Showing 15001 words to 18000 words out of 197960 words
1️⃣1️⃣
*********
Wuraren 9:30pm Mummy ta shigo flat din nasu tana kallon ko'ina na falon dan daga
study room din Abban su take tamai rakiya sukadanyi hira kafin tabarshi sabida
yasamu yayi aikin gabanshi, ganin su Siddiqa sunriga sunyi clearing falon wurin
dasukaci abinci yasa tai corridor, ahankali tabude kofar dakin su Siddiqa, kwance
tagansu dukansu ukun kan gado suna kallo da laptop din Siddiqa, ganin Mummy yasa
Siddiqa tai pursing film din tace "Mummy" murmushi Mummy tadan sakar musu daga
bakin kofan tace "na leko naganku ne, zanje na kwanta baban ku na study room dinshi
sai chan tsakar dare zai shigo inya gama aiki, gud night girls" atare dukansu
sukace "good night Mummy" gyadamusu kai tayi tace "adai tofa addu'an bacci kafin
ai baccin" tajawo kofar su tasa hannu kan switch ta kashe wutan corridor sanan tai
dakinta, bude kofar dakin tayi, hango Auta datayi zaune akasa chan karshen gado
hannayenta na rawa sosai, ta sosa kai, ta sosa wuya da baki kaman wacce sabon hauka
yakama yasa da sauri ta shiga ciki ta maida kofar ta rufe tasaka key sanan tasaka
duka sakata biyu kofan na sama dana kasa sanan takaraso ciki da sauri tana kallon
kulan abincin data kawo mata dazu kafin tawuce study Abban su, da sauri ta zauna a
gabanta tadan balla mata harara tace "keme haka wai?" kaman jira take fashewa da
kuka sosai tayi tana sosa kunnenta kaman an zuba wani abu a kunne tace "Mummy
please kibani abin am not my self again, kaman zan mutu nakeji" cikin dan masifa
Mummy tace "so kike kitonamin asiri baban naki na nan eh Auta" girgixa matakai tayi
tama kasa magana sai kara rungume jikin nata tayi dake rawa sosai kaman mai
farfadiya, dafakai Mummy tayi tana kallonta ga shegen kukanta damunta yake, tsaki
tayi ta tashi daga wajen tai hanyar wardrobe dake dakin dakenan fari design dinshi
irin na yan Italian, bude wardrobe din tayi saiga wata yar babbar safe a upper
layer wardrobe din na chan saman, safe dinne kadai kawai awurin sauran kasan ne
kayanta ke jere awurin, ga wani small circular keyboard a marfin safe din dake
dauke da numbers ajiki dakuma alphabets, juyowa tai ahankali ta kalli Rahiman data
dauke kai da sauri ganin Mummy ta juyo jikinta na rawa kaman yanda ta barta tana
sosa kafadan ta wanan karan, ganin ba wurin take kallo ba tana fama da kanta ne
yasa da sauri Mummy ta juya ta shiga danna numbers din wajen danta samu tai
unlocking locked safe din. "GG879G" shi ta danna sanan tabude kofar safe din aiko
yabudu, dawani irin gudu Rahima ta zabura ta mike tsaye kaman mahaukaciya tayo
wajen Mummy na shirin kai hannu tarigata kaiwa, the fastest abu da hannunta zai iya
grabbing tai grabbing kwalba biyu tajuya da sauri Mummy tabiyota tace "Mehaka auta
eh? Bani nan, karkisha abin nan dis night kibari babanki yay tafiya, baninan nace"
ayanda Rahima keyi ita kanta Mummy ta tabbatar cewa bamatasan metake yiba, juya
marfin bottles din hannunta tashiga yi all the two at the same time hakan yasa daya
ya sabule yafadi kan gado, da sauri takarasa bude dayan ta kafa zata kafa abaki
Mummy ta fizgota luuu tayo baya da sauri takuma tareta dan tasan Rahima ba karfi
fess zatai kasa tace "bani nan, that is too strong for you banriga na sirka mikishi
ba, give it to me" kokawa da Mummy suka shiga yi ta ture Mummy tareda kafa kwalban
abaki tana kwalkwala kaman numfashinta depend on it, tana gab da shanyewa Mummy tai
nasaran fizgewa daga bakinta ta kalli dan wanda yarage aciki da baida wani yawa ta
kalleta yanda ta cigaba da sosa wuya tana lashe lips dinta dake kyallin maganin
tajuya tana kallon budaden safe din da akwai kwalaben almost 8 an rubuta benylin
codeine ajiki, sai kuma wasu wrap takardu dayawa da aka musu nadi kaman na madaran
kuka, da wani leda irin wanda ake sa counting paracetamol and other drugs aciki
wani white yan fici fici dasu kananu, ganin yanda take kallonsu kaman wata mara
hankali yasa Mummy tai tsaki tareda tsugunnawa tadau marfin datayar akasa ta mayar
tana rufe bottle din tace "gobema ranace fitsararriya kawai, kozaki mutu ban kara
baki" tadau dayan bottle din tajuya ta maidasu cikin safe, sanan tadau takarda daya
da aka nannade kaman madaran kuka ta maida kofar safe din tarufe da karfi tsabagen
haushin data bata sanan ta maida wordrobe din tarufe ta dawo ko kallonta batayiba
tadau kulan abincin ta dauka tareda zama abakin gado, da wani irin sauri Rahiman ta
taho ta zauna agefenta kaman zata shige jikinta tana kallon kulan abincin, ahankali
ta bude kulan marfin ta cire ta mikamata da sauri ta karba ta yar akasa yay kara,
cikin fushi Mummy tace "wai bazaki natsuba kosai kintaso kowa na gidan? Wlh zan
fasa bakifa tom" maida hankalinta kan yar takardan tayi ta shiga warwarewa, wani
irin bude baki Rahima tayi tana kallon takardan kaman idanunta zasu shige ciki,
warwarewa tass Mummy tayi wani dagargajajjen ganyen weed ne ya bayyana, dan
murmushi Mummy tayi takai hancinta ta shinshina kafin tasa yatsunta tadan debo tana
murzawa feeling the texture tace "kin ganshi very fresh from farm wlh mai kyau daga
wani kauye a yola nasa aka kawomin, inda kinsan kudin danake kashe miki da zaki
dingajin magana na jibi yanda kikama CODE9 sha daya dan Allah bayan kinsan jinin ki
baida karfi, uhmm nama fasa baki gwara na sayar nasan sayarwa nayi" da sauri kanta
kaman zai cire tace "n......no p....l...." tama kasa magana miyau har fitowa yake
daga bakinta tsabagen yanda take kwadayi, dan murmushi Mummy tayi tace "always do
as I say kinji, kema kinsan duk randa Dady bayanan har ci kike kisha kiture dan
kanki, karki karamin abinda kikayi dazu kinji" gyadamata kai tayi da mugun sauri
tana kallon abun burinta kawai Mummy tajuye mata a abinci dan yunwa takeji sosai,
ganin yanda ta kosa yasa Mummy ta shiga zazzaga mata akan abincin white rice da
stew da plantain din, saida tajuye tass dawani irin sauri ta fizge abincin tazauna
akasan dabas, hannu tasa tajuya abincin kafin tafara debowa cikin hannu tanaci,
hannu baka hannu bisa kwarya kaman wacce tai shekara uku bataci abinci ba, Mummy
sai murmushi take tana kallonta tadau bottle water gefen gadon ta tana budemata, in
less than 2min ta cinye tass ta yarda kulan awurin da sauri Mummy ta mikamata
ruwan, karba tayi ta kafa abaki saida tai kusan rabin ruwan sanan taja wani irin
gyatsa, dariya Mummy tayi tace "yauwa Alhamdulillah, su yarinyar Mamanta ankoshi,
yanzu anci abinci, jebayi ki wanke hannu kidawo sai bacci ko naga idanunki harsun
chanza kala" gyadamata kai tayi tanaji duk wata matsalanta yakau hankalinta ya
kwanta ta tashi bayi tayi feeling super happy, ruwa tabude a bathtub din Mummy ta
tsaya tana kallon ruwan da idanunta dasuka fara wani irin lumshewa, saida ruwan ya
cika tap yafara zuba sanan ta washe baki kafin tawani irin fada cikin bathtub din
da kayan jikinta tai resting head dinta a inda akesa head ta lumshe ido tasa hannu
tana wasa da ruwan kanta nawani irin juyawa, she is feeling happy, she is feeling
exotic, feeling exceptional, feeling out of this world, shiru tayi tareda dena
wasada ruwan tana lumshe idanunta da sukai fici fici tana budewa har na kusan 2min
sanan tai murmushi daya bayyabar da white teeth dinta cikin wani slow voice and in
a very slow tone tace "nima I hate you, you are a bad person, kuma bazan kara
kiranki ba wicked kawai" shiru tayi kafin ta ciko hannayenta da ruwa takai bakinta
tai kururururu da ruwan tana wasa kaman yanda yara sukeyi tawani irin fuzar da
ruwan akasa cikin fushi tana kallon towel din Mummy dake ahange kan hanger tace "I
hate youuu!!!" jin ihunta yasa Mummy tawani zabura tareda buga salati tace
"innalillahi yarinyar nan zata tonamin asiri" da sauri Mummy tafada bayin salati
tayi ta kashe tap din dahar lokacin ke zuba da gudu tawani jawota daga cikin ruwan
hakan yasa ta bude ido kadan tanadan turo bakinta zatai masifa ganin Mummy ne yasa
tawani irin rungume ta tace "Mummy naaaaaa, Mummy you are the best Mum, Ke kadai
kesona, su Abba su Ya Siddiqa da wanan wicked din are all cruel people, Mummy na I
love you sosai sosai" tadago kanta daga jikin Mummy ta kalli fuskarta tanadan lum
lumshe ido tace "I love you Mummy naaaaaa" dan murmushi Mummy tayi tace "naji to
cire kayan ki daura towel kije ki kwanta banson drama" Mummy tai maganan tana zage
mata zip din bayan rigan tasake ta tareda jawo towel, sanan taja mata rigan kasa ta
daura mata towel din kafin ta kamo hannunta sukafito, kan gado ta kwantar da ita
tace "oya sleep now don't make anymore mess, am tired jiki da jini" tajuya zata
tafi hannunta takama cikin tsantsan maye tace "Mummy tell me what you use to tell
me" shiru Mummy tayi tana kallonta saikuma tadawo kan gadon ahankali ta zauna
hakan yasa da sauri Rahima ta daga kanta ta daura akan cinyarta tareda lumshe ido
tana sauke ajiyan zuciya, ahankali Mummy take shafa kananun kitson dake kanta murya
chan kasa tace "Autana I always give you what you want for that sake no one should
know our little secret koda za'a kasheki ne right?" da sauri ta gyadama Mummy kai
tace "ri..........ght" murmushi Mummy tayi tace "nasanki Rahima na kuma San duk
cikin yarana babu wanda yakaiki rike amana da keeping secret, nobody should ever
know that you and Mummy use to smoke kinji" da sauri ta gyadama Mummy kai tana
murmushi, Mummy tace "always keep it cool, I will always give you what makes you
happy and painless, in the night but during the day time babu shan komi so that
nobody will know at home dan mutane suna ganin abun baida kyau, but mu munsan
anything that makes you happy ai yanada kyau ashashi ko Auta?" gyadama Mummy kai
tayi tace" yes Mummy, murmushi Mummy tayi sosai tace "salla inkinga dama kiyi
inkinga dama karkiyi am an advocate of kowa yay abinda ke sashi farin ciki, live
your life to the fullest kome kikeso let me know okay, I will give u har rayuwata
ba duniya kadai ba, am your best friend kome zai sameki kome zakiyi let me be the
person you will always meet first and tell kome zakiyi aduniyan nan bazan taba miki
fadaba daidai ne awajena kinji" gyadama Mummy kai tayi
kafin tajuyo ta bude idanunta da sukai danja ta kalli Mummy da itama ita take
kallo, cikin murya yar kankanuwa tace "Mummy wanan powder white dinan kaman
dakakken chalk yaushe zaki banishi?" dariya Mummy tayi tace "in an kawomin" shiru
tayi tana lum lumshe ido hakan yasa Mummy batasake cemata komiba, ahankali bacci
yay awon gaba da ita hakan yasa Mummy ta kwantar da ita tareda tashi ahankali
tawuce bayi inda tabata ta gyara sanan tai wanka tafito tana kallon Rahima datai
dai dai agado tana tikan baccin ta, shiryawa tayi cikin kayan bacci tawuce tafice
daga dakin tai dakin Abban su dudda yana study but inya dawo zai samsta anan dan
batason anything dazaisa yaje dakinta.
Around 5:02 ta tashi jin muryan Abba na kiranta, a firgice ta bude idanunta dasukai
jajir dan kowani gaban jikinta najin kiran Abba ta kallai tanadan sassauke kai,
babu alamun wasa kan fuskarshi yanuna mata kofa yace "wuce kije ki dauro alwala
kiyi salla" gyadamai kai tayi ta tashi ahankali dan jiri take gani sosai bacci bai
isheta ba, ganin tayi hanyar bayi yasa yajuya yafita dan sauri yake antada salla,
bayin ta shiga ta wanko fuskarta tadauro alwala tafito tana kallon ko ina na dakin
tadanji dama dama dan jirin yaragu sabida wanke fuskar datayi, wurin wardrobe din
Mummy tayi tana kallon kofa da sauri tabude wardrobe din, hannunta tamika ganin
hannunta baikai safe din dake chan sama ba yasa da tai wajen mirror, kujeran wajen
ta dauko tahau kai ta tsaya hakan yasa takai safe din, password din da taga Mummy
tasa jiya ta shiga sawa dan tana gani ta haddace shi tsaf akanta, bude safe din
tayi jikinta har rawa yake, one bottle of codeine ta dauko gudun kar Mummy tagane
sanan tasauko kara daya na wiwi tana waigen kofa, gyara zamansu tayi tsaf gudun kar
mummy tagane sanan ta maida safe din tarufe tasauko tadau kujeran ta maida inda
yake gaban madubi, sanan tadawo tarufe wardrobe din taboye abubuwan a jikin towel
dinta sanan tabude kofa tafita tai dakinta, da sauri ta maida kofar tarufe jakar
makarantan ta ta dauka ta zuba su aciki sanan ta rufe ta ijiye tana murmushi har
wani murna takeyi kafin tai bayin ta, brush tayi sanan tai wanka tafito daure da
towel, mai tadauka tafara shafawa saida tagama tsaf sanan tasake fadawa kan gado
taja bargo ta lumshe ido ko minti biyu ba'ayiba bacci yasake awon gaba da ita.
Cikin bacci taji ana shafa mata fuska bude ido tayi da kyar tana turo baki ganin
Mummy ne yasa ta mirgino ta daura kanta kan cinyar Mummy cikin muryan bacci tace
"Mummmmm niban tashi ba" dagata Mummy tayi tace "tashi kafin Abban ki yakara
tambayan ki, kinyi salla?" girgiza ma Mummy kai tayi ashagwabe, hakan yasa Mummy
tace "toki barshi basai kinyiba, tashi ki shirya school, kinga yau zaku riga baban
ku fita saisa naciro miki wanan abayan da gyalenshi ki saka banso kisa jean baban
ku yahau miki fada" saukowa daga gadon tai da sauri tadau doguwan rigan da Mummy ke
nunamata data ijiye kan kujeran mirror ta warware doguwan rigan tana daure fuska,
hadadden doguwan rigane mai bala'in kyau na Dubai bakine complete babu kwalliya
ajikinshi sai hannun doguwan rigan da aka bishi da wasu silver kullatai da akai
musu design din flowers yay mugun kyau rigan. Cikeda rigima sosai ta kalli Mummy
tace "Mummy nine zan sa kayan nan? Ni wlh bazan saba so ake zafi yakasheni eh"
cikeda lallabawa Mummy tace "haba Auta na, Ke kinfiso ayita miki fada na yaune
kawai gobe baban ki zaiyi tafiya yabar mana gida zakiyi yanda kikaga dama kinji"
wurga rigan tayi chan wajen kofa tace "wlh ni banaso ni english wears zansa"
dafakai Mummy tayi ta kalleta yanda ta zauna akan kujera ta juyamata baya tana
kumbure kumbure, tasowa Mummy tayi takaraso har gaban madubin ta bayanta ta tsaya
ta dafa kafadarta tana kallon fuskarta ta madubi tace "haba my fine princess,
Princess Rahima na, yar lelen mamanta, duk gidan nan babu wanda zai nunamiki kyau
wlh kai duk Abuja ma, beauty yar gidan Judge, yarinya inba dandan president ba sai
rijiya adanmini murmushin nan mana" Mummy tadan chakuleta hakan yasa tafashe da
dariya, ganin tafara dariya yasa Mummy tadauko rigan tace "imaza shiryo kici gayu
kifito ina jiranki kizo kiyi breakfast kinji" gyadama Mummy kai tayi Mummy tawuce
tafita.
Shiryawa tayi cikin dogon rigan tadau gyalen ta yane kanta dashi tadau wayarta
tajefa cikin jakanta sanan ta giya jakan tabude kofa tafito tai falo, zaune taga
duka yan gidan nasu a dinning, tunda tafito Abba ya tsareta da idanunshi dake cikin
fararen glasses hakan yasa takaraso ahankali tayi kusada Mummy, da hannunta shiga
wasa kafin murya chan kasa tace "ina kwana Abba" tea Abba yakai baki ba yabo ba
fallasa yace "lpy" juyawa tayi ta kalli su Siddiqa da suma duk sun shirya zuwa
makaranta dan hararan su tayi ta gefen ido sanan tace "ina kwanan ku" Siddiqa ce
kadai ta amsa dan sauran basuda lokacin dan iskan gaisuwanta. "kin tashi lpy
Rahima" ko amsawa batayiba tazauna kusada Mummy suka faracin abinci, tea kawai ta
iya tasha dan ko kadan bata iyacin abinci inba Mummy ta samata abinda tasaba samata
ba, batajin dadin cin normal abinci saida suka gama tsaf sanan suka tashi, 5k Abba
yaciro daga pocket yamikama Siddiqa yace "gashi nan dukanku, adawo lpy" sanan ya
kalli Rahima da nugayen ido yace "kibari akawomin karanki kiga abinda zai faru yau,
kuwuce kutafi" wucewa sukayi suka fita, gaba Rahima tayi fuu tabarsu tana zuwa
tabude gaba ta shige ta rufo kofar da karfi, da sauri Luba tace "iyye Ya Siddiqa
bakene ke zama agaba ba, bari naje nafadama Abba" hannunta Siddiqa tarike da sauri
tace "kubarta, muje inada hot presentation this morning, banda lokacin Rahima
yanzu" duk shiga bayan motan sukayi direba ya shiga yajasu har zuwa University of
Abuja, Siddiqa yafara saukewa agaban department dinta na Accounting tana 400 level,
dubu dai dai tabama Zeena da Luba, duk suka mata godiya sanan tajuya tagaba tabama
Rahima nata 1k din ta hanyar ajiye mata akan jiki, cikeda tsiwa Rahima tadau kudin
ta jefar ta window tace "mezanyi da kazamin kudin ku? Mummy na tabani ☓2 of your
chicken change, 10k dan haka banso" cikin tsananin fushi Siddiqa ta kalli kudin
data jefo mata akasa tace "ni kika jefa da kudi Rahima?" "baki fasamata baki bane
saisa har yanzu take mana iskanci" cewan Luba, ganin abin na neman zama rigima yasa
Idris direba yace "dan Allah ayahakuri, bakuyi fada agida bane zakuzo kuyi a
makaranta gashi anata kallonmu, kinga Siddiqa wuce ajinku kiyakuri yarinya ce"
cikeda tsiwa Rahima tace "wlh ka kara cemin yarinya saina katsama mari hala nama
kala da yarinya" bude marfin gaban motan Siddiqa tayi ta fincikota waje ta bala'in
tsorata hannu tadaga zata wanketa da mari da sauri tarufe fuskarta tafashe da kuka
jikinta na rawa tace "wlh kika dekeni saina gayaki da Mummy" sakinta Siddiqa tayi
ta matsar da ita gefe ganin duk yanda ta tsorata sanan ta kalli direban tace "kaisu
Lubabatu department katafi tajama kanta da kafarta zata taka tundaga nan har Vet
wlh" tai maganan tana rufe marfin motan, direba yaja yay gaba, buga kafa ta shiga
yi akasa tana kuka sosai Siddiqa tai tsaki tace "sai girma ba hankali, katuwa dake
kina kuka cikin makaranta gashinan sai kallonki ake, ki kwana anan" juyawa tayi tai
tafiyanta cikin department dinsu tabarta awajen sai kallonta ake.
Sauke jakanta tayi daga baya tana kuka tabude ta ciro wayarta ko tsayawa rufe
jakarma batayiba tarike adayan hannun ta shiga neman layin Mummy, horn taji an
danna mata da sauri ta daga kanta da idanunwanta dasuka rine da hawaye, kallo daya
tamishi ta dauke kai wani shegen yaron ajinsune Chriss sunanshi Christian ne
dayasamata ido, ajinsu daya shima Veterinary medicine yakeyi, duk inya ganta
saiyace Hi beautiful amma ko kulashi batayi, fitowa yay daga motan da sauri
hadadden guy ne yaci gayu sosai da wandonshi dayay ass down gawani hadadden
sneakers akafarshi da katon sarkan cross yakaraso gabanta, cikeda damuwa yace "Hey
Beautiful what happen? Why are you crying like this? Who was that Goddamn gurl that
drag you out of the car?" yay maganan cikin fushi, daure fuska tayi tasa hannu tana
share hawayen daya gama wanke mata fuska, cikin bala'i tace "is none of your
business, leave me alone" "noo I can't, I can't leave you alone, u don't look good
beautiful, let's go we have class by 9, and is to 9 now" kallonshi tayi da dara
daran eyes dinshi, murmushi yamata yadan daga mata gira daya tareda cije lips
dinshi yace "please beautiful let's go, I know u can't walk from here to our
department, so let's go okay,