana dauka yace "1 minute buddy" tashi yayi yacire lap coat din jikinshi ya
sagale sanan yakarasa gaban wash hand basin din office dinshi ya cire hand glove
yasa a trash ya wanke hannu sanan yadauko wani handy yadawo yazauna yana kallon
fuskan Sameer ta screen din dayaga yamai wani iri, zama yayi tareda jawo kujeran
gaba yace "wats wrong buddy?" wani irin ajiyan zuciya Sameer ya sauke ya fuzar da
iska mai zafi yace "I got married an hour ago" da sauri Ayaan yace "y....ou, wait
are you saying you got married today ko mekake cewa ban ganeba?" cikin wani irin
cool voice yace "I got married Ayaan, dazun nan" yafadi maganan tareda dafe goshin
shi, shiru Ayaan yayi yana kallonshi kafin ahankali yace "Sameer you got married,
yaushe kasami yarinya, yaushe akaje neman auren har aka daura, when did all of this
happen batare danasani ba? So ranan nan damukai waya all you said to me akan bakada
wacce kakeso u will want to marry a matured mace soja was all a lie?" girgixa mai
kai Sameer yayi ahankali yace "kaima kasan your friend never tell lies" da sauri
Ayaan yace "yes I know buddy, the news hit me ne kawai with shock kagane, talk to
me Sameer wats happening? Besides you don't look good at all" dan lumshe ido Sameer
yayi kafin yabude ahankali yashiga bashi labarin tun ranan da yahadu da Rahima
harzuwa yau da aka daura musu aure yanzun nan. Ajiyan zuciya Ayaan yasauke yace
"Lord! What a story, buddy in this world akwai evil people, and your worse enemy
shine wanda kullum yanama dariya yana nunama yafi kowa sonka nan ko he is killing
you, wlh I pity yarinyar like sosai ta mugun bani tausayi, ka burgeni da you know
the father nothing akan halin matarshi kaiba munafuki bane koba komi darajan 3
children dinta masu hankali but tasani Allah baya bacci kuma wlh saiya sakama
yarinyar da looks at her as mahaifiyar ta, yarinyar dake sonta tsakani ga Allah,
yanzu tunda kadauke Rahima daga gidan shikenan sai muga inda zata kara ganinta
tadinga bata kayan shaye shayen, and karka damu yanda Ummi ke reacting is normal
every parent will act like that, ka lallabata kaita bata hakuri trust me zata
sauko, kacire damuwa aranka yanda kaga abun nan yafaru haka Allah ya tsara you
can't escape okay" gyadamai kai Sameer yayi taredayin dan murmushi hankalinshi ya
kwanta, Ayaan yace "to yanzu wats your plan with Rahima?" dan lumshe ido yayi
yabude ahankali yace "I don't have any plans, but inaso dazaran tagama
rehabilitation din tadena shaye shaye ta chanza zan rabu da ita, taje ta auri mai
sonta kota cigaba da school" wani mugun kallo Ayaan yamata yace "wat do you mean by
kasake ta? Baxaka zauna da ita karufa mata asiri ba, kasan inta koma gidansu me
Mummy zata cigaba dayine ko daga ina zata bullo" dan jim Sameer yayi saikuma yace
"okay, zan nema mata wani mijin inhar tasamu tsayayye saina aurama ta shi" wani
irin murmushi Ayaan yayi baicemai komiba yace "ok, yanzu dai ka lallaba Ummi, poor
Ummi tagama planning how she's going to celebrate her first son marriage amma yazo
ya lalata komi" hararan shi Sameer tayi yace "get back to work bye" ya katse wayan
tareda kashe system din ya kwanta yay addu'an bacci yay shiru yana tunane tunane
ahaka yay bacci.
Da asubahi yatashi as usual wanka yayi yafito ya shirya cikin farin jallabiya
yafito yatada gateman yawuce masallaci dan yasan Ummi zata tada Mu'az.
Wuraren 6:30 shida Mu'az suka shigo gidan, Mu'az dukya wani koma kaman mara lafiya
ganin Sameer is not happy, ganin yay falon Ummi yasa Mu'az yace "Ya Sameer yau
bazaka fita jogging ba?" gyadamai kai yayi yana shiga dakin, falon babu kowa sai
yar aikinsu dake goge goge tagaidasu Sameer bai amsaba yayi hanyar dakin Ummi
shikuma Mu'az yasami kujera yay zaman shi a falo baiso yanishi suje gaida Ummi tare
dan ko kadan baiso anama Ya Sameer fada agabanshi bashi kadaiba harsu Ya Noor ma,
sun tsani suga anama babban yayan su fada agabansu wani iri sukeji he can't explain
the feeling, but the feeling is uncomfortable.
Sallama Sameer yayi ahankali yatura kofar dakin, hadadden dakin dake dauke da bban
gado da hadaddun labulaye, Ummi na zaune kan wata Royal kujera ja dakenan ita kadai
ce adakin one sitter tai relaxing bayanta tana sanye da hijabi hannunta rikeda
charbi tana lazimi hada ido datayi da Sameer yasa ta lumshe ido bamatason sashi a
idanunta, mugun haushin shi takeji bana wasaba, ahankali Sameer yamaida kofar dakin
yarufe ya shigo yana kallonta shi kadai yasan yanda yakwshi fushin mahaifiyar shi
agareshi sashi yake yaji kaman zai haukace, baida peace of mind karasowa yayi har
inda take zaune ya zauna akasa, Murya chan kasa yace "ina kwana Ummi" kaman ma Ummi
batasan wani hallita ya shigo dakinba haka tayi ta shareshi tacigaba dajan
charbinta, jitayi zuciyarshi na kumfa Ummi maisonshi dake kula dashi kullum hakane
yauke fushi dashi tamaki amsa gaisuwan ta, ahankali yasa hannunshi dakedan rawa
yakama hannunta data rike charbi dashi, wani mugun kallo tamai batare data cemai
uppan ba bakinshi narawa sosai yace "ki...yafemin....Ummi" dan gyaran murya yayi
danji yayi muryanshi na dishashewa yace "I'm sorry Ummi, please ki yafemin" fizge
hannunta tayi daga nashi tacigaba dajan charbinshi ahankali ya kwantar da kanshi
kan kafafunta wasu irin hawaye masu bala'in dumine suka shigo zubomai, yakai almost
5min ahaka sanan yadago kanshi ya kawad da fuskanshi gefe yasa hannu ya goge
hawayen tass, sanan ya kalleta da idanunshi dasukai ja sosai yace "kiyakuri Ummi
dan Allah, zan tafi aiki karnai latti, mezan taho miki dashi inzan dawo? Akwai
fruits?" ganin ko kallonshi batayiba yasa yatashi kaman wanda jinin jikinshi yakare
yajuya yay hanyar kofa, hannu yasa zai bude kofa Ummi tadanyi gyaran murya da sauri
yajuyo, babu alamun rahama kan fuskarta tace "in kaje dakinka ka tabbatar ka
tattaro kayanka tatas ka jera a akwati kabarmin gida danyau bazaka kwanan mini
agidaba, kariga kayi aure kabarmin gida kenan, and the so call yar shaye shayen
matan taka koma ina kace take better go and bring her dan in mutane sunzo zasuje su
ganta ba rehab zan dinga turasu ba gidanka zan turasu" tai maganan tana watsamai
harara, juyawa yayi da sauri yafita daga dakin, ko kallon Mu'az dake zaune afalon
baiyiba yawuce yafita Mu'az yabishi da kallo ya mugun bashi tausayi dan yaji me
Ummi tacemai.
Fkat dinshi yaje ya shiga sauko da akwatinan shi dan baya iya ja da maganan Ummi
jiyama he regard it as kaddara ce kawai, ahankali yashiga hada kayan shi na amfani
barin ma takardun shi yana tunani yagama gidan tass amma dayake aiki yatasashi
agaba baibi takan zubama gidan furnitures ba, message ne ya shigo wayanshi, ajiye
kaya a akwatin yayi yadau wayar, ganin message daga Abba ne yasa yabude.
_"Assalamu Alaykum Son, I will really like to see you in person inkasamu chance
maybe koda anjima ne I ka dawo daga aiki, sai secondary, akwai interior company
danai contacting dan kayan dakin Rahima, they called sunaso suzo suyi taking
measurement din dakunan dan yau zasu fara kawo kaya, I don't know how you will go
about it thanks_
Dan jim yayi dan baiwani so Abba ya wahalar da kanshi shizaisa komi besides bawai
auren dindindin bane yarinyar dazai rabuda ita, reply kawai yama Abba da address
din gidan dan baisan mezaiyiba, hada kayanshi yayi daga bayama Mu'az ya shigo
yatasashi suka hada tsaf a akwatuna guda hudu tsaf sanan ya shiga wanka agurguje
yazo ya shirya cikin uniform Mu'az sai kallonshi yake, yana gamawa yatasashi suka
gunguro kayan yasaka a Boot sanan ya shiga mota yatafi, hawaye Mu'az ya share na
bakin ciki.
Wuraren karfe goma Mummy ta shigo gidan, parking tayi tafito taci gayu sosai har
wata yar kiba yakara tasa wata dog uwar atampa dayasha stone work, jakanta tadauka
sanan ta kwalama gateman kira tace "ya shigo da sauran kayan inya fito daga bayi"
dan cewa yayi yana bayi tai ciki, sallama tayi ta shiga falonsu babu kowa sai su
Siddiqa dake kallo suna ganinta duk suka tashi da gudu. "oyoyo Mummy, Mummy ya
sunan ina tsaraba?" dariya tayi ganinsu tace "yanzu mai gadi zai shigo muku da
tsaraba....." kasa karasa maganan tayi sabida jakunkunan goro da sweet data gani ta
kalli yaran tace "wayan chan goron da sweet na miye?" Luba tace "na Abba ne jiya da
daddare yabama mai gadi yakawo ciki, yacewai saikin dawo zai fadi mana goodnews
din" da sauri Mummy tace "good news, what could possibly be this goodnews" ta
kallesu tace "ina baban naku yake" "yana study room" jakanta tabawa Zeena tace
"kaimin daki bari naje wajenshi naji wani news ne" juyawa tayi tai kofa zata fita
kenan saiga Abba zai shigo murmushi tayi tadawo baya tace "Abban su ai wajenka
zani, naga goro yara suncemin goodnews ne wai kace saina dawo zaka fada" shigowa
dakin Abba yayi tareda kana hannun Mummy ya zaunar da ita kan kujera yace "ku
zazzauna kuji" washe baki Abba yayi farin ciki kaman zai zuba ruwa akasa yasha, ya
kalli goron sanan ya kalli Mummy yace "kinsan goron waye?" da sauri Mummy itama ta
washe baki ganin yanda Abba ke murmushi tace "saika fadi" cikeda murna Abba yace
"goron daurin auren yarki ce" cikin rashin ganekan zancen Mummy tace "daurin auren
y'ata, wace y'ata?" da sauri yace "Rahima" dawani irin sauri Mummy tace "Rahima!
Rahima Auta na, ita kama aure?" washe baki Baffa yayi yace "jiya tadawo ai itada
Sameer yamaida ta rehab, so around 9 nadare aka daura auren" yay maganan yana chusa
hannu acikin aljihu yaciro wasu kudade sababbi ya ijiye kan jikinta yace "ga
sadakin ta nan dubu dari da hamsin" faduwa gaban Mummy yashigayi sosai da sosai jin
ya ambato Sameer, ahankali bakinta har rawa yake tace "Abban su wa.....w....waka
aurama Auta?" wani hadadden smile Abba yasaki mai sauti yace "you will not believe
it, this calm, natsastsen yaron mai hankali Sameer dakika sani shiya aureta" wani
dry saliva Mummy tahadiye tana kallon fuskan Abba da babu komi aciki sai farin ciki
bakinta narawa sosai tace "wa......wani.....Sameer Alhaji?" da sauri Abba yace "sai
ance kinfara tsufa kidinga fadama mutane me yarinya ce, lieutenant Sameer Simran
Sameer dinne baki sani ba, Sameer na aurama Rahima" wani irin faduwa gaban Mummy
yayi wani irin abu taji suna tasomata hakan yasa ta lumshe ido tareda sa hannu
tadafe kanta tana kokarin dannewa, ganin yanda tayi yasa Abba yace "wat is it
Wifey?" kaman jira take tawani ma Abba ihun da batasan ta iya irinnshi ba tace "for
God sake don't call me Wifey Abban su because is being long you stop treating me as
such, ka tashi kadaumin yarinya dasai ranan nan nasamu da kyar kafadi mini cewa
kauye ka kaita inda bazata iya dawowa ba, sai yanzu kuma kana gayamin ka aurar min
dda iya, Alhaji are you trying to show me niba mahaifiyar Rahima bane saisa kake
yanke decision akanta without letting me know eh? Because I think I left this house
yesterday in the morning amma har akai komi bakasan yakamata ka kira ka sanar dani
ba, Alhaji karasa wabda zaka aurama Auta sai Sameer wanan tuzurun duka duka
shekarun Rahima nawa? Ina zata iya zama dashi ko kake yakashe ta?" hannu Abba yasa
zai jawota yace "calmdowm wife" da sauri su Siddiqa suka tashi suka fita daga dakin
sukai dakinsu.
Abba yace "don't be paranoid, this is such a good news da yakamata ma we should
throw a party, Sameer is a good man you know, mu godewa Allah tasami miji haka
kinga yanzu hankalinmu zai kwanta munsan zai natsar da ita and discipline her above
all we know she's in a safer hands koba hakaba" sharr hawaye suka zubo daga idanun
Mummy tace "celebrate, Alhaji kaci we should celebrate? Kadau yar jinjirar yarmu
kabama tsoho ne I will celebrate, yaushe Auta zata iya daukanshi, ka aurama yarinya
tosho abokin babanta sa'an kane fa" murmushi Abba yayi yace "Sameer dan 39 ne sa'a
na? Kinfara tsufa wifey, banda hakama yau kananun yara suka fara auran tsofaffi su
zauna lpy kijisu shiru, I think all this maganganun dakike yi aren't necessary"
cikin fushi Mummy tace "Alhaji Rahima fa a cikinshi take iya tsayinta, mesa ba zaka
aura mata wani ba ko cikin yayan abokanen kane sai Sameer eh, wanan katoton tuzurun
yaro jiki kaman basamude....." ganin tanata surutai yasa Abba kawai ya karkada kai
yace "I need to run some errand anjima nadawo zan baki wasu kudi dazakiyi ma
Rahiman hidima, aure anriga an