Showing 33001 words to 36000 words out of 197960 words
karanta koda guda dayane
wurin Abba, Mummy tai tai taida ita tazo taje ta kwanta ta huta taki yarda saiyi
take.
Bayan Magrib Abba ya shigo gidan da sallama su Siddiqa ne kawai a falo da Mummy
dataci gayu sosai suna kallon dan makaho a arewa 24 Mummy tayi tayi da Rahima tazo
ta zauna suyi kallo taki, jin sallaman Abba yasa da gudu yaran sukaje suka rungume
shi. "oyoyo Abba" tasowa Mummy tayi ta watsama yaran harara tace "sai asakan mini
mijina" dan dariya Abba yayi yana kokarin danne bakin cikinshi yace "a'a bazaki
koramin yarana ba, zodai tanan" yadan jawota da hannun dakanshi dat is free hakan
yasa ta taho ahankali tana murmushi duk ya hadasu duka ya rungume he feels better
his family is just his everything, sakinsu yayi ya zauna akan kujera Mummy ta zauna
a kusada shi, Lubabatu ya kalla yace "je mota ki daukomin jakan danabari yauma
nasake mantawa" duk dariya sukayi dan haka Abba yake kullum saiya kawomusu tsaraba
kullum saiya manta dashi a mota, Hulan kanshi Mummy tasa hannu tacire tace "muje
kai wanka Alhaji kasha hanya" kai ya girgiza mata yace "anjima inzanyi wanka zanji"
gyadamai kai Mummy tayi tace "bari nakawo maka abinci" kai ya girgixa mata tareda
yatsine fuska yace "not now kibari anjima" wani iri Mummy taji amma saita basar
daidai Lubabatu ta shigo dakin da sallama da jakan Abba tabamawa ya karba yabude
snacks ne da ice cream, sai grilled chicken a lejoji guda hudu, daya ya dauka
yabama Mummy karba tayi tace "thank you Abban su" yadauko ledaji biyu na chicken
din yabama su Siddiqa da ice creams keda uku karba sukayi sukai godiya sanan ya
wawwaiga kaman dama chan bai luraba yace "ina Rahima?" Zeenatu ne tace "tana daki
Abba" kwala mata kira Abba yayi. "Rahima, Rahima" zabura Rahima tayi ta tashi daga
kan gadon gabanta nawani irin mummunan faduwa, bakinta har rawa yake tace "na...am,
I....n zuwa" hawayen daya zubo mata ta share da sauri tadau hijabinta ta saka pink
daya tsayamata a gwuiwa tabude kofa tafito kaman wanda kwai tafashe mawa aciki.
Kafe bakin Corridor Abba yayi da ido jira kawai yake yaga tafito, ahankali tafito
sukai ido da ido da Abba hannun haggunta tasa tadafa gabanta tana harde kafa danji
tayi fitsari zai zubo, bayan hannun damanta tasa ta goge hawayen daya zubomata
takasa karasowa cikin falon daga wurin tace "san.....nu da dawo.....wa Abba" kafeta
da ido Abba yayi yana kallonta irin kallon, haushi, takaici, tausayi dakomi ma
barinma bandejin dayagani manne a goshinta, wata boyayyen ajiyan zuciya ya sauke
ahankali yace "zoki amshi tsaraban ki" girgizamai kai tayi murya chan kasa tace
"a'a nina k.....koshi Abba" tafashe da kuka sosai tana kara danne wurin tana rike
fitsarin da kawai jira yake yaga Abba yamike ta sakeshi, shiru Abba yayi yana
kallonta kaman yanda yayyinta ke kallonta yanzu suka kara tabbatar wa tayi wani
laifi ne dabasu sani ba, itadai Mummy ba tace komiba but itama gaban nata faduwa
yake sai shirya kalaman dazata fadama Abba take aranta ta wanke kanta.
Da hannu Abba yamata alamun zo yace "zonan Rahima" fashewa da kuka tayi kafin
ahankali tadaga kafanta tsir tsir Abba yaga fitsari na diddiga akasa tana tahowa
baice mata komi ba hakama na kowa a falon tsayawa tayi a jikin dinning tafashe da
kuka sosai tace "Abba dan girman Allah karka daken please, wlh bazan karaba"
girgixa mata kai yayi yace "bazan miki komiba, zo nace" yanda yamata maganan so
calm yasa ta taho da kyar ta tsaya agabanshi tana bari tana kuka tace
"g....ga....ni" ledan kusada shi kan kujeran ya cire ya ijiye akasa hannunshi
yadaura awajen yace "zauna anan" kaman wacce akace ta zauna kan allura haka ta
zauna tana kuka sosai tana kallon Abban cikin wani murya kaman na wacce aka shake
tace "Abba in kanama iyayenka karkamini komi dan Allah" ahankali Abba yasa duka
hannayenshi kan fuskarta, hawayen ya share mata tass yace "shiii dena kuka" hadiye
kukan tayi tana kallonshi tana sauke ajiyan zuciya kirjinta kaman zai fito sabida
tsaban bugu, shiru yayi yana kallonta duk hikima irin tashi wanan karan yama rasa
mezai mata, but yay bugun yay bugun a banza, ahankali yay cupping face dinta yakira
sunanta anatse. "Rahima" murya chan kasa tana kallonshi tace "na'am Abba" "tell me
menene? Me kikeso dani bana miki agidan nan dakikaje kinabin bad friends eh? Me
kikeso? Every month ana biyana albashi zan baku dukanku 10k kuyi kome kukeso dashi
dudda nasan kunada komi but yan abubuwan ku namata, nasai muku waya, in samuku
data, nasa amuku snacks, duk wani abinci danasan kunaso kodani banaci I must stock
it up in this house cus banson my children to lack anything har abin yakaiga suna
bukatan na wasu, every 3 3 month nake bama mahaifiyar ku kudi tasai muku duk wani
kaya na fashion daya fito na yayi dakuke so, baki rasa ci ba, Rahima ina baki kudin
kashewa, Rahima tell me menene bana miki I will do it for you today" girgixa mai
kai tayi hawaye na zubowa, ahankali yace "mota kikeso na sai miki?" girgixa mai kai
tayi alamun a'a, yace "gida kikeso? Kokuma fili kikeso nabaki tell me kome kikeso I
will do it for you?" girgixa mai kai tayi tana kuka sosai, hawayen yasake sharemata
yace "tell me why did you choose this kind of life? Rahima why are you too stubborn
iyye? Me friends dinki suke miki damu nan gida bamu miki dat you choose to follow
them har suyi leading naki astray eh tell me?" sake girgizamai kai tayi, ahankali
yace "kinason ki kasheni ne Rahima in mutu in barmiki duniya sabida kisamu kiyi
abinda kikeso eh? Rahima kinaso kizama aljalina ko?" fashewa da kuka sosai tayi
tace "Abba no, dan Allah kayakuri kaji Abba, wlh bazan karaba, Inna kara ka karyani
ka yardani a titi mota ya takeni kaji, am sorry Abba" shiru yayi yana kallonta
yanda take kuka, ahankali yace "bazaki kara zuwa school for now ba sainaga kin
chanza, bazaki kara fitaba koda daganan zuwa outside gate ne, daga yanzu nai
locking naki down Rahima, am going to restrict you from many things" gyadamai kai
tayi tana kuka sosai tace "Abba am sorry kayafe mini dan Allah bazan zama ajalinka
ba kaji Abba na" yanda take kuka yasa ahankali ya share mata hawayen yace "promise
me you will change" da sauri tace "Abba I promise you" fadawa jikinshi tayi tafashe
da kuka sosai, tashi Mummy tayi tabar falon fuskanta bayabo ba fallasa, murmushi
Siddiqa tayi da sauran yan uwanta ganin itada Abba sun shirya.
[6/3, 9:43 AM] Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
2️⃣1️⃣
1️⃣
2️⃣ 2️⃣1️⃣
Not edited
Sun dade ahaka sanan Abba yasake ta ahankali tareda dagota hanunshi yasa ya share
mata hawayen dayagama wanke mata fuskan yace "is okay, stop crying, tashi kije ki
dauko mop da ruwa ki goge fitsarin chan ki chanzo kayan jikinki saikizo ki amshi
tsaraban ki, ina kemiki ciwo yanzu?" hijabinta ta daga ahankali taja hannun t-shirt
din jikinta ta saukar hakan ya bayyana kafadanta dayay jajir yadan kumbura, hannu
Abba yasa awurin runtse ido tayi tace "auchh zafi Abba zafi yakemin" ahankali yace
"sannu zan kira Dr yazo yadubaki anjima, tashi kije kiyi mopping din" tashi tayi
taja hannun rigan ta maida tawuce tana tafiya ahankali tai kitchen Abba yabita da
kallo, shi kadai yasan irin bakin ciki da damuwa dake tattare a ranshi zai ajiye
duk wani aiki nashi for this one week and concentrate give his full life attention
to Rahima, Rahima na bukatan asamata ido sosai inba hakaba zata lalace, y'a mace ce
sunada rauni bana wasaba the worse thing is that batada hankali and Mummy tariga ta
batata da shagwaba.
Gama mopping din wajen tayi da ruwa ta maida komi ta ijiye inda yake sanan ta wuce
dakinta rant a fess ganin Abba baimata komiba ta chanza kaya, wani riga da skirt na
yan kanti tasaka, pink rigane sai skirt din daya tsaya mata a guiwa kayan suka
maida ita yarinya sosai, bude kofa tayi tafito takoma falo, murmushi Abba yayi
yatashi ahankali ya sauka kasa ya zauna yace "zonan ki zauna kusada ni" da sauri
tazo ta zauna kusada shi, Zeenatu yabama ledan kaza daya daya rage yace "je Zeena
ki samana kajin a tray kizo duk muci tare" cikeda murna Zeena ta dauka tai kitchen
gado komi tayi a tray mai kyau da cutlaries tazo ta ijiye a tsakar dakin, Abba yace
"yau yarana ne zasuyi feeding dina hanuna ma da datti ban wanke ba dana dawo" da
sauri Zeenatu ta yanko naman da fork takai bakin Abba tace "yee Abba duk na rigansu
bude bakinka haaam" karba Abba yayi yana dariya sosai da sauri Lubabatu ta yanko
tace "Abba nawa nawa nine second" bude mata baki yayi yace "wai wanan naman yay
kato Luba" ya karba kafin ya hadiye atare Siddiqa da Rahima suka gutsuro nasu suka
kai bakin Abba hakan yasa cikeda iya wasa da yara Abba yace "toooo kakakara kaka,
yanzu nawa zan fara karba? Na Mamana kona auta na?" ashagwabe Rahima tace "Abba
nawa ai nine Auta" da sauri Siddiqa tace "bawani Abba ai nine mamanka ko niwa zaka
fara karba" murmushi Abba yayi yace "I know what to do, da muna yara in muna rige
rogen bama babanmu abinci in mutum biyu suka kawo atare kunsan me baban mu yakeyi?"
da sauri duk suka girgiza kai, hakan yasa Dady yace "tsakani tsakani yakeyi, so
kuma haka zan muku yau" zama ya gyara yafara nuna Lubabatu da Rahima da yatsa yana
wakan. _"tsakani tsakani, tsakanin gizo da koki, inba gizon makokis a ina wutan
takare agidan audu makeris"_ yafada kan Rahima ihu Rahima tayi cikedajin dadi ta
turama Abba abaki hakan yasa dukansu suka fashe da dariya Mummy na tsaye jikin
kofan corridor ta rungume hanunta a kirji tana kallonsu yanda yake wasa da yaranshi
gwanin ban sha'awa, dan gajeren tsaki taja tareda girgiza kai tawuce takoma ciki
not looking happy at all.
Abba yakai kusan 11 na dare tareda yaran sai hira suke yana musu labari, a falo ma
sukai isha'i saida Rahima tafara gyangyadi sanan yace "oya kutashi kuje ku kwanta
gobe zakuyi aiki dan zanyi manya manyan baki, tashi kuje" tashi sukayi atare duk
sukace "Abba saida safe" "saida safen ku, kuyi addu'an bacci kunji" gyadamai kai
duk sukayi suka wuce.
Tashi shima Abba yayi yarufe kofar falon ya kashe wuta sanan ya wuce corridor,
dakinshi ya shiga yana dialing number Mummy har kiran ya katse bata dauka a hakan
yasa ya ijiye wayan yarage kayan jikinshi ya shiga bayi, yadan jima abayin sanan
yafito daga bayin daure da towel, Mummy yagani jingine da kofar ta rungume hannu
tana kallonshi hakan yasa ya sakin mata murmushi, cikin yanayi na dan fushi tace
"sai yanzu kasami lokacina? Anyway naga ka kirani awaya gani" dan dariya Abba yayi
yataho inda take tareda kamo hanunta ya jawota jikinshi ruwan kan fuskarshi ya
shafa mata yace "mata, mata, kishinku baibar kowaba yanzu harda y'ayan nakima kishi
kike?" dan turomai baki tayi tace "toba ka shareni ba, kawani manta dani kanata
harkan gabanka da y'ay'anka" dan dariya yayi yaja hancinta yace "we were just
having Dady and his girls time you know, bake kemini fada bana basu time ba dazaran
nadawo sainatafi study naita aiki yaukuma nabasu u are picking offence" yay shiru
yana kallonta, turomai baki tayi tareda dan hararan shi ta tureshi daga jikinta
tace "ni ka kyaleni ka koma kuyita yi" rungume ta yayi ta baya yana shafa hannunshi
akan cikinta ya kwantar da kanshi kan kafadarta yace "how about we do some Dady and
wifey time eh" yay maganan yana dan shafa kan nipple dinta tasaman rigan baccin
jikinta dan yatsine fuska tayi ko kadan batason suyi sex but bazata iyacemai a'a ba
dan satin nan gabaki daya babu abinda ya shiga tsakanin su, ko kadan Abban su
Siddiqa bai iya biyamata bukata, tanason shi sosai dan yamata komi arayuwa yanada
kirki bana wasaba, sanan shine mahaifin yayanta kuma yaran su duksun tasa yanzu,
but bai iya biyamata bukata ne lokacin da tafara tsakar dajin dadin a lokacin zai
kawo and another thing is oh God bamataso tana tunawa da wanan but dole ta tuna his
manhood is so tiny and a lil bit shrink, although bata blaming dinshi gaskiya dan
tasan shekarun shi sunja sosai dan baiyi aure dawuri ba saida yagama karatu, yadan
soma tsufa kuma ga stress na aikinshi kullum saisa dazaran yadanyi jagwalgwalon shi
a pussy ta 1min parrrr ya mata bari yafito, she is just 52 duka duka yaushe tafita
daga menopause? She wants to enjoy her life yanda tagama haihuwan nan and explore
sex, tanasan Dady yabata good knacking dazaisa tai fitsarin squirting but tasan
maybe she will take this dream to her grave dan it can never happen.
"Wifey" Abba yakirata yana manna mata kiss a kumatu kafin yay pulling nata to bed
without much of time wastage yaja pant dinta yacire ya shige, thank God duhune
hakan yasa taja wani mugun tsaki aranta tareda yatsine fuska tasa hannu tanadan
shafamai baya wanda dazaran tafara tasan zaiyi wata yar ihune shikenan yakawo saiya
tashi, hakanne kuwa tana fara shafashi ko 1min baiyiba ya rirriketa ya kwaro ciki
kafin yafada gefe yana sauke ajiyan zuciya yana shafa cikinshi, wani dan guntun
hawaye Mummy ta share daya zubomata ta tashi ahankali tabude bayinshi ta shiga
tashi shima yayi yabi bayanta suyi wankan tare sanan suka fito sai bacci.
Da asuba yatashi yatada kowa na gidan sanan yawuce masallaci, bai shigo gidan ba
sai karfe Tara na safe Mummy kadai yasamu a falo rikeda waya tana ganinshi tace
"kainake shirin kira baxaka aiki bane ai kai latti kaida kake fita 8" shigowa yayi
ya zauna kusada ita yace "bazani ba inaso nadan huta for a while" zatai magana su
Siddiqa suka fito duk sun shirya zasu shiga school karasowa cikin falon sukayi duk
suka gaida Abba amsadu yayi yana murmushi yace "harkunyi breakfast" "eh Abba munyi"
Zeenatu ne tace "Abba Rahima bazata school ba?" gyadamata kai kawai yayi yace
"kutafi saikun dawo ayi karatu da kyau" wucewa sukayi suka fita daga dakin sukai
wajen direba dake jiran su suka shiga ya wuce dasu school.
Kallon Mummy yayi yace "jeki kiramini Rahiman" tashi Mummy tayi tawuce ciki
ahankali ta bude kofar dakin Rahiman tana zaune kan gado ta kifa kanta akan filo
kaman wacce ke zazzabi, daga wajen kofa ta tsaya takirata. "Auta kizo Abban ku na
kiranki" jin sunan Abba yasa tadago kanta da wuri, idanunta sunji jaa sosai harda
yar rama, ahankali tace "Mummy Abba menayi kuma yanzu?" murmushi Mummy tayi tace
"baby abinda kikayi taso kizo" tashi tayi ahankali ta ijiye filon kan gadon ta taso
suka fita itada Mummy, a falo tasami Abban nasu tunda yafito ya tsareta da ido
kusada shi ya nuna mata yace "zoki zauna anan Rahima" karasowa tayi ahankali ta
zauna a inda Baffa yake nunamata ta zauna ahankali, tace "ina kwana Abba" kanta ya
shafa yace "kin tashi lpy Rahima" gyadamai kai tayi yace "yau zamuyi baki da
daddare mezaki dafa musu?" murmushi tayi tace "uhm nima bansani ba Abba" dan dariya
yayi ya nuna Mummy data zauna kan kujera tabude jarida tana karantawa yace "Mummy
zata fada miki mezaku dafa, kinyi breakfast?" girgixa mai kai tayi alamun a'a,
tashi yayi yamika mata hannu yace "tashi muje kiyi muyi tare" kama hannunshi tayi
ta tashi suka tafi dinning inda abincin shi da Mummy ta hadamai yake da kanshi
yajamata kujeran kusada shi zama tayi shima ya zauna yabude warmer, friend Irish ne
da scrumble egg dai tea, zuba musu yayi da kanshi ya hada mata tea yabata suka
shiga ci, ahankali take tura abincin da karfi da yaji amma ko kadan batajin dadin
abincin zuciyanta ma tashi yake kakarin amai tayi hakan yasa Abba ya kalleta da
sauri yace "subhanallah menene?" kaman zatai kuka ta yatsine fuska tace "uhm...uhn
kaman dutse na tauna" "ayyah sorry" tashi tayi tadau plate din da ko guda biyar
bataci ba tace "nakoshi" tadau tea ta shanye take kitchen ta ijiye tafito haka
ranan suka wuni itada Abba Mummy ma daga baya daki ta tafi abinta ita kadai da Dady
a falo ko motsi tayi saiya cemata metake so tace mai bakomi salla kawai ke dagashi
yana dawowa itama yasata tai nata dan yafison tayi agabanshi, sosai yasama lamarin
ta ido ya lura babu abinda ta iya ko wanke wanke bata iyaba.
Wuraren 3 su Siddiqa suka dawo gidan abinci kawai sukaci sukadan hura zuwa la'aasar
Abba yasa dukansu suwuce suje suyi la'aasar yawuce yatafi masallaci.
Yana dawowa yasasu dukansu harda Mummy a shiga a daura abinci yau akwai baki, Abba
is a very simple man da yasan abinda yakamata shima ba'a barshi abaya ba cema Mummy
yayi takawomai wani abun yatayasu dariya tayi tawuce kitchen ta debo wake tabashi
ya gyaramusu karba yayi ya shiga yi sukuma suka dukufa aiki.
Abinci kala kala suka shiga dafawa, tuwo da miyan agusi, sai white rice, sai
separate cooked beans, fried rice, sai lettuce and avocado salad, sai sea food
stew, sai pepper soup, juice kuma zobo suka hada, sai tamarin juice da cucumber and
coconut juice, indai girki ne Allah yabama Mummy, gidan sai kamshi yake kaman
salla, a fridge suka saka juice din abincin kuma aka zuba a hadaddun warmers sanan
Abba yakira Rahima yace tazo ta gyara falo dudda babu wani datti yace takunna
turare bayan magrib zasuzo, share falon tayi ba laifi tai kokari sanan ta kunna
turare a wuta a burner Abba yace "kowa yaje yay wanka ai sallan magrib" shima daki
yawuce wanka yayi sanan ya shirya cikin wani simple farin yadi mai taushi ya
feffesa turare yawuce yatafi masallaci yana gayama Mummy su shirya.[6/3, 9:43 AM]
Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
2️⃣2️⃣
2️⃣
2️⃣ 2️⃣2️⃣
Not edited
Fitowa yayi daga masallaci ya shiga motarshi ganin wayarshi daya bari na kuka kan
kujera yasa yadauka ganin Chairman ne, murmushi yayi yakara akunne yace "Sir" daga
tachan bangaren Chairman yace "My Friend kana inane ina jiranka fa, Judge yakira
yaji komuna hanya yana jiranmu" dan sosakai Sameer yayi yace "yanzu nagama daga
aiki natashi, I think katafi karyayta jiranmu mu duka ba dadi, am right behind u
zanje gida nai wanka na shiryo nazo just go Sir" dan shiru Chairman yayi kafin yace
"shikenan Lieutenant Sameer dina, saikazo" katse wayan yayi yatada mota zuwa gida
da ya shirya.....
Wanka Rahima ta shiga tafito, zama tayi agaban madubin ta dudda gatanan gatanan ne
she is feeling sick sosai amma saida ta daure